Showing 30001 words to 33000 words out of 235422 words

Chapter 11 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3531

tafada tana nuna mata bangaren da wasu samari kezaune agurin,godiya Amira tamasu sannan tabar gurin takarasa gurin samarin tayi musu thesame tambaya,dariya sukayi sannan daya daga cikinsu yace yanzu ke fisabilillahi Yan mata inazamusan wakike nufi, Almustapha ae badaya bane ah faculty dinnan dadai kinsan sunan babanshine kilan mu iya taimaka miki....
Cikin sauri tace nasani sunanshi Almustapha A Sulaiman,babban Dan Sarkin garin nan...
Tsaki sukayi ah tare sannan wani yace kudubeta don Allah wai Dan Sarki,ke dallah tafi kibamu guri bamason hauka.....
Dariya wani yayi sannan yace Abokaina kumata ahankali mana zataji da cikin dayamata ne kilan kokuma da naku zataji.....
Tsaki Ibrahim yayi sannan yace baka ganta bane ah haukace kamanshi dukyanda akayi ita takai kanta ma,sannan ya zare idanu tareda nunata da yatsa,ke kibarnan tun bankai hannuna jikinki ba tunda ke bakida hankali.tunda suke maganan Amira kam sewasu sabbin hawayen,mehakan ke nufi?is this the humiliation that her brother is going through?....
To ya akayi basu saniba,shaidar da akayi mishi kenan,juyawa tayi ahankali jikinta har rawa yakeyi tana hawaye ah yanzukam tama manta damuwar data kawota sena son sanin meyafaru akema Yayanta wayannan accusations din.... Asma'u dake gefe tareda Zahra duk sunajin abunda ke faruwa,jitayi tanason sanin yarinyar,she wants to know if what people are saying is true because even though he's a stranger bata taba yarda he's a bad person ba don haka tabi zuciyarta dasauri ta tashi tabi bayan Amiran, Zahra nakiranta tace "Zahra inazuwa I need to meet that lady".....
Jijjiga Kai Zahra tayi in desbelief tana"kekam Asma'u inaruwanki da harkartanewai"....
Asma'u bata kulataba sema sauri data karayi don ta isko Amiran,shan gabanta tayi sannan tace sorry na tsaidake amma inason intambayeki.....

Kallonta Amiran tayi tana goge kwallarta,sannan tace inajinki,kema kinzo kicimin mutuncine ta hanyar zagin Yaya na?.....
Jijjiga kai Asma'un tayi dukda kuwa bakaramin dadi tajiba dataji cewa Amiran kanwar Almustapha ne atleast she'll get the chance to meet him tabashi hakuri tahanyarta ...
Amiran ne tace,sauri nikeyi miye zaki tambayeni?....

Riko hannunta Asma'u tayi sannan tace dagaske Yayanki ne?
..
Jijjiga mata kai tayi alamar eh,se alokacin Asma'u talura da kamar da Amiran keyida Almustapha din, murmushi tayi sannan tace miyasa kike nemanshi to?....
Wani kallo Amiran tayi mata,sannan tace it's personal..
Oh I'm sorry bahaka nike nufiba,ina nufin tunda kina kanwarshi you can call him kisan inda yake basai kinzo kina tambayar mutaneba.....
Cikeda takaici Amira tace da inada halin kiranshi dabazaki ganni ananba,tayi tsaki tawuce zata tafi dasauri Asma'u tace kitsaya zankaiki gurinshi......
Cak Amiran ta tsaya sannan tajuyo tadubi Asma'u din,gyada mata kai Asma'un tayi sannan tace akwai inda naganshi jiya kilan yanacan amma I'm not sure tunda sau biyu inazuwa nemanshi nima bansameshiba sede mugwada dubawa....
To kawai Amiran tace mata yayinda tashiga bin bayan Asma'un suna tafiya babu maice ma dan uwansa komai secan Asma'u tace ashe MBBS yakeyi shima?.....
Uhum kawai Amiran tace mata, murmushi Asma'u tayi sannan azuciyarta tace"she's like her Brother too".....
Gurinda suka hadu jiya takaita,dukda kuwa batayi tsanmanin samumshi ba sede to her own surprise yana zaune abunshi yakurama wata bishiya idanu......
Amira naganshi dagudu tayi inda yake tana Yaya Almustapha jin muryartane yajuyo fadawa tayi jikinshi tashiga rera kuka,dasauri Asma'u tajuya musu baya dan jidatayi kaman an soki zuciyarta dawani abu sakamakon rungumar da Amiran tayima Yayanta.....
****
Tun bayan da aka tafida Afiya gidan yari Magajiya takasa zaune takasa tsaye
sabida takasa yardar ma kanta cewa har Almustapha da kannensa zasu taba tunanin kasheta sabida abubuwan datayi musu,Kai kawotake cikin dakinta yayinda Talatu nazaune gefe kanta ah kasa,akaro na uku Magajiya tace kintabbata Kinga sanda takesa guban acikin abincin?......
Nanda nan Talatu tashiga rantsuwa,wallahi Uwargijiyata naganta da idanuna tundaga waje nahango mutum na barbada abu acikin abincin bayan angamasawa kuma se aka shiga garwayawa niban taba tunanin Afiya bace seda nashigo naganta,nima nayi mamakin abun Uwargijiyata......

