Showing 93001 words to 96000 words out of 191031 words
bayansa."
Ba wata hira suka yi mai tsayi ba, illa dai daga 茩arshe kafin suyi sallama sarauniya Ramlat ta nemi Saleema da cewa "瞥ata, muna barar addu'arki, kada ki manta da mu a cikin addu'o'inki, Allah ya yaye mana matsalolinmu."
Cike da tabbaci Saleema tace" In sha Allah ranki shi da..."
Katseta tayi da" A'a, ki kirani da Ummi, nima Umminki ce."
Jinjina kai tayi tace" To Ummi, in sha Allah, Allah ya yaye duka damuwa."
Da haka sukayi sallama Saleema na mamakin matsalar da matar ta ambata, wace irin matsala kuma? Suna gidan sarautar? Ba rashin ci, ba ta sha, ga mulki da iko a hannu, ga dukiya daidai gwargwado, ga hadimai zagaye da su wanda ko wanka sai ka so ne za ka yi saboda kasancewarka 蓷an adam, to me ye zai damesu a rayuwa kuma? (wata 蓷aukakar matsala a rayuwa, rayauwar talauci in da godiyr Allah da wadatar zuci da蓷i gareta, Allah ka bamu wadatar zuci da godiya a gareka).
*Bayan* sallah magriba Mamanta ta dawo a gajiye, kayan data shigo da su ta jawo tana dubawa, Safiya dake shafawa 茩afafunta mai bayan wankan da tayi ta kalleta tace "Ki ware mana leshen nan daban da safe sai ki kai mana 蓷inki."
Kallonta Saleema tayi tace" Mama an samu ne?"
Cike da gajiya tace" Na sameshi da 茩yar."
Da 蓷an mamaki tace" To amma Mama ina zamu 蓷inki yanzu? Kayan da zamu saka nan da kwana uku?"
Murmushi tayi tace" Ba kwana uku ba, biyu ne, krki damu kanki da wannan, ban zo gidan nan ba saida Lubna ta ha蓷ani da wani mai 蓷inkinta, kuma ya tabbatar a kai masa za'a samu."
Turo baki tayi tace" Allah yasa kar ya 蓳ata mana lokaci, dan ni bana juran 蓳acin rai daga ma蓷inka saboda abu ne da ni ma zan iya yi, dama ce kawai ban samu ba."
Murmushi kawai Safiya ta sake yi ba ta ce mata komai ba, gu蓷ar amaryar data kara蓷e gidan yasa suka kalli juna Safiya tace" Ki tashi ku tafi, ina ga wanka ne zasu tafi."
Girgiza kai tayi tace" Um um Mama, a dawo lafiya."
Da sauri Safiya ta 茩arasa shiryawa ta bi bayan masu tafiya ta bar Saleema a gidan, ta riga da ta yi niyya ne ba zata halarci komai na bikin ba tunda ta ji Zeid ne zai auri Hadeeya, ta san dole zata iya ha蓷uwa da Mu'az, ita kuma mantawa take so tayi da shi na har abada, duk da hakan ma na neman gagararta, amma dai za ta koya wa kanta 茩arfi da yaji.
Ka蓷aixin da ya yi yawa a 蓷akin yasa baccin 蓷aukarta a gadon mahaifiyar na ta, Safiya ma na dawowa ta sameta bata tasheta ba, saida ta sake watsa ruwa tayi sallah isha'i da ta samesu a hanya tayi shaf'i da wutiri, tana tsaye gaban madubi tana 蓷aure gashinta da 茩aramin ribom ya turo 茩ofar 蓷akin ya shigo, ta madubi ta dinga kallonshi har saida ya isa kusanta.
Ba tare da tunanin komai ba ya ri茩o 茩ugunta ya kwanta a gadon bayanta ya lumshe idanu, da sauri ta shiga 蓳am蓳are jikinta tana hangen inda Saleema ke kwance ta madubi, cikin ra蓷a tace "Sakeni mana, idan fa ta tashi ta ganmu?"
Cikin sanyayyar murya yace "To sai me, ba mijinki bane ni?"
Da 茩arfi ta 茩wace kanta tana juyowa ta fuskanceshi tace "Ai dai da kunya, ko Hamdeeya ba zan so ta ganmu haka ba bare Saleema data mallaki..."
