Showing 81001 words to 84000 words out of 235422 words

Chapter 28 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3506

abinci he can't stay hungry you know......

Kallonta sukayi cikeda so ganin yanda ta damu da Yayan nasu sannan Amira tace"I've an idea".....
Cikin sauri daga Asma'u har Afiyan sukace miyene fada mana muji,nan Amira tashiga yi masu bayani hartakai karshe.........
Kallonta Asma'u tayi tanadan bata rai"waya fada miki don banci abinci ba zaisa yadamu wallahi nasan ko kallon inda nake bazaiyi ba".......

Sis kede ki gwada mana kigani......
Tashi Asma'u tayi tana impossible nikam bazan jama kaina rashin mutunci ba da safiyar Allahn nan........
Amira ne tace okay then nidai Afiya inkina da solution kifada mata don nikam iya abunda zan iya kenan Afiya ma cewa tayi batada idea,tashi Amira tayi tana ciro uniform dinsu na islamiya tareda kiran daya daga cikin bayinsu tazo tadiba awanke ayi ironing.......
Yayinda Afiya tace Sister in-law kizo kibimin karatun nan tundazu nakasa kumafa Yaya yabimin yafi sau biyar da asuba.........
Sakan baki Asma'u tayi tana"watoma harkokin gabanku kukacigaba dayi ko?"....
Dariya Afiya tayi"toya zamuyi miki Sis besides I'm sure yaci abincifa kene kika damu".....
Zama tayi tareda turo baki"Allah baici ba".....
"Okay fine beciba,to kibi shawarar Amira I'm sure it'll work besides Yaya Almustapha cares for you Allah kuwa"........
Kallon Afiyan tayi tanadan tunani kafin tace I'll try amma inwani abu yafaru I'll blame you two takarashe maganar tana nunasu da yatsa dariya suka mata Amira na"Cabdi aida kinshige kuma se anganki",haka sukayita zolayarta daga karshe tayi zuciya tafice abunta dakinshi takoma amma baidawo ba haka tazauna ah parlour zaman jiranshi amma shiru hakan yasa tashiga kiran layinshi wayarma ah kashe take tsaki tayi tareda wurgar da wayar tarasa miyasa tadamu ma da mutumin dabai damu da'ita ba kwata kwata ahaka tahakura tatashi sukayi girkin rana koda suka gama kasa cin abincin tayi sabida bata wani jin yunwa.........
Wanka takumayi tayi bangaren Gimbiya Zaliha tunda ranar batasamu taje ba due to incident din daya faru.............

Koda ta'isa ah parlour aka sauketa tafi minti talatin zaune Zaliha bata fito ba dukdama an cika gabanta da kayan motsa baki can kuma segata tashigo sewani yauki takeyi zama tayi da murmushi Asma'u tagaidata dakyar ta iya amsawa daganan bata kuma cewa komai ba bayan minti biyar kuma tatashi tayi shigewarta mamakine yakama Asma'u sosai amma sebatace komai ba jiki ah sanyaye tatashi tafice takoma bangaren su tana"Nima maganina,dabanzo inda takeba bazata wulakanta niba but I've learnt my lesson now"...........

Dakin da Talatu take tafara shiga murmushi tasakar mata yayinda dakyar Talatun ta'iya mayar mata sabida mutuncin yarinyar is too much tarasa Asma'u wace irin being ce.......
Ina wuni Asma'u tagaidata dasauri Talatu tazube ah kasa tana gaida Asma'un batareda ta amsa tata gaisuwar ba..........
Don Allah kitashi iya,zauna abunki kinji Asma'u takarashe maganar tana murmushi komawa Talatu tayi tazauna ah spot dinta nadazu zama Asma'un ma tayi kafin tace"suna kawo miki abinci koda yaushe ko?".....

