Showing 123001 words to 126000 words out of 191031 words

Chapter 42 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67991

sannan ta fice. Tunda ta ce Saleema ta kai masa ruwa Safiya ta ji sam hakan bai mata ba, amma ba sa da sarar hana 拼a拼ansu zuwa aiken juna, sai ba ta hanata ba ta ce mata" Ki saka hijabi, ki kuma shiga da sallama sannan kar ki tsaya komai."

Amsawa tayi ta 蓷auki hijabta saka sannan ta nufi 蓷akin da faranti 蓷auke da ruwa, a sanyaye ta furta "Assalama alaikum." Ta shiga 蓷akin, idanunta ne suka sauka kan hannayen Kabil dake 茩o茩arin kunna sigari, ha蓷e fuska tayi ta 蓷auke idanunta har saida ta isa gabanshi ta sunkuya ta aje masa ruwan sannan ta 蓷ago, ba tare data kalleshi ba tace "Rashin girmamawa ne ka sha sigari anan, da zaka bari idan ka fita zai fi dacewa."

Ba ta jira me zai ce ba ta fice shi kuma ya bita da kallo dan tunda ta shigo da hijabin nan yake kallonta da 蓳acin rai dan ba haka ya so ba, tana fita Ardiya na shigowa da fara'a a fuskarta, tun kafin ta zauna yace" Aunty me ye haka? Ya za ta zo da hijabi? Da alama ma kamar na Mamanta ne ko."

Zaunawa tayi tace" To me ye na ka na damuwa? Ba aurenta za ka yi ba?"

Ha蓷e fuska yayi yace" Amma aunty ke da kinsan auren hausawa sai a saka lokacin aure wata shida ko biyar, ina ni zan iya jiranta har wannan lokacin? Bayan kin san komawa zanyi nan da sati 蓷aya."

Dariya tayi tace" Kwantar da hankalinka, ba dai kana so ba? To na maka al茩awari ba zaka koma 茩asar nan ba saida yarinyar can."

Dariya yayi yace" Da gaske aunty?"

Cike da tabbaci tace" Kuma? Ina wasa da kai ne? Ka zuba idanu ka ga yadda za mu yi da mah..."

Shigowar Alhaji Yusuf ta 茩ofar waje yasa su kallon 茩ofar, shi kanshi mamaki ne ya rufe shi dan bai san da mutane a lokacin ba, sai kuma ranshi da ya 蓳ace ganin wani ba茩o da bai san shi ba, shi fa ba wai damuwar ya ganshi tare da matarshi bane, yadda dai yake zaune 蓷akinshi sirrinshi shine ya fi 蓳ata masa rai, a da茩ile ya 茩araso sanda Ardiya ke fa蓷a masa ya shigo mana Kabil ne fa 蓷an Aunty Zinatu, lokacin ka蓷ai ya saki fuskarsa suka gaisa da ya ji yaron na gida ne. Sun jima suna 蓷an ta蓳a hira kafin daga bisani Ardiya ta dafashi cike da kissa tace "Alhaji, ka san me ya kawoshi gidan nan kuwa?"

"Sai kin fa蓷a." Ya fa蓷a yana kallon Kabil din dake ta sunne kai, 蓷orawa tayi da "Dama wai yaga hoton Saleema ne tun lokacin auren Hameeda dana tura masa, shine ya ji yana sonta amma kuma kunya ta hanashi fa蓷a, shine dai yau na ce ya zo ga ka gashi sai ya ji komai, tunda na ga Saleema ba saurayi gareta ba har yanzu."

Fa蓷a蓷a murmushi yayi yace" Masha Allah, wannan ai abun farin ciki ne, na ji da蓷i sosai."

茦ara shafoshi tayi tace" Ka amince kenan Alhajina?"

Murmushi ya mata yace" Me zai hana? Ba dai kin amince da shi ba?"

Da sauri tace" Sosai ma." jinjina kai yayi yace" Na san ba zaki za蓳a mata wanda bai dace da ita ba, san haka ba matsala, idan ta amince kawai sai a yi, Allah yasa alkairi."

Da sauri tace "Sai dai kuma Abban Hajia akwai wata 拼ar matsala."

