Showing 12001 words to 15000 words out of 235422 words

Chapter 5 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3539

batamin rai sabida haka baki da kyauta,jiki ah sanyaye ta tashi tafice ah dakin bayan fitarta ne Magajiya tayi bangaren Mai Martaba seda akayimata iso sannan tashiga fadar nashi nacikin gida nan kowa ya watse yabarsu su biyu,gaishe shi tayi irin tasu ta sarauta sannan tanemi guri tazauna.....
Dakaga sarki Abdulrahman kaga Sulaiman sabida irin matukar kaman dasukeyi,dubanta yayi ahankali sannan yace Yayana yace miki gobe zesauka ah kaduna?.....
Sunan da mai martaba ke Kiran Sulaiman din dashi kenan.....
Aa Mai martaba befada min ba munyi kwana biyu bamuyi wayaba, toshikenan gobe in Allah ya yarda zedawo gida......
Bakaramin dadin news din tajiba amma se batawani nuna ba tace Allah yakaimu goben....
Amin ya amsa, sannan tace nabarka lafiya Mai Martaba....
Murmushi kawai yamata inda tafice kaman tayi tsalle tsabar murna, finally Sulaiman zaidawo gida, finally burinta yakusa cika.........
****
Gudu take sosai tundaga side dinsu seda ta iso side din Mommyn sannan tatsaya tana haki,samunsu tayi ah parlour baje anata hira at thesame time kuma ana kallo, Mommy ne tadubeta lafiya Husna wannan uban haki dakike tayi din gudun duk na menene?.....
Cikin hakin tace Mommy ina Asiya take, Asiya dayanzu tashigo parlourn tace gani Miyene kike nemana?....
Dagudu Asma'un takarasa gareta tareda rungumeta tana tsalle Aseey kinsamu admission,anbaki Mass communication,wani ihu Asiya tasaki tareda kankame yar uwarta nan suka shiga murna can tasaketa tana waya fada miki don Allah Sis?.....
Jan hancinta Asma'un tayi sannan tace Yaya Aslam mana yanata kiran wayarki baki daukaba wai, Allah sarki banganiba nashiga bandaki ne, I'm so!so happy finally burina yakusa cika takarashe maganar tana kara kankame yar uwarta.......
Dariya yan parlour kowa keyi fuskarsu daukeda annuri, Mubaraq ne yayi gyaran murya yana"toke uwar gayyan taya wasu murna baki duba naki bane?"....

Sakan baki tayi don ita seda yayi magana ma sannan ta tuna itamafa neman admission din take,she was just so happy for her sister that tamanta danatama sabida tasan irin yanda Asiya keson zama news caster tun tana karama wannan shine burinta, ahankali tadan dafe kanta Allah Yaya Mubaraq nama manta....
Jijjiga Kai yayi in disbelief sannan yace Asma'u you're unbelievable ah swear,Ina jamb slip din naki?.....
Yana gurin Asiyan duka, Asiya ina nawa?.....
Dan shiru Asiya tayi sannan tace nikika bama daman, bana tunanin yana gurina, Allah kena bama ki ajiyemana Asiya sede inkin manta ne takarashe maganar with assurance don ita tasan ita tabama...
Tonidai baki baniba kedai kinyarda awani gurin ki don ni nawa tun ranar nabama Yaya Aslam ya ajiye akan inyaji admission yafito yaduba mini......
Nan take idanun Asma'u yaciko da kwalla don tana da tabbacin tabata, Hajja ne tace ah to kinjidai ita ah mijin dazata aura tabawa wayasani kokema cikin samarin ki kikabama kin kasa tuna waye ne......
wannan karon kasa controlling tears din ta tayi Musa ne yace Asiya inbaki fita ah parlourn nan yanzu kinnemo jamb slip dinnan ba zanjimaki ciwo acikin gidan nan,wawiya marar hankali kawai,ke bakisan darajar yar uwarki ba, you're so selfish that you only know about yourself....
Dakikiya kawai cewar Mubaraq,fita tayi tana kumbura baki yayinda Aliyu yayi inda Asma'un take yariko hannun ta sorry Ma'u kidaina kuka za agani......
Goge kwallarta tashiga yi batareda tace komai ba,ran Mubaraq yayi matukar baci jin yanda Hajja keta mitan an takurama Asiya,abun murna yasame tama bazasu tayata murnaba sun bata mata rai,tsaki yayi sannan yace ai daman ke Hajja Asiya kadai kikasani acikin gidan nan sannan yafice yabar gidan batareda yasakema kowa magana ba.......
Suna nan zaune shiru wurin minti talatin sega Mubaraq din yashigo yana waya sannan yadubi Asma'un yace MBBS kikayi applying ko?...

