Showing 162001 words to 165000 words out of 235422 words

Chapter 55 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3491

gabadaya Zalihan bata kwanta musu ba gani sukeyi dawani abun tazo kuma ahaka har suka fice tareda Asma'u zuwa bangaren Bayin nan tatarasu tanemi yafiyarsu kaman da gaske sukuwa sukace sun yafedin kafin tayima Asma'u godiya tana"zanshi anjima muyi hira inba damuwa".......
"You're always welcome Aunty Zaliha", Asma'u tayi maganar fuskarta daukeda murmushi ba'ita tabar gurin ba har saida Zalihan takule mata da kallo yayinda ahankali tasauke ajiyar zuciya tana gode ma Allah dakomai yake tafiya daidai yanda yadace ahaka harta koma bangaren su dakinsu Afiya tawuce tana"miyene kukayita wani huhhura hanci agabanta?",cikeda bacin rai Amira tace"yanzukai after all that she did kinyafe mata?"....

Da mamaki Asma'u tace"Why not,Allah ma mukanyi laifi yayafe mana bare mu bayinsa besides ku jiya bayafewa Aunty Hamida kukayi ba?".........
Dafe Kai Amira tayi tana"you'll never understand, Aunty Hamida and Zaliha sun banbanta".......
"Hmmm"shine abunda Asma'un tace kafin takarada"sabida itaba yar uwarku bace komi?"
"Wallahi bahaka baneba,kawaidai munaji ajikin mu she's not worthy of getting our Trust sister in-law", Amira takarashe maganar tana rike da hannun Asma'u just trying the best she can gurin sa Asma'u tagane......
Ahankali Asma'u tacire hannunta cikin na Amiran tana"kudai kawai kuna taya Yar uwarku kishi ne shiyasa bazaku taba ganewa ba", Afiya dake gefe tace"Amira kimadaina bata bakinki nidaman nasan dakyar inzata yarda itada Ummi halinsu daya,th??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ey're Soo softhearted shiyasa ake cutansu akullum",itadai Asma'u dariya tayi tareda ficewa daga dakin ah hanya suka haduda Iya Jamila da Hindatu cewa sukayi"Gimbiya daman munason muji in Yarima yafitane?".......
Murmushi tayi kafin tace"Baitashi ba tukun wani abun ne?"..........
iya Hindatu ne tace"Daman gyaran dakinshine zamu fara kafin muyi nasauran",cikeda mamaki Asma'u tace"gyaran dakinshi Kuma,dondai ah iya saninta itake gyara dakinshi kullum Kuma suma sunsani ranaku daidaiku takesa Jamilan ko Hindatu sabida dasubiyun kadai tayarda".....
"Eh Gimbiya daman ana gyaran gida baki daya bayan karshen ko farkon kowani wata wanda yazamanta al alda ah masarautar,za yi karkade karkade dakuma goge sosai", murmushi Asma'u tayi tana"oh sanitation?"......
Gyadamata Kai sukayi kafin tace"kuyina sauran guraren kawai inya tashi nizanyi na dakinshi dakaina"..........
"Ayi haka Gimbiya kada aikin yayi maki yawa",karku damu ainace zan iyako kuma in inaneman taimako zankiraku insha Allah,gyadakai sukayi tareda yimata godiya kafin sukawuce donyin nawasu bangare na gidan itakuwa dakin nashi tawuce"still yana kwance yana baccin shi hankali kwance don sai wurin takwas yakoma baccin tun bayan sallar asuba", ahankali takarasa bakin gadon nashi tareda zama tana karema kyakyawar fuskarshi kallo yayinda tasa hannunta cikin gashin kanshi aranta tana fadin "Sleepy head kawai",donta lura Almustapha mutum ne mebama bacci hakkinshi gashi wani irin kyau nadaban yakeyi mata inyana bacci,his face will look so innocent, simple,fresh and cute like a Baby hakanan ta tsinci kanta da ciro wayarta tashiga daukanshi hoto wanda hasken flash din yasashi yin motsi cikin sauri tatashi tana boye wayar abayanta kamar munafuka,bude idanunshi yayi tareda dorasu kanta dasauri tajuya tanayi kamar me neman abu cikin sauri yajanyota tafado jikinshi arude tace"Yaya Imam miye haka?", takarashe maganar tana kokarin tashi daga jikinshi sake matseta yayi ah jikin nashi yana"wakike dauka ah hoto?"..........
Kaman zatayi kuka tace"nina dauke ka ah hoto,badai niba sede in mafarki kayi",tayi maganar tana dauke kanta daga kallonshi sabida yanda idanunshi sukesata Jin wani iri.........
Murmushi yayi tareda dagata daga jikinshi kafin yamaida ta gefenshi tareda dora kanta kan kafadunshi yana"Just tell me you want snap with me basai kinmin satar hoton fuskataba", ashagwabe tace"nifa ban daukeka hotoba".........
Kallon fuskarta yayi wanda suke dab danashi kafin yayi kissing karan hancinta dayasata shivering batareda ta shirya ba cikin dabara yakarbi wayar hannunta kafin yamaida kanshi kan wayar yashiga dubawa aikuwa ga hotunan duk sunyi kyau hakanan sunkai su goma cikin rada yace"what's this?".......
Still cewa tayi"nifa bani na dauka ba",Yar dariya yayi cikeda mamakin ta sannan yabata wayan tareda cewa"to kidauka yanzu,fuskar Almustapha is yours kiyi yanda kikaga dama dashi"..........
Cikeda jin kunya da mamakin abunda yacedin tace"dagaske?",tana blushing ........
Gyada mata kai yayi ahankali yayinda tadaga wayar tana setawa daganan tashiga yi masu selfie seda tadauki yakai biyar ah position daya suke wanda dan gwanda ita tanama cuccuna baki tareda daga hannunta sama cewa tayi"Yaya Imam kana canza style mana", ahankali yace....
"I don't know how to",batareda tadamu ba tace"I'll teach you then", because bakaramin dadin moment din takeji ba ahankali tasakalo hannunta ta wuyanshi tareda daga fingers dinta biyu tana pouting mouth dinta"Yaya Imam dukyanda nayi haka zakayi",dariya abun yakusan bashi amma besan dalili ba seya tsinci kanshi dayin yanda tacedin yakai sau uku tana sashi suna canza style kafin tashiga gallery din suna kallon pictures din dan tsaki tayi tana"Not that bad but it should have been more romantic"..........
Cikeda mamakinta yadubeta don yasani tsaban excitement ne yasata fadin hakan batareda ma tasani ba,dan mischievous smile yayi sannan yace"oh really?"...