Tsurawa Saleema idanu tayi da ta gyara kwanciyarta, juyawa yayi shima ya kalli Saleema sai kuma ya kalleta yace "Ke fa yarinyar nan har yanzu Baby kike 蓷aukarta ko? To da tayi aure ya zakiyi?"
A ta茩aice ta 茩arasa 蓷aure gashinta tace "Na yi laifi ne? Ita 蓷aya gareni."
Hannunta ya kama da niyyar janta su fita yace "Muje 蓷akina to."
"Me zan maka?" Ta fa蓷a tana kallonshi, janta yayi yana fa蓷in "Muje zaki gani."
Binshi kawai tayi dan ta san kwanan zancen, kamar yadda shima yau 蓷in yayi niyya idan har bata biyoshi ba to ko zasu yi abun kunya a gaban 拼ar da take 蓷auka Baby.
*Washe Gari*
Duk kai da kawowar da ake gidan bai hanata shieyawarta tsaf ba ta fita dan kai 蓷inkinta da na Mamanta na ankon leshen da zasuyi iya su kawai gidan bayan wasu ankon da duk mahaifinsu ya yi wanda Saleema har yau take jin tamkar ta masa kuka, dan kuwa duk wanda aka fito Ardiya tqaye take ta fara amsar ku蓷in na ta dana yaranta, hakan yake sa shi ita ma ya bata da mahaifiyarta dan ba zai iya waresu ba, a 茩alla ita dai ranar da ya basu ku蓷in ankon dana 蓷inki da sauran bu茩atunsu na shigar bikin iya su biyar kawai ban da Hadeeya dake amaryar saida ya zube musu ku蓷i tsabarsu har jaka 蓷ari hu蓷u, saida ta masa 茩wallan tausayi ganin hidimar ba ita kenan ba fa. Yanzu haka wannan leshen ita kawai da Mamanta saba'in da biyar ya basu, kai ita dai gaskiya tana tausayawa maza. 馃槍
Kwatancen da Safiya ta ma drebansu tun jiya ya dinga bi har saida Saleema ta fara shinshino anya kuwa ba shagon nan bane zai kaita? Ai kam tana ganin an 蓷auki layin ta tabbatar da zatonta, tunda ya faka motar take le茩en shagon kawai sai take jin kunyar shiga saboda dalilin maganar da sukayi ne ta ce zata koyi 蓷inki har Abbanta ya daketa. Saida dreban ya juyo yace "Hajiar Alhaji nan ne fa."
Da sauri kamar wacce ya gaurawa mari tace "Uhum." Bu蓷e motar tayi a nutse ta 蓷auko kayan ta fito sannan ta rufe 茩ofar, 茩etara titin tayi ta shigo shagon da sallama, ganin babu Alhudahuda yasa ta sauke ajiyar zuciya ta 茩arasa shiga ciki.
茒aya a cikin matasan dake 蓷inki shagon ta samu kuma wanda sukayi al茩awari da Mamanta, dan haka ba ta tsaya komai ba tana mi茩awa ta biyashi rabin ku蓷inshi ta tafi da tabbaci jibi ta dawo ta kar蓳a, kamaar wacce bata da gaskiya haka ta yi saurin komawa mota, tana shiga ta rufe kenan ta ga tsayawar motonshi zai shiga shagon, kamar dama shine bata son gani sai kawai ta sauke ajiyar zuciya, ba ta dain kallonshi ba har ya shiga shagon su kuma suka bar wurin.
*Ranar Kamu*
A jigace ta zauna kan kujerar robar tana kallon yadda ta gama tsara wurin zaman amarya da ango, murmushi tayi dan ita kanta tayi mamakin yadda ta iya shirya wurin yayi kyau haka, ba wai ziga kanta take ba, ta tabbatar yayine tunda har Ardiya da ta sakata aikin ta ce yayi kyau sannan ta ce mata sannu da aiki, da baiyi ba tun a fuska za ta gane. Ta gaji sosai, dan lamarin bikin na gidansu mamaki yake bata, shekaran jiya an yi Guitar wanda hakan al'adar Ardiya ne kasancewarta buzuwa, haka aka kwana ana ka蓷a jita mata da maza ana rawa da tsalle tsalle da iface iface (kwate tarhanine, tagmasss馃槍). Jiya kuma partyn 茩auyawa aka yi, haka gidan nan ya hautsine mata suka dinga canza halittarsu da shigarsu suka zama 茩auyawa kata'in, yau kuma ga kamu wanda shine 茩arshe dan gobe za'a 蓷aura aure kowa ma ya huta.
