Showing 216001 words to 219000 words out of 235422 words

Chapter 73 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3467

da masifa daya farayi....

"Abdulrahman who am I to you?".....
Cikeda rikida Mai Martaba yace"wani irin tambayace wannan Yaya"......
Cikeda bacin rai Dad yasake cewa"tambayarka nayi ae,seka bani amsa I said who am I to you?"......

Ahankali Mai Martaba yace"You're my very own Brother",cikin huci Dad yace...
"No am not Abdul".....
"Wai miyake faruwa ne Yaya,why are you saying all this things?",eh mana aidole infada Abdulrahman tunda har yau kanunamin I'm nothing to you,dafe kai Mai Martaba yayi cikeda damuwa yana"For goodness sake go straight to the point Yaya, you're putting me in the dark wallahi".........
Hmmm shine abunda Dad din yace kafin yakarada,nidai inbani da daraja ah idanunka to Kai kanadashi anawa idanun hakanan in Kai bakason jinina to ni inason naka sabida haka as soon as plane yayi landing kasakomin matar Dana ah jirgi suzo kaduna Sulaiman zaije yadaukota inko bahaka ba nidakaina zanzo har Maidugurin indauketa", daganan Dad ya katse call din batareda yajira amsar Mai Martaba dinba because tabbas yanda yanuna ranshi yabaci yanada tabbacin kanin nashi zaiyi abunda yace din duban Sulaiman yayi sannan yace in the next 2 hours kakama hanyar kaduna kadauko Asma'u ah airport,cikeda jin dadi Sulaiman yace to Dad daganan yajuya yayi gaba abunshi donshikam yanzuma zaije yadauko matarshi sutafi kadunan inyaso swa jira ah gidan abokin shi, he's very excited finally yau Almustapha zaiga Asma'u what news could be better than this for his Brother?"........

Bangaren Mai Martaba kuwa tunda yacire wayar ah kunnenshi yayi shiru yarasa abuncewa,he never thought rashin fadama Yayan nashi komai zai bata masa rai har haka, Ummi dake gefenshi ne tace...
"Wai meya farune Dear?"......
Cikeda damuwa yace"Yaya ne yakira ranshi yabaci don bamu fadamai ansamu Asma'u ba and yace insakata ah jirgi takoma Zaria yau yau dinnan", Dad yakarashe maganar murya cikeda damuwa kafin yakarada "Kuma kinsan miyasa banfada mishiba?".......
Cikin sauri tace"sabida kasan shimai tausayin Ya'yanku ne he might not agree with your decision na ayi surprising Almustapha"....
"Exactly my Dear,wallahi wannan shine babban dalilin dayasa banyi involving dinshi ah maganar ba kwata kwata and look at how it turns out to be,yanzu miye abunyi fisabilillahi"......
"Just do as he says",wannan shine shawarar da Ummi tabashi gyada mata kai yayi tareda dan langabar da wuya yana"dolena ae indai har hakan zaisa yasauko daga fushin da yakeyi dani but,apart from this ni aganina something is fishy out there".......

Dan shafa bayanshi Ummi tayi in a comforting manner kafin tace...
"insha Allah everything is alright kawai kayi yanda yace din inyasauko gobe seka kirashi muji yanda ake ciki".........
"To yace Mata,kafin yace jeki sa ta ta shirya to because tundazu plane din yadawo inyaso after maghrib sesu juya ko?".....
Murmushi tamai sannan tatashi tafice inda yajanyo wayarshi yana kiran layin Almustapha don yana mamakin miyasa baikirashiba tunda suka iso Maiduguri din bayanshi mutum ne maison sanin halin da mutum yake ciki aduk sanda yayi tafiya. Wayar akashe wannan dalilin yasa yayi tunanin ko wayar Almustapha din tasamu matsalane tunda dai yasan dawuya ace ansamu matsalar wuta ah masarautar because wutansu is very stable besides ko babu NEPA sunada Solar gakuma generator,dukdai wata facility akwaita available.....

