Showing 174001 words to 177000 words out of 235422 words

Chapter 59 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3518

cikin sauri.........

Koda Zaliha tadawo bayinta na biyeda ita da kulolin abinci nan akashiga zuba ma Magajiya din,amma gabadaya kinci tayi don ko sun saka mata abakima dawowa dashi takeyi haka sukayita rokonta taci amma taki hakanan babu yanda suka iya suka hakura,Sulaiman dinne yashiga ballo maganin daya bayan daya kaman yanda likitan yayi prescribing sannan ya bude bottle of water yazuba ah cup tareda mika mata amma shidinma kin sha tayi don dukyanda yaso tabude bakinma ki tayi sema matsesu da take sakeyi besan sanda hawaye suka shiga running ah cheeks dinshiba,it hurts seeing her like this amma yazaiyi?......
Hakanan inbata taimaka musu wurin shan maganin ba ta'ina zata samu lafiya fisabilillahi.......
Tashi yayi jiki ah sanyaye yabar dakin yana share kwallarshi don yasan inyacigaba da zama daga shi har Hamidan za arasa mai rarrashin wani bayan kuma shine namiji,he should be strong if not for himself then for his Sister and her unborn child,shiyasa ma yanzun yakoma parlour yazauna inda yabar Zaliha da Hamidan ah daki .......

Bangaren Almustapha kuwa tun bayan da yabar dakin Ummi masallaci yawuce yayi sallah sannan yadawo dakinshi yacigaba da ayyukanshi cikin system dinshi dukda yaso Asma'un tazamanto tana kusa dashi amma kwata kwata batasake shigowaba shima kuma dake yanada abunyi sebe damu dabinta ba,ahaka har sallar maghrib tayi,bakaramin mamakin rashin ganin Sulaiman dayayi ah masallaci yayiba don ko la'asar ma baiganshi ba sede baiyi wani tunani ba may be baya masarautar ne amma yanzu kuma seyakejin kaman something is wrong don haka yaciro wayarshi yashiga kiranshi sede haka yayita ringing bedauka ba,jiyayi andafa kafadunshi ahankali yajuya don ganin wanene..........
Dad ne murmushi yasakar mai tareda cewa"Son wakake jira tundazu.",don yajima cikin masallaci yana hangen Almustapha na tsaye,cikeda damuwa Almustaphan yace"I'm trying to call Sulaiman banganshi ba tunsafe" ......
"His Mother is sick",shine kawai abunda ya'iya cewa da mamaki Almustapha yace"you mean Mama?"....

