Showing 96001 words to 99000 words out of 191031 words
ana son ganinki."
Da sauri ta jinjina kai alamar to tare da aube lemukan kan kujera ta kalli 蓷aya a cikin 茩awayen Ardiya tace "Aunty Dan Allah ku rabama na kusanku ne basu samu ba."
Da kallo kawai matar ta bita dan ita 拼ar mijin Ardiya mamaki take bata, Ardiya kuma juyowa tayi tana kallon Saleema har ta 茩araso, mamakinta wa ke son ganinta kuma? Bayan gwamnan akwai wani a 蓷akin ne? Har ya rufe 茩ofar bata daina mamaki da kuma tunanin nan ba.
Yadda falon ke shiru sai sanyayyan sanyin ac dake hurowa da wani fitinannen 茩amshin turaren *Pattern* da ke dukan hancin duk wanda ya kusanto falon saboda yadda ya gauraye wurin, a sanyaye suka shiga takawa da nutsuwa da kuma sallama a bakunansu, jami'i 蓷aya ne a tsaye a gefenshi, inda yake zaune cikin wata dan茩areriyar shadda fara sol sai 茩yalli take wacce ta sake fito da yarintarshi a fili.
Ga mamakin Ardiya inda Saleema take ta ga ya kalla yana murmushi da kuma amsa sallamar da sukayi, hakan yasa har saida ta sake juyawa ta ga wai Saleemar ce a nan ko kuwa? Wuri suka samu suka zauna Saleema na rufe 茩afafunta da dogon hijabinta, kanta na sadde 茩asa tana jin yadda matar Babanta dake ganin ita ce mace ta farko da ta sani wajen aji da shan 茩amshi amma tana ta kwasar gaisuwa ka rantse 拼ar maro茩a ce, jin haka ya tabbatar mata lallai kyautar da ya mata mai yawa ce wacce tafi yadda ta nunawa Mamanta.
Duk sai da ta gama godiyarta tas a ta茩aice ya amsa da "Ba komai, yi wa kaine, nima nagode."
Wannan amsar da ya bata yasa Alhaji Yusuf mi茩ewa ya kalli Ardiyar yace "Muje ko, dama zasu 蓷auki hanyar tafiya Niamey ne, shine na ce ya kamata su shigo dan ki masa godiya."
Murmushi ta saki ta mi茩e tana fa蓷in "Ai ko ka kyauta Alhaji, Allah ya kiyaye hanya, Allah ya tsare."
Sake amsawa yayi da "Ameen." Daga haka bai sake cewa komai ba, ita kuma kallon Saleema take da bata da niyyar tashi, hakan yasa ta fa蓷in "Babyn Abbanta, muje ko?"
Alhaji Yusuf ne yace "A'a, zasu yi magana ne."
Da mamaki ta kalleshi, sai kuma ta shanye mamakinta ta bi bayanshi, suna fita ya wuce ya fita ita kuma sai ta tsaya bakin 茩ofar ta kasa kunenta sosai duk da mutane na shawagi, amma dole tana so ta ji me zai wakana tsakanin Saleema da gwamnan garin nan da za'a barshi daga shi sai ita a ke蓳e, me ye tsakaninsu haka?
A ciki kuma suna fita 蓷akin ya sake 蓷aukar shiru, jami'in nan na tsaye ba tare daya basu wuri ba ya kalli Saleema da kyau yana fa蓷a蓷a murmushi yace "Haleematu, ana ta hidima?"
Cike da kunya ta sadda kanta ta 蓷aga kai tare da cewa "Umm!"
A nutse ya sake fa蓷in "Kinga na sa a kiraki ko?"
Kai ta sake jinjinawa dan gaskuya kam tana son sanin me ke tsakaninsu da zai sa a kirata a irin wannan lokacin kuma har mahaifinsu ya fita ya barsu, nisawa ya sake ya gyara zamanshi ka蓷an yace "Haleematu, na san kina mamakin dalilin da yasa na yi haka, ba abun mamaki bane, na samu labarin an fasa aurenki, tun waccen lokacin na so yin magana da ke Allah bai nufa ba, Haleematu."
"Na'am." Ta amsa dan yadda ya kirata, 蓷orawa yayi da "Ke yarinya ce mai nutsuwa da tarbiya, ni kuma babba ne mai hankali da hangen nesa, Saleema kina birgeni, kuma kin fara birgeni ne tun ranar da na fara jin muryarki tun ma ban san wacece ke ba..."
