Showing 195001 words to 198000 words out of 235422 words

Chapter 66 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3498

neman Sulaiman din sede Allah baibasu ikon ganinshi ba wannan dalilin yasa sukace anjima zasu koma daganan Karimatu takoma bakin aikinta Jiddo ma takoma kitchen don yin portion din nata aikin.....
******
Shirin kamu akeyi sosai don ko'ina ya kacame da preparations su Afiya anzama very busy Helter skelter..........

Daman acikin masarautar za ayi inda akayi decorating wani bangare wanda bakaramin kyau yayiba dabadan anyi using kayan gargajiya bama the moment kayi approaching gurin zakayi tunanin wata kasace ba acikin Nigeria ba tsabar tsaruwan gurin......

Make-up artist kuwa tundaga Abuja aka daukota nan tashiga cancara ma amare kwalliya karkuso kuga yanda Sumayya da Asma'u sukayi kyau dama kawayensu baki daya,sewani glowing sukeyi gashi kayan dasuka sakama kala dayane. Kamu antsarashi babu Maza daman Mata ne kawai shiyasa suka cashe sukayi bidirinsu hankali kwance,anci,ansha,anyi rawa hakanan anyi zafafan hotunan for tarihi da remembrance..........

Almustapha ah status din su Afiya yadinga ganin hotunan kamu din wanda kyaun Asma'u bakaramin tafiya da imaninshi yayiba hakanan yanajin kishin miyasa zaadaura hoton matarshi bayan tayi irin wannan kyaun da koshi baiganiba atake yacema Afiya da Amira su cire hoton........

Afiya ne tafara cewa Amira kinji me Yaya Almustapha yace?....
Dariya Amira tayi sannan tace?....
"nagani kayan takaici shikenan mutum bai isa yadora hoton matarshi ba,nidai bansan gogewa Allah yagani"......

"To yazamuyi dole mucire ai inba sokike yayi kuli kulin kubura damuba", cewar Amiran inda Afiya kecewa hakane kam amma dai komu muncire wasu baima da contact dinsu bare yasan sunsa harma yace zaiyi musu magana su cire"...
"Kede kicire tunda yace acire din",cewar Amira...

Gyada mata kai kawai Afiya tayi.....

Se wuraren bakwai na dare aka gama program din Asma'u straight bangaren su tawuce dayakoma shiru ayanzu sabida kawaye ba anan suke zamaba ah bangaren su Afiya suke zama haka kawayen Ummi ma mostly ah bangaren Mom ko sabon bangarenta,dakinshi tafara wucewa wanda tajima bata shiga ba Allah yataimaketa ah bude yake,cire nannauyan kayan jikinta tayi tanemo t-shirt da wandonshi tasaka sannan cikin mintuna kalilan tagyara ko'ina sannan tasa turaren wuta yana bade ko'ina na dakin. Zama tayi bakin gadon tana kallon kayan decoration din data shigo dasu yanzu gabadaya ma tarasa ta'ina zata fara gashi she's not good at things like that,jitayi anyi knocking kofar seda gabanta yafadi sabida batayi tsanmanin zuwanshi awannan lokacin ba because she texted him cewa 10:00pm zatamai text na inda zasu hadu daya dameta da kira kusan maghrib dinnan.........

Jitayi ancigaba da knocking kofar karasawa tayi kusa da kofar tana tambayar wayene Zaliha ce tace nice.......
Da mamaki tabude kofar tana kallonta, murmushi Zaliha tasakar mata sannan tace"kinmanta nace zan tayakine?"....