Hummm shine abunda Magajiya tace kenan tareda dafe hannu ah kirjinta don abun yadameta"harni zasuyi tunanin kashewa?"....
Lallai insunsan wata basu san wataba,shegen yaron nan nawasadani kije kicema Sarkin gidan yari sucimin uban yarinyarnan harsaita fadi gaskiya...

To uwargijiyata, nan Talatu tafita jikina bari, Gimbiya Humaira ne tace nifa Mama duk nayi tunanin ke kika hada abun dafari?....
Hmmm Humaira banibane,bansan komaiba akan wannan al amarin wannan shirine nasu daman sunyi niya,niban kashesuba su suna shirin kasheni nida 'ya'yana zankawo karshen komai dayardar Allah......
Yafikam Mama,cewar Humaira din sede kada kiyi abunda zai tona mana asiri, dariya Magajiya tayi sannan tace ni inadaidai dakowa 'yata sannan ina abu da tunani bawai cikin gaggawa ba......

*****

Hugging nata back yayi yana jin kukanta harcikin ranshi,seda tayi mai isarta don kanta sannan tadago tadubeshi,Yaya Almustapha,zata kuma fashewa dawani kukan yasa hannunshi kan lips dinta shhhhh! Amira it's okay kifadamin meyake faruwa,yanda yayi maganar zaka tabbatar bakaramin damuwa yayi da al amarinba,riko hannunshi tayi cikin nata sannan tace "for how long have you been enduring this Yaya,kowa yana zaginka,kowa na doramaka laifin dabakayiba muduk ah tunanin mu acikin Masarauta ne kawai Yaya ashe har acikin makarantar ku?.....
haka sukeyimaka Yaya,tayi masa tambayar tana hawaye,kafadamin don Allah,harfa cewa suke kai dan iska ne,miyasa mutane basu da Imani Yaya,miyasa mutane bazasuyi bincikeba sekawai sudinga anfani da abunda waninsu yafada koda kuwa ba gaskiya bane ba,numfasawa tayi ahankali sannan tace mukam munshiga ukunmu ah rayuwarmu,laifinme mukayine muke ganin irin wannan jarabawar, yaushe ne zamuyi farinciki ah rayuwarmu,dasauri Almustapha yakuma sa hannu kan bakinta sannan yace kada kiyi sabo Amira, besides why are you here,ya akayi kikasan inanan?.....

Kallonshi kawai tayi don tagane yanason kawar dazancen ne, Asma'u dataji yana tambayar Amiran ya akayi tasan yana nan dasauri tabuya don batason Amiran ta nunata,aikuwa Amiran cewa tayi wata takawoni gurinka nazo nemankane nahadu da ita shine tace tasan kana nan....
Dan shiru yayi sannan yace"meya faru kike nemana?"don yariga yagane wa Amiran kenufi tunda itakadaine tasan yana zama anan.....

