Showing 135001 words to 138000 words out of 235422 words

Chapter 46 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3516

yake daman suna neman hanyar neman yafiyanshi ne insun samu sukuni batareda yakallesu ba yayi hanyar dakin Ummi suma binshi sukayi itadai Asma'u komawa tayi parlour tazauna don ah ganinta bekamata tashiga ba tunda shidin benuna yanason hakan ba fatan ta daya Allah yasa lafiya..........

Seda suka gama shiga dakin baki dayansu kafin yacema Talatu datashigo ah karshe"kirufe kofar".......
Cikeda ladabi tace to sannan tarufe kofar kafin takaraso tsakiyar dakin ta tsuguna gabanshi kaman yanda sauran sukayi shiru dakin yayi sosai nawurin mintuna biyar kafin Talatu tayi karfin halin cewa"Yarima don Allah inbabu damuwa inason inneme gafararka akan abubuwan damukayi maku abaya nida Magajiya,don Allah kayafe min nibanmasan dawani idanu zandube ka ayaudinnan ba", Talatu takarashe maganar tana sharar kwallah kan kaceme sauran bayin ma suka shiga neman yafiyarshi suna wallahi Magajiya ce tasasu suyi masa sharri amma in Allah ya yarda yau zasu fadi gaskiya ..........
Yanajinsu sunata maganganunsu seda suka kai aya kafin yace"Wayene yayi muku wannan aika aikan?".......
Cikin sauri harsuna hada baki sukace"Yarima Sulaiman"......
Dukda Almustapha yasan hakan zasuce amma saida zuciyar shi tashiga bugawa dakyar ya'iya cewa"you don't have to tell the world about that,Nina yafemuku tunba yauba"....
Godiya suka shiga yimasa ahankali yadakatar dasu tahanyar daga hannunshi kafin yacigaba"Sede Ina neman alfarma agareku yau inafatan zaku bani hadin Kai",Talatu dake gefe tace munajinka Yarima........