Hameeda ce ta fito daga 蓳angaren Abbansu, ganin wurin yasa ta waro idanu tace "Wow, Saleema wai da gaske ke kikayi?"
A 茩asan ma茩oshi ta amsa mata da "Um." Da sauri ta koma inda ta fito tana fa蓷in "Kai ku fito an gyara wurin."
Jim ka蓷an 拼an dandazon 拼an matan dake ciki suka dinga fitowa, mi茩ewa Saleema tayi ta shiga falonsu dan ta samu ta shirya, sam bata sakewa a cikin mutane, biki ko na gidansu ne sai ta dinga 蓷ari 蓷ari da kunya. Tunda ta shiga ciki bata fito ba saida ta yi sallah magriba, lokacin ita da kanta tana jin irin hayaniyar dake tashi ta san mutanen sun gama hallara, lokacin ne ta cire hijabin ta gyara 蓷aurin 蓷an kwalinta sannan ta saka takalminta ta fito bayan ta rufe 蓷akin dan Mamanta na waje.
Tana fitowa falo suka ci karo da Ardiya 蓷auke da 茩aton cake, da sauri tace "Yawwa Saleema kar蓳i, fitar musu da shi dan Allah."
Kar蓳a tayi tana jinjina kai, tana fitowa farfajiyar ta tsaya cak! Tana kallon farfajiyar, mutane ne duk zazzaune sai 拼an mata tsakiyar fili ana ta dabsar rawa, wani banbara茩wai ta ji kanta da bata sako mayafi ba, sai ta ji ba zata iya shiga filin da kayan jikinta ba, riga da siket 蓷in na leshe da suka matu茩ar amsar jikinta suka fito mata cas a jiki, duk da ba ta kwalliya ba kuma 蓷aurin kallabin ma a sau茩a茩e tayi shi, amma sai tayi kyau ga kuma gyaran da aka fara mata tun lokacin saka ranar aurenta, dake ya kar蓳eta musamman sabulun da har yanzu da shi suke wanka ita da Mamanta, sai take ta 茩yalli ita ma kamar wata amaryar.
Juyawa tayi da sauri da niyyar komawa 蓷aki ta 蓷auko hijabi dan ba gyale gareta ba, sai kuma Ardiya ta fito tare da 茩awayenta, ganinta yasa ta fa蓷in "Saleema baki kai ba har yanzu? Me kike jira?"
A raunane tace "Aunty hijabi zan 蓷auko."
Cike da takaici Ardiya tace "Hijabinme ke kuwa? Bikin 茩anwarki ne fa, wa ya damu da ke a nan bare ya cinyeki."
A sa蓳ule ta juya ta tunkari tsakiyar filin hannayenta har rawa suke saboda akwai maza sosai a wurin suna ta shewar ganin拼an mata, da harara Ardiya ta bita tana fa蓷in "Kidahumar banza."
茒aga a cikin 茩awayenta ne tace "Wai da gaske mijinki ne ya haifeta?"
Yatsina baki tayi tace "Wai ba." Tsaki ta ja tare da 茩arasawa su la filin taron suka samu wuri suka zauna. Tunda ta shiga filin idanun ma fi yawan mutane ya koma kanta, musamman da babu wanda zai ce ya ta蓳a ganinta babu hijabi a wurin sai yau, sai abun ya zama sabo a gurin su kansu da ita kanta, insa wanda suka samu damar ganin bayanta kuma suke sauke idanuwansu akan 茩ugunta da ya matu茩ar basu sha'awa, dayawa qai suka shiga tunanin dama haka take yarinyar nan? Amma take tauye kanta ta hanyar rufe jikinta ko ina, wasu kuma na ganin ashe da babban dalilin da yasa take rufe jikinta, dan kuwa 茩ugunta ba iya fa蓷i kawai gareshi ba har da kakkauran 蓷auwawun da suka isa wadatar mai kallonsu sake rinjayar ragamar idanun su ci gaba da kallonta.
