Showing 93001 words to 96000 words out of 235422 words

Chapter 32 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3490

duk sun shigo haka Mom ma se murna akeyi itakuma takasa shiga cikinsu kwata kwata don gani take she does not belong there aranta kuwa tana inama Mai Martaba is in his right senses inama zai iya tuna Ummi datasan babu wanda zaikaishi farin ciki yau sede Allah baiyiba and tanaji ajikinta yanzu Ummi tafara samun lafiya to inshallah Dad din ma will remember his wife one day one time dawannan tunanin ne tashiga kallon dakin it's very neat and tidy dukda haka seta shiga sake gyarawa harma da canza bedsheet bayan tagama sharar dakin tas sannan tasaka turaren wuta ga room freshner medan karen dadi data saka kankace me dakin yasake bada wani scent medan karen dadi..........
Murmushi tasaki sannan tajuya don fita ah dakin abakin kofa sukayi karo dagowa yayi cikin sauri yana kare mata kallo jitayi zuciyar ta tashiga dukan uku uku lokaci guda sunkuyar dakanta tayi dasauri tana shirin rabawa ta gefenshi tawuce yayi saurin riko hannunta da soft hand dinshi............

Juyowa tayi dasauri tana kallonshi murmushi yasakar mata wanda bakaramin tafiya da imaninta yayiba sannan yadan kalli dakin nashi kafin yakara maido da kanshi kanta cikin soft and cool voice dinshi yace..
"Thanks"
Kasa dagowa tayi takalle shi sabida ynda bugun zuciyarta ke karuwa ga kunyarshi da takeji hakanan batasan sanda muryarta tafurta "for what?"...........
Directly yace...
"for cleaning my room"...
Bakaramin mamaki ne yakamata ba dagowa tayi tanason ta tabbatar shin Almustapha ne kobashi ba amma seta sake arba dawannan Smilling face din nashi mai tsada da bata taba ganiba saiyau dayakema Ummi don wannan smile din nadaban ne because one look tayi mishi tagane daga bottom of his heart yazo......
Cikin sauri tacire hannunta cikin nashi sabida wasu sabbin al amari datakeji kafin tajuya tafice aguje......

Yana nan tsaye harta bace mai dagani kafin yakarasa cikin dakin don shirin yin wanka..........
Bangaren Asma'????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
u kuwa koda takoma daki bakin gado tazauna tana sauke ajiyar zucuya
"what does that mean, Almustapha namata murmushi yau?"duk tunanin duniya tayi amna takasa figuring komai out she's just out of words it seems like a dream to her duk lumshe idon dazatayi Smilling face dinshi take gani ahaka har Sumayya tashigo dakin tana"Sister in-law Yaya Almustapha yafara saki yin kulle ne?".....
Dariya Asma'u tayi dukda baikai har zuciba sannan tace"wai yaushe kika iya hausa harma kikasan wayannan kalaman"......

Zama gefenta Sumayya tayi tana"kina wasa dani se ma inkaiki inbaro ki indai ah yaren hausa ne, I'm so fund of the language tun Ina karama sabida naji ance shine yaren arewancin nigeria koda yaushe and Dad ma yanayimin sosai Mom ma kuma ta'iya so kinga bayanda za ayi bazan iyayiba dukdama mostly turanci mukeyi acan din"........

Wasa da kafa Asma'u tafarayi tana gaba dashi tana baya sannan tace"yafi miki ai gashi yanzu basai kinsha wahalar koyaba'".....
Dariya Sumayya tayi tana"yes, it's true but Yaya Sulaiman yasani agaba yanason hanani sa outfit din danasaba sawa acan I don't know what's his problem with me dukdama nace mishi bazamu sake fada ba but dawowana dinnan daga jiya nafara gajiya da lecturing dina dayakeyi"....
Murmushi Asma'u tayi tana kallon Sumayyan yanda taketa mita itakadai akan Sulaiman seda tayi shiru sannan tace"to ke miyasa bazaki daina sa wayan can kayan dinba tunda kinga anan bashine usual dress damuke sawaba infact kabilunmu akasani dasaka irin wayannan kayan".....
Tashi Sumayya tayi tana batarai"to kema Yaya Sulaiman din kika koma Sister Inlaw?"...
Takarashe maganar tanadan tura baki riko hannunta Asma'u tayi"dawo kizauna shawarace fa Sumayya"....

