Showing 48001 words to 51000 words out of 235422 words

Chapter 17 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3488

sauri tatashi tashige bandaki tadauro alwala tazo tatada sallah tana sallah tana hawaye non stop seda ta rama sallolinta sannan takwanta kan darduman tana jiran akira sallar maghrib,ba ita tatashi daga kan sallaryar ba se washegari bayan tayi sallar asuba don akanta tayi bacci koda su Munira suka kawo mata abincin dare ma kinci tayi yananan ajiye inda suka barshi........
Seda tagama azkar dinta sannan tatashi tafita ah dakin don shirya kannenta makaranta sede to her own surprise already Ummi nayi musu wanka,Ina kwana Ummi tagaida Ummin,ko kallon inda take Ummi batayiba sema daukan ikram datayi ah hannunta cikin towel tana goge mata jiki tafice ah bandakin Munir da Munira kuwa harsunyi wanka suna kan shiryawa duban Munira Ummi tayi kafintace inkingama shiryawa kishafama auta mai kishiryata zandora muku abinci yanzunnan......

To Ummi cewar Munira din, Asma'u dake gefe hawaye nabin kuncinta tace Ummi zanyi musu girkin......
Ko kallonta batayi ba sema ficewa datayi ah dakin,zubewa kasa Asma'u tayi ah gurin don jitayi kafafunta bazasu iya daukartaba wani irin zafi takeji aranta,her very own Mother is angry with her,her very own Mother takasa yarda da'ita bayan tasan halinta,waye zeyi supporting dinta awannan al amarin,inama tanada number Almustaphan ko satan wayar Ummin zatayi takirashi kilan shidin inyazo yamusu bayanin babu komai ah tsakaninsu kilan suyarda.......
Tana cikin kukan ne Munira tazo tatsuguna gabanta tareda mika mata tissue..."Adda Asma'u kidaina kuka don Allah kanki zeyi ciwo",dagowa tayi da idanunta dasukayi jage jage da hawaye tana kallon kannen nata dasuke tsugune gabanta wani sabon kukan ne taji yazo kuma,Munir ne yace"Adda Asma'u kece fa kikace mana duk bawan dayake cikin damuwa inya dogara ga Allah yacigaba da addu'a Allah zai kawomai sauki cikin lamuranshi",wani tissue Munira taciro tashiga goge ma yayartata hawaye tana kina karanta addu'ar dakika koyamana"Allahumma rahamni birahmatika ya arhamar rahimin,you will surely get peace of mind".......
Cikeda son su tajanyosu tarungume su,tana nagode kanne na Munira harda dan bubbuga bayan Asma'u wai ita tana lallashi......
Ummi ne tashigo tagansu cikin tsawa tace Munira abunda nasaka ki kenan?.....
Cikin sauri Muniran tatashi takama hannun ikram,harara Ummi takaima Asma'u din"kitashi kifitar min ah daki"......
Jikinta na rawa takaraso gurin Ummin,don Allah Ummi kiyi hakuri kiyarda dani babu abunda nayi wallahi sharri akayimani,tunkudeta Ummin tayi kafintace cikin bacin rai"nace kifitar min ah daki ko,koso kike inmiki najakin dana miki jiya".....
Juyawa Asma'u tayi tafita tana hawaye,tsaki Ummi tayi takoma kitchen abunta......