Jijjiga mishi Kai tayi alamar eh,dan murmushi yayi sannan yafadima wanda suke wayar full name nata da course din kuma.....
To sena jika Musbahu,sorry nasaka shiga school da daddaren nan....
Ah dayan bangaren abokin yace kada kadamu kaikam, I'm at the school already I'll get back to you as soon as nagani....
To sena jika nan Mubaraq yasamu guri yazauna yace akwai lecturer danasani ah medical college din yanama cikin school din naroke shi yaduba admission status dinnaki inyaso gobe semu ciro sabon jamb slip din because I'm very sure wannan wawiyar ta batar dashi......
To kawai tace mishi, Mommy ne tashiga lallashinta tana tayi hakuri yayinda Musa yace kuce munkusa samun likita ah gida......

Dariya tayi, Aliyu na cabdi aiko suma nake ina farfadowa bazan yarda wannan figigiyar ta dubaniba,turo baki tayi gaba sannan tace kai Yaya Aliyu tunban samu admission dinbama.....

Dariya sukayi duka, yayinda Mommy tace we trust you Daughter in Sha Allah kinsamu ma.....
Mommy kidaina fasa mata Kai wannan karan Aliyu ne yayi magana,hararanshi tayi yayinda Mubaraq yace wai nikam tsaya Aliyu,kwana biyun nan wani irin tsama kukeyi da Ma'u ne naga kunsa juna agaba....
Dariya tayi sannan tace Yaya Mubaraq barni da Yaya Aliyun nan nine dede dashi....
Gwaliyo yamata yana"kede kice inrufa miki asiri bakyason aji me ake ciki shine kikeneman rufe mini"...
Alama tayi mishi da yayi shiru kada yafada suji... Mommy na lura se suka tuntsure da dariya Musa cikeda zolaya yace ankusa kawo mana goro kenan!....
Tashi tayi zata gudu yayinda phone din Mubaraq yayi ringing ai ah sukwane tadawo tazauna, dariya Mubaraq yayi sannan yayi picking call din daga yanayin yanda yake maganar zaka tabbatar tasamu admission din yana ajiye wayar yace"congratulations Doctor in making",wani tsalle tayi tafada jikin Mommy tana murna,rungumeta Mommyn tayi tana I'm happy for you child,tsaki Hajja tayi ta tashi tashige ciki tana mita.....seda sukayi murnar su me isansu sannan Mommyn tace takira Asiya suje sufada ma Daddyn su.....
Haka suka tafi don fadamishi sosai yamusu murna, sannan yace yaushe za afara registration Kuma?....
Atare sukace Monday Daddy,Yar dariya yayi sannan yace duk wannan zumudin shiga jami'an ne Daughters?.....
Dariya kawai sukayi batareda sun yi magana ba, I'm happy for you both Allah yasanya albarka ranar Monday din seku fara ko?ga yayunku they'll help you out.....
To Daddy nan sukayi mishi saida safe sannan suka koma bangaren Mommy din, Asma'u ne tamusu sallama nan Mommy tace to Daughter gobe akwae zuwa kasuwa fa zaki rakani dai ko?......
Cikeda jindadi tace zanje Mommy dama najima banje kasuwaba......
To Allah yakaimu...
Amin,nan tayi musu saida safe tafice....