"Wace irin matsala?" Ya tambaya yana kallonta, cike da kissa tace "Ka ga fa sati biyu ne dama ya 蓷auka zaiyi, to kuma satinsa 蓷aya da zuwa, sannan idan ya tafi zai iya daukar shekara biyu da rabi kafin ya dawo, shine nake ro茩a masa alfarma idan ka lamunce ba sai an tsaya 蓳ata lokaci ba kawai a 蓷aura musu aure ko da ana jibi tafiyarsa ne, kaga zai samu damar yi mata viza don tafiya."

Shiru yayi na wasu da茩i茩u yana tunanin lamarin, kamar tasan me yake tunani tayi saurin katseshi da" Alhaji ka san mahaifinsa da mahaifiyarsa, yaron kirki ne Kabil kuma ga kyakyawar sana'ar da take shigo masa da milyoyin ku蓷i a matsayin riba, sannan kaga idan suka tafi can ma zai iya mayar da Saleema makaranta, wata茩ila ta fara fahimta a can, tunda ai tana da 茩wa茩walwa tunda har ta haddace Al茩ur'ani a kanta."

Murmushi ya saki dan wannan magana uta ta bugashi a 茩asa, jinjina kai yayi yace" Hakan ma yayi, wannan shawara ce mai kyau."

Kallonta yayi cikin idanu yace" Ban ta蓳a tunanin haka kike ma Saleema fatan alkairi ba."

Shagwa蓳e fuska tayi tana hararensa tace" Ko? Ai ko ban mata fatan alkairi matsayinta na 拼ar kishiyata ba na mata matsayinta na Hajiar mijina."

Dariya sukayi kafin ya kalli Kabil da ya matsu ya bar wurin ko ya busa sigarinshi yace" Ba damuwa Kabil, idan ka je sai ka fa蓷awa iyayen na ka ko."

Jinjina kai yayi yace" Shikenan, sai dai Abbana baya gari, amma zan turo 拼an uwanshi."

Dariya Ardiya tayi tace" Hakane kam, ya tafi Spain kwana uku da suka wuce, ai Saleema tayi dace."

Murmushi kawai yayi kafin ya kalleta yace "Kawo min abinci." Mi茩ewa tayi da matsanancin farin ciki tunda ta samu abinda take so, kallon Kabil tayi tace "Muje ko."

Bayanta ya bi suka fita a 蓷akin. A loakcin bai ma ko da Safiya maganar ba sai washe gari da safe bayan Ardiya ta tabbatar masa ba茩i zasu zo neman auren Saleema, lokacin ne ya kirata 蓷akinshi tare da mahaifiyarta ya fa蓷a musu, 蓷aga kai Saleema tayi ta kalleshi a razane sai kuma ta kalli Safiya da ita ma ta kalleshi a matu茩ar gigice tace "Me? Shi Kabil 蓷in ne ya ce yana sonta?"

Sai kuma tayi irin na sani 蓷in nan tace "Ko kuma dai matar so 蓷in ce ta gabatar dashi gareka?"

A kausashe yace "Sofee kar ki min shirme, magana nake miki akan yaron da ta ce yana son Saleema, kuma zai turo magabatanshi yanzun nan, dan haka ki so ko kar ki so ni na amince kuma zan bada aurenta."

Cikin 蓷imuwa Saleema ta fashe da kuka tace "Abba kar ka aura min mutumin nan, Abba wallahi bai min bai ko ka蓷an, Abba ba mitumin kirki bane, da idanuna na ganshi jiya a 蓷akinka zai kunna sigari."

Tsaki yayi ya 蓷auke dubanshi yace "Sai me? Mutane dubu nawa ne suka shan sigari? Kuma ma shan ta ai 蓷abi'a ce."

Da sauri cikin matsanancin kuka tace "A'a Abba, wallahi ba 蓷abi'a bace 蓷orawa kai wahala ne irin na 蓷an adam, Allah da ya haliccemu hanya biyu ya nuna mana sannan ya bamu za蓳i, 蓷ayar idan muka bi za ta kaimu har aljanna, 蓷ayar kuma zata jamu ne zuwa wuta, ba addinin da yake kare rayuwa da mutumcin 蓷an adam kamar addinin musulunci, Abba ta ya addinin da ya ce haramun ne 蓷an uwa ya nunawa 蓷an uwansa makami da sunan wasa zai yarda wannan 蓷an adam 蓷in ya shigar da cuta a cikin cikinsa alhalin yana sane? Abba da 蓷abi'a ce hakan da kai kanka kana sha haka ma ni da Ummana, Dan Allah Abba kada ka aurar dani ga wannan mutumin, na maka al茩awarin fito d..."