****
Tunda Almustapha yafito ah masallacin sallar asuba yakejin kamar anabinshi ah baya,dukda haka baifasa daina tafiyarba don duk ah tunaninshi illusion nashine,yanacikin tafiyarne be ankaraba yaji an shaqo wuyanshi tareda shafamai abu ah hanci in no time yasulale yafadi batareda yasan meyake cikiba,daya daga cikin samarin ne yace kudaukeshi kusashi ah mota kafin wani yaganmu,cikin sauri suka dagashi suka sa ah mota suka tafi dashi......
*****
Mai Martaba nazaune akan kujerarsa na sarauta ah fadar yanke hukunci,gabadaya manya manyan fada sunzauna suna jiran afara gabatar da matsaloli kamar yanda aka saba kullum,mutane da dama sunkawo matsalolinsu ana taimaka musu yayinda wanda za ayanke ma hukunci aka yanke musu har aka iso kan bayi daya daga cikinsu ne tafito tana kuka kamar ranta zai fita tace "Ranka yadade mundade muna wahala hakana mundade ana cutarmu acikin Masarautar nan batareda munkawo karaba sabida bamu da shaida sede yanzu munsamu shaidar dazata sa abi mana hakkin mu.....
Mai Martaba ne yace"rashin adalcin me akayi muku?"...
kanta akasa tana kuka tace wani ne yakebin bayi yanmata yanayimasu fyade wanda nima anyimini sede wajen wata uku dasuka wuce harzuwa yau abunna wakana.....
Sallallami yan gurin suka shiga yi,yayinda Mai Martaba yace"wayeshi,kuma shaidar me kuka samu?"......
Baiwar ne tadubi kattin dogaraye biyu tayi musu nuni dasu zo,cikin sauri suka juya can segasu sunzo dukansu sunriko Almustapha jikinshi ko riga babu dagashi se wando wurgar dashi sukayi ah kasa yayinda daya daga cikin dogarin yamikama Mai Martaba waya,kallon hoton Mai Martaba yayi zuciyarshi na wani irin bugu Almustapha ne kwance jikin wata baiwa,baiwar dake kawo karan ne tace Mai Martaba wannan shine ke keta mana hakkinmu dakuma mutunci mu duk wannan lokacin,hoton dakake gani da asuban nan aka dauka wanda har Magajiya tagani sannan idanunta sungane mata komai......
Jikin ah sanyaye Mai Martaba yamikama dogarin wayar Magajiya sannan yadubi Magajiya dake zaune gefen Mata alamar yana neman karin bayani.......
Cikeda ladabi ta taso tana sake mika mishi gaisuwa kafin tace tabbas Mai Martaba abunda lantana tafada daidaine,sundade suna fuskantar irin wannan rashin adalcin acikin Masarautar nan sede tunda suke kawomin kara sainake ganin laifinsune kuma bazai wuce ah tsakaninsu su bayi sukeyin hakan ba,seyau da asuba sukazo suka same ni kan yaron nan yashigo yayi attacking Hindatu yanason keta mata hakkinta, kaman ma abuge yashigo shine naje nagane ma idanuna sannan nasa aka tafi dashi gidan yari sabida kar yagudu kafin azo kotu don yanke mishi hukunci.......
Jiki ah sanyaye Mai Martaba yacema Magajiya takoma tazauna yayinda yadubi Almustapha ranshi ah matukar bace ada yayi tunanin yaron is innocent sede ashe besani ba shidin mutumin banza ne,babu abunda Mai Martaban yatsana irin ah wulakanta 'ya'ya mata,babu abunda yatsana irin namiji ya keta hakkin mace don aganinshi rashin imani ne da rashin tsoron Allah tunda kowane namiji ubane,yayane,mijine Kuma,in akayima 'ya'yansu zasuji dadi koko in akayima kannensu,yayunsu da matayensu zasuji dadi?....
Yasan bazasu taba jin dadi ba sannan they can even fight to get revenge for their loved once,they always protect them sabida su basuson ah wulakanta nasu amma su sukeyima ya'yan wasu dakuma kannen wasu batareda suntuna ranar haduwarsu da ubangijiba.........
Lokaci daya Mai Martaba yaji yatsani yaron sabida tunda yahau karagar mulki ba ataba kawo mishi irin wannan kararba na zancen anyima bayi fyade ko anketa musu hakkinsu......
Shiru yayi nawajen mintuna biyar kafin yace akira mishi Sarkin yanke hukunci,dasauri yakaraso gaban Mai Martaba yana mika gaisuwa,batareda Mai Martaba ya ansaba yace "kaji laifin dayayi?"....yakarase maganar yana nuna Almustapha...
Eh ranka yadade,to kaje kayanke mishi hukunci dede da laifinshi yanda addini ya fada.....
Godiya Sarkin yanke hukunci yayi kafin yajuya yace ma dogarayen sudauki Almustapha subiyoshi.......

