Showing 138001 words to 141000 words out of 235422 words

Chapter 47 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3480

have to let them clear all the alligations that are against you, you're a very clean and pure person why will you suffer for someone's mistake?.......
You've done nothing then,why are you trying to cover up for her?......
Tayi maganar tana hawaye kafin taciro hannunta dake gefen fuskarta tahada da dayan tadora akan nashi tana kallon hannayennasu sannan tace"do you know what Yaya Imam?"......
Girgiza mata kai yayi dukda bata kallonshi hannunsu dake sarke dana juna take kallo kafin tacigaba da magana....
"bantaba ganin mutum kamarka ba,you're so and innocent but yet people always accuse you of being a bad person,baka taba cutan wani ba but still you never deny what people accuse you of,you never want to fight for your right you stayed like this for more than 18years now"......
Dauke idanunta tayi daga hannunsu sannan tamaida kan fuskarshi"kanada hakuri gaskiya,if I were in your shoes bazan taba iyayin haka ba, you've been cheated and been deprived of your rights for the past 18years but not anymore,if not for your sake atleast talk for the sake of Ummi and your two little sisters because not only you suffered but they went through alot too", takarashe maganar tana dan goge kwallarta mutane da dama dake kallon program din seda suka zubar da kwallar tsabar tausayi ciki kuwa harda Hajja dukdama ita kukan farin ciki takeyi wai kullum tana ganin jama'a ah talabijin amma yau sega jikarta dare dare gefen Dan sarkima guda.... ...
Almustapha dake kallon Asma'u with so much emotions ahankali yace"do you really want me to speak?"........
Make kafadanta tayi yayinda hawayen ta ke karuwa kamn wanda aka bude fanfo tace..."I want it Yaya,I want it so badly"........
Gyada matakai yayi in a very calm voice kuma yace"okay then, stop crying",yayi maganar tareda taimaka mata tatashi sannan yazaunar da ita gefenshi hakanan yasa thumb dinshi yashiga goge Mata kwallar ta",don Allah yagani har ranshi bason kukan nata yakeyiba daga Asma'u har Almustapha da alama sunma mata program akeyi he's busy trying to wipe all her tears away, murmushi Saifullah yayi ganin abun bana kare bane sannan yayi dan gyaran murya cikeda zolaya yace"To lovebirds asauraremu",don yanada tabbacin dau wannan Matar Almustaphan ne dubada yanda suke kallon juna......
wara idanu tayi lokaci guda tanashirin tashi yayinda yarike hannunta gam wannan dalilin yasa tayi lumui agurin sannan yadubi Saifullah din yana"mucigaba ba"............
Dariya Saifullah yayi sannan yace"to Yarima munajinka"......
Dan shafa kansa Almustapha yayi sannan yace
"I've a very horrible past with which banmasan ta'ina zanfara yimaku bayani ba gaskiya but believe me the cause of everything was only one person and that's my Father's wife Magajiya",yayi maganar ranshi na kuna don ko sunanta dabadan yazamemai doleba bayajin zai iya fada yaudin.........
Magajiya dake bangarenta tana zaune da Zaliha tadafe kirjinta cikin sauri tana"nashiga uku da yaronnan",yayinda tatashi tsaye don wallahi xaman ma gagaranta yayi Zaliha ne tace"kingani ko Mama i told you ae"......