Asma'u nazaune dasu Hamida Ummi tashigo tana tambayarta"kinyi wankan ne?",don dazu tabarsu suna zancen zasuyi wanka dukansu yan matan.........
"Eh nayi Ummi",zama Ummi tayi agefenta kafin tace to tashi kishirya Abbanku yace zaki koma Zaria yau. Wara idanunta tayi cikeda mamaki inda Afiya tace"Zaria kuma Ummi?"......
Gyada mata kai Ummin tayi kafin t???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ace"kozaki hana ne?",turo baki Afiya tayi tana a'a Ummi kawai dai naga zamuje yawo ne yanzun kuma nayi tunanin da'ita za aje Chad din shiyasa,to anfasa Dad dinku yakira yace takoma yau......
Itadai Asma'u batace komaiba sema tashi datayi tadauki kayan dazata saka tawuce bayi don bazata iya sakawa agaban Ummin ba,koda tafito ah bandakin duk suna zaune kamar yanda tabarsu jin ankira sallah already yasa ta zari darduma ta shinfida kafin ta tada sallah abunta. Dede sanda tatashi daga kan darduman Ummi tashigo tanacewa kin idar ne, murmushi tayi sannan tace"Eh Ummi".....
Amira ne cikeda zolaya tace"Ummi yarki sewani Smilling take wai ita adole zataje gurin miji",duka Asmau takaima Amiran tana Ummi bahaka banefa,dariya Ummi tayi tana "kyalesu duk wacce taji haushi tafito da nata mijin mugani"......

Hanyar kofa Asma'u tayi still Amira na zolayar ta harda cewa"kizo to inyi maki kwalliya mana ko haka zakije burzu burzu da fuska",murguda mata baki Asma'un tayi kafin tafice dariya Ummi tayi tareda bin bayanta tana cewa"kayan ki fa ko abari mwa taho dashi?".....
"To Ummi",shine abunda Asma'un tace don ita gabadaya kunyar matar takeji. Harjikin mota suka rakata seda motar su tabar harabar hotel din kafin suka koma ciki Amira na mitar anruguza musu plan din yawonsu, Ummi ne tace kubari insundawo daga kaitan basai kujeba....
Turo baki Afiya tayi tana nidai nafasa fitan ma don bazaimin dadi bama daman gashi babu Sumayya and now sister in-law ma tatafi",dariya Ummi tayi musu kafin tayi wucewarta ciki tana"kukuka sanidai Chad ne sekunje ko kunki kokunso".......

&&&

Tun 9:00pm su Sulaiman suka dauko Asma'u ah airport, Sumayya kam komawa tayi gidan baya wai ita tafison tazauna kusa da Asma'un tunda tayi kewarta dayawa".....
Dariya Asma'u tayi inda Sulaiman yace"sister in-law offence dinki is now doubled".....

Wara idanu Asma'u tayi tareda cewa...
"topha offence har biyu ni Nana Asma'u name dame kenan?".....
Still Sulaiman na driving yayinda occasionally yake juyowa yana dubansu yace...
"lallai matan nan bama kisan laifin ki ba kenan",to barakiji offence din,Firstly you make my Brother sick and now you snached my Wife......
"Kai Yaya Sulaiman this's cheating fa,nibanyi snaching matarka ba itadakanta tazo gurina sabida irin so da kaunar datakeyimin",dariya yayi yana"to naji nakuma yarda amma maganar Yayana fa?"....
Kinyarda ke kikasashi rashin lafiya,yanda yayi maganar seda taji zuciyarta tayi dim dim yayinda takasa cemasa komai dubansu yayi tacikin mirror sannan yace"sweetheart kindaiji ko?".....
"Nibanji komaiba darling"......
Sa hannu yayi ah bakinshi yana dariya"zankama kine yarinya", murmushi tayi kawai kafin tacigaba da damun Asma'u da hirarraki wanda duk akan rashin lafiyar Almustapha dinne dayanda yadinga damuwa da batanta hakanan Asma'u tadingaji kamar tayi tsuntsuwa ta'isa Zaria gurinshi,it means he's very sick and she's there doing nothing ah Borno. Kusan goma da kwata suka iso masarautar yayinda Sulaiman yayi parking ah parking lodge kafin suka fito dukansu hanyar sashinta Asma'u tayi inda Sumayya tabi bayanta cikin sauri Sulaiman yarikota tareda cewa inazakije kuma.....
Cikeda rashin damuwa da tambayar tashi Sumayya tace..