Haka aka karasa zaman fadan sannan aka tashi kowadai yau da maganar Almustapha yabar gurin ana Allah yawadarai da irin wannan hali nashi, murmushi Magajiya tayi da Sarkin yanke hukunci yazo yasameta yana cewa wani hukunci kikeso ayanke mishi Hajiya?......
Gyara zama tayi kan kujerarta kafin tace Ina tsohon gidan galadima daya kone ata can baya,dan shiru yayi yana tunani kafin yace"kina nufin gidan marigayi galadima?".....
Gyada maikai tayi kafin tace nan zaka kaishi,amishi bulala dari sannan adaureshi acikin gidan abinci da ruwa saudaya za ana bashi ah rana har seyayi tsawon wata biyu agurin sannan kullum za anamishi bulala goma masu shiga jiki sannan abi jikinshi da gishiri,kada kamanta bulalan yau dari za ayi mishi............
Cikeda gamsuwa Sarkin yanke hukunci yace toshikenan Hajiya amma dai shiwancan gidan anyi wurin shekara baa hukunta wani acikiba,don dama inmutum yayi laifi me tsauri yawanci nan ake kaishi ah daureshi,anayi mishin hukunci wanda wannan din tsarin Magajiya ne...
Harara ta zabga mishi ina ruwana,kayi abunda nasaka ka naceba...
Jiki na bari yace to uwargijiyata,nan yatashi yatafi bayan Talatu ta sallameshi,duban Magajiya tayi tace Uwargijiyata"wata biyu beyi yawaba?".....
Tunkudeta Magajiya tayi kafin tace"kezaki fadamin abunda zanyi?".....
Hakuri Talatu tashiga bata kai ah kasa, murmushin mugunta Magajiya tayi sannan tace"banama bazai rubuta jarabawan ba,ahaka zaikare bazai taba cinma burinshi ba"..
Talatu dakusan sati tana tunanin miyasa Magajiya tadamu da sa Almustapha cikin wani hali fiyeda bikin dake gabanta tayi saurin kallon Magajiya don seyanzu tagane dalilin uwardakin nata nayin hakan,dariya tayi sannan tace se yanzu nagane Uwargijiyata......
Tsaki Magajiya tayi"aikekam kwakwalwar kifi gareki wanda basu kaiki kusanci danibama sunfiki sanin abubuwan danikeso dawanda banaso"......
Kiyi hakuri zanna haddacewa nan gaba,tsaki Magajiya tayi yayinda wata baiwa tazo cikin sauri tace Uwargijiyata nazo inmiki albishir......
Inajinki Magajiya tayi maganar ah yatsine,"baki ne daga masarautar Daura Allah yayi musu isowa don halarta bikin Yarima da Gimbiya Hamida"......
Murmushi Magajiya tayi sannan tatashi tafita bayinta nabinta don zuwa tarban bakin,dede lokacin kuma laure tasamu tashiga dakin Magajiya hannunta daukeda wani katon kwarya da abu aciki kuma anrufeshi kamkam,seda ta duba taga babu kowa sannan tatura kwaryar karkashin gadon sannan tasince daurin da akayima marfin kwaryan tabarshi ah ajiye batareda ta budeba,fita tayi ah dakin cikin sanda....

******

Almustapha kuwa har wannan gidan suka kaishi akamishi bulala dari duk kuwada radadin dayakeji ajikinshi besashi yin koda hawayeba,jikinshi duk ya faffashe sannan aka debo gishiri aka dunga shafa mishi,rumtse idanunsa yayi in pain don bakaramin zafi yakejiba kafin daga karshe suka samu jikin karfe suka daureshi,zama yayi ah kasa tareda jingina kanshi da karfen,lumshe idanunshi yayi yana tunanin Amira da Ummi yasan by now they must be worried about him ace tun sallar asuba baidawoba har laasar tayi..........
Besan me Magajiya kesoba,after ta koresunma bazata barsuba.........

