Showing 111001 words to 114000 words out of 191031 words

Chapter 38 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

68001

zata fito suna ta shawagi a farfajiyar shi da yaron da tsabar sha茩uwa har kamar ya fi yarda da mahaifin fiye da uwar.


A haka watarana Huzeifa ya ma Saleema hanyar da ta samu gurbi a wajen wani katafaren koyar da 蓷inki, wanda a shekara sau 蓷aya mamallakin gurin ke zuwa daga Niamey yana duba sauran jahohin, ana yaye wasu a lokacin ana kuma 蓷aukar wasu, a haka Saleema aka bata gurbin zama na sati biyu, dan zamansu a ajin farko kaf ta amsa tambayoyin da babban ma蓷inkin ya mata tare da nuna mishi a aikace, hakan yasa ya ce abinda zata koya ba bu茩atar jimawa dan dama ba haka suke so ba saboda gudun matsala. A lokacin saida ta nemi izini gurin mahaifinta kan tana son zuwa gidan aunty Lubna saboda bikin 拼arta da ya tashi, bai hanata ba dan ya yarda bikin ne zai kaita gidan, hakan ya bata damar kwashe kwana goma cir tana abinda ya dace, ba 茩aramin farin ciki ta ke da kasancewar hakan ba, duk da tana jin ba da蓷i wasu lokutan da take hakan ba da sanin mahaifinta ba. Kwana biyu ya rage ta kammala abinda take mahaifinta ya ce ta dawo, ba ta yi gardama ba ta dawo gidan, sai dai da ta zo daga inda ya kaisu ita da Hameeda da Hamdeeya ya nuna mata yana musu shirin tafiya ne, sai dai bai fa蓷a musu ba kuma ba ta tambaya ba.



*Bayan Wata Uku*




Da mamaki Saleema ta sake kallon Khairat 蓷in tace "Da gaske wai kike ko wasa? Ni dai a sanina ban ji an kawo kayanki ba? Kuma..."

Sai tayi murmushi tace "Kai ban ma yarda ba sam."

Dariya Khairat tayi ta ri茩o hannun Saleema tace "" Wallahi da gaske ne Saleema, kin san me yasa haka?"

Da kallon tuhuma ta bita tace" Yanzu Khairat har gobe za'a 蓷aura miki aure amma ki kasa fa蓷a min, halan wani abu na miki da kika ri茩eni?"

Girgiza mata kai tayi tace" A'a Saleema ko 蓷aya, ki tsaya ki saurareni mana sai ki ji dalilin da yasa haka ta faru."

Kawar da kai tayi tace" ina jinki to."

Cikin nutsuwa Khairat ta fara fa蓷in" Kinsan ai gwamna Alhaji Nasir ya zo lokacin saukarmu? To shine wata 蓷aya da ya wuce sakataranshi ya zo wajen Yaya (malaminsu) ya ce gwamna ne ya wakiltashi ya sama mishi yarinya mai hankali da nutsuwa yana so zai 茩ara aure, to da sukayi shawara da Mamanmu sai ta fara tuntu蓳ata da maganar, dan ita a ganinta bai kyautu idan haka zai zama sharri ya faru ga waya 拼ar da Yayana ya za蓳a mishi ba, amma idan ni ce ba wanda zai zargesu duba da bayanin sakataran ya ce sa茩o daga gwamna ko da an samu yarinyar to ana son wacce iyayenta zasu amince a 茩an茩anin lokaci saboda baya so kowa ya ji bare a kawo masa tangar蓷a game da maganar, shiyasa Mamana ta shawarce ni ta ce na amince, idan alkairi ne zasuyi farin ciki da haka, idan kuma sharri ne ya tsaya iya kanmu kawai, amma idan kan waya 拼ar ne da Yaya zai yi shugabanci za'a iya cewa dama an sani aka ha蓷ata da shi 蓷in, duk da a yanzu ma wasu na ganin kwa蓷ayi ne ya samu yin haka duba da mu ba masu ku蓷i bane, amma na taushe kunnuwana tamkar yadda Yaya da Mama suka fa蓷amin, to shiyasa kika ga ba'a sanar da kowa maganar ba, dangin mahaifina ka蓷ai dake da alhakin sani suka sani, dan 蓷aurin auren ma a masallaci za'a yi gobe bayan sallah juma'a."

