Showing 57001 words to 60000 words out of 191031 words
shaida masa yalla蓳ai fa na ta jiransu, ha茩uri ya bayar tare da fa蓷in za su iso yanzu, dan haka yana aje wayar ya kalli 蓷aya galadiman da zaman banza kawai yake a motar hannunshi ri茩e da 茩atuwar dorina yace "Ranka shi da蓷e, ko za ku iya ajemu gidan gwamna *Nasir Abdu*?"
Jinjina kai yayi yace "Yanda ka ke so yalla蓳ai." Kallon matu茩in yayi ya bashi umarnin 蓷aukar titin dan su ba ba茩in gidan gwamnan ba ne wanda yanzu ne ma ya daina yawan kai ziyara gidan da mai martaba ya rasu, amma da kullum cikin kai caffa yake da kamun 茩afa.
*Bayan fitarsu*
Mai gadi ne ya sake shigowa a karo na biyu ya samu Safiya yake fa蓷a mata "Hajia wasu matasa ne suka zo, kuma sun ce Alhaji Auwal ne ya turo, to kuma na ga mai gidan baya nan shiyasa na ce bari na miki magana."
Da kula tace "Ka ce musu ina zuwa."
Karaf! Ardiya da fitowarta kenan ta ji me ake fa蓷a tace "Muje na gansu."
Ba ta jira komai ba tayi gaba mai gadin ya bita, Safiya kam ta蓳e baki tayi ta gyara zamanta ta maida dubanta kan tv, farfajiyar gida ta samesu tsaye suka gaisa kafin 蓷aya a ciki yace mata "Hajia dama Alhaji ne ya aikomu mu kawo sa茩o."
Rarraba idanu ta fara yi tace "To, sa茩o kuma? Wa ya ce a ba?"
Gaba sukayi alamar ta biyosu 蓷aya na fa蓷in "Gaya nan waje."
Bayansu ta bi har 茩ofar gidan duk da babu mayafi a jikinta, irin motunan nan ta samu masu 茩afa uku kuma ba adaidaita sahu, dan musamman an yi su ne dan 蓷aukar kaya har guda biyu, 蓷aya moton ledoji ne ba茩a茩e a shirge, sai 蓷ayan kuma dake 蓷auke da buhunan flawa da bududuwan mai da buhu siga. Ardiya dake kallon kayan da mamaki kafin ta tambayi abinda ke ranta wani matashi yace "Yawwa, Alhaji ya ce wannan a yi sadaka, duk ma茩ota da 拼an uwa a tabbatar kowa ya samu, wannan kuma..." Ya fa蓷a yana nuna inda buhunan suke yace "Ya ce a yi sabuwar tuya dan sadaka, sannan akwai matan da suke masa wainar sadaka duk sati zai turosu su kama aikin yanzu."
茒an 茩arni 茩arnin da ya daki hancinta ne ta yamutsa fuska ta nuna inda ke da ba茩a茩en ledojin tace "Me a cikin wannan?"
茒aya daga ciki ne yace "Nama ne, sa guda ne aka yanke, ko hanji Alhaji bai yarda an cire ba ya ce a kawo gaba蓷aya."
Wani wula茩antaccen kallo ta bisu da shi tare da yatsina baki ta juya tana fa蓷in "Bari in kira muku uwar yarinyar."
Da mamaki suka bita da kallo da tunanin dama ba ita ce uwar ba kuma ta fito? Ba tare da damuwa ba suka 茩ara gyara tsayuwa, dan ko za su kwana sai sun jira an sauke musu kayan nan, dan daga yadda Alhaji Auwal ya dinha basu umarni alamu ya gwada yana daraja mutanen sosai. Jim ka蓷an Safiya ta samesu daga 茩ofar 蓷akin mai gadi tsaya suka nuna mata, mai gadi ta umarta da ya bu蓷e musu 茩ofa su shiga da kayan ciki sannan a sauke, komawa tayi falo ta barsu ita kuma ta fara kiran wa'da zasu zo dan taimaka mata a kan aikin nan.
