Showing 21001 words to 24000 words out of 191031 words

Chapter 8 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67964

a bayanta kuma Alhaji Auwal ne da Hajia babba a gefenshi.

Kallon kallo suka dinga yi kafin amarya ta nuna Saleema tace "Ke! A kan wane dalili ki ka marar min 拼a?"

Saleema dake mamakin ganin yanayinsu dukansu, kayan da ke jikinsu bai nuna alamar su kansu sun yi sallah ba, dama-dama ma Hajia babba da alamar ruwa a jikinta, wata茩ila alwala ta yi dan ko hular kanta bata 蓷ora dai-dai ba, cike da kunya ta kalli amaryar a ladabce tace "Aunty, sallah na tashesu su yi ba su tashi ba, shi ne ita ta ke fa蓷in wai an 茩i a yi sallar, shiyasa na mareta."

Da 蓷umbin mamaki amarya tace "Shiyasa kika mareta? Ke baki san fuska daraja ne da ita ba? Kawai sai ki mareta dan ta ce an 茩i."

Da mamaki Saleema ta kalleta tace "Fuskar ce ke da daraja? Wa ya fa蓷a?"

Cike da sababi amarya tace "Ai ko a wa'azi ana fa蓷a cewa babu kyau dukan mace a fuska saboda tana da daraja."

Wani 蓷an murmushi Saleema tayi cike da raha tace "To aunty ai wanda ya ba fuskar daraja shi ne kuma ya ce shi ka蓷ai yake so a turmusa fuskar nan 茩asa dominshi, kenan ya dace ta ce ba za ta yi ba?"

A hassale amarya ta sake nunota da yatsa tace "Ke Saleema! Tunda kika zo gidan nan dama na fahimci wani tsageran iskanci kike ji, to ni bana son irin haka, ki tsaya a matsayinki kawai, amma ya za ki zo gidan uban yarinya kuma ki mareta, ina aka ta蓳a haka?"

Gyara tsayuwa Alhaji Auwal yayi wanda da farko jikinshi ne yayi sanyi, duba da an mari 拼arsa akan ba ta yi sallah ba, to ya kenan shi idan ta ji bai tashi ba sai kukan Ummee ne ya tasheshi shi da uwar Ummeen? Cikin nutsuwa ya kalli Ummee yace" Ke je kiyi sallah."

Sai kuma ya kalli Saleema yace" Shikenan ya wuce, kowa ta je ta yi sallah."

Cike da damuwa Saleema tace" Ni na yi sallah Abba, amma dai ka fa蓷a musu su dinga tsayar da sallah a kan lokacinta, kamar Ummee da su Hadeeya idan aka umarcesu suyi sallah su ka 茩i kuma ba tare da wani uziri ba, sannan sun yarda babu abun bauta da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad Manzon Allah ne, aka tabbatar sun yarda da duka shika-shikan musulunci, to fa wasu suna ganin kashesu za'ayi ta hanyar cire musu kai, wasu kuma suna ganin a'a za'a jinkirta musu ne su yi sallar sannan ya kashesu..."

Tausasa murya tayi sosai sannan tace" Abba, yanzu duk lamarin da aka tanadar wa wannan hukuncin bai kamata mu ri茩eshi iya 茩arfinmu ba? Manyan Malamai magabata akwai masu fahimtar wanda duk ya bar sallah ta kubce masa da-gangan to ya zama kafiri, idan har zai yi sallah ta gaba ko ya ranka wannan sallar to a ganinsu sai an kuma bashi kalmar shahada, inda wasu malaman ke ganin a'a ba ka kafirta ba, sai dai ko kayi sallar ba lallai ubangiji ya amsheta ba saboda kayi kan lokacinta ba, dan haka wasu suke ganin kar ma kayi shi ya fi."

Raunana murya tayi kamar za ta fashe da kuka tace" Ta ya bayan na san wannan zan zuba ma 拼an uwana ido suyi wasa da sallah, bayan dukaninmu nan mun san ita ce kawai ta bambamta mu da kafiri, indiyawa su na azumi dan bu茩atunsu da al'adunsu, mu ma musulmi munayi, krista suna raba dukiyarsu ga mabu茩ata, akwai daga cikin wa蓷anda ba su da addini da suke zuwa ziyarar 蓷akin Allah, imma dan bu茩atarsu ko kuma ganin al'ajabin wurin da 蓷aukar rahoto, sannan kafirai dayawa sun yarda akwai Allah kuma shi ya haliccesu kamar dai mu, sannan sun yarda Annabi Manzonsa ne, imani da shi ne kawai ba su yi ba, to ku fa蓷a min a nan me ya rabamu da su? Sallah ce kawai ko arne ya ga mai yin ta zai sa wannan musulmi ba tare da ya yi tambaya ba."