A sanyaye cike da rarrashi tace" Kiyi ha茩uri Saleema da ban fa蓷a miki da wuri ba."

Murmushi Saleema tayi tare da nuna tamkar bata san ma waye gwamnan ba da abinda ya shiga tsakaninsu tace" A gaskiya Khairat na miki murna da samun nagartaccen mutum kamar wannan, Allah yasa hakan ya zama alkairi a rayuwarki, Allah yasa shine abokin tarayyarki ma fi alkairi, Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a ta gari."

Murmushi Khairat tayi tace" Nagode sosai, amma dai za ki zo goben ko? Dan a goben fa zan tare."

Waro idanu Saleema tayi tace" Iyee! Khairat a matse kike ne?"

Dariya ta 茩yk茩yale da ita tace" To idan ban kasance haka ba ya kike so na yi? Kuma fa ni ba abinda nake nufi ba kenan."

Dariya Saleema tayi tace" Shikenan Allah kaimu goben."

"Ameen." Khairat ta fa蓷a tana sakin hannunta, wata hirar suka ci gaba da yi har azahar kafin Saleema ta koma gida dan dama kiran Khairat 蓷in ne ya sa ta zuwa gidan da ta jima ba ta je ba, dan malaminsu yana yawan yi mata maganar ta dawo makaranta, ita kuma tsoron abinda Abbansu zai ce yasa take kasa bashi amsar da ta dace, sai kawai take 蓷an 茩ara zurfafa karatunta ta hanyar sanin Khairat 蓷in a waya shi ma ba kullum ba.



*Juma'a 02:30*



Hawayen da suka wanke mata fuska a 茩an茩anin lokaci yake kallo da mamaki, a tausashe kamar mai son rarrashinshi tace "Yalla蓳ai kar ka min haka, ka fa蓷amin wasa kake yi dan Allah, wallahi idan wasar nan taka tayi nisa zan iya rasa rayuwata, ka ce wasa kake min ka ji?"

Lumshe idanunshi yayi daga cikin farin gilashinshi tas sannan ya bu蓷e a kanta ya 蓷ora 茩afarshi 蓷aya kan 蓷aya a tsanake yace" Ba wasa a maganar nan, saboda 蓷aurin auren ne na dawo yau 蓷in nan."

A mugun razane ta mi茩e tsaye cikin tsawar da ta sakashi li茩e idanu tace" Me? Da gaske ne kenan? Lallai ma."

Kallon uwar gidan tayi mata mai cike da nutsuwa da dattako a haukace tace mata" Wannan ni dama ba kishi nake da ita ba, amma me yasa ita ba tayi mamaki ba?"

Fuskarshi ya fara ha蓷ewa sannan yace" Saboda ita ta sani ne tunda na fara neman auren."

Wani ihu tayi ta shiga juyawa a tsakiyar 蓷akin tana fa蓷in" E fa, na gane komai, wato ni ce 拼ar iska a gidan nan, ni ce ban da matsayi da mu茩amin da za'a fa蓷amin ba, to ni a me ka 蓷aukeni?"

Ta fa蓷a tana tsaya wuri 蓷aya da kallonshi, a hankali ya sauke 茩afarshi 蓷aya ya mi茩e tsaye, hakan yasa uwar gidan tasowa da sauri ta matso dan ita ta fita sanin waye shi, tsaf zai mata haukan da ya fi nata, dan kasancewar rigar dake jikinshi ba ita zata saka ka yi masa abinsa ka ga dama ba, tsaresu tayi da idanu jira take ta ga ya 蓷aga hannu zai gaura mata mari ta dakatar da shi, sai dai a sanyaye taga ya kalli Iklimar yace "Kina ji? Ki daina min ihu a kai bana so, aure ne an riga an 蓷aura min, ke baki isa kiyi komai ba, idan kuma kina ganin za ki tsorata tane kamar yadda kika tsorata Haleema, to bismillah."