Magajiya da zuciyarta ke dukan uku uku tace"yimishi shiru,kiyi shiru inji maizai fada"........
Babu yanda Zaliha ta'iya haka tayi shiru tana kallon TVn ......
Almustapha kuwa cigaba da magana yayi ahankali don muryarshi kadai canza launi tayi"we've gone through alot because of her, I mean me and my family dama tunda nataso she never loved me koda taga my Brother Sulaiman yana matukar sona bakaramin kokarin rabamu tayiba awancan lokacin amma hakan baiyuyu ba because we shared a very special bond,we love each other so very much da bazan iya fassara muku irin son da mukema juna ba hakanan tahana mahaifiyata rawar gaban hantsi akullum batada wani buri daya wuce tabakanta mata hakanan batada burin daya wuce ta taraba kan iyayena sede duk wani moves dinta was not a successful one harsaida tayi abunda tayi wurin ganin ta gusar da hankalin mahaifina takuma yi anfani da makamanta tamuzanta mahaifiyata bama ah idon mahaifina kadai ba har ah idanun duniya baki dayanta wanda Ina iya fadamuku that was the beginning of my hardships, awannan lokacin ne aka koremu daga gidan daya kasance na ubana hakanan akayi treating namu kamar wasu dabbobi dukda kuwa mahaifiyata nadauke da karamin cikin kannena and it was a day that my Father denied the fact that I'm his very own Son I can still feel the pain", Almustapha yayi maganar yana taba zuciyar shi ahankali kafin yacigaba dacewa"bayan ankoremu haka muka tafi Chad da Ummi na thinking that zatasamu sassauci ah gurin iyayenta but unfortunately her family members also suka koremu hakanan suka ki yarda da'ita because sunsamu labarin abunda yafaru awancan lokacin they were all thinking that niba dan sarki Abdulrahman baneba,naso munemi gida ah garin Chad muyi rayuwarmu yanda babu wanda zaisan maima yafaru damu but Ummi was insisting that mudawo gida she's very sure Abba zaiyafemata, she's very sure Abba ya yarda da'ita because Ummi tayarda da mahaifina sosai,she trust him way too much haka muka damu dawo still he broke her trust infact ko kallonmu bayason yi wannan dalilin yasa nayi nayi nayi convincing Ummi mubar masarautar but bata yarda ba,she never want to leave him hakanan batason rabamu da gidan mu nikuma I've no other choice than to obey her wannan dalilin yasa aka labara mu Magajiya ta bamu wani gida muka zauna wanda ko slaves muhaliinsu yafi namu kyun gani amma dukda haka Ummi batadamu, we're always treated so badly,ba daga mutanen gidan kadaiba harta bayi ma tsangwamar mu sukeyi sede dukda haka akullum Ummi hakuri takebamu tareda bamu kwarin gwiwa nikuma as her first child I never want to create a problem for her,I was too young to bear all that that's why I became like dumb nakoma komaima akayi mani hakuri nakeyi dukda zuciyata na Kuna,komai ma aka fada akaina karba nike hannu bibbiyu tunda konace bani nayi ba inada wanda zai tsayamin ne?...
Bani dashi, I've no one except my Mother and two young Sisters, Sulaiman danake samun sauki agurinshi ma ba abari muhadu because daga karshema sawa tayi aka fitar dashi karatu kasar waje..... sekuma Mallam Hudu wanda I most say he's indeed a very honest person shi ne meyima Ummi bayi ah lambunta tun everything is normal sabida ita mutum ce meson harka da kayan shuke shuke sabida irin savonsu yasa shi yarda da'ita dukda sharri da akayi mata shi of all people trust her and he helped us alot don koda Ummi tafara rashin lafiya he was the one that stand by us hakanan yarike amanan da Ummi tabashi na dukiyanta baki daya wanda mukanmu bamusan dashi ba and to tell you the truth Mallam Hudu mutum ne dabazan iya manta alkhairi dayayi min ba and we can never repay him no matter how we try"..........
Hakadai rayuwa tacigaba kannenna basuyi wani karatun kirkiba sabida andauke su matsayin bayine kullum sunacikin yima yayinsu najini aiki ah matsayinsu na bayinsu ga rashin lafiyar Ummi da bashida ranar warkewa ahakadai nasamu nake zuwa makaranta and I overlooked all abubuwan da mutane keyimin dukda kowa kyama na yakeyi,koya bayason ganina ah guri andaukeni kaman wani annoba daya shigo gari,ansha cewa nayi sata wanda bnsan daga ina yafito ba,hakanan ansha cewa na lalata ya'yan mutane wanda ni bansan anyiba but I always take the blame sabida azauna lafiya but all of a sudden,alokacin daban tsanmaci samun farin ciki ba Sulaiman yadawo daga school,he stood by me even though his mother is against it,he even went to Indonesia sabida yadauko Dad my father's Brother sabida yagyara komai and alhamdulillah with Allah's help I'm able to smile again,don tunda Dad yadawo cikin rayuwarmu komai yafara tafiya daidai I cannot thank him enough but I just want him and Sulaiman to know that they've played a very important role in my life and bazan taba mantawa da hakan ba,Dan numfasawa yayi sannan yace then,finally I've to introduce you to Talatu wanda itace ta hannun daman Magajiya,she knows Magajiya better than anyone sannan duk wani abu dayafaru tana sane dashi kuma ita dakanta tabukaci xata tona asiri after long years now............
Talatu dake can gefe tana hawayen tausayin Almustapha wanda ba'ita kadai tazubda kwallah ba da jin yanda yake fadan pains din dasukayi going through dukdama ita tafi kowa sanin abubuwan dayafaru din hakanan da hadin bakinta akayi komai........
Saifullahi da jikinshi yayi sanyi hakanan yanajin tausayin Almustapha na ratsa shi yace"Talatun tana kusa?".....
Asma'u ne tatashi ahankali tayi inda Talatun take kafin tace tazota jiki ah sanyaye takarasa gurin yayinda mai daukan rahoton yace"Bismillah kikaraso mana".......
Karasawa tayi ahankali kafin akabata kujera tazauna.....

