Showing 87001 words to 90000 words out of 235422 words

Chapter 30 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3479

journey he can't just leave me on the way".....
Tashi tayi ahankali tafice daga dakin straight dakin Almustapha tawuce shiga tayi tana karema dakin kallo komai nasane yashiga dawo mata arai tundaga farkon haduwarsu harzuwa yau......
Karasawa tayi bakin gadon tazauna tareda daukar pillown shi tarungume tana shakar kamshin turarenshi"you can't just leave me Mr Taciturn,we still have a long way to go".......
Tana kuka tana maimaita thesame thing tafi awa biyu ahaka lokaci daya tabi takoma kamar wata marainiya kafin tafara jin ana bubbuga kofa Jamila ce"Tana Gimbiya kibude kofar don Allah"........

Cikin kuka Asma'u tace"bazan budeba inacewa kuke Yaya Almustapha na yamutu,bazan bude ba fushi nike daku duka tayi maganar kamar wata tababbiya hawaye nabin kuncinta".............




*I'm really sorry Inna taba zuciyar masu karatu haka yanayin rubutun yazo*.......


*Vote*
*Comment*
*share*
[3/23, 5:44 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*


Written by *Zeeneert*


*Zeeneert*@wattpad...

Page dinnan nakune gabakidaya masoyan *ALMUSTAPHA* dawanda nataba zuciyar su jiya nakuma sasu zubda hawaye I hope with this chappy znyi flipping mood dinkud'#One love# inbabu ku babu Zeeneert I feel blessed to have you all....


*page 35*


Cigaba da bubbuga kofar Jamila tayi tana kibude Gimbiya don Allah zakiga miyasa nace kibude kofar........

Make kafada Asma'u tayi kamar wanda tana gaban Jamilan...
"uhm uhm bazan budeba nikam nasan wayau kukemin kibarni don Allah ninasan mijina bai mutuba Iya Jamila"......

Jamila dake bakin kofa tadubi Dad da Mai Martaba tana"taki budewa rankashidade bansan yazanyi da'ita ba kuma".....
Dan ajiyar zuciya Mai Martaba yayi dukda dawowan Almustaphan hakan baisa shock din dazu yagama fita daga idanunshi ba dan duban bangaren da Almustaphan yake yayi sannan yace..."
"why don't you take care of your wife Son,she needs you now only you can calm her down"....
Amma Abba kaifa are you still alright.....
Dan dafa kafadarshi Mai Martaba yayi idanunshi sunciko da kwalla"i thought I loose you for the second time,but alhamdulillah I'm fine now", Mai Martaba yakarashe maganar yar siririyar hawaye dayajima yana makewa seda ya ziraro cikin sauri Almustaphan ma ya rungumi mahaifinnashi cikeda kaunarshi yanzukam ko duk duniya zasu taru sucemai Abba bayasonshi bazai yarda ba dubada yanda yadamu dashi ada dinma circumstances ne dakuma Allah yakadarta zasu rabu kamar yanda Dad yafada mishi...........
Tapping bayanshi Mai Martaba yadingayi kafin yasake shi yana
"go to your wife I'll be fine".....
Gyadawa Mai Martaban kai yayi yayinda suka juya duka suka fice suka barshi shikadai tsaye agurin..........

Karasawa yayi dabda kofar dakin ahankali kafin yashiga knocking cikeda nutsuwa........
Kin kulashi tayi don duk azatonta su Jamila ne sabida tagaji dayi musu bayanin cewa bazata bude dinba..........
Yafi 5minutes yana buga kofar bata budeba ahankali yakai bakinshi kusa da kofar cikin cool voice dinshi yace...
"Asma'u!"......
Dukda irin kukan datakeyi behanata gane muryarshiba lokaci daya ta tsaida kukan tanajiran jin yasake kiranta shikuwa jin tayi shiru yakuma cewa..
"Asma'u!"...
Aidasauri tatashi daga kan gadon ta ta'isa bakin kofar dakin tana sosa kunnenta sannan takai kunnen jikin kofa still tana sheshekar kuka jin tanakusa ne yasashi cewa..
"Are you there?"....
Gyada mishi kai tayi kamar wanda tana gabanshi sannan tace...
"uhmm, dagaske Kaine Yaya Almustapha ba illusion nakeba?"......

