Showing 126001 words to 129000 words out of 235422 words

Chapter 43 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3468

adaki harma da lulluba mata bargo,waye da danyen aikin nan dondai tasan ba'ita bace ba",ganin batada ansane yasata tashi donyin ibada inyaso dasafe tatambayi su Amira dukdai tasan su ba iya daukarta zasuyi ba to kode ah gigin bacci tazo daki batareda tasani ba ita kadai dai tanata tunane tunane hartasamu tayo alawala tazo tatada sallah..........
Seda gari ya waye sannan taje kitchen suka yi girki seda aka gama sannan tafito dakinsu Afiya tawuce suntashi dukansu don yau zasu shiga school yin jamb registration sunata shiri...
"gaisawa sukayi kafin tace nikam kuka tasheni ah parlour jiya?"......
Amira ne tace...
"aa wallahi aimunrigaki yin bacci ma kokin manta ne,munbarki ah parlour ae"......

Cikeda mamakin abun tace"nashigesu toko aljanune suka dagani suka kaini daki",dariya Afiya da Asma'u sukayi suna "habadai aljanu Sis"......

Cikeda Jin haushin dariyar dasuke mata tace"I'm serious fa kawai yau natashi naganni ah daki harda lulluba min bargo akayi aka kunna min Ac kuma,wallahi nikam tsoro nafajima",tayi maganar sincerely dariya Afiya takumayi Amira na...
"so Yaya Almustapha can be so romantic like this?".......
Zare idanu tayi tana kallon Amiran tareda hararanta don ita seyanzu ma yafado mata arai to amma koda wasa bazata taba yarda Almustapha ne yayi mata wannan abunba ganin sunmaida abun tsokana yasata tashi tanata kumbure kumbure tayi dakinshi yaukam ko sallama babu tashiga.......
Bema tashi daga bacci ba harlokacin karasawa tayi bakin gadon tareda bubbuga shi tana"Yaya Imam katashi".......
Bude idanunsa yayi ahankali sannan yadubeta sewani turo baki takeyi ganin yabude idanun ne yasata cewa"kaga su Amira ko sunata neman tsokana na"......
Yanda tayi maganar besan sanda ya wartsake idanunshi ba yana"me suka miki?"....
"Wai cewa sukayi kai kakaini daki nikuma tsoro nikeji kar aljanu ne"....
Yar dariya yayi...
"Let them be they're just trying to tease you",yakarashe maganar tareda tashi yazauna ah tsakiyar gadon yana yaye bargon dake jikinshi.......
Kamar wata munafuka Kuma tace...
"to kaine ka daukoni daga parlour?".....

Batareda ya ansa tambayar taba yace"miyasa kika tsaya jirana har wannan lokacin sekace wanda guduwa zanyi Asma'u?".....
Ah shagwabe tace"it's because I wanted to thank you".....
Cikeda mamaki yace"for what?".....

Turo baki tayi"for returning their laptops and phones dukdama nasan badan ni kayi ba",kallon dan karamin bakinta yayi yana mamakin miyasa intana mishi magana takeyi kamar wata yar karamar yarinya dakaman bazaiyi magana ba sekuma yace"wayace miki badan ke nayi ba?"......
Ware manyan idanunta tayi tana"what?"..
Irin yasake maimaitawan nan amma seya wayance dacewa"Ummi tace zataje gida ziyara gurin su Ummi inkina da sako seki bata".......
Aecin sauri tatashi daga zaunen da take gabanshi tana......
"nibazan jeni ba kenan?".....
Daga wayarshi yayi yana duba time sannan yace...
"mezakijeyi?"....
Atake idanunta suka ciko da kwalla tana"tunda nazo gidannan bantaba zuwa bafa",yanda tayi maganar seda takusan sashi yin dariya amma seya rike dariyartashi haryana ma shirin sauka daga kan bed din kumacewa tayi"don Allah kabarni injeni nayi kewansu Ummi",wannan karan sega hawayen sunfara shatata ah idanunta cikin sauri yace"Don Allah maida kukan wallahi wasa nike miki dake zaa j",yakarashe maganar wannan karan yatashi tsaye cikeda murna tace dagaske kakeyi?....
Gyada mata kai yayi ahankali tareda sa hannu yana goge mata kwallar cikin sauri tarungume shi cikeda murna wanda hakan yasasu feeling wani shock lokaci guda tafi mintu biyu ajikinshi kafin cikin sauri taja daga jikinshi tana mishi kallon tuhuma.....
Daga mata gira yayi alamar miye,kyabe fuska tayi ahankali kafin tace"why are you being nice to me all of a sudden, it's unlike you gaskiya",ganin yayi shiru bece mata komai ba Yana kallonta yasata daga hannunta tana using fingers dinta tana counting"You take me to my room yesterday night, you're being nice to me this morning on top of that harkukana bakaso it's just so weird you know!"....
Sa hannu yayi ah both cheeks dinta yadan ja ahankali wanda hakan yasata dan sakin kara sannan yace"waye yace i should be nice to him kafin murabu".......
Nuna kanta tayi"ni"....
Dan ware hannunshi yayi sannan yace...
"to, I'm just trying to fulfill your wish".....