Juyowa tayi tana kallon fuskar shi dake kan pillown da nata yake hakanan suna facing juna ga numfashin juna dasuke iyaji saiyanzu tama gane baran baramar da tayi kanne mata ido daya yayi mischievously kafin yace"I think we should make it romantic tunda kinaso?".......
Yanda yayi maganar seda yasa tsikar jikinta tashi baki daya hakanan tasaka cewa komai se zuciyar ta dake aikin racing non stop ganin tayi shiru ne yasashi matso da fuskar shi kusa da tata sosai kafin yakai bakinshi kan cheeks dinta cikin rada yace"like this?"....
Wani irin ajiyan zuciya tasauke tareda lumshe idanunta batareda ta shirya ba shima dago fuskarshi yayi daga gefen fuskarta kafin yadaura ah goshinta yana sake yin kasa da murya"ko haka kike nufi?"yakarashe maganar yana sauke idanunshi kan pink lips dinta dayasha wet lips itama lips dinnashi take kallo adoringly tareda hadiyan wani abu ah makoshinta kawai jitayi yasaka bakinshi cikin nata yayinda yashiga kissing dinta gently Asma'u batasan sanda tashiga maida mai martani ba hakanan batamasan sanda wayartata tayi slipping daga hannunta ba aka shiga aikin lada, Almustapha wasa da ita yakeyi sosai batareda dukansu sun shirya ba abu daya suka sani,shine ruhi da gangar jikinsu ne kawai ke aiki awannan lokacin hakanan sunfi mintuna ashirin suna abu daya yayinda dakyar Almustapha ya iya controlling kanshi badon yagajiba sedan ganin yana kokarin wuce gona da iri Itama sannan yalura oganniyar ma batada niyan hanashi,janyeta yayi daga jikinshi jiki ah sanyaye kafin yatashi yashige bandaki donyin wanka Asma'u lumshe idanunta tayi cikeda kunyar abunda sukayi din hakanan zuciyarta nacigaba racing dukda kokadan batajin nadamar abunda yafaru ah yanzun sema dadi,wani irin feelings din da itakanta takasa fassarashi kallon riganta dake gefe tayi wanda shaddace akamata riga da skirt hakanan bakaramin kudi aka kashe wurin dinka kayan ba donyaunema rana tafarko datafara saka kayan ah kasalance tasa hannu ta janyo rigar duk ta cukuikuye tayi wani iri kaman ba rigan bane ke daukeda shatin guga dazu rufe fuskarta tayi da rigan cikeda Jin kunyar kanta kafin tatashi tana gyara hook din bra dinta hakanan tana tunanin tayaya ma zata iya fita dawannan kayan fisabilillahi, inta hadu dawani fa.yazatayi?"...........
Tana tunane tunanenta ahaka dai harta maida rigan jikinta yayinda tatashi tsaye tana gyara skirt din da duk ya cukuikuye shima,tafi minti biyar tana sakada warwaran yanda zata fita tabar dakin batareda tahadu da kowa ah hanyartaba kawai seji tayi yana shirin bude bandaki aidagudu takoma kan gadon talullube cikin bargo yanajin ta amma sebe kulataba sema wucewa dayayi gaban madubi yana daure da towel ajikinshi yayinda karamin towel din kekanshi yana kokarin tsane ruwan kannashi.........
Itadai kasa ciro kanta daga bargon ma tayi kwata kwata haryagama shirinshi cikin kananun kaya kasancewar weekend ne kuma bayida niyar fita yaudin koda kuwa fada ne.......
Zuwa yayi bedside din tareda daukan phone dinshi daniyar ficewa gun Ummi amma seya tsinci kanshi da yaye bargon daga kanta yana"Bacci kikeyi ne?",dukda kuwa yasan idanunta biyu neman magana ne kawai ......
Kaman zatayi kuka tajuya mai baya murmushi yayi don yasan dalilin dayasa haryanzu take dakin nashi kafin yace"Lemme bring you another cloth from your room"........
Aida sauri tatashi tana"aa Yaya karkaje don Allah",damamaki yace"Why?".......
Wannan karan har idanunta sunciko da kwallah tace"Hajja nananfa",in an I don't care manner yace"semenene to, kodai kinason kice yinimin zakiyi ah daki batareda kin fita ba?"........
Pouting bakinta tayi tana"nibance ba besides zanmaka gyaran dakinka ma daman se inyi yanzu kawai"..........
Da mamaki yace"bakinyi shara da safe ba?",don bai mantaba ba yashigo yasameta tana gyaramai gado yauda safe.........
Atakaice tace"Nayi, sanitation znyimaka as usual kaman yanda akeyi", takarashe maganar tareda tashi sabida irin kallon dayake mata yanasata jin wani iri janyota yayi jikinshi yana...
"you don't have to do that"......
Janyewa tayi daga jikinshi kafin takarasa gaban wardrobe dinshi tana karema gun kallo hakanan idanunta suka sauka kan drawer din dake rufe gam da padlock daga gefe wanda bayau tafara ganiba hakanan akullum tana mamakin miyasa bai rufe sauran ba se wannan in particular bayan shidinma wardrobe ne kamar sauran sede Allah baitaba bata ikon budan baki ta tambayeshi ba bude wardrobe din kayanshi tayi tareda daukan pjamis nasa da riga tawuce bathroom tana"Atleast dai kabarni ko kayanka ingyara maka ko?".....
Shidai duk yana kallonta harta fito sanye da kayan sannan tace"i can work with energy now"......
Girgiza kai kawai yayi ganin batada niyar bari din dukda yace tabaridin yayinda ahankali yace"I'm going out",to kawai tace mishi haryakai bakin kofa tace"Yaya imam"......
Kallonta yayi kafin ahankali tanuna mishi drawer din dake kulle da padlock din"the keys?".......
Cikeda kagara yace"kibarshi basaikin taba nanba"........
Batareda tadamu ba tace"miyasa zanbarshi bani nayi niya ba?"....
Dafe kanshi yayi aranshi yana"this girl bazata kasheniba",yayinda afili kuma yace"Because I don't actually know where the keys are",daganan bejira cewartaba yayi ficewarsa Itama tabe baki tayi sannan tashiga fito da kayan wardrobe dinnashi dukdama komai fa agyare yake fes fes amma hakanan takejin urge din tasake gyara mishi din........
Ahaka hartagama fidda na wurinda shaddodinshi yake sannan tadawo gun kananun kaya ananne taga keys ahankali tadaga tana"wayasani ma ko keys din drawern ne dayake cewa baisan inda yake ba",tayi maganar tareda karasawa gaban drawer din da niyar budeta..........

