Showing 210001 words to 213000 words out of 235422 words

Chapter 71 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3536

namishi kuna harcikin ranshi cikin raunanniyar muryarsa irinta marasa lafiya yace"miye na kukan kuma?"....
Sake fashewa tayi da wani kukan wanda hakan yasashi janyo ta kusa dashi sosae kafin yacire hannunshi daga cikin nata yasa thumb dinshi yana goge mata kwallarta tareda yin fuskar tausayi sannan yace...
"stop crying please,nine yakamata inyi kuka bakeba,by crying kina tayarmin da hankali ne Asma'u",rasa abuncemai tayi kawai seta shige cikin kirginshi tana cigaba da kukanta shima rungumetan yayi kamar wanda zaimadata cikin jikinshi,bubbuga bayanta yashigayi in a comforting manner dukda bayada wani karfi sosae itakuwa dukda zafin da jikinshi yakeda hakan baisa tayi tunanin matsawa daga gareshiba besides aganinta that's where she belongs. Dakin yayi shiru se ajiyar numfashinta da akeji dakyar ta'iya tsagaitawa tace...
"I'm sorry Yaya Imam".......
Bece mata komaiba hakanan baidaina tapping bayanta dayakeyi dinba tun dazu wani irin special feeling yakeji dayajima baiji irinsa ba,the feeling of emptiness dayakeji alokacin da bata taredashi se yaji yanzu duk wasu pore spaces na zuciyarshi sunfara filling gradually suna komawa kamar da. sake gyaramata kwanciyarta yayi ah kirjinshi dukda ma ah zaune take kafin yakai bakinshi daidai saitin kunnenta muryarshi na cracking yace...
"I missed you".....
Dago da fuskarta tayi tana kallonshi for some seconds kafin tace"I missed you much more Mr Taciturn",yaji dadin sunan da ta kirashi dashi amma seyake ganin kamar kalamanta ba gaskiya baneba don haka ya kawar da kanshi gefe cikeda damuwa tasa hannunta tajuyo da fuskarshi saitin nata in a whisper tace"what's wrong".......
Jijjiga mata kai yayi alamar babu komai kafin yasake janyota zuwa jikinshi ya rungumeta tsam yana sauke ajiyar zuciya,shiru tayi acikin physique chest dinshi tanajin heartbeat dinshi dukda tana mamakin meyasa yajuya matakai dazun anma what matters ah yanzu shine she's with him alokacinda he needs her the most. Sunjima ahaka har wuraren 11:30pm babu wanda runtsa ajikinsu,kowa da irin tunanin dayakeyi aransa bayan wani lokaci kuma tafara jin saukar numfashinshi alamar yafara bacci wannan dalilin yasa tayi tunanin tashi tanemi kayan bacci tasaka kafin takwanta Itama. Kokarin tashi takeyi amma takasa sabida irin rungumar dayayi mata turo baki tayi ahankali kafin tafara kokarin cire hannunshi ah bayanta amma yaki saki sema cewa dayayi"Don't leave me alone please".......

Kallon fuskarshi tayi cikeda shagwaba kafin tace....
"to kafafuna duk suna kasa fa"......
Bashida karfin tashi daga kwancen dayake don haka seya saketa,harta tashi tsaye sekuma yayi saurin sake riko hannunta tareda bude rinannun idanunshi yadaurasu akan nata. Lokaci guda taji duk wasu pulse dake aiki ajikinta sundena functioning idanun Almustapha have so much effect on her bare kuma azo ga batun yatabata,fuskar tausayi yayi kafin yace in a whisper"promise me you won't go".......

