Showing 219001 words to 222000 words out of 235422 words

Chapter 74 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3520

hango Ummi yakarasa da sauri ya rungumeta lovingly kafin yadago yace...

"so,I finally got the chance to meet the long lost Aunty Khairiya da kullum sai anyi maganarta acikin gidan nan dukda cewan tajima batanan hakanan jimawan datayin baisa anmanta da'ita ba ko da na rana daya ne"......
"From all indications I just know you're special"

Ummi is just out of words tama rasa maizata cemasa se murmushi dataketayi juwairiya dake gefe ne tace"Amaan nefa"......
Bude baki Ummi tayi wangalaulau cikeda mamaki kafin tace"Masha Allah,my little Amaan ne yagirma haka",dariya juwairiya tayi inda Ummi tasa hannu tashafa kumatunshi tanasaka mashi albarka haka kawai seyaji kunyar matar nason kamashi jin yanda take fadin yarintarshi azuciyarshi yace"so,she knows many things about me".......

Bayan tagama zolayarshine yadubi bangaren dasu Amira suke duk shi suke kallo yace"my cousins?".....
Murmushi Amira tayi kafin tace"good afternoon",fuskarshi cikeda annuri yace"Afternoon darling sis I'm Amaan",yakarashe maganar tareda mika mata hannu dariya kawai tayi batareda tabashi hannun ba kafin tace"Amira"......
Yace nice name Amira,munyi kewarku dayawa fa kungujemu for so long da harna fara tunanin zuwa Nigeria inyi cikiyarku dariya Amira da Hamida sukayi inda Afiya taji gabadaya haushin shi take ji sabida yacika surutu gashi ma ita ko kallon inda yake batayiba bare har tayi tunanin zasu gaisa aranta tace"watauma Amira kadai yagani komi?"...

Dan tsaki tayi kafin tatashi tayi daki tanaji yana gaisawa da Hamida. Binta yayi da idanu yanacewa"Bata magana ne itan?", yakarashe maganar yana nunata dariya sukayi duka inda juwairiya tace"kishi ne dai yatashi bakayi mata magana ba kayiwa sauran".......

Da mamaki yace"banganeba Ammi?"...
Dariya juwairiya takumayi kafin tabashi labarin abunda yafaru ranar murmushi yayi sannan yace"perfect Ammi"....
"This's the perfect choice daman ni banason auren mata biyu kinga faduwa tazo daidai da zama".....
Kallonshi duka sukayi yayinda yawuce dakin da Afiyan tayi juwairiya na"Amaan Ina zakaje?"....
Yace"Zance zanje Ammi"...
Dariya tayi tareda jijiga kai kafin tadubi Ummi tace"Don't mind him he likes joking all the time"....
Dariya Ummin ma tayi sannan tace"I hope harzuciyarshi ne because najima inason hada irin wannan zumuntan"....
Amin ya rabbi cewar juwairiyan kafin suka canza wata hirar kuma. Acan bangaren Afiya kuwa tunda tashiga dakin tayi kwanciyarta tareda sa earpiece akunne tanajin wata Indian song *pehla pyaar* wannan dalilin yasa batamasan sanda yashigo ba kawai seganin mutum tayi kanta yana zaune kan bedside drawer atsorace ta tashi tana shirin sakin ihu.......

Ahankali yasa hannu akan lips dinshi sannan yace"Shhhh", batasan miyasa ba seta samu kanta dabin umarnin nashi. Sa hannunshi yayi yazare earpiece din dake kunnenta sannan ya marairaice murya"seriously yanzu haka akeyi cousin sis?"......

Harara ta watsa mishi danayi mefa?......
Ahankali yadaga hannunshi yana irgawa"babu sannu da zuwa,kinganni kikayi gudowarki daki and now kika harareni aikoni aljani ne anganni for the first time dai ayimin shimfidar fuska",seyanzu Afiya taji bata kyauta ba hakanan setakejin kaman ta bata tarbiyar da Ummi tayi mata ne na gaida nagaba dakai aduk inda kaganshi akunyace tace"Ina wuni"......
Murmushi yasakar mata wanda har saida dimple dinshi ya lotsa kafin yace"Yana iya dole na in ansa tunda shiri nikeson muyi ba fada ba?"......
Murmushin Itama tayi tareda saukar dakanta kasa sannan tace"to ai baka ansan bakuma"...

