Showing 111001 words to 114000 words out of 235422 words

Chapter 38 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3501

ita kadai tasan irin tsanarda takema Magajiya hakanan itakadai tasan irin dauriyar datake yi har tabarta take numfashi ah doron kasa bayan ga abubuwan da tayi mata wanda bazasu taba iya yafuwa ba.
Asma'u dake boye ta yi saurin fitowa tana"I'm with you Aunty nima banida wata buri dayawuce ta tona ma kanta asiri dakanta, Magajiya tacuceku takuma cuci mutane da dama she has to pay for all that she has done"........
Hajiya Muniba dake mamakin ganin Asma'u kai tsaye tace...
"yaushe kika shigo?"......
Murmushi Asma'u tayi kafin tace"nadan jima danaga Laure tayonan nabiyo nan i thought kanki hade yakeda Magajiya, I'm really sorry nayi zarginki kiyafe min don Allah"lokacin Asma'u harta karaso kusa da Hajiya Muniba din saurin kamo hannunta Hajiya Muniba tayi kafin tace"laa bakomai Dear nasan aikin ki kikeyi as a Daughter of this family ina matukar alfahari dake sannan ae ah irin gidan nan no one is to be trusted".....

Zaunawa sukayi yayinda Laure tagaishe da Asma'u din ansawa tayi tana murmushi kafin tadubi Hajiya Muniba tace"what are your plans Aunty?"......
I've no plans as of now Asma'u sede da ganin ki anan senaji kema zaki iya taimaka mana cewar Hajiya Muniba din......
Cikin sauri Asma'u tace tayaaya zantaimaka nikuma?.......
Kikwantar da hankalinki anbaki position dinnan I'm sure Magajiya is not happy with it and she'll surely confront you kotace zatayi miki wani abu kekuma kada kiyarda kiji tsoronta just keep provoking her i think that way we'll achieve our goal..........
Gyada kai Asma'u tayi dukda kuwa tana kokwanton ko idea din will work out haka sukacigaba da tattauna wa kafin tace nikam tataba yimaki wani abune Aunty kokuma kawai kina taimakon Mai Martaba ne?........

Jin Asma'u tafadi haka take idanun Hajiya Muniba yayi jazir kafin tace ni abunda Magajiya tayi min bazan taba iya kwatanta pain dinshi dana wani ba because I'm still suffering from it Allah kadai yasan irin dauriyar danakeyi wallahi.......
Subhanallahi shine abunda Asma'u tafada kafin Hajiya Muniba tashiga bata labari tundaga farko har karshe innalillahi wainna ilaihir rajiun shine abunda Asma'u tadinga maimaitawa dole seda ta zubda ma Hajiya Muniba hawaye itakam tagaji dajin munanan ayyukan Magajiya don tunda tashigo masarautar nan bata taba jin anfadi alkhairi akantaba hakuri tashiga bama Hajiya Muniba tareda bata baki Kan Allah natareda su dukda kuwa Itama dauriyan kawai takeyi kafin daga karshe tayi masu sallama tatafi abunta zuwa bangarensu ahanya tahadu da Almustapha sede shi yana gabanta bema ganta ba cikin sauri ta iso inda yake wanda har hakan yasashi firgita kadan............
Batasan sanda tasaki dariya ba sabida abunda yayin dukda kuwa halin datake ciki tana...
"Kai Yaya Imam daman haka kake da tsoro?".....
Hararanta yayi kafin yace"ba tsoro bane bansan dazuwanki bane shiyasa".......
Murmushi kawai tayi sannan tace"How was you Day?"......
Dan tabe baki yayi kaman bazaiyi maganaba sekuma yace"as usual"......
Ahaka har suka isa bangaren nasu ah parlour taga wasu kaman su Ikram da Munira ware idanunta tayi ahankali kafin tashiga sosasu don duk ah tunaninta imagination ne don kwanan nan bakaramin kewan gida takeyi ba.....
Almustapha dake gefenta ne yadubeta yana kallon expression na fuskarta Ikram ne tafara ganin Asma'un dagudu tayo gunta tana Adda Ashmau oyoyo yarinyar takarashe maganar tareda rungume Asma'un.............
Dagata sama Asma'u tayi tana juyi da'ita don ikram bawani nauyine da'ita ba tananan agurin kaman ka hure tafadi tsabar farin ciki Asma'u batasan sanda hawaye yafara zuba ba"I missed you so much Darling autar Ummi"takarashe maganar tana kara kankameta ajikinta yayinda takarasa parlourn ganin Munira batazo garetaba don tasan Munira da kunya dukyanda akayi ganin Almustapha ne yahanata zuwa ta rungumeta cikeda zolaya tace"ke wato bakiyi kewa na bako?"........
Turo baki Munira tayi kafin ta ce "Babu wanda yakaini kewarki Adda kema kinsani"......
Murmushi Asma'u tayi tareda zama gefen Muniran tahada su duka cikin jikinta tana"Ya Ummi,ya Daddy,inasu Mommy dasu Yaya Aliyu don Allah?"...

