Showing 150001 words to 153000 words out of 235422 words

Chapter 51 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3484

riga na bacci pink wanda tasha hotunan teddies agabanta hakanan rigan da kadan tawuce gwiwarta se pink safa dake kafarta Itama ankle socks ne hakan ya bayyana kyawawan sirarun kafafunta se hijan din dake kanta dabashi da wani girma hakanan cikin sakan hamsin ya gama analysing kayan dake jikinta kafin ahankali yasa hannunshi duka biyu yadagata in a bridal style as usual batada wani nauyi shalem shalem kaman tsinke............
Asma'u da taji andagata sama ana tafiya da'ita wannan dalilin yasata saurin bude idanunta tana shirin sakin ihu tareda yin wuntsil wuntsil da jikinta,bude dazatayi taji bakinshi cikin nata wannan dalilin yasata yin tsit haka Almustapha yacigaba da kissing dinta passionately wanda cikin sakanni kadan tafara mayar mishi da martani batareda tasanma tanayiba,It's just something pleasurable dabata taba experiencing ba dukdama bayaune rana tafarko dayayi kissing dinta ba but the other day she can't even remember the feelings,she was shocked,confused and out of words that day unlike today.............
Ajiyeta yayi akan gadon still bakinsu na hade kafin dakyar ya'iya sakinta tareda lumshe idanunshi itakuwa saurin juyakanta tayi tacusa cikin pillow cikeda kunyarshi murmushi yasaki sannan yakoma yarufe kofar dakin tareda kaso wutan sannan yadawo kan gadon yakwanta ta daya gefen gadon tareda jan bargo ya lulluba musu duk tanajin shi hakanan kuma tana mamakin badai yana nufin zasu kwana gado daya bane ba dukda batason yaji muryarta amma seta ce"Yaya Imam kasauka don Allah"....
Kawai jitayi yajanyota zuwa jikinshi tareda dorata saman cikin shi wanda lokaci guda kamshin turarenshi yagama mamaye mata hancinta sa hannu yayi ah waist dinta yayinda ta cusa kanta cikin wuyanshi cikin muryar dabaisan yanada itaba yace"meyesa?"........
kaman zatayi kuka tace...
"ammadai kasan baikamata bako?"....
Murmushi yayi sannan yashiga shafa bayanta yana"the kiss or the way you're on my body right now?",yayi mata tambayar cikin rada wanda hakan yasa tsikar jikinta yin wani irin yaar.....
Dakyar ta'iya cewa"komai ma", hakanan muryarta na cracking...
Yanda tayi maganar ah tsorace seda tasashi sakin dariya batareda yashiiryaba sannan yace"waye yaja?".....

Dagowa tayi tana kallonshi cikida mamaki daga mata girarshi yayi tareda dora fuskarshi kan nata yana..
"uhmmm fadamin,waye yaja?".......
Wannan karan harnumfashin su haduwa yakeyi ga kamshin bakinshi dake kara rikita ta batasan sanda hawaye sukafara mata welcome daga idanunta ba itakam takasa gane kan mutumin nan shida yace zasu rabu then why is he behaving this way now?....
Dayake bedside lamp din akunne wannan dalilin yasashi ganin hawayenta cikeda damuwa yace...
"kuka zakiyimin Asma'u,sabida nayi kissing dinki amatsayina na mijinki?..
Tana hawayen hakanan fuskokinsu na hade tashiga girgiza masa kai ahankali alaman aa,dan furzar da iska yayi daga bakinsa kafin yace..
"besides wayaja,you wanted to shout shiyasa narufe bakin ki banason kitada mutanen gida shiyasa"...........
Cikin Yar siririyar muryarta tace...
"nifa bahaka bane ba?".....
Cikin rada yace...
"to miye ne,tell me Asma'u?"....
Daga kanta tayi daga nashi sabida uncomfortability datakeji hakanan tanashirin sauka ah jikinsa yasake matse hannunshi ah waist dinta in a very command tune yace"you're not going anywhere".....
