Showing 96001 words to 99000 words out of 235422 words

Chapter 33 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3494

zuciyarshi don ita kanta zuciyar baso takeba forcing kanta takeyi..........
"I'm very sorry Ummi,kisani ah addu'a please nima bansan ya akeyi nakesha ba inraina yabaci ne nakeji invanshaba banajin dadi"........
Gyada mishi kai tayi ahankali cikeda tausayinshi sannan tace"go to sleep now and whenever you're angry just come to me first I'll surely make you better if I'm not around recite the holy book babu abunda yafishi Imam you also have your wife"....
gyada mata kai yayi tareda hugging dinta lightly sannan yataimaka mata takwanta seda ya tabbatar tayi bacci sannan yawuce dakinshi shima......

Washegari aka kai Ummi hospital wurin likitan da take gani sannan akayi mishi bayani dalla dalla bakaramin dadi yajiba jin Ummi tafara magana donshi harga Allah yajima da cirema Matar hope din rayuwama bakidaya dubada irin wahalar dayaga tanasha acan baya...
Hamdala yayi ga ubangiji sannan yace congratulations Ma'am Ummi dake kan wheelchair tasaki murmushi tareda cewa thank you.......
Duban Almustapha yayi sannan yace tanasha wayancan drugs dinne haryanzu?..
Gyada mishi Kai yayi ahankali sannan doctor din yace to zamuyi mata test semuga in akwai problem ajikin nata but still tacigaba da shan magungunan zuwa nanda one month kafin muga abunda Allah zaiyi kuma......
Godiya Almustapha din yayi masa yayinda yarubuta musu test din dazasuyi sukaje sukayi akace washegari suzo ku karbi rasult aikuwa washegari Almustapha da Sulaiman ne sukazo su kadai...
tabbatar musu likitan yayi kan komai is normal kawai tacigaba da shan drugs din Sulaiman ne yadubi likitan sannan yace"are you sure doctor,if akwai matsala ko wajema zamu fidda ta mukam so advisibly mezaka ce?".....
Murmushi likitan yayi sannan yace"I guess you'll get thesame answer ko kunje can din sabida duk wasu facilities munadasu anan and we did all that we can bamuga komaiba so kaga this's the only taimakon dazan iyayi kenan shiyasa nabata magun gunan tun acan baya and alhamdulillah tafara samun sauki inaga mubari nan da one month to two months dai haka inbabu wasu improvement din nidakaina zanyi referring dinku to can din I've connection with so many hospitals outside the country"........
Mika masa hannu Almustapha da Sulaiman sukayi suka masa godiya sannan suka fice don komawa gida.......

Cikin sati biyu jikin Ummi yayi sauki sosai don yanzu muryarta nafita clearly gakuma wani karfi da sauyi datakeji acikin jikinta hakanan Asma'u dukyanda take gudun Ummi tanajin kunyarta dole seda ta rage don kullum Ummin sake janta jikinta takeyi Itama kuma hakan nasata sake sakewa da Matar.......
Bangaren Almustapha kuwa har anyi convocation dinsu amma baisamu yajeba sedaga bayane yaje yakarbo certificate dinsa he's now fully a Medical Doctor ranar da Asma'u taga certificate din agurin Ummi bakaramin farin ciki ta tayashiba don harjitake kamar nata ne even though other part na zucuyarta natuna mata burin datasha kan zama medical doctor amma yanzu yatafi invein sede intayi laakari da mu mutane muna planning life dinmu ne without knowing what Allah has install for us, indeed he's the best of planners and she's sure yayi mata wani tanadine shiyasa komai yayi turning out this way intayi irin wayannan tunanin takanji dan sanyi aranta.........
Acikin sati buyunnan kuma fuskar Almustapha tayi bye bye da kallon na Asma'u don haryanzu gudunshi takeyi she always find a way to get away from him inyashigo tayi bacci sanda zaifita kuma tana aiki ah kitchen dakinshima tayi bye bye dashiga don baya taba fita batareda yagyara koina ah dakinba hakan yasa Itama tadaina zuwa abinci kuwa Iya Jamila kekaimusu shida Sulaiman inkuma shi kadai zaici takai mishi daki...........