Kai tsaye Sumayyan tace "to banaso nagadai inzan fita yanzu bancika sa wayancan dinba acikin gidane kawai shima se in Yaya Almustapha bayanan don banason wannan hararar nashi me yawan shirin sani fitsari ah wando"......
Dariya Asma'u tayi sosai sannan tace"bazan sake ba to yi hakuri kizauna".....
Tanason Sumayya sosai because she's so funny and free duksanda tazauna dakai setasamu yanda tayi tasaka dariya......
Dakyar tabama Sumayyan hakuri sannan tazauna nan suka cigaba da hira abunsu har aka kira sallar azahar nan suka tashi sukayi sallar tare kafin Sumayyan tafice don komawa bangarensu tasan by now Mom takoma and batason barinta ita kadai.............
Asma'u abakin su Afiya takejin Dad da Almustapha sunyi deciding za akai Ummi hospital sabida suduba jikinta sukuma ga ga improvement da akasamu ah jikinta may be sunada wani advice dazasu bayar or any suggestion aranta taji dadi donkuwa shawara ne mekyau..........

Bayan la'asar Sulaiman da Daddy suka shigo tareda babban Malamin da Sulaiman yace zai kawo iso yayi mishi ah parlour sannan yashigo yana kiran Almustapha dake dakin Ummi don yau manne mata sukayi gabadaya shikam yaki fita koina ma...........
To Almustapha din yace kafin Sulaiman yace "yace afito da Ummin yanason ganinta"......
Gyada mishi kai Almustapha yayi tareda tashi shida Amira suka tamaika mata tazauna akan wheel chair din kafin suka fice zuwa parlourn Asma'u dake kitchen suna aikin dinner Sulaiman yashigo yana akwae bako akawo masa kayan motsa baki sannan yadubi Asma'u yace Sis kizo don Allah......
Tsame hannunta tayi daga ruwan wanke shikafar ta wanke hannun da clean ruwa sannan tabi bayanshi har zuwa parlourn zama yayi hakanan Itama tasamu guri tazauna can gefe tareda gaishe da mutumin ........

Ansawa yayi kafin yadubi Ummi dake kan wheel chair yatambayeta ya jiki amsawa tayi da dasauki sannan Sulaiman yace "Mallam itace wanda nayimaka bayani kwanaki harkake bamu ruwan dazatana sha to alhamdulillahi yau seta tashi Allah yanufeta dayin magana sannan tana iya motsa hannunta sede tafiya ne da tashi daga kwance bata iyawa se an taimaka mata".........
Masha Allah cewar Mallamin sannan yace wannan ma wani baiwane daga Allah alhamdulillah domin ni yanda kafadamin condition dinta banyi tunanin za asamu improvement kwana kusaba dubada yanda kukayi sakaci da addu'a tun baya bayan kunsan cewa sihiri ne sede kuma alhamdulillah babu abunda yafi Allah hakanan babu abunda ya gagaresa semu gode mishi da hakan......
Gyada kai sukayi duka suna furta alhamdulillah kafin Mallamin yace Hajiya ruwan da nake baki na addu'o'i kikesha yanzunma bazaki daina shaba zaki cigaba da Sha sabida shima wani tsarine dazai taimaka sannan yana karya sihiri sosai da ikon ubangiji se acigaba da addu'a duban Sulaiman yayi sannan yace batun rashin tafiyarta da tashinta kuma wannan bazance komaiba kasan komai da hakuri ake samunshi mucigaba da addu'a insha Allah with time dayardar Allah kuma zamuzo muga tafara tafiyar dakanta don inaaganin sihirin ne be ida karyewaba.........
"Mungode to Mallam amma da muna tunanin kaita asibiti taga likita ne",wannan karan Dad ne yayi magana.........