Ajiyar zuciya ya sauke yace "Hameelatu *za ki aureni*?, zaki iya auren tsoho kamata? Za ki 茩arfafa sunnar manzon Tsira ta hanyar auren wanda ya girmeki? Dan kuwa Annabin Rahama ya auri Nana Aisha tana da shekara shida, inda ta tare tana da shekara tara a duniya, a zance ma fi inganci an ce gaba蓷aya shekara goma sha takwas ta yi a duniya, ma'ana kamar shekarunki."
Shiru yayi, shiru irin na yana jiran ya ji me za ta ce, hakanne shiga hali ma fi 蓷imuwa da tayi a rayuwarta, jiran amsar wannan bu茩ata daga bakin babban mutum ta kowace fuska, a shekaru da matsayin da suka dame na ta tas suka shanye, saita samu kanta da rikicewa, ta kasa tsayar da tunaninta wuri 蓷aya ta shiga wala-wala da idanunta. Tsaf ya gama lura da hakan, musamman hannayenta dake cikin hijabi daya ga suna ta motsi, murmushi ya saki tare da sake tausasa murya yace "Haleematu, kada ki 蓷aga hankalinki, ki nutsu sannan kiyi tunani, ba ujila nake ba game da wannan lamari, ki bari hankalinki ya kwanta, bayan an gama bikin nan sai kiyi tunani ki kuma yi shawara da zuciyarki, idan kika yanke shawara sai ki sanar da ni."
茒aga kanshi yayi ya kalli jami'in nan da kanshi ke kallon bango, hannu yasa aljihu ya mi茩o mishi katin gwamnan na musamman, kar蓳a yayi sannan ya mi茩e a hankali, hakan yasa ta kuma sadda kai sosai tana addu'ar ya fita ko ta samu ya sauke numfashi, dan magana ta gaskiya dattijon nan kasheta yake neman yi. 茦arfarshi data tsaya gabanta duk da sanye take cikin ba茩ar safa yasa ta lumshe idanu dan 茩amshin nan ya sake kusanto ta sosai, ba ta san sanda ya du茩a ya aje mata katin tare da ku蓷i ba yace "Ga katina nan sai ki kirani ko sau 蓷aya ne dan naga lambarki."
Mi茩ewa yayi tsaye da kyau yana kallon yadda duk ta takure, murmushi yayi tare da taka 茩afarshi 蓷aya kan lallausan carpet 蓷in, tako uku yayi jami'in na gaba dan kula da gabanshi sai kuma ya tsaya, cike da fara'a da yanayi na zolaya ya juyo kanshi ka蓷an yace "Idan kuma baki kirani ba, to zan sa mahaifinki ya wankeki ya kawo min, kinga shikenan na sameki a sau茩i, amma idan a shirye kike da nuna min yarinta, to nima a shirye nake da kama layin gusulon 茩ofar gidan nan dan ganin na lashe ya茩in za蓳en nasarar samunki."
Tana juyowa dan ganin wai da gaske shi ya yi maganar, sai kawai ya fice a 蓷akin ya barta da zulumi baki sake, kamar wacce aka daka ma tsawa aka ce ta fita haka ta tashi da mugun sauri ta 蓷auki katin ta fice a 蓷akin. Da sauri Ardiya ta bar jikin 茩ofar 蓷auke da mamakin da Alhajin ya bata hannu bibbiyu, maza! Maza! Kawai take ambata, in ba takaici irin na namiji ba, ina abun so a jikin Saleema ga wanda yake da mata kamar Hajia *Iklima*? In ba rainin wayo na namiji ba ma da wani lokacin idan yayi abu ka kalleshi kawai, me ye ha蓷in gwamna da yarinya kamar Saleema? Shi fa a hakan gani yake yayi daidai, sam baya duba zubar ajin da rashin dacewar? Tabbas maganar nan Iklima za ta ji, ba ma zata ba kanta wahaa wajen fa蓷awa uwar gidan ba, dan ba wani shiri suke sosai ba, amma Iklima? Ta san dole hankali ya tashi, uwa uba kuma idan suka ha蓷a 茩arfi da 茩arfe ita da Gaishata wajen 茩arawa wutar fetur, tasan dole za'a babbake.
______________
Ba fa alamar wasa ya sake nunata da yatsa yace "In dai nine mijinki to ban yarda ki fita a gidan nan ba tare da Nafissa, idan kuma kin isa da kanki to bismillah."