Eh Gimbiya Talatun tayi magana kanta akasa,tambayarta Asma'u takumayi...
"Babu dai wata matsala ko?"....
Gyada mata kai Talatun tayi kafin tace"amma inason inkoma cikin yanuwana Bayi kar ayita nemana kuma nasan haryanzu Magajiya batadaina fushi daniba yana iya zamemin matsala".......
Dan kallon ta Asma'u tayi cikeda tausayawa sannan tace"basai kin koma ba kiyi zaman ki anan tunda kokin koma bata hakurin ma ba lallai tahakura ba"....
"Ko bazata hakuraba Gimbiya inason tagane cewa nidin ban cuceta ba,bazaki gane irin jimawar damukayi tareda ita ba itane cina hakanan itace shana kuma mu daman bayi koda yaushe muna zaman amana ne tareda shuwagabannin mu batareda munjuya musu baya ba koda kuwa hakan na nufin zamu cutu ne"Talatu takarashe maganar tareda jan kasan zaninta tana goge kwalla .......

Dan shiru Asma'u tayi nawasu dakiku kafin tace"koda mutumin ze iya halaka ku iya,donkuwa matarcan bana tunanin zata barki darai dabadan antsaidata ba jiyannan,don kunayi masu aiki bekamata ace suna treating dinku kamar ba Allahn dayayisu shiyayikuba kuma mutane ne kuma kuna bukatan ah kyautata muku,mutumin dazai rike maka amana yayi duk abunda kace aibai kamata ayimishi abunda tayi mikiba besides yakamata ace duk zaman dakukayi tayarda dake dari bisa dari hakanan yakamata ace tasan abunda zaki iya dawanda bazaki iya ba Iya,dan numfasawa Asma'u tayi sannan tace I consider this as cin zali dakuma wulakanci wanda inada tabbacin da Mai Martaba yasan dahaka seya daukar miki fansa sabida Abba mutum ne dabazai taba bari ana wannan badakalar ah masarautar sa ba.."......

Jin Asma'u ta ambaci Mai Martaba Talatu tace don Allah kada kibari yaji wannan zancen don inyaji ze iya zama silar barina duniya kokuma yazamanto hanyar kuntatamin dukda ma basu sukafi damunaba abunda yafi damuna shine hukuncin daza ayima Uwargijiyata........
Murmushi takaici Asma'u tayi cikeda mamaki azuciyar ta tana anya matarnan bata asirce Talatun bama?........
Kinji Gimbiya don Allah kada aji maganar nan abakin ki ........

"Haka zakucigaba da rayuwa kenan,haka zakucigaba da ganin ana cin zalinku batareda kun kwaci yancin kanku ba?".......
Gyada mata kai Talatu tayi alamar eh sannan takarada"dalilin dayasa mukenan kenan, wannan shine kaddarar mu kuma mundade da yarda da hakan"...

Jijjiga kai Asma'u tayi tana iya"wannan ba destiny dinku baneba,you can change it by doing the right thing and by standing for your right,so dole infada ma Mai Martaba nibazan iya shiru inaganin ana irin wannan abu agaban idanuna ba"........
Kuka Talatu tafarayi itadai rokon Asmau takeyi karta fada dakyar Asma'u tayarda kafin tace amma nima inada nawa sharadin..........
Folding hannu Talatu tayi alamun roko tana kuka"kifada wallahi kowani irin sharadine zanbi amma nidai karkifada ma Mai Martaba halin da ake ciki"........
Kai tsaye Asma'u tace"sharadina shine bazaki sakemin maganar komawa cikin bayiba bare har ki kusanci Magajiya"......

Dan shiru Talatu tayi har Asma'u zata tafi cikin sauri tace nayarda....
Murmushi Asma'u tayi sannan tace kikwantar da hankalinki ni taimakon ki zanyi............
Daganan tafice zuwa dakin Ummi don fitar da ita zuwa lambu as usual.......
Tana addu'ar Allah yasa Malamin nan yasamu zuwa jibi kaman yanda yayi alkawari tunda baisamu zuwa wancan karan ba......
******

Tare suka ci abincin dare dasu Afiya ah parlour se nishi take tana Allah nakoshi yaudinnan harji nake kaman cikina zai fashe..........
Dariya Amira tayi"kema meya kaiki Sis".......
Turo baki tayi tanadan taba cikinta"miyan ne yamin dadi bakisan yanda nikeson miyar kubewa bane shiyasa kuma abunda yasa naci dayawa don bani nayiba Jamila ce tayi inni nayi abinci bancika ci sosaiba" ........

