Showing 222001 words to 225000 words out of 235422 words

Chapter 75 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3470

dago kanta daga kirjinshi tareda tsura mishi idanu kamar wata wawiya shima itan yake kallo gyadamata Kai yayi ahankali...
"Yes Asma'u! I'm in love with you dukdama bazan iya cewa ga sanda nafara son kiba all I know is:

"You re so special more than you know and more than I show."

"You re my soul mate, you re my lover, and you re all that I see."

"And may be it s your smile,it s your eyes,it s your beautiful heart and it s your cries that make me fall for you,ajiyar zuciya yasauke tareda cewa ahankali...

"I ll love you forever even long after we die",wannan karan Asma'u hawaye takeyi kamar wanda aka bude ruwan famfo, she's feeling as if she's the most happiest lady on earth",begama rikita mata lissafiba seda taga yayi kneeling agaban ta dukda kuwa ba ishashen lafiya banedashiba. miko mata hannunshi yayi tareda cewa....
"I've a request please".......

Itadai batace komai sebinshida idanu da takeyi gakuma kuka datakasa tsaidawa dama Asma'u da kuka bare ansamu dalili!....

I know I've wronged you many times,I know I've hurt your feelings times without number and I know that I've never reciprocate your love in the past. But believe me I'm a changed person now because I'm in a situation whereby I cannot live in a world were you do not belong",wannan karan kalaman Almustapha sunfara yimata nauyi,does she really deserve this. Dasauri tabishi kasa Itama ta tsuguna ah gabanshi cikin muryar kuka tace"banace maka wannan duk past dinmu baneba tun dazu?"........

Murmushi yadan saki ganin yanda tayi maganar ashagwabe sannan yace...
"Then be my friend Dear"....
Turo mai baki tayi...
"I'm your friend since day one Yaya Imam" ....
Karacewa yayi....
"Be my life"....
Cewa tayi
"Your life is my biggest treasure already because without you the world seems empty",Kara kasa da murya yayi don Allah kadai yasan yanda yakeji ayanzu tareda cewa"two more request Asma'u", kallonshi tayi ashagwabe alamar yafara gajiya sake kasa da murya yayi"Please"wannan Karan kamo hannunshi tayi tasaka cikin nata sannan tace inajinka Yaya Imam......
Yace"Be light and be my wife please!"......
Murmushi takumayi sannan tace.....
"tun randa aka bada sadakina nazama matarka Yaya Imam so,i'm yours already"......
Kissing forehead dinta yayi slowly sannan yace...
"then,you re my shoulder and my strength,you re the person I need and the one who is there. I have you right now and it doesn t seem fair.Cause right now isn t enough and forever is too soon.
without you i would die from within and not know what to do.

You re more than a friend and more than a wife too.
You re my forever and forever isn t long enough for me and you.

I hope there s a place in heaven waiting just for you.
I pray there is room right there beside you for me too.

Asma'u,You re a beautiful soul and I could forget you never. I just pray that we are always together now and forever. bude mata hannunshi yayi inda tasakar mai murmushi tareda shigewa jikinshi yarungumeta tsam feeling as if the world only revolves around the two of them. ahankali Asma'u ta amsa addu'ar dayayi ah last statement dinshi da"Amin ya Allah".....

Da dare bayan su Sulaiman sunzo sundubashi sun tafi tadubeshi tace"Yaya Imam yabana ganin su Rukayya ah sashin nan?"......
"Wace Rukayya?",yayi mata tambayar cikeda curiousity ahankali tace"my helpers"......
Daga remote yayi yana canza channel kafin yace...
"ninace ace sudaina zuwa, what's the essence tunda bakyanan amma yanzu kindawo we can get them back"........
Murmushi tayi kafin tace"Bayanzu ba".....
"Can you do the choes alone?"....
Gyada mishi kai tayi kafin tatashi da niyar kwashe kwanukan abincin dasuka ci she can feel the way he's busy staring at her kafin ta ankara taji yajanyota kan cinyarsa,wara idanu tayi,ahankali ya juyo da'ita tana fuskantarshi ashagwabe tace..
"Yaya Imam dai"......
Kwaikwayon muryata yayi"Matar Yaya Imam dai",Yar dariya tayi sannan tace"tattara kayan abincin nan zanyifa".......

Dan goga karan hancinta yayi sannan yace....