Kallon Ummee ta yi da jikinta ya mutu sosai tace" Ki tsayar da sallarki, za ta zame miki haske a 茩abarinki, sannan idan sallarki ta yi kyau a sikelin lahira, to hisabi ma bai zama lalle gareki ba."

Ita kanta amarya da bala'i ne ya kawota sosai jikinta mutu ta ji zuciyarta na dukan tara-tara tunawa da yanda ita ta 蓷auki sallarta, sai kawai ta juya jiki a sanyaye ta bar 蓷akin, haka Alhaji Auwal da Hajia Rabi ma suka fita suna jin gaba-蓷aya yarinyar ta gama 蓷auresu da wasu manya-manyan igiyoyi da ba zasu iya kwance kansu ba.

Ganin haka Saleema ta fita a 蓷akin ta hauro 茩asa tare da Hajia babba wacce yanzu 蓷akinta ke 茩asa sablda wuyar da hawa saman ke mata, cikin ladabi ta tabayeta "Mama, zan iya shiga madafa?"

Murmushi ta sakar mata tace "Me zai hana Saleema, ki shiga ki 蓷auki duk abinda kinke so."

Girgiza kai Saleema tayi tace "A'a Mama ba dan bu茩atata ba ne, abun kari zan ha蓷a, na ga mai aiki ba a nan take kwana ba."

Girgiza kai tayi ita ma tace "A'a Saleema, ki bari na gama sallah sai na 蓷ora, dama sai rana ta yi take zuwa, iya shara da wanke-wanke da sauran ayuka take yi, amma girki mu ke yi sai dai ta taimaka mana da wani abun kawai, dan Alhaji baya son cin abincin mai aiki."

瞥ar dariya tayi tace" Hakan ya yi kyau, kamar Babana shi ma haka yake, amma ki bari ni zan 蓷ora, idan da bu茩ata ku sai ku 蓷ora na Abba idan kun ida sallah."

Fa蓷a蓷a murmushi tayi tace" Nagode Saleema, Allah miki albarka."

Da fara'a ita ma ta amsa da" Nagode Mama, amma me za'a dafa?"

Da fara'a tace" Saleema ko me kika dafa ma ai ya yi, ki duba a madafar akwai duk abun bu茩ata, idan kuma kin rasa wani abun ki min magana."

Jinjina kai tayi cike da ladabi ta wuce madafar inda ta fara da abinda ta gani kuma ta iya sarrafawa. Hajia Rabi na idar da sallah ta fito za ta shiga wajen Alhaji dan tambayarshi abinda zai ci, Mu'az ne ya shigo gidan dan bai kwana a gida ba, tsaye tayi har ya 茩araso yana gaisheta da "Ina kwana Mama."

Na wasu da茩i茩u ta fara zuba masa ido kafin tace "Ba'a gida ka kwana ba ko?"

Ba tare da damuwar komai ba ya amsa da "E Mama."

Ba alamar wasa a tare da ita dan bata so ya kawo mata wargi duba da tambayar da za ta mishi ba ta ta蓳a kwatanta yi masa ita ba sannan tace "Ina ka kwana?"

Da sauri ya saka idonshi a cikin na ta kamar wanda aka ba wa tsoro, sai kuma ya saka fuskar mamaki yace "Mama, me ya sa kika tambaya? Wani abu ya faru ne?"

Sake ha蓷e fuskarta tayi tace "Sai wani abu ya faru zan tambayeka?"

茒an girgiza kai yayi yace "E to Mama, na ga dai haka bai ta蓳a faruwa ba ai."

Tsareshi tayi da ido tace "Amsar tambayata?"

茒an matse bakinshi yayi yace "Abinci na fara ci a restaurant, sannan na wuce majalisarmu, ba mu tashi a nan ba sai 茩arfe uku na dare, daga nan mu ka 茩arasa gidansu *Zeid* a can na kwana."