Acikin wayannan kwanakin ne kuma Hajiya Muniba tatare abangaren da akayi mata kusa da nashi amatsayin Matar Mai Martaba hakanan dataji labarin jikin Ummi gurin Mom har gida tazo taduba Ummi din cikeda tausayinta.......
Ummi ma batayi mata wani haliba don kuwa ance bakonka annabinka and besides dan tana matar mahaifinsu Almustapha bazata wulakantataba tunda ita tanada mutunci kuma daman ita mutumce me hakuri dasaukin kai.......
&*&

Yautakama laraba kuma yaune Mai Martaba yabashi wani nannauyar aiki na boreholes da za ayi ah unguwannin talakawa beso aka bashi wannan task dinba sede Mai Martaban cewa yayi this's one of the things that will make you close to your people Son katuna 5 month aka baka kayi proving kanka innocent and a month has passed now you've to be punctual.......
Gyada ma Mai Martaban kai kawai yayi sannan Mai Martaba yasa Galadima da yayimasa bayanin unguwannin dazaiyi aiki na tonon boreholes din dakuma kudin da aka bayar don already kudin nagurin Galadiman.........

Godiya yayima Mai Martaba din sannan yajuya yafice don komawa bangarensu yasauya kayan sarautarnan because becika son fita dasu ajikinsaba kuma yanason leka Mallam Hudu yau din shiyasa ma yayi deciding komawa yacanza kaya kafin yafice tunda seda yanma ne zasu zauna magana da Galadima din.............
Straight dakinshi yawuce bude kofar dakin yayi yashiga tareda wucewa gaban wardrobe dinshi yabude yana neman kayan sawa jiyayi kaman motsin mutum ah bandaki mamakine yakamashi donshidai yasan masu aiki baswa yimasa wankin toilet dakansa yakeyi don tuni yacire rai da aikin Asma'u ma tunda gudunshi takeyi yanzu...............
Amma sebai damuba acewarshi koma wayene zefito ai dauko kayan dazai saka yayi yashiga canzawa haryagama sannan yakarasa gaban mirror yana gyara lallausar gashin kanshi jiyayi anbude kofar bandakin don haka seyakalli direction din toilet din tacikin mirror din ido hudu sukayi da Asma'u dake daure da towel dako gwiwarta batakaiba ga gashinta ma ah tsefe duk jikeda ruwa da alama wankesu tayi yanzun.............

Mutuwar tsaye tayi agurin gabadaya takasa motsi ma shikuwa saurin dauke kanshi yayi sakamakon jin yanda gabadaya jikinshi yayi wani irin yarrr.............
Cigaba da gyara gashin shi yayi batareda yasake duban inda takeba ganin tarasa nayine sekawai tafashe da kuka ah gurin.........
Mamakine yakamashi aranshi yana"itakuma wannan me akayi mata,saka cumb din yayi cikin drawer sannan yakoma kan gadon shi yakwanta tareda lumshe ido don jiyayi lokaci daya yafasa fitan ma baki daya daman yana nemanta suyi magana to opportunity yasamu yanzu he can't just waste it.......
Jin takiyin shiru ne yasashi cewa...
"wanine yadake ki?".....
Kaman wanda yana kallonta tashiga jijjiga kai sannan tace "bakaine kaki mikomin hijab dinaba".......
Tashi yayi yazauna tareda kallonta yana jijiga kai unbelievable donshi bemasan ina hijab dinta yakeba why is she trying to accuse him kuma.........

