Showing 141001 words to 144000 words out of 235422 words

Chapter 48 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3517

karacewa inaganin besan cewa komai normal tsakanin Asma'u dasu Abba ba tunda aiyajima da yacemata........
Hararanta Hajja tayi tana"kaji Yar banza to ai da Irina yake,ni ai bance nayafemata bako"..
Asiya dae dariya nacinta amma seta daure tace"to yanzukam zaki yafemata ko Hajja?".....
Hajja Jan kasan zaninta tayi ahankali tana sharar kwallah sannan tace"nayafemata ma wallahi,nikam nayafemata Allah yayimata albarka, mijinki nadawowa ma kisanardashi nikam gobe da sassafe zantafi Zaria gurin jikata yanzuma don dare yafarayine ba lallai insamu motaba"......

"To Hajja Allah yakaimu goben nima inason inje inga Yar uwata daman inya bari basai mutafi tareba?"

Gyada mata Kai kawai Hajja tayi batareda takuma cewa komai ba yayinda zuciyarta ke daukeda dumbin nadama kala kala na abubuwan da tayima jikokinta wanda basuyi mata laifin tsayeba bare nazaune.............

Bangaren Mai Martaba kuwa tun ba agama shirin ba yasaki jiki yafadi tsabar abubuwan daya rinka ji suna fitowa daga bakin Talatun,he was so very shocked hakanan yakasa yarda cewa Magajiya stoop so low like this, Ya'yan sa nacikinsa tamaida bayi and treated them that way for so many ways without him knowing,lallai shidin mutum ne dakawai tafiya yakeyi batareda yasan meke wakana cikin rayuwarsa ba dakyar su Dad suka taimaka mishi wurin shigar dashi daki sannan aka shiga kiran number likita cikin gaggawa.......
Talatu kuwa tunda aka gama labaran take tsaye cikin parlourn seda Hajiya Muniba tadubeta da tausaya sannan tacemata su tafi ahankali tabi bayanta dukda tariga da tasadaukar she must be punished for all her deeds kuma ita hakanma takeso because only then she'll feel at ease........
Koda suka fito ah fadan arba sukayi da motocin sojoji da na polisawa sunfi goma yayinda dukansu ke sanye da kayan aikinsa........

Bakaramin faduwa gaban Talatu yayi ba wani daga cikin polisawan ne yace"itace,ta bada labari and we're asked to arrest her too",daganan Mata biyu daga cikin polisawan suka zo suka sama Talatu sukayi cikin motar da'ita dukda Hajiya Muniba na kokarin cemasu subari amma sukaki sema cemata dasukayi aikinsu sukeyi.........
Dede lokacin kuma Dad yafito sakamakon zuwa da akayi akasamoshi akasanar dashi isowan matakan tsaron....
Musabaha yayi da ogansu kafin yace"thanks for coming but,I think this's a family issue we can address it as you can see we we've all the facilities that can help us gurin punishing culprit din"........
Murmushi ogan yayi sannan yace"we were sent by the commissioner of police na kaduna state shiyasamu muzo muyi arresting matarnan and Magajiya kuma shikanshi yasan kuna guards ai but this's a public issue not a family one,yayi affecting mutane da dama so she has to be punshment".....
Babu yanda Dad ya'iya haka yabarsu donyin yanda akasakasu daman tunkan ma afara labaran Dad yasa ah tare duk wani possible hanyar escaping acikin masarautar sabida yasan Magajiya can is so cunning,she might think of escaping to segashi yanzuma sojoji sun karu gashi dare yafarayi............

Gudu lantana takeyi kaman wanda ranta zaifita ba'ita ta tsaya ba seda ta'isa bangaren Magajiya din,batada wani buri dayawuce taje tafada ma Zaliha da Magajiya halin da ake ciki don kuwa carab ah kunnenta taji maganar da Dad din keyi da sojoji da polisawan.....
Hakin da takeyi ne yasaka Zaliha daketa faman jijjiga Magajiya tana rokonta da ta gudu juyowa tayi tadubi lantana din,cikin sauri lantana tace"Gimbiya sojoji,polisawa dakuma dogarayen masarautar nan baki daya neman Magajiya sukeson farayi ayanzu and inada tabbacin nan zasu fara zuwa......
Zaliha da take ah rude tadora hannu aka tana"na shiga uku na gashi Mama tunda taga fuskar Talatu ah Tvn nan takasa motsi ko magana".......
Lantana data saki kuka lokaci guda tashiga jijjiga Magajiya dake tsaye kaman gunki tana"uwargijiyata ki yi magana don Allah,yanzu zasu zo neman ki gwanda kigudu don wallahi insuka barki daraima bazaki ganuba"........
Wani kallo Magajiya tayima lantana wanda yasakata sakinta yayinda Zaliha takarbeta tana Mama, Mama kigudu don Allah koso kike su kashe ki?......
Wani irin dariya Magajiya ta saki da sannan tadaga hannunta tashake wuyar Zaliha tana"don ubanki babu wanda ya'isa yakashe koda kuwa shiwayene".......
Zaliha batasan sanda tafara kuka ba tana kiyi hakuri don Allah Mama,wasa nakeyi babu wanda zai kasheki wallahi",tayi maganar tana kokarin cire hannun Magajiya dake wuyarta amma takasa da magiya da rokon su Laure da lantana dakyar Magajiya tasaki Zaliha tana dariya kamar wata mahaukaciya........