&&&
Mai Martaba tun ah jiyan yasa asanar da mutanen Fada kan cewa yau akwai zaman dayakeson suyi ah Fada karfe shadaya na safe shiyasa ma yau fadan yake acike babu wanda ake jira sai isowan Sarkin shima kuma baiyi wani African time ba don shadaya da yan mintuna yakaraso Fadan wanda aka bude taron da addu'a kafin yafada musu kudurorinsa na bude taron dabai wuce duk akan maganar nadin Sarautar Almustapha bane ba dakuma other post dayake tunanin xa'a bayar tunda waziri ma Allah yayi mishi rasuwa and Galadima betrayed them so they need some change now.............
Sosai sukayi na'am dazancen nashi yayinda sukayi suggesting Dad yazama waziri se abama Sulaiman Galadima tunda sudin ya yarda dasu kuma mutane da dama sungani sunkuma shaida cewa sudin mutanen kwarai ne, Mai Martaba bakaramin dadi yajiba jin kalaman daga bakin yan fadan yafito batareda shi yafara furtawa ba yayinda yayi hamdala ga ubangiji tareda cewa"shima daman abunda keranshi kenan amma yafison yafara jin raayinsu tukunnan tunda kuma sunyi na'am dazancen to alhamdulillahi".....
Dad dake gefe ne yace nidai daza abi tanawa da anbarni inji da tsufana ma tukunnan,dariya dagaci yayi yana"sokake kasake guduwa ko to wannan Karan baka isaba"......
Murmushi kawai Dad yayi yana hidin Allah yasa hakan shiyafi alkhairi to tunda kun takura,Amin suka amsa da yayinda daya daga cikin mutanen Fadan yace "Sarkin dawakai fa baida lafiya kuma jikinshi yayi tsanani sosai wannan dalilin yasa yace insanar muku cewa inda hali adaura wani akan wannan position din donshi baya tunanin zai iya yanzu",jiki ah sanyaye Mai Martaba yace"cuta aibayana nufin karshen duniya bane ba, insha Allahu zaisamu sauki kada yadamu".......