Yaya Almustapha Afiya,anyimata sharri Yaya Almustapha,sunkaita prison she's there now suffering shine nazo infada maka....
Cikeda tashin hankali yace prison,you mean Afiya is in prison now?.....
Jijjiga mishi kai tayi dasauri yatashi sannan yayi gaba yabarta agurin yana cewa mutafi gidan,that means Ummi is alone in the house?.....
Eh tace mishi sannan suka shiga tafiya sauri sauri......
seda ta tabbatar suntafi sannan tafito tana dan goge kwallarta,what are they going through,miyene acikin rayuwarsu dahar Amira takeshirin yin sabo batareda tayi realising ba ....she need to know sede itakanta batasan dalilin dayasa takeson saniba hakana batasan miyasa take ingiza kanta ga bawan Allahn nan ba abu daya tasani tanabin zuciyarta da gangan jikinta ne kawai........






*Zeeneert*
Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:22 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*


Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad....

*Page 10*

&*&
Tunda suka isa Masarautar hankalin shi ah matukar tashe yake first gurin Ummi ya wuce seda ya tabbatar she's fine sannan yacema Amiran tazauna shizaije cikin gidan dukda kuwa zuciyarshi naraya mishi kada yaje saboda rabonda yayi ga da ga da Magajiya yana ganin tun sanda mahaifiyarsa tarabu da Mai Martaba sede me he's the only Brother to Afiya bezai yuyu yatsaya yana ganin abunda suke mataba batareda yadau action ba....

Har bangaren Magajiyan yaje yatsaya ah waje,yasan basai yaje yafada mataba tana yan kai mata gulma already aikuwa bejima da tsayuwaba segata tafito tana mamakin ganinshi kuma don tasan halin Almustapha......
Cikeda bacin rai tace "kaima kazo ka hallakanin ne?"....
Kallonta kawai yayi kafin ya dauke kanshi sannan yadan matsa kusada ita, I'm here to deliver a massage kafin ya mikama daya daga cikin dogareyen wata paper sannan yajuya yatafi don anashi ganin bazai tsaya yana jayayya da wannan sakaryar matar ba bare harta fada mishi maganar banza, Magajiya kuwa bakaramin baci ranta yayi ba don Almustapha karshen raini ya rainata tunda har bazai iya fadamata meyakawoshiba sede ya rubuta ah rubuce cikeda takaici tacema dogarin ya karanta......
Cikin sauri dogarin yabude takardar kafin yashiga karanta babu ko sallama babu komai se yar rubutun dayayi.....

" _inaganin yakamata kisaki kanwata hakanan, she's not at fault duk wani abu dakike ganin zakiyi you should put me amma kada kihada da kannena please!_ "...