*Governor's house*
Kasancewar yau lahadi gwamna yana gari kuma yana gida, hakan yasa akan 茩ara mishi tsaro saboda yawan ba茩in da yake 茩ara samu musamman na 茩ananan 拼an siyasa masu tasowa, a iya ganin Saleema dai a inda motar ta faka duka jami'an tsaro ne suna ta shawagi, dake an san da zuwansu ba su wahala ba sai cajesun da aka 茩ara yi har aka raba Saleema da alkyabbar da ta so zuwa gida da ita mahaifiyarta ta gani, wani jami'i ne daga cikin gidan ya dinga musu iso har suka wuce falo uku kafin su isa a na hu蓷u, kujerun alfarmar ya nuna musu a harshen faransanci yace " Restez ici, monsieur le Gouverneur ca arrive maintenent."
Alhaji Yusuf ne ya masa murmushi yace "Merci."
Ba jimawa kamilin dattijon ya fito mai cikar zati da haiba, yana fitowa kuma Saleema ta sadda kanta 茩asa, har ya 茩araso a nutse da fara'arsa ya cakumi hannun Alhaji Yusuf da ya mi茩e dan girmamwa, gaisawa suka fara yi da harshen faransanci hakan yasa Saleema mi茩ewa tsaye ita ma da tunanin to fa yan boko an ha蓷u kenan, a sanyaye ta gaisheshi, da wata sabuwar fara'ar ya kalleta yace "Haleema, comment va tu?"
茒an satar kallonta Alhaji Yusuf yayi ya gimtse fuska dan ya san sai ta kwafsa mishi, wacce ko ha蓷a lambobi ke bata wuya ta ina za ta san me ya ce bare ta amsa? Kawar da kanshi ya yi yana jin ranshi na neman bacewa yanzu yanzun nan.
" Je vai bien." Jin haka daga bakin Saleema ya sashi saurin kallonta, amma sai ji yayi gwamnan ya sake fa蓷in "Et ta mere?"
A sanyaye cike da ladabi tace "Elle va bien."
Sakin hannun Alhaji Yusuf yayi yace "Alez y on va manger."
Kallon juna sukayi, ta haka Saleema ta fahimci kamar abin da ke ranta ne shima a ranshi, dan alamu sun nuna yana girmamashi sosai, amma kuma bai yi yun茩urin yin abinda ya ce 蓷in ba, jin ua sake maimaita musu su je su ci abinci yasa Saleema kallonshi a nutse tana fara'a tace "Moi j'etait plein, je manger a la maison."
Kallon Alhaji Yusuf yayi da mamaki yace "Hanata ka yi?"
Murmushi yayi kawai yayi dan shi dai ua fahimci idan bai mutu jiya ba saboda mamaki to yau kam zai she茩a barzahu, to in ba riga yaushe Saleema ta iya jin faransanci? Maida kallonshi yayi ga Saleema yace "Haleematu."
Sadda kai ta sake yi tace "Na'am yalla蓳ai."
Cike da kulawa yace "Kinyi karatu mai kyau jiya, Allah ya miki albarka."
Kamar za ta yi ruku'i ta sunkuya tace "Nagode yalla蓳ai, ameen."
Wani basaraken kallo ya mata ta 茩asan idanu yana fa蓷a蓷a murmushinshi yace "Aure fa? An shirya? Ko karatu za'a ci haba da yi?"
Bayan kunya da maganarshi ta bata har da murmushi ma, da sauri ta rufe fuskarta da tafin hannayenta tana murmusawa, kallonta Alhaji Yusuf yayi sannan ya kalli yalla蓳an yace "Yanzu haka dai sa ranarta za'ayi, yaron ma ai 蓷an gidan Alhaji Auwal ne."
Mamakin jin kalaman daga bakin mahaifinta yasa ta saurin 蓷agowa za ta kalleshi, sai kuma ta kalli yalla蓳an da take yanayinshi ya canza daga sakakkiyar fuskar nan zuwa ba yabo ba fallasa yana ya茩e yace" Alhaji Auwal dai dana sani?"
" E shi." Ya fa蓷a da girmamawa, jinjina kai yayi da yanayin rashin walwala yace" Allah yasa alkairi."
"Ameen." Alhaji Yusuf ya fa蓷a, nuna musu kujerun yayi yace "Bismillah, ku zauna."