"Wae bazaki sakeyimin maganar wanka bane?".....
Dariya tayi tana"ni naisa kalan kace ina kyamarka",shima dariyar yayi tareda dan yimata light kiss sannan yace" Nima bansan miyasa ba naji yau gabadaya banason yin wanka but you know I was kidding right?"......
Ahankali tace"Uhm Uhm".....
Sa hannunshi yayi yazagaye kugunta sannan yace"to yanzu nace wasa nakeyi Matar Yaya Imam".......
Hadiyar wani abutayi akasan makoshinta sannan tace"uhmmm".....

"So,i need a warm bath now",kallonshi tayi jin yanda yayi maganar cikin rada seda yadaidaici takalli cikin idanunshi sannan yakarasa da"With you",zare idanu tayi wanda hakan yasashi dariya batareda yashirya ba. Babu yanda baiyiba suyi wankar tare amma taki haka ya hakura tahada mai ruwan inda yashiga wankan itakuma takoma parlour ta tattare kwanuka takai kitchen sannan tawuce nata dakin tashiga wanka. Datafito shafa haddaddun natural mayukanta tayi sannan tafesa turare masu dadi da sanyaya rai,zuwa tayi tabude wardrobe dinta tabangaren da nightwears dinta ke jere gabadaya rasa wanda zata saka ma tayi don wanda tasaba sawan setaji yaubatason sakasu,she need something new and cute that'll she'll impress her husband with wannan dalilin yasa tafara daddaga su daya bayan daya amma still duk babu wanda yayimata because most of them ba nighties din kirki bane ba dakyar tasamo wani baby pink cotton riga iya gwiwa tasaka shidinma bawae yayi mata bane kawae dai yadaifi sauran ne sa ruffle tayi tana gyara daurin gashinta taji andaga ta cidok kamar Baby zata saka ihu taji yace"Shhhh it's me"......
Bedireta ko'ina ba se kan gado alokacin ne ma tayi realising ashe ruffle dinta yafadi acan gaban wardrobe tunda gashi taji gashinta ah baje ah bayanta,tashi tayi da niyar sauka akan gadon yayi saurin tareta tahanyar zama agefenta yana"Ina zakije?"......

Ribom dina ne yafadi,ganin yanda tayi maganar ah rikice yasashi cewa relax barina dauko miki Itama cikin sauri tace"You don't have to haryanzu jikinka baigama kwariba amma baka iya zama aguri daya", takarashe maganar tareda sauka daga kan godon inda taje tadauko ruffle din sannan tadawo inda yake tana kokarin sake kama gashin nata guri daya,karban ruffle din yayi yakama mata sannan tace"muje ka kwanta to it's late already".....
Make kafada yayi"I'm sleeping here",ware idanu tayi"no way".....
Kafeta yayi da idanu"May I know the reason?".....
"Ba girmanka bane ka kwana ah dakina Yaya Imam",Yar dariya yayi tareda janyota kan cinyarshi Yana shinshinar kamshin jikinta me kwantar mai da hankali cikin rada yace"sede kar akuma yarinya, I've been sleeping in your room tunda kika tafi besides you're my Wife we're now one so duk wani abu nawa nakine hakanan duk wani abu naki nawane sabida haka banason sake jin wancan zancen kinji",gyadamishi Kai tayi ahankali kwanciya yayi still tanakan cinyartashi kafin yajanyo hannunta tafado kirjinshi cikin rada yace"I like your scent".......
Lumshe idanunta tayi tana shakar nashi kamshin turaren kanta ankara taji bakinshi cikin nata daganan kuma aka lula duniyar maaurata......