Tsaki Magajiya tayi sannan tace banida lokacinsa, yacigaba da aikomin later yaga inban hada dashiba nan tajuya tashige abunta.....
tunda yabar gurin shagon Mallam Hudu yawuce nan yake fada masa ai Amira tazo, Almustapha kawai cemishi yayi munhadu daganan bai kuma magana ba Mallam Hudu ma besake tankawaba sukacigaba da harkokin gabansu......
Tundaga lokacin Almustapha besamu ansa daga Magajiya ba haka shima kuma be koma ba sede sau biyu suna zuwa gurin Afiyan ah gidan yari don dubata,kuka tadinga mishi tana itabatasan komaiba bata kuma yi abunda ake tuhumarta dashiba, Almustapha yaji tausayin kanwarshi sosai kuma bakaramin tashin hankali yashiga ba wanda yahanashi shiga makaranta har sati yakare he's always trying to think of a way out sede babu mafita shikuma bazai iya kaskantar da kanshi ga matan nan ba because he's fully aware koya kaskantar din to babu abunda zaisamu ma sema ta tusa sabon wulakanci,acikin weekend Sulaiman yadawo daga Maiduguri seda ya huta sannan yayi gidansu Almustapha din, Amira kadai yasamu da Ummi inda yake tambayar Ina Afiya da Almustapha nan takwashe komai tafada mishi bayan sun fito don batason Ummi taji dukda kuwa tanada tabbacin Ummi tasan ba lafiya ba tunda bataganin Afiya din.....
Innalilahi wainna ilaihir rajiun shine kawai abunda Sulaiman din ke nanata wa,dafe kanshi yayi sannan yace duk haka yafaru bansaniba?......
Cikin kuka Amira tace kaine kadai hope dina Yaya Sulaiman please save my sister,hakuri yashiga bata sannan yace kada tadamu zeyi abunda zai iya yagani sannan yafice zuwa gurin Magajiya......
Murmushi tayi da ganinshi sannan yace kaddai harka huta kenan?.....
Gyada mata kai yayi sannan yace Mama inada maganar dazamuyi.....
Dubanshi tayi sannan tace zauna nima daman inason inji labarin mutanen Maiduguri.....
Zama yayi gefenta sannan ya riko hannunta cikin nashi"don Allah Mama alfarma nikenema agurinki kan maganar Afiya tuni Magajiya tayi kicin kicin da fuska"abunda yakawoka kenan,daman zuwa kayi ka bata min rai takarashe maganar tana cire hannunta cikin nashi,to bazan lamuntaba gwandama katashi katafi", cikin sauri yace bahaka bane Mama kema kinsan Afiya bazata taba sakamiki guba ah abinciba you and I know that......
Zare idanu Magajiya tayi sannan tace oh hakama zakace,sokake kace ninasama kaina guba nida Yayana kenan.gashi ankama yarinya kiri kiri tanasa guba a abinci sannan kace bazata iyaba,to ai tayi kagani tunda har tana gidan yari,dafe kanshi yayi sannan yacigaba dayi mata magiya amma sam taki yarda haka yatashi yatafi hankali tashe,besan yazaiyi ba hakanan besan ta ina ze bullo ma maganar ba sede kuma yana mamakin yanda Magajiyan ta hakikance kan cewa Afiya tasa mata guba,if she was the one that planned it bazatayi reacting this way ba ah tunaninshi sede wata zuciyar kuma tace mishi "sekace bakasan Mama ba, she's good at pretending",tsaki tadanyi yasan Amira nada hope sosai akanshi gameda Afiya sede babu yanda zeyi don Magajiya dagaske take kan batun bazata bar Afiyanba tunda dai gashi babu irin magiyar da baiyi mata ba,bangaren su Afiyan yawuce sede yanzun dakin Almustapha yaje straight yasame shi yajingina pillow ah jikin bango yana duba wani littafi,inkaga Almustaphan zakayi tunanin dagaske karanta littafin dake gabanshin yakeyi,sede bahaka bane kwata kwata donkuwa yafada wata duniyar tunani ne kawai, Sulaiman dinma jona dan uwansa yayi don shima duniyar tayi mishi zafi ayanzu.....
Sosai Almustapha yayi mamakin Sulaiman din don Sulaiman yakasance mutum mai yawan surutu dakuma damunshi indai yaxo gurinsa don haka seya juya gareshi tareda cewa "what's wrong with you?".....