Zaunawa sukayi shi kuma yace "Ina zuwa ko." Da kallo duk suka bishi har Saleema na mamakin me ya ha蓷e fara'arsa lokaci 蓷aya haka? Gashi kamala ce da matsayi yasa shi zama babban mutum, amma shekarunshi ma bai wuce arba'in da shida zuwa da bakwai ba. Ganin shigewarsa ta ci gaba da kalle Kallen tana mamakin yanda gidan yake shiru ba alamar wasu mutanen bayan shi da masu gsaronshi, kuma hakan ya faru ne sakamakon nan 蓷in 蓳angarenshi ne, a irin wannan lokaci idan ba shi ya nemesu ba su kan barshi ne ya huta, musamman yau da zai yi ba茩in da shi ka蓷ai ya san me ya tsara ma kanshi, hakan yasa ya dakatar da kowa daga shigowa sashen nashi har amaryar da take ganin tana yadda take so haka ya taka mata birki ba dan ta so ba saboda ta so sanin me zai faru dan ta fa蓷awa Ardiya.
Fitowarshi tare da wani jami'in a bayanshi yasa suka sake mi茩ewa, jakunkunan takarda irin wanda ake zuba kaya a manyan kamfani ko shaguna ya nuna mata dake hannun jami'in yace "Haleematu, ga wannan ko, nagode da kuka amsa gayyata ta."
Hannu ta kai za ta kar蓳a cike da kunya tace "Nagode yalla蓳ai, Allah ya saka maka da alkairi."
Da sauri ya dakatar da ita da cewa "A'a ki barshi, ai bai kamata ki wahala ba, zai kai miki har mota."
Cikin ladabi Alhaji Yusuf yace "E to yalla蓳ai, da ya ke ba'a motarmu muka zo ba, daga gidan margayi mai martaba muke, sune suka aje mu nan."
Da fara'a a fuskarshi tare da ganin kamar wata damar ce ya samu da zai sake kusanci da su yace "Wannan ai ba matsala bane, ba ga motata ba, me ye anfaninta idan ba zata mayar da Haleematu gida ba?"
Sunkuyar da kai ta sake yi Abban ta kuma ya kalleta kafin ya kalleshi yace "E to yalla蓳ai, da za ka dinga kiranta da Saleema zan fi ganewa, dake sunan mahaifiyata ne, kuma tun tana jaririya muke kiranya da Saleema..."
Da alamar ban ha茩uri yace "Oh yi ha茩uri, ban sani bane ai, ina anfani da sunan da na ji ankirata da shine a makarantar nan."
Kallon jami'in yayi dake gefensu yace "A mayar da su gida a motata, kuma a kunna musu jiniya tamkar yanda ake min, ina so ta isa gida da wuri ba tare da ta samu tsaiko ba."
Da girmamawa ya amsa tare da fita dan shirye shiryen fita irin ta gwamnan kamar yanda ya bu茩ata, Alhaji Yusuf kuma da a yanzun ya 蓷an fara shinshino wata bu茩ata a dabam shinfi蓷e akan fuskar gwamnan Saleema ya ma nuni da su tafi, dan gaskiya ba zai so ya nemi bu茩atar nan ba in har abin da yake tunani gaskiya ne, saboda Alhaji Auwal kamar uba ne gareshi bayan kasancewarshi mai gida ma. A hankali suka shiga takawa Saleema na baya alamar girmamawa, amma lokaci lokaci sai ya juyo ya 蓷an kalleta yana murmushi, har saida ya kaisu farfajiya wanda hakan ya ba jami'ai dayawa mamaki duba da duk wanda zai rako har nan to fa babban ba茩o ne na musamman sai kuma idan mahaifiyarsa ce ta zo gidan, to ita kam da kanshi ma yake bu蓷e mata 茩ofa ta shiga, idan yana da dama watarana ma da kanshi yake tu茩ata har gidanta.
Mota 蓷aya ce a gaban motar da su Saleema ke ciki, sai 蓷aya a bayansu inda ta gaban ita ke da jiniyar da ke shaida gwamna ne a kan hanya tamkar wata motar 蓷aukar marasa lafiya. Izuwa yanzu kam ita kanta Saleema wani tunani take daban, tambayar kanta take duk akak me safiyar yau take ha蓷uwa da manyan mutane? Da wannan suka isa gida nan ma suka tarda wata hidimar ta musamman, sai kawai Alhaji Yusuf ya sada茩ar ya bayar da tashi gudumawar ta hanyar sakawa a kawo lemuka baja-baja aka shiga shagali a gidan.
