Showing 117001 words to 120000 words out of 235422 words

Chapter 40 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3500

yawanci .......
Tananan zaune tahango Ummi tafito daga dakinta jikinta sanye da wani tsadadden lace golden colour wanda bakaramin karbanta yayiba nikaina nayi mamakin yanda take takunta majestically kaman ba'ita ce kezaune kan wheel chair two months back ba,karasawo parlourn tayi tana Habibty ke kadai ah parlour?...........

Cikin sauri tadan ja numfashi tareda gyara fuskarta don batason ma Ummi tagane tayi kuka don seta tada hankalinta yanzu murmushi tasaki kafin takalli Ummin data karaso cikin parlourn yanzu...
"Eh Ummi su Amira harsun wuce bangaren Mom",dake yanzu can suke kwana Sumayya takoma makaranta Itama tana final year yanzun basu cikason barin Mom din itakadai ba.........
zama Ummi tayi kafin tace"to shine kikayi zaman ki ke kadai dakin sameni ah daki ai musha hirar mu",yar dariya Asma'u tayi tana kallon Ummin akullum matar kara kyau da fresh takeyi gawani hutu datasamu ya'yanta kuwa kula suke da'ita kamar wata kwai komai takeso shi sukeyi mata bata manta ranar da Ummi tafara tafiya yanzu kusan three weeks kenan Almustapha da Sulaiman baswa gari sunje Giwa ganin ya ayyukan asibiti ke wakana amma data kira tafada mishi wuraren karfe goman dare ah take suka kamo hanya yana isowa gida yazo yarungume Ummin yana...
"I'm so very happy Ummi kiyi tafiya ingani please!"......
Murmushi Ummin tayi cikeda Son Dan nata itakanta tasan she's so blessed to have all her children dama Sulaiman datake ganinshi kamar Dan cikinta kafin tataka kafar normal.......
Sakan baki Almustapha yayi he really can't believe it Ummi can walk like before cikeda excitement yadinga Ummi"ya akayi hakan tafaru,how did this happen?".....
Jan cheeks dinshi tayi tana smilling sannan tace"ikon Allah Imam,I don't know either kawai yau jinayi inason ingwada tashi senaga natashi cikin ikon Allah without witnessing any sought of pain haka na taka kafarma normally, it's Allah's miracle Imam and that happens only because of all your prayers and care"tayi maganar tana nuna dukansu dake daki da hannunta fuskarta daukeda annuri don Allah kadai yasan how much her children means to her which includes Sulaiman and Asma'u aganinta batada wani family daya wuce su they're all she needs now.......
Dan numfasawa Asma'u tayi tana tuna duk abubuwan dasuka faru aranan itakanta she was very happy because duksanda taga Almustapha ciki farin ciki jinta take kaman tafishi farin cikin ma because her happiness lies in his happiness.......

Ganin tanata murmushi ne yasa Ummi cewa"to Habibty memuka samu ne kike ta murmushi ke kadai"......
Yar dariya Asma'u tayi tareda sa hannu ta boye fuskarta alamun kunya..
"Babu komai Ummi"....
Dariya Ummi tayi kafin tace"sirri ne kenan komi?"....
Itadai Asma'u se dariya takeyi kawai murmushi Ummi tayi sannan tace....
"ko duk murnan Mijinki zai dawo gobe kikeyine gashi keko kwalliya bakiyi mashi ba babu lalle babu kitso Ma'un Imam?", Ummi tayi maganar cikeda zolaya......
Asma'u da mamaki yacikata tace.....
"Ummi dagaske gobe zaidawo?",don harga Allah batada labarin....