Zazzare idanu ta fara yi hatta zufa ta mata sharkaf, baya ga 蓷imuwar da take ciki har da sanin ita ta lalata auren shi da Saleema a yadda take gani kuma su Ardiya ke nuna mata, ashe ya sani shine bai ta蓳a nuna mata ba? Juyawa yayi zai bar falon cikin gunjin kuka tace "Amma yalla蓳ai shine za ka ha蓷ani kishi da wata 茩as茩antacciyar yarinya, talaka 拼ar talakawa? Ni wallahi yanzu na yarda ka saketa ka auro Saleemar ta fi min dama-dama, ko ba komai ita ma daga babban gida take, amma wannan ai..."

Kawai ta fa蓷i gurin ta kifa kanta a kujera tana gunjin kuka tamkar sa茩on rasuwar iyayenta aka fa蓷a mata, girgiza kai yayi ya sa kai ya tafiyarsa dan shi gane yake hauka kawai take, yanzu ba ga 拼ar uwarta nan ba da ta kwantar da hankali ta nuna masa tana tare da shi, da ita aka yi shawarar komai wanda hakan ya sake kankaro mata lodin mutumci a wajenshi, kuma a yanzun ji yake ko amaryar da yake zumu蓷i sai ya sa蓳a mata a kan uwargidansa, dan ba zai yarda wata ko wani su ba茩anta ranta ba.


_Daga nan za mu jingene labarin gwamna da rayuwar gdansa, daga dai yadda ya faru yanzun kunsan za'a samu hargitse, akwai abubuwa a gabanmu dan haka zan rufe a yanzu, wata茩ila daga 茩arshe na ta蓳o mana su dan jin yadda aka 茩arata, in sha Allah._



_______________



Tsaye take inda babban teburin da suke yanka kaya ke gabanta, hijabinta mai hannaye ta 蓷an tattara daga 茩asa ta 蓷aureshi saboda yankan d zatayi, shigowar Mubarak tare da wani yasa Huzeifa saurin tasowa ya tare 茩ofar shigar, daga Saleemar har su 蓷in kallonshi suke da tunanin wani abun ne ya sakashi yin haka. Mubarak ne yace "Yaya wucewa zamuyi, kayan nan nake son kammalawa."

Juyowa yaui ya kalli Saleema da ta fara yanka rigar tamkar yadda ya ce ta yi, ha蓷e fuska yayi sosai 蓷in nan murya a dake ba alamar wasa yace "Ke saki hijabinki."

Kallonshi tayi sannan ta kalli hijabin sai kuma ta sake kallonshi tace "Yana hanani aiki da kyau ne, shiyasa na d..."

Harara ya watso mata yace "Na ce ki saki."

Turo baki tayi ta warware hijabin ta ci gaba da aikin gabanta, shi kuma ya kauce musu a hanyar suka shigo Mubarak na dariya da fa蓷in "Idan ta yi wari ma ji wallahi."

Kowa aikinshi yake ba mai ce ma wani 茩ala inda Mubarak ya 蓷an kunna sauti a wayarshi, hakan ne ya hana shagon yin shiru dayawa, sai da ta yanka siket 蓷in ne ta kalleshi tace "Duba min ka ga girman nan ya yi?"

Ba tare daya kalleta ba yace "Ki duba kayan matar suna nan kusa da ke."

Yatsina baki tayi tace "Bana son kallo ne har na gama, na fi so idan na auna mutum sau 蓷aya to na gane yanayinshi."

茒ago kai yayi ya kalleta ya dakata da 蓷inkin da yake yace "Allah ko?"

茒aga masa gira tayi alamar e, hakan yasa shi sakar mata wani kallon da ta yi saurin kawar da dubanshi gareta, kallon Mubarak tayi ta ga shima aikin yake, dan haka ta kalli 蓷ayan dake zaune kan kujera yana yanka akan telar dake 蓷inkin 茩aramar yarinya ne tace "Dan Allah Sani dan 蓷uba min ka gani, ai ka gane matar ko? So nake idan ya yi aka fa蓷amin to nayi daidai kenan."

"Uhum." Ya fa蓷a yana tasowa, yana zuwa gefenta ya tsaya yana dubawa sai kuma ya kalli Huzeifa "Ai kayan Sa'adatu ne?"

A hassale da bai san me ya sameshi ba yanzu idanunshi na kan kafa蓷ar da Saleema da ta Sani da suke neman ha蓷ewa yace "Ban sani ba, na ce ta duba kayan matar ta 茩i, tun jiya da aka kawo kayan na ce ta rubuta kamar yadda muke ta 茩i, ya zan mata? Rabu da ita ka ji."