*****

Amira nazaune tana kallon hotuna ah wayar Aisha,tace nikam nadamu Yaya Almustapha tunsafe bedawoba.....
Murmushi Aisha tayi kafin tace kai Amira kincika damuwa da Yayankin nan he's not a kid kilan yatsaya wani g???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?urin ne.....
Dagowa Amiran tayi tadubeta kafin tace,bazaki ganeba Aisha.....
To nayi shiru Amira amma kikwantar da hankalinshi inada tabbacin zedawo cikin koshin lafiya, Allah yasa cewar Amira din isowa kan hoton Asma'u tayi takura ma hoton Ido tanason tuna inatasanta,cikin sauri kuma tace laaa wannan yarinyar tanada kirki ina kikasanta Aisha?.....
Amira tayi mata tambayar tana daga mata wayar, murmushi Aisha tayi kafin tace she's my bestfriend Asma'u,ke kinsanta ne?.....
Nasanta tanada kirki sosai ranar ita takaini gurin Yaya Almustapha acikin makarantarsu danaje ina nemanshi,ayya cewar Aisha din kafin tace nikingama inason zuwa gidansu gobe don tun ranar tace zatazo ta daukeni mutafi tare bataxo ba kuma nayita Kiran layinta akashe shiyasa gwanda inje Inga ko lafiya.....
Nima kuwa zanbiki don ranar bansamu nayi mata godiyaba,inason ta kawai senaji yarinyar takwantamin arai cewar Amira,to ai shikenan innatashi tafiya zanfada miki Amira......
Cikeda jin dadi Amira zata yawo tace in Yaya Almustapha yazo zan tambayeshi tunda bazai shiga school gobeba jarabawanshi se wani sati......
To shikenn,haka suka cigaba da hirarsu can sukaji ana sallama jin Mallam Hudu ne yasa Amira ansawa tareda yi mashi iso......
Yanda taganshi ta tabbatar ba lafiya ba bayan sun gaisane yace yajikin Ummi?.....
Dasauki Mallam Hudu amma lafiya naganka wani iri haka?.....
Cire hular kanshi yayi yana share gumin kanshi sannan cikeda damuwa yace ba lafiya ba Amira,ankama Almustapha yanacan gidan horo...
Zabura Amira tayi wanda yasa Aisha tsorata,dafe kirji tayi"Gidan horo kuma Mallam Hudu,me Yaya Almustapha yayi musu kuma"...
Cikeda damuwa Mallam Hudu yace kinsan halinta makirci kam tariga tahada mishi shikuma bazaiyi magana ba,kuka Amira tashigayi tana tashiga uku ita yazatayi, Mallam Hudu da Aisha ne suka shiga rarrashinta nan yafada mata abunda yafaru,amma yadinga bata hakuri kan zekira Sulaiman yafada mishi shikadai ne zai iya yin wani abu akai tunda shikanshi Mallam Hudu ba abakin komai yakeba ah masarautar bare ya iyayin komai....
Daga baya yatafi yabarta da Aisha, Aisha harda kukan tausayi dukda kuwa tana mamakin wannan wace irin matace,wani irin makirci ne wannan din,daman su Amira makotan su Aunty suwaiba ne yayar Aisha,tunda tazo hutu suka sabada Amira shiyasa kullum take shigowa da yanma ta tayata hira don Anty suwaiba bawai tasan wanenesuba kawai dai makotaka batasan asalinsuba,ranar cewa Anty suwaiba tayi zata kwana gurin Amira don batada lafiya hakana Umminsu ma Anty suwaiba sanin condition din Ummi din tace bakomai takwanan..........
Haka suka kwana hankali tashe don ko runtsawa Amira batayiba daga karshene ita Aishan bacci barawo yayi awun gaba da ita dukda kuwa tana mamakin yanda ace Amira na cikin irin wannan halin amma batayi koda sallar dareba bare ta nemi mafita gurin ubangijinta.........
Washegari ita tayi musu breakfast yayinda Amira nazaune se hawaye, dakyar ta rarrrasheta taci abincin safe sannan suka bama Ummin ma,se wuraren shabiyu tace zataje gida tayi wanka tatafi gidansu Asma'u.....
Murmushin dayafi kuka ciwo Amira tayi kafin tace nikam kinga Allah beyi zuwanaba,kigaidamin ita don Allah.......
Cikeda tausayawa Aisha tace zataji sannan tace kema kikwantar da hankalinki tunda Mallam Hudu yace zekira dayan Yayan naku in Sha Allah za asamu mafita.....
Kallon Aisha Amira tayi kamar wata zararra kamin tace nagode,sallama Aisha tayi mata tatafi gida don shiryawa se wurin karfe biyu kafin tatafi gidansu Asma'u din.....
Sanda tashiga suka gaisa da Ummi normal Ummi ta amsa mata harda tambayarta ya Antynta tace lafiyarta kalau.....
Nan tace Ummi Asma'u nanan,eh kawai Ummi tace mata kafin tace kishiga daki tanaciki....
Jiki ah sanyaye Aisha tatashi tashiga dakin hade dayin sallama, Asma'u dake kwance kan gado tajuyama kofar baya ta amsa mata sallamar tana dan goge kwallarta....