Yace"Afuwan lafiya lau"......
Takuma cewa"ka sauka lafiya"......
Dan shafa suman kanshi yayi kafin yace"lafiya Lau alhamdulillah Habibty",batasan sanda tadago da kalleshi ba hada idanu sukayi kafin yasakarmata murmushi"bakyason sunan ne?".......
"Gyada mai kai tayi alamar eh"....
Dariya yayi kafin yasa hannu ah side daya da kirjinishi"ohhh no you broke my heart darling",dariya tayi tareda jijjiga kai don seyanzu tagama yarda yanada surutu tabbas she's a talkative too amma batasan miyasa ba ita bata fiye son taga wani yafita iya surutun ba ganin tana dariya yabata rai"dagaske kinyi breaking heart dina fa".......
Batabar dariyan ba tace"kanabani dariya".....
Marairaicewa yakumayi"I'm serious"....
Ganin kaman dagasken yakeyi yasa takuma dagowa takalleshi yace"miyasa bakison ince miki habibty?"....
Kai tsaye tace"Kai Yayana ne ae so I expect you to call me with my name like anyone does".....

Dariya yayi kafin Yace"to ae ni inason in aure kine sabida naga kamar zamuyi suiting junan mu" ......
Dasauri ta dubeshi yace"yes cousin kinga ni banida ra'ayin auren mace fiye da daya"........
Hararanshi tayi tace"Toni miye hadina dawannan zancen?".....
Murmushi yayi sannan yace"sabida kinada kishi kinga inkika aureni zamu zauna lafiya without any problem and secondly I love you,Iove at first sight cousin nasan bakisan ni ba bakuma kisan halina ba amma dukda haka inason kibani dama please!",yyi emphasising please din tsayawa tayi galau galau tana kallonshi itakam bata taba ganin mutum irinshi ba daga haduwar fari seya wani furta yana sonta without even thinking twice,can she really believe this guy jitayi yakuma marairaice murya"bakice komai ba Kinga ko hutawa banyibafa nazo nan"......
Hararanshi tayi"to aini ban rike kafarka ba",dariya yayi"nasani cousin amma still ataimaka abani chance din"....

Tashi Afiya tayi tasauka daga kan gadon kafin tace"tayaya zanma dauki maganarka Yaya Amaan,you don't even know my name daga gani na seka ce kanaso na?"......
To I'm not that type of Ladies dazaka yaudara besides I'm your cousin inkanayima matan waje irin haka nibai kamata kayiminba don ko albakarcin zumuncin dake tsakaninmu ka duba......
Dasauri yatashi daga zaunen dayake yasha gabanta sannan yace"atunanin ki wasa nakeyi aduk abubuwan dana fada".....
Tsayawa tayi tana kallonshi seyanzu take ganin kyawunshi fari,dogo ga hanci kaman shiya kerama kanshi and moreover structure din jikinshima is something to be looking at,kallo daya zakayimashi kagane yanada dangantaka da mahaifiyar ta don kuwa seyanzu take ganin kamarshi da Ummi sosai sake kasa da murya yayi"niba mayaudari baneba and all the words dana fada were right from the bottom of my heart in baki yarda ba I'll prove it to you insha Allah",daganan yajuya yayi tafiyarsa yabarta tsaye gurin kamar gunki......
Tundaga ranar Amaan yashiga rayuwar Afiya koyaushe yana makale da'ita tun tana gwasaleshi harta daina donshi mutum ne that's so jovial da duk yanda kakai ga bakin hali bazaka iya yimashiba ga halin kirki dasanin yakamata wanda azaman datayi dashi ne tagane dalilin dayasa mutanen gidan ke mutuwar sonsa. kankacemai shakuwa sosai tashiga tsakaninsu wanda har iyayen kansu suka fara zargin akwai wani abu bangaren Amira ma daman tanada saurayinta Dan sarkin Gombe wanda anadin sarautar su Almustapha yaganta yace yanaso nankuma aka dinke akullum suka zaune Ummi cewa takeyi"yarana sungirma mun kusa Shan biki".......
Amira sede tayi dariya Afiya kuma Andinga musu kenan"aa Ummi Amira dae angirma amma banda ni"......
Dariya kawai Ummi takeyi ta kyaleta don tariga da tasan yanzukam Afiya has something for Amaan koda kadan ne.....


