Showing 189001 words to 192000 words out of 235422 words

Chapter 64 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3492

sanda tawuce amma ko kala baice mataba don yasan me aukuwa ta auku dukda ba haka suka so ba,ah harabar hotel din Ummi nazaune tahango wata kamar Asma'u cikin sauri tatashi tareda sake matsowa kusa da ita seda ta tabbatar itane sannan tayi saurin kamota cikeda tausayawa don taga yanayin jikinta dakuma yanda take tafiyar....

Murya ah raunane tace"Habibty".........
Cikin sauri Asma'u tajuyo tana kuka kallon yanda idanunta suka kumbura Ummi tayi kafin cikeda tausayawa tajanyota zuwa jikinta suka saki kukan tare Ummi nafadin I'm sorry Habibty, I'm really very sorry Daughter.......
Itadai Asma'u batace komai ba se sautin kukanta kawai dake tashi ah gurin dukdama aranta tana mamakin ganin Ummin anan sede ganin nata yafi mata komai dadi because she need a shoulder to cry on daman,Ummi dakyar ta tsaida nata kukan ganin kukan Asma'un bana kare baneba hakanan insuka taru dukansu su biyun suna kukan to waye zai rarrashi wani cikinsu?............
Dago da Asma'un tayi daga jikinta kafin takama hannunta suka karasa wurin fancy chair din nan tataimaka mata tazauna dukda kuwa irin radadin da Asma'u keji besa tayi magana ba. Tunani Ummi tashigayi don gabadaya ma tarasa wani mataki zata dauka akan Almustapha din,abu daya tasani seyayi dana sanin abunda ya aikata ma yar mutane yau and she'll make him bend down on his knees asking for forgiveness, she'll also make him realize that Asma'u is a precious gem dayakamata yayi treasuring for the rest of his life bawai yayimata abubuwan daya ga dama ba duban screen din wayarta tayi tana tunanin wazata kira ah tsohon daren nan don tabbas bazata maida Asma'u inda Almustapha zaisamu ganinta bama ayanzu.......

Tanata scrolling contact dinta harta iso Sulaiman,harzatayi dialing number wata zuciyar ta haneta atake don tasan Sulaiman mutum ne mai tausayin dan uwansa in one way or the other zai iya fallasawa watarana wannan dalilin yasata deciding kiran number Mallam Hudu harzatayi dialing wata zuciyar ta tunkareta data kira matarshi kawai tunda dare yayi babu dadi takira number dinshi directly........

Aikuwa ringing biyu matar tadauka,gaisawa sukayi sosai suna tambayan juna ya shirye shirye kafin Ummin take tambayar Mallam Hudu din murmushi matar tayi kafin tace gashinan kusa nan tamika masa wayar.........

Shidinma gaisawan sukayi amma daga jin muryarta yasan ba lafiya ba wannan dalilin yasashi tambayarta,murya ah raunane Ummi tace taimako take nema agurin shi,cikin sauri Mallam Hudu yace inajinki don Allah fadamin..........

Cemasa tayi maganar bazai yuyu ah wayaba inda hali zasuzo gida,cikeda damuwa da bata girmamawa yace aa Hajiya nizanzo gida basai kinzo ba ganinan zuwa Allah dai yasa lafiya,ganin yanda yadamu ne yasata fadamishi inda take cikeda mamaki yace yana zuwa sallama yayiwa matarshi kafin yadauki car keys dinshi don baijima da sayar mota ba daman,gidama sun canza wanda yakenan kusa da masarautar dukda Mai Martaba yaso ah ware musu bangare cikin masarautar amma Mallam Hudu yace shi inda yakema yayi mishi babukomai.........

Batafi 20 minutes da gama waya dashiba yaiso hotel din,kiran layinta yayi yana tambayar ta suna ina nan tace masa bari su fito kawai,kama hannun Asma'u tayi tana dingisawa har suka isa motar bude musu gidan baya yayi yana mamaki kala kala aranshi,batareda yace komai ba yatada motar ganin yana niyar kaisu masarautar ne yasata saurin cewa"Hudu babu inda kake tunanin zamu iya zama na dan wani lokacine batareda munkoma masarautar ba?".......
Tsaida motar yayi sannan yajuyo cikeda damuwa yana tambayar"meya faru ne wai Hajiya?".....

