Showing 135001 words to 138000 words out of 191031 words
ta zuro a hankali ta tattara zanin rufar ta gyara da kyau sannan ta mi茩e tsaye. Karrrrr! 茦afafunta suka kwashi rana na jimawar da sukayi a bu蓷e a yanayin da basu ta蓳a tsintar kansu a ciki ba yasa 茩afafun suka mata sanyi, tangal tangal tayi kamar za ta fa蓷i da sauri ya mi茩e ya tallabata a jikinshi, a hnkali ya fara takawa da ita zuwa ban蓷akin, shi kanshi 茩arfin hali ne yake amma zazza蓳in nan neman kayar da shi yake, saida ya shigar da ita ya rufo mata 茩ofar kafin ya juyo.
Da 蓷an sauri ya taka ya isa zuwa gadon, kayanta daya cire mata ya kwashe kafin ya tare zanin gadon yana sakarwa kansa murmushi na farin ciki da kuma tabbacin da yarinyar ta bashi cewa lallai ta bashi abinda ya fi komai, hakan yasa duk da ba soyayya ce a tsakaninsu ba amma yake jin wani girma na ta na ziyartarshi.
Duk da magani yake so ya sha ya kwanta, amma ba zai yarda 拼ar da ya sa a jaraba ba tayi wannan aikin ko kuma mai hidima, aikinsa ne wannan, shi yake so yayi da kansa a 茩alla ya wahalta mata, sabon zane ya shinfi蓷a mai fitar da sanyayyan 茩amshin turaren ruwa na noor iman kafin ya koma ya 蓷auko mata sabin tufafin da za ta saka, sai lokacin ya zauna bakin gadon ya sha maganin zazza蓳i sannan ya gyara ya kwanta. Rufe idanunshi ke da wuya ta fito dan ta gama tsarkake jikinta da ruwan 蓷umin da ta ji kamar kar ta daina aiki da su da sabulun ruwa na toilet, rufe 茩ofar tayi ta shiga sunkuyar da kanta har ta nufi kujerar da ta kwanta 蓷azu, kallonta yayi a sanyaye yace "Ga kaya nan ki saka ki zo ki kwanta."
Ba ta zauna ba ta nufo inda ta ga kayan, 蓷auka tayi ta koma ban蓷akin ta saka doguwar riga cd yanzu ma kuma ta mata kyau, fitowa tayi sanye da hijabinta ta aje zanin gadon a kan kujera saboda lemar dake tare da shi, a hankali ta 茩araso kusa da gadon ta 蓷an zauna ka蓷an, mi茩a mata hannu yayi idanunshi a rufe yace "Kwanta."
A hankali ta mi茩o masa hannun ya kwantar da ita tamkar wata baby tare da 蓷ora kanta a 茩irjinshi yana shafa kanta, a hankali ya fara yaye mata hijabin ba tare da ya ce komai ba, ba ta masa gardama ba ita ma dan numfashinshi dake sauka a jikinta take ji yana fito da wani hucin zafi tamkar wanda wuta ke ruruwa a cikinsa.
Gyara kwanciyarta tayi za ta tambayeshi ko bai dz lafiya? Sai kuma ta ji ya sumbaci kanta a wahalce sosai yace "Nagode zam-zam."
Jin muryarshi yasa ta sassauta muryarta data fara sisashewa tace "Jikinka da numfashinka zafi."
"Humm! Kawai ya fa蓷a bai sake ce mata komai ba, ba ta saduda ba ta sake fa蓷in" Yalla蓳ai, ni fa sunana Haleematu ne ko Saleema, ba zam-zam ba."
茒an sautin murmushinshi kawai ta ji amma bai tanka mata ba yanzu ma, dan haka ta lumshe idanunta ta fara neman bacci, ba wuya baccin ya 蓷auketa ba ta kuma sanin me ke faruwa ba, amma Abdus-samad ya jima bai yi bacci ba yana ta shafar jikinta yana tunanin sauyin da ya zo lokaci 蓷aya haka sanadiyar yarinyar nan, dolenshi ya sa wannan rana a cikin tarihin rayuwarsa, samun lafiyarsa ita ce sila, hawansa karagar mulki ma ita ce 茩ashin bayan, sannan kasancewarshi namiji a ita ce. Shi kam bai san da me zai saka mata da zai zama daidai da 茩o茩arinta gareshi, da wannan tunanin har 茩arfe 03:00 na dare sannan bacci ya fara ridarsa.