Dakyar ta'iya daidaita kanta kafin tasaki murmushi tareda cire hannunta cikin nashi kafin tazagaya ta daya bangaren gadon ta hauro batareda tayi second thought ba, duk inda tayi binta yakeyi da rinannun idanunshi yanzuma kallonta yakeyin tana zaune ah tsakiyar gadon turo baki tayi tana"Stop looking at me like that please"....
Dauke idanunshi yayi daga kanta yamaidasu kan beautiful long fingers dinta kafin yamika hannunshi yajanyota ahankali, fadowa tayi saman kirjinshi yayinda yadan saki kara cikin shagwaba dasauri ta zare idanunta tana shirin magana amma seya hanata yin maganar datayi niya tahanyar cewa"miyasa zandaina kallonki?".......
Sincerely tace "You're making me feel nervous", murmushi yayi tareda sake janyota zuwa jikinshi wannan karan harsuna jin numfashin juna cewa yayi "Really?"....
Mutsu mutsu tafari tana niyan guduwa,amma yaki sakinta sema cemata dayayi...
"inazakije?"......
Rasa abuncewa tayi atake kuma se idanunta yasauka kan bowl din ruwa da towel data kawo dan haka cikin sauri tace"yauwa daman zanyi massaging jikinka ne with normal water kozai rage zafin dayakeyi".........

Kwantar da kanta yayi ajikinshi da kaman bazaiyi magana ba can Kuma yace"I don't need it,I only need your warmth".......

Itadai shiru tayi batasake cewa komaiba yayinda bugun zuciyarta ke karuwa akowani dakika tanajin sanda yajamusu blanket har kansu amma ko motsi takasayi,Jin bakinshi tayi ah saitin kunneta in a whisper yakuma cewa"I missed you",har kusan 5 seconds kafin yakarasa sentence din da "so much,I so much missed you Asma'u".......

Kasa cewa komai tayi don only God knows irin farin cikin datakeji awannan lokacin,she really can't believe it wai yau Almustapha kecewa yayi kewanta sauran yace yana sonta that's the only thing she's waiting for tana cikintunanin nan bacci yayi awun gaba da'ita shikam tun tuni yayi baccin daman. da asuba ita tafara tashi,babu laifi zafin jikinshi yafara raguwa ah yanzun sedan gumi dataji kaman jikinshi nayi kokarin banbare jikinta takeyi daga nashi amma abun yaci tura don bakaramin riko yayimata ba cikin kakkausar murya tashiga kiran sunanshi"Yaya Imam"....
"Yaya Imam dai"....
bude idanunshi yayi ahankali tareda daurasu kanta ashagwabe tace"it's time for subhi prayer".......

Batareda yakula zancentaba yasa hannu yasake kwantar da kanta ah kirjinshi sannan ahankali yace....
"I missed you"......
Batasan sanda murmushi ya subuce mataba kafin tadago tana kallon fuskarshi kana tace"I missed you more Yaya Imam"........

Sakinta yayi cikin sauri tareda kauda kanshi gefe,atake Itama yanayin fuskarta tacanza ahankali tace...
"bakason ince nayi missing dinka ne ni ko baka yarda da magata baneba?", jijjiga mata kai yayi alamar a'a kamar yanda yayi mata jiya da dare cikin sauri tace"haka kamin jiyama please tell me what's happening",takarashe maganar tareda juyo da fuskarshi gareta adede lokacin kuma sukaji ana shirin shiga sallah wannan dalilin yasa tasauka daga kan gadon tana barina hada maka ruwa sekayi wanka kayi sallah harta kusa isa bandakin taji yakira sunanta"Asma'u"......
Juyowa tayi tareda cewa"na'am".....