Ummin ma damamaki ah fuskarta tace befada miki bane ba?....
Dan sunkuyar dakai Asma'u tayi don batason tace mata tunda yatafi basuyi waya ba tana iya yima Almustapha fada shiyasama kawai tace"may be yanason yayi surprising dina ne to"...
Murmushi Ummin ma tayi tana"to nikam nayi baran barama kenan to muma zamuyi surprising dinshi gobe dasafe zansa akawo me kitso da lalli tazo tayi maki har gida"....
Cikeda kunya Asma'u tace...
"thank you Ummi"
Dukdama bawai ranta naso bane ba suna cikin hakan ne wayarta tashiga ringing kallon screen din wayar tayi"Mr Taciturn" ah rubuce wani irin farin ciki da nervousness taji yaziyarce ta lokaci guda sede bazata iya daukan call din ah gaban Ummi ba Ummi dake gefe tanaji har wayar ta tsinke aka kuma shiga sake kira bayan wasu mintuna tuni tagane wayene don haka tace"tashi kije ciki ki answer call din Mijinki"......
Asma'u kaman wanda jiratake tatashi sumui sumui tawuce dakinta sede kafin ma tashiga dakin call din ya katse turo baki tayi tareda shiga dakin tarufe kofar kafin takoma bakin gado tazauna tafi minti biyar bekira ba kuma tasan dakyar yasake kira tama gode Allah dahar yakira sau biyun don haka seta dauki wayar tayi dialling number shi haka yashiga ringing har ya tsinke be dauka ba cikeda kewanshi tashiga sake kira se ana ukun ne yadaga shima har yakusa tsinkewa...........

Kasa magana tayi shima shiru yayi dukda yanason jin muryarta amma ganin yau itakeji da mulkin yasashi cewa...
"inbazakiyi magana ba zan katse I've alot of things to do"......
Kawai saita sakinmai kuka ta wayar Allah kadai yasan yatake ji gakuma kewarshi datayi amma don wulakanci abunda zaice mata kenan after good 10days da rabuwansu bekirataba seyau and this's all she get from him........
Almustapha dake kwance kan gado ya lumshe idanunshi ahankali harcikin zuciyar shi yakejin kukan nata shikanshi yarasa miyasa kwanan nan yafara damuwa da al amurar yarinyar sosai yau kwananshi goma ah garin nan akullum bashida tunani inya zauna shikadai senason jin muryarta medan karen amo dakuma wannan shegen shagwabar datake mishi aduk sanda suke tare,he just missed everything about her wanda tun yana daure zuciyarshi wurin ganin bai kirataba har yakasa yaudin seda yakira dukdama gobe zai dawo........
Ahasale yace"miyena kukan to?".....
Batabar kukan ba hakan bata kulashi ba tashi yayi yazauna akan gadon tareda jingunuwa da gadon sannan yadauki pillow ya rungume akirjinshi in a very calm voice yace"Asma'u ba tambayarki nakeyi ba,miyene abun kuka ah abunda nace din?",don yalura inmasifa zaiyimata bazata dena kukan ba.......
Yanda yayi maganar seda tsikar jikinta yatashi hakanan batasan sanda tatsai da kukan ba tana jan numfashi kafin ta'iya cewa "bakaine ba daga kirana seka fara min masifa",sekuma taci gaba da kukan don data tuno abunda yafada din setaji ranta yasake baci..........
Cire hannunshi yayi daga jikin pillown tareda hargitsa gashin kanshi aranshi yana"ya ilahi!"......
Kafin dakyar ya'iya cewa"is this the reason you're crying?"...
Gyada Kai tayi kaman wanda tana gabanshi cikin sigar lallashi yace...
"to I'm sorry shikenan?"......
Nanma gyada kan takumayi kaman tana gabanshi.....
Jin batayi magana ba yasake kasa da murya kafin yace"to baki hakura bane komi?"......
Jin yanda muryarshi tayi batasan sanda tace nahakura ba yar murmushi yayi aranshi yana"so childish" sannan afili yace...
"to seda safe"......
Ware idanu tayi batasan sanda tace....
"Daman kirana kayi kasani kuka?"....
Rasa dalilin dayasa yakirata yayi shima shidai yasan he just want to hear her voice and nothing else amma seya bingire da
"daman nakira inason magana da Ummi ne nayi ta kiran layinta bata dauka ba shiyasa amma bartama kawai nasan tayi bacci yanzun", bejira cewarta ba ya katse call din......
Takaici ne ya'isheta watoma yakirata ne badan yanason magana da'ita ba don wulakanci Ummi yakeson magana da,wulli tayi da wayar yayinda batasan sanda taji hawaye sunfara bin kuncinta ba it's all her fault data saka ma ranta son the wrong person dakyar tasamu bacci yayi awun gaba da'ita..