Kuka takuma saki cikeda shagwaba tana kara kakkare jikinta takasa kallonshi tace"kadaina kallona please kunyanka nikeji"......
Wannan karan seda yadan saki dariya dukda batajiba da kaman bazaiyi magana ba sekuma yace...
"narike kafanki ne konace kizo dakina kiyi wanka?".......
Sake kokarin daga kafarta tayi amma takasa don gani take intasake wani step towel dinma fadi zaiyi gabadaya gawani kunyarshi datakeji itakam yau su Afiya sun cuceta dasuka ce tazonan tayi wanka don zasuje gaida Hajiya Muniba ne dukansu Amira tashiga bandakinta Afiya tashiga na dakinsu don suyi sauri itakuma sukace tazonan tunda dakin mijintane ae abunda yasa tazodin sabida talura kwanannan becika zamaba around this time ba amma se Allah yakawo shi kuma at the wrong time...........

Jin tayi shiru batace komaiba yasashi maida kanshi yakwanta tareda sake lumshe idanunshi yana"inkin gama kukan kizo muyi magana".....
Wani harara ta daka mashi wanda shi baimasa tanayiba don ba kallonta yakeyiba cikeda takaici ga hawaye nabin kuncinta tace"to kazo kabani hijab dina".....
Batareda ya kalleta ba in a serious tune yace..
"bandauka ba Asma'u"...yanda yakira sunanta sedayasata jin wani iri kafin ahankali tace "nasani ai nakasa daga kafana ne please kamiko min yana kan bedside dinka",batareda yakalli inda takeba yadubi bedside din nashi aikuwa hijabin na ajiye dukda aranshi yanajin taraina mishi wayau nema da tace takasa tafiya hakan kuma behanashi wurga mata hijab dinba aikuwa kan jikinta yafada cikin sauri tarungume hijab din jikina karkarwa tafara neman yanda zatayi tasaka aikuwa Allah yataimaketa tasadin sede gaba abaya......
Hanyar kofa tayi cikin sauri zatafice yayi saurin tashi tareda binta cikin zafin nama yatsaya abayanta ya danne kofar wanda hakan yasa takasa budewa dukda ba key yasaka ma kofar ba hakanan kuma tanajin inuwarsa abayanta cikin sauri tajuyo yayinda hawaye suka fara zuba tana kabude min don Allah inta.. kasa karasa maganar tayi sakamakon arba datayi da kyakyawar fuskarshi ga gashinan yasha gyara sewani glowing yakeyi gashi dab da'ita yake ko numfashi kwakwara takasayi sema kamshin turarenshi daya addabeta don closeness din yayi yawa harsuna iya jin numfashin juna..........
Sa hannu yayi ahankali tabayan kugunta yasa key akofar sannan yace cikin cool voice dinshi...
"wipe those tears away"......
Goge kwallar tashigayi bashiri amma still wasu nazuba non stop samun kanshi yayi dasa hannu yana tayata goge kwallar aikuwa segashi tadaina cikin muryar dabaisan yana da'ita ba yace"magana zamuyi ba wani abu zanmikiba"......
Kaman zata kuma fashemai da kuka tace kabarni don Allah inje insaka kaya zandawo yasan karya takeyi inta tafi bazai sake ganinta ba don haka yace..
"no you're not going anywhere besides kinrufe jikinki ai kuma ma cemiki akayi kallon ki zantayi?"yayi maganar cikeda rashin damuwa......

Tayi mamakin yanda ya sake yana mata magana kuma talura shima baida niyar barinta ta tafin inbata tsaya taji mezaice dinba ga closeness dinsu na damunta dakyar take iya numfashi ma and talura shibaima wani damuba(araina naje Jan ajin kike ji yarinya)......

"Miyene maganar to?",takarashe maganar tana turo karamin cute pink lips nata shiru yayi yana kallonta wanda yasata saurin sauke kanta abunda bata saniba shi tunanin yanda zaiyi putting words din yakeyi.......
Sunfi three minutes ahaka kafin dakyar ya'iya cewa...
"you requested something the other day"...
Cikeda mamaki tana nuna kanta tace"me?".....
Seda yaja mata aji sannan yagyada mata kai kadan......
"Meyene abun nikam namanta", tayi maganar innocently"........
Dan sa hannun yayi ya wargaza gashin kanshi yarasa tayaya zaiyi mata bayani tagane shikuma yakasa fitowa directly........