Duk kalau suke suna gaidaki cewar Munira, murmushi Asma'u tayi kafin tace Ina amsawa shine dasuka kawoku kosu jira mugaisa takarashe maganar kaman zatayi kuka Almustapha dake gefe yayi folding hannunsa guri daya yana kallonta cikeda sha'awa betaba tunanin she'll be this happy ba don taga kannenta.......
Munira ne tace su Yaya Almustapha ne suka kawo mu Asma'u dake share kwallar farin ciki tadubi inda yake cikeda Jin dadi shikuwa yayi saurin dauke kanshi sannan yawuce daki batareda yasake kallonta ba murmushi tayi sannann tace kungaisa da Ummi?......

Munira ne tace wace Ummin?....
Ta gidan nan mana Munira dariya Munira tayi"au daman Itama Ummi akecemata mungaisa da'ita hardasu Anty Amira ma sede sunwuce islamiya shiyasa ma wai basu zauna damuba'.....
Kamo hannunsu tayi kafin tace"kwana zamuyi dai ko?".....
Gyada mata kai Ikram tayi cikin maganarta dabai gama nunaba tace"hutu zamu miki don anbamu hutun new year shine Yaya Mushty yace muzo mu kina kewanmu kekikace akawo mu".......
Dariya Asma'u tayi cikeda Jin dadi kafin takama hannayensu sannan sukayi daki tana"Daddy bai hanaba!"...
Wannan karan Munira ne tace"behanaba wallahi amma cewa yayi sati daya kawai zamuyi miki mutafi"........
Allah sarki Daddyna ashe haka yake sona takarashe maganar yayinda suka shiga dakin nata ganin kayansu tayi already har anshigo dasu acikin karamar akwati dauka tayi ta ajiye wani gefe kafin tace zakuyi wanka ne?.......
Cikin sauri Munira tace"eh daman tunsafe bansake wanka ba".......
Shiga bandaki Asma'u tayi tahada ruwan wanka tafarayima Ikram kafin tanadota cikin towel tafito sannan tace to Munira shiga kiyi dawuri kinga ankusa kiran sallar maghrib to kawai Munira tace kafin tashige bandakin abunta...

Asma'u kuwa shafama Munira mai tayi kafin tasa mata kayan sanyi dubada yanayin garin don sanyi yashigo sosai ahaka har Munira tafito kafin akashiga kiraye kirayen sallar maghrib haka sukayi sallah abunsu Asma'u ko kitchen bataje ba se tambayar su labarin gida takeyi cikeda Jin dadin zuwan kannen nata har bayan Isha kafin ta'iya tashi tafita don zuwa kai abincin Almustapha ah parlour taga Amira....
Amira ne tace"shine kika boyemana kanne ah daki",dariya Asma'u tayi kafin tace"na'isa sunce kunje islamiya and dakuka dawokuma nasan agajiye kuke Kuma shiyasa bankawosuba"........
Bawani mudai kinyi mana rowa kawai sister in-law kafin Amira tayi hanyar dakin Asma'un don samunsu Munira din........

Asma'u murmushi tayi tareda daukan abincin Almustapha da Sulaiman takai musu parlour ganin nanbada jimawa ba zasu shigo tare........

ahaka takoma daki sede to her own surprise Amira tadebe yaran tayi tafiyar ta dasu murmushi kawai tayi kafin tazari towel tashige wanka abunta batajima ba tafito tayi shirinta cikin kayan bacci hadadde riga da wando har kasa gabadaya sewani kamshi nadaban takeyi itakadai.......