Yana gama fa蓷a ya sa kai ya bar 蓷akin, da harara ta bishi dan har ga Allah ya 茩ular da ita, to ita da ta riga ta gama shiryawa ita da Ummee, sai ya wani ce sai tare zasu tafi da 茩azamar nan dan kawai ya zubar musu da mutumci, gashi ita tun safe ma da suka karya tare ba ta kuma sakata a idanu ba, a 茩ufule ta fito daga 蓷akin ta nufi 蓷akinsu dan balbaleta da bala'i sannan ta sa ta shirya a hargitse su tafi ko babu kayane bai dameta ba.
*Nafissa* kuma tunda suka karya a daddafe ta dawo 蓷aki ta kwanta, yana shigowa ya ganta kwance ya ja tsaki tare da 茩arasawa gaban gado ya jawo 茩aramar drowa, ku蓷i ya 蓷iba tare da wasu takardu ya juya zai fita ba tare da ya kulata ba, a kasalance ta tashi zaune da 茩yar tace "Yalla蓳ai."
A 茩ufule ya juyo yace "Me ye?"
A raunane tace "Dama bana da lafiya, ko zan iya tafiya asibiti?"
Tsaki yayi ya yatsina fuska yace "Matsalarki ce, idan kinga dama ki je ko ki zauna ciwo ya kasheki, matsalata 蓷aya ce za ta ragu."
Ha蓷e abinda ya tokare mata ma茩oshi tayi ta murmusa kawai, fita yayi ya rufo 蓷akin, amma kamar wanda aka koro sai gashi ya dawo da sauri ko rufe 茩ofar bai yi ba ya shiga binta da wani kallo yace" Ke, ban yarda da ke ba, shirya na kaiki da kaina, ta yiwu ma da wani ne zaki ha蓷u, in gaskiya ne muje na kaiki da kaina."
Girgiza masa kai tayi ta dakata daga shirinsauka a gadon tace" Ka daina fa蓷an haka ba kyau, wallahi babu wannan tunanin a tare da ni, kaima kuma ka sani."
Da mamaki ya nuna kanshi yace" Na sani? Ta ina na sani 蓷in? Kinga malama tashi ki shirya in za ki je, t ya zan san garada nawa kika ba kanki bayan ni?"
Wani malalacin murmushi tayi tace" Alhamdulillah, nagode ma Allah da ya zamana bayan kaine ba kafin kai ba."
Wani kallo ya mata yace" Me kike nufi?"
Sauka tayi a gadon tace" Ka fini sani."
茦wafa yayi yace" Laifi na ne da na sakar miki fuska, amma zaki gane kurenki."
Ta蓳e baki tayi cike da shakkarshi da ta rage a zuciyarta yanzun tace" Na gama gane kurena tunda na yarda na aureka, 茩arshen hukuncinka kuma ka wannan ne... "
Ta fa蓷a tana nuna masa gado, sannan ta kalleshi tace" Game da hakan kuma a shirye nake, dan tun babu igiyarka a kaina nake kar蓳an wannan horon."
Hijabi da jaka ta 蓷auka suka fita a hanyar ma suna yadawa juna maganganu har suka isa asibiti.
Malamar asibitin da suka samu tunda ta tambayeta mijinta ne wannan? Ta kuma ce mata e, kawai ta bata 拼ar roba dan tayi fitsari ta mata gwajin ciki, ba 蓳ata lokaci kam gwajin na farko ya bayyana sakamakon ciki na sati tara. A tare suka kalli junansu sanda take fa蓷a musu sakamakon, duka yanayin fuskarsu bai canza ba, sai dai kamar kowanensu na 蓷an mamaki ne da son gasgata abinda ta fa蓷a.
Jinjina kai yayi ya kalli likitar kawai ya mi茩e yace "An gode." Ya juya zai fita tace "Yalla蓳ai."
Dakatawa yayi ita kuma likitar tace "Akwai magungunan da ya kamata a siya mata."
Dawowa yayi ya tsaya amma fa fuskarshi a mugun ha蓷e, har ta gama rubutawa ta mi茩a mishi ya sake juyawa, da sauri Nafissa ta bi bayanshi dan ita kanta ba ta ce ga abunda take ji game da wannan sa茩o da aka isar mata ba, farin ciki ko akasin haka? Tana shiga mota ta rufe 茩ofar cikin masifa da bala'i ya sha茩o wuyan hijabinta yace "Ke! Ni na ce miki ina son ciki? Na ta蓳a fa蓷amiki ina son haihuwa ne? Da 茩uruciyar tawa za ki lalatani, to ba zai yiwu ba wallahi, cikin nan cireshi za'ayi kinji na fa蓷a miki, ban tashi haihuwa yanzu ba."