Gyada mishi kai yayi cikeda damuwa Almustaphan yace suna Ina?.....
"Bangarenta" cewar Dad din nan kuma yamasa bayanin da Sulaiman din yamishi bayan sundawo daga hospital din hankali tashe yayi bangaren Magajiya din because he's fully sure Sulaiman hankalinshi atashe yake and he really needs someone to be with him.........
Aikuwa samunshi yayi ah parlourn ya'idar da sallah kenan zama yayi kan daya daga cikin kujerun dake parlourn yana iya cewa this's the very first time daya shigo bangaren Magajiya not because he wanted to but only because of Sulaiman din wanda gani yakeyi bashida kamarshi aduniyar nan and he can proudly say that he's the best Brother ever.......
Yananan zaune har Sulaiman din yagama addu'o'inshi kafin yataso yazo gefenshi yazauna batareda yace komaiba dafashi Almustapha yayi sannan yace"yajikin nata?"........
Dasauki kawai Sulaiman din yace yayinda yake mamakin ganin Almustapha din don ah tunaninshi he'll be the last person to have some pity akan Magajiya,cireshi yayi daga trance dinshi tahanyar cewa...
"Dad yace kana planing fitar da'ita waje so,how are the preparations?"....
"I don't know either",shine abunda Sulaiman din yace mishi don ko tunanin wani kasa zaikai Magajiyan ma baiyiba bare har azo ga batun booking flights dadai sauransu donshi gabadaya kanshi ah daure ma yake hakanan yanaji gabanshi na faduwa akai akai batareda yasan dalili ba.........
Batareda Almustapha yakuma cemishi komai ba yaciro wayarshi ah aljihu nan yashiga kiran Dr Na'im ba ajima ba kuwa ya dauka nan yake fada mishi sunada patient ne agida inba matsala yazo gida yanzu akwai maganar dayakeson suyi ........
Daga daya bangaren Murmushi Na'im yayi sannan yace"I'll only come if za abar Amarya tayimin wannan hadaddiyar jollof din dankalin".........
Jijjiga kai Almustaphan yayi yana"Na'im baka da matsala fa"....
Shima dariyar Na'im yayi kafin yace"I'm just kidding, I'll be on my way insha Allah",godiya Almustapha yayi masa kafin yayi hanging up call din yasan Na'im will be of help tunda shiyanada interaction da Doctors da dama from other countries hakanan yafishi sani sosai so,he might advice them inma bazai iyaba zai iya hadasu dawanda zai iya taimakonsu........
Aikuwa ana idar da sallar isha Na'im din ya'iso wannan dalilin yasa suka karasa bangaren Magajiya din tareda su Almustapha din donsuma daga masallaci suka fito, straight dakin da Magajiya din take suka shiga da sallama.........
Hamida na sallah kan sallaya yayinda hawaye kebin kuncinta tana ta aikin nemawa mahaifiyarta yafiya da sauki gurin ubangiji Na'im bakaramin faduwa gabanshi yayiba ganin yanda fuskarta ke dauke da damuwa gashi uwa uba hawayen dake bin kuncinta dayake jinsu kaman anwatsa mai ruwan dalma ah zuciyarshi dakyar yayi karfin halin dauke kanshi daga gareta yana istingifari aranshi don Allah yagani bemasan ta'ina zaifara cire abunda yakeji gameda ita daga ranshi ba bayan kuma itan matar aure ce...........
Duba jikin Magajiya yashiga yi jiki ah sanyaye wanda one look yayi mata yasan"her condition is really critical and chance din survival dinta is really low",amma mi yabudi baki yace musu hakane bayan bashi ke iko da duniyar ba bare abun cikinta hakanan bayason yafurta abunda zaizo yadameshi daga baya don haka yace"kunkaita asibiti ne?"....
Gyada kai Sulaiman din yayi sannan yashiga fada mishi yanda sukayi da Doctor din,jinjina kai yayi sannan yace Skin Doctor yakamata tagani, this's not my field nor Almustapha's so,inaganin kawai kufitar da'ita wajen kaman yanda suka cemuku don likitocin nan ma ba lallai suyi muku abunda nawajen zasuyi ba besides her condition is really critical yakamata kuyi making nashi quick..........
Wannan karan Almustapha ne yace"do you know any Skin Doctor dazaka iya hadasu dashi kokuma wani hospital kake tunanin zasu kaita?"....
Kai tsaye Na'im yace"I know someone, *Dr. AS Kumar.* He's the best Dermatologist in India yana aiki in one of their hospitals " *Gleneagles Global hospital, L.B Nagar,Hyderabad*, he's very talented infact nataba hadasu da wasu da Yarsu keda skin problem,yayimata aiki and it was successful karkaso kaga yanda iyayen sukazo suna yimin godiya daga baya,so inba damuwa zan iya hadaku dashi but I've to talk to him first".........

Cikin sauri Sulaiman din yace"kayi mashi magana don Allah",to Na'im din yace kafin yadago wayarshi yashiga kiran number din mutumin aikuwa sunci sa'a yadaga haka sukayi magana and alhamdulillah yace yana gari so they can come nan Na'im yayi musu bayanin yanda sukayi da mutumin inda Sulaiman yace"we're living tomorrow insha Allah,ta private plane din Abba dukdama bansani ba kozai bari".....
Cikeda tausayin kanin nashi Almustapha yace"I'll talk to him", Sulaiman baisan sanda ya rungumi Almustapha dinba yana masa godiya don yasan bakowane zai iya yin abunda Almustapha din yakeyi mashi ayanzu ba,sunjima suna tareda Na'im din don har complain din rashin cin abinci da Magajiya din keyi Sulaiman din yayimasa amma Still abunda likitan masarautar yace shima yace"itane yakamata ta taimaka ma kanta taci abinci,the only help we can give her is drip dinnan and nothing else shikuma yanzu bazai zauna ajikinta ba so,kawai lallabata zakuyi tanacin abincin inzai yuyu"......