Fita tayi donzuwa tasamo su Amira din amma seta samu haryanzu su Almustapha na parlour dukdama sungama cin abinci yar hira sukeyi jefi jefi Sulaiman ne yafara ganinta yana murmushi yace"Our sister in-law daga ke babu wata inshallah".......
Dariya tayi tana Yaya Sulaiman bakada dama wallahi......
Murmushi yayi shima yana"kema bakida dama ae tunda kinkasa daina lakabamin Yayan dole bayan nine yakamata ince miki Yaya",dariya kawai tayi tana jijjiga kai kafin tasamu guri tazauna ah parlourn Almustapha kuwa rasa abunyi yayi don haka yadauki wayarshi yashiga danne danne abunshi duban Sulaiman din tayi kafin tace daman nikam akwai maganar danikeson muyi dakai.......
Murmushi yayi"To sister in-law gani ae I'm available duksanda ake nemana"....
Almustapha jin Asma'u tace zasuyi magana tsulum yatashi yawuce dakinshi don baisaniba ko privately ne takeson yin maganar..... Asma'u tayi mamaki don bataso yatafin ba because she can say it in front of him amma saita dubi Sulaiman din kafin tace"I'm sorry in abunda zanfada ze bata maka rai Yaya sede narasa gurin wa zannemi taimako inba gurinka ba, you're the only person I can count on."........
Sulaiman maida attention dinshi yayi kanta baki daya kafin yace"I'm all ears Asma'u just feel free kinji?"yayi maganar cikeda bata courage din yes tayarda dashidin aikuwa cikin sanyi tashiga yimasa bayanin yanda sukayi da Talatu har karshe kafin tace I'm very sorry Yaya Sulaiman nasan dole ranka ya sosu sede i can't help it you're the only one that can help me out....
Sulaiman murmushin karfin hali yayi kafin yace"karki damu Asma'u I've experienced more than this indai akan mahaifiyatane so I'm already use to it and insha Allah zanyi kokarin gani ancire layoyin nan tunda ana renovation na gida after two two years I'll use that opportunity aciresu tunda cikin watannan za afara gyaran na shekarar nan....
Asma'u datasan Sulaiman is just trying to be okay tace thank you jiki ah sanyaye because she can see that that he's in pain through his eyes...........
Karki damu yacemata kafin yayi mata saida safe yafice dakyar ta'iya tashi tayi dakin Almustapha cikeda tausayin Sulaiman din harmatake danasanin fada mishi dama Almustapha tasamu sede yanzukam it's too late........
Bangaren Sulaiman daya fita kasa komawa bangarensa yayi sema samun kujera dayayi ah wani bangare na masarautar dake daukeda fancy chairs ga grass carpets daya kawata gun da flowers masu sassanyar kamshi yazauna tareda jinginar da kanshi kadan ya lumshe su Allah ne kadai yasan abunda yakeji yawanci nan yake zuwa duksanda yaji duniyar tayi masa zafi............
Jiyayi wayarsa tanata ringing amma yaki dauka bakidaya don yasan wacece mai kiran and muddin taji muryarshi she'll get to know that he's in pain shikuma bayason abunda zai tadama Sumayya hankali ah daren Allahn nan abunda yamanta shine ayanzu Sumayya tasan komai nashi kuma bata manta inda yake zamaba when he's feeling so lonely kawai seji yayi mutum yazauna gefenshi......
Juyowa yayi ya kalleta ahankali kafin takamo hannunshi cikin nata"Yaya Sulaiman dina shine kazo kazauna awajen nan bayan kasn ana sanyi and mura zai iya kamaka" takarashe maganar muryarta daukeda tsantsan damuwa.......
Murmushin karfin hali yayi kafin yace"I'm sorry Sumyna".......
Cikeda damuwa tace"if you're really sorry mushiga cikin gida semuyi magana to"......
Girgiza mata kai yayi alamar aa kafin yace"I want to stay here, with you"yakarashe maganar muryarshi nadan cracking .....
Daga cardigan din dake hannunta tayi tareda mika mashi sannan tace kasaka to I know you'll be stubborn daman shiyasa nafito da wannan murmushi yamata kafin yakarba yasaka komawa yayi position dinshi nada Itama thesame thing tayi kafin tace....
"Kanason damuwana ne Yaya na?"
Cikin sauri yataso yana dubanta"subhanallah banaso wallahi Sumyna"ganin yanda ya rude lokaci guda yasata dagowa tadubeshi Itama fuska ba murmushi tace"then smile for me sweetheart, don't strees yourself kadaina damun kanka akan abunda bakai kaja ba just keep praying and everything will be alright kaji?"......
Kallon hannunsu dake sarke dana juna yayi kafin yace"okay Sumyna kema kinasakani ah addu'a,it just hurt,so much", yakarashe maganar yana dan taba kirjinshi murya ah karye cikeda tausayinshi ta kwantar da kanta ah gefen kafadanshi"I'll pray for you but just keep smiling always i don't like seeing you like this".......
Ganin yanda tadamun ne yasashi dan sakin murmushi tareda cewa kimin love peom to,tell me how much you love me Sumyna hakan nasani cikin farin hakan kuma nasani Jin atleast I've someone with me no matter what moreover it'll ease my pain........
Dan dagowa tayi daga jikinshi sannan tadube shi shima itan yake kallo kamar wani karamin yaro yace...
"ki min mana"......
Make kafada tayi Itama cikeda shagwaba'bazan yiba sekayi the best smile ever".....
Yar dariya yayi yana gashi har dariya nakeyi......
Jijjiga mai kai tayi tana"from the bottom of your heart nikeso".......
Wani irin lallausar murmushi yasakar mata wanda yakusan melting heart dinta hakanan batasan sanda tafara jero mai kalaman so ba....