Gyaran murya Malamin yayi sannan yace"wannan ma shawara mekyau ne kujedin kuyi masu bayani in akwai abunda zasu iya zasuyi",canza magana Malamin yayi da "ya maganar Mai Martaban kuma kasan innatafi kuma kara zuwana zaiyi wuya gaskiya kasanni I'm a very Busy Man".......
Duban Dad Sulaiman yayi yayinda Dad din yace"Sulaiman din yayimaka bayanin komai ko?"......
Gyada kai Malamin yayi sannan yace yamin sede tun alokacin nace masa babu abunda zan iya bashi sede intayashi da addu'a don irin mutane kamar Mai Martaba anamusu sihiri mekarfine inkuma yakamasu kafin ashawo kan abun da wahala gashi kuma kunyi wasa da addu'a shidinma bamusaniba koyanayi ko bayayi amma dai baza ace komaiba indai mukacigaba da addu'a ah wurin mu kuma kudinga tayashi anan tunda babu abunda ya gagari Allah ae dayardarsa kuma zewarke yatuna komai sede daso samune asamu ah karya sihirin tahanyar sanin mesukayi zefi sede hakan dakamar wuya ko?.....
Gyada kai Dad yayi sannan yace mudai kutayamu da addu'a kawai muma zamu tayashin daman matsalar ai yanzu narashin tuna matarshi dayayine dakuma kinyarda da'ita dayayi wanda munada tabbacin daace yanacikin right sense dinshi bazai taba zargintaba kuma ni inaji ajikina insha Allah komai yakusa zuwa karshe........
Murmushi Malamin yayi sannan yace inshallahu rabbi haka suka yi addu'a sannan Sulaiman da Dad suka fita raka Malamin shidai Almustapha yanazaune gefen Ummi his genuine problem is Ummi tayi recovering gabadaya tunda tanadasu he's sure bazata wanidamu da Abba ba dukda yasan tanason mahaifin nashi sosai sede me shima Abban yariga yayi auri better wife yanzu and from a mare look yasan yanajin dadin zamada sabuwar matar tasa....

Asma'u dake can gefe tanazaune har sukafice sannan tatashi sumui sumui tawuce su Afiya zatafice ah parlourn Ummi tace "Habibty"......
Juyowa Asma'u tayi kanta akasa tanadan murmushi tace"na'am",cikeda kunya don tarasa dalilin dayasa Matar ke kiranta da wannan sunan haka.......
Karasawa tayi gaban Ummin sannan ta tsuguna she can feel yanda idanun Almustapha kekanta........
Murmushi Ummi tayi sannan tace...
"yau bazamu je lambu bane?"..
cikin yar karamar murya Asma'u tace"inkinaso zamuje Ummi"......

"I want to spend sometime with you Dear muje kinji".....
Gyada mata kai tayi ahankali sannan tatashi tana shirin tura wheelchair din Ummi ne tadubi Almustapha tace "join us Imam"......
Ware idanu yayi yana kallonta gyada mishi kai tayi ahankali tareda sakar mishi murmushi........

Bazai iyacema Ummi no ba most especially on this special day of his life don haka yatashi yabi bayansu.....



Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:46 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

Wannan page din nakune *Feenerh,Pherm,Biebee,Ayeesher and Nana hafsah nagidan Miemiebee*d'just know that Zeeneert love you so much

*Page 38*

Tura wheelchair din Asma'u tadingayi har suka isa lambun samun spot tayi karkashin wata bishiyar gwava ta tsaida wheel chair din sannan tasamu guri ta gefen gurin tazauna.......
Murmushi Ummi tayi sannan tace Imam yakamata kashiga maganar nan kodai kai ka hana Asma'u yimin magana ne?......
Cikin sauri ya tsuguna gabanta sannan yace"nikuma Ummi?"......
Eh mana tonaga yau se guduna takeyi inma baka hanataba nasandai sabida kai akejin kunyata......
Asma'u dakanta ke kasa tace...
"aa Ummi bahaka bane".....
Yar dariya Ummi tayi sannan tace zonan Habibty jiki ah sanyaye Asma'u takaraso gaban Ummin kamo hannunta Ummi tayi tanadan wasa dashi sannan tace"look at me Dear".....
Jiki ah sanyaye Asma'u tadago tana kallon Ummin dukda takasa dora idanunta cikin na Matar riko cheeks dinta Ummi tayi calmly sannan tace"gaskiya I don't like your behaviour yau kwata kwata Asma'u,da kinamin magana freely da banida lafiya and yanzu that I'm fine kunyana kikeji?"......
Girgiza kai Asma'u tayi alamar aa, murmushi Ummi tayi mata sannan tace"please feel free with me I'm like a Mother to you,akullum naganki sanda banda lafiya banida burin dayawuce in iya budan baki infada miki how beautiful you're,how kindhearted you're,how intelligent you're and most especially yanda kike karama amma halin manya gareki i most say we're very lucky to have you as a family member infact from the first day dakika kawoni nan nasan my son is very lucky sannan lokacin hankalina yadan kwanta because I know from that very day yanada shoulder to cry on...........
Thank you Asma'u....
Asma'u dake hawayen farin ciki kanta akasa tace"please Ummi kidaina min godiya you're making me feel somehow"....
Zandaina miki amma kema saikinyimin alkawari daya Ummi takarashe maganar tana kallon Asma'u din .......
Cikin sauri Asma'u ta gyada mata kai.....
Sannan Ummin tace "kimin alkawari xaki saki jikinki dani yanzu I'm your Mother kidaina kunya ta please".....
Gyada kai kawai Asma'u tayi don harga Allah bata tunanin zata daina jin kunyar Matar sede tarage tadan saki jiki da'ita.........

Sakin hannunta Ummi tayi sannan tace.."yau babu fruits ne"......
Murmushi Asma'u tayi sannan tatashi tana"barina tsinko mana Ummi"....
Wucewa tayi yayinda Ummi tace bazakaje kataya taba!......
Kallon Ummin yayi ahankali sannan yace"I don't want to leave you alone Ummi yanzu zata dawo ai" ......
Kaidai bi Matarka I'm fine here.....
Zesake magana tace"nace kajeko I'm okay kaji".....
Babu yanda ya'iya haka yabi bayan Asma'u din yana bin bishiyoyin da kallo daya bayan daya harya iso inda take din tsalle tsalle takeyi tana kadan bishiyan tangerine amma haryanzu takasa ciro ko daya because yanzu babu ya'ya nunnannu akasa sosai duk sunyi sama se nishi takeyi itakadai dukda haka kuma bata gaji da kadan bishiyar ba............
Yana tsaye yana kallonta aranshi yana"kamar jaraba sekace shikadai ne fruit anandin".......
Ganin takasa ciro ko daya ne kuma da alama bata da niyar giving up yasashi karasawa bayanta ahankali kamar bazaiyi magana ba sekuma yace..
"give me the stick"......
Seda ta tsorata jinshi datayi kusa da'ita ga kamshin turarenshi daya mamaye mata hanci lokaci guda seda tayi gaba kadan sannan tajuyo gudun kada ta bugu da kirjinshi ga zuciyarta sewani irin racing yakeyi........

