Showing 24001 words to 27000 words out of 191031 words

Chapter 9 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

68020

sauri ta girgiza kai tace" A'a Mama, ba abinda aka min, nk dai kawai ki barni na tafi."

Sakin hannunta tayi ta 茩ara ri茩e jakarta ta 蓷an ra蓳ata tace" Nagode Mama, sai anj..."

Ri茩ota Hajia tayi tace" A'a Saleema, ba zan barki ki tafi ba, ko dai ki fa蓷a min abinda aka miki? Ko kuma na kira Alhaji na fa蓷a masa."

Kamar za ta dur茩usa 茩asa ta shiga gurfanawa tana fa蓷in" Mama, Mama kar ki fa蓷a mana dan Allah, Mamata na ke ji kamar tana cikin wani hali, ki barni na je na duba idan na sameta lafiya sai na dawo."

"Ina za ki je?" Alhaji Auwal ya fa蓷a daga bayansu yana fitowa, tare suka kalleshi sai da Saleema ta sauke 茩a茩茩arfan numfashi, saida ya 茩araso gabansu ya tsaya yana kallon Saleema yace "Ina na ke jin kina cewa za ki tafi?"

Tsareshi tayi da ido ta girgiza kai alamar ba komai, kallon Hajia ya yi yace "Me yake faruwa?"

Kallon Saleema tayi sannan ta kalleshi tace "Wai gida za ta tafi, na tambayeta me aka mata ta ce ba komai."

Kallon Saleema ya yi da ke ta fi茩i-fi茩i da ido yace "Me aka miki?"

A raunane tace "Ba komai Abba, dama kewar Mama na yi."

Wani kallo ya watsa mata kafin yace "Je ki aaje jakar, ba haka mukayi da Abbanki ba, idan kuma kin dage za ki tafi sai na kira na fa蓷a masa."

Da sauri tace "A'a Dan Allah, kaa yi ha茩uri Abba na fasa tafiyar."

Hanyar 蓷akin ta kama sai kuma ta juyo tace "Amma Abba Mu'a..."

Sai kuma ta ga kamar bai kyautu ta fa蓷a musu ba, dan haka ta juya da sauri kawai ta barsu nan tsaye suna binta da kallo har ta shige sannan su ka bar wurin.



*Bayan minti 20*


Hamdeeya ce ta shigo da sauri 蓷akin tace "Saleema wai in ji Abba ki zo."

Kallonta tayi kamar ta ce ba za ta zo ba, dan ta fi jin nutsuwa a zaman 蓷akin, amma sai ta jinjina kai tace "Ina zuwa."

Da gudu Hamdeeya ta fita kafin ta mi茩e jiki a sanyaye ta 蓷auki hijabinta akan riga da siket 蓷in da ta saka yanzu bayan ta yi wanka, cikin nutsuwa da dattako ta shiga taka matakalar, ba ta 蓷aga kai ta kalli inda ta ji mutanen suke ba, sai dai daga yanda take ji akwai ido sosai dake yawo a jikinta, bata kuma tantance su waye a wurin ba.

Saida ta gama sauka sannan ta 蓷an 蓷aga kanta dan ta san inda za ta dosa, fahimtar Alhaji Auwal ya na kan teburin cin abinci ya sa ta nufa can 蓷in, tun kafin ta 茩arasa yace "Yawwa zauna."

Kanta a sunkuye kamar wacce ta aikata abun kunya ta ja kujerar da ta kula ba kowa a kai ta zauna, hannayenta da suka fito waje sanadiyar hijab 蓷in ta mai hannu ta 蓷ora akan teburin ta na wasa da yatsunta cike da kunya da ladabi. Hajia Rabi da ke kallonta cike da birgewa da 茩aunar yarinyar tace "Saleema, ki saki jikinki kin ji, ki ci abinci."

Sai lokacin ta 蓷aga kanta dan kallon Hajiar, sai dai a lokacin ta kula da wa蓷anda ke wurin, Alhaji Auwal ne da amaryarshi, sai Hamdeeya da ita Hajiar da kuma wannan *kuren*, ba ta yarda ta ha蓷a ido da shi ba dan jikinta ya bata kallonta yake, a hankali ta ja farantin gabanta ta 蓷auki cokalin ta fara tsakurar abincin. A sace ta kalli Hamdeeya cikin ra蓷a tace "Ina su Hadeeya?"