Tashi Afiya tayi tana nima cikina yacika sosai aeduk laifin Amira ne tatashi ta lafta mana.....
Itadai Amira se dariya takeyi masu jisukayi Sulaiman na magana da Almustapha da alama shigowa parlourn zasuyi cikin sauri Asma'u taruga da gudu tashige daki tana masu alama da suyi carrying on plan dinsu.........
Turo baki Afiya tayi tana to afili kuma tace "nifa nasan Yaya yaci abinci babu yanda za ayi yayini beci komaiba kuma har ya iya yawo"......
Hararanta Amira tayi"kefa kinada mita inzakiyi yanda akace kiyi and this might help us muga ko Yaya nason Sister In-law".....
Dariya Afiyan takoma tanayi tana"haba aini bangane da biyu kikayi ba"....

Tsaki Amira tayi tana dariya"Ina zaki gane tunda hankalinki baya jikinki"......
Tana shirin ma Amira reply su Sulaiman din suka shigo gaidasu suka shiga yi yayinda Afiya tashiga kiran rukayya ba ajima ba segata tazo"kuzo kukwashe kwanukan nan takarashe maganar tana nuna mata trayn dake ajiye da kuma kuloli"....
Zama Sulaiman yayi yana dan taba cikinshi"nimafa yunwarnan nikeji gwanda inzauna inci"........
Dariya Amira tayi tana ae abincin ku naciki bari ace akawo muku nan tacema Rukayyan intaje ciki tace akawo abincin su Sulaiman......

To ta amsa sannan tayi gaba.....

Ba ajimaba sega Hindatu takawo abinci ta ajiye saukowa Sulaiman yayi daga kan kujerar yazauna kasa tareda janyo warmers na abinci yafara zubawa juyowa yayi yana tambayar Almustaphan...
"Yaya inzuba dakaine ?".....
Kaman bazaiyi maganaba sekuma yace"I'm not hungry"......
Sakan baki Sulaiman yayi yana"tunfa safe muke tare kuma nidai banga kawani ci abincin kirkiba sannan yanzu kace kakoshi bafa muci komaiba"........

Ko kallon Sulaiman din beyiba bare yayi tunanin samun ansa daga gareshi tabe baki Sulaiman yayi yamaida hankalinshi kan tuwon dake gabanshi......

Amira ne tace"to meyeke faruwane, Sis Asmeey ma takicin abinci tun safe wai batada appetite gashi naji Aisha tace tanada chronic ulcer inyatashi mata baya mata wasa but she's being stubborn kode azumi kukeyi ne Yaya?", takarashe maganar tana kallon Almustaphan dariya Sulaiman yayi yana"Amma babu dan rainin wayau irinki Sis,azumi fa kikace"...
Ware idanu tayi eh mana,to naga Itama bataci komai ba tunsafe cewar Amiran yanzu kuma tashiga ciki wai tana jin hajijiya........
Tose akace miki azumi sukeyi kobaki ganin har anyi Isha ne dasuna azumi zasu fada ai kawai may be itan batajin dadi ne and shikuma bansan dalilinsa ba Sulaiman din yakarashe maganar yana kai wata lomar sannan yace ba ingama inje induba Sister in-law na......

Almustapha najinsu bece komai ba sema tashi dayayi yayi gaba dakinshi yashige yayi freshen up yayi shirin kwanciya amma gabadaya hankalinshi nakan yarinyar...
"why will she not eat food bayan tasan tanada ulcer,ulcern ma chronic"........
Zama yayi bakin gadonshi tareda sa hannu yadan hargitsa lallausar gashin kanshi"he really need some rest now tunda zaiyi tafiya early morning gobe yasan definitely it's going to be a very hectic day"..........

Komawa yayi yakwanta sekuma zuciyar shi tashiga raya mishi"what if ulcer dinta yatashifa,her family will blame them for not taking good care of her and hakan zaisa susake yarda shiba mutumin kirki baneba"........
Tashi yayi ahankali yayi hanyar kofar dakinshi haryakai bakin kofa sekuma yadawo yana"no,i should just let her be that's her bussiness not mine"......
Haryaje bakin gado zaizauna sekuma yakasa zaman yasakeyin hanyar kofa nanma zuciyar shi tace yadawo kawai koda yadawo kasa komawa yayi yakwanta,dan tsaki yayi ahankali tareda dafe kanshi sannan yafice adakin........
Straight parlour yawuce haryanzu su Amira na parlourn se dariya sukeyi da alama wata hirarsu sukeyi sede suna ganinshi kowa tayi shiru har Sulaiman dinma...........
Harara yabisu dashi sannan yace "Afiya"...
Murya narawa tace"na'am Yaya"tareda karasowa gabanshi cikin sauri..........