Wani ne yace"nidai bnsan dalilin dayasa yafadi hakan ba amma tunda yabukata din ayi hakan kawai besides zamubar abubuwan mu ne babu tsaro?".......
Jinjina kai sauran sukayi yayinda Mai Martaba yace toshikenan zanyi tunani akan zancen Dad ne yayi saurin cewa....
"why not abama Mallam Hudu wannan matsayin inma Sarkin dawakan yasamu sauki basai yakoma bakin aikinshi ba"......
Cikedajin dadin shawarar Dagaci yace"tabbas wannan ma shawarace mai kyau don Mallam Hudu mutum ne mai amana da sanin yakamata tuni najima dasanin haka",jinjina kai Mai Martaba yayi donshima bakaramin girman mutumin yake ganiba dubada yanda yarike masa amanar iyalinsa na shekaru da dama........
Ahankali yace"to shikenan sekuce Ina nemansa"......
Cewa sukayi to insha Allah kafin akadawo maganar saka date kuma wanda daga karshe suka saka wata daya wanda ranarne zaiyi dadaida date dinda akabama Almustapha na watanni biyar din yayi proving kansa the best choice to be the crown prince hakanan aka hada da batun auren Mai Martaban da Ummi sekuma Sulaiman da Sumayya da agurin akayi tambaya aka kuma bayar cikin amincin Allah kafin aka rufe taron da addu'a,atake Mai Martaba ya akai akira masa Sulaiman da Almustapha don basu aikin renovation na masarautar baki daya because it's going to be a very Grand celebration,sabida yanason ayi bikin da aka jima ba ayi irintaba bama ah masarautar Zaria kadai ba aa gabadaya masarautun Nigeria gabadaya..........