Mika mishi karan tayi kanta ah kasa ahankali yakarba yana mamakin rashin maganar ta yanzu kuma da alama ma kaman gudun shi takeyi this days bata taba yarda su hada idanu yalura da hakan tun jiya......
Tabe baki yayi tareda karban stick din yayi wulli dashi don gani yakeyi shi bawani anfani zaiyi masa ba sannan yasaka hannun shi yaciro tangerine sunkai hudu lokaci guda juyowa yayi don mika mata amma wayam batanan............
Batareda yadamu ba yaciri wanda zai iya sannan yakoma gurin Ummi samu yayi Ummi natayima Asma'un hira Asma'u kuwa harda dan darawa yayinda take mika ma Ummi gwava dasu grapes daddaya tanaci.......
Zama yayi gaban Ummin shima sannan yace Ummi ga tangerine zakisha?.....
Gyada mishi kaitayi tana Smilling mika mata yayi without thinking twice amma taki karba sema cemishi datayi..
"ka baremin min to Son"....
Kallon tangerine din yayi donshi baicika son barewa ba yana bata masa hannu dawani irin stain.........
Asma'u data lura dashine tace kawo inbare......
Ko kallonta baiyiba yashiga barewa murmushi Ummi tayi sannan tace"ya'iya ae"......
Haka yabare tas sannan yamika ma Ummin tanasha haka suka kai har kusan maghrib agurin yayinda Ummin da Asma'u sukayi cikin gida shikuma yawuce masallaci abunshi.............

Around 10:30pm yashigo gida don yatsaya hira da Mai Martaba yau din ko dakinshi beshiga ba yawuce dakin Ummin donyi mata saida safe samunsu Amira yayi harda Sumayya don batakai ga tafiya bangarensu ba se zubama Ummi surutu takeyi wanda yawanci labarin Indonesia ne dakuma makarantar su nacan........
Tunda ya shigo Sumayyan tayi tsit kaman wanda taga malaikan mutuwa.......
Gaisar da Ummin yayi sannan yasamu guri yazauna suma gaidashi sukayi kafin Sumayyan tace Ummi seda safe.......
Haba Daughter muna hirar mu, murmushi kawai tayi kafin tace...
"zanzo gobema harsai kin gaji da surutuna"......
Afiya ne tace"Zaki gajikam indai Sumayya ne Ummi"....
Ummi na murmushi tace"aa kam tayaya ma zangaji da hirada 'Yata kizo duksanda you're free nima zanbaki labarin garin mu".....
Cikeda murna Sumayya tace thanks Ummi sannan takarasa gabanta tayi kissing forehead din Ummin tana"good night kiss ne Ummina".....
Murmushi Ummi tayi yayinda su Sumayyan suka fice
tanama su Amira gwaliyo donsuma zasu rakata sesu dawo suwuce nasu dakin..........
Seda yaran suka fice sannan ta dubi Almustapha tace....
"nadauka kun kwanta fa".....
Girgiza mata kai yayi alamar aa sannan yace yanzu shigowana ma Ummi........
Dubanshi tayi cikeda damuwa sannan tace and you're not wearing cardigan gashi sanyi yafara shigowa...........
I'm okay Ummi kayan jikina nada nauyi ae and acikin parloun Abba nake babu sanyi........
Kallonshi ta tsaya yi cikeda jin dadin yau Almustapha yakira mahaifin shi da Abba which means that yayi accepting dinshi as a Father she hope that bangaren Mai Martaban ma all is well haryau bata manta yanda yayi watsi da'ita dakuma Ya'yanta hakanan yajuya mata baya... those days were one of the most terrible days of her life......
Ganin tana kallonshi dawani irin emotion ne yasashi cewa...
"I'm sorry I shouldn't have call his name".........
Hawaye suncika idanunta tasaki murmushi tace"I'm so happy Imam finally you're addressing Abdulrahman as your Father"..........
Matsowa yayi kusa da'ita in a comforting manner yashiga goge mata kwalla tareda rungume ta sannan yace"Ummi yanzu kike samun sauki I don't want you to think about him,banason kidaga hankalin you've us and we'll always make you happy kinji"......
Gyada mishi kai kawai tayi don batajin kona rana dayane zata iya manta masoyinta abun ranta dagowa tayi daga jikin Almustapha din sannan tace...
"Asma'u tayi bacci ne?"......
Besan ya akayi yagyada mata kaiba donshima bashida suitable answer dazai bata riko hannunshi tayi sannan tace "Imam I want you to promise me one thing "....
Kallonta yayi sannan yace Okay Ummi cikin sanyi tafara magana
"Asma'u is so nice and innocent girl inason kayimin alkawarin you'll always stand by her,inason kamin alkawarin you'll never hurt her feelings no matter the circumstances,she deserve to be loved Son! promise me please?".......
Kallonta yake ko kiftawa bayayi don yama rasa ansar dazai bata how sure is he zairike amanan Asma'u,how sure is he zai iya kasa hurting dinta bayan yasan yarinyar batada aiki se kuka she's so fragile and weak ta'ina zai iya fara daukan wannan alkawarin ma tukunnan..........
Dakyar ya'iya cewa Ummi it's very late now kikwanta yakarashe maganar yana niyan tashi yataimaka mata takwanta cikin murya me tattareda daci tace"nasan kasha wani abun maye jiya Imam,i know you Drank something to which you were out of you mind", takarashe maganar yayinda idanunta suka ciko da kwalla don abun bakaramin damunta yake ba tunsanda yake zuwa mata wataran abuge dabatada lafiya.......