Murmushi kawai Asma'u tayi sannan tabata hanya dukda wani bangaren na zuciyar ta na tambayar miyasa Zaliha tadamu da abu haka,tabe baki tayi tareda saurin kawar da tunanin aranta kallon dakin Zaliha tashigayi sannan tace"very neat everywhere amma ya bakiyi docoration dinba har eight yayifa kuma kinga su Aseeya nacan suna ta nemanki"...
Cikeda damuwa Asma'u tace"nakusa gamawa I was just thinking of a way to decorate I'm not good at that".....
"I'll help ai nace ko".......
Gyada mata kai Asma'u tayi nan suka shiga yin decoration din wanda duk yawanci Zalihan ce keyi kankace mai daki yakoma na new couples,white sky blue bedsheets suka shimfida akan gadon sannan sukayi spreading red flowers akai ga wasu kananun piilows da aka wurgar akai me shape din heart anrubuta *I miss you* ajikin daya sekuma dayan aka rubuta *I need you* last one din kuma aka rubuta *And I love you*......

Ga curtains na bed dinma sunyi decorating nashi yabada wani style na daban hakanan daga jikin kasan gadon harzuwa bakin kofar dakin anbaza rose Flowers akasa gwanin ban sha'awa sekuma candle light da akasa takowani bangarena dakin daya kara kayata abun,wani bangare na dakin kuma table ne madaidaici da akayi decorating shima gakuma candle akai se kayan marmari da ta ajiye masu. Ahankali tadubi Zaliha taketa karema dakin kallo nervously tace...
"Zan iya kuwa Yaya Zaliha?"........
"You can do it Asma'u, he's your husband and namiji yanason ana pampering dinshi so,ajiye kunya zakiyi agefe",gyadamata kai tayi inda suka fita ah dakin nan Asma'u tarufe jan hannunta Zaliha tayi tanacewa muje inzaba miki kayan dazaki saka cikin sauri Asma'u tace....
"kayan da akayi kamu ma zaiyi aidaman baiganni dashi ba".......

Wara idanu Zaliha tayi tana"lallaima Asma'u after all those decoration akayan kamu zakije ma Yayan namu to baki isaba, you've to look sexy my dear sis", Asma'u nashirin magana amma Zaliha tahana ta sema janta dakinta datayi ita baiwuce tasamu access to phone din Asma'un ayanzu ba shiyasa ma taketayi mata wayannan bautan........
Koda sukaje dakin nightwears hadaddu Zaliha tadinga cirowa tana nema ma Asma'u din hardaga karshe tasamo mata wani shegiyar riga dayake white hannun sleeveless ne hakanan riga daga tsakiya har kasa atsage take hakanan sauran jikin rigan is transparent don ko mutum yasaka kana iya ganin gabadaya illahirin jikinshi,daga rigan Asma'u tayi tana wannan ai pandarinka tsirarane Yaya Zaliha...........

Dariya Zaliha tayi sannan tace kuma ahaka zakisaka ba.
Turo baki Asma'u tayi kaman zatayi kuka inda Zaliha tace"tunda nafito da kayan kije kiyi alwala kizo kiyi sallah ina kinfada mishi?"......
"Uhm unm nace dai I'll text him inda zamu hadu anjima sabida ma kada yayi zumidin zuwa daki", Zaliha Dadi aranta kaman mi daman hakan takeson jin haka nan ta tura Asma'u bandaki tanacewa"I'll help you text him kije kiyi sallah su Asiya natajiran ki cemata nayima zankiraki dan dacewa tayi zatazo nikuma ganin cikinta yasa nace tazauna basaita wahala ba"....

To Asma'u tace inda tashige bandaki donyin alwalan cikin sauri Zaliha tashiga inbox Mr Taciturn tagani inda taga massage din da Asma'u tayimasa last wanda hakan yasa tagane shine,massage tashiga rubuta mishi seda tagama tas sannan tayi sending atake kuma tagoge koda Asma'u tafito tambayar ta tayi kan tatura massage din.....
Cewa tayi eh,nan Asma'un tayi sallah suka fice kan zuwa 9:30pm zata dawo tayi wankanta tashirya.......