Ruwan da tasha a ban蓷aki da kuma wani 茩ullewa da mararta tayi tunda lamarin nan ya ziyarceta yasa fitsari farkar da ita, duhun 蓷akin sannan tunda ta fito daga ban蓷aki ma ta kashd wutar, tashi tayi zaune ta kalli inda yake, kwantaccen gemun daya kewaye masa bakinshi ta kalla, sauka tayi daga kan gadon ta sake kallon 茩ofar, gidan shiru sai kuma duhu illa siririn hasken nan sake falo, to dai ita dama ko a gida Mamanta ke rakata ban蓷aki, Allah yana gani indai dare ya tsala to bata iya shiga ita ka蓷ai.
A hankali ta sa hannu ta dadda蓳ashi a sanyaye tace "Yalla蓳ai."
Rintse idanunshi yayi sosai sannan ya bu蓷e ya kalleta, cike da kunya ta sinne kanta tace "Dama...ban蓷aki zan shiga."
茒an mitsika idanunshi yayi sannan a da茩ile yace "Ki je mana."
Takwaf takwaf tayi da fuska tace "Tsoro nake ji fa, a gida Mama ke rakani."
茒an waro ido yayi ba shiri yace "Rakaki?"
茒aga kai tayi alamar e, iska ya feso daga bakinshi yace "Yanzu rakakin zan yi kenan?"
Jinjina masa kai tayi, tashi yayi zaune da 茩yar yana rintse idanunshi da tunanin "To fa." Kallonta yayi yace "Ki kunna fitila mana, gani zaune a nan ba abinda zai sameki."
Marairaicewa tayi tace "Dare ne fa yalla蓳ai, ni dai tsoro nake ji."
Shiru yayi yana kallon bango tamkar mai tunani, saukowa yayi ya shige gaba ya bu蓷e mata ban蓷akin ya shige ciki tare da kunna wuta, tsaye tayi tana kalloshi hakan yasa yace "To zo mana kiyi."
Shiga tayi bayan tayi addu'a sai kuma tace "Ka tsaya daga waje mana."
"Kuma?" Ya fa蓷a yana tsareta da idanu, langa蓳e kai tayi tace "Kayi ha茩uri dan Allah kar ranka ya 蓳ace, ka ga dai kai sarki ne aka ce ko?"
Mi茩ewa yayi zai fita amma abinda ta fa蓷a yasa shi kallon a ranshi ya ayyana "Ko ne ma? Ba ta yarda sarkin bane?"
Girgiza kai yayi yana fa蓷in "茦uruci dangin hauka."
Zai rufe mata 茩ofar kuma tayi saurin ri茩ewa tace "A'a karka rufe."
Dafe gaban goshinshi yayi yana jin yadda take neman saka masa ciwon kai a tsakiyar dare, sakin 茩ofar yayi ya juya baya yayi tsaye. Saida ta kunna ruwa a fanfo suna zuba 茩asa sannan ta zauna yin fitsarin wai jar ya ji saukar bawalinta馃槍, a sanda yake tsayen nan sai zuciyarshi ke raya mishi yau kai ma ka zama *dogari*, ta na fitsari kai kana tsaye bakin 茩ofa ka'a jiranta. Wani sakaran murmushi ya sauke yana jinjina kanshi, lalle aure ma rahama ne, in ba dalilin aure ba ta ya yana sarki guda da yanzu da zai ce zai fita sai an busa sarewar dake nuna zai fita duk wa'da ya san yana cikin tawagar ya shirya, wanda kullum jikinshi a rufe yake da manyan kaya na mutumci, wanda har yanzu akwai wanda ko kashesu za'ayi ba zasu nuna mai kama da shi ba, amma gashi dalilin aure yau har yayi tarayya da wata a gado 蓷aya, a haka kuma yana tsare bakin 茩ofar ban蓷aki yana gadinta. A 茩asan zuciyarshi yayi godiya ga Allah da ya sa bai mutu ba shi ma ya ji abinda kowane cikakken namiji ke ji, sannan ya 茩udurawa ranshi ko da babu soyayya ba zai zamar mata dodo ba ta yadda za ta kasa sakewa da shi, wannan sunayen irinsu *yalla蓳ai*, *ranka shi da蓷e*, mai *martaba* da sauransu baya son jinsu daga bakin iyalinshi, sunan da zasu nuna yana gaban hutunshi yake so ya ji, sunan da zai tuna masa ita matarsa ce kuma mafi sanin 茩ololuwar sirrinsa.