Murmushin dayafi kuka ciwo Ummi tayi sannan tace zamuyi wannan maganar daga baya amma nidai yanzu banason mukoma masarauta tukunnan inda taimakon dazaka iya yimin to, ahankali yagyada mata kai kafin yace akwai gidan kanina agarin nan zankaiku can dan nanne zaku iya zama shi hutune yake kawoshi da iyalanshi ah can ilorin yake aiki........

To kawai Ummi tace masa,seda suka koma gidanshi yabarsu amota yashiga yadauko makullin gidan Ummi nata yaba kyawun sabon gidansu..........
Godiya yayimata itadai Asma'u tana kwance jikin Ummi se sauke ajiyar zuciya takeyi aranta tana tunanin me Ummi ke shirin yi don seyanzu taji tafara regretting haduwarta da Ummin bayan tafito daga hotel din..........

Agaban gidan yayi horn maigaidi yazo yabude nan yashigar da motar harabar gidan. gida ne madaidaici dede irinna middle class people dinnan dai,Mai gadin ne yakaraso yana gaida Mallam Hudu din cikeda girmamawa sannan yagaida su Ummin ma Mallam Hudu ne yafarayin gaba inda suka bi bayanshi ba laifi gidan yayima ummi kyau dukda kankantanshi. Bude kofar yayi tareda kunna wutan parlourn dake switch din nakusa da kofar mashigan parlourn kuma Allah yataimaka akwai wutar nepa ah unguwar kafin yace bismillah kushigo mana.........

Ummi narikeda Asma'u suka shiga parlourn tana karema gurin kallo,babu wani kura sosai dazai nuna alamar babu mutane ah gidan murmushi Mallam Hudu yayi sannan yace last week suka koma Ilorin fa yaso su tsaya bikin sarautarnan amma ayyuka sun tusa shi gaba.........

Allah sarki cewar Ummi,dakunan yanuna musu inda yacema Ummi su zabi daya,cewa tayi kowanne ma don haka seya zaba musu dakin yara don yasan dakin Mata da mijin zai iya yuyuwa sunyi wata ajiyarsu dabazaiso yashiga ba bare su Ummin,yayi hakan ne sabida girmamawa da farin ma,har kitchen seda yanuna musu inda Ummi tace yaje gida dare yayi and batason kowa yasan Asma'u nanan don Allah,tayarda dashi shiyasa tabiyo hannunshi,godiya yayimata kafin yace basu bukatar komai yanzune.....
Gyada mishi kai tayi kafin tace"sede in gobe din inzaka shigo kataho matada toiletries please sekuma kabi ta gida don Allah kakawo min Rukayya baiwarta zamana anan bazai yuyuba don za'a iya gane mu kuma tataho da wasu kayayyakin Asma'u din and no one should know please"........

"To Hajiya",shine abunda Mallam Hudu yace kafin yayi musu saida safe yafice zuwa Ummi tayi tarufe kofar kafin tadawo tana kallon Asma'u cikeda tausayawa daga baya kuma tanufi hanyar kitchen din kunna cylinder tayi kafin tazo ta kunna gas din sannan tadauko babban tukunya tacika da ruwa tadaura.........