****
Suna tareda su Na'im,Saifullah, Sulaiman da kuma wasu abokanan Sulaiman sekuma samari dasukazo daga wasu masarautar sabida halartar nadin Sarautar,hira akeyi sosai wanda tun sunayin na siyasa harsuka koma yin na wasan kwallo. Shidai yanajinsu sedai yayi dariya ko murmushi don gabadaya hankalinshi nakan time ne, Allah Allah yakeyi yaga goman dare yakusa yi hakanan yanajiran jin text daga gurinta aikuwa sega wayarshi tashiga kara alamar sako yashigo cikin sauri yaciro wayar daga aljihu dan bemasan sanda yasaki murmushi ba sakamakon sunanta dayaga yayi appearing ah screen din wayar, viewing massage din yayi inda yashiga karantawa........


" _meet me at Organo hotels and suites. Hanwa road GRA Zaria_ "
" _When you go there ask for room 86 they'll direct you_"

"Rike habarshi yayi yana tunanin mezaisa Asma'u tace yasameta ah hotel of all places"......
Sake karanta massage din yayi irin yana kokwanto dinnan amma sede thesame massage daya karanta dazun ne,duban agogon shi yayi inda yaga 9 da yan mintuna ne wannan dalilin yasashi tashi yafice batareda yayi musu magana ba su Na'im binshi da kallo kawai sukayi inda daga baya suka cigaba da hirarrakinsu,he needs to go there before 10:00pm dukdama bawai yanason zuwa hotel din baneba amma tunda shike nema ya ya'iya.............
Bayason tafiya da driver ko wani dogari he just want to go alone but the problem is bai iya driving ba bekuma taba attempting yakoyaba and definately yasan indai yayi wasa to dogarayen bakin gate zasu ganeshi and bazasu barshi yafita shikadai ba dawannan shegen jarabartasu wannan dalilin yasashi canza tafiyarsa Allah yataimakeshi ma kusan maghrib dinnan yasakeyin wanka yasaka kananun kaya.....

Haryasamu yabar masarautar basugane shiba kuma seda yayi tafiya medan tsawo kafin yasamu abun hawa fadamishi address din dazaije yayi inda mai taxxi din yace mishi to.........

Har gate din organo hotels and suites mai taxxi din yayi dropping nasa nan yaciro 500 yabashi sannan yakara mai.koda yashiga harabar hotel din straight ciki yakarasa sannan yawuce gurin receptionists na gurin gaishe da daya daga cikinsu yayi sannan yace yanason ayi directing nashi to room89 ne, murmushi dan saurayin yayi sannan yace...

"Our crown prince to be right?"......
Da mamaki Almustapha ya gyada mishi kai kawai kafin yamika masa hannu suka kara gaisawa dakyau nan saurayin yadauki key din room number din yabashi sannan yace....

"here is the key to the room Mrs Almustapha tace abaka inka rigata zuwa"......

Murmushi yayi tareda yin godiya sannan yawuce sama bayan yakarbi key din,neman number din dakin yashigayi har ya'iso room 89 din sa key yayi yabude kofar sannan ya turata wani irin kamshine yadoshi hancinshi wanda baisan sanda ya lumshe idanunshi ba hakanan baiga hasken bulb ba sewasu dim light dake caccanza kala ahankali yadinga takawa har cikin gurin seyanzu ma ya lura ashe parlour ne dake daukeda furnitures na kujeru masu dan karen kyau sekuma kayan kalloh gashi anyi decorating gurin da flowers wanda hakan yakara ma parlourn kyau...........

Shi babu abunda yadameshi ma irin kamshin parlourn wanda kesashi feeling wani iri, feelings din da baitaba jiba tunda yake,wucewa daki yayi kozaiji dama dama sede tundaga bakin kofa yaji yana taka wasu abubuwa dayake yacire takalmin shi tundaga parlour kallon kasan yayi inda yakeganin rose flowers zube ah kasa tundaga bakin kofar har zuwa jikin bed din hakanan yana iya hango wasu balloons guda uku that are red in colour kuma kowanne an ajiye shine daban daban and distance din dake tsakaninsu dayane.......