Tafi minti uku tsaye gabanshi bece mata komaiba kafin ya iyacewa....
"arrange some food and take it to her room".....
Tagane meyake nufi amma setace"dakin wa Yaya?"...
Wani harara ya daka mata wanda yasata barin parlourn ba shiri shima dakin Asma'un yawuce batareda yabi takansu Sulaiman ba seda suka tabbatar yayi nisa sannan suka kwashe da dariya Sulaiman yatashi yazo yatsaya inda Almustaphan yatsaya dazun yana imitating din Yayan nashi"arrange some food and take it to her room now",yakarashe maganar yana sake kwashewa da dariya shida Amiran........

Amirane ta iya rike dariyar tace gashi abayanka cikin sauri yajuya seyaga babu shi agurin kan Amiran yayi yana shirin kaimata maka cikeda wasa....
To yi hakuri Yaya Sulaiman dina,my one and only Yaya tashiga bashi hakuri tana...
"Wasa fa nakeyi Yaya Sulaiman".....
Murmushi yayi sannan yace
"anaso ana kaiwa kasuwa ba inje gurin tawa Matar nima yakarashe maganar tareda fita".......
Amira na Yaya inzakaje daukan Sumayyan zamubika karka manta......
To yace mata don gobe Sumayya zatazo gida wai hutu........

*
Yafi minti biyar abakin kofar dakin kafin ya iya yayi knocking tana waya da Zahra taji anbuga kofar cikin sauri takatse call din tareda tura wayar karkashin pillow don tasan shine because insu Amira ne bazasuyi knocking bama zasu shigo....

Seda ta kimtsa tashige bargo tayi lamo kamar wata marar lafiyar gaske sannan tace"come in".....
Tura kofar yayi ahankali sannan yashiga dakin wani irin scent medadi ne yaziyarci hancin shi this's the very first time daya shigo dakinta tunda aka kawota gidan sede koda yashigo din hankalinshi nakanta dukda ranshi nason karema dakin kallo amma ya basar.........

Cikin takunshi na kasaita yakarasa bakin gadon ya tsaya kanta tareda sa hannunshi cikin aljihun wandonshi......

Idanunta alumshe kamar wata me baccin gaske sede kallo daya yayimata yagane ba baccin takeyiba seda Afiya tashigo da abincin ta ajiye tafice sannan yace....
"open your eyes"....
Sake rumtse idanun tayi wai don karyace ba bacci takeyiba.....
Dan murmushi yayi ganin yanda tayin aranshi yana"so childishi"yayinda afili kuma yace...
"I said open your eyes Asma'u".......
Aebatasan sanda tabude idanunba sabida yanda muryarshi keda effect akanta shidai ba tsawa zaiyi makaba hakanan ba magana cikin lallashiba magane kawai inyayita seta bita........
Tsuru tsuru takuma farayi da idanu kamar wanda aka kama tayi satan nama.......

Kare mata kallo yashigayi"zaman ma senace kiyi?".....
Turo baki tayi kafin tatashi tazauna dabas.......
Zama yayi bakin gadon kallon shi take sosai ganin kallon yayi yawane yasashi directing idanunshi to kan abincin Itama kallon abincin tayi daya kusan cika plate.......
"Mezanyi dashi?"....
Batareda ya kalleta ba yace...
"me akeyi da abinci?".....
Kaman zatayi kuka tace"ci".....
Cikin cool voice dinshi yace
"Fine,tunda kinsani ma"....
"To ai banajin yunwa tayi maganar ashagwabe",wani harara yadaka mata dayasata birkicewa amma dukda haka tadaure tace
"Allah I'm not hungry kainedai zakaci bakaci komaiba tunsafe infact tun jiya".......
Kallonta yayi cikeda mamaki sannan yace...
"shiyasa kika cin abinci?".....
Gyada mishi kai tayi ahankali,dan tsaki yayi tareda lumshe idanunshi yama rasa maizaice mata sabida takuremai tunaninshi....