Da 茩arfi ta 茩wace kanta idanunta sun cika da hawaye tace" Ni ma an fa蓷a maka ina son cikin ne? A zubar 蓷in sai me? Wa ya yi asara? Kai ne wallahi, dan kana zubar min da ciki sakina zakayi na je na auri wanda ke son haihuwa, kai kuma wallahi a gantali zaka zubar da 拼a拼an da Allah ya 茩addara maka samu."
Hannu ya sake kaiwa da niyyar sha茩o ta zille tana fa蓷in" Kada ka kuskura ka ta蓳ani wallahi."
Wani uban ran茩washi ya zuba mata a kai yana fa蓷in" 瞥ar iskar banza, a ganinki akwai wanda zai aureki bayan kin gama ta zubar 蓷in? Ai ni ne wannan 茩addarar ta fa蓷a ma, kuma da idonki zaki ga sanda zan sake aure na auri 拼ar mutumci, ba ballagaza irinki ba."
Nunashi tayi da yatsa c ike jin zafin ran茩washin nan tace" Tir da kai wallahi, azzalumi mai lalata 拼a拼an mutane, kuma ka sake dukana ramawa zany..."
A haukace ya nuna kanshi yace" Ni 蓷in? Ke ni kike fa蓷ama haka?"
" An fa蓷a ka kasheni." Ta fa蓷a tana maida dubanta ga titi, jinjina kai yayi yace" Bari mu je gida za ki gane kurenki."
Cike da izgili tace" Akan gado ba, an fa蓷a maka ina tsoro ne? Mu je 蓷in mana, ni yanzu ba tsoronka na ke ba wallahi, dan baka yi 茩warin da zaka firgitani ba."
Kallonta yayi irin kallo mai tafe da takaici da jin ta muzantashi, shi yanzu duk irin yadda yake ganin yana bada wuta, shine za ta fa蓷a masa wannan maganar? 茦wafa yayi ya shiga tu茩i cike da son su isa gida ya nuna mata ita ba tsararshi ba ce.
Gaishata na tura 茩ofar 蓷akinsu ta ji a kille, tsaki tayi tana ayyana " 瞥ar kwaltar ko ina aka nufa kuma?"
Tana juyowa suna shigowa falon, yadda Mu'awwaz ke tafe da sauri ita tana baya ya nuna mata ranshi 蓳ace yake, tunkararsu tayi ta kalli Nafissa tace "Daga ina ke kuma da safen nan?"
Sinne kai tayi ba tace komai ba, a tsawace ta sake fa蓷in "Na ce daga ina kike? Gantalin aka je ko?"
Duk da a ladabce tayi maganar amma dai maganar ta mayar mata a shagu蓳e ta hanyar fa蓷in "Mama ai tare da shi muka je."
Da sauri ta kalli Mu'awwaz dake bu蓷e 蓷akinsu ko kula da tsiyarsu bai yi ba tace "Kai daga ina kuke?"
Cikin 蓳acin rai ya amsa da "Anguwa."
Takowa tayi kusanqhi tana fa蓷in "Anguwa bat d suna?"
Bai tankata ba har ya bu蓷e 蓷akin, zai shige kenan Gaishata ta finciko hijabin Nafissa da 茩arfin da ya sa Nafissa sakin 茩ara tana fa蓷in "Dan ubanki sai kin..."
Kafin ta 茩arasa fa蓷in abinda tayi niyya, Mu'awwaz da jin 茩ararta ya daki kunnuwanshi matu茩a, karon farko a rayuwarshi da ya ji mahaifiyarshi na neman kassarashi, na farko a tarihin rayuwarshi da ya ji mahaifiyarshi tamkar ta jawo tsokar zuciyarshi ne daga 茩irjinshi, na farko kenan da ya ji wani abu mai kama da damuwa da wacce aka ta蓳a. Ba tare da saninme ya aikata ba, ga蓳蓳anshi kawai suka sukwane zuwa garesu, bai tsaya wata-wata ba yayi caraf da kunkumin Nafissa ya tallabota jikinshi gaba蓷aya sannan ya kalli mahaifiyarshi da yanayin 蓳acin rai da rashin sanin girma da darajar uwa cikin 蓷aga murya yace "Wai Momma me ye haka dan Allah, cikine fa da ita, idan kika ji mata ciwo kuma fa?"