Alwala ta 蓷auro tana fitowa ta shinfi蓷a sallaya, har ya zauna kan gadon zai kwanta, amma da ya ga abinda take shirin yi sai ya kalleta ta 茩asan shanyayyu idanunshi dake cike da bacci yace "Me za ki yi?"
A ta茩aice tace "Sallah." Kallo na tsanake ya mata, ba zai tantance me ya ji game da ita ba, amma dai ya ji nauyi sosai, wata茩ila kuma wannan dalilin ne yasa yarinyar ta zama daban a mutane, dan fa shi ya yarda *拼ar baiwa ce* tunda har ya warke ta dalilinta, mi茩ewa yayi shima ya shiga ban蓷akin dake zazza蓳in ya sauka, dama kuma na lamarin daya jigatashi ne kai tsaye, alwala ya yo shima tana ganin abinda yake shirin yi ta gyara tsayuwarta ya shiga gaba ka蓷an sannan suka ci gaba da sallah.
Kiran sallah asuba da aka fara a cikin gidan yasa shi sallamewa ya shiga wani 蓷akin, saleema na zaune ya fito da sassau茩an shirin doguwar riga fara tas har 茩asa da dogon wando sai 茩aramin na蓷in farin rawani da siririn glas, kallo 蓷aya ta masa ta sadda kanta 茩asa, 蓷an gyaran murya yayi da yasa ta kalleshi, da idanu ya mata alamar ya fita sallah, a ladabce ta amsa da "A dawo lafiya, sannan a mana addu'a."
Tsayawa yayi ya kalleta, da sauri ita ma ta kalleshi da tunanin to ko ba haka ake masa sallama ba kuma? Ta fara shirin mi茩ewa yace "Me kike nema a duniya?"
Mi茩ewa tayi tsaye ta kalleshi tana fa蓷a蓷a murmushinta, hakan yasa shi hango fararen ha茩oranta da kuma ha茩oran makkarta guda biyu da suka mata kyau, cike da yarinta ta shiga rausaya jikinta tace "Idan ka ro茩awa kanka zama cikin farin ciki tare da samun ingantacciyar lafiya ma ya wadatar dani, sai kuma 茩anena Ahmad Allah ya raya min shi, sai Mamana ita ma Allah ya dawwamar da farin ciki a rayuwarta."
Murmushi tayi ta 蓷aga kafa蓷a tace "Shikenan."
Sadda kanshi yayi yana murmushi, bai san me yarinyar ke nema a tare da shi ba da take neman tsaya masa a rai haka kawai daga fara zamansu daren jiya, ita kuma 茩ura masa idanu tayi tana kallo duk da bata gane murmushi ne yake, gyara tsayuwarta tayi ta sake fa蓷in "A dawo lafiya."
Jinjina kai yayi alamar ameen, sannan ya shiga cira 茩afafunshi zai fita, da kallo ta bishi har ya kusa fita tace "Kada ka manta da raka'atanil fijir, idan ka wayi gari bayan ka gabatar da ita, zaka kasance 蓷aya daga cikin bayin Allah da suka fi kowane mahaluki arzi茩i na tsakanin sama da 茩asa."
Tana fa蓷a ta koma ta zauna ta fara tasbihi kafin a 茩ara kiran sallah ita ma ta gabatar da na ta sallah, ya 蓷an jima tsaye yana kallonta kuma ta gane amma ta yi shiru kamar ba ta san yana tsaye ba, murmushi kawai yayi ya fita a 蓷akin ya rufo mata 茩ofar.
*Baccin* da ya 蓷auketa akan sallaya yasa bata san da shiglwarshi ba, har ya wanke zanin gadon nan ya shanya a ban蓷aki ba ta san an yi ba, saida ya fito ya 蓷auki 茩aramar wayarsa ya tura sa茩on za'a iya zuwa a tafi da ita ka蓷ai ya tasheta, alkyabbarta ta mayar jikinta kafin suka fito falo tare ta zauna shi kuma ya koma 蓷akin dan shiryawa.
______________
Wayar dake hannunta ya kalla da 蓷an 蓳acin rai dake damunshi tun jiya yace "Ban hanaki 蓷aga min waya ba? Me yasa ba kya ji?"