Sake sakin kuka tayi sannan tafara magana"to kabarni mana inyi magana"...
Dariya yayi yana kwaikwayon muryarta ta shagwaba"waya hanaki magana to daman?"......
Turo baki tayi sannan tace....
"aidai kasan rabuwa zamuyi ko then why are you behaving this way with me".......
Yafi minti uku beyi magana ba sema kallon kyakyawar fuskarta dayakeyi don ah tunanin bazata sake mai magana ta rabuwa ba,ah tunaninshi they'll catch things up and move on with their lives,in a very calm voice yace....
"are still thinking about that?"......
Cikeda takaicin banzan tambayar da yayi mata bayan yariga dayasan komai tace"you said you'll free me from this relationship after everything is normal and alhamdulillah komai is normal now Yaya Imam I need my freedom too,inason insan inda dare yayimin"........
Lumshe idanunshi yayi ahankali kafin yabude su kan nata,in a very cool voice yace....
"after all that happened out there the other day,do you still think I'll free you from this relationship?", yakarashe maganar yana kallon farararen idanunta dahar yanzu suke cikeda ruwan hawaye dakyar ta'iya girgiza masa kai tareda cewa"Kai kafada ai da bakinka bawani ba"........
Shima girgiza matakan yashigayi alamar aa kafin cikin murya mekama da rada yace"you're wrong Asma'u,I don't want to free you from this relationship anymore infact i want to cage you in this relationship",yayi maganar tareda sake dora kanshi kan nata itakam wannan karan kukanta harda shesheka hakanan itakanta tarasa shin farin ciki zatayi komi,kode Almustapha yafara sonta ne kaman yanda tajima tana fama da soyayyarshi ah zuciyarta cikin yar siririyar muryarta tace"why do you want to do that Yaya?".......
Murmushi yayi sannan yabata amsa ah takaice"you've done so much for me and most importantly you're my Wife".......
Wani irin kututun bakin ciki ne ya tsaya mata arai watoma bawai don yana sonta baneba,kawai don yanason yayi returning favours din da tamishi,lallai Itama tayaudari kanta datayi tsanmanin someone like Almustapha will love her in return,lallai ta yaudari kanta datayi expecting so much from him lumshe idanunta tayi yayinda hawaye ke running ah cheeks dinta hakanan wasu ke zuba ah fuskarshi shima lumshe idanun nashi yayi hakanan yakejin hawayen nata kaman wanda akezuba mishi ruwan dalma ah kokon zuciyar shi,why does she like wasting her precious tears,shi kam ita komaima abun kuka ne agurinta kokuma miye laifinshi don yanuna yanason zama da'ita,atunaninshi she'll be happy with the decision bawai tafarayimai kukan dabaisan dalilinsa ba tunda yajima dasanin tana tsananin sonshi, jiyayi tace"don Allah kada kayimin haka,ka sake",bebari takarashe fadin "ni" dinba yakuma hade bakinsu guri daya,by Allah bayason jin wayannan kalaman daga bakinta hakanan bayaso tadauki zunubi bayan shiyafara cewa he'll let her go bawani ba",haka yacigaba da kissing dinta very passionately sede wannan karan batayi reciprocating ba she's just busy crying and trying to go away from him shikuma hakan bakaramin konamai zuciya yakeyiba, jin kukan nata nakokarin yimashi illa yasashi sakin bakinta kafin yasa both hands dinshi yariko fuskarta yana"basai kin roki saki agurinaba banason insake jin wannan kalmar daga bakin ki kokin manta cewa addinin mu yahana mace tanemi saki gurin mijinta batareda yamata wani kwakkwaran laifi ba?".......
Cikin kuka tace"to ya zanyi kai kayi min alkawari"........
Cikeda damuwa yamayar dakanta cikin jikinshi tareda rungumeta yana"shhhhh,stop crying I'll let you go if that's what you want"..........
Shiru tayi acikin physique chest dinshi hakanan takasa koda cigaba da kukan ne se sauraran heartbeat dinshi da takeyi ahankali........