Samun bedside drawer din Ummi yayi tareda zama sannan yayi ajiyar zuciya yakallesu"inason murike sirri tsakanin nida ku,inason ku boyema duniya cewa kanina shiya keta muku hakkin ku,inason kurufamasa asiri nasan bai cancanci haka daga gareku ba and yacuce yakuma raba ku da Martabarku da kowacce 'ya mace take takama dashi,I might sound selfish as a Brother but kuyarda dani Sulaiman is a changed person,yayimuku mugunta abaya amma yanzu yatuba yadaina hakanan shikanshi inya tuna abunda yayi nasan abun nadamunshi",gyara zama yakumayi sannan yace bazansaku dole kuyafema Sulaiman ba I'm just requesting hakanan ina nema mishi yafiya daga gareku on his behalf",yayi maganar yayinda idanunshi suka canza launi lokaci guda hakanan yayi folding hannunshi agabansu alamar roko",cikin sauri su Talatu sukace"Wallahi munyafe mishi Yarima tun tuni",daya daga cikin bayin ne takarada,"mukan mu bason fada mukeyiba sabida Yarima Sulaiman yahaskaka rayuwarmu ta fanni da dama wanda bazamu iya lissafa makaba kuma kobakomai Dan adam ajizine babu wanda yafi karfin yin kuskure abun Jin dadin anan shine yayi nadama dakanshi tunda tun da jimawa yazo yaneme mu dakanshi yanemi yafiyarmu ko awancan lokacin munriga da munyafe masa bare yanzu,yanda kaganmun Nan Yarima zamu bada shaidar ne kawai sabida babu yanda muka iya sannan munsani hakan zai iya taimaka wurin wanke kanka daga zargin jamaa shiyasa amna tunda kabukaci murife asiri in Allah ya yarda Babu Wanda zamu fadama"....
Wata irin sassanyar ajiyar zuciya yayi ashema Sulaiman din yanemi yafiyarsu dakansa,Talatu ne tace"to ae Gimbiya yakamata amata bayani"......
Cikin sauri Almustapha yace"kibari kawai Talatu,you can tell everything but karkiyi including maganar nan please"........
Cikeda ladabi ta sunkuyar da kanta kasa sannan tace"to Yarima",godiya yayi musu sannan ya sallame su seda suka fice ah dakin sannan ya lumshe idanunshi ahankali"atleast one problem is solved now",Don shi Allah yagani bazai iya zuba idanu yaga antonama Dan uwanshi asiri ba,he has changed so much kuma yanada tabbacin yanemi yafiya gurin ubangiji tunda Kuma Allah yasa bakowa yasaniba hakanan ayanzu ana matukar ganin darajar Sulaiman acikin masarautar dama gari baki daya yau in akace ga abubuwan dayayi abaya yasani wannan mutuncin da ake ganinshi dashi zata zube ah idanun jama'a da dama hakanan ko mutane sun yafe mishi ba lallai sumanta da abun aransu ba zasuna kallonshi dashi shiko Asma'u bayason tasan da zancen nan sabida bakaramin yarda dashi tayiba hakanan tana ganin girmanshi Itama tabbas intasani wannan kiman da darajan zai ragu ah idanunta sosai besides it's their secret between him, Sulaiman and wayanda suke gabanshi yanzu Magajiya kuwa yasani ko duniya zata nade bazata taba fadin cewa Sulaiman ne yayima bayi fyadeba sabida ita mutun da she's so very selfish on top of that dawanne Sulaiman din zaiji?....
Rashin uwa tagari koko betrayal from a Brother donshi aganinshi inyayi ma Sulaiman haka kaman yayi betraying dinshi ne,kaman ya butulceshi ne adaidai lokacin dayake tsananin bukatarsa......
Yana cikin tunaninnan ne yaji wayarsa tayi kara dubawa yayi wannan karan Mai Martaba ne ke kiran cikin sauri ya tashi sannan yafito ah dakin ah parlour yasamu su Asma'u kafin yafice cikin sauri Asma'u tacema bayin da Talatu su bishi tunda za anemesu acan....
Babu musu suka bi bayanshi itakuma tashiga wasa da hannunta nervously tana addu'a aranta Allah yasa komai yatafi daidai...........
Hajiya Muniba ne tataso daga gefen Ummi kafin tazo tazauna gefen Asma'u din tareda dan dafa kafadunta in a comforting manner kafin tace"Relax Daughter everything will be alright".....
Faking smile Asma'u tayi kafin Hajiya Muniban tace....
"ku kunna TV they're going to show it live"......
Mom dayanzu shigowanta parlourn ita takunna TV din kafin tazauna gefen Ummi suna gaisawa Hajiya Muniba kuwa ficewa tayi don zuwa fadan Itama Asma'u dai shiru kamar wanda ruwa yacita Allah ne kadai yasan abunda take ji aranta....
Tun ahanya yahadu da Sulaiman kallon kanin nashi yayi cikeda tausayawa yayinda Sulaiman din is just trying to be strong yace"they've been waiting for you ah inaka tsaya Yaya?".......
Murmushin dayafi kuka ciwo Almustapha yayi kafin yadafa kafadan Dan uwanshi yace"to ganinan nazo ai Bro".......
Kama hannunshi Sulaiman yayi suka fara tafiya yana"you don't have to be scared of anyone, it's about your future not only you but the subjects and Asma'u with your future children as well wannan opportunity ne mekyau don't loose it Yaya, because if you do that you might never get another chance........
Tsayawa Almustapha yayi wanda hakan yasa Sulaiman dinma yajuyo yana kallon Dan uwanshi cikin murya mai rauni Almustapha yace"I'm very Sorry Bro"........
Sulaiman besan sanda yajanyo Almustapha suka rungumi juna ba he's just so weak,he was just faking a smile amma azuciyarshi only God knows how he's feeling right now, tapping bayanshi Almustapha yadingayi in a comforting manner yana"If you really don't want Mama to be exposed I can do that for you Suleiman,indai hakan zaisa ka cikin damuwa it's better we stop".........
Cikin sauri Sulaiman yajanye jikinshi dagana Almustapha kafin yadaura yatsanshi kan lips dinshi yana girgiza masa kai dukda kuwa idanunshi sunyi jazir"My Mother is a monster Yaya Imam,I cannot deny that fact besides everyone has his own destiny so,inaga wannan shine tawa kaddarar,karka damu I'm used to it I've tried so many times wurin ganin tagane gaskiya Amma hakan beyuyuba so, it's better she get punished for all her deeds,in akabarta ma bazatabar mutane suzauna in peace ba".......
Almustapha dae kallon shi yake cikeda tausaya wa yayinda Sulaiman yayi murmushin dayafi kuka ciwo sannan yace"just pray for me that's all that I need right now, kayimin addu'a Allah yabani ikon jure abunda zangani"......
Amin ya Allah shine abunda Almustapha din ya'iya cewa kafin Sulaiman yarike hannunshi suka karasa fadan tundaga nesa yan jaridu da masu aiki agidan television sukayo kanshi suna saka masa microphone dinsu ah dede bakinshi alokavi daya kuma sukafara bombarding mishi different questions wanda yana iya rantsewa ma beji ko daya ba tsabar yanda kowannensu yakasa hakuri hakanan kowa so yake Yariman ya amsa masa tambayarsa dakyar dogaraye sukayi kokari gurin taimakawa aka buda masa hanya suka wuce........