Satin Mai Martaba daya ah Chad yakoma gida Nigeria kan su Ummi zasuyi wata daya sannan sudawo and alhamdulillah yasamu komai natafiya daidai amasarautar sede yayi mamaki da Sulaiman da Sumayya basu tafi Jakarta ba according to plans wannan dalilin yasa bayan yahuta yaci abinci yasa aka kiramai Sulaiman din nan yashiga tambayarshi dalilin rashin tafiyan nasu"dan sosa kai Sulaiman yayi kafin yace we're planning on going for honeymoon dasu Yaya Almustapha ne tunda Sister in-law din tadawo daganan se inyi dropping Sumayya ah school indawo gida".......
Murmushi Mai Martaba yayi ganin yanda Sulaiman din keta noke noke ahankali yace"sekuyi ku tafi dawuri sabida kudawo on time inbahaka ba hakan na iya affecting karatunta kaga dae she wasted alot of time here",gyada kai Sulaiman din yayi cikeda gamsuwa kafin Mai Martaba yace"jeka Allah yakaiku lafiya and if you people need any of my support just let me know"....
"To Abba thank you"...
Daganan Sulaiman yatashi yafice cikeda murna already yagama masu planning komai tafiya ce kawai tarage matsalar dayace Allah yasa Almustapha kada ya gwasaleshi don haryau bai fada mishi ba.......

Da dare Sulaiman yaje yasamu Almustapha yayi masa maganar tafiyar tasu sannan yajaddada mai da already yayi planing komai kallonshi Almustapha yayi sannan yace"you did so much without asking for my opinion?"......
Fuskar tausayi Sulaiman yayi sannan yace"I'm sorry Bro naga baka da lafiya ne shiyasa"
"Okay",kawai Almustapha din yace mishi cikeda zumudi Sulaiman din yace"we're leaving next tomorrow fa?"....
Gyada mishi Kai Almustapha yayi wannan karan, cikeda mamaki Sulaiman din yace"you've no problem with that kenan?"......
Nanma gyadamishi kai Almustapha yakumayi wata irin runguma yayima dan uwan nashi kafin yace"Thank you Yaya Almustapha I assure you you'll like everything out there,you won't regret going there with me"......
Dariyar yanda Sulaiman din keta farin ciki yayi sannan yace"bakada matsala yaronnan",daman can Almustapha yana planning zuwa honeymoon da Asma'u din kawai dai bai furta baneba besides bema gama deciding ya abun zai kasance ba segashi kuma Sulaiman yazomai da zancen shiyasa babu bata lokaci ya yarda. Bayan Sulaiman yayi mishi saida safe shima ya tattara laptop da news papers din dake gabanshi yayi ciki adaki yasameta tana nade inner wears dinsu seda ya ajiye kayan hannunshi sannan yazo yazauna gefenta tareda cewa"wai ke bakya gajiya da aikine?"....

Dariya tayi kawai yayinda yamika hannu yadauki daya daga cikin kayayyakin yafara ninkewa shima cikeda kaunarshi tace"daka barshi dan wannan abunne aiki".....
"Ke danazo nasame ki kinayi nahaki yi ne?"....
Girgiza mai kai tayi alamar aa kafin tace"Amma ai kayi korafi",dariya yayi"tunda korafine kadai aida sauki so abarni inyi tunda nayi niya"......
"To Yaya Imamu"...
Turo baki yayi...
"to waini yaushe zaacanza min sunannan please?"......