Da murmushi a fuskarta tace "Papan Safwan ba fa kira akayi ba, kawai ina kallon hotuna ne."
Da sauri ya tako ya figi wayar yana fa蓷in "Kada ki kuma 蓷aukar min waya daga yay, na fa蓷a miki."
Juyawa yayi a fusace ya 茩arasa gaban gadon ya aje wayar ya shiga warware kayanshi zai saka sai gunguni yake, tsaf take 茩are masa kallo tana murmushi, zai saka dogon wandonshi kenan tace "Tun jiya kake ta tsuma, kuma a sanina babu wanda ya 蓳ata maka rai a gidan nan."
A zabure tamkar zai cijeta yace "To sai a ka yi me? Ki 茩yaleni mana na ji da abinda yake damuna."
"Me yake damunka?" Ta fa蓷a a sigar tsokana, a 茩ufule yace "Ba komai."
Murmushi tayi mai 茩ayatarwa ta mi茩e tsaye ta 茩arasa kusanshi, 茩o茩arin 蓷aure zariyar yake amma tamkar yana 蓷aura bindiga a jiki saboda yadda yake sauri da 茩arfi, a hankali tasa hannayenta ta shiga 蓷aura masa shi kuma ya 蓷auke kai yana kallon 茩ofar shigowa, tsurawa fuskarshi idanu tayi tace "Aurenta shine musababbin 蓳acin ranka, shiyasa ka goge hotonta guda 蓷aya daya rage maka."
Da sauri ya kalleta ya jaye jikinshi daga gareta yace "Ni ba wani abu mai kama da haka a zuciyata, kafin ta yi aure ai ni nayi, me yasa zan damu?"
Da sauri ita ma tace "Ka damu mana, tunda ita ce soyayyarka ta farko, kuma har yanzu tana ranka."
A mugun tsawace yace "Ki daina, ki daina tuna min abinda ya wuce, idan ba haka ba zaki ji ba da蓷i."
A gadarance tace "Sai me, na ji, gaskiya ce kuma dole na fa蓷a maka, bana so ne wannan 蓳acin ran ya jima tare da kai dan zai shiga ha茩茩ina sosai."
A hassale ya dam茩o hannayenta ya 茩urawa fuskarta idanu da idonshi da sukayi jajir sun cika da hawaye yace "Ki daina matata, ki daina tuna min da abinda ya faru, bana so."
Tsatsareshi ta dinga yi da idanu amma ba tace komai ba, karyewar da zuciyarshi tayi ne yasa shi jawota da 茩arfi ya rumgume a jikinshi hawaye na masa zarya a kumatu, cikin raunatacciyar murya yace" Ya zanyi na manta da ita? Ya zanyi dan Allah? Ina so na manta da ita a rayuwata tamkar bata ta蓳a shigowa cikinta ba, duk shekarun nan da aka 蓷auka ban ta蓳a yanke 茩auna da cewa za ta zama tawa ba, amma jiya! Jiya ta zama ranar da dole na cire jin hakan daga zuciyata, ta min nisa yanzu, a da na ka ganta idan ana sabga a ahalin nan namu, amma yanzu ita *matar sarki* ce, har abada ba lalle na sake ganin fuskarta ba, saboda sarauniya ta fi 茩arfin kallon ire-irenmu."
Sake 茩am茩ameta yayi yace" Ki min addu'a, ki tayani da addu'a matata ta fita a zuciyata ta shafa min lafiya nayi rayuwata, na gaji da wannan wahalar."
Da sauri ta saka hannayenta tana shafa bayanshi saboda kukan daya 茩wace mata itama, ta rasa gane wannan rayuwa, ba ta rasa komai a gidan Mu'az ba, hata da farin ciki da soyayya daidai gwargwado ta samu a gareshi, sai dai ta rasa samun gaba蓷aya zuciyarshi, kuma dama tun farko ya fa蓷a mata shi mutum ne da baida 蓳oyo, kai tsaye ya kan fadi abinda ke zuciyarshi ne, da ya maka 茩arya ka ji da蓷i gwara ya fa蓷a maka gaskiya ka ji 蓷aci, ba ta ta蓳a jin kishin Saleema ba sai yau, dan ta san yana kallon hotonta a kowane dare, yana hirarta a kullum wata rana ma tare suke hirar, amma ba ta ta蓳a jin zafi irin na yau ba, duba da ita ma yanzu tana gidan na ta mijin har ta kwana 蓷aya ma.