Lokaci daya setaji jikinta yayi sanyi murmushi yasakar mata sannan yajuya yashige bathroom Itama jiki ah sanyaye tashiga gyaramai dakin nashi hartagama baifito ba don hakan tadauko abincinshi takawo mai daki donta lura Sulaiman baicika shigowa cin abinci yanzunva kullum ba may be he's very busy ne shiyasa .......
Dayanma Asma'u da Ummi suka shirya Sulaiman yakaisu gidansu Asma'u din donkuwa Almustapha is very busy.tundaga bakin kofar parlour Asma'u tafara gudu ganin Ummi datayi ah tsakiyar parlournsu shigewa jikinta tayi seta fashe da kuka kuma"Ummi ne tace a'a kuka zakimin daga zuwa Kuma?".....
Cikin kuka Asma'u tace"nayi kewarki Ummi", murmushi kawai Ummi tayi kafin ahankali tace....
"kidaina gudu haka kokin manta kin girma ne?",kafin Ummin tajanyeta daga jikinta sakamakon hango wata Mata datayi daga bakin kofa fuskarta daukeda murmushi"Daman da bakuwa kukazo?",Ummi takaima Asma'u tambaya .......
Karasowa cikin parlourn Ummi tayi kafin tace"Kinga dayar Ummin ki harkin manta dani ko Habibty?"......
Yar murmushi Asma'u tayi cikeda kunya tana wani sunne kai"Ummi ban manta dakeba".......
Ummyn Asma'u ne tasaki murmushi tareda cewa"Bismillah kikaraso mana".......
Karasowa ciki Ummi tayi tazauna kan daya daga cikin kujerun sannan suka gaisa da Ummin Asma'un kafin Ummi tace"Daughter se rowarki takemin nace inason kulla kawance da Ummi amma tadinga min kwana kwana seyau akayi niyar kawoni gurin sabon kawalliyata dabata sanni bama", Ummi tayi maganar cikeda zolaya,dariya Ummin Asma'u tayi sannan tace"ba'in kawo miki ruwa"......
Asma'u dake gefe tace"Ummi zankawo".....
Gyada mata Kai kawai tayi kafin tawuce cikin gida don kawo ruwan tabarsu zaune suna yar hira dukdama Ummi ne kecema Ummin Asma'un itace mahaifiyar Almustapha.......
Mamaki sosai Ummi tayi ganin yanda matar take so friendly and nice kankace mai sun barke da hira don dukyanda Ummin Asma'u takai ga yin sukurtaka da'ita ajjyewa gefe tayi don Ummin daukanta tayi matsayin kawa ma baki daya Asma'u kam tunda takawo musu ruwa tawuce bangaren Mommy don su Munira baswanan kilan sunacan aikuwa acan din tasamo su sunata wasansu bakaramin mamakin ganinta sukayiba kan kacemai harsu Aliyu sun shigo se nan nan ake da'ita harda hawayenta tsabar farin ciki tana musu korafin babu wanda yataba zuwa mata Aliyu, Sadiq da Musa ne sukayi mata alkawarin zuwa kwana kusa yayinda Yaya Mubaraq yace"shi ai Yaya babba ne shima fushi yakeyi bataje taga gidansa ba'...
Cikeda kunya tace"zantambayi Yaya Almustapha insha Allah zanzoni"......
Murmushi yayi tareda shafa kanta yana"ikon Allah waini ne yau Ma'u na kejin kunyata dole insamu Yarima innasamu time zanmishi korafin yakwace min kanwa".....
Dariya tayi tana"Kai Yaya Mubaraq bahaka bane bafa?".....
Shima yana yar dariya yace...
"to menene Ma'u?"....
Cewa tayi
"Kawaidai kawaidai",lol kede kawai kice bakyason Inga laifin mijinki to nadaina ganin laifinsa amma fa saikin tashi kin min wannan dahuwar indomien naki I missed it so much.....