Daukan nafarkon yafarayi yana karemasa kallo sannan yajuya kadan gani yayi anrubuta ...

*My Yaya Na'im* seda dan shape na hoton teddy yana masa gwaliyo.....
Murmushi yayi tareda dan jijjiga kai aranshi yanafadin...
"Wannan yarinyar"...
Kara gaba yayi inda yatarar da na tsakiyan shima dagawa yayi inda yaga anrubuta......
*I love you* sekuma da hoton emoji me love ah idanunshi nanma murmushi yayi ya ajiye sannan yakarasa inda na karshen yake shima dauka yayi yashiga karantawa sede wanna......
Hoton emoji me pity face dinnan ne se aka rubuta *Will you be mine forever?* daga gefe,besan sanda ya lumshe idanunshi ba hakanan lokaci guda heart dinshi yashiga melting jiyake inama tana gabanshi yake karanta wayannan abubuwan,by reading all this yasan it means tasauko daga dokin fushin nata ne,then why is she taking so long miyasa bata iso har yanzuba.......
Kawar da tunanin yayi sannan yacigaba da karema dakin kallo dukdama dakin babu wani haske sosai,nanma dim light dinne amma bamai canza kala ba sannan an kunna candles takowani gefe na dakin inform of decoration. Hakanan yanajin same kamshi dayayi encountering ah parlour jiyake kamshin yanzun ma yafi nadazu sashi jin abunda yakeji ah dazu karasawa yayi kusa da bed din dukda an lullube gadon da cutains behanashi ganin white bedsheet din dake kaiba dakuma red flowers din da aka barbaza akai se pilalluka dake baje kan gadon, murmushi yasaki tareda dan yaye curtains din tagefe daya sannan yazauna yana kallon dan madaidaicin table din dake gefen gadon shima anyi decorating nashi gakuma fresh milk da cups guda biyu me shape din heart dayake gani dayan cup din anyi rubutun *I love you* ajikin dayan kuma and rubuta *And I'll be yours forever* besan sanda yakai hannunshi yadauki cups dinba yana kare musu kallo hakanan ayanzu yafara jin mararshi nadanyi mishi wani ciwo kadan kadan hakanan kuma yaji kamar yasha fresh milk din dake ajiyen ko Allah zaisa yaji saukin abunda yakeji din.............

*****
Lallabawa tayi tafita daga dakin su Amira din kafin tasamu gurin da ba mutane sannan tashiga dialing number din receptionist na ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?hotel din baijima yana ringing ba yadauka babuko gaisuwa Zaliha tace"Yazo ne?"......
Daga daya bangaren receptionist din yace"Eh yazo Hajiya yanama dakin".....
Cikeda Jin dadi Zaliha tace"to barka amma dai kafada mishi yanda nacemaka kayi ko?"......
"Eh Hajiya", receptionist din yabata ansa nan tace toshikenan yanzudai kasan yanda zakayi within 20 minutes yarinyar can tasamu tashiga gurinsa nikuma zansan yanda zanyi by that time ita Asma'un tataho"........
"To Hajiya,amma fa kinsan dole seyasha abuncan sannan abun zaifara mai aiki sosai don ya shaki abuncan kadai bazai fitar dashi daga hankalinshi ba"......

Tsaki Zaliha tayi sannan tace"zaimasha nasani kaidai kayi yanda nace nima zanyi yanda yadace anandin".........
Yar dariya yayi sannan yace"aikikam daga gurina consider it done tunda anbani rabin kudina but make sure you send the rest as soon as everything is fine inbaha kaba kema kinsan sauran",cikeda bacin rai Zaliha tace"cemaka nayi rike maka kudin ka zanyi?"......
Receptionist din na dariya yace"aa nibanceba Hajiya tuna miki nayi ne",tsaki tayi sannan tace"seka bari aikin yayi inban baka kudin kaba seka fada min maganar banza",daganan batajira ansarshi ba takashe call din tana mitar mutane basuda hakuri seshegen zalama dason kudi kaman mayu.....
Ahaka harta koma dakin su Amira din abakin kofa tahadu da Asma'u din cemata tayi harzaki tafi, murmushi tasakar mata sannan tace....
"wanka zanje inyi it's 9:30pm already fa".......