Tsawa ya daka mata da ya sa tayi shiru yace" Shiru! Na tambayeki ne da zaki 蓷auke min wani fi'ili?"

Tsaye Safiya ta mi茩e a kausashe tana kallonshi a yanayin da bata ta蓳a masa ba tace" Ba zai yiwu ba, wallahi baka isa ka ma 拼ata auren dole ba, da ake ganin 拼ata na da nauyi akan komai kai ne sila, ba kuma zan yarda a sake tauye min ita ba, a wannan karan sai dai ko me zai faru ya faru."

Tsaye ya mi茩e shima yana kallonta da mamaki yace "Safiya ni kike 蓷agawa murya dan zan yi abinda ya dace akan 拼ata?"

A hassale tace "An 蓷aga din ka yi abinda za ka yi, na gaji da wannan wula茩ancin Yusuf, na gaji! Haba!"

Juyawa tayi kan Saleema da kanta ke sadde tana ta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Hasbunallahu wa ni'imal wakil!"

A tsiyace ta kama hannunta da 茩arfi suka kama hanyar barin falon, da kallo ya bisu suna daf da fita yace "Ki shirya Safiya, dan ba abinda zai hana auren nan, idan kinga ba'a yi ba saidai in na mutu, dan na gaji da kallonta a gidan nan tana ha蓷a kafa蓷a damu."

Juyowa tayi a mugun kausashe da 蓳acin rai tace "Za ko ka mutu, da 拼ata bata dace da mashayi ba, yaron da ya wuce ta nan yana warin giya?"

Fuuuuu! Ta jata suka fice a 蓷akin sai dai bai ji akwai wani abu da zai saka shi canzawa ba game da lamarin nan, idan basu aurar da ita ba dafata zasuyi su ci? Dole ta yi aure ita tamkar 拼an uwanta.

*Suna* shiga 蓷aki Saleema ta fa蓷a kan gado ta sake fashewa d kuka tana fa蓷in "Mama me yasa Abba baya sona? Me yasa kullum Abba ni yake 茩untatawa da hukuncinsa? Wai Mama ni ce kullum ke yi masa laifi? Ko kuma dai ha茩urinsa a kaina ne ragagge?"

Cikin 蓳acin rai Safiya ta kalleta tace "Kiyi shiru kin ji ko, wannan karan ya ga yadda ake tawaye ganin idonsa, wallahi ba zai 蓷aura miki aure da wannan 蓷an iskan ba, kuma na tabbata Ardiya ce ta kawosa gareshi akan maganarki, dan haka ba zan ta蓳a yarda ba sai dai na bar gidan nan wallahi, haka kawai, ce masa akayi ba na茩udarki na yi ba? Ko dan ya ga ina 蓷auke ido akan abubuwa da dama?"

茦wafa tayi tana nufa wajen kayanta ta bu蓷e tana ciro kayayyakinta kamar mai shirin barin gari. Wayar Saleema dake kan gado ne ta shiga vibration, hakan yasa Saleema duba wayar, wacce ke kiranta ta fi 茩arfin share kiran saboda girma da darajarta duk da tana halin damuwa da 茩unci. Hakan yasa ta tashi zaune ta saita nutsuwarta ta 蓷aga kiran na gimbiya, saidai duk 茩o茩arinta saida muryarta ta fallasa sirrin zuciyarta da kuma sheshe茩ar kukan da take.

Hankali tashe gimbiya Ramlat tace "Saleema, kamar kuka kikeyi ko?"

Shiru tayi sai ci gaba da shashe茩ar da take, cike da kulawa ta sake fa蓷in "Saleema, karki 蓷aga min hankali mana, ki fa蓷amin me ya sameki kike kuka?"

Siririn kuka ta sake fashewa da shi a sanyaye tana kallon Mamanta data shige ban蓷aki tace "Ranki shi da蓷e Abbana ne, Abbana ne ya..." Sai kuma ta sake fashewa da kuka, a rikice gimbiya Ramlat tace "Abbanki? Me Abbanki ya miki? Dukanki ya yi?"