Alama yayimata da hannu kan taxo,gyada mishi kaitayi tareda karasowa inda yake yafi two seconds yana kallonta kafin yace"Don't ever leave me again please", murmushi tayi kafin tazauna gefenshi tareda saka hannunshi cikin nata"is that what you were thinking?"......
Gyada mata kai yayi ahankali kamar wani maraya,taimaka mishi tayi yazauna kafin tashiga taimaka mai wurin cire T-shirt din dake jikinshi seda tagama cire Mai T shirt da vest din ciki kafin ta taimaka mai yacire wandon ma yarage dagashi sai Boxers duk yana binta da idanunshi. komawa tayi tazauna gefenshi tareda kwantar da kanta ah kafadunshi tana shafa kirjinshi slowly sabida kyaunda wurin yamata can kasa kasa tace....
"To ka kwantar da hankalinka I'm going nowhere"......
kamar karamin yaro yace"Really?"...
Gyadamai kai tayi ahankali kafin tatashi cikin sauri tayi bandaki don tasan inta biye mishi bazasuyi sallah akan lokaci ba,seda tahadamai ruwan wankan sannan tazo tataimaka mai yaje bandakin inda tafito tana jiranshi haryayi wankan,seda ta tabbatar ya tada sallah kafin tashiga donyin wankan itama harta gama abunda takeyi yana kan sallayar seda suka gama addu'o'insu kafin tatashi tsaye tareda cire hijabin jikinta ta ajiye gefe sannan tamika mai hannu alamar yatashi,miki mata hannun nashi yayi seda ta tabbatar yakwanta sannan ta lulluba mai blanket tajuya daniyar fita jitayi yariko hannunta cikin sauri tajuyo pity face yayi"inazakije Kuma?"....
Tace"my room"....
Sake kasa da murya yayi sannan yace"must you go there?"......
Gyada mishi kai tayi ahankali don tama rasa mezata cemishi,shagwabar Almustapha tsakanin jiya dayau yafara kuremata duk wani tunaninta, ahankali yakuma cewa"promise me you'll come back?".....

Ahankali tace"I promise",sakin hannunta yayi kafin tafice ah dakin jiki ah sanyaye seda ta'isa dakintan ma sannan tafara tunanin mema tazoyi dakin,itadai kawai tasan ta tsincin kanta dason zuwa dakinta ne bawai don tanada abunyi ba,karema dakin kallo tashigayi ahankali tasan dai bahaka tabar dakinba ahankali takarasa bakin gadon anan tayi arba da singlet's dinshi sunkai hudu ah ajiye sekuma gajerun wanduna mamakine yakamata na me sukeyi agurin bitayi tana dauka daya bayan daya harta gama kafin tawuce bandaki donsasu ah basket din kayan wanki ananne tatarar da wasu ma,da mamaki tafito ah bathroom din kafin taje wurin wordrobe dinta nanma taga wasu daga cikin kayayyakinshi and some of her belongings ma an yamutsa su, definately someone must have stayed in her room sanda batanan,to who could it be?........

Wata zuciyar tacemata...
"Wanda kika ga kayansa mana".....
Kenan Almustapha tarewa yayi adakinta dabatanan komi,is she really that important dazaiyi missing dinta this much?. kasa bama kanta ansa tayi don haka seta shiga gyara dakin cikin hour daya tagama komai and now the room is back to it normal self,zama tayi tana ajiyar zuciya don dan aikin datayin nan setaji duk ta gaji duban wall clock tayi inda taga har 6:30am tayi daganan kuma tayi deciding fara tunanin mezatayi masu na breakfast. ganin tafi mintuna goma batayi concluding mezata girkaba yasata tashi tayi hanyar kitchen din may be intaga available ingredients zatasan mezata girka,gashi Bayin dasuke tayata aikin ma talura babu wanda yakwana ah sashin nasu shiyasa batasa ran zatayi aikin with a helping hand ba. Around 9:00am tagama kammala komai daman chips ta soya da egg sekuma kunun alkama datayi mashi,zuwa tayi tajera abincin kan dinning table because tafison tagyara dakinshi kafin takai musu abincin can.....

Koda tashiga dakin nashi idanunshi nakan kofa looking as if he's waiting for someone and the moment dayaganta setaga yayi wata nannauyar ajiyar zuciya cikeda tsokana tace"kadauka na gudu ne?".......

Becemata komaiba sema tashi dayayi daga kwancen yazauna dan yanzu yanadan jin karfin jikinshi,zama tayi gefenshi tareda sa hannu ah wuyanshi tanajin temperature na jikinshi ahankali tace"Good morning".
Ahankali ya ansa mata da "Morning".....