Tunda ta tashi da safe tayi ma Ummi share share sannan tayi wanke wanke tagyare ko ina tas tasa turaren wuta, around 8:30am Ummi ta tashi daga bacci don ba ita keda girkiba yau.sanda tafito parlour ta iske koina se kamshin turaren wuta yakeyi su Munir suntafi islamiyan safe kasancewar yau asabar babu na yanma se safe kawai,ikram ce kawai ah kwance tsakiyar parlourn tana tsotsan 'dan yatsan ta tana kallon cartoon ...

Ummin ne tace Autan Mami Ina Addanku don ba kasafai Ummi tacika Kiran Asma'u dasunata ba kasancewarta 'yar fari...
Cikin ragwabarbiyar maganarta tace"cana 'yaki Ummi"....
Juyawa tayi tabar ikram din kwance gun ah daki tasamu Asma'un tafito daga wanka se cancanda kwalliya takeyi,ware idanu Ummin tayi sannan tace "tashi da sassafen dakuma wannan kwalliyar duk na menene wai?"....
'yar dariya tayi cikin ko inkula tace Ummi kasuwa zamuje da Mommy....

Hararanta Ummin tayi sannan tace yaushe Mommyn tace zakuje kasuwa?...
Kai tsaye tace jiya da daddare tafada min kafin inbaro side dinsu mantawa nayi ban fada miki ba we were carried away by maganar admission dina.......
to amma dasafe zakuje kasuwan ne?.....
Nima bansani ba Ummi,tsaki Ummin tayi sannan tace kekam ba a rabaki da halin yan fari wallahi don ance za aje kasuwa kawai se kikayi concluding dasafe za aje Kuma fisabilillahi zuwa kasuwar ne duk wannan kwalliyar?....

Turo baki tayi Kai Ummi sekace yau kikasaba ganina Ina kwalliya...dariya Ummin tayi sannan tace bayau nasaba gani bakam kuma ahakan in anyi kwalliyar adauki niqab ah kwakuma ba.....
Sa hannu tayi tarufe fuskarta tana yar dariya"Allah Ummi inason kwalliyan sede bana iya fita dashi ah fuskana shiyasa duk randa nayi nakesa niqab"....
To sannu bagidajiya dakekam mummuna ce danashigesu na,don zanga ta ina saurayi zeganki ba kwalliya yace yanaso,yanzu tunda babu zuwa kasuwan baccin asarar za akomane?.....

Aa Ummi senaje gun Mommyn tukunnan inji sanda zamu fita,to ke kikasani dai aini yau naji dadin batun kasuwan nan don ko ba komai ai anyimin fefes da gida dawuri basai antashi daga asararren baccin nan ba.....
Kayanta tashiga sawa tana yar dariya tareda addu'an Allah yasa kasuwarnan dasafe za aje ba saida yanma ba aikuwa tana gama shiri tayi bangaren Mommy bayan sun gaisa ne Mommy tace Daughter badai shirin kasuwarne wannan ba.....

Eh Mommy harna shirya koba dasafennan zamujeba?....
Seda yanma ai kinsan bakowa za asamu da safen nanba kuma customer na ma nasan befito ba yanzun hakana inyamuran danasaba sayan Kayansu bazamu samesu ba kibari se bayan laasar.....
To Mommy Allah yakaimu,Amin Daughter......
Barina shiga gurin Asiya to....
Tana daki kinsanta sarkin chatting.