*茦amshi, 茩amshi rahama ne mata, ku garzayo domin samun na ku wannan danda蓷an na ku turaren na musamman mai abun al'ajabi akan farashi mai sau茩i, don samun na ki tuntu蓳i wannan lambar 94-98-56-52.*
*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:49 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_23_
Kiran da ya mata ne ya tasheta a baccin da ta samu na rana, tana 蓷agawa ta saisaita muryarta ta furta "Barka."
Saida ya fara sakar mata murmushi kafin ya amsa "Babyta sarauniyar mata, an gama hushin da ni?"
Kunya ce ta sakata rufe fuska da tafin hannu tace "Ka yi ha茩uri dan Allah, na san na 蓳ata maka rai, nima ba'a son raina bane."
A nutse yace "Na sani Baby, idan ban miki uzuri a wannan halin ba wa zai miki? Shiyasa tun jiya na 茩ara zage damtse wajen du茩ufa da addu'a dan Allah ya bani ke nan da sati 蓷aya ko biyu, ta hakane ka蓷ai zan sama miki lafiya."
Mamakin kalamanshi da rashin fahimtar inda suka dosa yasa ta fa蓷in" Ban gane ba? Kana da magani ne dama? Kuma ai baka san me ke damuna ba."
Murmushi ya mata mai sauti yace" Na sani mana, kowace mace ai da yanda zuwan na ta ba茩on ya ke..."
Cike da kunya da 茩yama tace" Kaiiiiii!" Sai kuma tace" Ni sai anjima, kuma idan irin wannan maganar za ka dinga min ba zan 茩ara 蓷aga kiranka ba."
Da sauri yace" Dakata Baby, shikenan to na daina daga yanzu."
A shagwa蓳e tace" Ka yi al茩awari?"
Cike da tabbaci yace" Na yi al茩awari."
Gyara zama tayi suka fara ta蓳a hira, saidai duk da haka wani abun kam kunya yake bata idan ya fa蓷a, saida agogon 蓷akin ta alamta mata bugawar 茩arfe 03:30 sannan sukayi sallama dan yayi haramar gabatar da sallah dan ita ba sallah take ba.
Ban蓷akin falo ta shiga ta kama ruwa tare da canza pad 蓷in ta, tana fitowa ta ji muryar Abbanta shi da amarya yana fa蓷in "Kinga ni ban da wasu ku蓷in da zan 茩ara muku, shagali ne ke kika ga zaki iya, ban hanaku ba kuma nayi 茩o茩ari da na baku wannan ku蓷in ma, idan dole sai kuyi ki 茩ara a na ki sai kuyi."
Cikin masifa ta ji muryar Ardiya na fa蓷in "Dama na san ba 茩aunarmu kake ba, ai 蓷azu da ka shigo ba'a tambayeka, amma haka ka cire ku蓷i masu yawa ka bayar aka siyo lemu mai tsadar gaske aka dinga rabawa matsiyatan unguwa da dangi, shine yanzu shagalin da Hadeeya za ta ha蓷awa 茩awayenta na murnar samun jarabawa sai ka ce baka da ku蓷i?"
Hannaye ya zuba aljihu yace" Abinda zan iya yi kenan, in ya miki kiyi, in baki so ki bani ku蓷i akwai abunda zan iya yi da su da wannan mahimmanci."
Tsaki ta ja masa tare da cewa" Da蓷inta dai ita wacce ake hura mana hanci dalilin bata da kwalin da Hadeeya take da."
Wani malalacin murmushi yayi yace" Hazalika ita ma Hadeeyar ba ta da abin da *gimbiya* take da."
Zaro idanu tayi da mamaki tace" Gimbiya kuma? Ta da茩i茩a...?"
Hannu ya 蓷aga da niyyar kifa mata mari, saidai ba 蓷abi'arsa bace duka mace, hakan yasa ya dakata ganin ta tsorata har ta rintse idanu, jinjina kai yayi yace" Ba ta da ilimin boko, amma tana da ilimin da kowane namiji ke neman samu a matar da zai yi rayuwa da ita, a halin da ake ciki yanzu zamu iya yin kafa蓷a da kafa蓷a da Saleema wajen arzi茩i, dan yanzu haka akwai takardar caki (check) na ku蓷i da bansan adadinsu ba a hannuna kuma na ta, baya ga sar茩o茩i masu darajar da ke baki ta蓳a sakawa ba ajiye a drower mahaifiyarta, dan haka ki iya bakinki akan uwata wallahi sai in 蓳ata miki rai."