Cikeda kaguwa tace"Yaya Almustapha miyene nifa namanta".......
Dan jada baya yayi kadan sannan yace "inbaki tuna ba shikenan"....
Bakaramin mamaki yabataba itakuma harga Allah takasa tunawa kwata kwata..........
Pouting lips dinta tayi"intafi kenan?".....

Sa hannu yayi cikin aljihun wandonshi yana kallon ta sannan yagyada mata kai ahankali juyawa tayi tabude kofar harzata fice yayi saurin cewa...
"you said something about being my friend"..........
Tsayawa tayi cak gurin yayinda zuciyarta tashiga bugu so fast"so,he wants to be her friend?"...



Hello Dearies nasan Kuna kewar Magajiya dayawa....to tell you the truth nima nayi kewarta but soon zakuji daga gareta tace ingaisheku duka and she's waiting for your replies......
Kuyi hakurifasako nakawo nima....


Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:46 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*

Written by *Zeeneert*.....


*Zeeneert*@wattpad....

*Wannan page din nakune Sakeenad' ta gidan sarauta fans and Raihanat na gidan Miemiebee*.....d'

*Page 39*

*NOT EDITED SO,Avoid typing errors please*

Juyowa tayi ahankali tana kallonshi sabida tanason kara tabbatar wa maganar daga bakinshi tafito ko aa sede da mamakinta babushi ah gurin da alama yakoma can cikin dakin kokuma yashige toilet...........
Jiki ah sanyaye tawuce dakinta samun Amira tayi harta gama shiri tanata mita wai tashiga wanka kaman me canza fata.....
Itadai Asma'u batace mata komaiba don haushinsu takeji ayanzuma gabadaya gani takeyi su suka jamata komai ma daya faru karasawa tayi gaban wardrobe dinta don neman kayan dazata saka................

&*&

Mama haryanzu naji shiru Mai Martaba beyi taking decision ba kodai yabama wani ne bamusani ba?, Zaliha takarashe maganar ta fuskarta daukeda damuwa..........
Magajiya ne tadan dafa kafadarta sannan tace"mekikeci nabaka na zuba ne babu yanda za ayi ya dauki matakinnan batareda nasaniba kumama inatunanin yamanta da zancen ne dubada yanda abubuwa sukayi mashi yawa kwanan nan amma zan sakeyi masa magana kikwantar da hankalinki.....
Dan ajiyan zuciya tayi tana"Allah yasa to"....
Amin Magajiya ta ansa sunanan zaune Sulaiman yashigo fuskarshi daukeda fake smile don kwata kwata yakasa gane kan matarshi tunda tafara yawan ziyartar mahaifiyartasa and it seems like bakinsu daya yanzu shidai yazuba musu ido ne yaga karshen gudun ruwansu dukda yakanyima Zaliha nasiha in directly kullum babuma abunda yafi daga mishi hankali ayanzu irin yanda tayi fatali dashi batama da lokacinshi kwata kwata acewarta inbaidawo yafara fighting for the throne ba to yayi bye bye da zaman lafiya tsakaninsu gashi shi mutum mai karfin sha'awa da bukatar mace akodayaushe tareda shi but it seems like she's turning her back on him ma gabadaya".........

Magajiya ne takalleshi tareda tabe baki zama yayi gefenta cikeda kulawa sannan yace"Ina wuni Mama"......
Batareda ta kalli inda yakeba tace...
"lafiya lau".....
Murmushin dayafi kuka ciwo yayi sannan yace...
"dazun nashigo kina bacci ai"....
"Oh"...
Shine kawai abunda tace mishi bangaren Zaliha kuwa ko gaisuwar ma baisamu ba yafi minti goma zauna kafin yayimusu sallama yafice Allah yagani shidai yana sauke hakkinshi amatsayinshi na Danta straight bangaren Mom yayi batanan tana bangarensu Almustapha don haka yasamu guri yazauna ah parlourn tareda jingine kanshi ahaka har daya daga cikin bayin takawo mai ruwa ta ajiye tafice abunta ba ajimaba kuma sega Sumayya tafito daga dakinta jikinta sanye da riga da alama ma rigar bacci ce iya gwiwa se hannunma siririya dukdama rugar nada dan fadi bata nuna shape din jikinta sosai ba kiran daya daga cikin bayin tashigayi don harga Allah batama lura da mutum ah parlourn ba shikuwa jin muryartata ne yasashi dagowa seda zuciyarshi ta buga sakamakon kallonta dayayi cikin wannan yanayin saurin dauke kanshi yashigayi yana istingifari aranshi........