***
Acan bangaren Zaliha kuwa tana daki taji bayinta nadan hayaniya daga waje tun tana shiru har tajj abun kaman yanason yin yawa cikeda bacin rai tatashi tafita zuwa parlourn ta gani tayi suna tsatsaye yayinda daya daga cikin su ke kokarin kunnan TV cikin tsawa Zaliha tace"Ke lantana,don uwaarki mekikemin agaban Tv?"......
Ba lantana kadai ba harta sauran bayin seda suka tsorata don kuwa basumasan tanaciku ba sunyi tunanin tana bangaren Magajiya ne shiyasa sukayi wannan karambani don baswason missing hirar daza ayi da Yarima Almustapha....
Jiki na bari lantana tajuyo tana"kiyi hakuri Gimbiya"...
wani irin dakuwa Zaliha tayi mata aranta tana lallai masarautar tagama lalacewa har baiwa ce takeda guts din kunna TVn uwardakinta"......

Daya daya daga cikin bayin ne tayi karfin halincewa "Gimbiya hira za ayi da Yarima shine mukeson mugani ah TV don ance yanzu za ah nuna".......
Cikin sauri Zaliha tadauki mopper data gani jingine ah gefenta kafin tayo kansu cikeda bakin ciki wanda hakan yasa sukafice ah parlourn da gudu cikeda tsoron kada tasamu daya daga cikinsu,huci take tana shegu tsinannu don za ayi hira dashi ni ina ruwana dahar zakuwani zo kuce zakuyi kallo ah TV na,to don ubanki insake ganin kafar wani anan tayi maganar tana nunasu da sandar moppern datake hannunta,lantana dake parlourn haryanzu sakan kuka tayi don ita Allah baibata ikon tsira ba juyowa Zaliha tayi tana kallonta da manyan idanunta tayokanta...
"wato kece gwana ta gwanaye ko?"......
Dora hannu tayi ah tsakiyar ka tana"kiyi hakuri don Allah Gimbiya wallahi bazan Kuma ba",magiyan datakeyi behana Zaliha karasa gunta ba tana shirin kaimata sandar ahijikinta taji muryar Sulaiman yana"what the hell are you trying to do Zaliha?"......