Amma a halin da yake ciki yanzu nuna 蓳acin ranta ba shi zai gyara ba sai dai ya 蓳ata, dan a hassale yake yanzun da 蓳acin rai, a kuma yadda ta sanshi ta san hada kishin abinda yake so ya zama na wani, cikin muryar kuka take fadin "Shikenan Yaya Mu'az, kayi ha茩uri ka ji, *matar mutum* 茩abarinsa, na tabbata Saleema da matarka ce da ka sameta, kayi ha茩uri dan Allah karka tsoratani da lamarinka."
茒agowa yayi yana share fuskarshi yace "Shikenan na daina, karki ji tsoron komai, idan kikayi nesa dani ina zan sa kaina? Ni dama abinda ke 蓳ata min rai shine, Saleema fa ta manta dani rayuwarta kawai take tunda muka rabu, ina tabbatar miki a sati 蓷aya sai ta durmiya soyayyar sarkin nan namu a zuciyarta yadda zata hanashi sukuni shima, hakan a jininta yake indai za ta zauna da mutum na awa 蓷aya sai ya sota, idan kika ga wani na 茩inta to wanda baya son gaskiya ne, gashi kuma yanzu har ta kwana 蓷aya a gidan, komai fa ya 茩are, yanzu na can tana can a halin jigatuwa dan na san Saleema tsar..."
Idanun data zuba mishi da sauri yasa shi dakatawa daga abinda yake son fa蓷a na tausayin Saleemarshi data ha蓷u da gawurtaccen namiji jiya, ta蓳e baki kawai yayi ya juya ya ci gaba da saka kayanshi zuciyarshi na ci gaba da kawo masa irin wannan tunanin akan Saleema.
*PALACE 馃槍*
Kallon kayan gimbiya take tana 茩arawa, zuciyarta wani tafarasa take tamkar zata fito waje, rainin hankalin Abdus-samad 蓷in nan nema yake ya kasheta, in ba dan ya rainata ba ai ita ma kamar uwarsa take, amma shine ya tura a kirata wai ta zo ta ga kayan da za'a kai gidansu tsinanniyar yarinyar da ita ta tabbata saida ta san yadda ta yi ta kwanta da shi daren jiya, duk da akwai 蓳angaren mahaifiyarshi tsakanin 蓳angarenshi da na ta, amma dake ba bacci tayi ba tana ta safa da marwa na tunanin abinda ke faruwa, saida kunnuwanta suka jiyo mata ihun yarinyar nan kfin a yan sakanni ta ji ihun tamkar na wanda aka rufewa baki ne. Gashi da ta shiga inda Saleemar take tare da jakadiya tana lindar mata jiki da garin musawul, yadda ta ga idanunta da kakkare jikinta da take, shine dan ya tabbatar mata da abinda take zargi ya ce ta zo ta gani, to ta gani kuma ta ji haushi sai me? In ma ba iskanci ba gudan kayan nan daga lefen zuwa kyautar da ya ce a bayar tamkar na wanda ya ratsa budurwa hu蓷u a dare 蓷aya, hada wani banzar makullin mota daya 蓷ora a kai wai ita ma a cikin kyautar take.
Ya茩e kawai tayi ta kalli gimbiyar Ramlat tace "Kayan sunyi, Allah yasa albarka."
Murmushi ta mata tace "Ameen, an gode."
Kallon hadimar da zasu tafi kan kayan tayi tace "Zaku iya tafiya, idan kun je ku mi茩a mana gaisuwarmu, in sha Allah zan zo na gansu nima."
A ladabce ta amsa kafin su mi茩e suna lailayar akwatunan da sauran kayayyakin na arzi茩i, kallon jakadiyar sarkin tayi wacce ta kawo sa茩on tana murmushi tace "Jakadiya, ki mi茩a godiyarmu ga sarki, sarauniya Saleema na godiya."
Amsawa tayi ita ma kafin ta fita a falon, gyara zama gimbiya Ramlat tayi tana murmushi a 蓳oye zuciyarta cike da matsanancin farin cikin da ita kanta bata san adadinshi ba, a yanzu dai kam babu abinda za ta ce da ubangiji sai godiya.
*Alhamdulillah.*
20/06/2022 脿 22:07 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_45_
Wato kowane 蓷a da kalar nasa arzi茩in, yanzu