Wara hannunta tayi alamar batasaniba mischievous smile yayi sannan yyi wurgi da kayan hannunnashi tareda matsawa kusa da ita murya can kasa yace"kosai munsamu little one ne za afara ceman Abban unborn",jitayi kunyarshi takamata lokaci guda sekawai ta sunne kanta ah kirjinshi don duk yanda zatayi ta gudu tasan ba bari zaiyiba, ajiyar zuciya yayi tareda sa hannu ya rungumeta calmly..
"I love you Mamin Unborn"......
Wara idanu tayi kafin tace"cikine dani?"...
Kissing forehead dinta yayi sannan yace"bakyason kisamu cikin ne?"......
Setayi shiru tana blushing ah jikinshi cikin muryar rada yace"sooner or later insha Allah".......
Cikeda kunya tace Allah yarda Amin ya amsa mata da kafin yashiga bata labarin yanda sukayi da Sulaiman dazun murmushi tasaki"Honeymoon Kuma?".....
Dagota yayi daga kirjinshi yana kallon kyakyawar fuskarta"bakiso mujene".......
Tace"Aa Kawai naga newly weds couple ke zuwa yawanci mukuma gashi auren haryakusa shekara ma"........

Dariya yayi sannan yadaura fuskarshi kan nata ahankali yace"silly girl kawai,to bakiji to the world we might be married for almost a year but for me the journey has just began Asma'u,it began just recently",yayi maganar slowly kafin yakarada and insha it'll last for till eternity",lumshe idanunta tayi tanajin dadin kalamanshi itakanta seyanzu tasan tayi dacen miji hakanan seyanzu tasan ribar hakuri. washegari tadameshi suje gida tayi sallama dasu Ummi amma yaki sam wai shi kunyarsu yakeji dariya tayi sannan tace"wai kunyar nan harzuwa yaushe zatayi lasting Yaya Imam?"......
Yace"I don't know really",kama hannunshi tayi tana wasa dashi sannan tace to kayi hakuri muje don Allah kaji takarashe maganar cikin sigar lallashi kallonta yayi cikeda rashin gamsuwa kafin yace"towaima cemusu zakiyi zamuje Honeymoon komi?"..
Dariya tayi "to miyene aciki?"
Wara idanu yayi"oh hakama zakice to munfasa zuwa",cikin sauri tace"Don Allah kayi hakuri wasa nakeyi makafa i promise bazan anbaci word like honeymoon bama"......
Yace"promise?"...
Tace"i promise"....
Ahankali yace"to kishirya semuje da yanma"........
Wani irin tsalle tayi tafada jikinshi tana"thank you,thank you,thank you so much my Mr Taciturn",dariya yayi shima kafin yadan dagata sama yana rikeda kugunta ahankali yace"I somewhat miss this name".......
Dasauri tadago kanta"Mr Taciturn din"......
Light kiss yayi mata sannan yace"eh mana yadaifi Yaya Imam din dakike cemin wallahi".......
Dariya tayi"really?"....
Tace"yea, seriously".....
Cikeda tsokana tace"but the name don't suit you anymore?".....
Bata rai yayi tareda cewa"why?".....
Tace"because you're now Mr talkative not Mr Taciturn"....

Sauketa yayi kasa still yana rikeda ita sannan yaja cheeks dinta dadan karfi kukan shagwaba tasaki"Yaya Imam dazafi fa".......
Yace"wayene yakoyamin surutun?"...
Ba ita matar Yaya Imam din bane takoyamin,yayimata tambayar yana binta da idanu. Turo baki tayi"aa kam niban koyama surutu ba"....
Yace"then call me Taciturn tunda bakiyarda ke kika koyamin surutun ba".....