Kallonta Saifullah yayi sannan yace"to kozaki iya fada mana sunanki malama?'......
Gyada masa kai tayi sannan tace sunana Talatu kamar yanda Yarima yasanar dakai.....
Jinjina kai Saifullah yayi sannan yace"to Masha Allah malama Talatu kaman yanda Yarima yafada cewa kinsan dukwani sirri na munafurce munafurcen masarautar nan inba bu damuwa munason kifadi duk wani abu dakikasani da bakinki"...

Dan gyada Kai Talatu tayi kafin dakyar tayi karfin halin composing kanta sannan tafara magana, nidai nakansance ta hannun damar Magajiya hakanan nakasance baiwarta me kulada ita tun ma kafin ta auri Mai Martaba don ina iyacemaka babu wanda yakaini saninta sannan tsakanina da Allah nikeson don ko yau inajin sonta araina shiyasa nadauki wannan matakin,dan numfasawa tayi sannan tacigaba"Magajiya mutum ce meson kanta dayawa hakanan mutum ce da intanason abu tosai ta cinma shi koda kuwa tawani hanyane"........
Saifullahi da mamaki yace"takowani hanya fa kikace malama Talatu?"....

Gyada masa kai tayi sannan takarada"tabbas tako wani hanya, wanda zai iya kashe mutum don ya cinma burinsa miye bazaiyi ba hakanan wanda sallah ma bata dameshiba ba bare kyautata addininsa miyene bazaiyiba sannan wanda beyarda da Allah ba yafi fifita aikin boka miyene bazaiyiba Mallam?", Talatu tayima Saifullah tambayar murya ah raunane shikuwa jinjina kai yayi ahankali yayinda yadan gyara zama tareda cewa"tofa nidai malama Talatu maganarki gaskiyace amma dai kinsani ah duhu dukdama Ina kyautata zato bani kadai akasa ah duhun ba harda dumbin jama'an dasuke kallon wannan shiri namu"..........
Murmushin dayafi kuka ciwo Talatu tayi kafin tace"zan warware muku komai,abunda nike nufi anan shine dukwani munafurci ah masarautar nan itace silarshi hakanan duk abunda Yarima yafada gaskiyane sunsha wahala sannan Magajiya ce sila,itace ta cinna gobara agidan tsohon Galadima da har yau ba asan miye silar tashin wuta ah gidanshi ba lallai kuyarda daniba Amma wannan shine gaskiyar al'amari"......

Saifullahi da abun yafara fin karfinshi yace topha,wane Galadima kuma donnidai banmasan da labarinba Hajiya Muniba dake can gefe tace"I'm a witness Talatu,ni yar Galadima ce nikadaice wutan nan bekama da ba I was able to escape but still haryau inaganin sanda Magajiya takashe dangina ah idanuna"........
Dukda Talatu tayi mamakin zancen Hajiya Muniban amma sebata ce komai ba ahankali Hajiya Muniba takaraso tafadi yanda abun yafaru wanda hakan yasake tabbatar ma Talatu Hajiya Munibance don ko alokacin Magajiya tafada mata yanda sukayi da Muniba din sannan tace mata zatadauki mataki daman hakan Hajiya Muniba takarada harda waziri wanda yadade yanasane da laifin da yarshi tayi amma yaboyema duniya baki daya......