*****
Yanzu fitowanshi daga cikin masarautar zewuce kasuwa to his own surprise seyaji Karan motaci sunfito daga haraban gidan bejuyaba hakanan bedaina tafiyar dayakeyiba,haka motocin sukazo suka wuce tagabanshi sunkai biyar seyake mamakin Ina Mai Martaba zeje dayanman nan don yasan yawancin tafiyanshi inzeyi dasafe ne,abunda besani ba za aje tarban Sulaiman ne ah airport din kaduna...
Koda ya Isa kasuwan samun guri yayi yazauna ah gefen shagon Mallam Hudun shiko Mallam Hudun kwata kwata besan dazuwanshi ba sabida he's busy attending to his customers don yau customers sunyi yawan da 'ya'yan aikin shi ma duka aiki sukeyi,yana da babban shago ne acikin kasuwar wanda kuma Allah yayi mishi farin jini sabida iya kasuwancin shi dakuma rashin tsawallawa Kaya kudi.......
Mahdi ne daya daga cikin 'ya'yan shagon yace Mai gidana Yarima yazo yana waje ko ince yashigone.....
Aa Mahdi barshi innagama zansamo shi don wannan ko kashigo min dashi sede ya koremin customers da rashin maganarsa......
Dariya Hajiya Zainab tayi "haba customer yakore ma customers kuma sabida rashin magana, shidin kurma ne?"....
Dariya Mallam Hudu yayi sannan yace Hajiya tsantsan miskilanci ne wallahi magana wahala takeyi masa.....
Ah lallai sede miskilancin kam cewar Mommy sannan tace nikam akwai semolina ne?....
Eh akwai Hajiya buhu nawa kike so,dariya tayi kaidai customer ba a rabaka da abun dariya......
Asma'u dake gefe duka tanajin conversation dinsu setaji tanason sanin wanene wannan miskilin,miyasa magana take yimasa wahala,daman akwai irin mutanen nan aduniya wanda har magana ma wahala zatayi musu,to kode dan masu kudi ne don sune takeji anacewa sunada dagun kai da girman kai.......
Tana cikin wannan tunanin ne Mommy tace nikam Daughter munada sauran Maggi ne agida?.....
Eh Mommy amma inaganin ya kusa karewa,to shikenan bari musaya kawai banason sayan gutsul gutsul dinnan nan Mommy tajuya tace ah miko mata Maggi packet goma seda suka gama sayayyarsu tas akayi lissafi suka bada kudi sannan Mommy tace afitar musu da kayan asa ah Mota, Mahdi yafara daukan kayan yana ajiyewa agaban shagon seda yagama sannan yaxo yafara dauka yanasawa ah Mota duka Almustapha na kallonshi ganin kayan bana karewa bane seya tashi cikin takunshi na kasaita ya nufi kayan dede lokacin su Asma'u suka fito tabbas taganshi daga yanda yake tafiya batayi tunanin dan dako bane setaji tanason ganin fuskarshi hanyar inda suke tanufa yayinda Mommy tace Daughter zomu duba shagon nan kozan samu irin curry dincan dayakare.....
To Mommy,babu yanda ta iya haka tabi Mommyn shiko suna gama sa kayan ah mota yakoma mazauninshi bayan sun sayi curry dinne sukadawo suka shige mota don tafiya se dube dube takeyi kozata ganshi sede unfortunately bataga ko wulgawarsa ba dan tsaki tayi tareda bugun kanta sannan tace"to inaruwanki dashi for goodness sake, he's a stranger Asma'u"......
Mommy ne tadube ta jin tayi magana, kekuma dawa?....
Dasauri tace babu Mommy nagajine kawai......dariya Mommyn tayi sannan tace sannu Daughter aidanasan zaki wahala dabamu zo tareba.....
Kaman ance ta daga idanunta carab se cikin nashi....


Vote!
Comment
Share!

*Zeeneert*
[3/23, 5:14 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*


Written by *Zeeneert*..