Jiyayi tana"inbakaci abinciba nima bazan ciba".....
Bude oily eyes dinshi yayi yadaurasu kanta tareda cewa...
"this's nonsense kinajina?".....
Gyada mishi kai tayi alamar to yayinda batasan daliliba sega hawaye sunfara zuba.......
Daukar plate din tayi tamika mishi"gashi kaci to"dukda taji haushin abunda yacedin.....

Wani hararan yasake watsa mata"ke kici".....
Make kafada tayi alamar aa itabazata ciba.....
Ware idanu yayi cikeda mamaki don yalura Asma'u tarainashi dayawa in a serious tune yace"nace kiciko ko sokike inmiki dole?"...
Sake make kafada tayi"nifa bazanciba sekaci"....

Wannan karan ranshi yagama baci hargitsa gashin kanshi yayi sannan cikin tsawa yace"I'm not playing with you nace kici ko!"......
Seda ta tsorata wanda haryasa plate din abincin yakusa subucewa daga hannunta sabida baitaba mata tsawaba seyau kai bama itakadai ba bata tabajin yayima wani tsawan daya mata yaudinba hawayenta karuwa sukayi tana kallon abincin don itakam cikinta cike yake tam azuciyarta tana su Amira sungama da'ita yaudinnan.........

Dagowa tayi carab idanunta suka shiga cikin nashi sede daka gansu kasan ranshi bace yake don haka tayi saurin maida kanta kan tuwon babu shiri tafara ci tana hawaye seda tayi wurin loma bakwai taji bazata iyaba ba takuma dagowa tace"nakoshi".......
"Sekin cinye"yayi maganar calmly........
Babu shiri tacigaba daci tana hawaye amma koya kyaleta seda tacinye tuwon tas sannan yadauki glass cup din ruwa yamika mata karba tayi tasha yayinda yatashi yafice abunsa batareda yasake cemata komaiba ae tana ajiye cup din ruwan taji wani irin amai yazo mata tsabar overfeeding datayi.....
Dagudu tayi toilet seda ta harar da abincin sannan ta kuskure bakinta tafito tana nishi Amira da Afiya tagani suna dariya.....
Kuka tafashe musu dashi tana kunja min cin abincin dole haka kawae.....
Dariya Amira tayi tana sorry Sis mundauka zecine inkikayi insisting ke bazaki ciba......
Hararanta Asma'u tayi"nidai kunmin mugunta kawai daga ku har Yayan ku".......

Aa wannan duk acikin so ne wallahi babu wani muguntan da Yaya yamiki Afiya takarashe maganar tana dariya......
Turo baki Asma'u tayi"wani so bayan yayi forcing dina inci abinci bayan cikina a cike yake".......
Baisani bane Sis wallahi dayasan kinci abinci bazai saki dole kiciba....

Bawani nidai kungoyamai baya dai kawai hankalinku yakwanta takarashe maganar tareda kwanciya tashige blanket abunta tacigaba da sheshekar kukanta haka suka dinga bata hakuri amma taki kulasu daga karshe sukayi ficewarsu sukabarta......

****
Washegari dasafe Almustapha yagama shirinshi cikin kayan Sarauta bakaramin kyau yayiba as usual hakanan kuma betsaya yayi breakfast ba yawuce bangaren mahaifin nashi don yasan yau he has a long way to go inbasu fita dawuriba suna iya bata lokaci..........
Koda yaje yasamu Sulaiman agurin Abban tunkan yashiga kuma yaga anshirya Motoci guda biyar wanda zasuyi masa rakiya yayinda dayan kuma daf ce dauke da kayan abinci makil acikinta..........

Karasawa yayi yazauna tareda gaisar da mahaifin nasa cikeda ladabi, murmushi mai Martaba yayi sannan yace harka shirya Son?......