Murmushin dayafi kuka ciwo kawai Sulaiman din yayi batareda yace komai ba don yau kaman shine yakoma miskilin Almustapha ma besake cemishi komai ba haka suka karashi zaman su babu maicema dan uwansa komai sedaga baya ne Sulaiman din yatashi yafita, bejima da fita ba segashi yadawo da leda ah hannunshi zama yayi sannan yace Yaya Almustapha katashi don Allah.....
Tashi Almustaphan yayi yana kallon dan uwan nashi,ajiye mishi ledar Sulaiman yayi sannan yace ..."I bought you a cell phone,don Allah kada kace bazaka karba ba".......
Murmushi kawai Almustapha yayi sannan yadauki wayar yabudeta wayace mai kyau Android phone betsaya bude kwalin ba ya ajiyeta gefe sannan yakoma ya kwanta shima Sulaiman din tashi yayi yafita hoping that Almustapha yayi accepting wayar don yanason yaje Indonesia yayi bincike gameda kawun nasu kafin bikinsu sabida yana da tabbacin shine kadai zai iya taimakonshi ah yanzu don ya lura Magajiya tagama birkicewa duba time yayi sannan yashiga addu'ar Allah yasa Magajiya tayi bacci by now don haka yawuce bangarenta,ko ina shiru kam se dogaraye dasuka zagaye cikin masarautar suna gadi,ahankali yayi sanda yashiga dakin tayi bacci don haka cikin nutsuwa yashiga bincike cikin drawers dinta yanayi yana dubata har Allah yataimakeshi yasamu file din paper din, rufe drawer din yayi sannan yafita ah dakin Magajiya kuwa cikin bacci tadunga ji kaman motsi don haka tabude idanunta amma babu kowa don haka takoma sharar baccinta.......
seda yakoma dakinshi sannan yabude file din takardan yadauka yashiga karantawa wanda duk information ne cikinta....
Sunan kawunshi yagani wanda take tattareda shekarunsa,gurin aikinsa dakuma garin dayake zama, ahankali yafurta *jakarta*, don shine city din da kawun nasu kezama acan Indonesia din,dan tsaki yayi sannan yashiga tunanin ta Ina zai fara neman kawun nasu ah wannan babban garin dayake capital city dinsu,lumshe idanunsa yayi sannan yasake dorasu kan paper din seyaga sunan bank din da uncle Almustapha ke aiki ah garin *CIM bank*, murmushi yadan saki sannan ya ajiye paper din safely cikin drawer kafin ya kwanta yana kimtsa abunda zai fadama Mai Martaba goben don yabarshi yatafi atleast bank ba boyayyen guri bane ah gari so zai iya samun address dinshi cikin sauki.......
****
Tun ranar data hadu dashi da kanwarsa tajikuma some part of them hankalinta ya kasa kwanciya kwata kwata,duk sanda zata kwanta dasu take kwanciya aranta kuma dasu take tashi hakana zuwa gurin da Almustapha yasaba zama yazame mata jiki dukda kuwa bata nasarar samun sa.....
Ayauma Zahra ta tafi gida tabarta tana aikin jiran Asiya wanda yariga ya zame mata jiki,tsaki tayi tareda duba wristwatch din hannunta 6:30pm,yanzu tasani Asiya bazatazo su tafi ba se gurin tara na dare don sunkusan fara exams shine Asiya tasamu excuse wai suna karatu ah school ne,itakuma bawai wani karatu ta iya ah school ba sabida tafi jin dadin yi ah gida ah dakinta inta tashi cikin dare,bayan ta idar da sallah ne tawuce wurin cin abinci because she's so hungry seda tayi nak da cikinta sannan takoma massallaci har akayi sallar Isha,tun ana sallah takejin wayarta na vibration alamun kira hakanan aka cigaba da kira babu sassautawa....
seda aka sallame sannan tadauki wayarta ta duba me kiran Yaya Mubaraq ne,dauka tayi ahankali daga daya bangaren yashiga fada"mekikeyi inata kira bakya dauka"......
Ina Sallah ne Yaya Mubaraq,okay to ki dafa min indomie please I'm on my way home.....
Dan numfasawa tayi sannan tace bamu tafi gidaba tukunnan muna cikin school,cikin sauri yace cikin school kuma?...
mekikeyi acikin school haryanzu dabaku tafi gidaba yaushe kuka fara kaiwa dare?.....
Ganin yadamu sosai tace bawani abubane Yaya kasan munkusa fara exams so mukan zauna muyi karatu ne se 9 mudawo,cikeda bacin rai Mubaraq yace wani irin karatu ne dabazakuyishi tunda ranaba tunda dai ai ba lectures kukeyiba inkunzo gida kuma bazaku iya karatun bane?......