Aisha ne takaraso tana Asma'u miye duniya haka alkawari yace fisabilillah,kasa karasawa tayi sakamakon ganin fuskar Asma'un datayi duk idanunta sun kumbura alamun tasha kuka harta godema Allah........
Subhanallahi shine abunda Aisha tafada kafin takarasa jikin gadon cikin sauri, Asma'u! Asma'u what's wrong with you,miyasa kike kuka takarashe maganar muryarta ah karye don ta tsorata da ganin kawartata duk tarame kamar ba itaba.......
Goge kwallah Asma'u tashigayi tana faking smile, Aisha yanzu kikazo tayi mata tambayar cikin dashashiyar muryarta.......
Kamo hannunta Aisha tayi"are you trying to hide you pain from me komi kikeson nunamin Asma'u?"....
Cikin sauri Asma'u tadaura hannunta kan bakin Aishan tana jijjiga mata kai kafin tafada jikinta tana kuka me tsuma zuciya.....
Babu wanda yakeson ya yarda dani Aisha, everyone hates me now even my family......
Cikin sauri Aisha tace wani irin magana kikeyine how can your family hate you Asma'u,don Allah kibar wannan maganar kanada wanda yafi danginka ne, they'll never do that Ma'u kafin Aisha tariko hannunta tace kidaina kuka kifadamin mekedamunki only then i can help you....
Dakyar Asma'u ta iya tsaida kuka,tayarda da Aisha sosai fiyeda yanda mai karatu zaiyi zato tare suka taso and they always share their problems shiyasa takeji zata iya fadamata komaima, ahankali tashiga bata labari tun farkon haduwarta da Almustapha dakuma yanda Mukhtar yanuna yanasonta dakuma feelings datakeji dakomai harzuwa hukuncin da Daddy ya yanke akanta dakuma fushin da Ummi takeyi yanzu dama kowa na gidan except her little siblings wanda suma basusan meyafaruba.........
Cikeda tausayawa Aisha tace"What a test! you're going through Besty",sa hannu tayi tagoge nata kwallar kafin tace,you never realize that you're in love Asma'u,baki taba ganewa son Almustapha kikeba kosau daya?......
Jijjiga mata kai Asma'u tashigayi,basonshi nikeyiba tausayinshi nikeji, murmushi Aisha tayi sannan tace what if nace miki Almustapha anakan horonshi yanzu,what if nacemiki yanacan yanasha wahala hannun makirai mezakiyi?.......
Cikin sauri Asma'u tace"mekike nufi ah Ina kika sanshi?".....
Neighbors dinmune ah gidan Anty suwaiba kanwarshi Amira munsaba har cemin tayi tasanki she wanted to come unfortunately due to abunda yafaru da Almustapha din batazoba ...
Cikin sauri Asma'u tace meyafaru dashi please?......
Kallon yanda Asma'u tadamu yasata cewa miyena damuwar keda bason shi kikeba,don Allah kiyi hakuri kifadamin Aisha yanda take rokonta ne yasa jikin Aisha yin sanyi hartayi regretting dauko maganar kafin tashiga bata labarin yanda Mallam Hudu yazo yana fada,sa hannu abaki Asma'u tayi tana kuka me tsuma zuciya....
"What must he be going through over there Aisha?"..
People are so heartless wallahi.......

Asiya dake bakin kofa tanajinsu duk maganar dasukeyi taji idanunta sunciko da kwallah,itakam da akasamata aure bata shiga damuwar da Asma'u tashiga yanzuba,ashema duk abubuwan dasuka farun coincidence ne,jiki ah sanyaye takaraso cikin dakin tazauna gefen Asma'u........
Kallonta Aisha tayi batareda tace komaiba don tasan halin Asiya tun suna yara bawai tanason Asma'u kaman yanda ita Asma'un kesontabane ba......