Se after ten sannan Na'im yabar gidan har mota Almustapha ya rakashi kafin yadawo yayima Sulaiman din saida safe tareda mishi nasihan yakwantar da hankalinshi sannan yawuce nasu bangaren,wanka yayi yayishirin bacci yana mamakin rayuwar kanta bakidaya, kaman fa jiyane Magajiya ta addabi rayuwarsu but look at what she has turn into now, Allah kenan,Shiba azzalimin bawansa bane ba hakanan baya bacci sannan dukwanda ka cuta to tabbas zaibi maka hakkin ka koda kuwa ba'anan bane ba but Magajiya kam he's very sure tundaga nan tafara ripping abunda ta shuka dukdama baijimata dadi ba because despite everything that happens Allah yagani baitaba yimata irin wannan fatan ba donshi da yau zata shiryu ma babu abunda zaihanashi yafemata yakuma nema mata yafiya gurin iyayenshi ma besides koyaki koyaso? tariga tahada dangi dashi tunda she's a Mother to his siblings..........
dawadannan tunane tunanen yagama shirinshi cikin pjamis dinshi da riga sannan yayi hanyar dakin Asma'un don yanada tabbacin ita bazuwa zatayiba tunda yanzu Hajjan tatafi shikuma yariga dayasani he'll find it difficult to sleep indai bata taredashi shiyasa ma bai yaudari kanshi ba...........
Koda yashiga dakin tana bandaki kawai seya zauna kan gadon yana karema dakin nata kallo dayake fes fes dashi,ko'ina very neat and tidy gakuma sanyayyar permanent kamshin jikinta dana turaren wutan datasaka suka hade guri daya suka bada wani scent me dan karen dadi,yananan kwance yana tunanin duniya harta fito daga wanka baima saniba,Itama tunda suka dawo daga asibiti Ummi tasata agaba wai Itama sai anmata gyaran jikin nan sannan yakamata tarage fita daga bangarensu hakanan tunda bikin auren su yakusa inma ayyuka ne ai akwai wanda zasu iya kula dashi basaida itaba dan Ummin kwata kwata batada labarin rashin lafiyar Magajiya din don bai isotaba itakam hakanan su Afiyan ma basu fada mataba shiyasa ma tazauna akaita tsuma ta dayanman nan din hakanan matar tadinga shafa mata wasu abubuwan da itakanta batasan menene ba wanda se yanzu akabarta tazo tawanke jikinta.......?
Tunda tagama wankan takejin wani irin sauyi na daban ah fatanta,yayi laushi,yayi fresh sosai hakanan wani kamshi na daban yashiga fita ah duka illahirin jikinta wanda itakanta hakan bakaramin shauki yake sataba dakyar ma ta'iya baro bandakin tafito dan kasa gajiya da kallon fuskar ta da skin dinta ah madubin bandakin tayi, straight gaban wordrobe dinta tayi inda tabude tadauko kayan baccin dazata saka don kwata kwata ma bata lura dashiba seda ta dauko kayan data tajuyo sannan taganshi, bakaramin mamaki da razana tayiba sede ganin hankalinshi baya kanta ma yasata yin sanda takoma bandakin,seda tagoge jikinta sannan tasaka kayan baccinta tafito still idanunshi na kafe ah wani bangare na bangon dakin aranta cewa tayi"to tunanin me yakeyi haka?",don tanada tabbacin da yaganta bazai barta hakanan ba seyayi yanda yayi yajata zuwa jikinshi ko yakafeta da mayun idanunshi koda kuwa bazaice mata komai ba wannan dalilin yasata karasawa kan gadon zaman datayi ne yasashi dawowa daga trance dinshi fuskarta dauke da damuwa tace...
"Yaya imam tunanin me kakeyi?"............
Batareda yacemata komai ba yatashi daga kwancen dayake wanda daman yayi pillow da hannunshi ne kafin yamaida kanshi kan cinyarta yana kallon kananan Calabar din dake kanta wanda shekaran jiya Sumayya tayimata? su sama sama don daman bawai ta kware baneba...........
Dan turo baki tayi tana"kanka nauyi Yaya", murmushi yayi yanasake gyara kwanciyar shi harda dan bugun cikinta da kanshi dukwai neman magana yakeyi,ture kanshi takesonyii amma takasa sema sonjin meke damunshi dake ranta haryanzu din don haka takuma cewa"tunanin me kakeyi tundazu?".....
Kamo hannunta yayi sannan yasaka cikin lallausar gashin kanshi tareda lumshe idanunshi,kobai fadaba tasan massaging kanshi yakeson tayi don haka setashiga yimashi batareda takumayi mashi tambayar dazun ba donta lura kamar bayason maganar ne. Bayan kusan mintuna uku kuma setaji yace"I was just thinking about life"...........
Dan tsayar da massage din datake mishi tayi wanda hakan yasashi bude idanunshi yadaura cikin nata kafin yacigaba da magana"I never thought things will turn out this way Wife,the fact that we're now happy and Magajiya is behind boss abunna matukar bani mamaki".......