*Wallahi kunrage comments fans,the more you comment the sooner I type*.....

Love you alld'


Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:51 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad....

*Page 45*.....


&*&

Washegari karfe tara yayima mai lalle da kitso ah masarautar haka Ummi tasa aka gya????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ra surukarta tsaf se wuraren shabiyun rana suka gama kafin Matar tatafi karkuso kuga hadaddiyar lallen da akayima Asma'u hakama kitson bakaramin kyau yayiba se sheki yakeyi murmushi Ummi tayi tareda cewa"yanzu naga kinfito ah Matar aurenki"......
Dariya Asma'u tayi yayinda tace barinaje na dora abinci to don daman se yanma zasu iso.............
Ummi ne tace to yayinda Asma'u tawuce kitchen don tace ita dakanta zatayima Almustapha abinci yau fried rice tayi wanda yaji naman kaza gaja gaja se coslow da zobo drink because tasanshi sarai baicika son atara mishi abinci kala kala ba haka tadama mai fura da Nono tasa ah fridge dinshi tasan definitely ze iya sha da dare kafin yakwanta kokuma gobe dasafe,seda ta tabbatar komai yazama set kafin tawuce dakinta donyin wanka.......

Around 4:00pm haka tahade cikin wata hadaddiyar blue shadda datasha aiki bakaramin kyau Asma'u tayiba sewani sheki takeyi ita kadai haka tayi sallar laasar tunda ta'idar takejin surutu yakaru acikin gidan ga bayin sekai kawo sukeyi akai akai can kuma setaji muryar Sulaiman yanayima Almustapha sannu da zuwa wani irin dadi ne yaziyarce ta jin ya'iso lafiya seda tagama addu'o'inta sannan ta ninke sallaya tadauki hadaddiyar gyalenta tayafa tafice ah dakin baya parlour yanzu hakanan babu kowa da alama sunbarshi yashiga ya huta kenan dakinshi tayi tareda knocking kofar.........
Almustapha dake zaune bakin gado gabadaya yadamu yaganta don shi soma yayi yayi arba da'ita first days shigo haka tun yana parlour yadinga leke leke kozega inda zata fito amma babu ita har yakai ga shigowa dakin don haka koda yaji anbuga kofar se yasama ransa may be itane cikin muryar shi me amo yace"Come in".......
Turo baki tayi kafin tashiga dakin tana....
"he'll always be the Taciturn as he's".......
Tunda tashigo yakafeta da lumsassun idanunshi wanda har hakan yasata jin wani irin uneasiness murmushi tasaki wanda yafidda kyawawan hakwaranta tareda tareda bayyana dimples nata sannan tace...
"sannu da zuwa"...
Seda yadanyi shiru na sakanni kafin yace "yauwa sannu"......
Zama tayi gefenshi tareda dubanshi cikeda kulawa"kagaji sosai ko Yaya imam?".....
Murmushi yasaki tareda jan karan hancinta dadan karfi...
"kedai adole kinmaida sunana Yaya Imam"......
Cikeda shagwaba ta taba hancinta tana "auch!dazafi fa"....
Yar dariya yayi"serves you right".....
Batarai tayi da turo baki ahankali tace "yadawo kuma ze isheni da mugunta"......
Sarai yajita haryana shirin tashi seyayi saurin dawowa yazauna tareda matsowa dab da'ita"mekika ce?"....
Cikin sauri tadan jada baya ganin closeness din yayi yawa kafin tace...
"nifa bance komai ba".....
Tashi yayi tareda shigewa bathroom yana"matsoraciya kawai".....
Itama harara tabishi dashi kaman wanda yana kallonta aranta tana"nidai ba matsoraciya baceba karfina akafi",gashi ita koma yaba lallenta baiyi ba bare akai ga batun kitso dake bayan dankwalinta..........