Cikin in Ina tace we're sorry bazamu sakeba,Ina kuke, kifadamin inda kuke I'll come banfita ah school ba semu wuce gida tare,inagaban mosque,cewa yayi I'm coming now wait for me there bejira amsarta ba ya katse call din......
Dafe kai tayi cikeda damuwa sannan tashiga kiran Asiya amma sai ringing yake bata daukaba ita gaskiya batasan yazatayi ba,batasan mezata cema Yaya Mubaraq ba inya tambayeta ina Asiyan cigaba da kiran Asiya tayi amma har sau biyar bata dauka ba sega Kuma Kiran Mubaraq din nan yace mata gashinan yazo suzo su tafi,tana katse wayanshin takuma Kiran Asiya seda yakusa katsewa sannan aka dauka sede muryar namiji ne,cikeda tashin hankali tace who are you and where is my sister?.....
Bar Man din daya dauki wayar yace she's drunk naga kinata kirane shiyasa nayi picking, innalillahi wainna ilaihir rajiun shine abunda Asma'u tashiga furtawa yayinda wani irin hawaye masu zafi suka shiga zubo mata dakyar tayi karfin halin cewa inane gurin please?....
fada mata address din yayi sannan ta katse wayar,dakyar takarasa gurin motar Yaya Mubaraq din sai yashiga tambayar ta" Ina kika Bari Asiya Kuma?"...
Cikin kuka tace muje musamota,rai bace yace amma bancemiki inazuwa ba baki fada mata bane?....
Kayi hakuri shine kawai abunda ta iya furtawa kafin tashiga motar,seda yatada motar sannan yace tana inane yanzu?....
Address din da bar man din yabata tafada mishi,kallonta yayi sai yanzuma yalura kuka takeyi, ahankali yace kinsan inda kike fada kuwa,"Are you sure she's there?"....
Jijjiga mai kai tayi kafin tace haka akafadamin yanzu tawaya,besake cewa komai ba har suka isa gurin because yayi tunanin may be she's nearby dagurin ne sede to his own surprise Asma'u cikin gurin tashiga binta yayi se kide kide da rawa yanmata da samari keyi yayinda wasu na badalarsu innalillahi wainna ilaihir rajiun shine kawai abunda Mubaraq yake furtawa har suka isa gurin Bar man din,tana zaune kan kujera jikinta sanye da English wears doguwar riga yayinda tayi rolling gyale ah kanta,tagama shan beer din dake gabanta kenan takuma mika ma Bar man din wai yakara mata, tana nuna kanta cikin maye,ina ni ya yaudara, I'll kill him, I'll finish him sannan tadubi bar Man din daya tsaya yana kallonta tace cikin tsawa "wai bazaka karamin baneba?"......
Dubansu Asma'u yayi"tundazu tazo nan ranta abace tace inbata tasha,inaganin sunsamu matsala da saurayinta ne don duk zuwansu gurinnnan dasukeyi bantaba ganin tasha giyaba sai yau", Mubaraq dake gefenta yadaga hannu yadaga ta cak sannan yace Asma'u tadauko Jakarta da car key din,zille zille tashiga yi tana yasake ta bekulataba seda yakaita mota tukunnan tana shirin mishi hauka ya wanketa da wawan mari tukunnan yarife kofar duban Asma'u yayi rai baci drive the other car muje gida...............
Jiki ah sanyaye tashiga dayar motar yana gaba tanabinsu abaya har suka isa gida.......
Parking yayi ah filin gidan sannan yafito da Asiya din yace Asma'u tabiyoshi betsaya ko inaba se bangaren Daddynsu,ah parlour ya zubar da ita sannan ya shiga dukanta, Daddy da Mommy dake cin abinci ah dinning table suka taso cikin sauri...
Mubaraq meyake faruwa?.....
bebar dukan nataba yace,yarinyar nan tana neman tabata mana suna ah garin nan,tana neman tabata rayuwar ta,nan yashiga basu labarin abunda yafaru kuka Mommy tashiga yi yayinda Daddy yace kadaina dukanta because she's not in her right senses I'll deal with her inta tashi,barta agurin haka Mubaraq yajuya yafita Asma'u na kuka tabi bayanshi seda suka fita sannan yace"kinbani mamaki and don't think I'll ever forgive you for

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login