Nuna mata wani 蓷akin ta yi dake nan 茩asa tace "Suna 蓷akin Yaya Mu'awwaz."

Wani irin fa蓷uwar gaba ta ji ya ziyarceta, da sauri ta 茩walalo ido tace "Me suke yi?"

Ta蓳e baki ta yi tace "Ni ma ban sani ba."

茒aga idonta tayi da niyyar kallon Alhaji Auwal, sai kuma idonta suka sauka cikin na Mu'az da ya rumgume hannaye ya na kallon duk wani motsinta, shi da ma saboda ita ya tsaya wurin ba dan ya ci abinci ba, wani irin kallo ne ya ke mata ya na jin shi dai kawai birgeshi ta yi lokaci 蓷aya ba dan kyanta ko nasabarta ba. Suna ha蓷a ido ya sakar mata murmushi cike da tsokana yace "Za ki ci abincin? Ko na 蓷ura miki?"

茒an waro ido tayi da mamakin rashin kunyarshi, sai kuma ta 蓷auke kai ta sake kallon Alhaji za ta nemi izininshi, kafin ta yi magana Mu'az ya sake fa蓷in "Abba."

"Na'am." Ya fa蓷a yana maida kallonshi ga gareshi, Mu'az kuma Saleema ya 茩urawa ido ba tare da yanayi na wasa a tare da shi ba yace "Na ce ko ka yi wa 拼arka miji ne?"

Shi da Hajia Rabi tare suka saki murmushi suna kallon Saleema, inda amarya ta yatsina fuska ta kalli Mu'az 蓷in ta na ganin me ye na wannan tambayar? Sam a ganinta bai ma kamata a ce Mu'az ya yi wannan tunanin akan wannan yarinyar ba, dan ta na da labarin rashin iliminta da wayewarta, yatsina baki tayi tana kallon Alhajin da yake fa蓷in "A'a, me ya sa ka tambaya aboki? Ko dai 拼ar ta wa ta sace tsoka ma fi mahimlanci ne a jikinka?"

Wata 拼ar dariya yayi ya sunkuyar da kai sai kuma ya 蓷ago yace "Ni dai Abba idan ba ka mata miji ba, to ku taimaka min kar na 茩ara zama tuzuru a gidan nan, idan shekarar nan ta wyce ban yi aure ba gallabarku zan yi."

Saleema da ta yi mutuwar zaune da ido kawai ta ke binshi kamar wani sabuwar halitta ne ta gani, Alhaji Auwal kuma dariya kawai ya ke sai Hajia Rabi da ta 蓷an dakeshi a kafa蓷a tace" Marar kunya kawai, me za ka yi to?"

Saleema ya kalla ido cikin ido ba tare da shayin komai ba yace" Ba zan bari ta zama ta kowa ba, zan mayar da ita *mallakina* ko ba ta so."

Yanzu kam da ke ranta ya gama 蓳aci na takaicin bawan Allahn nan, zabura ta yi ta mi茩e da sauri ta nufi hanyar madafa, dan gani take idan sama za ta hau za ta jima ba ta kai ba, da kallo duk suka bita har ta 蓳acewa ganinsu, cike da izgili da raini amarya ta kalli Mu'az tace "Wannan yarinyar fa ba ajinka ba ce, ba ta da ilimi sannan ga ta 拼ar 茩auye, ka nemi dai-dai da kai mana."

Kallonta yayi irin kallon nan na nidai ban saka bakinki ba, sannan ki min shiru ko ki ji ba da蓷i, ya mata wannan garga蓷in da ido ne dan kar ta hassala shi ya fa蓷a mata magana Abbanshi ya ce ya rainata, dan haka yake so ta masa shiru kawai. Fahimtar kallon yasa ta 蓷auke kai ta na sake yatsina baki da tunanin "Ita ina ma za ta yarda Mu'awwaz ya 蓷auko mata ajawo irin yarinyar can?"
Da haka ma ta yanke shawarar tunkarar lahaifiyar yarinyar da maganar, dan ta san su 蓷in amare na musamman ne, idan suka yanke hukuncin to mazan za su ce ya yanku ne kawai.