Wani sakaran murmushi ta yi tace "Ka kwana ko ka rintsa? Ai ka gama kwananka tun a majalisa."

Gyara tsayuwa ta yi tace "Sallah da, ka yi sallah kafin ka shigo?"

茦an茩ance ido yayi yana mata kallo mai kama da hangen nesa yana so ya gano me ke damun Mamanshi yau? Cikin mamaki yace "Na yi sallah Mama."

Harara ta galla masa tace "Yanzu ka yi ko?"

Sosai 茩eya yayi alamar kunya bai ce komai ba, girgiza kai tayi tace "Allah ya shirya."

"Ameen Mamana." Ya fa蓷a yana binta da kallo, ganin za ta yi nisa ya matsa kusanta yace "Mama."

Juyowa tayi tana kallonshi amma ba ta ce komai ba, da 蓷ar-蓷ar din amsar da za ta bashi yace "Mama wani abu ya faru ne?"

Da mamaki tace "Me ka gani?"

Sunkuyar da kai ya yi yace "Na ga ai kina ta min wasu tambayoyi ne kamar 茩aramin yaro ko wata mace."

Wani kallo ta mi shi tace "Au! Ina matsayin mahaifiyarka ba zan tambayeka ba tunda ka wuce munzalin?"

Girgiza kai yayi yace "A'a Mama ba haka nake nufi ba, abun dai ne ya zo min wani iri, baki ta蓳a haka ba fa Mama."

Jim! Ta yi ta kalleshi kuma ta san gaskiya ya fa蓷a, gyara tsayuwarta ta sake yi tace "Gaskiya kam, ni ma kuma na san tambayoyin da na maka sabon abu ne, amma dan Allah da na tambayeka ba ka ji da蓷i ba?"

Murmushi ya sakar mata tare da dafa duka kafa蓷unta ya 蓷ora ha蓳arshi a wuyanta yace "Na ji da蓷i sosai Mamana, hakan ya nuna min yanda ki ka damu da ni."

Turo 蓷an bakinta tayi gaba cikin shagwa蓳a tace "Zuwan yarinyar nan ya zamar mana alkairi, daga jiya zuwa yau ta haska mana abubuwa da dama da suke shige mana duhu, musamman ma a kan sallah da ta tunatar da mu yanzun, sai na ji kamar zan zauna na yi ta kuka saboda kurakuren da muka tabka a baya, amma in sha Allah na 蓷auki niyyar gyarawa da wannan nasihar da ta mana."

Hannu ta zura ta bayanta ta shafi kumcinshi a shagwa蓳e sosai tace" Gaskiya yarinyar kirki ce, ina ma za ta zama surukata?"

Da mamaki ya 蓷aga kanshi ka蓷an yace" Mama, wacece wannan?"

Hararan wasa ta jefa mi shi tace" Wa fa ban da Saleema."

Wani 茩asaitaccen murmushi ya saki tare da maida ha蓳arshi a kafa蓷arta, haka kawai ya ji wani shau茩i da da蓷i na sunan da ta ambata, shiru ya yi ya lumshe ido a kafa蓷arta kamar bacck zai 蓷auke shi. Tureshi tayi tace" Kai 蓷agani, har yanzu ban shiga madafa ba."

Takwaf-takwaf ya yi da fuska yace" Mama yunwa fa na ke ji, shiyasa na shigo da wuri."

Nuna mishi 茩ofar madafa ta yi tace" Ka shiga madafa ba za ka rasa abun da za ka ci ba."

Turo baki ya yi gaba ya nufi hanyar madafar ita ma ta 茩arasa in da za ta je sam ta ma manta da Saleema na madafar.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:38 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_11_




Yana shiga madafar ya tsaya cak! Ya na 茩are mata kallo daga baya, rumgume hannaye ya yi da tunanin to ita haka take shigarta kullum? Ko kuma dai ba茩unta ce ta sa haka? Sai kuma wata zuciyar ta raya masa "Idan ba茩unta ce ai 拼an uwanta ma ba茩untar suke, me ya hanasu kama jikinsu kamar ita?"