"gurin Yaya Almustapha mana".....
Riko kugunta yayi romantically tareda karayin kasa da murya"kije kiyime agunshi?"...
Turo baki tayi don yanzu silly Questions dinshi sunfara isanta,ashagwabe tace"zandubashi mana darling"......

Daura fuskarshi yayi kan nata kafin yace,"you don't need to go there,his wife is here to take care of him kema kikula da naki mijin tukun".......
Hararanshi tayi yayinda yayi pity face tareda sake narkewa ah jikinta yana"Allah nagaji Sumyna, I'm so very tired I really need a warm shower with you",yayi emphasing "with you" din in a whisper wanda seda tsikar jikinta yatashi kokarin kwace jikinta take yi amma takasa dole tabishi bangarenshi dukda ranta bayaso besides batason wani yagansu tunda bata tare ba haryau........

***
Parlourn look so new and amaizing dukda acikin jikinta tanajin this's home,her very own home and where she belongs tunda ance kowacce mace gidan mijinta shine gidanta,karema parlourn kallo tashigayi ko'ina fes fes ga sanyin AC dake ratsa ko'ina ah parlourn wanda yasata jin wani special feeling nadaban,babu kowa ah parlourn hakanan bata tunanin cikin ma gidan ma akwai mutane tunda koina yayi shiru. Ahankali tadinga taka kafarta akan lallausar kafet din dake parlourn harta iso kofar dakinshi lokaci guda Kuma taji bugun zuciyarta ta karu fiye dana dazu yayinda wata zuciyar kecewa tawuce dakinta kawai amma itakanta tasan bazata iyaba barinma inta tuno zancen su Sumayya na baida lafiya sosai......

Bude kofar dakin tayi inda duhu yaziyarci ko'ina because wutan dakin akashe yake sedan hasken bedside lamp datake hangowa daga inda take karasawa cikin dakin tayi still tanajin wannan sanyin AC har cikin jikinta gakuma kamshin turarenshi datayi bala'in missing daketa shawagi ah hancinta. Zama tayi bakin gadon dede inda fuskarshi take wanda tunda jikinta ya sadu da blanket din dayake lullube dashi taji irin zafin daya dauka cikeda damuwa takai hannunta fuskarshi aikuwa batasan sanda tafashe dawani irin kukaba sakamakon zafin dataji jikinshi yadauka.......

Cikin bacci yaji kaman kukan mutum akusa dashi,and he's sure the crying voice sounds so familiar kasa bude idanunshi yayi sabida zafin dasukeyi mashi and moreover bayason yabude idanunshi yazamanto crying voice dinta dayakeji mafarkine....



Vote
Comment
Share!
[3/23, 6:09 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?



Written by *Zeeneert*=؞?


*Zeeneert*@wattpad....


*Page 77~78: Epilogue*



&&&

Washegari dasafe bayan sunyi Asma'u breakfast Almustapha yasha drugs dinshi tadubeshi tace...

"Yaya Imam baka kira su Ummi ba tunda suka tafi",Kai tsaye yace...
"fushi nakeyi dasu",wara idanu tayi tana kallonshi da mamaki"fushi kuma?"
"Dasukayi lafin menene?"......

Yana wasa da tafin hannunta yace"kinfini sani ae",dariya tayi"Allah niban saniba Yaya Imam",Kai tsaye yace"ba guduwa sukamin dake ba" dariya ta kyalkyale da tana mamakin ya akayi yasani kafin tace"waye yafada maka",yace magana ah *GIDAN SARAUTA* tana buya ne?".
Dariya takumayi sannan tace"gaskiya kam bata buya because akwai radio masu blood tako'ina,yanzudai nabada hakuri on their behalf ayi hakuri akirasu aji ya suka isa Chad. Make mata kafada yayi alamar beyarda ba batarai tayi sannan tace"you're being stubborn ko Yaya?".......
Kin kulata yayi se ma binta da kallo dayakeyi cire hannunta tayi cikin nashi tatashi tsaye daniyar tafiya tana"tunda you're being stubborn then I'll be stubborn too and in nafara nawa stubbornness din baza ah ji saukin sauko dani dawuri ba", murmushi yayi sannan yatashi tsaye shima yana"really?"....