_You Have No Clue, How Much I Love You Yaya Sulaiman Because_
_To the rest of the world you must be just another man,_
_But to me you're the one who makes me smile, 'coz only you can._

_You give me friendship, you give me support, you_ _give me confidence,_
_Meeting you in life, was definitely no coincidence_

_You are the one who is made for me on earth,and I was made for you, right from birth._

_I can imagine myself with no other but you,I love you so much so much & you actually have no clue Yayana_

Takarashe maganar cikin yar siririyar muryarta tabbas yaji dadin kalamanta donba karamin farin ciki yasashi ba ayanzu kam yasan Sumayya nasonshi dukda yana ganin bazai kai wanda shi yakeyi mataba cikeda kaunarta yana kallon cikin kwayar idanunta yace"I love you more Sumyna and I'll always be with you sannan inason kisani cewa sonda nike miki bekai wanda kikemin ba, because sonki ah jinina yake with every breath I think of you Dear.....
Frowning fuskarta tayi tareda dan turo baki still suna kallon juna"nidai sonda nake maka bekai wanda kakemin ba".....
Yar dariya yayi tareda jan kumatun ta yana"lallai yarinyar nan bakisan how much my heart beats for you bane shiyasa,to let me tell you something you do know"........

Gyara zama tayi tareda sa both hands dinta ah chin dinta tazuba masa oily eyes dinta tana jiran jin mezai fada ba......
Murmushi yayi shima yana kallonta kafin yafara magana cikin nutsuwa......

"Sumayya!"yakira sunanta so calmly wanda har saida tsakar jikinta yatashi sab????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  ida tsabar batasaba jin irin wannan muryar ba hakanan batasaba jin yana kiranta da wannan sunanba dakyar ta'iya cewa"Na'am" sede dukda hakan besa yadaina maganar dayafara ba itamakuma saurarenshi takeyi.......

_I love you when you smile at me,_
_I love it when you frown,_
_I love you when you say the sweetest things, that makes my heart go up and down,the you just did now_

_I love you when you make me angry Sumayya_
_I love you the way to come to say sorry._
_i love you the way you make those stupid faces that makes me laugh away to glory._

_I love you when you make me laugh,_
_And even when you make me cry,_
_i love you 'coz I_ _know you'll be right there with me and help me make my tears dry_

_I love it when you look at me while I'm looking away,_
_I love you so much 'coz I will never ever love anyone this much ever again._

Murmushi yadanyi tareda sa hannunshi dede saitin zuciyar shi still yana kallon cikin idanunta"ke kadaice anan Sumayya and no one can take your place believe me everything you do makes me love you more so,kidaina comparing son da nake miki da komai please"......
Sumayya dake zaune takasa cewa komai se hawayen farin ciki she never know she'll be this lucky dakyar ta'iya cewa"nagode Yaya Sulaiman",don harga Allah tayarda Sulaiman is the best Man for her.........
Murmushi kawai yasakar mata yana kallon kyakyawar fuskarta da akullum kyau yake karawa ah idanunshi bashida wani buri dayawuce yaga Sumayya amatsayin Matarsa na sunna,his very own sweetest wife gaskiya he can't wait for that day(Nima zeenatu nace I can't wait)
haka sukacigaba da hira abunsu cikeda so da kaunar juna wanda hakan haryasa Sulaiman manta halin dayake ciki ma...........