"Aikam gwanda kiji kiyidin kada yazo yanajiranki",cewar Zalihan tana mischievous smile daganan Asma'un tawuce bangaren su tayi dakinta,batajima ah bandakin ba tafito bayan tayi wankanta zama tayi agaban mirror tana tsantsane jikinta sannan tashiga shafa mai da turarraruka seda tagama tsaf sannan tadubi bangaren da kayan suke hakanan tana kokwanton tasaka ko kada tasaka don gani takeyi bazama ta iya appearing agaban Almustapha haka ba,daga karshe tayi deciding gwada sakawan seta daura hijab,koda tasake kallon kanta tashigayi ah mirror hakanan tanajin itakanta kunyar kanta takeji bare kuma wanda zaiganta cikin sauri tajuya ma mirror din baya tana murmushi kafin takarasa gaban gadon tadauki hijab dinta tasaka jitayi wayarta tayi ringing dagawa tayi Zaliha ce ke kira dagacan bangaren take zolayarta...
"Amaryar Yaya Imam"......
Dariya Asma'u tayi tana"Uwar gida dai Yaya Zaliha"......
"Kuma Amarya ba,don daga ke babu wata",cewar Zalihan......
Murmushi kawai Asma'u tayi sannan tace"to Allah yasa".....
Batareda Zalihan ta amsa da "Amin bade nadame ba?".....
Cewa tayi aa wallahi nama gama shirifa kafin kika kirani, toshikenan daman Sulaiman ne yace infada miki wai inji Yaya Almustapha kiduba bedside drawer dinshi akwai envelope guda biyu nakasan zaki ciro kibama ko su Rukayya ne sukawo min bangarena nikuma zan ajiye mashi......

To kawai Asma'u tace mata kafin ta ajiye wayar sannan tafice zuwa dakin Almustapha din don aiwatar da abunda yasakata aranta tana mitar watoma baishigo ba bayan yanzu har goma ta gota da kadan.......





*Naso inyi muku yafi haka but I'm very busy so, manage please*....

Innasamu time I'll update soon kuyi hakuri don Allah insha Allah munkusa karasawa....



*Really need your prayers*



Vote
Comment
Share....
[3/23, 6:08 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?


Written by *Zeeneert*=؞?

*Zeeneert*@wattpad....

*Page 67~68*

In ina tashigayi cikeda tsoronshi gashi gabadaya jikinta bari yakeyi tsabar kidima don ko ah mafarki bata taba tunanin wannan ranar ba,cakumo wuyar riganta yayi yana jijjiga ta ganin bata da niyar yimashi magana,"Zaliha ba magana nakeyi maki ba?"........

Murya na stammering tace"nifa babu wanda nake magana dashi meka gani?",wani wawan harara yasakar mata tareda sa dayan hannunshi yadauko wayar datayi wulli dashi kan gadon ah dazun yayinda still dayan hannunshi na rike da wuyar riganta. direct calls yashiga nan yaga last call din datayi yanzu sannan tayi saving da *Organo hotels* kallonta yayi sannan yasake duban number din shidai yaji tayi maganar Almustapha ah hotel sannan tayi maganar baturiya tasamu Almustapha ah daki har Asma'u tazo tasamesu tare,me hakan ke nufi kenan?.....
Takumayi maganar burinta na raba Asma'u da Almustapha wanda duk acikin kunneshi yaji zancen bawani ne yafada mishi ba,he thought Zaliha has changed ashe bata canza ba,he thought she'll mind her ways ashe har yanzu she's not a changed person, she's still stabbing them behind their back,shima bai isheta ba harsaida tasako Yayanshi aciki wanda baisan laifin meyayi mataba inbanda rashin imani irinna Zaliha someone like Almustapha after all wahalan dayasha ah rayuwa mezaisa taso ruguza masa farin cikin sa ah yanzu, because he's very sure farin cikin shi lies in Asma'us happiness,to yanzu inta rabasu kenan taraba tilon Yayanshi da farin cikin shi fa kenan. wani irin yawu mai daci ya hadiye,wurgi yayi da wayarta zuwa kan gado tsabar bacin rai, dubanta yayi sannan yace "you want to separate them?".....
Ah wani dalili Zaliha?..
Me suka miki fisabilillahi me Yaya Almustapha da Asma'u sukayi maki dakike kokarin ruguza rayuwarsu,ina dai nine mijinki kuma nine kikejin haushi don zan kara aure?............