Numfashi ma dakyar Zaliha tadingayi kafin tasamu ya daidaita jin tafara jin footsteps din sojoji da dogarayen yasata saketasowa tana rokon Magajiyan data gudu still Magajiya na dariya tace"bazan guduba harsaina cinma burina".....
Kuka Zaliha tasakar mata tana rokonta, it's the matter of her life she cannot stand seeing her dying kafin tayarda dukdama seda tace.....
"sekinyimin alkawarin Zaki karasa abunda nakasa karasawa"........

Zaliha da take ganin kamar Magajiya tafara samun tabin kwakwalwa tace"namiki alkawari mama amma yanzudai kigudu don Allah"......

Lantana ne tace to bari infara lekowa in akwai hanyar fita, gyada mata kai sukayi duka yayinda tafice batajima ba segata tadawo tana haki,wallahi bangaren nan azagaye yake matakan tsaro tako Ina"......
Dafe kirji Zaliha tayi haka Magajiyarma don seyanzu taji abun yafara damunta sosai, she really want escape bakaramin rudewa sukayiba dukansu Laure dake gefene tace"akwai tsohuwar hanyar dana sani kuma ta dakin zamu iya bi semu fice batareda kowa yasani ba"........
Kallonta Magajiya tayi irin can she trust her dinnan?....
Gyada mata Kai kawai Laure tayi kafin takama hannun Magajiya din suka fara gudu gani tayi lauren ta kaita bandakin ta dake cikin dakin sannan tace tataimaka mata su daga wani katon akwati,haka suka daga shi dakyar da mamaki Magajiya ke ganin gurin kaman hole hakanan tana mamakin ya akayi Laure tasan gurin bayan ita da dakinta nema amma batasani ba.... .....
Laure ne tafara dirka ciki kafin tamikoma Magajiya hannunta alamar tashigo babu musu tashiga gurin kafin Lauren takunna torch din wayar hannunta tana"inmuka bi hanyar nan harwani kauye zekaimu batareda ankama muba"..........
Magajiya na shirin tambayar Laure ya akayi tasan gurin amma bata bata dama ba sema kama hannunta dasuka cigaba da gudu kamar ba gobe.........

*aradu yau hannuna har ciwo yakeyi tsabar gajiyan typing,kusamin albarka please*

*Topha nimadai Laure taban mamaki yau,why is she helping Magajiya to escape?, kucigaba da bin Zeeneert don jin yazata kasance*.....

Vote
Comment
Share
[3/23, 6:02 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*


Written by *Zeeneert*

Zeeneert@wattpad..

*not edited so,avoid typing errors please*....

*Page 52*



****
Sosai sojoji da dogaraye sukashiga bangaren Magajiya din batareda neman iziniba hakanan suka shiga dube dube harsuka iso kan Zaliha da Lantana dake tsaye jikinsu na bari wani irin harara daya daga cikin sojojin yayima Zaliha kafin yace"Ina Magajiya?".....

Bakinta narawa tace bansaniba wlhy......
Wani irin tsawa yadaka musu wanda yasa lantana sakin fitsari ah take batareda ta shiryaba Zaliha kuwa tsabar rudani batasan sanda tanuna musu hanyar dakin Magajiya ba sabida ganinsu da tayi da bindigogi gani take mistake kadan zatayi su rabata rayuwarta....

Haka wasu daga cikin rundunar tasu sukayi dakin Magajiya din sukuma sukasamu suka fice da gudu itada Lantana..........

Haka sojojin suka dinga dube dube basu samu wani trace dintaba seda waninsu yashiga bandaki seyaga anmatsar da wani abu gefe and akwae rami gurin dukdama anrufe dakarfi yayi calling attention din wasu daga cikinsu koda sukazo bude gurin sukayi, bakaramin mamaki bane yakamasu ganin yanda ramin yake daya sojan ne yashiga ciki yana karema gurin kallo kafin yace...
"kilan tanan ta gudu,we might be able to catch her inmukabi"......
Suna shirin amsa masa ne sukaji muryar mace tayi masu magana daga dakin Magajiya din....