Abubuwan data gani ah idanunshi ne yasata kokari guduwa amma tuni yakamota yasaka ajikinshi murya can kasan makoshi yace"are serious you want to be stubborn?",murkudamai baki tayi cikeda karfin hali kafin tace yes wani heartmelting kiss yasakar mata ah kumatu still baimatsa daga gurinba yasake cewa"you still want to be stubborn",kaman zata shike tace"Yaya Imam!",dariya yayi sannan yadan saketa seyaga tafashe da kuka kuma aitake ya rikice yana meya faru kuma?........

Cikin kuka tace toka kira su mana tunda kasan bazan iya fushi dakai dinba already", I'm sorry matar Yaya Imam wasa nakeyi maki and about calling them kinsan banmasan inda wayata take ba?"....

Dariya tayi tace"Nima I left it at home tunsanda nakira ka ka katsemin waya nayi fushi najefata ah wordrobe daganan bansake bitakanta ba haryau"........
Yace"kode ke kika katsemin waya ba"...
Ashagwabe tace"bawani kaine ka katse call din", stubbornly shima yakuma cewa"I even call you back akashe fa"........
Batasake cewa komaiba se tura baki datake tayi kamar karamar yarinya sa hannu yayi yaja bakin playfully sannan yace"to kiyi hakuri kuma koma miyene ninadauki laifin naji nayarda nina katse call din shikenan?".......

Murmushi tayi sannan Itama tace"bazan yarda inbarka kadauki laifin da bakai kayishiba so, dukanmu munyarda mudauki laifin kawai besides what matters is we're together now".....
Gyada matakai yayi yana smilling kafin yaja hannunta sukayi daki yana fadin muje innemo mana wayar musata ah chargi semu kirasu cewa tayi to. Haka suka wuce daki baisha wahalar neman wayarba yasamu aikuwa batada charging kamar yanda yayi tsanmani daman akwai wuta sesuka jona charging wayar suna yar hirarrakinsu. Dayanma suka kira Mai Martaba suka gaisa inda yayi musu fada sosai akan zamantakewar aure kafin yasaka musu albarka bayan sungama magana dashi dinne suka kira Ummi atake tana dagawa tace"Imam ka manta da Ummin ka ko",Murmushi yayi yanadan shafa suman kanshi sannan yace"kedai kika manta da Imam dinki Ummi",dariya tayi sannan tace bawanin nan kaida kanason kamaida laifin kaina ne shima dariyan yayi sannan yace"Ina wuni Ummi?"....
Cewa tayi "Lafiya Lau dear Ina Habibty na?"......

Dan jan karan hancin Asma'u dake kwance ajikinshi yayi sannan yace tanajinki Ummi,turo baki Asma'u tayi tanamishi alamar da miyasa yayi mata haka mika mata wayar yayi daidai saitin bakinta kan tayi magana akunyace tace"Ina wuni Ummin mu"....

Lafiya Lau Habibty,how was your trip hope you land safely nayita kiranki wayar ahkashe...

"Lafiya Lau alhamdulillah Ummi wayata namanta ta agida ne tunsanda zamuyi tafiya shiyasa baki sameniba".......
Ana wasa da waya ne Dear?
You should always keep it with you sabida amfaninta na gaggawa zai iya tasowa at anytime kinji,gyada kai Asma'u tayi kafin tace"insha Allah Ummi"....
Kokefa daman Imam din ya aika ah karbo miki acan gida kokuma kumaje tare aiyajima beje gidanba cewa takuma yi to Ummi murmushi Ummi tayi kafin tace stay blessed my dear, cikeda son surukartata Asma'u tace thank you Ummi kigaidamin Mommyn unborn da su Afiya nan tamikawa Almustapha wayar inda Ummi ke kara jaddada masa maganar zuwa gidansu Asma'un shima cewa yayi "to Ummi",daganan kuma tashiga bashi labarin yanda sukayi da Yan uwanta dakuma yanda suketa tambayarshi kafin daga karshe tace..
"as soon as Sulaiman din yadawo seku taho tareda Asma'un ko".....