Nuna masa wajen zamanshi yayi yace "Je ka ci gaba da aikinka malam, barni da ita."

Da mamaki da kuma 茩ulluwa Saleema ta aje almakashin dan lokuta da dama yana yawan mata irin haka, kuma baya mata sai idan da maza a shagon, cike da sangarta da wauta tace "Shine zaka 蓷aga min murya haka? Me na yi da ya zama laifi a nan? To ka zo ka yi 蓷inkinka na fasa."

Juyawa tayi za ta fita ya mi茩e tsaye yace "Ke zo nan? Wa ye zai 茩arasa miki aikin?"

Saida ta nunashi sannan tace "Kai mana malam alhudahuda." Murgu蓷a baki tayi za ta sake ficewa a raunane yace "Saleemahhhhh."

Sake juyowa tayi tace "Daina kiran sunana haka, kayar min da gaba kake malam."

Ficewa tayi a shagon ta 茩etara titi ta shige gidansu, dama kuma haka ke faruwa duk sanda sukayi fa蓷a gidansu take zuwa ta ba Fareeda labari ita kuma tayi ta dariya. Yanzu ma da take fa蓷a har Mamansu dariya take tana girgiza kai, harkokin gabansu suka shiga ita da Fareeda har sukayi sallah azahar, suna cin abinci ya shigo gidan, tabbas saboda ita ya shigo, amma da ya 蓷ora idanunshi a kan fuskarta suna ta dariya ita da Fareeda sai ya rasa me zai yi kawai ya nufi inda Fareeda ke kiyon awakinta har sun hayayyafa, ya 蓷an jima tsaye ya koma ya fita.

Mamanshi na lura da shi ita dai ba ta ce komai ba, jim ka蓷an ya sake shigowa kai tsaye wajen Mamansu ya nufa ya dur茩usa, kayan da Saleema ta yanka ya mi茩o mata yana satar kallon Saleema yace "Mama kinga yankan da yarinyar can tayi? Ai yayi kyau ko?"

Dubawa Maman ta fara yi tace "In dai ita ce ta yanka ai ba sai na 蓳ata yawuna ba, 拼ata *拼ar baiwa ce*."

Murmushi yayi yace "Kuma kinga ma daidai da awon Sa'adatu 蓷in ne."

Saleema da ta fahimci ya zo su shirya ne kallon Maman tayi tace "Mama ki fa蓷a masa ya daina min tsawa a gaban mazan shago, sai yayi ta min bala'i kamar ina cizonshi."

Tintserewa sukayi da dariya shi kuma a 茩agauce kamar su蓳ul da baka yace "Ita ma Mama ki fa蓷a mata ta daina yi wa kowa magana a shagon, sannan ta daina 蓷aga hijabinta idan tana aiki."

Zaro idanu Maman ta yi ta kalleshi da kyau sai kuma ta kalli Saleema ta saki murmushi, Saleema kuma cike da wauta da yarinta na mace tace "To ai zahi ke damuna, kuma fa Mama idan ya kunna fankar sai ya juyata gabanshi shi ka蓷ai, to haka Manzon Allah ya ce ne? Ya ce fa ka so wa 蓷an uwanka abinda kake so wa kanka."

Mi茩ewa yayi tsaye yace "To na ji zan dinga juya miki, amma idan kika 茩ara 蓷aga hijabinki Allah sai na hana kowane gardi shiga shagon nan, ke kanki in kikayi wasa sai na zane jikinki da tsumagiya."

Da mamaki ta kalleshi baki wangale sai kuma ta ma茩ale kafa蓷a tace "Abinda ma na kusa daina zuwa, tunda ai na iya ko Mama?"

Ta 茩arashe da kallon Mama, da sauri ya matsa kusanta kamar zai sunkyya sai kuma ya tsaya yana mata wani kallo kamar zaiyi kuka yace "Ba yanzu ba Saleema, har yanzu akwai yankan da ban koya miki ba, kinga ta so mu je muyi aikinmu."

Jinjina kai tayi ta cire hannunta, da sauri Fareeda dake ta kallonsu cike da sha'awa tace "Abincin fa? Ki gama ci tukuna."

Girgiza mata kai tayi tana saka takalminta tace "mNa 茩oshi, tunda ya zo muka shirya ma na daina jin yunwar."