Baiwar ne takaraso gabanta tareda sunkuyar dakai tace"gani Yaya Sumayya"......
Oat zaki hadamin in sha Sakeena I'm somewhat peckish.......

Cikeda ladabi yarinyar da aka kira da sakina ta sunkuyar dakai sannan tace to kafin tayi hanyar kitchen don aiwatar da abunda Sumayyan tasakata yi din......
Sumayya kuwa juyawa tayi don komawa dakinta se idanunta sukayi carab kan Sulaiman fuska daukeda murmushi tayo hanyar parlourn tana...
"laa Yaya Sulaiman kananan dama miyasa bakayimin magana ba?".......
Ganin tana yowa direction din dayake yasashi saurin cewa "Sumayya just go back to your room Inbazaki iya sa something matured ba karkizo kusa dani please"yakarashe maganar????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
hankali tashe donshi kadai yasan meyakeji kuma wallahi intayi tazi gurin shi ahaka yasan zai iyayin abunda zasuzo suna nadama dagashi har ita".........
Tabe baki tayi sannan tajuya don komawa daki don itadai Allah yagani bataga abun tada hankali anan ba ina ruwanshi tunda ba jikinshi baneba...........
Komawa tayi daki tadale gado abunta don batama jin sake komawa gunshi bare yasake bata kusa sede me dukyanda taso tacigaba da kallon da takeyi ah laptop din dake gabanta kasawa tayi sabida gabadaya tunaninshi ya mamaye zuciyarta gashi kaman ma yana cikin damuwa ne tashi tayi ahankali kamar wata marar lafiya tana contemplating taje gunshi ne ko aa daga karshe dai tanemi zani tadaura tareda saka hijab tafice still yana parlourn kanshi na kallon sama idanunshi ah lumshe karasawa tayi tazauna gefenshi sannan tace"I'm sorry"........

Dago da lumsasun idanunshi yayi ahankali yadaurasu kanta sannan yace...
"For what Sumy?".....
Dan turo baki tayi don Itama batasan dalili ba shiru yayi nadan dakiku kafin yace..
"yanzu fisabilillahi kowani namiji ma yazo haka zakifito agabansa?"........
Kaman zatayi kuka tace"Kai Yaya Sulaiman kacika mita wallahi yama za ayi infito gaban wani namiji haka ku ai yayuna ne shiyasa"......
Girgiza matakai yashigayi ahankali sannan yace..
"still baidace ba Sumayya niba muharraminki baneba besides ko blood Brother dinki baidace kifita haka gabanshiba at this your age sabida shaidan you don't know what he's capable of".......
Kallon he's very serious tace to naji zangyara.......
"Kimin alkawari Sumayya,because inada matukar kishi akan abunda nake so"yakarashe maganar murya akarye.......
Dan ware idanu tayi don she's very confused murmushi yasakar mata tareda dan riko hannunta yana kallon cikin idanunta sannan yace..
"Yes Sumayya, I'm in love with you,I love you Sumyna" yakarashe maganar gabadaya white teeth dinshi bude daya karama fuskarshi kyau hakanan kuma yasata sake fadawa cikin duniyar lumsassun idanunshi they're busy looking into each others eyes shi damuwarshi shine taga irin son da yakemata ko Allah zaisa ta agaza mishi while on her side kuma gabadaya she's so shocked and out of words tama rasa mezata cemashi sede all she knows that shine she feels thesame way.......
Sunfi minti uku ahaka gyaran murya sukaji anayi akansu Amira ne da Afiya cikin sauri Sumayya tadauke kanta cikeda jin kunyarsa dariya su Afiya suka kwashe da tana niyan tashi yayi saurin sake riko hannunta yadawo da'ita tazauna bedamu da presence din kannen nashiba cikin kakkausar murya yace"baki bani amsa ba Sumyna,I said I love you I want to spend the rest of my life with you will you mind doing thesame?"yakarase maganar kamar wani maraya..........
Murmushi kawai Sumayya tayi yayinda tatashi wannan Karan tayi daki aguje shima murmushin yayi yanabinta da kallo harta kule masa yes bata furta masa da baki ba but he's very sure she feels thesame way......
Afiya da Amira kuwa se ihun murna suke Amira na nidaman nasani there is something between you two.....
Tashi Sulaiman yayi yana to yan sa Ido ana ruwa kuna irgawa nidai atayani campaign......
Amira ne tace ae dolema Yaya Sulaiman cikin sauri Afiya tace"kinmanta yanada sweetheart ne nidai babu wata campaign dazanyi banason Sumayya taje gidan dazata hadu da kishiya".....