Mommy dake shigowa parlourn yanzu dukdama sun gaisa da Asma'un tace"aa aaa nifa baza a takurama Daughter na ba kuma daga zuwanta zakasakata aiki inama laifin gauraye suyi magana amma hardakai Mubaraq godai godai dakai?",tayi maganar tana hararan Aliyu.......

Mubaraq nashirin magana Aliyu yace"yishiru Yaya Mommy sotake mu gauraye muce munason cin indomie lil Sis bakaiba",sannan yayi kasa da murya cikeda zolaya yace"mutumiyas indomie nikeson ci don Allah ayimin",yanda yayi maganar seda tayi dariya..........
Wutsiya Mommy tayimai"wallahi babu abunda zata dafa maku inmutum yaji haushi yafidda Mata"......
Dariya sukayi duka Musa na"kaji zancen yafito nima Mommy namatsu yafidda matar nan kona samu asamin ido atakurani infidda donni inada ita already".....
Asma'u daketa dariya tace"Bari indafa muku"......
Koma kizauna Daughter babu abunda zakidafa meson ci yaje gidanki kiyi mishi amma ba ananba......
Hakuri suka shiga bama Mommy amma tahana sam can sega Ummi da Ummi sunzo da fara'a mommy ta tarbesu yayinda su Aliyu suka fice bayan sungaida Ummi acan bangaren Ummi ta koma tadafa musu indomie din kafin takai musu side dinsu se santi sukeyi murmushi tayi tana kallon yanda sukeci lovingly"she really missed those moments".....

Seda takoma bangaren Ummi take tambayar Munira ina Hajja tabe baki Munira tayi"tana Kaduna gidan Yaya Asiya kinsan tanada ciki kuma wai yazo da laulayi shine takoma gurinta"......

Cikeda Jin dadi Asma'u tace dagaske ciki gareta, I'm so very happy nakusa zama Aunty....
Dariya Munira tayi tana kai Yaya Asmy wannan farin ciki haka?.....
Murmushi Asma'u tayi tana"you don't know how much I love kids, they're so innocent and amaizing", ahankali Munira tace"Allah yabaki naki kema".......
Take se jikin Asma'u yayi sanyi murmushi kawai tayi sega Umminta tashigo tana kishirya yanzu zaku wuce magariba yakusa jiki ah sanyaye ta gyadama Ummi kai........
Shafa fuskar ta Ummi tayi cikeda son yartata kafin tace"hope everything is alright over there?".....
Gyadama Ummin Kai tayi ahankali yayinda Ummi tace Mother In-law dinki is very nice,cikeda son Ummin Asma'u tace"she's very very nice ma Ummi"......
Rungumeta Ummi tayi cikeda kaunar yarta because yanzu hankalinta yakara kwanciya atleast from all indication komai yana tafiya lafiya ah rayuwar yartata....

Shawarwari tadinga bata kan zaman takewar aure dakuma hakuri kan rayuwar duniyarma baki dayanta kafin suka fito don tafiya because already Sulaiman yadawo daukarsu Asma'u harda hawaye...
"Umminta ne tace indai zakina kukane karkusake zuwa da'ita"...
Cikin sauri tashiga goge kwallarta tana Allah nadaina Ummina,Ummin musty ne tajanyota jikinta tana "karki damu you can come home duksanda kikeso kinji karki biye maganar Ummin ki".......
Gyadakai tayi kafin suka shige motar suka tafi cikeda kewan juna...........