Make kafada tayi"naki sede Mr talkative",rike baki yayi yana...
"to Mrs talkative"......
Dariya tayi do you really love the name shima dariyan yayi wani suna?....
Tace"Mr Taciturn din mana" murya can kasa yace"yea, because that's the first name dakika fara addressing dina dashi so bazanso inmanta sunan sk easily ba". Shiru sukayi duka zuciyar fes kafin yace kinsan menene, jijjiga mai kai tayi alamar aa kafin tace"seka fada".......
Cewa yayi sanda naga word din acikin reply din dakikamin ranar bansan meaning dinta ba and I just don't know why that time senaji inason insan maanarta,quite sure I know I'm a person that likes to know new things amma nakin yabani mamakin urge din insan meaning din alokacin was too heavy, kinsan hankalina fa kasa kwanciya yayi har seda naje library naduba dictionary because I don't have phone that time barema induba in a very easiest way. Murmushi tayi tana kallonshi lovingly sannan tace"hope ka ajiye littafin nan safely?"......
Yace"it's in a safer place ae bazan taba yarda wannan book din ba yana daya daga cikin memories dinmu", taji dadin kalamanshi setace"thank you Mr Taciturn".....
Shima yace"I should be the one to Thank you Mrs Taciturn"se sukayi dariya kuma dukansu. Dayanma suka shirya sukaje gidan su Asma'u,basu samu Daddy ah gidaba wai sunyi tafiya da Aliyu,Musa da Mubaraq ma duk baswa gida se iyayensu Mata kawai,Asma'u ne tashiga gida tafada musu tana tareda Almustapha din aikuwa nan sukaje suka gaisa yanata sussune kai kasa waishi kunya, bakaramin dadin ganinta da mijinta su Ummi sekayiba sewani nannan akeyi dashi Ikram kuwa tunda ta dale jikinshi takasa saukowa se aikin game dataketayi ah wayarshi bewani jimaba yadauki Ikram din suka fice inda yayi ma Asma'u text zedawo da dare yadauketa..........
Reply tayimashi da to wishing him all the best.......

Da dare bayan isha segasu sundawo Asma'u nazaune parlourn Ummi tanacin tuwo miyar kukar Ummi data jima bataciba se santi takeyi Munir da Musa suka shigo niki niki da kaya da mamaki Asma'u tace"harsu Daddyn sun dawone",don tasan daman shine inzai dawo daga kowacce tafiya seyayi musu tsaraba",ajiye kayan Musa da Munir sukayi kafin Musa yace"bafa Daddy bane Yaya Yarima ne yasiyo waina ikram ne", Ummi dayanzu fitowarta daga daki tace duk wannan uban kayayyakin ina ikram din zatakaisu?......
Dariya Musa yayi sannan yace ba Uncle dinta bane yasaya mata kubarmata abunta yakarashe maganar tareda fara bude lodojin duk kayan zakine aciki kama daga chocolates,sweets, biscuits dadai sauransu sekuma daya bude wasu ledojin nan yaga toys da kayan wasan yara Ummi tace"Allah yakara budi amma don Allah kicemai kada yakara irin wannan wahalar kayan sunyi yawa ai daga zuwa bakunta seya buge da wahala fisabilillahi"...
Itadai Asma'u taunan kashinta take tana dariya tsaki Ummi tayi tace"oh nama zama abun dariya kenan komi?"........
Cikin sauri tace"yi hakuri Ummi",harara Ummin tasakar mata sannan tace"seki tashi kikaimai abinci yaci ai kafin yafara maganar tafiya kuma",turo baki tayi Ummi kibarmin tuwon nikam zantafi dashi nayi dumamen shi inyaje gida zaici wani abincin dakuwa Ummi tayimata"ungo naki,nace ungo n??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????aki aidayake cemiki nayi tuwon danke nayi".......

Kaman zatayi kuka tace"Ummi tafiya fa zamuyi gobe kinga bazan sake samu inci tuwon nan kwana kusa ba",rai bace Ummi tayo kanta"will you stand up joor kosaina kai miki hannu",dagudu Asma'u tayi kitchen tana dariya wanke hannunta tayi ta kuskure baki kafin tashiga daki tadauko mayafi tayafa sannan tadawo kan dinning table tadauki tray din abincin da already Ummi tashiryasu tun dazu tafice zuwa bangaren saukan baki. Samunsu tayi shida Ikram din still tana kan cinyarshi tana playing game gakuma tayi kabe kabe da remote din TV takai cartoon duk ita kadai shikuma se kallonta yakeyi yana dariya ajiye tray din Asma'u tayi sannan tace"sannu da dawowa".......