Cikeda damuwa yasa hannu yatare hawayen dake shirin zubo mata tareda jijjiga mata kai shima idanunshi sunyi jazir yana...
"not anymore Ummi, please kada kizubar da hawayenki sabida ni".......
Cikeda damuwa tace"why will you drink something my Boy,miyasa zakasha abunda zai fidda ka cikin hayyacinka bayan kasan ya haramta,miyasa zakasa rayuwarka cikin irin wannan hadarin Imam?"takarashe maganar wannan karan hawayen suna zuba donko Almustapha yakasa hanasu zubowan sakamakon wani irin sanyi da jikinsa yayi lokaci guda.......
Cikin muryame daukeda damuwa tace"kana tunanin wannan shizai sama maka sauki aranka ko kana tunanin shan giya shizai sa al amuranka su daidaita,then if you're thinking this way you're very wrong My Son babu abunda shan giya zeyi maka Illa it'll only destroy you, your life,your health,your dignity, your future and most importantly your family dama al umma baki daya because if I'm correct you're going to be a leader Imam,Imam shugaba zaka zama inkana shaye shaye mezaka koyama subjects dinka try to remember leadership is an example abunda kayi shizasuyi koyi dashi bare yanzu da ake fama da youth masu bata rayuwarsu batareda sunyi realizing ba and on top of that your wife Son ninasan babu Matar da zataso tazauna da namiji meshan giya barema Asma'u she doesn't deserve someone like you when it comes to this situation my Son....dan numfasawa tayi sannan takarada try and change please niba tarbiyar danayi makaba kenan atleast su Afiya I was not with them harsukayi wayau but you we spent so much time together I know you well Imam bantaba tsanmani induniya tayi maka zafi you'll turn out this way ba takarashe maganar tana goge kwallarta.............
Shima hawayen yakeyi don gabadaya yarasa ta'ina zaifara ma Ummi bayani tagane shikanshi besan ya akayi yafara shan giyaba all he could remember was ranar he was very frustrated and someone took him to the bar bemasan waye baneba and he don't even know why ya yarda yabishi har yabashi yasha and from that very day dukranda aka bata mishi rai sosai inbeje yasha dinva bayatabajin hankalinshi yakwanta shikanshi abunna matukar damunshi yanason canzawa sede yakasa wani abunda daya kasa hana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login