Cikin sauri tasauke sandar sannan tajuyo tadubeshi wani irin harara yadaka mata sannan yace "Meta Miki kikeshirin Kai mata wannan sandar?"
Zaliha na huci tace"aedaman Kai bazaka taba sanin metamin ba", takarashe maganar tareda ficewa daga parlourn ma baki daya shikam jijjiga kai yayi sannan yazauna bayan ya kunna TV din don can hayaniya yayi yawa yana son gani kuma live dukda main aim daya kawoshi bangarenshi don bayason abundama zaisa ayi pointing dinshi ace shi Dan Magajiya ne...
Lantana kuwa tuni tasamu hanyar ficewa ah parlourn ganin Zalihan ma tafice......

Zaliha babu inda tawuce inba bangaren Magajiya ba, Magajiya nazaune anayimata fifita yayinda Laure ke zaune tana mata massage dukda kuwa ranta ah kuntace yake.......

Kamar wanda aka wurgota daga sama haka Zaliha tashigo dakin cikeda bacin rai Magajiya tace kekuma ya haka kinshigo kamar wanda aka jefoki.....

Girgiza kai Zaliha tayi aranta tana "lallema matarnan batason meyake faruwa ba shiyasa",same tambaya Magajiya takuyimata yayinda Zaliha tace"Mama yan jaridu da yan gidan talabijin sunzo jin tarihi rayuwar Almustapha wanda inada tabbacin ze basu tunda yayarda zaiyi hira dasudi"......
Magajiya seda taji kirjinta yabuga lokaci guda amma seta daure tasaki fake smile"Toya fada musu Mana wata tsiyarce", zare idanu Zaliha tayi"kedin fa Mama,what if yafadi abubuwan dakikayi ah baya?".......
In an I don't care manner Magajiya tace"koya fada ba lallai ayarda dashiba,bashida concrete evidences so kosu hukuman basuda hujjan kamani,nasan dai bazai wuce yafada musu ho horrific his life was and he will not include me ma kwata kwata shimutum ne da yakeda wani irin Hali anyi mishi abuma ba lallai yafada ba sabida girman Kai"....
Wani irin harara Zaliha takai ma Magajiya Wanda itakanta batasan lokacinda tayiba sannan tace"girman Kai fa kikace Mama?"...
gyada mata Magajiya tayi,cikeda takaici Zaliha tace"kinmanta abunda yayimi dazune mama,kokin manta abubuwa dayayitayi two months back, you've to agree that he has changed,that witch had changed him so kada kima fara wannan tunanin it's better we find a time a way out muje musan me zasuyi"......
Murmushi Magajiya tayi sannan tace"kinada Dora makanki abunda baikai yakawo ba Daughter,zauna"....
Zama Zaliha tayi badan ranta yaso ba yayinda Magajiya tadubi Laure tace"ke kunna min TV"......
Tashi tayi ta kunna sannan takama channel din kafin Magajiya tadubi Zaliha daketa hada zufa itakadai tace"ki kallo program din,I assure you it's not something serious"......
Gyada Kai kawae Zaliha tayi batareda hankalinta yakwanta ba still......

Acan bangaren su Almustapha kuwa da akasamu aka bude masa hanya karasawa cikin fadan yayi kafin yazauna gaban Mai Martaba tareda sake gaidashi, cikeda Jin dadi Mai Martaban ya ansa yayinda yace masa kakarasa sunacikin parlourn can Son, they've been waiting for you,kashiga kasame su Allah yabaku sa'a.....
Amin yace kafin yawuce parlourn Dr Na'im yafara hangowa zaune kan seater yayinda wani young Man wanda zasuyi sa'anni kezaune gefenshi..........

Kallo daya nayima Dr Na'im nagane cewa shi typical Fulani ne donkuwa Masha Allah shima ba baya ba gurin kyau ga shi hutu da kwanciyar hankali da alama sunzauna ah jikinshi.......
Ganin Almustaphan dayayine yasashi tasowa daga inda yake yazo ya rungume shi yana"Buddy wannan jan aji haka kodai amaryace taboye mana Kai"....
Murmushi kawai Almustapha yayi kafin yace"yakake?".....