Bamu leka mutanen chadiiiiii!=ض?
@&

*CHAD, N'DJEMANA*

Washegarin komawan su Mallam Hudu da Asma'u su Ummi suka wuce Chad dasafe. Tunda jirginsu yayi landing ah airport din N'Djemana wanda yake capital city dinsu Ummi kejin tarihin rayuwarta nada sunfara dawo mata daya bayan daya,batama ga yanda garin tacanza ba seda suka shiga mota zasu wuce masarautar N'Djemana sannan taga garin yacanza sosai sabida akwai alot of improvements gashi garin yazama more modernize wanda hakan besa taji kamar ba'a mother land dinta take ba,that feeling of being home is still running between her blood. Tunda suka shiga motar daman tanagefen Mai Martaba yanakuma lura da yanayinta wannan dalilin yasa yajanyota zuwa jikinshi tareda kwantar dakanta ah kafadunshi ahankali yace everything will be alright dear, murmushi kawai tasakarmai bawai don bugun da zuciyarta keyi ya ragu baneba ahaka harsuka isa masarautar babu laifi masarautar haddiddiya ce bana wasa ba donkuwa Ummi seda tashiga masarautar ma tagane cewa ba garin N'Djemana bane kadai yacanza hardama masarautar su. At first da suka isa questions dogarayen masarautar suka shiga yimasu Mai Martaba dakansa yayimasu bayanin daga Nigeria suke masarautar Zaria take yaga fuskarsu tacanza daga murtukewar dasukayi zuwa na murmushi kankace me akashiga yin nannan dasu itadai Ummi kasa cewa komai tayi haka aka saukesu awani katafaren parlour dayasha ado su Amira de se kalle kalle sukeyi abunsu can jimawa kuma sega wani dattijo yashigo yana sanye da kaya ta alfarma daka ganshi kaga jinin sarauta gaba da baya kallo daya nayi mishi naga matukar kamar dasukeyi da Ummi sede ita tafishi haske nesa ba kusa ba,dogarayen dasuka rakoshi tundaga waje suka tsaya wanda hakan umarni ne daga gareshi shine yafara hango Ummin cikin muryar zumudi da farinciki yace *Khairiya*!...
Itama kuka tasaki tareda tashi tsaye tana fadin *Huzaifa* karasowa yayi cikeda kewa kafin yajata yarungume cikin jikinshi yanayimata yaren shuwan dabansan me suke cewa ba=??....

Abba da Ya'yanshi kuwa sebinsu da idanu da sukeyi dakyar suka samu suka tsagaita kafin yadubi Mai Martaba yagaidashi don tabbas bai mantashi ba dukda ma rabonsu da juna tun lokacin haihuwar Almustapha, tambayar Khairiya yayi yana nunasu Afiya share hawayenta tayi kafin tace mishi ya'yanta ne murmushi yasakar musu tareda ware musu hannu alamar suzo gareshi,kunya ce takamasu dukda hakan baihana su shigewa jikin nashiba. Atake yakira daya daga cikin dogarayen yace suje ayi announcement cikin masarautar kan cewa akwai family meeting daza ayi dayanman nan Ummi ne tace cikin yaren shuwa"I can't wait for long anymore Huzaifa,let me meet my family it's been long already", murmushi yasakar mata kafin yace"Baki kaini zumudin hakan ba Khairiya sede kudin matafiya ne kunkuma debo gajiya so yakamata ku ci abinci kuhuta tukunnan. Mai Martaba ne yatari bakinshi tahanyar cewa"you don't have to worry zamuhuta daga baya",cikeda jin dadi Sarki Huzaifa yace toshikenan kafin yatashi yana rikeda hannun Afiya da Amira suka fita suka bar parlourn inda Ummi, Hamida da Mai Martaba suka mara musu baya kafin dogarayen ma sukabisu sunyi tafiya mai tsawo kafin suka iso wani sashi wanda yafita daban dakowanne sashi dake cikin masarautar, Ummi tasan bangaren mahaifinsu ne shiyasa tunda suka doshi gun taji bugun zuciyarta na karuwa ahaka suka kutsa cikin sashin kafin sukasamu kansu awani katafaren parlour hango wani tsoho tayi zaune kan katuwar darduma yana karatun alkur'ani ahankali. karasawa sukayi suka zaune seta kuma fashewa da kuka ganin yanda mahaifintan ya tsufa yayi kutub dashi wanda hakan ne yasa tsohon dagowa cikin sauri nan suka hada idanu cikin muryar kuka tace"Abbeey" and right there she didn't miss the tears that slipped from his eyes. Rufe Alkur'anin yayi inda Huzaifa yakarasa cikin sauri yadaga yaje ya ajiye aciki drawern dasuke ajiyewa,cikin muryar tsufa mahaifin nata yadaga hannu yanamata Alama datazo yanakiran sunanta"Khairiya"...
Cikin kuka tace na'am Abbeey kafin takarasa gareshi suka rungume juna yana kuka mai tsuma zuciya yana kuma fadin"kiyafemin 'Yata"....
"Forgive me please, I'm a heartless Father",duk wanda kezaune agurin seda yazubar da kwallar tausayi Ummi daman fear dinta baiwuce tazo acemata mahaifinta baya rayeba tunda ko alokacin datake gida he was somehow old but alhamdulillah seeing him right now takes all her worries away sauran taga Amminta matar dakesonta harcikin ranta,matar da ko alokacin da duniya ta gujeta ita tagoya mata baya takuma yarda da'ita without thinking twise dukdama batabita but at least she believe in her and that's the only thing that matters agurinta. Kan kace Mai parlourn tsohon sarkin N'Djemana yacika da Yan uwa da abokan arziki kowa senannan yakeda Ummi da ya'yanta yayinda itakuma Ummi babu abunda tafiso awannan lokaci iya taga mahaifiyarta amma babu ita babu dalilinta dakyar aka tsagaita murnace murnacen da akeyi kafin akazauna baki daya don ah tattauna........