Can taji yace"but not now kibari se after nadin sarautana please,i need you by my side",yayi maganar murya ah raunane ..........
Girgiza mishi kai tayi alamar to dukdama batasan yaushene nadin ba amma abu daya tasani she can never reject his offer,Jin kamar bata
ansa shiba yace....
"kinji Asma'u?"......
"To kawai tace mishi,ita so far as he'll let her go aishikenan don Allah yagani bazata iya zamadashiba batareda yanasonta ba,koba komai wataran zai iya goranta mata"......
Acikin kunnenta yayi mata rada...
"go to sleep now, it's so late in the night".......
Kokarin tashi take takoma kan sofa amma seyayi saurin miskuto da'ita yamaidata kasanshi kaman zatayi kuka tace"kamin nauyi Yaya Imam".......
Murmushi yasaki tareda janyewa daga jikinta yakoma gefenta tareda dora kanshi kan pillown da kanta yake suna facing juna in a very calm voice yace "go to sleep now",gyada mishi kai tayi tareda dan jan baya sannan tasaka kanta cikin kirjinshi don batason yanda numfashinsu ke gaurayuwa yanasata jin wani iri shima baidamu ba sema dago fuskarta dayayi yacire mata hijab dinta sannan yamaida ta cikin jikinshi kan kacemai bacci me dadi yayi awun gaba dasu...........
Ranar Almustapha da Asma'u kusan makara ma sukayi sallar asuba donma shine yafara tashi hakanan yaji anashirin tada sallah ah masallaci gashi dole seyayi wanka cikin sauri yajanyeta daga jikinshi yashige bayi wanka yayi sannan yadauro alwala yafito yashirya cikin ash jallabiyanshi kafin yawuce masallaci Allah yataimakeshi limamin najan manyan surori wannan dalilin yasa yasamu raka'a daya koda yadawo dakinshi yawuce don tadata tayi sallah gabadaya yamanta tana fashin sallah ma.............
Koda yashiga dakin still tana kwance abunta se sharara bacci takeyi in a very calm voice yashiga kiran sunanta"Asma'u, Asma'u?"......
Mika tayi ahankali tareda sakin hamma duk yana kallonta dakyar ta'iya bude idanunta tana turo baki cewa yayi"kitashi kiyi sallah har an idar ah masallaci"......
Tsabar takaicin tashin ta dayayi daga daddadan baccinta batasan sanda tasake jan bargo ta lullube kanta ba,wara idanu yayi cikeda mamaki yana"au komawa ma kikayi?".......
Cikin shagwaba tace"Ina banayi"......
"Medin?"...
Wannan karan kamar zatayi kuka jin yadameta tace"sallan mana".....
Dariyane takusan kubcemai don seyanzu abun yafado masa ma dakyar ya'iya cewa"to sorry ai mantawa nayi"....
Itadai bata kulashi bama bare yayi tunanin taji ahankali yatashi yafice don zuwa suyi karatu dasu Amira itakuma tacigaba da baccinta hankali kwance.............
*****
Kusan baccin datayi rabi da rabi ne sabida tsoron kada ayi mata sata cikin dare hakanan tana tsoron yanda take mace someone might take advantage of her dukdama securities na zagaye da gurin tako'ina sedeme aisudinma mazan ne ahaka har gari yafara wayewa dakyar tasamu tayi alwala tayi sallah kafin tafita ah airport din taxxi ta tara wanda dakyar tasamu kasancewar safiya ne sosai mutane basu fara fitowa yin ayyukansu ba me taxxi dinne yace...
"Ina zamuje Hajiya?"........
Ahankali tace mishi park zaka kaini.....
Cemata yayi to don daman shima he's educated rashin samun aiki dawurine yasashi fara neman nakansa sabida yanzu inka ce seka jira gwamnati subaka aiki to gaskiya kana tareda wahala agabanka......