Ah parlour tasamu Asma'un haryanzu seta kama hannunta sukayi daki ananne ma taga ashe sunada heater ah bandakin kunnawa tayi don inwancan ruwan bai isaba seta kara da wannan. Haka sukayita zaman kurame Ummi nada tambayoyin dazatayima Asma'u amma tasan this's not the appropriate time dayakamata tayimata irin wannan tambayar. Har ruwan ya tafasa tazo tawuce bathroom din tahada cikin bathtub jin beyi dumin da takeso ba yasa tahada dana heater din,komawa dakin tayi sannan tace habibty kitashi ki gyara jikin ki kinji.........
Gyada mata kai kawai Asma'u tayi kafin Ummin tadauko mata wani towel data gani kan basket tamika mata,karba tayi amma seta kasa cire hijab din tunawa datayi ga abunda Almustapha yayima rigarta ganin batada niyane yasa Ummi taimaka mata wurin cirewa dukda tanata noke noke ahaka harta daura towel din suka yi bandakin acikin ruwan zafin Ummi tasata wani irin kara Asma'u tasaki sakamakon radadin da kasanta keyi mata hakanan tana son fitowa ah ruwan amma kunya tahanata,cikeda tausayinta Ummi tace wannan ne kadai zai taimaka miki Dear,I know it hurts amma daurewa zakiyi kinji,gyada matakai Asma'u tayi tana hawaye haka Ummi tagasata don tasan babu maiyi mata wannan taimakon ayanzun inba ita ba,seda ta tabbatar ruwan zafin yashigeta sosai kafin tatara mata wani ruwan dumin tace kiyi wanka kinji kuma karki manta kiyi wankan tsarki kinsan yanda akeyi ko?.........
Cikeda kunya ta sunkuyar da kanta tana hawaye kafin tagyada ma Ummin kai,tashi Ummin tayi tafita tabata guri tafi 30minutes tana kuka itabatayi wankan ba itabata tashi takoma dakiba se aikin kuka da takeyi harseda Ummi tazo takuma mata knocking kofar kafin cikin sauri tadaure tayi wankan tafito daga bandakin...............

Da taimakon Ummi tashafa mai sannan Ummin tacire zanin jikinta tabata ta daura don ita akwai underwear babba taciki gakuma towel data karba tadaura akan underwear din sannan tasaka mata hijab din tace to ki kwanta kiyi baccinki dare yayi........
To kawai tace ma Ummin kafin takwantar nan ta lullube ta,lumshe idanunta tayi ahankali because bata tunanin ah irin wannan dare zama ta iya yin bacci. Bangaren Ummin ma kasa baccin tayi kowa da irin sake saken da yakeyi aranshi washegari da zazzabi Asma'u ta tashi gabadaya jikinta karkarwa yakeyi seda Ummi ta dumama mata jiki da towel tabata hurt tea kafin tadanji dama dama.......

Karfe bakwai da rabi na safe Mallam Hudu da Rukayya sukazo su gidan, bakaramin mamakin ganin Ummi da Asma'u Rukayya tayiba amma sebata ce komai ba bayan gaisuwa datayi masu kawai sannan ta ajiye kayan Asma'un datazo dashi ah hannunta sekuma ledan sayayyar da Mallam Hudu yayo musu..........

Hamdala Ummi tayi kafin tace yanzu seki sake shiga ruwan zafin kiyi wanka seki sauya kaya ko.......
To tacema Ummi din,seda Ummi tahada mata komai da komai sannan tafita gurin mallam hudu din, gaisawa sukayi kafin yacemata ga karin kumallo nan ankawo muku,godiya takumayi mashi kafin tace Mallam Hudu narasa yazanyi,nakuma rasa wani mataki zan dauka game da danka........

Cikeda damuwa Mallam Hudu yace wai meyafaru ne Hajiya,me Almustapha yayi haka dazaisa kirabosa da matarsa, murmushin dayafi kuka ciwo Ummi tayi kafin tasa hannu tagoge yar kwallarta nan tashiga bashi labarin irin zaman datasan Asma'u nayi da Almustapha dama kuma first day da Almustapha yazo mata ah buge wato ranar datafara magana, takuma fada ma Mallam Hudu waazin datamishi awannan lokacin kafin tasaki kuka tana ashedai Imam baibar shan giyaba haryanzu nibama wannan yafi damuna ba illa bin mata dayakeyi ayanzu,nan tabashi labarin abunda yafaru jiyadin kafin tace. I wasn't there with him during his childhood but bantaba tunanin hakan na'iya gurbata rayuwarsaba,i thought the values I installed in him will always be there harma yakoyama kannen shi amma Ina,he has changed and what hurts me more ni bana ganin hakan ah tattaredashi it's all of a sudden,Hudu yazanyi?.....
Wani mataki zan dauka akanshi?...
Dawani idanu zandubi iyayen yarinyar nan fisabilillahi amatsayina na mahaifiyar sa, Asma'u is the best wife for him but I'm not that selfish Hudu. Ninasan babu macen dazata so tazauna da mashayi talk more of maibin mata.............