Girgiza kai tayi kamar tana gabanta tace "A'a, ranki shi da蓷e Abbana ne ya daina so na, a da idan ya hukuntani komai tsananin hukuncin na kan 蓷aukeshi a matsayin horon uba zuwa ga 拼arsa dan son cigaban rayuwarta, amma yau da yake shirin aurar dani ga wanda a gabana kuma a 蓷akin mahaifina yake 茩o茩arin kunna sigari, kuma duk da na fa蓷a masa amma ya nuna bai damu ba, sai nake kokonto anya yana sona? Idan yana so na me yasa bai damu dani ba? Ya yake so na yi? Rashin aurena da wuri kamar 拼an uwana ba daga ni bane, Allah ne bai nufeni da yi ba kuma ni ban damu da hakan ba."

Cike da tausayi da tausasa murya yadda zata kwantar mata da hankali tace" Saleema, mahaifinki na sonki, sai dai wasu lokuta iyaye su kan za蓳a mana abinda ba ma so, kuma fa niyyarsu ba ta cutar damu bane, kiyi ha茩uri ki daina kukan nan Saleema, in sha Allah Abbanku ba zai aura miki wanda bai dace dake ba."

Jinjina kai tayi a sanyaye tace" Nagode ranki shi da蓷e." Amsa mata tayi da" Ba komai, sai anjima."

*Kallon* juna sukayi ita da yalla蓳ai *Suleiman* wato 茩ani ga mahaifinsu Abdus-samad, cike da dattako da kulawa yace "Uwar mai gado lafiya? Kamar akwai damuwa ko?"

Jinjina masa kai tayi a nutse tace "Yarinyar da nake baka labari ce, wai mahaifinta zai aurar da ita ga wanda bata so."

茒an kallonta yayi sosai yace "Subhanallah! A garin nan? A wannan zamanin? Ina ga ko ya kamata a kirashi fada dan bai makata mu bari a yi wannan zalincin ba."

茦a茩茩arfan numfashi ta sauke tace "A'a, ba haka zamuyi ba, za ka je gidan ka sameshi kai da liman."

Da maamkin rashin fahimtarta yace "Uwar mai gado, me zamu je muyi a can?"

Murmushi tayi sai kuma ta numfasa tace "Bari na kira Yaya muyi magana da shi."

Jinjina kai yayi cike da girmamawa ya bata damar kiran Sheikh Mukhtar 蓷in, kusan minti talatin suka 蓷auka kafin sheikh 蓷in ya 茩araso gidan, shi da liman da sheikh tare da uwar mai gado sun jima suna tattaunawa kafin liman da Suleiman su 蓷auki hanyar zuwa gidan tare da dreban da yasan gidan. Sheikh kuma mi茩ewa yayi tsaye yace "Yanzu ina mai gadon?"

Dariya tayi tace "Tun asuba da ya dawo daga masallaci rabona da shi, amma fa yana lafiya, za ka iya zuwa ka gani Yaya, wallahi kamar ba shine jiya ke kwance ba."

Murmushi yayi yace "Alhamdulillah, zan je na sameshi yanzu, amma ki ji da kyau kar kowa ya ji maganar nan, hatta da abokanan zamanki ki barsu kawai su gani, sannan 蓷an-galadima kada ya san me ke faruwa sai bayan komai ya faru."

Kallon tsaii! Ta masa tace "Yaya, kada kowa ya ji? To taya kenan hakan zai faru?"

Ba alamar wasa yace mata "Hakan baya faruwa dole sai da taron mutane ne, mu bari abun ya faru in ya so koma me ye sai a yi."

Jinjina kai tayi tace "To Yaya, Allah ya bada sa'a, Allah yasa alkairi."

Lumshe idanu yayi yace "Ameen, kiyi ta yi masa addu'a, dan yau idan ya zauna kujerar nan ba zai tashi ba dole sai da rawani a kanshi."

Jinjina kai tayi ta bishi da kallo har ya fice a falon na ta ya bi ta 茩ofar da zata sadashi da 蓷akin Abdus-samad 蓷in.


*A* gidansu Saleema kuma Ardiya na jin sanda mai gadi ya sanar da zuwan ba茩in ta fito da sauri tana le茩awa, murmushi ta saki na jin da蓷in ganin dangin mahaifin Kabil har sun iso, ajiyar zuciya ta sauke tace "Za ki shiga daula, amma za ki kwashi kashinki a hannu, dan duka ma ka蓷ai ya isheki, wanda zai shigo gida mankas ai ba zai san me zai aikata ba."

瞥ar dariya ta sake yi ta dubi wayarta tare da danna lambobin Gaishata ta kirata, tana sanar da ita yadda komai ya faru tace" Duk da ban ji da蓷i ba da zata auri mai ku蓷i, amma muje ma a haka, wata茩ila lasisin zawarcinta zata kar蓳o ta dawo."