Lafiya Lau, they've been waiting for you Dr Na'im din yayi magana yana nuna side din da Saifullah kezaune murmushi Saifullah yasakarma Almustapha din yayinda yataso yazo yamika masa hannun sukayi musabaha yana bawa Almustapha din girmamawa sannan yace inbabu damuwa munason mufara program din yanzu wanda ni dakaina dakuma Kai Mai girma Yarima zamu kasance acikin wannan shiri........

Gyada masa kai Almustapha yayi kafin yace "okay then"....
Da hannu Saifullah yanuna ma Almustapha kujerar datasha ado sosai cikeda ladabi yayinda shima yaje yazauna kan daya kujerar masu daukan abun kuma suna daga can gefe....
introduction Saifullah yafara yi tahanyar yima mutane sallama tareda fadin sunanshi sannan yace....
"To masu kallon mu yau munzo muku da shirin dakuka Jima kuna bida hakanan munkawo muku babban gwarzonku dakuka jima kunason ji daga gareshi wato Yarima Almustapha"..........

Mika ma Almustapha microphone din yayi sannan yace
"ko zamu iya sanin cikakken sunanka?"......
Cikin cool voice Almustapha yace"Almustapha Abdulrahman Sulaiman".....
Murmushi Saifullah yayi sannan yace "To kundai ji daga gwarzon naku nasan kuma tabbatar kunyarda cewa shidinne bawani ba", yakarashe maganar yana dan dariya murmushi Almustapha yayi yayinda Saifullah yace"ah to kada suce fake Almustapha nakawo musu sabida dayawa basusanka ba labarinka sukje"....
Wannan Karan ba Saifullah kadaiba har Almustapha seda yadara kaman yanda mutane da dama dake kallon program din suka dara suma from their different homes and locations ciki kuwa harda yan gidansu Asma'u gabadaya sun zauna gaban Tv suna kallon hirar da akeyi da Almustapha hakanan su Asiya da Hajja ma ba abarsu bayaba don Aliyu dakanshi yakira yafadama Asiya yace su kalla sannan tasa Hajja ma tagani ko Allah zaisa tacire kahon tsanar da takeyimata tahanyar ganin mijin Asma'u mutumin kirki ne.... ........
Dan tsagaita dariyar sukayi sannan Saifullah yaca...
"Yarima Almustapha kozaka iya bamu takai taccen tarihin rayuwar ka?"........

Gyadama Saifullah kai yayi sannan yasaka microphone din ah bakinshi amma seya kasa magana kaman ance yadaga idanunshi sesuka sauka cikin nata datake tsaye can bakin kofa gefen Hajiya Muniba gakuma su Afiya da Amira ah gefe wanda sune suka janyota tabiyo badon ranta yaso ba samun guri sukayi suka zauna yayinda ita still tana tsaye sakamakon kallon da taga Almustapha nayi mata murmushi tasakar mai tareda dan bashi courage tahanyar daga mishi hannu,dauke kanshi yayi da gare ya hakanan yafi minti uku kafin yafara magana in a very calm voice"kaman yanda nafada muku sunana Almustapha Abdulrahman Sulaiman wnda mahaifina sananne ne wato Sarkin Zaria Mai Martaba sarki Abdulrahman Sulaiman, shekaruna 31 nayi primary and secondary school dina cikin masarautar nan yayinda nayi degree dina ah babban jami'ar Ahmadu Bello University Zaria,nakaranci Medicine and to tell you the truth through the struggles I encountered alot of difficulties and hardships but, alhamdulillah with Allah everything is possible because I'm now a well pronounced medical Doctor"............



Vote
Comment
Share!...

[3/23, 6:02 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA* ...

Written by *Zeeneert*

Zeeneert@wattpad....