Cikin kuka Asma'u tariko hannun Asiyaa tace kinji abunda Aisha tace Aseeey,how could people be so heartless like this,Mr Ta...citur..n they want to kill him tayi maganar tana shikewa, Asiya dawannan Karan takasa holding tears dinta tajanyo Asma'u zuwa jikinta tace"tayaya zakice bason bawan Allahnan kikeba,we agreed it was merely a coincidence duk abunda yafaru but no matter what there is something between you two".......
Rungume Asma'un takumayi kafin tace"it's all my fault, I'm so selfish, I'm so stupid,bansan darajar yan uwantakaba,bansan darajar masu sona ba shiyasa nayi abunda nayi kiyi hakuri Asma'u nice silar bakin cikin ki don daban turama Yaya Mukhtar video din da aka turomin ba dabazai taba fasa aurenkiba har akai ga wannan gandun, I'm really sorry Sis kiyafemin don Allah tun ranarnan dana ga hukuncin da Daddy yadauka akanki hankalina yakasa kwanciya,nasan ni mutum ne meson kaina dayawa sede believe me bantaba jin dadin ganin wani dan uwana na jini cikin damuwa naji dadi ba, I'm really sorry"......
Kara rungumeta Asma'u tayi don ita ah yanzu bawannan bane damuwarta,damuwarta halin da Almustapha ke ciki.........





*Zeeneert*

Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:26 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad....

*page 15*....


Tapping bayanta Asiya tadingayi cikeda tausayawa seda ta tabbatar tadaina kukan sannan tace Asma'u dago kiji.......
Dagowa tayi tana kallon Asiya din ahankali Asiya tafara magana"Asmeey i don't know what exactly is the truth about this guy tunda nidai ah iya sanina Almustapha ba mutumin kirki bane tunda kowa yasan da hakan sannan directly bazan musakiba ince Almustapha ba mutumin kirki baneba saboda yawanci ah *GIDAN SARAUTA* akwai sarkakkiyar al amari da bakowa yasan dashiba,ah *GIDAN SARAUTA* naka ma yana iya cutarka ya juya maka baya,ah gidan sarauta Ma'u wanda baka taba tunanin ze cucekaba shizai cuceka and do you know why they are doing all this?......
Jijjiga kai Asma'u tayi alamar aa batasaniba,riko habarta Asiya tayi sannan tace dukansu they're fighting for the throne,wani kuma damuwarsa ya zamanto shine ah kusa da mai throne din,wata Kuma damuwarta ta auri me throne din,haka zalika wasu burinsu su sa bakin ciki ah rayuwar masu kusanci damai karagar mulkin tunda su basu samuba,gaskiya ah iya sanina dakuma yanda nakaranta littatafai dakuma yanda nike kallon films na sarauta This's what always happens Asma'u,dan numfasawa tayi sannan tace so,in the case of your Almustapha I can't say anything about him besides there is no smoke without fire shine abunda nayi believing shiyasa iya shawarar dazan baki ah matsayina na Yayarki shine kicire Almustapha aranki besides he does not reciprocate for your love Asma'u kodama yana sonki kina sonshi rayuwarku tare abune me kamar wuya sabida kinsan Daddy bazai taba yarda ba na daya,na biyu mutanen gari da wani ido zaki kallesu,na uku bakya tunanin future din 'ya'yanki?....
What will people say,wahala zaki sakasu ciki because he's the illigitimate Son which means your children will be humiliated bazasu taba jindadin hulda da jama'a ba kada ma mukai ga wannan maganar yanzu Daddy ranshi ah bace yake damu kamata yayi munemi hanyar faranta mishi,and the only way to make him forgive us shine muyi abunda yasakamu muyi.........
Shiyasa ni aganina yanzu kiyi hakuri kikwantar da hankalinki may be Daddy yafasa aura miki wanda yayi niyarma,tunda Asiya take magana takure mata idanu,so Asiya have some sense,so Asiya can

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login