Itama jiki ah sanyaye tace"yea rayuwar kenan Yaya Imam hakanan kuma babu abunda Allah baya iyayi,you just have to trust him and I assure you he'll never let you down, mahakurci mawadaci gashi yau hakurin ku dakuma addu'o'inku yadawo muku da farin cikin ku wanda har hakan yakansa kuma manta irin hardships dinda kukayi going through abaya,so ni aganina baikamata kayi mamaki ba shi Allah akoda yaushe yana bayan maigaiskiyane".....
Jinjina mata kai yayi tareda sake riko hannunta yanasake cusawa cikin lallausar gashin kanshi alamar tacigaba dayi masa tausar data fara ta bari din, murmushi kawai tayi aranta tana fadin"Uban miskilaye",kafin tatashi tadauko man gashi ah kan mirror dinta tadawo tamaida kannashi kan cinyarta shidai baice mata komai ba haka tashiga lakuta tana shafawa tana massaging kan nashi jitayi yace"And do you know that despite all that she has done I'm really feeling bad for her bayan kamata yayi inji dadi ma", tayaya ma zakaji dadi Yaya imam?.....
You're not like her, you're a great Muslim kanada zuciyar Imani hakanan you've gone through alot of pains din da ko ah mafarki bazakaso koda makiyinka ne yayi going through ba,she might have hurt you likewise she might have make your life miserable but nariga nasani you'll never wish to see her in pain Yaya,I trust you with that", takarashe maganar ahankali shikuwa lumshe idanun yakumayi yanasake jin kalamanta nashiganshi,babu wanda maganarshi dama kuma muryarshi ke tabamai jiki da bargo irin Asma'u,komai tafada jinshi yakeyi nadaban ne wani sa'in yakan alakanta hakan dacewa dondai shibaiyi hulda da mata bane ba hakanan she's the first lady dinda daba muharramin shiba data fara Hulda dashi kafin aurensu,lokaci daya kuma maganarsu da Ummin na ranan yaudin yafado masa arai wannan dalilin yasashi sa hannunshi duka biyu yakamo hanneyenta dake cikin gashin kanshi sannan yatashi ya yazauna ah tsakiyar gadon tareda folding legs dinshi dasuke gogan nata ah yanzun hakanan suna facing juna,kallon hannunsu dake sarke dana juna yayi sannan ahankali yadago yakalleta...
"I want us to talk about something"..............
gyada mishi kai kawai tayi yayinda zuciyarta kuma ke aikin bugawa akai akai,shiru yayi nadan wasu dakiku don ya rasa ta'ina ma zaifara maganar,dakyar dai can yayi karfin halin cewa"Don't you think zaman mu akwai gyara?".......
Wara idanu tayi da mamaki,baijira cewartaba yacigaba...
"I mean we're married for more than 4months now amma dagani harke babu wanda yasan inda relationship din yadosa,we need to make a change Asma'u,we need to make a decision",yakarashe maganar almost in a whisper...........
Kallonshi takeyi babu ko kiftawa hakanan idanunta suka canza launi lokaci guda muryarta na cracking tace"dec..isi...on kuma,ni ka...m b...amun rig...a munyi shiba tun kwanaki?".........
Batareda yasaki hannunta ba yasaki murmushi tareda dan janyota yajuyata inda bayanta yake kallo yanzu sannan yadaurata kan cinyarshi tareda sakalo da wuyanshi ta kafadunta hakanan yasaka hannayenshi yazagaye tiny cikinta yana dan matsawa wanda hakan yasata shiga wani irin yanayi,lumshe idanunshi yayi tareda kai bakinshi daidai kunnenta"wani irin decision ne muka yanke",yayi maganar cikin rada dukdama sarai yasan decision din kawai yanason tasake fadane shikuma seya bata ansa yanda yadace,turo baki tayi gaba hakanan taji takasa tashi daga jikin nashi yau, "uhmm tell me",yasake maganar ahankali wannan karan har shivering seda jikinta yayi dakyar tayi karfin halin cewa"Kai kace you'll free me from this relationship,that was our agreement Yaya imam So, nibanga abun sake tada maganar ba infact I'm just waiting for the right time,I mean kace after your turbaning ceremony you'll let me go".....
"Can you really live without me?",yayi mata maganar tareda juyo da'ita tana kallon cikin idanunshi wannan karan dukdama haryanzu tana zaune kan cinyar tashi,jitayi idanunta sunciko da kwallah sakamakon kalaman da taji yayimata din,can she really live without him kaman yanda yatambaya din,tabbas tasan it'll be difficult hakanan batada ansar bashi sede meyake nufi?....
intace bazata iya rayuwa babushi dinma cewa zaiyi yana sonta komi?.......
Ganin tana shirin yimai kukan data saba akullum yasashi dora fuskarshi kan nata tareda saka bakinshi cikin nata seda yayi kissing nata mai isarshi sannan yabude idanunshi yadaura cikin nata still fuskarsu na gab dana juna In a whisper yace...