Dasauri suka juya suna kallonta.....

****

Sunfi minti talatin suna wannan uban gudun gabadayansu sungaji jikinsu yayi laushi amma dayake neman tsira Magajiya keyi bata wani tsaya rakiba gani tayi Lauren ta tsaya ah dede wani spot sannan tadaga torchlight din dake hannunta tadan haska saman gurin ganin irin kofar da suka shiga suka gudo tayi wanda yake very round ahankali Laure tasa hannunta ta bude abun wanda hakan yasa sukaji wani irin fresh air yashigo musu dukda ma babu haske kasancewar dare be, dubanta Laure tayi sannan tace tanan zamu fita uwargijiyata.......
Magajiya daketa zufa haryanzu ta gyada mata don itakam dakyar ma take magana tsabar rudani kama abun Laure tayi sannan tafara fita seda tazama stable sannan tahaska inda Magajiyan take tamika mata hannu harta fito da'ita......
Haki take sosai tsabar gajiya sede atleast she feel safe right now tunda tayi nisa da masarautar kamar yanda Lauren tafada mata dazu,zama tayi tana ajiyar zuciya agurin har laure tarufe gurin da kwado sannan tadan ja da baya.......
Kankace Mai hasken powerful torchlights ne suka haske gurin baki daya cikeda rikida Magajiya ta dago don ganin wannan ubanhasken daya zagayeta daga ina yafito sede da mamakinta sojoji da polisawa ne suka zagayeta hakanan sunsata ah tsakiya arude tadago tana kallon Laure with a questioning look ............

Sede da mamakin ta gani tayi Lauren na tsaye gefen wata Mata datake sanye cikin kaya na alfarma,matar da ayan kwanakin nan take mata kallon kishiryata,amaryar Mai Martaba dayake ikirarin ya aure hakanan matar da ayau din taji tanacewa ita ce Muniba,her long lost friend ko enemy ne ma zatace dan babu wanda Muniban batayi playing role dinsa ba acikin biyun........
Murmushi Hajiya Muniba tayi tana"nagode Laure, you're my loyal servant and you'll always be".......
Dan rusunawa Lauren tayi alamar godiya sannan tace...
"Karki damu Ranki shidade indai nine akullum banida burin daya wuce inzauna tareda mai gaskiya shiyasa bana tunanin zantaba danasanin kasancewata baiwarki,kamar yanda muka tsara ga Magajiya nan nakawo miki ita inda bazata iya guduwa ba hakanan inkinada wani aiki dazanyi miki ayanzu kisanar dani ni maiyi biki biyayya ne akowani lokaci".......

Dan shafa kanta Hajiya Muniba tayi sannan tace...
"Allah yayi maki albarka,kije kihuta abangarena innashigo zamuyi magana"
Amin ya rabbi shine abunda Laure tafadi kafin tayi wucewarta batareda tasake duban inda Magajiyan ke zauneba........

Magajiya dake zaune gurin tana kallon Hajiya Muniba dumbfounded tsabar betrayal dataga anyi mata,mehakan ke nufi?...
Kenan Laure yar dakin Muniba ne komi,dondai daga ganin yanda suke magana tana da tabbacin sunada deep connection sannan hakan yanuna sunjima da sanin juna itakam yazatayi da rayuwarta yau asirinta yatonu but she know that she's very strong,she can never give up so easily cikin karfin nama tajuya don sake durkawa cikin ramin dasuka fito sede da mamakin gurin agarke yake da kwado mamakine yakamata don bata masan sanda Lauren ta rufeba tsabar hankalinta baya jikinta......
Hajiya Muniba ne tace"you cannot escape anymore Magajiya, it's better you just surrender yourself".......
Wani irin kallo Magajiyan tayi mata sannan tace...
"I'm not a coward like you dazanyi surrendering kaina, I'm not a coward like you dazanzo in disguise inazama tareda enemy na because I cannot call you a long lost friend but an enemy that came back to ruin my life dana jima da gyarashi, you're a betrayer Muniba and you'll always be".......

Murmushin takaici Haj??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????iya Muniba tayi sannan takaraso gaban Magajiya din tana"to you I'm a betrayer but in my eyes and to the world you're the betrayer and I assure you,you'll get punished for all your deeds",cewar Hajiya Muniba din kafin tajuya tadubi sojojin tace"Arrest her,lock her up in the cell harzuwa lokacin da Mai Martaba zaisamu sauki only then za afara case dinta though you've to make sure she suffers every blessed day",tayi maganar tareda barin gurin Magajiya ihu takeyi tana "you'll never get away with what you just did, I'll take revenge bazan taba bari kiyi winning ba Muniba I assure you that"......