Sanda suka Isa park din Allah yataimaketa tanada kudin Nigeria ah jakanta tunwanda tatafi dashi bata canzaba,dari biyar taciro tabashi godiya yayi mata sannan yaciro mata kayanta ah boot yana tambayarta wani gari zata"Zaria",tacemishi kafin yadauki kayan yayi cikin tashan dashi harwurin da akesamun motar Zaria yakaeta sannan yabama mutanen kayan sukasaka ah boot godiya tayi mashi kafin yatafi hakanan tana karema akwalan motocin gurin kallo batasan sanda wasu hawayen suka zubo mataba for the first time zata shiga commercial car ah rayuwarta baki daya hakanan ita bashiga commercial car dinbane damuwarta aa wanda takeyi donshi din bemasan tanayi ba ganin tana kukan ne yasa me karban kudin yace "kiyi hakuri Hajiya ke bakuwa ce ko?"......
Gyada mishi kai tayi ahankali aranshi yace "darabon zansamu wani abu",kamar mutumin kirki yace kawo kudin motan to,cikin raunanniyar muryarta tace"nawane kudin motar?".....
Ahankali yace dubu uku yanda ma yan uwan aikinshi bazasujiba babu musu Sumayya taciro kudi ah jakarta tabashi,yar murmushi yayi yana"Hajiya komai na duniyarnan hakuri akeyi,kije kishiga motan kizabi seat,gyada mishi kai kawai tayi sannan tawuce gun motar Sharon ce daman sekawai tashiga gaba duk ah tunaninta driver ze shigo sutafi amma har takwas shiru sema gani tayi wani passenger yazo yashiga baya da mamaki tacema mai karban kudin"Daman ba tafiya zamuyi ba?"........
Aikuwa gabadaya Yan gurin sesuka kece da dariya hakan bakaramin kona mata rai yayiba amma setayi shiru because she's not in the mood to deal with them mutumin ne yayi kokarin rike dariyarsa sannan yace"se motar tacika tukun"......
Gyada mishi kai kawae tayi (I want to use this opportunity wurin janyo hankalin masu cutar wasu sabida rashin sani,kusan inbaku biya anan ba zaku biya acan dayawan mutane yan kasuwa sundauki abun nan amatsayin normal thing ne,agurinsu ba komai bane don kunga mutum besan kan guri ba ko besan kan abuba sekuyi taking advantage of their innocence ku cuceshi,it isn't fair wallahi, what's there Inka fadi gaskiya, what's there Inka karbi halal dinka batareda kaci haram ba wallahi tamafi albarka donka cuci mutum kudin bewuce kakashe shi ah ranar ba koma ka kashe shi tahanyar banza gakuma zunubi daka deboma kanka,Allah yasa mudace yakumasa mufi karfin zukatanmu,Amin ya rabbi)....
Motarsu bata tashiba se wuraren karfe goman safe don seda passengers suka gama zuwa haka suka kama hanyar Zaria gabadaya Sumayya ah takuretake sabida seda aka karamata wani namiji ah gaba wai bibbiyu ake zama haka takyalesu batace komai ba don gani take batada lokacinsu ma ita ah yanzu fatanta daya Allah yasaukesu lafiya kawai...........
****
Sulaiman tunda yatashi yayi wanka yafita masallaci besake komowa bangarensa ba don hakanan kawai yakejin takaicin Zaliha din aransa sannan shima yanajin haushin kanshi daya bata hadin kai tunda tun da itake gudunshi,sau nawa yake nemanta but she always shun him down batama la'akari da situation dinsa seyanzu da taga Itama tana takure shine zatazo tayi taking advantage of his innocense,se karfe goma yabar masallaci sannan yakoma bangarenshi don shiryawa yaje yaduba jikin Mai Martaba,samu yayi ko Ina fes fes dashi babu datti hakanan wani sanyayyar kamshin turaren Maiduguri ke tashi ga bayin dakeyima Zaliha aiki sekai kawo sukeyi ah parlourn hakanan suka dinga zubewa suna gaidashi cikeda ladabi dakai kawai yadinga ansa musu kafin yawuce dakinshi nan ma agyare don an tsaftace koina bakamar yanda yafita ya bari dasafe ba kyabe baki yayi kawai sannan yashige wanka abunshi cikin mintuna arba'in yagama shirin shi cikin kayan sarauta sannan yafito daniyar wucewa bangaren Mai Martaba cikin sauri tatareshi da runguma tana"good morning sweetheart"kafin tadago tayi mashi light kiss cikin sigar shagwaba tace"mekatsaya yi waje,I missed you".............