Washegari Sunday dayanma Asma'u na lambu tana ciran fruits dakanta tanasha wanda hakan yanzu yariga yazame mata jiki dagudu daya daga cikin bayin masarautar tazo tana haki"Gimbiya Asma'u,Gimbiya Zaliha nata dukan Rukayya dasu Safara'u........

Cikeda damuwa tace"laifi sukayi Ina?"......
Cikin sauri yarinyar tace wallahi babu laifin Rukayyan ki aciki shaida tabayar shine Itama akasakata cikin abun bakiga yanda take dukansu baneba shiyasa.......
Asma'u da hankalinta yatashi lokaci guda tace muje mu,haka yarinyar tayi gaba yayinda Asma'u tabi bayanta har bangaren bayin yayinda duk sunyi cirko cirko....

Suna kallon irin dukan da Zaliha keyima Rukayya da Halima kaman wanda zata hallaka su cikin sauri Asma'u takarasa gurin tana....
"Zaliha kibar dukansu hakanan I know you must be angry amma kada kiyi abunda zakiyi nadama daga baya"...........
Ko kallonta Zaliha batayiba sema dukan Rukayya da Halima da takeyi kafin ta dubi Safara'u datayi wiki wiki da'ido tace..
"Don ubanki kema zandawo kanki bawai kinga na kyaleki ba"..........
Ganin abun yayi yawa yasa Asma'u karasawa tajanye Zaliha gefe tana...
"wai bazaki bari bane kosai kinyi kisan kai tukunnan hankalinki zai kwanta?".......
Zaliha data kusa faduwa dakyar tayi holding kanta tadago cikeda mamaki ta wanke Asma'u dawani irin wawan mari tana"Baki da hankali ne koni sa'arkine dazaki shiga hurumin daba naki ba".....
Asma'u bakaramin zafin marin tajiba she's so speechless and out of words hannunta na dafe kan kuncinta tana kallon Zalihan cikeda mamaki nunatada yatsa Zaliha tayi tana....
"bawai kinaganin kinyi succeeding ah abubuwan dakikayiba abaya I promise you'll never get away with it"kafin takarada kifita harkana, nafada miki kifita harkana inbahaka ba zanyi miki abunda yafi marima tunda ke bakida kunya matsiyaciya kawai wanda batasan ciwon kanta ba bare mutuncin kanta.......

Sosai maganar ta sosa ran Asma'u don haka ta daga hannu zatakai ma Zaliha mari Itama amma setayi saurin capke hannunta tana"karya kikeyi yarinya,bakikai wannan matsayin ba bari infada miki".....
Kokarin kwace hannunta takeyi amma takasa Magajiya ce takaraso gurin tanayima Asma'un wani irin kallo kafin kace mai duk bayin dake zagaye agurin suna kallo suka watse se wayanda aka tara sunyi laifin ne ke tsugune suma duk sunyi kasa dakansu........

Duban Sarkin gidan yari Magajiya tayi kafin tace...
"kamaida su Cell din tunda uwar kinibibi tajamusu wani horon".......
Jiki na bari yasa akayi gaba dasu yayinda Magajiya tashiga karema Asma'u kallo wanda ita kokarin kwace hannunta daga na Zaliha takeyi amma takasa kafin tace"saki hannunta Daughter"........
Cikeda ladabi Zaliha tasaki hann????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
un murmushin mugunta Magajiya tayi sannan tace"ke yar gidan matsiyata,yar gidan mayu meye damuwanki da aikin da bai shafe kiba?"........
Cikeda zafin rai Asma'u tace"Mama babu ruwanki awannan maganar I do respect you as my elder so don't interfare wannan tsakanina ne da Zaliha", Asma'u takarashe maganar tana hucin iska.....