*Page 51*


*Not edited so,avoid any typing errors please*


"Aisekacemin babban likita ne kezaune agabana Dr Yarima Almustapha Abdulrahman Sulaiman", Saifullah yayi maganar cikin raha yana demonstrating da hannunshi dariya Almustapha yayi sannan yace"duk wannan sunan nikadai?".....
"Lol,sabida kacancanta kakuma kai wannan matsayin ne ae"cewar Saifullah din kafin yakoma fuskar serious to masu kallon mu kundaiji takaitaccen tarihin Yarima Almustapha daga bakinshi inakuma fatan kun gamsu kafin yamaida kallonsa kan Almustapha din sannan yace.... "kafin muje ga tambaya tagaba inason inyi dan wata clerification in babu damuwa".......
Dan murmushi Almustapha yayi sannan yace"to inajinka Saifullah".....
Saifullah nadan wasa da hannunshi yace"I don't know if it's so personal hakanan bansan dalilin dayasa baka tabo wannan bangaren ba bayan muntambayeka tarihin rayuwarka sede inason kasani wannan Yana daya daga cikin abubuwan dayasa mutane da dama sukeson ayi hirarnan dakai".
Gyadakai kawai Almustapha yayi yayinda Saifullah yacigaba da magana"ayanda muka sani muka Kuma ji labari kai Dan Mai Martaba ne kuma his illigitimate son probably donkuwa abun yazama kaman ana musu nema akai wasu suce hakane wasu suce bahaka ba hakanan munsan kataso cikin tsangwama dakuma tsana da jama'ar gari sukayi maka bakidaya,Kai basu kadaiba harta mahaifinka da ya haife ka dakanshi benuna yasanka ba but just recently everything is normal,we were told that you'll be the crown prince inkayi achieving some goals in five months wanda mutane da dama sunyi tunanin bazaka iyaba harma Dani cikinsu but Allah da ikonsa seyaba ka wannan iko ka Kuma yi proving namu wrong sannnan kasaye zuciyoyin jaamaa tahanyar yimasu alkhairi cikin watanni kalilan it's indeed a blessing Yarima dukdama muna son musan is there any secret behind those hardships,is there any hidden secr???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?et that we need to know that will help us clear all our doubts sabida I
Nidai ah iya sani na yaron da ba ah haifeshi tahanya maikyau ba bazai taba gadan ubansa ba so dukyanda akayi akwai wani labari damu bamusani ba wanda yau inda hali munason kafada mana Yarima.......
Tunda Saifullah yafara magana Almustapha yadingajin zuciyarshi na dukan uku uku hakanan dukwasu abubuwa dasuka faru dashi abaya suka fara dawomai filla fillah, Allah ne kadai yasan yanda yakeji hakanan Allah ne kadai yasan halin dayake ciki ayanzu lokaci guda idanunshi suka canza launi bayajin zai iya musu bayani hakanan bayajin zai iya fadamusu sirrin gidan su it's their personal matter hakanan bayason Sulaiman yayi suffering for his Mom's deed dukda Magajiya deserve to be punished sede koma Mai tayi he can forgive her and akwai ranar kin dillanci ae tunda shi yanzu he's living a normal life..........
Saifullah Jin shirun Almustapha yayi yawa yasashi karayin magana ahankali Almustapha yadubi Saifullah din da rinannun idanunshi kafin dakyar ya'iya cewa"I'm sorry, that's my family matter I cannot tell you about it"........

Ba Asma'u kadai ba kowa was very stunned by his words tsabar kidima batasan sanda takaraso gabanshi ba ta tsuguna tareda dora hannunta daya kan cinyarshi batareda ta damu da cameran dake haskosuba sannan tasa dayan hannu ah habar shi tadan dago da fuskarshi yana kallonta cikin murya mai rauni tace"why are you doing this Yaya imam?".......
Kallonta kawai yakeyi yayinda idanunta sunciko da kwallah harma suna shirin zubowa harga Allah yarasa abun cemata ma sede by looking at those precious eyes of hers yagane cewa rashin maganar tashi ma has to do with something about her ba tausayin Sulaiman kadai ba......
Cikin murya merauni tace"I'm here for you, Ummi is with you like wise Abba and most importantly your people Yaya Imam,don Allah kada kayi shiru yau, you've to let the people that know the truth to speak out today,you

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login