Bakaramin mamakine yakama kowa ba na irin selfishness na Magajiya,harma wasu nafadin anya mutum ce nidai araina nace kadan ma kukaji.haka Talatu tacigaba da bayani,"itace silar rabuwar Mai Martaba da Aunty Khairiya sabida alokacin tayi tayi tarabasu takasa setayi anfani da bin boka yayi mata aiki sannan tanemo hayan kato tasashi yakwanta kusa da Khairiya tana bacci yanda in Mai Martaba yazo zece cutansa takeyi hakan kuwa akayi don tabbas tariga tagusar da hankalinshi ga tuna irin yardarda sukayi da juna daganan tasa aka koresu ah masarautar hakanma be ishetaba don itace silar sa Almustapha yafara shan giya,itace silar rashin gama karatun shi dawuri hakanan itace silar shanyewar jiki da Mahaifiyar sa tayi na tsawon shekaru masu dama,haka Talatu tadinga tone tone tanayin bayanin komai dallah dallah babu abunda jama'a keyi se salallami tareda mamakin abubuwan da Magajiya tayi hakanan aka kira Mallam Audu yabada shaidan kaji,tayi Maganar wahalar da bayima suka sha awurinta damakuma yanda in anbada kudin project take zuga Galadima su raba kudin ah tsakaninsu batareda sunyi aiki mekyau ba wanda hakan bakaramin wanke Mai Martaba yayi ba hakanan suka Kara ganin girman bawan Allahn kafin daga karshe Talatu tadago layoyi guda uku dataciro tanuna musu sannan tafada musu yanda sukayi da Asma'u dayanda tayi mata alkawarin ciro layoyin to alhamdulillahi yau Allah yabata iko dukdama batasani ba ko Asma'u tayi succeeding wurin cire layoyin da yake bangaren Mai Martaba dukdama bata tabo bangaren rapping bayi da akayi tayiba kamar yanda tayi ma Almustapha alkawari hakanan Asma'u na mamakin rashin ganin bayin datayi agurin ............
Kafin daga karshe tace,wayannan sune abubuwan danasani sannan takarada"uwargijiyata nasan kina kallona yanzu sannan kina iyatunanin abunda nayi nayaudareki ne kokuma naci amanarki amma dukda haka inason kisani cewa ni Talatu mai kaunar kice har kullum shiyasa nadauki wannan matakin,nariga nagane gaskiya hakanan nagane abubuwan damukayi tayi bashine hanya madaidai ciya ba,natuba uwargijiyata hakanan nakoma ga Allah shiyasa nake fatan kema bayan ganin abunda nayi yau Allah yasa kema kigane gaskiya kikuma karbi hukuncin ki kamar yanda nima zankarbi nawa", takarashe maganar tana kuka me tsuma zuciya kafin tatashi takoma gefe...........

Dukwanda yake kallon shirin ayau din seda ya zubdama Almustapha da yan uwanshi kwallah, it's a very heart touching story da duk Mai inani inyaji seyaji wani iri aransa, Saifullah da jikinshi yayi sanyi yadubi Almustapha dake zaune gefenshi cikeda tausayinshi dakyar yace"indeed!you people have gone through alot".......
Murmushi kawai Almustapha yayi sannan yace"and yazama tarihi yanzu ba".......
Dafa kafadanshi Saifullah yayi in a comforting manner"still,I must say you're a very strong Man sannan maganar ka gaskiya ne mahakurci mawadaci and surely everything that has a begining most surely has an end kuma ina tabbatar maka dacewa wannan labarin naka zaizama darasi ga mutane da dama na cewa bawai komaine da mutane suka fada akan mutum zai iya zama gaskiya ba,we all have hidden secrets but our people nowadays are so judgemental basuga abuda idanunsuba amma they always seems to claim they know,Allah dai yasa mudace kawai.........
Amin cewar Almustapha din kafin Saifullah yadubi Asma'u dake gefen Almustapha yace"I've one last question please".......
Dariya Almustapha yayi sannan yace"go ahead please".......
Murmushi Saifullah yayi sannan yace"dubada irin yanda mukaji labarin ka dake tattare da dunbin darusa dakuma abubuwan tausayi aciki se nake mamakin wani abu kwara daya"......
Gyada kai Almustapha yayi kafin Saifullah yacigaba da magana"daga yanayin labarinka dakuma abubuwan dasuka faru dakai abaya inada tabbacin it must be difficult for any parents sudauki diyar su subaka aurenta awancan lokacin,shiyasa I'm very curious now ganinka danayi da very innocent and sweet Charming wife dinka and despite all the circumstances she's even bold enough to make you courageous today,to tell you the truth I'm amaized by that"......