Alhaji Auwal da farin cikin hakan ya kamashi kallon Mu'az ya yi yace" Karka damu aboki, indai da gaske kake ka shirya za mu je wajen mahaifinta sai mu nemo aurenta."

Cikin jin da蓷i Mu'az ya ba wa mahaifin na shi hannu suka tafa yana fa蓷in" Yawwa aboki, na ji da蓷i, idan mukayi sa'a ma ya amince nan kawai za ta zauna sai dai na mata lefe da gado."

Dungure masa kai Hajia Rabi tayi tace" She蓷ani, wato ba za ka bata damar sallama da iyayenta ba kenan?"

Sosa 茩eya yayi yace" Wane sallama kuma Mama bayan ga waya? Ta je daga bayan idan ta gama jego."

Bu蓷e baki Hajia tayi da mamaki da kuma kunyar maganar sa, Alhaji Auwal na dariya yace" Abokina da alama yanzu kam 拼ar manuniya ta fara azalzalarka ka yi aure ko?"

Bushewa sukayi da dariya shi da Mu'az sai Hajia Rabi da ta mi茩e tana fa蓷in" Allah ya shiryaku shirin addinin musulunci."


*Saleema* kuma na shiga madafa ta samu mai aikin nan tana wanke-wanke, a hankali ta rage saurin da ta shigo da shi na bala'i da gwaramar da bawan can ke ha蓷a mata da bata san dalili ba ta fara takawa har zuwa kusa da ita tana kallonta, 茩arara tsoro ya bayyana a matashiyar kamar za ta arta a guje, saida ta samu tabbacin yarinyar da ta gani jiya ce sannan ta shiga 茩are lata kallo daga sama zuwa 茩asa.

Bayan abubuwan nan da ita ma Allah ya hore mata guda biyu, wata cikakken 茩irji da mazaunai ba ta ga wani abu da yarinyar ke da shi da za ta birge Mu'awwaz da ake ikrarin na da tsantseni da 茩yan茩yami ba, numfashi kawai ta sauke da ta tuna wa'azizzika da take saurare da suke magana kan mata da miji, ita kam ta san akwai wani babban tasiri da magana-蓷isu dake da tasiri a jikin namiji wanda a jikin mace ka蓷ai ake samunsu, dan abun ya girmi tunani ka ga ma'aurata sun yi fa蓷a baja-baja da rana, amma da dare ya yi su sulhunta kansu, musamman ma namiji da shi ya fi fara neman sulhun. Ko shakka ba ta yi cewa wannan yarinyar ma Allah ka蓷ai ya san *BAIWAR* da ke tattare da ita da ya sa har ta 蓷auki hankalin Mu'awwaz, yaro 蓷an 茩walisa, ga kyau ga nasaba ga ku蓷i da ilimi.

Lura da kamar ta na tsoron Saleema ya sa ta sakin murmushi tace "Me ye sunanki?"

Da sauri ta 蓷ago ta kalleta ido har sun cika da 茩walla tace "Hajia dan Allah ki yi ha茩uri, ka da ki tona min asiri, wallahi ba laifina ba ne."

Cike da raha Saleema tace "Sunanki fa kawai na tambaya, amsa ce mai sau茩i."

Marairaicewa tayi tace " *Nafissa*."

Kallon tsanake ta mata tace "Nafissa, ba ki san cewa ke mace ba ce? Abinda ki ka aikata jiya zai iya zama silar rugujewar duka zuri'arki, wannan abun da ki ka bashi ba tare da aure ba, shi 蓷in dai shi ne mutumcinki da za ki yi tutiya da shi, me ya sa kika bayar da shi a arha haka?"

Sunkuyar da kai ta fara yi cike da nadamar rayuwarta da kuma dana-sani, cikin kukan da ba shi da anfani a yanzun tace"...




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:38 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_12_




Cikin kukan da ba ya da anfani yanzun tace "Ni ma ba'a son raina ba ne, iyayenmu sun rasu kuma ina da 茩annai guda uku duka mata, sai na yi aiki sannan in ciyar da su, shi ne sanda na fara aiki a gidan nan Alhaji Mu'awwaz ya ce zai bani aikin da zai linka min abin da za'a biyani, na 蓷auka wani aikin ne ashe dam...ashe wai..."