Haka tatashi tafice don hada masa abincinsa tasan wanka zaiyi shima koda tashiga kitchen daukar abincin ji tayi su Talatu na zancen an yi releasing Magajiya da yanman nan daga under house arrest"Hindatu ne tace kinga yanda tayi baki kuwa gashi susan da takeyima ya karu minti minti gawasu kuraje sun fiffito ah jikinta babu kyaun gani".......
"Hmmmm Allah ba azzalimin bawan sa bane ae",cewar Hindatu......

Itadai Asma'u karasawa tayi cikin kitchen din tadauki abunda zata dauka tanajin sunata zancen Magajiya da alama ma basusan da shigowarta ba kokuma sunji motsin nata amma basu gane itan bane itadai damuwarta Allah yasa kada matar tazo musu da wani problem kuma they live in peace for the past two months batason wani damuwan kuma...........
Ajiye abincin tayi kan dinning table jin wayarta tayi ringing kafin tawuce dakinta cikin sauri don recieving call din........
Aisha ce cikeda murna tadaga call din tana"badai har kinshigo gariba?".....
Dariya Aisha tayi daga daya bangaren tana"yanzunnan naiso gidan Aunty Suwaiba",ayya ya hanya Aisha?....
Alhamdulillah Ma'un Musty naga news all over mijinki na wuta fa.......
Itadai Asma'u dariya tayi tana "Zaki fara ko kedai yanzu bar maganarnan yaushe zakizo min?".....
Dan shiru Aisha tayi tana tunani kafin tace"cikin weekend in Allah ya yarda".......
"Kai Aisha har weekend,nikam gaskiya yayi nisa yaufa wednesday" Asma'u tayi maganar kamar zatayi kuka..........
Ke wasa nakeyi miiki amma gaskiya se Friday zanzo inada abunyi gobe badon Asma'u tasoba tace to shikenan Allah yakaimu Friday din kada kuma ki manta tsarabana na kaduna.........
To naji cewar Aisha tana dan dariya, murmushi Asma'u tayi"ba'in barki kihuta kin kwaso gajiya kigaida min Auntyn please".......
Daganan sukayi sallama Asma'u ta katse call din.......
Jijjiga wayar tashigayi yayinda take fatan Allah yasa Asiya ma cikin watan nan zatazo Zaria don tace mata takusa zuwa gari itada Yaya Aslam........
Ajiye wayar tayi kafin tatashi tafice tadauki abincin Almustapha tawuce dakinshi koda tashiga haryayi wanka yasauya kaya zuwa kananan kaya white T-shirt sekuma jeans black sewani yalki yakeyi shi kadai ajiye abincin tayi kan stool kafin tace....
"ga abinci Yaya imam"
Dan yatsina fuska yayi don Allah yagani bayajin yunwa kwata kwata ahankali yace"I'm not hungry kibari se anjima".....
Cikeda damuwa tace"kanasamun kaci abinci mekyau acan ma kuwa?, gashi harkayi baki ka rame please eat something"tayi maganar cikin sigar lallashi.....
Kai tsaye yace"Allah banajin yunwa ne"......
Gyada masa kai tayi sannan tace to
"Inkawo maka ko fura mana kasha"...
Gyada mata kai kawai yayi alamar to don yasanta invai yardaba tadinga yimasa jaraba kenan........
Cikeda Jin dadi tadauko furar ah firijin dakinshi ta ajiye mishi babu bata lokaci yashiga sha don yanzu yakan ci abinci ah gabanta,seda yagama shan furar tas sannan ya ajiye bowl din itakuma tana zaune gefenshi tana karema features dinshi kallo batareda ta ankara ba taji yana gyaran murya furgigit tayi yayinda lokaci guda kuma wani irin kunya ya lullubeta batareda ta kalleshi ba tace"Harka gama Sha".........
Almustapha da idanunshi kekanta haryanzu yace"kallon na menene kuma?"......
"Ni na kalleka?",tayi masa tambayar tareda tashi ta kai hannunta don daukar bowl din furan don taganta empty........
Bata ankara ba taji yakamo hannunta ahankali yana karema lallin kallo jin tana jin wani iri yasata kokarin janye hannun amma seya sake ja cikin sauri wanda hakan yasa suka fada kan gadon baki dayansu yayinda take samanshi harsuna iya jin numfashin
juna rumtse idanunta tayi ahankali gawani electric shock dataji ya mamaye duka illahirin jikinta bangaren Almustapha ma hakan ne,besaki hannu ba hakanan bedena kallon lallen ba cikin rada yace"miye wannan ahannun ki?"..............
Asma'u da idanunta ke rumtse takasa kallonshi jin yayi magana batasan lokacinda tabude oily eyes dinta tadaura cikin nashi ba,shima kallon ta yakeyi yayinda dukansu kamshin turaren jikinsu ya gaurayu ya bada wani irin special scent....
Wannan karan bin zanen lallen yakeyi da fingers dinsa yana tracing kafin yakuma yin kasa da murya"what's the name of this Asma'u?"......
Batasan sanda tasauke numfashi ba tsabar yanda muryarshi keda effect akanta cikin tsoro tsoro da muryarda take cracking tace
"it's henna design"......
Wannan karan murmushi yayi tareda cewa..
"wayace kiyi to?"......
Jin tambayar shi tafara yawa gashi yaki sakinta yasata cewa cikeda shagwaba.....
"Yaya imam mana"takarashe maganar tareda kokarin tashi daga kwancen don ta lura baida niyar barinta and it's an opportunity tunda berike waist dinta ba aikuwa tana kokarin tashi ya birkito ta tadawo kasanshi wannan karan shine ah sama.........
Batasan sanda tafara hawayeba muryarta na rawa tace"kabarni intafi please".......
Shima cikin rada yakumacewa...
"sekin fada min wayasaki kiyi wannan abun"....
Wannan karan harda dan bubbuga kafarta cikeda shagwaba tana...
"bakaine kace inyimaka ba har ah kafa ma nayi dakuma kitso"......
Yar murmushi yayi ganin yanda ta daddage shi yace tayi sa hannu yayi yaja yar karamar pink lips dinta yana...
"bazaki daina min karyaba?".....
Ganin kamar goshinsu nason hadewa dana juna ga kamshin dake fita ah bakinshima yanason rikitata yasata saurin sunne kanta cikin kirjinshi nanma bata tsira ba...........
Jin tayi lamo ah kirjinshi yasashi cewa"silly girl",tareda tashi daga jikinta yazauna dukda kuwa baiso ba don yanda suke dazun bakaramin comfortability yajiba dawani irin al amari dashi kanshi bazai iya fassara shi yanzu ba............
Itakam kasa tashi tayi tananan kwance hakanan idanunta ah rufe dariya yakesonyi amma ya gimtseta yanabin duka jikinta da kallo har idanunshi yakai kan lallen na kafanta bakaramin kyau abun yamishi ba ga lallen yakarbi fatar jikinta dubada ita fara ce........
Jitayi ah jikinta yana kallonta hakan yasa tayi saurin tashi tana neman hanyar guduwa janyota yayi kiiiiii tadawo ta baya cikin sigar zolaya yace"Baki nunamin kitson ba?"........