Daga cikin masu kallon nan har da Mu'az da yau dai Zeid da kanshi ya lalla蓳oshi ya zo kamun nan, ya jima daga zaunen nan yana tsarkake zati da buwayar Allah, ya jima yana ambaton Allah 蓷aya, haka kuma ya jima yana godewa Allah da ya sa bai ta蓳a ganin haka kafin yau ba, ya kuma yi godiya ga Allah da Saleema ta zama lai suturta jikinta, ba dan haka ba da bai san ina fitinar surarta za ta tsaya ba. Tunda ya waiga damanshi da hagunshi ya ga wasu mazan abinda yake kallo shi suke kallo, sai dokin zuciya ya sukwaneshi zuwa birnin kishi, sai yake ganin akan me dan ubanninsu zasu 茩ura mata idanu su ma? Bai san me ya aikata ba, haka bai san me ya rinjayeshi ba kamar yadda bai san me hakan zai janyo ba, shi dai kawai ya ganshi ya mi茩e tsaye ya tunkareta, a lokacin da ta rusuna dan aje cake 蓷in a tebur 蓷in dake gaban Hadeeya da Zeid cikin shiga ta alfarma, hannunta kawai ya ji ya dam茩a wanda hakan yasa ta saurin sakin cake 蓷in har tebur 蓷in yayi 拼ar 茩ara uta kuma ta 蓷ago a tsorace tana kallon wanda ya ri茩eta da wannan 蓷iban karan mahaukaciyar.
*Humra fara*
*Humra ba茩a*
*Sabulun gyaran fata* duka akwai ga mai bu茩ata.
*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:50 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_33_
Duk wurin tsit ya 蓷auka in banda wasu daga cikin 拼an matan dake rawa wanda basu kula ba, amma hatta Hameeda da ta fi kowa gullisuwar rawa saida ta tsaya tana kallonsu, Ardiya da 茩awata kuma wara idanu sukayi dan kallon ikon Allah, sa'a 蓷aya a lokacin Safiya na 蓳angaren mahaifinsu Saleema tana gyara wurin dan ita ce da aiki, wannan hidimar kuma ba za ta hanata kula da sashen mijinta ba.
A zabure ta finciko hannunta sai dai ko alamar sakinta bai yi ba, jujjuyawa tayi gefe da gefe ta kalli yadda mutane ke kallonsu, kallon fuskarshi ta sake yi wanda duk firgicin da take ciki ta ga yau 蓷in ya mata kyau duk da ya 茩ara ramewa, amma ya yi haske ga kuma manyan kayan da suka masa kyau, idanunta taf sukayi da 茩walla ta marairaice yanayin da ta san yana bugashi a 茩asa har ya safe mishi gwiyoyinshi, a hankali ta sake mitsika wuyan hannunta na ta dake jim cikin tattausa kuma faffa蓷an hannunshi tare da sanyaya murya tamkar mai ra蓷a tace "Yahyah, hannuna?"
Lumshe idanu yayi a hankali ya fara sassauta mata ri茩on har ya saki gaba蓷aya sai kuma ya matso daf da ita, shi fa sam ya manta da mutanen dake zagaye da su, dan haka cikin yanayin da shima ya san idan ya mata magana take saurarenshi har ta tausaya mishi, cike da kasala da gajiyawa ya karkace kai cikin muryar rarrashi yace "Baby, me yasa kika fito haka? Duba fa sai kallonki suke."
Da sauri ta jaye hannunta daya saki ta mayar bayanta ta kalleshi da yanayi na 蓳acin rai tace "Sai me? Ina ruwanka dani to? Ka damu dani ne dama?"
Juyawa tayi da sassarfa ta shiga takawa har ta fice a filin ta tunkari shiga falonsu, ashe yana biye da ita haka idanuwan mutane ma na biye da su da ma蓷aukakin mamaki har da Zeid da ya ji kamar ya 茩urma ihu daga zaune ya zundumuwa Mu'az 蓷in zagi saboda kare masa bayan Saleema da ya fara shagala da kallo har yana ayyana "Kutumar uban can! Dama haka 拼ar islamiyyar nan take?"
Amma saboda bu茩ulu sanin sai an kalli bayanta yasa Mu'az babakere da babbar rigarshi kamar mai gyarata yana sa蓳awa a kafa蓷a, hakan ya hana duk wani mai mugun nufi da kallon 茩wa茩waf rasa damar sake ganin wannan al'ajabi. Saida ta zo daf da shi ya sake fa蓷in "Babyyyy."