Yanda tayi maganar sedayaji zuciyar shi tayi wani iri gawani tausayinta daya shigeshi lokaci guda da muryar dabaisan yanada itabama yace..
"it's me,open the door kinji?"......
Kama kofar tayi tashiga budewa ahankali kamar wata mai tsoron kada tabude taga bashidin baneba aikuwa tana budewa figure dinshi yayi appearing agabanta kallonshi ta tsaya tanayi tana kuka mai tsuma zuciya harda rufe baki ko Allah zaisa ta'iya controlling tears din nata da gudu kuma ta'isa gabanshi tashiga bugun kirjinshi"miyasa kaki dawowa dawuri,you don't even know how worried i was about you harcewa akeyi ka mutu does this make you happy,ana dora maka mutuwa?".......
Shidai ko gezau beyiba haka taita dukan kirjinshi tana kuka kafin ta riko wuyan riganshi tana karemai kallo ganin ko gezau beyiba cikin damuwa tace.....
Are you not sorry for making me cry?......
Kallon pierced eyes dinta yayi wanda ke dauke da abubuwa kala kala daya kasa gane menenesu sannan yace..
"I'm".....
Sake bugun kirjinshi tayi da karfi wannan karan...
"Then say sorry".....
Muryarshi na cracking besan sanda yace"sorry"dinba...
Fadawa tayi jikinshi tareda rungumeshi so tightly as if her life depends on him.....
"I love you Yaya Almustapha,I really do love you bazan iya rayuwa babukai ba hakanan bazan iya barin wani abu ya samekaba and if that happens I'll be shattered", takarashe maganar tana kuka ah physique kirjinshi......
Lumshe idanunshi yayi don tunda tafara fadan wayannan kalmomin yakejin zuciyar shi nayi mashi wani,irin feeling din dabai tabajiba ah rayuwarshi because this's the very first time in his whole life dawata mace tabudi baki tafadi wannan kalmar directly to him so,it really feel some how,a bit weird harma yarasa abunyi because he's out of words, totally out of words!...........

Dagowa tayi tana kallon kyakyawar fuskarshi sannan tace you know sunacemin ka mutu naki yarda because somewhere in my heart I know you'll never leave me all alone,we still have a long way to go and this is just the beginning of our journey Yaya nasan bazaka taba barina bako?"....
Tayi masa maganar tana kallonsa shima kallon nata yakeyi babu ko kiftawa ga fuskarta duk yayi ja idanunta sun kumbura tsabar kuka lips dintama sunyi swelling dan jijjiga shi tayi wanda yafitar dashi daga trance dinsa........
"Bazaka barni bako, I'm asking you?".....
Besan lokacin daya gyada mata kaiba ahankali sake komawa tayi cikin jikinshi tana"thank you",sannan bata daina kukan ba jin kukan yafara damunshi yasa hannunshi na karkarwa yadan zagaye waist dinta tareda engulfing nata in a very warm hug too.......
Cikin rada yace
"what's the crying for Asma'u,bagashi nadawo ba I'm save and sound"......
Sake shigewa jikinshi tayi wanda yasashi fara feeling uncomfortable don haka yace...
"it's very late now kije kikwanta nima zantafi dakina"....

Cikin sauri tamake kafada"aa nikam,I want to stay right here with you" takarashe maganar tana kara shigewa jikinshi kamar wanda za asaceta don gani take intabarshi yatafi washegari dasafe ma cewa za ayi ya mutun dagaske.. .......
Cikeda damuwa yace bazan sake tafiya ba you'll see me tomorrow......