"Tarbiyya ce kawai." Wata zuciyar ta bashi amsa, abaya ce jikinta da kallabinta wanda sam jikinta bai bayyana ba, a hankali ya sauke hannayenshi daga 茩irjin ya shiga takawa gareta, bayanta ya tsaya ya 蓷an dubi tukunyar da ke kan wuta wacce take soya naman da ta samu a fridge, tsilalar da yake na jajjagen da ke jikin naman kuma aka saka cikin mai me zafi, wannan tsuwar ce ta hanata jin tako daga bayanta saboda tana ta 茩o茩arin kare kanta kar mai ya ki 茩onata.

Ba ta ankara ba, ba ta san da faruwar abun ba, hannaye bibbiyu kawai ta ji sun zagaya kumkuminta an kwantar da kai a bayanta cikin wata tattausar murya yace " *Leema* sann..."

Tunda ta ji irin ru茩un茩umewar da aka mata ta sa ma ranta mace ba za ta mata haka ba, ko da ta ji muryar Mu'az tun bai gama maganar ba ta juyo a mugun tsorace kuma a fusace ta 蓷auke fuskarshi da mari ta bayan hannunta. Kallon kallo su ka tsaya kowa da irin fitinannen kallon da yake aika wa 蓷an uwanshi, ita kam mamaki da 蓳acin rai ne suka lullu蓳eta cike da dana-sanin zuwa gidan nan da ta yi wanda sam babu alkairi a ciki sai jafa'i da ta ke gani kala-kala.

Shi kuma mamakin 茩arfin halin ta da kuma tsoron da ya ke hangowa a idonta mai 蓷auke da 蓳acin rai na aljabi yasa shi sakin murmushi, a hnkali ya jaye hannunshi daga kumcinshi ya 蓷a ja baya ka蓷an, cikin raha alamar dai abun bai wani 蓳ata ransa ba yace "Na samu abinda na ke so, wannan shi ne abinda ya kamata na gani a tare da wacce na ke so sa'ilin da wani wanda bai da hurumi a kan ta ya kai hannunsa jikinta, hakan alamu na cewa za ki iya yankar duk wanda ya yi 茩o茩arin ta蓳a min *halaliyata*."

Wasu mugayen hawaye ma su zafin gaske ne suka kwaranyo mata daga kurmin ido na takacin wannan rana da ta risketa, tunda ta balaga ko Mamanta kunya take ji ta rumgumeta bare kuma Abbanta, amma yau 茩ato da ba ta da ha蓷in komai da shi ne ya kwanta a bayanta tamkar wata matarsa. Hannu tasa ta share hawayen ta furta "丕賱丨賲丿 賱賱賴 丕賱匕賷 亘賳毓賲鬲賴 鬲鬲賲 丕賱氐丕賱丨丕鬲 (Godiya ta tabbata ga Allah wanda saboda ni'imarsa ce kyawawan ayyuka suke cika)."

Da sauri ta yi azamar ra蓳ashi za ta bar wurin duk da kuwa ta na jin naman da take suya ya na neman 茩onewa, da sauri ya tare gabanta har tana neman fa蓷awa kan shi ya yi saurin fa蓷in "Dakata."

Da sauri ta kalleshi cikin muryar kuka da kuma 茩unar da ke cin zuciyarta tace "Ka matsa min a hanya, idan ba haka ba wallahi zan maka ihu."

Cike da isa ya rumgume hannaye a 茩irji yana murmushi yace "Bismillah, yi, ko ba ihu ba? Yi ihu ki ce kwarto ne ni."

Da mugun sauri ta li茩e kunnuwanta tana fashewa da kuka ta dur茩ushe 茩asa tana fa蓷in "Dan Allah ka rabu da ni, ka tafi ka bani wuri, wai me yasa ba ku da 蓷a'a ne? Ku wasj irin karnuka ne?"

Da wani mugun sauri ya finciko hannunta da alamar ya ji zafin kalmar ta 茩arshe, ba tare da ya saki hannunta ba ya ha蓷ata da bango ya matse mata wuri sosai, tsabar tsoron da ya kamata yasa ta du茩ar da kanta ta gandarawa hannunshi cizo. Amma da ke ranshi ya 蓳ace da ta ha蓷ashi da kare sai ya yi kamar bai ji ba, matse hannunta ya sake yi sosai har ta saki 茩ara tana matse fuskarta, Mu'az kam mutum ne mai son raha da barkwwanci, sai dai akwai abun da sam ba ya 蓷auka kuma a take ranshi ke 蓳acewa. Cikin jin zafi ya kalli fuskarta yace "Wa ye kare? Ni ki ke ha蓷awa da dabbar da ake ajiyewa dan tsaro kawai?"