Itadai kallonshi kawai takeyi tunda yake magana,kenan ma yaji komai amma yazo yana tambayarta da fari,wato seyake tasake sata furta mishi komi?..
Yaukam tasan asirinta yariga yagama tonuwa gashi yanda yake mata magana bata tunanin zata samu sassauci daga gareshi intabi ahankali gwanda ta fetse mishi Ido Itama,still murya ah raunane Sulaiman yace hate me Zaliha,hit me,do whatever you like don ki huce haushi dan zanyi miki kishiya kokuma naki karban sarauta,sekuma yadaga hannu yanunata da yatsa rai bace yana"but don't you dare think of hurting my family in any way or the other because bakaramin baci ranki zaiyi ba, Zaliha! I won't tolerate it and i will not spare you!".....
Harara ta watsa mishi cikeda karfin hali kafin tace"sede in bana gidan nan Sulaiman,nikuma bazan taba bari kuyi zaman farin cikiba, I'll make sure na raba kanku this's my promise!.....
Bebari tarufe bakiba yayi kanta daniyar kaimata duka amma setayi saurin kaucewa sannan dagudu tashige bandaki takullo da makulli dukan kofar bandakin yayi yana huci sannan yace"oh hakama kikace Zaliha?"...
"Rashin kunyar taki hartakai nan,to bari kiji infada miki babu wanda ya'isa yayimana abunda Allah baiyi mana ba and just pray that my Brother and sister in law are safe and sound if not ki guji dawowana cikin dakin nan Zaliha",daga haka yajuya yafice yabar dakin yana huci tareda mamakin abunda ya faru din damuwarshi baiwuce yasan awani hali Asma'u da Almustapha suke ba because he's very sure something must have happened tunda haryaji tana irin wannan furucin,dafe kanshi yayi yana ji lokaci daya zuciyar shi tanayi mishi wani irin zugi,Bayi da Dogarayen dayake ta wuce wa dasuke filin gidan suna ta mika mushi gaisuwa amma bemasan sunayiba kwata kwata,abu daya yayi kafin yabar bangaren Zaliha"shine yasaka Dogarayen dake bangaren suyi gadin ta and kada subarta tajeta ko'ina because yafison yasan halin da dan uwanshi yake ciki kafin yazo yayi dealing da'ita", straight bangaren su Almustapha yajeshi da Hindatu yafara haduwa,gaisar da'ita yayi sannan yashiga tambayarta Almustapha?......

Tayi mamakin ganin yanayin fuskar shi amma seta daure tace"tunda yafita sallar asuba baidawo ba ai inatunanin,ba yawanci tare kuke shigowa ba?"........
Hmm kawai shine abunda Sulaiman din yace don tabbas yau basuyi sallah da Almustapha ah masallaci ba, ahankali yakuma cewa "Asma'u fa?"......
Bata tashiba cewar Hindatu din, dakyar yakuma cewa amma tana dakinta?.....
Eh shine amsar da Hindatu tabashi don duk ah tunaninta Asma'u na dakinta gajiyane yasa batafito ba haryanzu,ahankali yataka zuwa kofar dakin Almustapha din yabude yanda dakin yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login