A razane Gaishata ta rarako idanu tana kallonshi, shi kuma ko a jikinshi sai ma sakin Nafissa da ya yi yana cije fuska ya sake nufa 蓷akin, a haukace Gaishata tace "Ciki?"
Sai kuma ta kalli Nafissa da kyau ta sake kallonshi sandaya juyo yana kallonta, dan shi ya ma manta nuna lata yake ba abunda ya ta蓳a shiga tsakaninsu tunda aka yi aure, amma sai ya basar kamar bai gane ba yace "E, ciki."
Da sauri ta taka gareshi tana neman sha茩o wuyan rigarshi, da sauri ya ja baya tarz da 蓷aga mata hannu yace "Momma rigata, karki 蓳ata min karin guga."
Cak! Ta tsaya saidai bata daina kallonshi a firgice ba, cike da 蓳acin rai da mamaki ta nuna mishi Nafissa dake tsaye ko a jikinta ita ma tace "Cikinka ne? Ko dai wani ya mata? Kai fa ka ce ba abinda ke ha蓷aka da ita?"
Wani sakaran murmushi ya mata yace "Haba dai Momma, na bi 蓷anyan naman dake waje ma bare gasasshe a cikin gida."
A gigice Gaishata ta nunashi da yatsa tace "Wallahi ba dan 茩aunar da nake maka ba da na wanke fuskarka da mari."
Murmushi ya sakar mata ya juya ya shige 蓷akin yana fa蓷in "Ba zaki iya ba dai ne Momma."
Nafissa na ganin haka ta san kanta zata juya da sauri tabi bayanshi, tana kawowa daf da ita za ta shiga ciki ta tunku蓷ata sai da tayi kamar sa ta fa蓷i sannan tace "Banza 拼ar talakawa, kin samu abinda kike so hankalinki ya kwanta, ke da waccen kidahumar Saleemar ka蓷ai kuka san gurin bokan da kuka kai min 蓷ana, da yardar Allah sai na rabaki da shi ko da zanyi yawo tsirara."
Nafissa data sinne kanta a ranta tace "Sai na ara miki zanen gadona ki yafa ba."
Gaishata kuma 蓷orawa tayi da "Maza ki shirya ki zo muje bikin nan, dan sihirinki har Alhaji bai bari ba, ya ce dole sai tare zamu je."
Cike da ladabi Nafissa tace "To Mama." A haukace Gaishata tace "Ki nemi uwarki can ba ni ba."
茦ala ba ta sake cewa ba ta shigewarta 蓷aki, tana shiga ta sameshi tsaye gaban madubi yana shan ruwa da kuma wani placket na magani da alama maganin ya sha, aje jakarta tayi ta cire hijabi da sauri ta nufi ban蓷aki dan shiryawa kar ta 蓳ata musu lokaci, ta gama cire kayanta kenan ta sakarwa kanta ruwa ta ji ya shigo ban蓷akin, bu蓷a idanunta tayi ganinshi babu komai a jikinshi yasa ta ja baya tace "Ya dai malam?"
Cike da sha茩iyanci ya kama dokinshi da hannu yana lailayawa馃様 yace "Ba ni ne ban da 茩wari ba, yau za ki gane kurenki."
Duk da gabanta na fa蓷uwa dan ita wallahi ta fa蓷a ne kawai dan ta rama, amma fa Mu'awwaz hegen yaro ne da bata jin zata samu kamarshi, ya san duk wani karatun zahiri da ba蓷ini na mace, kamar yadda ya haddace sunnoni da farillai na kama lagon mace. Ba tare da tayi 茩asa a gwiwa ba tace "Ka ga dai Mama ta ce na yi sauri za mu je wajen bikin nan ko, dan Allah ka 茩yaleni yanzu ka bari har mu dawo."
Murmushin gefen la蓳蓳a ya mata ya girgiza kai yace" Idan Momma ta gaji za ta tafiyarta, dga baya ni sai na kaiki."
Cabkota yayi ya 蓷amki wuyanta ya 蓷aga kanta ka蓷an, gaba蓷aya ya zura harshenshi cikin bakinta ya fara mata tsutsar da ta kasa aiwatar da komai, saida ya tabbatar ya fara kashe mata jiki ya cire bakinshi ya dur茩usa 茩asanta duk da ruwan dake zuba, haka ya ware 茩afarta ya shiga bata kulawa ta musamman. 馃槥 _Kashhhhhh! Mu'awwaz ban yafe maka ba._
Gaishata tayi kamar za ta fashe dan ba茩in ciki, ta so ta je ta dinga bubbuga musu 茩ofar, amma sai ita ta