Tunda take maganar Mallam Hudu yazuba mata idanunshi,don gabadaya yakasa believing da maganar ta shiyasan Almustapha sosai hakanan yasan abunda zai iya dawanda bazai iyaba,yasan Almustapha nashaye shaye inranshi yabaci to which Magajiya is behind it but baitaba sanin Almustapha nabin mataba shaye shayen ma yaushe rabon da Almustapha yayi?.....
Bayamanta ranar dayakirashi yanamai waazi akan shan kayan maye ko alokacin Almustapha cewa yayi"Mallam Hudu nadena tuntuni dadinma bansan ya akeyi nakesha ba"......

But still Mallam Hudun yace"kadaiyimin alkawari bazaka sake kusantar irin wadannan abubuwan ba,kai ba mutumin da nasani adabane ba, you're a new person and don't forget that you're going to be a leader irin wadannan dabi'un banaka baneba".......
Murmushi Almustapha yayi alokacin kafin yace"nayi maka alkawari bazan sake ba inshallahu".....

Shafa kanshi yayi tareda sa mashi albarka,and as he says yayi alkawari to tabbas yasan Almustapha will stick to his promise,donshi mutum ne dabaya karya alkawari hakanan baya karya akan abunda bazai iyaba,ajiyar zuciya Mallam Hudu yayi bayan yagama tunanin conversation dinsu da Almustapha din sannan ya numfasa yana kallon crying Ummi ahankali yace"Hajiya bana tunanin Almustapha yayi abunda kike zargi,nina tashi dashi hakanan nasan waneneshi Almustapha baitaba hulda da mace ba shan giya ma tunba yauba yadainayinshi,inason kikara bincike don ina tunanin dole akwai wani boyayyen sirri ah tattare da wannan al amarin"........

Shiru Ummi tayi don yanzu jitayi Mallam Hudun ne ke shirin batamata rai,yazaice bahaka ba bayan kuma ita ganauce ba jiyauba dakyar tace"i can't back him when I clearly know that he's wrong Hudu"........

Murmushi Mallam Hudu yayi ganin idanun Ummi sinrufe takasa gane inda yadosa kafin yace nito zanyi bincike dakaina,kuma inshallah zan wanke Almustapha ah idanunki.....
Cikin sauri Ummi tace "aa Hudu for now karkayi komai don Allah because hakan na'iya tona mana asiri ni banason kowa yasan munsan inda Asma'u take i want him to pay for his deeds Hudu,don Allah karike min amana na,naka idanu kawai"
Gyada matakai yayi badan yasoba kafin tace barita shiga tafito seyakaita gida,to yacemata inda tajuya takoma dakin......

Samutayi har Asma'un tayi wanka tasauya kaya cikin kayayyakin da Rukayyan tazo mata dashi yanzu,zama gefenta Ummi tayi kafin tadubi Rukayya tace kinci abinci ne agida kafin kizo?....
Jijjiga kai tayi alamar a'a, ahankali Ummi takuma cewa akwai wanda yasan kinbiyoshine?..
Nanma jijjiga kai tayi alamar aa kafin tace tun bayan sallar asuba yazo yadaukeni seda mukabi ta gidanshi tukunnan muka karaso nan,cewa Ummi tayi to dai banason inji labarin kunanan abakin wani kinji Rukayya......