*Zeeneert*@wattpad


*Page 5*

jitayi gabanta yashiga dukan uku uku batareda tasan dalili ba dasauri tadauke kanta still zuciyarta baidaina dukan uku ukun dayakeyiba,dan ajiyan zuciya tayi yayinda batasan sanda zuciyarta ke maimaita mata cikin wata sauti cewa he's handsome runtse idanunta tayi ahankali gabadaya takasa focusing setake tunanin ko har yanzu kallonta yakeyi juyawa tayi ahankali kaman barauniya setaga tasake arba da kyawawan idanunshi sake saurin dauke kanta tayi wannan karan ambaton sunan Allah tashigayi don bugun zuciyar ta karuwa yayi....bayan yan wasu sakanni seta sake tsintan kanta da sake kallon direction din dayake wannan karan ma sake hada idanu sukayi,sede ayanzu abun haushi yabata tareda bata mata rai aranta take fadin"lallai wannan bayida manners kwata kwata,nama kamashi yana kallona amma ko kunya baijiba bare yayi tunanin dauke Kansa cikeda bacin rai tasake kallon inda yaken still itan yake kallo murkudamai baki tayi tareda sakarmai wata muguwar harara sede abun mamaki ko gezau beyi ba barema yasan tanayi,mamaki ne yakamata seta dan daga hannunta tana dan waving mashi taga kozai yi responding anma shiru,jiki ah sanyaye tamaida kanta kasa yayinda alokacin Kuma motarsu ta tashi dasauri tajuya tana sake kallonshi setaga still same direction yake kallo......
Seyanzu tagane cewa he was not looking at her,yes his direction na gareta sede gabadaya hankalinshi bayakanta infact yatafi wata duniya ce da ita kanta batasani ba,duniyar dashi kadai yasan halin da yake ciki cikeda damuwa tafurta"what could he be thinking haka?"....dan furzar da iska tayi tareda lumshe idanunta ahankali sede me duk rufe idanun dazatayi fuskarshi take gani,bude idanuntayi dasauri tana innalillahi wainna ilaihir rajiun azuciyarta tana addu'ar Allah yasa ba gamo tayi da aljani ba......

*****
Tunda yasauka daga matakalar jirgin yakejin wata fresh air nadaban wanda bai taba jin irinshi ba tareda wani irin sabon feelings,that feelings of being home,furzar da iskan bakinshi yayi ahankali sannan yashiga karema filin jirgin kallo tabbas acikin shekarun dayayi bayanan kasarshi tacanza sosai Kuma ansamu cigaba dubada yanda yaga airport din yagyaru sannan dayanda akayi modernizing nashi bakamar daba ahankali yacigaba da takawa har ya iso gurin tarban matafiya dogaye ne suka zube agabanshi suna mika mishi gaisuwa tareda yimishi maraba dazuwa mahaifarsa,kasarmu Nigeria me tattare da dumbin albarka haka yacigaba da tafiya yayinda wasu daga cikin dogarayen suka mara mai ba sanda ya isa yaga jerin motocin seda yaji gabanshi yafadi aziciyarshi yana "meyakaishi,dama bece ze dawo ba"...
'dan tsaki yayi yashiga motar sannan ya furzar da iska"back to prison"......
Haka suka kama hanyar Zaria yana kishingide ajikin seat din motar wayarshi ne tashiga Kara babu kakkautawa,duban wayan yayi daya daga cikin yan matanshi ne na holewa yana katsewa sega wani Kiran kuma......
Murmushi yasaki sannan yadan furta"I'll surely miss your company girls",sekuma yadanyi tsaki don tabbas yasan akwai matsala besan ranar komawarshi America ba hakana Kuma shiba mai hakuri bane gurin rashin mata akusa dashi......
Shiyasa yake tunanin yanda zasuyi rigima da Magajiya Kam....

Tunda suka iso masarautar yaga angyarata tsab anyi mata kwalliya yayinda dogaraye tundaga bakin kofa suke zubewa kasa suna mika gaisuwa gakuma kide kide da akeyi irin na sarauta parking motar akayi ah parking space kafin aka bude mishi motar yafito nanma gaisuwa tako ina yi mishi akeyi, Magajiya damai Martaba dasuke tsaye can gefe baki yaki rufuwa ya hango su ahankali yadinga takawa garesu, he hate being caged in here sede abu daya yasani by just looking at their faces seyaji duk wani bacin ranshi yatafi tabbas yayi kewarsu, indeed there is no place like home yanazuwa gabansu ya hadesu duka guridaya ya rungume cikeda jin dadi.........
Nayi kewarku Mama da Abba na.....
Shafa kanshi Mai Martaba yashigayi ahankali yayinda Hamida tace to nima abani hug dinnan mana little kani,yar dariya yasaki tareda 'dan goge kwallar farin cikin data dan xubo mishi sannan yasake su yakarasa gareta tareda rungumeta"I missed you big sisy,so much"......
Nima nayi kewar naughtiness dinka,dan ware idanu yayi
yana Allah?...
Aiko nadawo Kuma zancigaba daga inda natsaya.....
Murmushi kawai tayi yayinda suka dunguma sukayi cikin masarautar anata kide kide da rawe rawe duk inda sukabi bayi da dogaraye sesun mika gaisuwa.........
Ahankali yadubi bangaren da gidan su Almustapha yake yanason ganinshi dama 'yan kannenshi sede be isaba ah yanzukam inbadai yanason tashin hankali bane don haka yabisu suka cigaba da tafiya ....