Cewa yayi"insha Allah Ummi kigaidamin su please",cewa tayi zasuji kafin sukayi sallama. Dubanshi Asma'u tayi"yaushe zamuje gidan?"....
Wara idanu yayi sannan yace"waike dagaske xuwa zamuyi?"....
Bata rai tayi"mekake nufi Yaya Imam",kasa yayi da murya"kunyarsu nikeji Asma'u I can't just meet them now bayan abubuwan dasuka faru",wara idanu tayi da mamakinshi tareda cewa"kenan bazaka sake ganinsu ba har abada komi?".....
Yace that's not what I mean,eh mana inbahaka ba tomiye Yaya Imam?......
Look,duk abubuwan dasuka faru you're a victim babu laifinka ko daya aciki besides kai abun atausaya makane Yaya Imam and I assure you iyayena bazasu tabayimaka wani kalloba infact they love you more than you can imagine and moreover dole in one way or the other wataran sekaje can din tunda kana taredani. Yasan maganarta gaskiyane but he's not just ready to meet them now don haka yacemata"you're absolutely right anma bayanzuba Asma'u kiyimin uzuri don Allah",gyada mishi kai tayi sannan tace nayi maka Yaya Imam dina shima murmushin yasakar Mata tareda cewa "thank you Matar Yaya Imam zantura Sulaiman yakarbo miki insha Allah",Sekuma yasake cewa"ko mu barma Munira wayar nema then we'll buy another one for you",cikin sauri tace"Munira fa kace",yace yes ita akwai magana ne?...
She's still young Yaya Imam babu maibarinta tarike waya ah gida yace toshikenan se akarbo mikidin inyaso duksanda takai rike wayar basai asaya mataba. Gyada mishi kai tayi cikeda gamsuwa aikuwa adaren ranar ya fadama Sulaiman zancen karbo wayar cewa yayi to washegari segashi ya kawo mata murna tayi sosai tareda yimashi godiya.

Bayan kwana biyu jikin Almustapha yayi sauki sosai fiye da yanda kuke tsanmanni dan yanzu yakoma normal self dinshi harma yana shirin fita Fada yaudin. Koda Dad da sauran yan Fada suka ganshi bakaramin dadi sukaji ba nan aka shiga yimashi yajiki yayinda yake amsa gaisuwarsu fuska dauke da fara'a bakaramin mamakin sanjawarshi sukayiba ayaudin bama susha mamaki ba seda akazo ana tattauna wa game da harkokin masarautar suka ga yana participating sosae tareda bada nashi shawarwarin hakan yayi masu dadi sosai atleast they now believe sunyi zaben shuguba nagari. Daren ranar Na'im yazo Asma'u tace"wata sabon gani",dariya Na'im din yayi sannan yace"becemiki nayi tafiya baneba?".......

Jijiga mai kai tayi ahankali kafin takoma ciki daniyar kawo mai abun motsa baki,koda ta dawo ajiye tray din hannun ta tayi tareda cewa"Ina wuni?"...
Murmushi yasaki tareda cewa"lafiya lau Matarmu sekika guje mu abunki har kike neman haukata min aboki",dariya tayi sosae sannan tace"bagashi nadawo ba"......
Saukowa yayi daga kan kujera yazauna ah kasa tareda janyo tray din yashiga zuba exotic din data kawo mai acikin glass cup kafin yace"to tunda andawo ayi hakuri kada asake tafiya abarmin aboki shi kadai don Allah,amananshi nabaki yanzu"......
"Insha Allah,consider it done Dr",yaji dadin kalamanta seyace thank you suna haka sega Almustapha yashigo tambayar shi Na'im yashigayi ya karfin jiki mikamasa hannu Almustapha yayi suka gaisa kafin yace"dasauki alhamdulillah,how was your trip", Na'im dinma cewa yayi alhamdulillah kafin suka zauna hira kuma can Na'im yadubi Asma'u yace"ya mutanen Chad hope they land safely"........