Tsohon ne yafara da duban Khairiya kafin yace banida bakin baki hakuri Khairiya sabida banzamo uba nagari garekiba,naguje ki ah lokacin dakike tsananin bukatata wanda haryau abun na hunting Dina, I've been regretting this for years now and da ace zan iya maida hannun agogo baya da nakoma nagyara laifuffukana amma hakan bazai yuyuba shiyasa akullum banida wata burin daya wuce inganki inga kindawo gida cikin Yan uwanki inkuma ga naroke ki kinyafemin and alhamdulillah with Allah everything is possible bantaba fidda rabo ba sabida nasan addu'a ta bazata taba fadi abanza ba and finally here you're with your lovely kids and husband wanda ma banyi tsanmanin hakan ba tunda adadin nasan kinzo da zancen cewa kun rabu. Ajiyar zuciya yakumayi sannan yace Habibty kiyafemun please,my mind will never be at rest inbanji kin yafemin laifuffukana ba hakanan se inaji kamar mahaifiyar ki tana kallona da abun tunda ko bayan tafiyarki akullum maganarta baiwuce innemeki indawo dake gidaba, akullum maganarta baiwuce banyimiki adalciba har Allah yakarbi ranta to which I'm still feeling guilty cewa nice ajalinta, Ummi wani kukan tasaki najin Allah yayima Ammi rasuwa, innalillahi wainna ilaihir rajiun ashedai wanda take tsanmanin zata gani din baita zatagani ba shiyasa akullum yakamata mudinga tunawa ita mutuwa babu ruwanta da shekaru,tsufa kokuma rashin lafiya inlokaci yayine dole se antafi takan dauki saurayi,jariri aduk sanda taga dama hakanan tana iya daukan Mai cikakken lafiya tabar wanda yajima yana fama da jinya ah raye,ya Allah kasa mucika dakyau da imani Allah kuma kasa muyi kyakyawa karshe=?0?...

Amin ya rabbi. Tunda Ummi tafara kuka kowa ah parlourn yaji mutuwar Ammin tadawo masu sabuwa dan babu wanda bai zubda kwallah ba mata tagari,ga hali nagari gata dason mutane da hakuri indeed they lost a very beautiful damsel. cikin kuka Huzaifa yace Ammi hartabar duniyar maganarta dayace"kunemo Khairiya kudawo da ita cikin ku batada gatan dayafi nan itada Danta"........
Ahankali Ummi tace"Allah sarki Ammi na Allah ubangiji yayi miki rahama indeed you're the best Mother I've ever come across sede inabakin cikin rashin sanar dani dabakuyi ba uwa uwace,she needs my prayers koba komai"....
Sake sharar kwallah sarki Huzaifa yayi don Abbeey kam tuni yadaina maganar donshima kukan yakeyi....

Sarki Huzaifa yace"tun bayan rasuwar Ammi Abbeey yafara nadaman actions dinsa towards you and that was when yaturamu muje harcan NIGERIA mudawo dake amman it was not a success don ba ama barmu munshiga masarautar ba inbanda korar wulakanci da akayimana akace bakya masarautar, kunjima da barin gurin sabida ankama ki kina yaudarar mijinki,nima dai daman banyi tunanin samunkiba tunda nasan kinzo har Chad kuma kinnuna kun rabu da naki mijin atake muka kira gida muka fada inda nabada shawarar aneme ki anan Chad din may be bakima baro kasar ba while on the other hand muzamu nemeki anan NIGERIA. Ajiyar zuciya yayi sannan yace I spent 5 months in Nigeria Ina neman ki Khairiya amma babu labarin ki akoina,we did all we can amma babu labari haka anan Chad dinma shiyasa kawai na tattara nakoma can gida inda nabama Abbeey shawarar mucigaba da addu'a and I believe you know we're looking for you may be kin buya ne, may be you were still angry with us,may be you don't need us anymore as a family tunda sanda kikazo neman taimako gurin mu mun juya miki baya........

Cikin kuka Ummi tace"I can never do that,you people are my only family no matter what bazan taba yin fushi dakuba"......