_"when you're in love with someone,you stick to them Asma'u"_
Nasan kina Sona...
_So, Love me like you care,I won't stop you!_
_Kiss me like you dont.I won't say No_
_"Hug me forever, I'll never turn my back on you_"
_"Crush me forever Asma'u,Tell me you love me and never let me go_"......
_"Because I'm yours, hakanan I've nothing to pay you in return for all your favours than this_"...

Yayi maganar ah raunane wanda hakan yakara speed din hawayenta dake zuba non stop. For a moment tayi tunanin she's getting her love in return ashe bahaka baneba,ashe shi tausayinta yakeji, asheshi he's trying to pay her ne for all that she's done for him ne and nothing else bayan kuma besani ba hakan dayayin yafi hurting feelings nata, batasan sanda tashiga bugun kirjinshi ba dadan karfi kafin tace cikin kuka"Banaso ni,I just want you to let me go bazan iya zama dakai ba Yaya imam"........
Bakaramin zafin maganarta yajiba don jiyayi kaman tacaka mai kibiya ah kirji dakyar ya'iya cewa"Why,miyasa bazaki zauna daniba?"....
Am I not worthy of being your husband?.......
Cikin sauri tashiga jijjiga masa kai kafin cikin muryar kuka tace"because you don't love me,nikuma bazan iya zama dawanda baya sona ba" ....
Lumshe idanunshi yayi yanajin kukanta har cikin ranshi kafin yakuma duban cikin idanunta....
"Indai wannan ne dalilin ki then,i'm not letting you go Asma'u you better put this at the back of your mind", yakarashe maganar tareda kwantar dakanta jikinshi hakanan yana tapping bayanta in order to calm her down ko Allah zaisa tadaina kukan....
Itakuwa Jin abunda yace din yasata kuma bugun kirjinshi tana"Why are you so selfish Yaya Imam?".......
Dan ajiyan zuciya yayi sannan Ahankali yace"By Allah,I don't know Asma'u,nima bansan daliliba,abu daya nasani".....
"You're now part of my family So, I'll never let you go shiyasa ma gwanda kikwantar da hankalinki mu fahimci juna",dakin yayi shiru sosai inbanda sautin kukanta babu abunda kakeji karawa yayi da"to inma nasake ki laifin me zance kinyimin bayan babu abunda kika cika rayuwata dashi sai alkhairi"...
"Inna sake ki dawani idanu zandubi iyayenmu bayan su gani suke zaman lafiya mukeyi tunda,bakya tunanin inmukayi yunkurin rabuwa batareda wani kwakkwaran daliliba zamu iya hurting iyayenmu dama kuma wanda muke tareda su?",wannan shine tambayar da Almustapha yayi mata,itadai kasa cewa komai tayi don tasan kotayi maganar ma ba anfanarta zatayi ba tunda ya dage kuma tariga da taga yarda sakin tan ne bazaiyiba tunda har yayita mata kwana kwana,to gashi yau yafito fili yafada ma besides batadama strength din yin magana hakanan tana tunanin kenan yana nufin auren su babu rabuwa har abada hakanan yana nufin yanzu itan matarshi ce tahar karshen rayuwarshi komi?......
Can she really accept him as her husband harma suyi rayuwar aure kamar kowani ma aurata despite knowing ba sonta yakeyi ba tunda everything he's doing now is out of pity and nothing else. Sannan
What of those issues,the issue of drinking da haryanzu batasan miye asalin abunba,itakam tashiga uku she's so confused and in a dilemma hakanan itakanta tarasa matakin dazata dauka. Bangaren Almustapha kuwa baifasa rarrashinta ba hartayi baccin wahala ajikinshi ahankali yakwantar da'ita kan gadon tareda lulluba mata blanket yana kallon kyakyawar fuskarta,shidai yasan this's the best decision and yanagani hakan ne kadai zaisa takwantar da hankalinta ta karbi aurensu hannu bibbiyu kamar yanda yakeda niyar yi tadaina ramar da takeyi dinnan,atunaninshi bema kamata tana tunanin whether he loves her or he does not ba tunda he's ready to fulfil all her needs hakanan bashida burin daya wuce ya faranta mata akoda yaushe to mekuma take bukata bayan wannan?......
Aiko shi butulune baya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login