Dan shiru Amira tayi cikeda zolaya tace kumafa hakane Yar uwa,yasan zolayanshi sukeyi amma seyayi kansu yana..
"nalura yarannnan kunraina ni
dayawa".....
Hakuri suka shiga bashi suna wasafa mukeyi Yaya Sulaiman, murmushi yayi sannan yace I know amma please kada ku birkita min ita akan maganar kishiryannan tazo tace tafasa........
Bazamuyi ba Allah Amira takarashe maganar tana dariya mischievously.......
"Better yakarashe maganar tareda barin bangaren don Almustapha yace masa yanason suyi magana da yanma akwai abunda zaiyi mishi".......
Sede koda yaje baisameshi ba donhaka seya zauna gun Ummi suna hira abunsu harlokacin sallar maghrib yayi.....
****
Around 9:30pm Magajiya ta'isa bangaren Mai Martaba don tasan by now yana side dinshi sannan bekai ga kwantawa bacci ba.......
Koda tashiga dakin yafito daga wanka kenan yana tsane jikinshi karasawa tayi cikin sauri tareda karban karamin towel din daga hannunsa tashiga taimaka masa dukda ransa besoba amma bai hanataba don aganinshi inyana yawan shunning nata down bawai tana kyauta mata baneba....
Seda yasauya kaya zuwa na bacci ganin haryanzu batace komaiba yace..
"lafiya Magajiya akwai magana ne because ni I'm going to bed now".....
Cikin sauri tace daman ranar nayimaka magana kan rike household kuma haryanzu banji kacemin komaiba zama yayi gefenta sannan yace"kinsan Allah namanta kwata kwata gwanda ma dakika tunamim"....

Murmushi tasakar Mai kamar wata mutumiyar arziki sannan yace"inshallah Allah I'll see what I can do by tomorrow morning jikin naki yana damunki sosai be dakika damu har haka? Yakarashe maganar yana kare mata kallo...... ....
"Dasauki Mai Martaba kawai dai nagaji kasan shaanin tsufa",shidai gyada mata Kai kawai yayi dukda yana mamakin ta haryau nawai tanason adora wani in her place bayan yariga yasan Magajiya dason mulki tunda"......
Saida safe tayi mishi sannan takoma bangarenta....

Bangaren Almustapha yana zaune ah parlourn yana jiran isowar Sulaiman yayi shiru gabadaya yana lissafe lissafe shikadai har Sulaiman din yashigo. .......
Hararanshi Almustapha yayi sannan yace...
"where have you been?"......
Ziyara naje Sulaiman yabashi amsa kai tsaye dukda ran Almustapha yabaci najiranshi dayasa yayitayi besa yakuma tanka mishi ba......
Seda Sulaiman din yagaji da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login