Cikin sauri tasunkuyar dakai tana insha Allah Ummi,murmushi Ummin tayi kafin tace zakizauna anan tareda uwardakin ki,zakina debe mata kewa nadan wasu kwanaki kinji?..
"To Ummi",cewar Rukayya din kafin Ummin tace tajeta tazuba abinci taci yana parlour nan Rukayyan tafice tabarsu su biyu ahankali Ummi tadubeta sannan tace"Yajikin?".....
"Dasauki Ummi"......
Taba temperature din jikinta Ummi tayi kafin tace"me Imam yamiki Dear?"...
Karki boyemin komai,kifada min duk laifin dayamiki tun aurenku, I'm with you Habibty, I'll support you kinji?".........
Tuni Asma'u tafara hawaye kafin dakyar tabudi baki tace"ni babu abunda yamin Ummi wani abun kika gani?"..........
Da mamaki Ummi ke kallonta kafin tashiga goge mata kwallarta tana Kuma cewa"karkiyimin karya Asma'u,I know you were never happy with my Son".....
Tunkan Ummi tarufe baki Asma'u tace"aa Ummi,I was very happy and I'm still happy with your Son Allah ni ba..b..u abunda yayi min, Yaya Im..am is a very caring husband kullum bayason ganina cikin damuwa aidai kinga how much he showed his care to the media ranar,how much he appreciates me,he love...s...", Ummi bata bari takarashe maganar ba tayi saurin jan ta zuwa jikinta tarungume tana fadin"how much will you lie to save him,Anya Asma'u son da kikeyima dana baiyi yawa ba,anya wannan son baya cutan ki dear?", Ummi tayi Mata tambayar murya ah raunane kafin takara da"ba a nuna anason namiji kamar hauka Asma'u,ko anason nashi yakamata ana dan boyewa to get some respect from him,inka nuna kanason namiji da yawa nanne yakesamun damar yimaka yanda yaga dama sabida yasan no matter what zakayi hakuri sabida tsananin son da kakeyi mashi,kina boye koda kadanne Asma'u,when he's wrong try and show it to him don't be weak please, don't pity him wannan shine kadai gatan dazaki iya ma wanda kikeso dakuma ya'yanku............
Itadai Asma'u kuka take ah kirjin Ummi aranta tana raya,tayaya ma zata budi baki tacema Ummi Almustapha yayi mata laifi,dawani idanu zata dubi mahaifiyar shi takai kararshi fisabilillahi, she's not that selfish and tana ganin wannan wani sirrine tsakaninta da Almustapha din wanda batason kowa yasani amma mi segashi Ummi da Mallam Hudu sun shigo zancen,seda Ummi ta tabbatar tayi shiru kafin tayi mata sallama tareda cemata insuna son wani abu takirata awaya,zatabama Mallam Hudu wyarta yakawo mata dakuma sabon sim card don tanason tacire wancan,cewa tayi to kafin Ummin tafice badon taso ba,haka takoma masarautar Allah ya taimaketa bawanda yaga shigarta daki bare asan tafita jiya ma dukda tanada tabbacin su Hindatu zasu iya sani tunda zasuga ba Rukayya but bazata basu fuskarma tambaya ba bare harsu dameta ............

Bangaren Sulaiman kuwa bakaramin mamakin ganin Zaliha tatashi dawuri da asuba yau yayi ba. don ah iya saninshi kullum saita makara watarnma harsai gari yagamayin haske take tashi,amma seya boye mamakinshi yashiga yayi wanka yadauro alwala kafin yawuce masallaci sallah..........

Zaliha nawanka yafita,daman Allah Allah take yafice takira receptionist din seda tagama wankan sannan tafito tadauki wayarta tashiga dialing number din amma kusan missed calls goma tayimai babu wanda yadauka aciki.........
Tsaki tabuga cikeda takaici kafin tayi wulli da wayar sannan tashirya tasaka kayanta kafin tasake daukan wayar tana sake kiranshi amma haryanzu baidauka ba don haka tatada sallarta rai bace............
Bayan ta'idar cigaba da kiranshi tayi babu kakkautawa amma still baidauka ba don haka tasake wulli da wayar kafin takoma kan gado takwanta ranta amatukar bace tana mamakin dalilin dazai hanashi daga wayarta.........
Bayan kaman 15mimutes kuma sega wayarta tashiga kara dasauri tadaga ganin shine batareda ta amsa sallamar saba tace"inata kiranka shine bazaka daukaba don karainamin wayau?"........
Daga daya bangaren ne yace"naje sallah ne Hajiya"......