&*&

Tunda suka dawo daga kasuwar taketa ma Ummin ta complain ita tagaji, Ummin jin tagaji da complain dintane tace "wai nikam yau kika fara zuwa kasuwa ne ?".....
Dan turo baki tayi Ummi nayau din na daban ne, Allah munyi yawo sosai,to sannu cewar Ummi sannan takara da sekije kiyi wanka kafin akira sallar maghrib ko.....
To nan ta tashi tashige cikin gida don watsa ruwan seda tayi sallar isha sannan tafito batasamu Ummi ba don yau itake da girki probably ta tafi bangaren mahaifinsu.....
Aliyu, Musa da Sadiq ne suka shigo suna hirarsu gwanin ban shaawa,bajewa sukayi ah parlourn inda hayaniya tayi yawa batajin mema ake fada ah TV din don haka ta tashi don tafiya, Aliyu ne yace kekuma yau bakin hali kikejin yi?.....
Aa Yaya Aliyu zamufara ko?...
Dariya yayi sannan yace nayi shiru to kije ki kunshe ah daki kamar taliya.....
Dariya kawai tayi sannan tawuce abunta don tasan neman magana ce kawai koda tashiga dakin wayarta ne tashiga Kara Kuma bakuwar number,tsaki tayi don ba tun yau number kedamunta da Kira ba tareda turo mata wasu sakonni marasa Kai da gindi babu ma abunda yafi ci mata rai dayawuce da tanemi sanin wayene se aka ki fadamata yanzuma wani Kiran ne yashigo kawai setayi deciding kashe wayar tareda kwanciya don yin bacci sede abun ya faskara data rufe idanunta fuskarshi take gani, innalillahi wainna ilaihir rajiun tacigaba da nanatawa aranta tana addu'a itakam anya ba gamo tayi da jinnu ba?......

*****
Seda dare ya tsala sosai sannan yafito daga shashin shi hannunshi rikeda car keys dogarayen ne sukayi niyar binshi yayinda yace musu aa shikadai yakeson fita, side dinsu Almustaphan yanufa harzai shiga seya duba agogo karfe shabiyu na dare ne seyayi tunanin by now sunyi bacci zebari da asuba kawai yanemi Almustapha din sesuje tare,juyawa yayi ze koma bangarenshi seyaji yanason zuwa club Kuma yaje yayi harka don haka yanufi motarshi yatadata yafice daga masarautar sanda ya Isa club din se casu akeyi dan murmushi yasaki yasan bazai samu kaman can ba amma yaya zaiyi ahankali yakarasa wurin bar man din yanamishi maganar yamiko masa beer....
To Oga inazuwa,samun guri yayi yazauna wani saurayi yagani gefenshi yashawu sosai kuma secewa yakeyi akaromasa......
Tsaki Bar Man din yayi sannan yace bazan Kara ba wallahi sokake Oga na yakoreni k??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????enan, baka biya na jiyaba nayauma baka kai ga biya ba tukun Kuma sesawa kake inakara baka wannan wace irin jaraba ce?.......
Murmushi Sulaiman yayi sannan yace nawa ne kudin nasa zan biya,kallonshi Bar Man din yayi tareda washe baki"ah to ai shikenan ka hutasheni wallahi",sekuma yadubi Almustaphan yace daga yau kada kayarda kasake zuwa don bazan iya harkar bashiba.....
Yar dariya Almustaphan yayi tareda nuna Bar Man

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login