"How are you feeling right now,hope jikin dasauki!",tayimasa tambayar showing how much she cares,gyada mata kai yayi ahankali dakaman bazaiyi magana ba kuma don harta fidda rai setaji yace"feeling much more better".....
"Masha Allah,to katashi kayi wanka sekaci abinci kasha drugs ko?".......
Jijjiga matakai yayi alamar a'a,cikeda mamaki tace"bazakayi wankan ba".....
sake gyada mata kai yayi alamar"eh",batareda ta damuba tace...
"to katashi kayi brush sekayi breakfast ko?"...
Shima jijjiga matakai yayi alamar a'a cewa tayi....
"Brush dinma?"
Gyada matakai yakumayi alamar "eh",batareda nuna gajiyawaba tace...
"to inkawo maka abincin kenan?"....
Wannan karan"eh" yace mata,tashi tayi tafice yana binta da idanu batajima ba segata tadawo rikeda tray din ajiyewa tayi kafin tadibamai abincin ah plate tareda hada mai tea ah cikin mug,bashi abincin tadinga yi abaki yanaci slowly harya gama don yaci sosai ba laifi shiyasa ma bata takuramishi dazancen kariba. batasan prescription na maganinba don haka tashiga tambayarshi ya za asha drugs din,fada mata yadingayi tana balla tana bashi yanasha harsuka gama sannan ta tattara kwanukan tafita dasu annanne taji ana knocking kofar......

zuwa tayi tabude kofar inda tayi arba da ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Sulaiman da Sumayya looking so perfect together cikeda zolaya tace "Awnn! What a perfect match,match made in heaven" ...

Dariya Sumayya tayi kafin Sulaiman yace"Dole kice haka ai donki rufe mana baki ko,tonidai senayi comment",dariya tayi tana Sis kishigo don Allah yanzu mijinki seyasani jin kunya babu gyara babu dalili,wannan karan dukansu suka sheke da dariyar kafin suka karasa tsakiyar parlourn Sulaiman Yana tambayarta jikin Yayansa,cewa tayi "Dasauki alhamdulillah"......

Eh dake yasamu strong medicine ba,jijiga kai Asma'u tayi tana dariya kafin tace kukarasa ciki mana yana daki jijiga kai Sulaiman yayi yana nibazan shiga dakin mai mataba, Sumayya ne tace jiyada ka shiga fa Dear....
Playfully yace"jiya ae matar batanan yaukuma tadawo".....
Murmushi Asma'u tayi kafin tace"nidai inzaku shiga kushiga kadaisan baida karfin jikin fitowa",kafin tarufe bakinta taji kamar takun mutum abayanta wannan dalilin yasata juyawa ganinshi tayi yana dingisawa cikin sauri takarasa gareshi tareda taimaka mai tanamai masifar miyasa baikirata ba yawani fito shikadai"kasan you're not that strong shine zaka tako kai kadai what if wani abu yasameka fa",tayi maganar kamar zatayi kuka kallonta yayi ahankali kafin murya can kasa yace"Kuka zakiyi?"....
Harara tabuga mishi yayinda tadauke kanta daga kanshi, murmushi yasaki ahankali kafin in a whisper yace"I'm fine Asma'u, nothing happens bashikenan ba?".....
Kin kulashi tayi harsuka karasa parlourn atare su Sumayya sukace"Oh wow, lovebirds kenan?"......

Hararansu Asma'u tayi kafin tayi wucewarta kan dinning ta debo abincin dake gurin tazo ta jera musu tanaji Sulaiman da Sumayya na kwaikwayon abunda sukayi dazun itada Almustapha tareda yin dariya Sumayya harda cewa sweetheart inbani da lafiya inbakayi kaman zakayi kukaba zanbaka suspension na one week....
Dariya suka sake kecewa da,hararan da Almustapha yasakar ma Sumayya ne yasatayin saurin sauka daga kan kujerar takama janyo plate ba shiri don zuba abinci dukdama bawani yunwa takejiba, dariya Asma'u tayi aranta tana"Yarinya man kaza", kafin tayi wucewarta daki bayan tace musu tana zuwa. wanka tayi abunta tashirya cikin simple doguwar rigarta ta material,sanda takoma parlourn samun su Dad,Mom da Hajiya Muniba tayi duk sunzo duba jikin Almustapha din lokaci guda taji kunya ta lullubeta because aganinta ita yakamata tafara zuwa tagaida su ah sashin su kafin sufara haduwa anan,jitayi Dad yace"Daughter zo mana"......