Da sauri ta juyo dan bata tsammaci shine a bayanta, da mamakin rainin hankalinshi ta sake kallonshi cike da tsiwa tace "Me ye? Lafiya?"
A raunane tamkar wanda ke tsoronta yace "Magan nake so muyi."
"A kan me?" Ta fa蓷a da kallon tuhuma, sai kuma tayi alamar kamar ta tuna da wani abu tace "Oho! Na tuna, kana so ka ka ce min na yi ha茩uri ne akan abinda ya faru? Sannan ka ce na yafe maka ko? To ba komai, kamar yadda ka ganni na jima da mantawa da komai, hasalima har na samu wani mijin."
Shirin juyawa tayi za ta shige da sauri yace "Wallahi kina matsawa sai na ri茩o 茩ugunki a wurin nan."
Take ta tsorata ta zazzaro idanu sai kuma ta kya蓳e fuska ta turo baki, da yanayin rashin wasa ya shiga 茩arewa fuskarta kallo yace "Kin samu wani mijin? Ya kaini? Ko ya fini? To ina miki barka, ni magana nake so muyi da ke akan 茩anwarki Hadeeya."
Duk da ta tausasa muryarta amma da yanayin jin haushi tace "Uhum! Ita kake so yanzu ko? To ai abokinka ya rigaka, ka ha茩ura kawai, dama Allah bai 茩addara zaka zama suruki a wannan gidan ba."
Maganarta sosai ta basho dariya, amma sai ya murmusa yace "Ba akan wannan ba, akan mijin da za ta aura ne?"
Cike da rashin damuwa tace "Ka ga, shi 蓷in dai amininka ne da baka da kamarshi, haka ka fa蓷alin lokutan baya, dan haka ni dai yanzu banda wannan lokacin."
Har ta juya sai kuma ta juyo da sauri ta ha蓷e hannayenta alamar ro茩o tace "Yalla蓳ai Mu'az, nagode da karamcin da ka nuna min, ina maka godiya abisa ruguza min zuciya, nagode so...sa..i."
Maganarta ta 茩arshe ta sakashi lumshe idanu dan cikin rawar murya tayi maganar alamar kuka na son 茩wace mata, da kallo ya bi bayanta har ta 蓳acewa ganinshi, a sai蓳ance ya juya tare da kama hanyar fita dan komai ya fice masa a rai ba zai iya ci gaba da zama wurin ba.
Sosai jama'a suka taru dan shaida wannan 蓷aurin aure, duk rashin son sakewa na Saleema dole ta fita suna ta kai da kawo matsayinta na 拼ar gidan kuma Yaya ga amarya Hadeeya, wanda dayawa daga cikin abokanan wasa dangin mahaifinta ke tsokanarta ita bata yi auren ba har 茩anwarta ta rigata, hakan bai dameta sai dai ta murmusa dan bata san yadda ake yi da 拼an uba ba a wannan fannin. Hayaniya ce ta sake kaurewa sanda aka tabbatar aure ya 蓷auru, dan kuwa maza na ta shigowa suna wa iyayen amaryar barka da wannan arzi茩i.
Ardiya na zaune salon uwar amarya kenan, tabbas ba 茩arya ta kece raini a xikin shigarta ta dakakkiyar shaddar zuma da uwar sar茩ar dake wuyanta tanfatsetsiya, Alhaji Yusuf ne ya shigo yana ta faman sa蓳a rigarshi, bai 茩arasa saboda matan dake wurin ya kalleta yace "Hajajj, ki zo Yalla蓳ai ne ya shigo ki masa godiya na 蓷awainiyar da aka yi."
Ko da ta ji haka ta san gwamna yake nufi, mi茩ewa tayi da fara'a da tunanin wani arzi茩in ne ki kiranta, ba dan haka ba ta san zai yi wuya a ce ya shigo a irin wannan lokacin da ta san yana tare da masu tsaronshi saboda cunkuson da aka samu. Daf da zata isa inda Alhaji Yusuf ke tsaye yana jiran ta shigo ta 茩ofar falonshi dan ya rufe Saleema ta fito daga 蓷akin Mamanta duk ta rumgumo lamukan da take ta rabawa mutane, dakatawa yaui daga shirin rufe 茩ofar yace "Hajia."
Da sauri ta kalli inda ya kirata 蓷in dan ta san da ita yake ta amsa da "Na'am." Da kai ya mata alama yace "Ki zo