Murmushi Almustapha yayi sannan yadubi Asma'u kafin yace"gaskiya ne kamar yanda kafada it was very difficult for her and her family,haduwarmu was merely a coincidence but it was unfortunate for her that she was dragged into my problems wanda har hakan yasa iyayenta suka juyamata baya even though she's innocent hakanan kuma suke ganinta amatsayin yarinyar da ta zubar da mutuncinta sakamakon hada hanya dani datayi sabida halayena da ake fada,anhanata karatun ta adalilina hakanan anrabata da farin ciki agidansu for quite sometime dukda Magajiya was behind it kamar yanda Talatu tafada I still can't deny the fact that nice silan komai because dabata hadu dani ba bazama taba going through all this ba,I still feel bad for her that she's accused of something she has not done but believe me"Asma'u is like an angel that came from the sky infact tunda tashigo rayuwa na nake ganin changes, she's the first person dabata kyamace ba dukdama farkon haduwarmu I was in a bad state, she's the first person datafara jin tausayina,she's the first person dabata kyamace niba hakanan she always stand by me no matter what,she gave me courage all the time,she make me believe that I can be the person I want to be and she always make sure that I and my family are alright", yakarashe maganar yana kallonta so lovingly itadai Asma'u she's so speechless and out of words se hawaye, murmushi yasakarmata sannan yakalli Saifullah yana"to tell you the truth after my family members banida kamarta,she's a precious jewel,a very rare precious gem that i want to treasure forever if possible",sannan yasake maida kan shi gareta yana kallon cikin idanunta yace...
"Asma'u"....
Dagowa tayi ahankali tana kallonshi Itama hakanan takasa amsa kiran sunanta dayayi se kallonshi data tsayayi kamar wata sokuwa,su Saifullahi kuma se kallon ikon Allah sukeyi.....

Riko hannunta Almustapha yayi sannan yace"i just want you to know that you're one of the most important people in my life and you've played a very important role in my life to which is why I'm who I'm today", yakarashe maganar ahankali sannan in a very cool voice yakuma cewa"thank you Miss Taciturn"...

Asma'u jitayi kaman mafarki takeyi hakanan take ganin kaman ba Almustaphan data sani bane ba cikin sauri take kokarin cire hannunta cikin nashi amma yaki saki sema tashi dayayi yana rikeda hannunta suka fice agurin Allah yagani ayanzukam shima yagaji da amsa wasu tambayoyinne and he has to face her too,suyi magana ta fahimtar juna....

Da murmushi Saifullah yabisu da kallo kafin yace "to masu kallon mu nanfa muka kawo karshen shirin namu da Yarima Almustapha wanda yabaku tarihin rayuwar sa dake dauke da dumbin al ajabi dadama hakanan inafatan kowanne dake cikin ku yau gamsu yakuma samu amsar duk wata tambaya dayajima yanason samun amsarta daga gareshi, sannan daga karshe inason inneme alfarma daga gareku na muyi addu'a Allah yarabu da mutane irin Magajiya arayuwanmu itakuma da Allah yatoni asirinta ayau Allah yasa karshenta kenan hakanan muna fatan kada Allah yabata daman sake cutar wani daga.....
karshe ni Saifullahi Ahmad nakecewa Allah ubangiji yabar kauna tsakanin Yarima Almustapha dakuma Asma'u hakanan inafatan Mai Martaba da Ummi will dissolve their differences sekuma Asma'u Itama inaso in ari bakinta inci mata albasa nabatun iyayenta,I hope she'll be forgiven today tunda yaukam nasan kunsan gaskiyar komai,semun sake haduwa awani shirin kuma indarai da lafiya.............
Hajiya Hajja dake gaban Tvn Asiya tana sharban kuka tace"don uwarki meyace da turanci akan jikata?".......
Asiya dake sharban kuka Itama batasan sanda tayi dariya ba,sakan baki Hajja tayi tana "kaji min shegiyar yarinya inatambayar ki kinamin dariya"......
"kiyi hakuri Hajja cewa yayi bayan duwannan labarin da aka bayar yanafatan suku dasu Abba zakuyafema Asma'u kumanta abunda yafaru abaya", Asiya takarashe maganar tareda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login