*While you were reading inhar kunyi encountering any typing errors then, I'm really sorry bnsamu nayi editing bane ba*

*I'll try and post tonight if possible dukdama comments dinkune zai iya bani kwarin gwiwar yimuku typing din*.....
Inkunjini shiru kuma sai gobe insha Allah.....

Nagode kwarae da kulawarku gareni......

Vote
Comment
Share!.....
[3/23, 6:05 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?


Written by *Zeeneert*=ؕ?

*Zeeneert*@wattpad.....


*Page 57*......


Almustapha da fitowansa kenan daga dakin sa bayan yabaro Asma'u iya Hindatu ta tareshi tana ce mishi ai Mai Martaba na nemanshi ah Fada wannan dalilin yasama yawuce Fadan direct batareda yaje gun Ummin dayayi niyaba.........
Koda yaje yasamu Sulaiman agurin donshi yariga shi isa,dubansu Mai Martaban yayi sannan yafada masu kudurorinsa dakuma yanda sukayi da mutanen Fada adazun jinjina kai Almustapha yayi tareda yima Mai Martaban godiya ga irin karamcin da ake niyar yima Mallam Hudu din yayinda Sulaiman kuma ke korafin shibaison duk wani abu dazai dangantashi da mukami don Allah abama wani shikam ya yafe........
Hararanda Dad da Abba suka sakarmishi ne yasashi yin shiru batareda yashiryaba inda Mai Martaba kecewa"to baka isaba, this's our final decision and no one can change it inkuma anbaka mukamin kada kayi abunda yadace kacigaba da zama kara zube kaji?"......
Shidai shiru yayi don babu bakin magana sannan Mai Martaban yafara yimasu bayanin yanda abubuwa zasu kasance ko ince suka koma tattauna yanda abubuwan zasu kasance kama daga yanda za agyara gidan,bakin dazasu gayyata from different palaces across the country dama manya manyan yan kasuwan mu na kasa damakuma masu murzawa da gwamnati ayanzun,sunyi maganar IV ma dakuma abubuwan daza aci dadai sauransu wanda zancen yadaukesu lokaci mai tsawo suna tattauna ta..........
Inda daga karshe Mai Martaba yace maganar event na biki dasukeson yi Kuma suje su tattauna ah tsakaninsu komai suka shirya indai baifi karfinsuba zasu goya musu baya.......
Sulaiman murna kaman yayi yaya don daman tundazu yake rawar jikin cewa sunason suyi event na aurenshi da Sumayya sekuma na Asma'u da Almustapha da akace zaayi na lokacin bikin nadi Mai Martaba ne yadakatar dashi daman tahanyar cewa yabari zasuyi maganar daga karshe...........
*****
Bamu leka ma'u>?t?