Lumshe ido Saleema ta yi tana sauke numfashi kamar wacce ta sha wahala, cikin matsanancin kuka Nafissa ta ci gaba da cewa" Tun daga lokacin ya ke min barazana da kar na sake kowa ya ji abin da ke faruwa, duk da ina biyan bu茩atuna da na 拼an uwana da ku蓷in da yake bani, amma dai ina jin ba da蓷i sosai kan abin da muke aikatawa."

Kallonta Saleema tayi da mamaki tace" Dakata! Dakata! Na ji kina cewa daga lokacin, kina nufin ba jiya ne ya fara faruwa ba?"

茒agowa tayi ta kalleta tace" Ko ka蓷an, wata uku kenan yanzu da hakan yake faruwa."

Da tsabar mamaki Saleema ta rufe bakinta da tafin hannu tace" Wata uku? Ki na sakar masa jikinki kamar wanda ya biya sadakinki?"

茒auke hannun tayi ta kawar da kanta, cikin kuka Nafissa tace" Hajia ina cikin wani hali ne, 茩anwata da take bi min ta fara fita ban san ina take zuwa ba, hakan ya 蓷aga min hankali da na ta蓳a ganinta a tasha tare da wata 茩awarta da kula irin karan motocin nan, sai na ke jin da duka mu taru mu lalace, gwara a ce ni ka蓷ai abun ya shafa, shiyasa na ci gaba da biye masa ya na bani isassun ku蓷in da na ke musu duk abun da su ke so, kuma rabin abin da na samu kishiyar Mamanmu ta ke 茩wacewa."

Juyowa Saleema tayi ta fuskanceta tace" Wai tsaya! Dama ba ku ka蓷ai ku ke rayuwa ba?"

Girgiza kai tayi tace" A'a, tare da kishiyar Mamanmu mu ke, mahaifinmu ya rasu shekara 蓷aya da ta wuce, tun daga lokacin rayuwa ta sake mana zafi, matar Babanmu da 拼a拼anta gallaza mana kawai suke, gidan da muke ciki ma a rabon gado su aka ba wa, yanzu haka muna zaune gidan ne muna biyan ku蓷in hayar 蓷akin da mu ke ciki."

Cikin jin haushi da takaici Saleema ta 蓷an daki teburi 蓷in gabanta tace" She蓷aniyar mata."

Kallon Nafissa ta yi tace" To amma ba ku da wasu 拼an uwana?"

Cike da jimami ta 蓷an murmusa tace "Akwai, amma rashin sa'armu shi ne, mun zo a lokacin da ake wasa da zumunci, kowa na shi kawai ya sani, kafin rasuwar mahaifina har aurena aka tsayar, amma da ya rasu kuma matarshi da 拼a拼anta suka handame 蓷an abun da ya bari a duniya, haka ina ji ina gani aka fasa aurena."

Cike da takaici Saleema tace" Saboda me wai?"

Kallon fuskar Saleema tayi tace" Saboda babu wanda zai min kayan 蓷aki, iyayen wanda zan aura kuma su ka ce sam ba za'a yi haka da sj ba, wai shi ne zai min kayan kenan? Ba dan dukanmu muna so ba suka soke aure, yanzu ma har ya yi aurenshi.."

Ta 茩arasa fa蓷a ta na wasu hawayen, cike da tausayawa Saleema tace" Kun yi karatu ne?"

Jinjina kai tay tace" E, amma ni shekara 蓷aya kenanda na daina, saboda fafutukar da na ke ba za ta barni na yi karatu, a 茩alla wannan gida na uku ne nake aiki, kafin shi kuma na yi wanki da daka, har sarrafa awara na dinga yi na mutane ma su siyarwa, sannan na yi aikin wanke-wanke a 茩ar茩ashin mai siyar da abinci, sannan na yi aiki a gidan wata Hajia da ita ma take siyar da abinci, muna tayata girki tana ba mu abinci da ku蓷i, na ji da蓷in aikina sosai a gidan duk da ba wasu ku蓷i na ke samu ba, sai dai akwai maza da ke shigowa gidan siyan abinci, tun a nan na ke fuskantar farmakin maza, sai kawai na ha茩ura da aikin dan na tsira da mutumcina, ashe Allah ya rubuta ba a can zan rabu da shi ba sai a nan."