Sake make kafada tayi dan ciro hannunshi daya yayi daga jikinta tareda dafe kaishi shikanshi yarasa miyasa yake biye mata.........
Muje kikwanta to sake girgiza mai kai tayi alamar bata yarda ba, alright I'm not going anywhere muje tare......
Dan dagowa tayi dakanta tana kallon shi"dagaske?"....
Gyada mata kai yayi ahankali rike hannunshi tayi gam cikin nata harsuka isa bakin gadon kafin yace to hau kikwanta I'm right here.........
Aa sede mukwanta tare zaka gudu kabarni,ware idanu yayi cikeda mamaki itakuwa babu abunda yaxo ranta haikan manikan take fadar gaskiyar ta......
Batarai yayi tareda juyamata baya saurin janyo hannunshi tayi wanda yasa yayi loosing step suka fada kan gadon dukansu biyu kokarin tashi yakeson yi amma ta rungume shi kamkam..........
Babu yanda ya'iya haka yabarta batareda yakuma cewa komaiba Itama batasake maganaba seji yayi tana sauke numfashi alamun tayi bacci kokarin tashi yakumayi amma taki sakinshi kwata kwata hakan yasa yayi giving up yagyara kwanciyar shi tareda jamusu bargo ya lullubesu Allah ne kadai yasan yanda yakeji donkuwa ko bacci kasa wa yayi tunanine kala kala ke yawo ah kwanyarsa hakanan yake tuna kalamanta na dazun......
So,she love him but how,yaushe daman akwai macen dazata soshi arayuwa bayan duk abubuwan da ake accusing dinshi akai,he really find it very hard to believe sede from all indication Asma'u iya gaskiyarta take fadi he can see the truthfulness through her shiny eyes...........
If she really have feelings for him toshi yasan he can not love her in return sabida he's not the perfect match for her seyanzu yakejin she's somehow too good for him,he'll let her go as soon as yayi proving nasu innocent sabida taje ta auri perfect guy wanda zaikula da'ita yakuma yi reciprocating love dinta sede before that he has to change his ways yakamata yadaina mata wulakanci atleast she cares.........
Wayannan sune tunanin dayayitayi ah daren yau harma besan sanda bacci barawo yayi awun gaba dashiba........

Itace tafara tashi daga daddadan baccin da takeyi jitayi kaman abu mai nauyi ajikinta cikin sauri tadansa hannu don turewa amma setaji jikin mutum bakaramin tsorota tayiba hakan yasa tayi saurin yaye blanket din daga kansu arba tayi da kyakyawa fuskar Almustapha yana baccinshi peacefully ahankali abunda yafaru jiya yafara dawo mata daya bayan daya tashi tayi tazauna jikin sauri bayan tacire hannunshi daga jikinta yau na shiga ukuna menayi nikam,meyakai bakina furta wayannan kalaman jiki ah sanyaye cikeda nadama tadubi wall clock din 6:32am alamar sun makara sallar asuba"innalillahi wainna ilaihir rajiun" shine abunda take fadi kafin tashige bandaki don dauro alwala koda tafito baya dakin yafice hamdala tayi don ayanzu babu abunda tafi jin kunya irinshi sekuma iyayenshi datayita baran barama agabansu itakam tashigesu yanzu dawani idanu zata kallesi fisabilillahi wannan abun kunya dame yayi kama takarashe maganar tareda dan bugun kanta............

Dakyar ta'iya tayi sallar asuba seda tagama addu'o'inta sannan tawuce kitchen already su Jamila se aiki sukeyi,gaishesu tayi kanta akasa......
Sukam se murmushi sukeyimata(kungane irin murmushin nan na gulmakaida kayi abu daka gani zaka gane manufar murmushin).......

Ya darenki cewar Jamila,murtuke fuska Asma'u tayi lafiya Lau Iya Jamila harkun fara aiki ashe.......
Bakomai aimunsan kina tareda Yarima shiyasama nace karsu tasheki yau din jitayi kaman ta nutse tsabar kunya daga karshema komawa daki tayi abunta tadale gado sekuma tafara jin kamshin turarenshi ahankali taduka tan????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? a shinshinar bedsheet din murmushi tasaki tareda lumshe idanunta...
"it smells good".....
Dakyar ta'iya tashi tayi wanka tasaka atamfa mekyau abunta lokacin har 10 na safe yayima kwankwasa mata kofa Jamila tayi....
kishigo mana iya Jamila,karasowa Jamila tayi tana murmushi sannan tace daman abincin Yarima ne angama hadawa shine nazo infada miki........
Dan shiru tayi kafin tace kikai mishi iya jamila.........
To kawai Jamilan tace sannan tafice ah dakin tawuce kitchen daukar abincin tayi takarasa dakin nashi tareda kwankwasawa.........