Tsaki ta buga kafin tace"ni yanzu dai ya batun aikina,miye update,hope komai yatafi yanda yakamata?"..........
Shiru receptionist din yayi don yarasa ta'ina ma zai fara because sarai yasan halinta yaukam zaisha masifa ne kawai..........
Jin yayi shirune yasata cewa"bakajina ne?".....

Murya na cracking yace"aa ..aa inajinki Hajiya"......
"Cewa nayi hope komai yatafi according to plans",takuma tambayarshi,dan sosa kanshi yayi kaman yana gabanta kafin yace"ta kwabsa fa Hajiya"........

Ware idanu Zaliha tayi kafin tatashi daga kwancen datake tana"kace miye,waye ya kwabsa",cikin rashin gaskiya yace Asma'un tarigata shiga dakin kuma seta rufo daga ciki Hajiya nandai yadaure yayimata bayanin komai, Zaliha kaman tafasa ihu takeji cikeda masifa tace"kutumar bura'uba kanason kacemin duk uban kudin dana kashe yatafi abanza kenan?".......

Kanason kacemin burina naraba Asma'u da Almustapha yatafi abanza, kanason kacemin baturiyar nan bata shiga dakin nan ba amatsayin fake karuwarshi bare har Asma'u tagansu tare?"takarashe maganar kamar zatayi kuka......
Shidai receptionist din bece komai ba harta gama babatun ta,seda tayi shiru sannan yace to sauran kudina Hajiya,wani uwar ashariya tayimai tana"uwarka zanbaka ba kudi ba,in akwai wanda zaice abashi kudin shima to nine".....

Daganan tayi wurgi da wayar tana babatu, Sulaiman dagama jin abunda tagama fadi he's very shocked and he's curious to know metayima dan uwanshi cikeda bacin rai yakaraso cikin dakin da muryar tsawa yana tambayarta"mekikayiwa Yaya Almustapha da Asma'u?"..........

Wani irin juyowa tayi jin muryarshi abayanta tana wara idanu,alokacin harya iso inda take yanda yake huci kaman zaki yasa gabadaya ruwan jikinta ya tsinyanye tsabar tsoron shi cikin wani tsawan yakuma cewa"batambayarki nakeyi ba?".......
"What have you done,who were talking to on the phone?"....



*baninda bakin baku hakuri sede inason kusani jina shiru dakukeyi bahakan yana nufin nakyaleku bane ba, I'm very busy and I've other schedules too insha Allah innasamu free time zannayimaku typing wallahi bakufini son insamu inkarasa littafin nanba,kusake hakuri Dani please*...
=?
?>?p?=??Ju??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????st know that I love you all...


And to those dasuke korafin naja littafi ko inayin wani abu to kuyi hakuri and inason kusani Zeeneert littafin ta ah tsare yake tunda and bazan iya canza mata launi ba ayanzu,inafatan masoyana zasu cigabada bina ah haka...........




Vote
Comment
Share!
[3/23, 6:07 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?

Written by *Zeeneert*=ؕ?

*Zeeneert*@wattpad...


*Page 63~64*



"Nawa Yarima Almustapha yabaku dayasa kuka rufe bakinku",wannan shine tambayar data farayi masu.......

Da mamaki suka hada baki wurin cewa"wani magana Gimbiya?",don Allah yagani su basu gane inda ta dosa ba. Bayani tayi masu dallah dallah kafin jiddoh tace "babu abunda yabamu Gimbya"......

Ajiyar zuciya Zaliha tayi kafin tace"inason kuyimin aikine inbazaku damuba nikuma indai aikin nan ya yuyu to zanyi maku kyautan dabakuyi tsanmani ba"........
Cikeda jin dadi Jiddo tace "To Gimbiya",itadai karimatu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login