Huzaifa yace"then meyafaru awannan lokacin,where were you don babu irin neman dabamuyi mikiba Khairiya wanda hakan yasa Abbeey yayi loosing so many hope,wanda rashin ganinki yasa yatashi daga active mutum yakoma inactive indae akan maganar sarauta ce,sauka yayi ah karagar mulki sabida bashida focus inda ni aka daura ni, I'm now the king of N'Djemana kullum Abbeey addu'arshi Allah kada yakarbi ranshi baki dawo garemuba,so what took you so long Ina kike all this time, we'll all like to hear your story........

Murmushi tayi sannan tace"abubuwa da dama sunfaru Huzaifa wanda nikaina ayanzu banason intuna baya sabida rahamar da ubangiji yayimini ayanzu amma yazama dolena intuna bayadin,you people are my family you need to know the reason why najima banzo gareku ba".....

cikin nutsuwa Ummi tashiga basu labarinta tundaga farko har karshe batakuma boye musu komaiba and many of them shed tears for her,a very heart touching story dabasu tabajin irinshiba wanda har wasu ke mamakin daman akwai mutane irin Magajiya aduniya?........

Huzaifa kuwa cewa yayi"I'm very sure she's the one datamin wannan wawan maganar na kinbar masarautar and you cheated your husband ashedai she was the ashole",yayi maganar raibace wanda hakan yadansa Ummi dariya kadan kafin tace"yau inatake bagashi Allah yatoni asirinta ba and she's in a place dabazata iya escaping punishment din laifuffukan datayiba". ...

Gyada kai sukayi dukansu yayinda Abbeey datun bayan dayayi maganar neman yafiya baisake cewa komaiba seyanzu yace"it's all my fault Khairiya daban korekiba da hakan duk bazata faruba"......
Murmushi Ummi tayi sannan tace"Abba balaifin ka baneba komai da kake gani aduniyar nan Allah yariga da ya tsarashi, it's in my destiny hakan zai faru and destiny can never be denied it only be dalayed. Mudauka cewa wannan kaddarorine dasuka faru damu sabida Allah yagwada imanin mu and alhamdulillah hakan baitaba sawa mungujeshiba koda na rana daya ne kuma kaga yamangace mana komai yanzu akuma lokacin dabamuyi tsanmani ba"........

Yanzuma gyadakai mutanen parlourn sukayi yayinda wani acikin yayun Ummin "Ahmad" yace "wai ina Imam ne",Dan basu manta sunanshi ba tun yana yaro dariya Mai Martaba yayi sannan yace....
"he's now a grown up recently akayi nadin sarautarsa as the crown prince"......
Cikeda mamaki mebin bayan Ummi "Juwairiya" tace I can still remember the last time dakuka zo dan karami dashi yana yawo a parlourn Abbeey playing with his toys tayi maganar tana describing kankartansa da hannunta,dariya sukayi inda Saudat wanda Itama kanwar Ummin ce tace"Akhi kinmanta damun Suhail dayakeyi yakoyamai sword fighting"......

Suhail dake can gefe yace"yea I can still remember,Imam nadason sarauta tun yana kankaninshi I'm very happy dayasamu wannan matsayin", murmushi Ummi tayi kafin tace...
"and now he's acting kaman bayasoba bayan nasan har kasan ranshi yanason abun".
dariya sukayi duka inda Ahmad yakuma tambayar miyasa ba azo dashiba dariya Mai Martaba yayi kafin yace"he's coming next week insha Allah aikine yatsaida shi",dariya Ummi tayi tareda cewa"kadaina ma Danka rufa rufa yadai tsaya dinke zaren daya warware ko",dariya sukayi dukansu dukda basu gane inda
Ummin ta dosa ba tunda bawani hausa suka iyaba........

Afiya dake gefene taturo baki tareda sakin kuka lokaci guda gabadaya attention yakoma kanta inda dasauri kawunnan ta da Auntie's din sukayi kanta suna tambayarta lafiya,kin kulasu tayi suma kuma basubar rarrashinba suna kuma faman tambayarta meya faru seda tayi mai isarta sannan tadago tadube su ganin basuda niyar barinta,turo baki tayi gaba kafin tace cikin shagwaba"Bakune kuketa maganar Yaya Imam ba kadai mu ko sanin mu bakuyi ba', takarashe maganar tareda sake fashewa da kuka dariya tabasu ba kadan ba kafin suka shiga rarrashi suna "Kiyi hakuri,we love you

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login