Gyada ma Mai Martaban kai yayi ahankali sannan Mai Martaba yace kaga kaninka yace bazaiyima rakiyarba kuma wai zeje taro kanwarku Sumayya ah airport yau zata zo gida hutu........
Murmushi kawai Almustapha yayi batareda yace komaiba, Mai Martaba ne yadubi Sulaiman yace"to dole sekaje ne bagasu Afiya ba sesuje da driver su tarbe ta"......
Cikin sauri Sulaiman yace"Abba Allah nayi mata alkawarine"......
To shikenan Allah yakaiku lafiya yadawo daku lafiya yakarashe maganar yana dariyarsu ta manya....
Amin suka amsa baki dayansu kafin Mai Martaban yace anfada maka kauyikan dazakuje ko?.....
Eh Abba yayi maganar kansa akasa,fara irgo kauyikan Mai Martaba yakumayi sabida kar asamu matsala yace"Birnin yaro,turunku,Faro kwai,Gadan gayan,Gangara,Dorayi,Takama,Kugi,Loko,Gelobai,Gwandan,Dogo dawa,Funtuwan badade,kwala kwangi,kutemeshi,kwashi da Tabbani inaganin sune kauyikan da muke kaiwa kayan abinci kowani shekara seka tabbatar kunje kuma kayi supervising properly inma baku gama yauba zaku iya karasawa gobe...........

to cewar Almustaphan......
Allah yayi muku albarka shine abunda Mai Martaban yafada bakaramin dadi wayannan kalaman keyima Almustapha ba haka suka rakashi harjikin mota kafin sukayi convoy suka tafi da fadawa............





Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:43 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*
....

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*A page for Hamidatu's friends: Ummu Salma Bashir,jamila bappa Ali and Amina J5*......
Comments dinku nasani cikin nishadi da bani dariya....
Nagode kwarai dagaske Almustapha yace inmiko sakon gaisuwa......


*Page 34*....

Koda Mai Martaba yakoma bangarenshi shirin fita Fada yafarayi ba ajimaba sega Magajiya tashigo fuskarta daukeda murmushi........
Ina kwana ranka shidade....
Dukda yayi mamakin ganin annuri ah fuskarta hakan behanashi amsa gaisuwarta ba.....
"lafiya Lau alhamdulillah",and you ya jikin naki kinkoma asibitin ne?....
Dasauki bankoma ba tukun tabashi ansa don tasan intace mishi taje zedameta da tabashi details kokuma me likitan yace bayan itakuma ba zuwa tayiba tagaji dazuwa asibitin shiyasa takoma na bokan ta kawai.........
Cikeda damuwa Mai Martaba yace baki koma bakuma ke miyasa kina wasa da lafiyarki ne Magajiya?

Dan dafe kai tayi aranta tana"nagudu ban tsira?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ba",kafin afili kuma tace"zanjeni ae yanzuma wata magana nazo muyi"........

Zama yayi bakin gadonshi tareda kallonta sannan yace"inajinki"......

Matsowa tadanyi tanason taba jikinshi cikin sauri yajanye tareda cewa Magajiya sauri nakeyi zanshiga fada kifadi matsalarki first.........

Dan janyewa tayi ranta badadi sannan tace daman maganar kula da household dinnan ne inaganin yakamata abama daya daga cikin Daughter in-laws namu kaga ni girma yazomin gakuma rashin lafiyar danakeyi shiyasa nakeson insauke wannan nauyin akaina sannan suma befi experience garesu ba tunda wataran sudinne zasuzo sucigaba dayi din...........

Dan shiru yayi yana nazarin maganarta kafin yace zanyi tunani akai.....
Godiya tayi mishi sannan takoma bangarenta......

Bangaren su Afiya kuwa se shiri sukeyi wai za a tafi dauko Sumayya koda sukayima Asma'u magana cewa tayi bata fadawa Yaya Almustapha ba so bayanda za ayi tafita.....

Amira ne tace kikirashi mana, murmushi tayi tareda daukar wayarta don kiranshi don Allah yagani Itama tanason tafiyar tunda tun zuwanta babu inda taje amma koda takira lambarsan akashe take fuskar tausayi tayi sannan tace"wayarshi akashe"......
To muje mana ninasan ko maganarma bazaiyi mikiba cewar Afiya Amira kuwa tsaki tayi tana bazaima san tajeba wallahi Yaya Almustapha harwani damuwa yayi da Al amuran mutane?........
Dariya Asma'u tayi sannan tazauna"bazaku gane bane ba shi aure is base on sacrifice and yin biyayya ko bai san naje ba Allah yasani tunda shi yana ganina kuma akwai ranar hukunci I need to get his permission first kuje kawai Allah beyi zanjeba ne".........
Shiru sukayi mata don jikinsu yayi sanyi tunda tabbas sunsan gaskiya take fada daga karshene Amira tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login