Wani irin dariya Magajiya ta sheke dashi kafin tawaiga takarema gurin kallo ganin babu kowa don daman bangaren bayine bakasafai ake shigowa ba dakyar ta'iya tsaida dariyartata kafin tadubi Zaliha tace"alot has changed gaskiya Zaliha,alot has changed",takara mai maitawa tareda sake kwashewa da dariya dakyar ta'iya rike dariya kafin takalli Asma'u"amasarautar nan babu wanda yataba dubana yafada min magana kaman yanda kikayi tun farin zuwanki,babu wanda yataba tsallake dokana seke hakanan babu wanda yataba yunkurin wargazamin duk wani shirina seke",tayi maganar tana zarewa Asma'u idanu tareda nunata da yatsa sannan takuma sakin dariya kamar wata tababbiya wanda hakan haryafara bama Asma'u tsoro kafin tace......

"wakikeyima haka,how can you benefit from it?"........
Shiru tayi batacema Magajiya komai ba don gani take matar ba lafiyar taba yanzukam,wani harara Magajiya takuma sakar mata sannan tace"nasan dai bazakice min sabida kisamu zama ah masarautar nan kikeyiba hakanan bazakice min sabida ya'yanki kikeyiba sabida banga tahanyar dazasu zo masarautar nan ba tunda shi wanda kike ikirarin yakawo ki masarautar nan din to basonki yakeyi ba kuma bazai taba sonki ba!"......
Yanda Magajiya tayi maganar seda Asma'u taji zuciyarta tayi wani irin bugawa lokaci guda.....
Zaliha ma dariya tayi kafin tace"ni har tausayi take bani Mama gabadaya gani takeyi babu ya ita agidan nan akwai rashin gatan daya wuce mijinka yakika,akwae rashin gatan daya wuce ace mace taje tana rokon mijinta yayi faking smile for her ai wallahi duk son mulki na da sarauta ta dakuma duk sonda nakema 'Da namiji bazan taba rokonshi yasoni ba hakanan bazan taba nunamai inasonshi ba kenan ma yarainani,kenan ma yadaina ganin mutuncina har abada kina fifiko dakanki kina kuma ji kewata ce but believe me you're nothing Asma'u, you're nothing tun ranarda kika hada hanya da Yarima don ina iyacewa shine babbar asarar dakikayi ah rayuwarki.......
Asma'u dai so speechless,so out of words gabadaya tarasa ina sukasan sirrinta,inasukasan meyake wakana ah rayuwarta da Almustapha.......
ganin yanda expression din fuskar Asma'u yakoma yasa Magajiya cigaba da magana harshly.......
Kyaleta Zaliha balaifinta banena she was blackmailed, she's now thinking that her husband is the most pious guy on earth,gani takeyi duk abubuwan damutanen gari kefada akanshi sharri akayi mashi,gani takeyi baya shaye shaye,gani takeyi baya bin yaran mutane yana musu fyade tareda keta musu hakkiinsu bugu da kari yaje hotel ma ya hole dawasu yan matan,gani takeyi baya satan da mutane da dama suka tuhumeshi abaya yanayi......

Asma'u daranta na Kuna tace"it's okay, yaisheki haka kidaina zagin Mijina you might think that zaki iya brainwashing dina but you can never do that,I trust my husband Magajiya and nothing can change that!in akwai wanda yakamata Inga laifinsa ma to kene,in akwai wanda yacuci mijina yasa anamasa wannan kallon then on one is to be blamed but you,you did alot of things and you get away with it but this time kiyarda dani bazan sake barin ki cuci wani ba kuma wayanda kika cuta dinma nanbada jimawaba Allah zai kwace musu hakkiinsu dayardarshi", Asma'u takarashe maganar tana kuka sannan tadubi Zaliha tace kekuma gobe muhadu agaban Mai Martaba gameda abunda kikayima bayin nan because this's not the right way to lead tana gama fadin haka tajuya don tafiya jitayi Magajiya tafara magana.......