Sa key din tayi tabude drawer din ahankali dukda hakanan batasan dalilin dayasa zuciyar ta ke bugawa ba unnecessarily, amma ahakan tayi karfin halin wangale drawer din because tariga da tafara aikin batason kuma ace bata karasashi ba,sauke idanunta tayi kan uban litattafan dake gurin hakanan duk wasunsu sunyi kura dasu yayinda aranta tana mamakin meyakeyi da wayannan litattafan be yarda suba tunda tanada tabbacin yariga yayi anfani dasu. dansa hannunta tayi jikin wani littafin tana lakuto kuran dake jiki yayinda kawai? taji tanason duba litattafan na menene don tanada tabbacin yafi ace na University ne kadai it might include his books tunna? secondary school harma da primary may be......
Sede kafin tadaga su dole seta dauke wata katuwar leda milk dake saman uban litattafan ah ajiye,ahankali takai hannunta tareda daukar ledar sede damamakinta taji ledan nada nauyin dabatayi tsanmaniba hakanan tanajin kaman karan kwalabe ajiyewa tayi ah kasa cikin sauri wanda hakan yasa kwalaban suka sakeyin kara,da mamaki tazauna gaban ledan tareda bude ta....
sakan baki tayi,lokaci daya kuma jitayi hannayenta sun shigayin karkarwa batareda ta shiryaba...........
Dakyar tayi karfin halin dauko daya daga cikin kwalaban giyan tana kare masa kallo take kuma idanunta suka ciko da kwalla tana furta " *Giya* ah dakin Yaya Imam?",kafin itadakanta kuma tashiga girgiza kanta tareda sa hannu ah bakinta tana kokarin hana kanta daga yin kukan dake shirin ballomata lokaci guda tana....
"No!,it can't be I'm just imagining things",takarashe maganar tareda sakin wani irin marayan kuka sabida dukyanda taso tahana kan nata daga yin kukan kasawa tayi hakanan lokaci guda farkon haduwarta dashi ke dawa mata"he was really drunk that very day sabida kwata kwata baya cikin hayyacinshi sannan ayanzu ma tana iya tuno yanda takejin mutane nafadin *mashayi ne shi*,amma ya akayi bata taba yarda ba tunda alokacin tagani da idanunta sekuma lokaci guda kalaman Dad suka shiga yimata yawo akwanyarta nacewa dayayi *duk abunda kikaji ance Almustapha yayi to sharri ne bawai yayin dagaske baneba,aikin Magajiya ne* lumshe idanunta tayi yayinda hawayenta baidaina zuba kan kuncinta ba,tayarda Magajiya was the one that trapped him in this situation hakanan she can clearly remember yanda Talatu tafada ranar agaban duniya kan cewa Magajiya ce tasa Almustapha yafara shaye shaye but she never take it seriously,duk ah tunaninta yadaina,duk ah tunaninta yajima da barin wannan rayuwar because koyau za'ace ta rantse kan Almustapha besake shan wani abun maye ba tun farin haduwarsu zata iya rantsewa tunda she spend most of her moments with him, she's always with him for more than three months now kuma haryau bazata iya cewa ga ranar da ta ganshi cikin maye ba,to me hakan ke nufi kenan?... ......
Me wayannan kwalaban sukeyi cikin kayanshi atake kuma wata zuciyar tashiga raya mata"were you with him twenty four hours each and everyday?"Kokuma acikin watannin dasuka wuce kullum tare kike kwana dashi bare ace kinsan meyakeyi sanda bakwa tare barema wanda ke shaye shaye always find it hard yadaina indai yafara,Magajiya might be the cause of his situation but she cannot deny the fact that her Husband is a drunkard kuka take sosai yayinda aranta tarasa matakin dazata dauka itakanta dukdama she's now blaming herself for being a very careless Wife aidai koba komai yakamata tunda tasani da ta bincikeshi taji shin still yanayi dinne ko bayayi haryanzu but batayi ba because she fully trust him,tafi mintuna talatin tana zubda hawayen da babu ranar tsayawansu kafin dakyar ta'iya tashi tashige bandaki tareda wanke fuskarta sannan tadauki mayafinta tasaka tareda ficewa ah dakin hakanan tana addu'ar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login