She茩ewa sukayi da dariya Ardiya tace" Baki ma san wani abu ba, tun jiya fa Mamanta basa magana da Abbanta akan maganar nan."

Cike da sha茩iyanci Gaishata tace" Kula shine kike zaune ke ka蓷ai a gidan babu gayyata? Kinga gani nan tafe, bari na fa蓷ama Alhaji abinda ke faruwa yanzu za mu je, kinsan me zanyi idan na zo?"

Da dariya Ardiya tace" Me za ki yi?"

" Gu蓷a mana, gidan amarya ba gu蓷a ai lami ne." Wata Dariyar suka sake she茩ewa da ita kafin suyi sallama da junansu. Zuwan ba茩in saida suka 蓷an jira ka蓷an Yayan Alhaji Yusuf da kuma 茩annenshi guda biyu suka 茩araso kafin su fara maganar abinda ya tarasu, har sun gama magana Alhaji Auwal ya zo da niyyar ya ji ba'asin da ya sa shi ba'a fa蓷a masa za'a zo maganar auren Baby ba? Dan shi har yau har gobe yana girmama yarinyar nan yana kuma 茩aunarta tamkar 拼a拼an da ya haifa. Saidai da ya samu har an gama magana sai ya yi shiru kawai ya shiga kora musu addu'a na sa albarka.




*Alhamdulillah.*
20/06/2022 脿 22:07 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_41_




Da mamaki ta kalli Hamdeeya tace "Tabarmi kuma? Me za'ayi da su?"

Turo baki yarinyar tayi cike da raini tace "Ni ban sani ba Momma, ki kawo kawai."

Ta蓳e baki tayi tace "Je kar蓳i makulli a hannun mai aiki ki bu蓷e mangaza ki 蓷auka."


Juyawa tayi a sukwane ta nufi inda ta fa蓷a matan, tasowa tayi ta fito daga falon ta tsaya a daidai farfajiya, abun mamaki shine babbar 茩ofar gidan an hangemeta sai mutane 蓷ai 蓷ai dake shigowa gidan, wasu ma茩ota wasu kuma daga cikin 拼an uwa ne da abokan arzi茩i sai gaisawa suke a tsakaninsu, girgiza kai tayi ta koma 蓷akin tana tunanin me ye sai ya wani tara mutane haka? Ba fa 蓷aura auren bane, hayaniyar da take iya jiyo daga nan ne ta 蓷auke 蓷if bata jin komai, hakan yasa ta sake le茩awa ta tagar 蓷akinta, mai gadi ta gani tsaye shi da 茩anin Alhaji Yusuf suna rarrabawa ba茩in abun sha, komawa tayi zaune kan gado ta 蓷auki wayarta ta fara kiran Kabil dan ta ji me ye shirinsu? Da wace manufar ya turosu gidan? Za'a bayar da komai da ake bu茩ata ne? Gaishata dake zaune 蓷akin tana ta latsa wayarta ne tace "Ki rabu dasu dan Allah, ko ma meye ai zaki ji?"

Girgiza mata kai tayi tace "Um um! Bari na ji me ake ciki." 茦ara wayar ta dinga yi amma shiru ba'a 蓷agawa har ta tsinke, saida ta kira sau hu蓷u a na biyar ya 蓷aga.

Cikin muryar bacci da rashin sanin darajar 蓷an adam yace "Wai wane 蓷an iskan ne yake damuna ina bacci?"

Zaro idanu tayi sai kuma ta 茩an茩ance idanu tace "Ni ce marar mutumci."

Wata sha茩iyar dariya yayi yace "Kai, auntyna? Allah dai ya ja zamaninki, kiyi ha茩uri aunty."

A hassale tace "Kai bana son iskanci, mutanen da ka turo me suka zo yi? Hada ku蓷in auren aka bayar ne? Kuma ni aunty ba ta ce min za'a kawo komai ba, munyi da ita kawai zasu zo tambaya ne idan aka amince zuwa gobe ma sai a kawo."

Da mamaki shi ma yace "Mutane kuma? Ni ai ban tura kowa ba, su waye kenan suka je?"

Tsaki tayi tace "Shashasha, kana bacci warhaka ta ya za ka san abinda ke faruwa? Yanzu haka farfajiyar gidan can tam茩am yake da mutane."

茒an tsaki yayi yace "Aunty ba wanda aka tura, ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login