Lafiya Lau suke, murmushi yayi kafin yadan sosa kai sannan yace"wayar Hamida bata shiga I don't know why"......
Da mamaki Asma'u tace"dagaske?"....
Yace "eh",tace"tonidai kafin inbarsu ah Maiduguri tana using phone dinta smoothly bansani ba ko bayan tahowata wani abun yasami wayar".....
"Probably,gashi banda nasu Afiya bare inji daga garesu",harararsa Almustapha yayi sannan yace"mezakace ma Hamidan wai?".....
Mayarmasa da hararar Na'im yayi sannan yace"Ina ruwanka".......
Murmushi Almustapha yayi sannan yace"kadai bini ahankali kasan dai nidin babban yayane ko?".....

Kallon Asma'u Na'im yayi sannan yace"wai yaushe miskilin mijin kinnan yayi bakin magana?" .....
Itadai murmushi tayi tanajinsu sunatayi kafin daga karshe dazai tafi tabashi number Afiyan tace yagwada kira zaisamesu insha Allah godiya yayimata sannan yayimasu saida safe..........


*CHAD, N'DJEMANA*

Bakaramin jin dadin zaman garin sukeyi ba wanda har suka rasa daya daga cikin dalili biyu......

Shin weather din garin ne da yanayinta kokuma irin kauna da hospitality da yan uwan Ummin ke nuna musu ne,abinci kuwa babu kalar wanda basuciba ah cikin nau'ikan girkin kasar Chad din kama daga maharagwe(chadian coconut beans),Gormandize,Kachumbari, Brochette de poisson dadai sauransu barinma sweet potato dinsu yanda suke soyatama daban dan randa aka fara kawo musu babu wanda yayi zaton sweet potato ne seda suka kai baki Amira takasa yin shiru tace wannan kamar dankalin hausa dariya Auntynsu Saudat tayi kafin tace"shine mana dakin dauka menene?", Hamida ne tace nima banyi tunanin shibane ba seda nakai baki sabida yanda kuke sarrafata daban dayanda mukeyin namu".......
Dariya Saudat din takumayi sannan tace"hope yayi muku dadi?"......
Dasauri sukace "sosaima"......
Lol toshikenan nima zanzo inkoyi yanda kuke naku Afiya ne tace muma zaki koyamana yanda ake wannan Aunty......
Ansawa tayi da inshallahu I'll you teach dukdama Ummin ku ma ta'iya sosai. turo baki Amira tayi to ai batayimana Aunty Saudat......
Afiya tace"eh wallahi ni abincin Chad danaga Ummi tataba yi ma gurasar sunnan me dadi ne kadai wanda akeci da pepper soup din kayan ciki shima rabon da tayi harna manta. Kwanansu biyar ah Chad sukaji anata zancen wani waishi *Amaan* first born din juwairiya zedawo hutu daga Egypt,Alexendra inda yake karanta Marine engineering acan already ma har yana final year, yanda mutanen gidan ke dabbaka dawowar nashi zai tabbatar maka da cewa he's one of the favorite son's na masarautar. Randa jirginsu zaisauka ah N'djemana su Amira sunga abu don tun safe aketa gyare gyare dakuma girke girke kala kala wanda har hakan yafara bata ran Afiya because ita mutum ce dabata cika son jin andamu da mutum ba kaman wani gold, around 5:30pm ya iso masarautar tareda wanda suka tarbo shi daga airport din babu inda yafara dira inbanda sashin mahaifiyarsa bayan sun gaisa ne yaje yagaida Abbeey dasauran Uncles din sa da Aunties nanne yasamu labarin dawowar Long lost Auntynsa duban juwairiya yayi yace"Ammi(sunan dayake Kiran juwairiya kenan) kikaini inganta please, I'll will like to meet her and her family",aikuwa atake aka rakashi har sashin su yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login