Itadai Hajiya Muniba kojuyowa batayiba barema takalli Magajiya din abunda tasani shine she'll be punished not only in the palace but har ah wurin hukuman Kaduna state ma hakanan tana jin tausayin Magajiya in Mai Martaba yasamu sauki donshi mutum ne mai zuciya hakanan bayason betrayal......
Haka sojojin suka sa mata handcuffs aka sakata ah motar su za'a tafi da'ita tanata surutai itakadai.........
Koda motocin suka isa bakin katuwar gate din masarautar ah garkame take da mamaki driver din motar dake gaba yashiga danna horn rai bace don ah tunanin shi ai yakamata ace guards din sunga tahowar motocinsu to miya hanasu budewa?...
Yana cikin wannan tunanin ne ayayinda yake danna horn din daya daga cikin dogarayen yazo da gudu yana"bazai yuyu kufita bafa".....
Sojan dayake driving ranshi abace besan sanda yafito ah motar ba tareda cewa....
"miyasa bazamu fitaba,will you open the damn gate my friend?".......
Sunkuyar dakai dogarin yayi sannan yace"Dokane daga Yarima Almustapha Yayan Mai Martaba(dayawa daga cikin ma aikatan masarautar haryanzu sukan kira Dad da Yarima wanda daman sunan yajima da zama abakinsu tunkafin yabar gida Nigeria)....
Sabida yanda dumbin mutane da suke waje gashi sundage wai se afito musu da Magajiya,suna rike da sanduna da duwatsu kaga muddin kuka fita ba'ita kadai ba harkuma babu mai iya tsira darai inba wani ikon Allah ba"..........
Dan ajiyar zuciya sojan yayi sannan yajuya ga sojojin da suka sauko daga motar tsabar takaici suma,bayani yayi masu da turanci sabida wanda baswajin Hausan amma mi gabadayan su se suka fara korafin anraina matsayinsu inbahakaba miyasa Dad zaice bazasu fitaba in talakawa sundage saisun shigo ai dai basu isa su hanasu wucewaba tunda su matakan tsarone......
Wannan dalilin yasa Dogarin yace toshikenan tunda haka sukace amma su bazasu bude kofa ba harsai anbasu izini daga cikin masarauta don haka yace musu bariyaje yafada ma Dad in anbada izini zaizo yasanar dasu....
Babu yanda suka iya haka suka tsatsaya sunajiran amsa daga Dad din donsuma sunsan kowace masarauta da shegen tsari suke haka kuma baswa canza tsarinsu batareda sunyi la'akari da wani muhimmin abu ba.....