Cikeda kunya takarasa inda yake"Dad Ina kwana".....
Murmushi yayi sannan yace"lafiya Lau dear,ya hanya kunyi isowar dare ba mu haduba jiya bare inbaki hakurin bata miki budget din trip dinki danayi"......
Sa hannu tayi ta lullube fuskarta tana"laa bakomai fa"....
"To Allah yayi miki albarka,babu inda yafi ma mace irin gidan mijinta barema ah irin wannan lokacin dayake tsananin bukatar ki shiyasa nace kidawo badan komai ba",Amin ta amsa da haka tagaida su Mom dinma tanajinsu suna ta tsokanar Almustapha da "drug dinshi ta'iso daga Maiduguri",shidai baice musu komai ba dazasu taimake shima su kwashi kafafunsu sutafi subarshi da matarshi zefi mishi komai dadi. Likita yazo yasake duba shi and alhamdulillah yace BP dinshi yasauka babu laifin hakan bakaramin dadi yayima kowa ba sannan yasake jaddada mishi karyana wasa da drugs dinshi and he should be eating his three square meals on time,shidai kawai gyada ma likitan kai yakeyi batareda yasan meyake cewa ba bangare Asma'u kuwa everything is noted in her brain don duk bayanan likitan babu wanda tayi missing,seda yatafi sannan tazame jiki tayi dakin Almustaphan tagyara fes fes haka bandakin ma tashiga wankeshi tas kafin tadawo tasa turaren wuta ah dakin. Komawa dakinta tayi ta tattara duk innerwears dinshi dataga sunyi datti tawanke,tashanya sannan takoma dakinshi don gyaramai kayanshi don dazu taga wardrobe dinshi ah hargitse abunda bata taba gani ba tunda take dashi seyau.....

Ciro kayan tayi duka tashiga gyarawa tanasa kowanne ah right place dinsa harta gama sa hannun datayi zata rufe wardrobe dinne taji anrungumota tabaya,wani irin nannauyar ajiyar zuciya tasauke tareda sakin lallausar murmushi aranta tana fadin"he's back at the right time,don daman tafison seta gama komai".......

Juyowa tayi tana fuskantarsa,cewa yayi"Sannu da aiki"....
Bata amsa sannun daya mataba sema cewa datayi..
"miyasa baka kirani inzo inshigo dakai ba"......
Sa hannunshi duka biyu yayi tareda zagaya waist dinta ahankali yace..
"I'm sorry Ma'am".....
Turo baki tayi tana"bawani nan",zesakeyin magana tayi saurin katse shida"Su Dad suntafi ne?"....
Cewa yakumayi"Yes Ma'am"....
Wannan karan heart melting harara tasakar mai kafin tasaka hannayenta tafara cire bottles na jallabiyarsa tana"Muje kayi wanka inyaso sekayi sallah kahuta tunda ankusa kiran sallar azahar".......

Cire hannayenshi yayi daga kugunta tareda sa hannun yaciro nata daga jikin jallabiyarsa kana yace"No",kallonshi tayi blanky"No kuma?"
"Yanzuma bazakayi wankan baneba?"....
Gyada matakai yayi ahankali,"to se yaushe zakayi Yaya Imam bagwanda kayi yanzun ba kaikanka zakaji dadin jikinka".....

Sake cemata yayi"No".....
Cire hannunta tayi daga nashi hannun kafin tamaida kan botiran riganshi tacigaba da cirewa...
"Wae yaushe Mr Taciturn yakoma kazami ne?"......

Murmushi yayi sannan yace"mekikace?".....
Cikin rada tace"eh mana Yaya Imam,yau tun safe ba brush,ba wanka and you ate like this bayankuma ni Yaya Imam din dana sani mutum ne mai tsafta da kyankyami duk wani abu dazai shafi harkar lafiyarsa baso yakeyi ba,why did you change so suddenly?",tayi masa tambayar cikeda curiousity.....

Matso da fuskarshi yayi kusa da tata cikin rada yace"You changed me Mrs Taciturn".......