Da sauri ta kalli Saleema da ta ji shashe茩ar kuka, ai kam hawaye ta ga tana yi sosai, da sauri ta matso kusanta ta dafa kafa蓷arta tace" Hajia ki yi ha茩uri kin ji, ni dai dan Allah ki rufa min asiri kar ki fa蓷a ma kowa, na miki al茩awarin ba zan sake amincewa da shi ba."

Cikin kuka mai ban tausayi Saleema ke fa蓷in" Mu na rayuwa a babban gida cikin farin ciki, za mu ci abinci da safe, sannan mu nemi abun ta蓳awa idan rana ta yi, idan aka jima za mu ci abincin rana, zuwa yamma ka蓷an mu sake cin wani abun dan marmari ko sha'awa, idan dare ya yi mu ci na dare, wasu lokuta mu kan ci abinci kala uku ko biyu, baya ga kayan da蓷in da mahaifinmu zai siya mana, ban ta蓳a bu蓷a wurin ajiyar mahaifiyata ban samu kayan 茩walam da ma茩uashe ba, ban san me ye yunwa ba a rayuwata... Ashe wasu na can suna fafutuka da abin da za su ci? Ashe wasu yara marayu na can na neman abin da za su rayu da shi? Ta ya na yi wannan kuskuren? Ta ya?"

Wani matsanancin kuka ta fashe da shi ta zube 茩asa, hankali tashe Nafissa ta tsuguna ta na bata ha茩uri, sai Saleema ta bata tausayi sosai da jin cewa lallai wannan ta musamman ce a cikin ahalin nan, wai kukan nan a kan damuwarta ne? Kuka sosai Saleema ke yi kamar ranta zai fita har saida Nafissa ta tuna da muhimmin abu da take ta yi saurin fa蓷in "Hajia dan Allah ki daina kukan nan, kar ma su gidan su zo su 蓷auka wank abu na miki su koreni, dama tun jiya ya ce kar na sake zuwa, amma saboda ba ya so a zargeshi ya ce na zo yau, amma daga yau ba zan sake dawowa gidan nan ba, ni yanzu zan je na kaiwa Alhaji maganinshi lokacin shan shi ya yi."

A hankali Saleema ta 蓷ago kanta ta kalleta tace" Ba za ki daina aiki ba, za ki ci gaba da zuwa kamar kullum, Mu'awwaz kuma zai biya a kan abin da ya aikata, na miki al茩awarin 茩wato mi ki 拼ancinki."

Mi茩ewa sukayi a tare Nafissa na kallonta tace" A'a Hajia, kar ki sa kanki a ha蓷ari saboda ni, ki barshi shi da Allahn da ya halicceshi, ba ni ka蓷ai ya wa haka ba bare na fi kowa jin zafi, tun kafin ya fara nemana na ta蓳a kamashi da wata 拼ar 茩anwar Mamansa a 蓷akinshi, hakan halinshi ne, idan ki ka matsa za ki iya rasa na ki mutumcin ke ma."

Wani murmushi ta yi tace" Bai isa ba, Allah ne ya ce "Wanda ya dogara da shi to ya isheshi." Ta ya wani 茩aramin alhaki kamar Mu'awwaz zai cutar da mu yanda ya ke so kuma ya kasa girban abin da ya shuka? Ba zai yiwu ba."

Jinjina kai Nafissa ta yi cike da jin 茩aunar matashiyar lokaci 蓷aya tace" Hajia zan tafi na kai wa Alhaji maganinshi, zan dawo yanzu."

Da mamaki ta kalleta tace" Dama Alhaji bai da lafiya ne?"

Da sauri tace" A'a ba wannan Alhajin ba, mahaifin mai gidan."

Waro ido Saleema tayi tace" mahaifin mai gidan? Dama a gidan nan ya ke? Ko wane gidan ki ke zuwa kullum kai masa magani?"

Girgiza kai ta yi tana fara'a tace" A'a, a nan bayan gidan yake."

Jinjina kai Saleema tayi duk a tunaninta gidan tsohon a nan unguwar yake bayan gidan Alhaji Auwal, dan haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login