Sallama Dogarin yayi ah parlourn Mai Martaba,Dad daketasafa da marwa cikun parlourn hakanan yana kallon TVn yana ganin yanda dumbin jama'a suka taru ah waje wanda yanada tabbacin yawancin talakawan garine sukayi gungumi suka taho dukda kuwa darene donma akwai security light ah street din masarautar tako'ina Wanda hakan yaba da daman haska gurin baki daya yayinda wasunsu ke daukeda duwatsu dakuma sanduna suna ihun Kiran Magajiya,Magajiya,sudai saidai abasu Magajiya,they must seek for revenge wanda tundazu ake abu daya dasu anyi anyi akoresu amma ina harcemusu akayi huku zatadau mataki akanta amma still sunki hakura gashidai mutane ne da ko guards din masarautar baki daya bazasu iya korararsuba wannan dalilin yasa yace ah rufe gate din baki dayanta sannan kada abari kowa yashigo,shikam mamaki ma yakeyi tayaya har yan daukan rahoton suke iya video taping dinsu acikin wannan halin(Niko nace Dad bakasan jarabar aikin yan jarida,masu aiki ah gidan radio da dai sauransu bane shiyasa)...............
Jin sallamar da Dogarin ne yasashi juyowa cikin lumana sannan ya amsa, zubewa dogarin yayi akasa yana mika gaisuwa kafin yafada mishi yanda sukayi da sojojin....
Dan tsaki Dad yayi sannan yace"they're being stubborn inaga basusan yanda wajen yake bane shiyasa,I don't want to take risk ba Magajiya bane kadai acikin motar,ga Wazirin da akayi arresting dinshi for hidden the Truth about his Daughter and that slave too gakuma su sojojin they might get injured,don mutanen nan dakake gani baswa ji baswa gani ah yanzu".......
Cikeda damuwa Dogarin yace.....
"namusu bayani nima ai amma saicewa sukayi anraina iyawarsu ne shiyasa,suda suke matakan tsaro waya isa yajadasu"........
Da mamaki Dad yace"Oh hakama sukace?"...
Gyada kai Dogarin yayi sannan Dad yace"kuje kubude musu gate din kawai to".....
"Mutanen fa na dabda bakin gate din",cewar dogarin cikeda tsoro cikin tsawa Dad yace"Do as I say",dan yasan sojojin nan inba ayi yanda suke soba suna iya creating musu wani problems din yanzu tahanyar tayar musu da hankali....
Jiki na bari Dogarin yafice don aikatar da abunda Dad din yace yana isa bakin gate din yace musu za abude musu gate din yanzu haka suka koma cikin motocin yayinda shikuma yakarasa yana fadama sauran abokan aikinshi sakon Dad wanda harma ayanzun sunajin yanda mutanen keta ihu awaje,haka suka cire gangamemiya sakatan da padlock din sannan suka wangale gate din tunkan sukarasa wangalewa har wasu sunfara shigowa hakanan wanda suke baya suka shiga jife jifen duwatsu bakaramin mamakin dumbin mutanen sojojin sukayiba because they're even out of control,baza a iya controlling dinsuba jifa sukeyi sosae wanda har glasses na motan gaban sunfara fashewa hakanan gabaki dayansu suka maida attention dinsu kan motar gaban ganin akwai mutum abaya wanda andaure hannunshi da ankwa yasasu tunanin Magajiya ne dakyar sojojinma suka samu suka tsira suka fice ah motar don abun yafi karfinsu,mutanen kuwa seda sukayima motar daga daga sannan hankalinsu yakwanta ahakan ma suka dinga se anfito da ita sunganta sun tabbatar ta lillisu tukunnan,hakanan suka shiga kokarin fito dashi,abunda basu saniba shine Waziri ne awannan motar Magajiya na dayan motan tunda taga sunshigo din sunfara jefe jefe ta sunkuya taboye ah ta kasan seats dukda haka kuwa seda tasha dutsuna don wulli sukeyi tako'ina akeyi hakanan bakaramin raununnuka taji ba ajikinta amma dukda haka batayi giving up ba ............

***
Almustapha da tunda yakama hannun Asma'u suka fice ah fadan Mai martaba side dinsu yayi da'ita batareda suncema juna uffan ba harsuka iso parlourn su sede da mamaki samun Ummi sukayi zaune tana kuka yayinda Mom keta kokarin lallashin ta.........
Cikeda damuwa suka karasa garesu don Asma'u lokaci guda tamanta da tata damuwar ganin situation din Ummi din,seyanzu takejin miyasa tatafi tabar side dinta bayan tasan something yana iya faruwa batasan sanda tarungumi Ummin ba tana tapping bayanta....
"Ummi stop crying please,inkina kuka mukuma wazai rarrashemu,inkika tada hankalinki ta'ina su Afiya zasu samu courage din manta abubuwan da suka faru abaya?"...
dakyar Ummi ta'iya tsagaita kukan nata tareda dagowa ta kalli Asma'u din,itakanta tasan Almustapha bazai tabayin dacen mata irin Asma'u ba, she's a blessing to the family and nothing can change that,abunda batasaniba kukan da Ummi keyi harda na farin cikin sabon rayuwar da suka tsinci kansu acine dukdama tatuna baya,takuma tuna hardships din dasukayi going through hakanan kuma take gode ma Allah dayayi solving problems dinsu cikin lumana dakuma ikonsa,inbahaka ba waya tsanmacin zasu sakejin dadi ah rayuwarsu,waye ya tsanmaci Almustapha zai taba samun wannan damar daya samu ayanzu?....
Lallai babu abunda yafi Allah,for her,her family means everything to her and alhamdulillah her children are very Happy and most importantly her Son is blessed with the best wife she could ever ask for batada abuncewa sede alhamdulillahi bangaren Mai Martaba kuma tanayi mashi fatan alkhairi everyone has his own destiny,even though gaskiya tafiyo yau,may be they were never meant to be together forever tunda dai yayi aurenshi and tanada tabbacin Hajiya Muniba will try her very best to take very good care of him Itama kuma nata ya'yan sun isheta rayuwa so far as she's around them.........
Shafa kan Asma'u tayi ahankali sannan tace"thank you Daughter because of you my Imam is able to talk his heart out in public,we're blessed to have you as a family member indeed, Allah yayiwa rayuwarki albarka".......
Asma'u dake kallon Ummi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login