Tureta yayi sannan yace"Zaliha banason irin haka".......
Cikin sigar lallashi tariko hannunsa tana"nasan nayi maka laifi but believe me I want to reform now,inason inmanta baya kaima kamanta mu fuskanci future, seyanzu nagane bankyauta maka ba hakanan niba matar kwarai bace daban bi abunda kakeso ba,nayarda kayi hakuri nayi kuskure",wani harara ya watsa mata sannan yafizge hannunta cikin nashi tareda nuna mata dan yatsa....
"your fake repentance bazai taba shigana ba Zaliha and mind you I'm not that stupid that I'll believe you so easily,inkinason tuba miyasa bakiyaba tunda seyanzu dakike ganin takusa kwabe maki sannan zaki wani zo ki dameni?".....

"kuma inbaki fita harkataba I'll deal with you sequarely"yakarashe maganar ranshi ah matukar bace sannan yafice dukda haka binshi tayi tana kadawo kaci breakfast to ko haka zaka fita?..
Kojuyowa baiyi ba bare ya kalleta seda taga ya kule matada gani sannan tajuyo tadawo parlourn tana ajiyar zuciya she's just trying so hard wurin ganin ya yarda da ita amma shi kwata kwata yaki bata hadin kai ma sede komai zaiyi bazata hakuraba harsaita cinma burinta don haka kawai bata tunanin zatabar Asma'u tayi succeeding,ta zubar mata da mutunci agaban Bayi hakanan kuma itace dalilin dayasa asirin Magajiya ya tonu so,she'll not let her go like that kamar yanda tacema Magajiya zata cigaba da aikinta,yes zatacigaba sede ba akan kowa se Asma'u, because batada wani goal daya wuce taga Asma'u tana bakin ciki ahyanzu hakanan batada burin daya wuce tarabata da Almustapha wanda ai aganinta daman sabida shi ne take komai inta rabata da gidanma baki daya taga nayi ai, murmushin keta tayi sannan tashiga kiran Lantana .......

Jiki na bari Lantana takaraso gaban Zaliha tareda zubewa kasa tana"Gani Gimbiya" .........
Ah dakile Zaliha tace"nikam bance kinemo min Salma ba tundazu?"....
Kan Lantana na kasa tace"tazo dazu kina wanka shine tace zata koma kada abokanan aikinta sufada ma uwardakinsu tatafi yawo don sunsamata Ido daman inyaso dayanma zata sake dawowa".......
Gyada kai kawai Zalihan tayi don batason azo abi diddigi ma agano cewa gurinta take zuwa wannan dalilin yasa bataji haushin rashin jiranta da Salman batayiba,"jeki",shine abunda tacema Lantana din......
****
Seda tagama shirinta cikin supern da yasha design mekyau yayinda flowers najikin atamfan anyi using mint green,white dakuma black bakaramin wanda amsar jikinta kayan yayi ba ahankali tajuyo tadubi Hajja dake breakfast haikan mani'an tace"Hajja nayi kyau?".........
Murmushi Hajja tayi sannan tace.....
"bakadan ba jikalle na",takarashe maganar tareda ajiye last kashin naman Kazan dake hannunta don tas tayi dasauran, ahankali tawanke hannunta cikin ruwan da aka kawo aroba sannan tace "yanzu kidauki mayafinki kije kima mijin naki magana mu gaisa ko babu dadi tun jiya inanan bamugaisa ba"...

Asma'u seda taji zuciyarta ta buga don dasafe ma yakoma bacci tasilalo tagudu batareda yasani ba itafa shirin zuwa duba jikin Mai Martaba tayi yanzu ba wani abu ba sannan bamatason haduwa da Almus??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????tapha din ah yanzu jintayi shiru ne yasa Hajja cewa"yakikayi shiru?".......