Dariya yayi ya wuce gaba ta bi bayanshi dan dama fanfon na soro, a nan ta wanke hannunta inda Mamansu ta bisu da kallo a ranta tana ayyana "Allah ya tabbatar mana idan alkairi ne tarrayarku, yarinya ce mai hankali da shiga rai."

Suna komawa shagon tsaye dukansu sukayi ya 蓷an nuna mata inda za ta gyara sannan ya koma ya zauna, tana gama yankan ta mi茩a mishi ita kuma ta 蓷auki yadin hijabin da ta siyo saboda wani yanka da take son koya na hijabi, tunda ta fara yankawa ya fara 茩yal茩yala dariya yace mata "Ba fa haka nan ake yin shi ba, ki bari a koya miki mana?"

Girgiza masa kai tayi tace "Ka daina min dariya, ka min fatan nasara kawai."

Jinjina kai yayi yace "shikenan ai."

Saida ta gama yankawa ta hau telar da Mubarak ya tashi ta game abunta, tsaye tayi tana duba hijabin sai ta ga baiyi yadda ta ganshi jiya a jikin wata ba, tsaki tayi ta cillashi kan wata kujera dake sha茩e da kaya tace "Bai yi ba wallahi."

Ba tare da ya kalleta ba yace "Na fa蓷amiki ai, amma dake ba kya ji baki ji ba."


Cike da tabbaci tace "Gobe ma zan siyo na sake gwadawa."


Kallonta yayi yace "Asarar ku蓷i? Dan ba naki bane ko?"

Turo baki tayi tace "Ai na Mamata ne."

Jinjina kai yayi bai ce komai ba, hanyar fita ta kama tana fa蓷in "Malam sai anjima, zanyi sallah na wuce gida."

Da kallo ya bita har ta fita a shagon kamar ya ri茩e, dan wannan lokaci da yanayi shi ya fi komai yi masa da蓷i a rayuwarsa ta yanzu, saidai bai da ikon hanata tafiya gidansu tunda ba *mallakinshi* ba ce.



*Alhamdulillah.*
14/06/2022 脿 12:41 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_38_




Ko da ta zo gida ta riski farin cikin da ya mantar da ita komai, ashe duk shirye shiryen nan mahaifinsu kujerar makka ya biya musu, kuma bai fa蓷a musu ba sai yau da zasu 蓷aga zuwa babban birnin Niamey saboda tafiyarsu gobe da asuba, dama kuma bai fa蓷a musu bane saboda tafiyar hali ce, ba lallai ta yiwu ba saboda yanayi, dan haka suka shiga shiri ba wanda ta samu damar fa蓷awa ko da ta waya, haka ta kwana cike da zumu蓷in asuba ta yi su tafi tare da mahaifinsu da 拼an uwanta.

Sai dai wajen Ardiya kwanan ba茩in ciki tayi, saboda ta ji banda Hadeeya sai ta tambaya me ye dalili? Ko tana gidan mijinta ai zai iya biya mata, shine fa yake gaya mata ai tuni ya tuntu蓳i mijin Hadeeya ya kuma shaida masa ciki ne da ita, da lokacin yana 茩arami ne za'a iya zuwa da ita, amma yanzu cikinta ya shiga wata kusan na bakwai, rasa abinda ke mata da蓷i tayi, ta yi ta tunanin ta ya ma Hadeeya za ta mata haka? Shiyasa kenan lokacin bikin Safiya ta zo da wata uwar riga ta shadda har 茩asa, Hameeda tayi tayi ta cire ta sha iska ta nuna a'a ta barta haka, Hadeeya ciki har wata bakwai amma ba ta sani ba? Kenan ita mahaukaciya ce? Ta tambayi kanta.

Tana ji tana gani asuba na yi Hameeda da Hamdeeya da Saleema suka kama hanya cike da musu fatan sa'a da zuwa lafiya a dawo lafiya.

Sai a hanyarsu ta tafiya ne Saleema ta samu ta sanar ma da Huzeifa, cike da murna ya mata fatan nasara tare da mata al茩awarin yi mata addu'a har ta je ta dawo.



______________



Bakin rantsatsen gyalenta ta kama ta share hawayen dake mata kwaranya ta sake duban Yayan na ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login