"Kijeki inbaki yarda dani ba hakanan kiyi yanda kika ga dama but the fact that your Husband is a bad person will never change besides there is no smoke without fire,kintaba ganin lafiyyayyar namiji kamar Almustapha betaba neman Matarsa ba agurin kwanciya bayan kuma yanada ita,kintabaji ko ah labari bayan shiba gunki bane ba komai ba he can't pretend to be pious but sooner or later the truth will be out Kuma inason inbaki shawara kiyi bincike akan mijinki dakike ikirarin kinfi kowa sanin koshi wanene,itadai Asma'u tafiya tayi tanajin abubuwan da Magajiya ke fadi wnda gabadaya se suka mata zuciyarta sukeyi she don't want to believe it and that's because she trust him way too much sede wata zuciyar natuna mata wasu abubuwan wanda sukeson............

"Kubi littafin ahankali inayinshi ne yanda natsara,I hope zakubini cikin harmukai karshe da yardar Allah"...




Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:53 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*

Written by *Zeeneert*


*Zeeneert*@wattpad...

*page 48*



Sata tayarda badon tayi niyaba dafe kirjinta tayi ahankali tana furta"innalillahi wainna ilaihir,ya Allah kaduba mini kaji tausayina karkasa magan ganun matar nan suyi tasiri akaina",dakyar tacigaba da tafiya tareda godema Allah dabatazo dasu Hindatu ba yau don daman bawanda yasan tafito yawatawa cikin masarautar da tare sukaxo definitely zasu fada ma Ummi and hakan zetada hankalinta itakuma batason hakan yafaru kwata kwata.komawa bangarensu tayi tawuce dakinta don har lokacin sallar maghrib ma yakusa haka tayi alwala tazauna jiran lokacin sallah yayi dukda kuwa maganganun Magajiya da Zaliha nayimata yawo acikin kwanyarta she can't believe they know so much about her harhaka,ta yaya akayi sukasani tunda dai itabatada kyakyawar alaka dasu hakanan wanda take tareda suma ba wani alaka sukedasu ba bare ace,dan tsaki tayi kuma tareda tashi don tada sallah jin anashirin shiga masallaci sallah koda ta idar da sallah Qur'an tadauko tashiga karantawa cikin kira'arta maidadi, har lokacin Isha tana kan darduman haka ranan babu inda tafita ko abincin Almustapha ma cewa su Hindatu tayi su mika masa daki.......

Bakaramin mamakin rashin ganinta yayi ba yau din har wajajen karfe shadayan dare donshima kwanan nan baicika kwantawa bacci dawuri ba due to some research dayakeyi ah system dinshi gashi Dan abokin Abba dayake kula da asibitinsu na wancan kauyen yahada shi dawani *Doctor Na'im* yana aiki anan asibitin garin Zaria wae he's a very good Doctor he can learn may things daga gareshi donshi ah India ma yayi karatunshi yagama medicine tun yana 24 years old yanzu almost 7 to 8 years kenan don da alama Doctor Na'im din ze iya bama Almustapha 1 to 2 years haka,at first he doesn't like the idea of meeting the guy but yanda Dan abokin Abban ya matsa ne yasashi fixing time suka hadu wanda tun ranar farko yagane cewa Na'im is a very gentle Man Kuma da alama tasu zatazo daya donshima mutum ne da bayason hayaniya.to acikin sati dayan dasukayi tare don yakai sau uku Almustapha nazuwa gurinshi don babu randa zaije baisamu sabon knowledge ba game da field din karatunsu barinma aka surgery dadai sauransu yanzu hakama yabashi topic ne yayi recearch akai inyaso next time insun hadu seya masa bayani dallah dallah,seda yagama abubuwan dazaiyi sannan ya kashe laptop din yafice ah dakin don dubo Asma'u don dukyanda yaso yakauda tunanin ta aransa kasawa yayi,koda yaje dakin bata sa key ba wannan yabashi daman karasawa cikin dakin wutan dakin akunne yake can kan darduma ya hangota tana kwance uncomfortably yayinda alqur'ani ke ajiye tadayan gefen karasawa yayi ahankali yafi minti biyu tsaye ah kanta yayinda hannunsa ke sanye cikin aljihun wandonsa kafin daga karshe ya duka yadauki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login