Dakyar ya'iya cewa"Come in" don duk azatonshi Asma'un ne....
Bude kofar tayi fuskarta daukeda murmushi tana mika mishi gaisuwa......
Dukda ba'ita yayi tsanmanin gani awannan lokacinba behanashi maida mata murmushin ba ajiye abincin tayi sannan tace ga abincinka Yarima.......
Gyada mata kai yayi sannan tace inkagama Mai Martaba ya aiko yana nemanka ah fada.........
To Iya thank you......
Ficewa tayi tana hamdala ga ubangiji daya dawo da Almustapha safe and sound.........

Koda tafita zama yayi yana karema abincin kallo dakyar ya'iya budewa yayi serving kansa yaci dukda kuwa baida wani appetite shiyasama baici wani dayawa ba...........
Tun adaren jiya bayin sukasan da dawowar Almustapha din dukdama bakowaba shiyasa koda gari yawaye wasunsu basu sha wahalar samun labariba.....

Shadaya dot yafice zuwa fada anan yasamu su Dad, Mai Martaba da manyan manyan yan fada tunda yashigo ake mika masa gaisuwa samun guri yayi yazauna tareda gaida mahaifin nasa sannan yagaida sauran...............
Gyara zama Mai Martaba yayi sannan yace jiya we were all stressed out shiyasa bamu tambayeka maiya faruba tunda kadawo lafiya daman shine damuwarmu and alhamdulillah daya daga cikin fadawan yazo yafada mana yanda akayi sede still inason muji daga bakinka...........
Dan shiru Almustapha yayi kafin ya numfasa kanshi na kasa yafara magana dukda kuwa ranshi bayaso sede babu yanda ya'iya.........

"Munfito daga Funtuwan badede dayanma sosai wanda it was third to the last village damukaje,I wanted to finish yesterday shiyasa nace musu muje Dorayi daganan se Loko mugama semu wuce gida I've no problem komun kai dare but unfortunately se motar daneke ciki tasamu matsala so driver din da daya daga cikin fadawan sukayi deciding mu mutafi kada muyi dare in an gyara motar they'll follow us kaji yanda akayi Abba from then bansan meya faruba seda naxo gida nakejin wasu labarai daga bakinku" .........

Kowa shiru yayi ah fadan yana sauraron ikon Allah, Galadima ne yace ikon Allah kenan Allah yayi babu abunda zaisameka Yarima.......
Gyaran murya Mai Martaba yayi sannan yace kana nufin kenan bakuzo kunhadu dashi bafaden da driver ba?.....
Gyada Kai Almustapha yayi sannan yace"eh Abba we thought suntaho gida already"......
Salallami akashiga yi ah fadan yayinda Dad yace kenan motar can din itace and bafaden ne Allah yayimishi rasuwa?......
Gyada kai Abba yayi ahankali sannan yace innalillahi wainna ilaihir rajiun Allah yayimishi rahama.......
Amin ya Allah kowa ya amsa sannan Abba yace daman yasa aje asibitin aga dagaske motar tasu ne so by now yakamata suna hanyar dawowa......

Dad ne yakuma cewa tonaji Almustapha yace zasunemi car mechanic aeyakamata ace angyara motar......

Wannan karan Dagaci ne yace"kasan shi megyara in ankirashi problem din mota za afada mishi kuma da abunda akafadamishi zaiyi anfani so it might be possible basuyi realizing ba kuma koma miyene yanzu abakin driver zamuji inyasamu sauki"....

Almustapha ne cikeda rudani yace"accident sukayine?".....