Cikin in Ina tace"yi hakuri Hajja yanzu zantafi",takarashe maganar tareda bude wordrobe dinta tadauko wani hadadden mint green gyale tayafa sannan tadauki wayarta tafice tana to ki kintsa kafin muzo ko Hajja........
Gyada matakai kawai Hajjan tayi yayinda Asma'u tawuce dakin Almustapha badan ranta yaso ba samu tayi yagama shirin shi kenan yana sanye da farar shadda abunshi kannan se sheki yakeyi ga wani fresh dayayi kana ganinshi zaka gane kwanciyar hankali yafara zama mai sosai,da kamshin turaren ta yagane isowanta donda tsayuwa tayi daga bakin kofa bayan ta tura kofar......
Yaganta amma seya kyaleta shima don yau jiyake da sarauta zallah bakin gado yakoma yadauki wristwatch dinshi yasaka sannan yadauki hularsa yakoma gaban madubi yasaka hular wanda hakan yakarama fuskarsa wani irin haiba dakyau kafin daga karshe yadauki wayar sa yazo zaifice duk tana tsaye agurin...
Ganin yana niyan fita batareda yakulataba yasata saurin kamo hannunshi kaman zatayi kuka tace...
"fita zakayi bakamin magana ba?".....
Murmushi yasakar mata kafin yace...
"to mezan cemiki Asma'u,bayan keda kika shigo dakina ko kallon inda nake bakiyiba",yakarashe maganar tareda janyota zuwa jikinshi yana karema dan simple makeup din fuskarta kallo ga pink lips dinta yasha wet lips daya kara haskaka shi ahankali yace"kwalliyan na menene?".....
Turo mai baki tayi tana...
"zanje duba jikin Abba nefa,shine nace ba'in fada maka Hajja nanan fa kuma baku gaisa ba tunjiya tare sukazo dasu Asiya"........
Murmushi yasaki dukdama bason matar yakeyi ba hakanan bayajin zaiji dadin zamanta ah gidannan don tana iya muzgunama Asma'u itakuma bazata taba nuna makowa ba after all she's her grandmother,sede yazaiyi?...
Ya'isa yace ma Hajja ta tattara inata inata tatafi ne?.......
Sake turo baki tayi ganin yana karema pink lips dinta kallo kafin tace....
"kabari mana Yaya imam,magana nikefa"........
Batareda yabata ansaba yadaura kanshi kan nata yanashirin hade bakinshi da nata daba karamin burgeshi yayiba ayanzun itakuwa cikin sauri takawar dakanta gefe, murmushi yayi tareda sakinta kafin yafice ah dakin binshi tayi abaya ganin yayi hanyar dakinta da sallama yashiga dakin yayinda ya tsuguna kasa ganin Hajja nazaune bakin gado"Ina kwana Hajja"............
Cikeda kunya Hajja tace"lafiya Lau Yarima,yakake,yafama da jama'a?"
Munsameku kalau dai?...
Murmushi kawai yasakarmata batareda ya'iya cewa komai ba kafin daga karshe yatashi yana nizan fita Hajja........
Tashi Hajja tayi tana"adawo lafiya, Allah yabada saa'.....
Aranshi ya ansa da amin kafin yajuya don ficewa Asma'u ma sallama tayima Hajja kancewa zataje duba mai Martaba,adawo lafiya Hajja tayi mata kafin tafice taja kofan dakin sannan tabi bayanshi cikin sauri tana"Fada zaka?".......
Tsayawa yayi harta iso inda yake kafin suka cigaba da tafiya atare hakanan babu wanda yace uffan cikinsu harsuka isa bangaren Mai Martaba sede yalura tunda suka taho aketa kallonsu hakanan bayin kezubewa suna gaidasu..........
Adakin Mai Martaba suka samu Sulaiman da Dad yayinda Dad din kebama Mai Martaba abinci ah baki da ladabi suka tsuguna suka gaida shi da jiki............
Gyada musu kai kawai yakeyi don baida karfin yin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login