Ware idanu tayi tareda dan yin dariyan yake dukda effect din da taji ga maganarsa tasa kafin tace"kanason kace nina maida ka kazami Yaya?".......
Shima yar siririyar dariya yayi yanzun seta samu kanta da tsayawa tana kallonshi because bata taba ganin this side of him ba,he really looks good when he's laughing kuma ma irin dariyar datake kaiwa har cikin zuciyarnan tafi yimashi kyau,sake matsowa yayi daf da fuskarta yana kara kasa da murya"I don't know about that anma nidai nasan duk abunda kikaga is new from me to you're responsible for it",dariya tayi nervously sabida uncomfortabilty datakeji intana kusa dashidin. Dakyar ta'iya cewa tonidai inma nice namaida ka kazamin inason yau atashi daga wannan alhinin akoma mai tsafta,make mata kafada yayi alamar beyarda ba......

Cewa tayi...
"Ya ilahi that means I'm not responsible for your kazanta"......
Sake make mata kafada yayi wannan karan she couldn't stop herself from laughing at his childishness kafin tajuya daniyar tafiya tana"nikam bazaka kasheni da dariya ba Yaya Imam"........

feeling somehow guilty ahankali yace "kyamata kikeyi komi?"....
"Am I smelling bad?" ,Cak ta tsaya daga tafiyar da takeyi kafin tajuyo tazuba mai idanu shima kallonta ya tsaya yi waiting for his answer, ahankali kuma tadinga takawa har inda yake matsawa tayi daf dashi kafin tasa hannayenta tazagaye neck dinshi slowly tareda yin dagel kadan because yafita tsayi kan ya ankara yaji bakinta cikin nashi, kissing nashi tashigayi passionately he was very shocked,so shocked dan baiyi expecting haka daga gareta ba seda tayi mai isarta sannan tacire bakinta cikin nashi ahankali in a whisper tace"Bana kyaman ka Yaya Imam ko kadan,i love you for who you're and I'll never....kanma takarasa maganar taji yasake hade bakinsu guri daya sede nashi kiss din is very slow and genle wanda hakan bakaramin tafiya da imaninta yayi ba, she's feeling nothing than the sweetness and freshness of his mouth wanda har hakan yasa tafara tunanin anya baiyi Brush dinba da batanan,she can't deny it tayi missing dinshi so much da words bazai iya zayyanawa ba,sunfi 3 minutes ahaka kafin yasaketa suna ajiyar numfashi dukansu biyu murya can kasa yace"I'm sorry".....
Murmushi tayi sannan tace"For what"......
Kai tsaye yabata ansa da"For judging you,infact for everything Asma'u most especially that night",sa finger dinta tayi kan lips dinshi tana "shhhhh"......
And then right there,at that moment,he just stared at her beautiful eyes dakyar ta'iya cewa"That was our past Yaya Imam".....
Ahankali yace "but still",sake sa finger dinta tayi akan lips dinshi tace"banace maka past dinmu baneba,bygones are bygones Yaya Imam besides it was never your fault"......

Sake daura fuskarshi yayi kan nata yanadan goga mata hancin shi kan nata yayinda hannunsu ke sarke dana juna yace"then why did you leave me all alone that night tunda kinsan it was not my fault?",lumshe idanunta tayi ahankali tanajin komai dayafaru alokacin yafara dawo mata filla filla dakyar ta'iya cewa"I'm sorry ",don aganinta tafito tacemasa Umminshi ne taboyeta bai daceba kwata kwata daga kanta yayi yadaura akan kirjinshi tareda cewa cikin rada.....
"seda kika tafi nasan importance dinki,seda kika kika barni nasan how much you mean to me Asma'u".....

You're something that...



Vote
Comment
Share!
[3/23, 6:09 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?


Written by *Zeeneert*=؞?

*Zeeneert*@wattpad....


*Page 71~72*


Sulaiman bai iya ya amsa tambayar da Dad keyi mashiba sema jijjiga dan uwan nashi daya shigayi babu kakkautawa yana kiran sunanshi "Yaya Almustapha!"
"Yaya,wake up please,why is he not

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login