Ficewa yayi ya barta nan tsaye, Saleema dake ban蓷akin saida ta ji Ardiya ta bar wurin ka蓷ai ta fito zuciyarta fess da tunanin dama haka Abbanta ke sonta? A kanta ne zai 蓳atawa Ardiya rai? Lallai yau rana ce ta musamman a gareta.
______________
Kamar zai yi kuka cikin tsananin 蓳acin rai ya kalleta yace "Mama, wallahi ba zan aureta ba sai dai ya kasheni, duba fa a kanta ne ya hanani ku蓷i ya hanani zuwa kamfani, ni yanzu ko sisi ban da a jikina, a hakane zai min auren bayan ya ha蓷ani da talauci."
Ita ma ranta nata a 蓳ace saboda ita ta ma fishi jin haushin Alhaji Auwal din ha蓷e da Saleema da take ganin duk ita ta ja musu wannan bala'i tace" Kai in za ka yi abin da ya ce ka yi, idan ba ka yi wallahi zai iya cireka a cikin 拼a拼anshi, gabanka dai ranar ba irin ba茩ar maganar da bai fa蓷a min ba, ya kake so na yi? So ka ke ya sake ni saboda auren na ka?"
Turo baki yayi ya sake 茩ura mata idanu da suka mishi jajir saboda yau bai samu ya busa abin da ya saka kanshi ba yace" Ni ba haka nake so ba, kawai ki masa magana ya sake min aljihuna, haba dan Allah."
Ajiyar zuciya ta sauke tace" Matsala ce ta ku蓷i ko?"
Kamar zai ha蓷eta da ranta ya hayayya茩o yana fa蓷in" E mana, na fa蓷a miki ko sisi ban da, ya barni ko kamfanin na je amma ya 茩i."
Da sauri ta 茩arasa gaban madubi ta 蓷auki 茩aramar jakarta ta ciro ku蓷i ta zo ta mi茩a mishi tace" Kar蓳i, dan Allah Mu'awwaz ka kwantar da hankali, kar ka ce za ka matsawa mahaifin nan naka, ka yi abinda ya ke so ka ji, idan an aura maka ita dole ai ba za'a tilastaka zama da ita da farin ciki ba, ka 蓷an蓷ana mata ku蓷arta har sai ta gudu da 茩afafunta."
Wani huci yayi yace" Mama ni ba na so ko numfashi na ha蓷a da ita ne, ta ya ma za'a aura min 拼ar aikin gidan nan? Wannan ai zubar da aji ne."
A sanyaye ta sake cewa" Ka yi ha茩uri kai dai, ka ga fa ko ba komai mahaifinka zai yarda ka masa biyayya, hakan zai sa ya sakar maka duk harkokinka na da, amma ka ga ni ba zan ji da蓷i ba a ce Mu'az ne ka蓷ai ke kula da gidan gonarsa da kuma kamfaninsa ba, dan shalelena."
Figar ku蓷in yayi a hannunta yace" Shikenan to na ji."
Bai jira komai ba ya fice a 蓷akin dan hanzarta samo abinda zai washe masa 茩wa茩walwarsa. Ganin haka ta 蓷auki wayarta dake bakin gado ta kira Ardiya dan ta tambayeta wai da gaske ne an saka ranar Mu'az da Saleema? In kuwa gaske ne za su ga 茩as茩anci wallahi, dan babu ta yadda Saleema za ta ha蓷a 蓷anta aure da mai aikin gidanta sannan uta ta shigo gidan a matsayin sarakuwa, sam ba zai yiwu ba sai dai in bayan ranta.
______________
Irin takaicin da ya riski kanshi a ciki baya jin ya ta蓳a samun kanshi a ciki sai yau, tunda ya shigo shagon ma ya kaisa aiwatar da komai, gashi yana tsananin farin ciki a 茩asan zuciyarshi na samun nasarar jarabawarshi, babban abun farin cikin shine ya fi sauran 蓷alibai haza茩a a lakarantarsu, sai dai ba茩in cikin Sharhasila ya dame farin cikinshi ya shanye. Kifa kanshi yayi a telar da ya hau da sunan 蓷inki amma bai yi komai ba, abun daa yke tunani shine ta ya Sharhasila za ta masa haka?