Gyada masa kai Abba yayi ahankali sannan yace someone was after your life anje ansace tayar motar dakake ciki muma wata baiwace tafada ma Hajiya Muniba shine tazo take fadamin we were very worried son but alhamdulillah it's a miracle you're safe and healthy.......
Shiru Almustapha yayi kafin yace ita yarinyar bataga wayebane ba?.....
I'll investigate that after asr prayer yanzu we should focus on the janaza na bawan Allahn nan.......
Gyada Kai Almustapha yayi ahankali sannan yace"Allah yajikanshi"....

Amin kowa ya amsa da, bakaramin jijjiga Almustaphan yayi da mutuwarba haka kawai seyake tuna mutumin ah jiya he was so nice and gentle rayuwa kenan da may be shine ze mutu instead of him ashede darabon kwanan shi agaba damuwarshi wayene wannan,waye yakeson karar da rayuwarsa hakanan meyayi mishi sannan meya tare mashi.........
Yana cikin wannan tunanin ne akace an iso da gawar jiki ba kwari yatashi suka fice don ayi mashi sutura............


*Ga masu complain nabama Magajiya power dayawa kokuma asirinta yaki tonuwa I'm really sorry ni inayin littafina gradually ne bana rushing and inaso in isar da sakon danakeson isarwa acikin lumana da kwanciyar hankali if I'm making you wait for long I'm really sorry but believe me you won't regret reading this book.with this inafatan zakucigaba dabin littafin har mukai karshe Allah yabamu ikon kammalawa baki daya Nagode! nagode! Nagode kwarai da kaunarku bansan Almustapha nada masoyaba se jiya,bansan GS nada fans harhakaba se jiya*.....

Inayinku irin sosai dinnand'


Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:44 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad....


*Page 36*


Haka akayima bafaden sutura akakaishi gidanshi na gaskiya hmm rayuwa kenan Allah yasa muyi kyakyawar karshe..........
Tunda aka gama jana'izar Almustapha yafita yabar gidan don zuciyarsa bazata iya daukar abubuwan dayake faruwaba.....

Bangaren Magajiya kuwa tunda taji labarin Almustapha nada rai tashiga damuwa dukda madai jiya ba a ambaci sunantaba to tabbas tasan tunda har wani yarasu ata dalilin haka Mai Martaba seyayi raising case din........
Zufa takeyi sosai jitayi antaba kafadanta cikin sauri tajuyo atsorace murmushi Zaliha tasakar mata sannan tace"Mama nine kikwantar da hankalinki don Allah"......
Lellekawa tayi taga babu kowa ah dakin sannan tace nasan Mai Martaba zaiyi raising maganar nan kada yarinyar nan tatona min asiri........
Zama Zaliha tayi sannan tace kinada tabbacin ba Laure bace taje tafada tunda kince agabanta kikayi waya don ni nafi suspecting dinta cikin sauri Magajiya tace"ba Laure bace ba don da itane tun jiya za a anbaci sunana kuma naji Mai Martaba yace gani tayi ko ana waya ah waje ko magana ne nigaskiya namanta but I'm certain sure ba Laure baceba"........
Okay then I'll find out koma wayene but promise me one thing Mama baxaki sake yunkurin kashe waniba sabida son Sulaiman yahau sarauta it might be a problem for you... Magajiya ce tace nasani shiyasa inba kasheshin mukayiba burinmu bazai taba cikaba.......

Cikeda lallashi Zaliha tace kada kice haka Mama, I'm here for you babu kisa babu jima wani ciwo I assure you zamuyi achieving goal dinmu yanzudai mu tabbatar komai yatafi daidai zanje insa anemo min baiwar Matar can din I'll ask her zanji koma wani information ne daga gareta...........
Gyada kai Magajiyan tayi nervously yayinda Zalihan tafice cikin sauri............
Bayan la'asar Mai Martaba yasa aka tara kowa nacikin masarautar dukda kuwa Almustapha bayanan duban Hajiya Muniba yayi sannan yace Ina baiwar take?..........
Duban Surayya tayi sannan tace"tashi kije Surayya"......