Asma'u kuwa koda tashiga dakin Almustapha yana kwance se danne dannen waya yakeyi mamaki takeyi yaushe ma yafara harka da waya har haka badai chat yakeyiba?......
Wata zuciyar ne tacemata"kekuma dawaye zaiyi chat din",dawannan tunanin ne takarasa gefen gadon tazauna sannan tace"ina wuni Yaya Imam?'....
Ajiye wayar yayi kan bedside tareda tashi yazauna yana dubanta"sau nawa zaki gaishe ni ne yau?"
Turo baki tayi gaba...
"to ai yanzu darene shiyasa"......
Saukar da kafansa yayi daga kan gadon batareda yace da'ita komai ba ahankali tace"thank you"......
"For what", yayimata tambayar tareda daura lumsassun idanunsa kanta wanda hakan kesata jin wani iri dakyar ta'iya cewa"for bringing my Sisters home"......
"Oh" shine abunda yace,kafin yakara da gobe zan maidasu ma tunda mantawa kike da mutane insuna nan......
Cikin sauri tace...
"nashigesu wana manta Yaya?"......
Yanda tayi maganar seda yasashi sakin murmushi kafin yace..
"kinfini sani ai"......
Hakuri tashiga bashi harda dan guntun hawayenta seda ya wainata sannan yace "naji karki baremin baki kice zakimin kuka don wulli zanyi dake waje"........
Dukda taji haushin cewa dayayi zaiyi wulli da'ita waje sekace wata kayan wanki behanata cewa "thank you ba",don duk ah tunaninta dagaske yakeyi zai maidasu din tashi tayi tana"Daman nazo inmaka godiya ne saida safe" juyawa tayi hartakai bakin kofa taji yace"baki tambayeni yamukayi da Abba ba".......
Murmushi tayi tareda juyowa sannan tadan bata rai cikin sigar shagwaba kuma tace"Nima baka tambayeni ba ai".......
Murmushi yayi kawai batareda yace mata komai ba still yana zaune bakin gadon ganin becekomai ba yasata sake hasala"tonima bazan fada maka ba tunda kaima kaki fadamin kaga tafiyata ma"......
Yar dariya yayi"Asma'u!",yakira sunan ta cikin cool voice dinshi wanda yasata tsayawa cak hakanan seda tsikar jikinta yatashi........
Dubanta yakumayi dukda tajuya mai baya cikin sigar zolaya dabaisan yanada itaba yace"najanye magana na na barinsuma tunda haka kikace"......
Aibatasan sanda ta'iso gabanshi ba cikin shigar lallashi tace kayi hakuri don Allah don batama gane wasa yakemata ba tsabar rikida tukunnan ma yaushe Almustapha ke yima mutum wasa dahar zata tsanmanci hakan daga gareshi......
Rike dariyarshi yayi yaci mur kamar bashiba babu shiri tashiga fada mishi yanda sukayi da Abban ma batareda ya tambaya dinva akaro na biyu......
Kallon yar karamin bakinta yakeyi harta gama masa bayani ga kananun faararen hakwaranta masu ban sha'awa da burgewa dakyar ya'iya cewa"naji to jeki"......
Sakan baki tayi aranta tana"abunda zai fada kadai kenan ma lallai mutumin nan", cikeda shagwaba tace"to bakace komaiba"........
Dauke kanshi yayi daga kallonta kafin yace"it's late kije kikwanta"........
Make kafada tayi"aa nikam sekace bazaka maidasuba to"......
Batareda ya kalletaba yace"wasa nake miki daman"......
Cikeda Jin dadi tace to good night Yaya Imam tana fadin haka tafice dukda taso yayi comment akan maganar datayi din amma batasan meya hanashi ba itadai tunda bazai maidasu ba ai shikenan kuma koma miyene Abba yace he'll look into it so she's okay now.............



Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:50 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*


Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad......

*Page 44*....


Dakinsu Afiya tawuce gabadayansu sunyi bacci harma dasu Munira din dake kwance tsakiyansu yar murmushi tasaki tareda kashe musu wutan daki don da alama bacci ne yadaukesu batareda sun ankara ba haka tajuya don komawa dakinta talura tunda Almustapha yayi siezing wayoyinsu da laptop baswa jimawa basu kwanta bacci ba...........

Karkuso kuga irin farin cikin da bayi suka shiga ah daren ranar sakamakon sauyin yanayi da akasamu ta bangaren abinci tundaga ranar farin aikin Asma'u hakanan hakan bakaramin daraja ya karamata ah idanunsu ba tareda yima Allah godiya don sukansu sunsan Asma'u will be the best leader, koda gari ya waye taje kitchen don ganin ya quantity din abincin da ake basu yake shin zekai kobazai kai ba sede koda tagani alhamdulillah don dede gwargwado dae abincin nan inmutum zaici kamanshi sau uku arana to he'll be satisfied haka sukadinga zuwa sunayimata godiya tareda yi mata fatan alkhairi itadai babu abunda takeyi sai murmushi..........
Mai Martaba nazaune ah parlourn shi har wuraren sha daya da rabi don yau kwata kwata yakasa fita fada abun duniya yadameshi he still can't believe what this people sukayi mashi gashi yama rasa wani irin mataki zaidauka akansu Dad dake gefenshi ne yace"you shouldn't think that much suda suka cuce ka sune yakamata su shiga damuwa bakaiba".....
Dago idanu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login