Murmushi yasakar mata"yauwa sannu Mrs Taciturn".......
Dariya tayi tareda jijjiga kai sannan tadauki remote akan cinyar Ikram daniyar canza channel tace shine kabiyema yarinyar nan tanasa ka kallon cartoon ko,kanma tarufe baki har ikram tabare nata baki tafara kuka wai ita abata remote dinta dariya Almustapha yayi sannan yamika hannunshi"oya kibamu abunmu".....
Ran Asma'u abace tace"kabarni da ita tukun inbanda iskanci duk ita kadai ga waya gakuma TV and the most annoying thing bama kallonfa takeyiba",yace"to Ina ruwanki damu?'......
Turo baki tayi batareda tace mishi komai ba sannan tashiga canza channel din wani ihun ikram tasaki inda Asma'u takai hannu zata bigeta cikin sauri yarike hannunta yakarbi remote din yamaida shi cartoon din datake kallo sannan yabama ikram din yana goge mata kwallarta yace"wayene?"..
"Adda Asma'u ne?"...
Innocent ikram ta gyada kanta tana shesheka kamar wanda aka duka gaske dagaske,cikin rarrashi yace"to sorry ko, Adda Asma'u bazata sakeba kinji?"....

Gyada Kai ikram din tayi kafin yace"yauwa good girl cigaba da game dinki kinji".....

Itadai Asma'u da takaici ya isheta seta tashi zatayi tafiyarta tana"ga abinci nan kaci",cikin sauri yariko hannunta yadawo da'ita baya murya kasa kasa yace"waye zai bani abincin to?"......
Cewa tayi"oho"......
Ajiye ikram yayi akan kujerar tana game dinta sannan yasauko kasa yazauna yajanyo Asma'un tazauna akan cinyarshi fuskarta babu annuri ahankali yajuyo da fuskarta tana kallonshi yace"Miyena bata ran kuma?"......
Tace"Babu".....
Cikin sigar lallashi yace"sabida nabar Ikram takalli channel dinda takeso komi?"......

Shiru tayi batacemai komai ba murmushi yayi yasan kawai rigima ce ke damunta bawani abuba inbahaka ba abunda yafaru yanzu aganinshi baikai yabata rantaba yasani amma seyace"to kiyi hakuri indai don ikram ne she's a child, she's innocent besides nibama kallon zanyiba bare har hakan yadaga miki hankali kinji?"....
Gyada mai kai tayi yana wasa da hannunta yace"to mutafi gida kawai tunda ma fushi kikeyi",duk seya bata tausayi itakanta ma tarasa dalilin unnecessary fushin da takeyi din"abincin naka fa?".....
Yace"nafasa ci tunda Matar Yaya Imam is not in the mood"........
Sauka tayi daga kan cinyarshi tashiga zubamai abincin seda tagama sannan tadawo kusa dashi tace"kaci to".....
Yace sekinyi murmushi to, murmushin yake tayi yace"this one is fake I want real murmushi right from your heart",yanda yayi maganar seya bata dariya ahankali yace"that's my wife,zo kiyi feeding dina to"....

Nunamishi Ikram tayi da hannunta kallon direction din da Ikram din take yayi tanata playing game dinta da alama ma hankalinta baya kansu don haka yamaida kanshi ga Asma'un ahankali yace"she's not looking at us inzaki bani nikam kibani kinsandai yanzu nasaba da hannun ki ko?"....
Dariya tayi sannan tamatso tashiga bashi abincin yanaci harya gama kafin tattare kwanukan tamayar tayima su Ummi sallama don yace mata yanzu zasu wuce gida, nasiha sosai Ummi da Mommy sukayi mata kafin suka musu fatan alkhairi na tafiyar da zasuyi don tace musu gobe zasubar Nigeria zasu raka Sumayya makaranta daganan zasu wuce Chad. Adaren ranar suka shirya duk wasu necessities dazasu bukata itada shi tunda goben 10:00am jirginsu zai daga zuwa Lagos inda daganan ne zasu wuce ayanda Sulaiman yafada ma Almustapha din kenan......


Last page will be on the way insha Allah.....




Vote
Comment
Share!
[3/23, 6:09 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?



Written by *Zeeneert*=؞?


*Zeeneert*@wattpad.


*Page 75~76*


You're something that I'll forever treasure!.....

"I LOVE YOU ASMA'U"....

Jitayi maganarshi ta daki dodon kunnenta hakanan setaji abun kamar amafarki wannan dalilin yasa tayi saurin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login