Nervously yarinyar tatashi tayi gaban Mai Martaba dukar dakanta kasa tayi tana mikamai gaisuwa ansawa yayi sannan yace fadamin waye kika gani yana waya acan bayan masarauta?.........

Fans karkuso kuga fuskar mutumiyarkuanbi anrude#Madam M#

Sunkuyar dakanta kasa tayi sannan tace"Allah yajada tsawon kwana mahaifina nadaya daga cikin masu kula da gonar Hajiya Muniba dake cikin masarautar nan to jiya sunyi aiki dasafe yamanta fartanyarsa agurin shine yace innagama aikina dawuri inje in daukemasa to sanda naje daukarne naga wata Mata tana bama wani kudi gabadaya jikinta arufe yake dawani katuwar bargo marar nauyi haka mutumin ma fuskarsa rufe shiyasa bansamu nagansuba don buya ma nayi shine harnasamu naji abunda suke fada wai yatabbatar yakira ah waya yasaka ansace tayar motar Almustapha shine hankalina yatashi narasa abunyi shiyasa nazo nasamu Hajiya Muniba nafada mata.......

Galadima ne yace bawani karya takeyi babu yanda za ayi kice bakiga fuskar ba kode wani yahanaki fada ne?......
Kamar Surayya zata saki kuka tace wallahi iyakacin abunda nasani kenan yallabai....
Sarkin duka ne yace rankashi dade abani dama inhukuntata tukunnan kilan zata fadi gaskiya.........

Girgiza kai Mai Martaba yayi sannan yace"bazan hukunta yarinya haka kawai ba tare da tayi laifi ba bazata taba fitowa hartayi magana ba,inyau bataga fuskar su ba inshallah wataran asirinsu zai tonu bazan dauki alhakinta akan abunda bata saniba sannan innayi haka kenan nangaba in rayuwarmu nacikin hadari koda bayin sunsani suna iya kinzuwa sufada sabida ana iyahukuntasu....
Duban Surayya Mai Martaba yayi sannan yace" jeki abunki".....
Godiya yarinyar tayi sannan takoma mazauninta dan murmushi Hajiya Muniba tayi tareda shafa kan Surayyan tana tuna yanda tayi convincing dinta takuma fada mata abunda zata fadawa duk wanda yatambayeta.......

Hakanan bata manta zuwa datayi tasameta tace Zaliha tayi kiranta ba kuma koda tadawo seda tafada mata yanda sukayi yanzu abu daya takeson tafara ganowa shin bakin Magajiya da Zaliha dayane ko Yaya?....
Tunda ah iya saninta Zaliha is nice kuma akwaita da ladabi dubada yanda matan manyan fada ke fada.......

Waziri cikeda damuwa yadubi Mai Martaba bayan ansallami Surayyan yace"Amma dai yanzu yakamata asake sama Almustapha matakan tsaro kuma yarage fita tunda rayuwarshi nacikin hadari".....

Murmushi Mai Martaba yayi sannan yace maganarka gaskiyace waziri zansa asake samishi matakan tsaro amma maganar yarage fita baitaso ba tunda shi ne zaizama sarki nangaba inbaifita yaga matsalolin mutanensa ba tayaya zaiyi musu solving diinsu?..
kuma amatsayinshi na leader baikamata yazama yana jabayaba inyana tsoron rasa nasa rayuwar sabida silly things like that tayaya zai tsare nashi Al ummar?...
Gyadakai sukayi dukansu cikeda gamsuwa gameda abunda Mai Martaban yace........
Dismissing taron yayi bayan ya jaddada ma dogaraye dole sudinga duty dinsu squarely yanzu sannan yace yanason ayi torogh bincike da taimakon Surayya ko Allah zaisa asamu kayan da taga mutanen dashi by doing that may be asamu munafukan.........

Tunda sukabar fadan tayi shiru gabadaya tayi zurfi acikin tunani harsuka isa bangarenta kallonta Zaliha tayi sannan tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login