Wani kukan ta sake sakawa mai ban tausayi tana neman sulalewa 茩asa a 茩asan ma茩oshi ta furta "Hannuna."

Da sauri ya kalli hannunta da ya matse, a hankali ya sassauta mata ri茩o yana jin tausayinta na mamaye zuciyarshi, saida ya saki hannunta gaba-蓷aya sannan ya sunkuyar da kai yace "Ki yi ha茩uri, kuma nagode da marina da ki ka yi."

Juyawa ya yi har zai fita sai kuma ya tsaya, a hankali ya tako ya dawo gabanta ya tsaya duk da ta rufe fuska tana kuka, cikin tattausan murya mai kashe jiki yace " *Ina son ki*."

Da sauri ya juya ya fita a madafar ya ma manta me ya shigo da shi da fari, tana jin ya fita da sauri ta 茩arasa gaban gas 蓷in ta kashe wutar, tana kwashe naman ta na sako da hawaye har ta kammala abinda ta fara sannan ta barsu a nan ta fita a madafar, tana haurawa sama tana tunanin tafiyarta gida ne, ba zata iya zama a gidan nan ba ko ka蓷an, ba ta sani ba ko mahaifinsu ya san haka gidan yake ya turosu? Amma dai ba ta zauna ba ita kam, dan in suka zauna daga ita har 茩annenta cikunna ne za su bayyana garesu nan da kwana ka蓷an, dan ita tsoronta kar shi ma uban haka ya ke ya fara 茩are musu kallo.

Tana shiga 蓷akinsu da kuka ta share hawayenta ta nufi inda jakarta take da kayanta da basu wuce guda uku ba bayan na bacci, Hadeeya na kwance da waya a hannunta, Hameeda ma kwance take suna kallon hotuna a waya ita da Ummee, da kallo duk suka bita sanda ta 蓷auki jakar tana tattara kaya tana zubawa ciki, saida ta gama tsaf ta 蓷auki zunbulelen hijabinta ta saka, ta 蓷auki jakar kenan za ta fita Hameeda da ta fi damuwa da abinda ta ga Saleema na yi tace "Ina za ki je?"

Juyowa ta yi ta kalleta tace "Gida, sai kun zo."

Da mamaki Saleema tace "Gida kuma? Abba fa cewa ya yi..."

Cike da raini Hadeeya tace "Ki barta ta tafi mana, ai ta san Abba ya fa蓷a mana zai turo a 蓷aukemu bayan kwana biyu, shi ne dan ta rainashi za ta ce za ta tafi yanzu."

Dogon tsaki ta ja ta maida hankalinta ga abinda take, Hameeda kuma ci gaba da kallonta tayi har saida ta fita a falon, tana sauka 茩asa Hajia Rabi na fitowa daga madafa, dama kuma ta shiga ne dan 蓷orawa Alhaji abinda ya bu茩ata, ta samu abun kari an gama shiryawa amma ba ta ga Saleema ba, fitowarta dan ta duba 蓷akinsu ne sai kuma suka ha蓷e.

Cike da kulawa da kuma fara'a a fuska tace "Yawwa Saleema, na duba ciki ai ban ganki ba, ashe har kin gama girkin? Kai gaskiya Saleema kin yi 茩o茩ari, dama haka kika iya girki?"

Hijabin da ta jawo tana 茩ara goge fuskarta yasa Hajia Rabi ganin jakar dake hannunta, da mamaki ta matso kusanta tana fa蓷in" A'a! Saleema ina za ki je da jaka kuma?"

Sunkuyar da kanta tayi cike da kunya da sha茩a茩茩iyar murya tace" Mama gida nake so na tafi, ina kewar Mamana ne... "

Da sauri ta ri茩o hannun Hajia tana ci gaba da fa蓷in" Dan Allah Mama kar ki hanani tafiya, ina so na ga Mamana ne."

Sosai Hajia ta shiga mamaki da kuma zuba mata ido tana nazarinta da kuma son gano gaskiyar kalamanta, cike da kokonto tace" Saleema, wani abu aka miki ne a gidan da ba ki ji da蓷i ba?"

Da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login