Turo baki tayi kaman tana kallonshi"banaso bakace bakai kace inyi ba".......
Yar dariya yayi yana...
"baza dai kidaina min sharri bako?"yakarashe maganar tareda cire dankwalin kanta daman gyale kam tundazu yayi hanyar garinsu........
Zubama kanta kallo yayi donba karamin kyau kitson yayiba gasu kanana gashi abunka da farar fata se hakan yakara fidda kyaun kitson ga Asma'u akwai gashi masha Allah............
Sa hannu yayi akan nata yana"yanzu wannan dukdan ni akayi?".....
Itadai kin kulashi tayi dukda tajishi murmushi yayi sannan yace..
"tonidai baiyimin kyau ba daga kitson har lallen".......
Tsabar takaici jitayi kaman ya soka mata allura ah zuciya cikin sauri tatashi ko zarar dankwalinta batayi ba tace"nidama badon kai nayiba nayi niya ne",takarashe maganar kamar mai shirin yin kuka don bakaramin daurewa tayi ba don ganin hawayen basu zuba........
Lumshe idanunshi yayi don shi kokadan maganar ta bata bashi haushiba don yasani donshi din tayi she's just trying to deny it sabida abunda yace din shikuma bawai abun be burgeshi bane he just don't want her to start thinking that she's special to him...........
Haka takarashi mitarta tafice harda harara baikulata ba bare tasan ma yanajinta ficewa tayi ah dakin zuwa nata rai bace harma takejin kaman ta tsefe kan yanzu shikuwa dan murmushi yayi tareda tashi don zuwa gun Ummi .........

****
Zaliha cikeda farin ciki tace I'm so happy that you're free now Mama......
Magajiyan da duk ta rame tace"me too Zaliha and now will'll accomplish our goal together"......

Gyada Kai Zaliha tayi kafin tadubi bayin dake tsaye tace "kuzo kuyimata serving abincin don already hartayi wanka"........
Cikin sauri guda biyu daga cikinsu sukazo suka shiga serving Magajiya cikeda tsoro don yau gabaki dayansu babu mai farin ciki don gani sukeyi za akoma square one ne kawai.........
Seda suka gama serving dinta kafin wanda zata bata abincin ta karaso fita Zaliha tayi bayan tacema Magajiya zataje tadawo, gabadaya tarasa ta'ina ma zata fara yima Magajiya bayanin abubuwan dasuka faru ah masarautar donkuwa for the past one month akadaina barinta zuwa ganin Magajiya sabida zuwan da takeyi yayi yawa awannan lokacin tagaji da ganin abubuwa suna tabarbare musu and she's happy that Magajiya is back finally may be she'll take an action itan tana cikin wannan tunane tunanen ne yayinda take tafiya wata baiwa tazo da gudu tazube gabanta tana haki....
"Ina wuni Gimbiya"......
Tsayawa Zaliha tayi tana hararan baiwar don bakaramin tsoratar da'ita tayiba...
"meyene yafaru kikazo aguje kamar wanda akayi maki mutuwa?"...........
Cikeda ladabi yarinyar tace"Gimbiya Safara'u da Halima ke dambe munyi munyi murabasu sunki rabuwa harma suna faman Jima juna ciwo"........
Hararanta Zaliha tayi kafin tace kije kikiramin sarkin Gidan Yari jiki na bari yarinyar tawuce don aiwatar da abunda aka sakatan yayinda Zaliha tawuce bangaren bayin don ganin meyake wakana tunda ta'isa gurin duk bayin dake kewaye suna kallon dambe sukayi saurin watsewa yayinda kowa takoma bakin aikinta sabida mugun tsoronta sukeyi su Safara'u kuwa se damben sukeyi suna yakusar juna batareda sunsan da zuwan Zalihan ba har Sarkin gidan yari yaxo shine yadaka musu tsawa wanda hakan yasasu rabuwa cikin sauri......
Bakuda hankali ne?...
Ko kunason kumaida mana masarautar filin dambe ne Sarkin gidan yarin yayi magana rai bace yayinda Safara'u batadaina hararar Halima ba tana"nikam cin ubanki zanyi inni zakiyima sharrin sata".....
Halima kuwa hawaye takeyi tana"wallahi ke kikadauka naganki miyasa kike musawa bayan kinsan kinyi abunda nake tuhumarki dashi!".....
Sarkin gidan yari ne yace"ahhhhh bazakuyi shiru ba?".....
Wani harara Zaliha tasakar musu kafin tace da Sarkin gidan yari aje ah kullesu zuwa gobe da yanma don ita yanzu tanada abunyi when she's free zatazo taji me yahadasu aikuwa hakan akayi se hakuri suke bata amma ko kallon inda suke batayiba tayi wucewarta zuwa bangaren ta tafison se Magajiya ta huta zuwa gobe ko jibi seta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login