Showing 42001 words to 45000 words out of 191031 words
tsaye ya sa Mu'awwaz shiga taitayinshi ya fara sadda kai 茩asa yana kame-kame da sosa 茩eya.
Ha蓷e fuska ta sake yi ta 蓷aga 茩afa da niyyar wucewa ta barsu, sai kuma Mu'az da fuskarshi ta nuna alamar tashin hankali ya fara takowa da sauri yana nufota, irin yanda yake tahowa gaba蓷aya sai take ganin kar dai ya rumgumeta, baya ta fara ja a hankali amma ya na ci gaba da nufota, ba tare da sani ba ta kai wa Mu'awwaz karo a bayanta da sauri ta juya ta kalleshi, sai kuma ta juyo a hassale inda Mu'az yake cike da 蓳acin rai tace "Mu'az wai me ye haka? Ka na l..."
Nuna mata Mu'awwaz ya yi fuskarshi 蓷auke da fushi yace "Me ye tsakaninki da wannan yaron?"
Da mamakin tambayarshi ta wara idanunta ka蓷an a saman fuskarshi tace "Kamar ya me ye tsakaninmu? Me ka gan..."
Tsawar da ya daka mata ta hanyar nunata da yatsa yace "Ke!!!" Ya sa ta ruf da bakinta ta rintse ido, sai kuma ya sha茩o wuyan rigar Mu'awwaz ya fincikoshi gabanshi yana kallonshi yace "Me ye tsakaninka da matata?"
Turnu茩e fuska Mu'awwaz ya yi yana son 茩watar kansa yace "Ni ba komai tsakanina da ita, magana kawai muke."
"A kan me kuke maganar?" Ya fa蓷a a tsawace, Saleema da ta koma gefe tana kallonsu ce tace "Amma ai bai shafeka ba."
Gam-gam! Ya sake matse wuyan rigar Mu'awwaz bayan ya kalleta sannan ya kalleshi yace "Me ka ke fa蓷a mata?"
Cikin jin haushi Mu'awwaz yace "Wai me ye haka? Na fa蓷a maka ba komai, me zan mata ne a tunaninka?"
Cikin 蓳acin rai yace "Saboda na san halinka, na san duk iskancin da ka ke a garin nan, zuba maka idanu na yi kayi saboda rayuwarka, amma ka ga wannan?"
Ya nuna masa Saleema dake gefe sannan ya ci gaba da cewa "Matata ce, wannan ta fi 茩arfin ka mata iskanci Mu'awwaz, wallahi idan ka kwatanta yin haka sai na fizge abin da ka ke ta茩ama da shi a jikinka wajen fa蓷awa 拼a拼an mutane."
Hanka蓷ashi ya yi da 茩arfi har saida ya fa蓷a kan kujera, har zai juya sai kuma ya sake juyowa da 茩arfi ya sake fincikoshi ya mi茩ar da shi tsaye, ta蓳e masa baki ya yi ya 蓷an matsa fuskarshi sosai kusanshi ya shinshina bakinshi har zuwa wuyanshi, Mu'awwaz na ganin ya fara shinshinarshi ya fara sissine kai a tsorace, da ma蓷aukakin mamaki Mu'az ya kalleshi sosai yace "Mu'awwaz sigari ka fara sha?"
Da sauri ya girgiza kai yace "A'a wallahi."
Sakin wuyan rigarshi ya yi tare da fara cajeshi yana laluba duka aljijunanshi daga na gefe-gefe har na baya, ai kam sai ga kwalin sigari da ma茩yasta, cirosu ya yi ya shiga 茩are masa kallo yace "Mu'awwaz bayan neman matan yanzu kula shaye-shaye za ka fara? Wai me ka ke neman maida rayuwarka ne? Ka kuwa san illar haka?"
Saleema dake gefe tana kallonsu kiran da Mamanta ta mata dan ta tambayeta ko ta ga lambar ne ya sa ta juyawa da niyyar barinsu nan su ci kansu idan suna so. Mu'az da dama ya ke son kora mata kashedi a kan tayi nesa da 茩anin na shi a zafafe ya gusa daga wajen Mu'awwaz tare gabanta yana kai hannu kamar zai ri茩e hijabinta, kallon da ta aika mishi yasa shi dakatawa ya sunkuyar da kai yana 蓷aga hannu alamar saranda yace "Shikenan na gane, kinga ni na miki al茩awarin zan kiyaye ta蓳aki har sai bayan aure."
Sai kuma ya kalli fuskarta yana sauke numfashi kamar wanda ya yi gudu ya nunamata inda Mu'awwaz yake da idanu yace "Kinga wannan?"
Wayam! Ba Mu'awwaz har ya bar wurin, ba tare da ta 蓷auke kanta ba ta ci gaba da kallonshi da mamakin shashe茩ar da yake, 蓷orawa ya yi da "Saleema dan Allah ki kiyaye shi, wallahi bai da mutumci ko ka蓷an, kinga idan kina tsayawa tare da shi komai zai iya faruwa, Saleema ni na san Mu'awwaz wallahi har ta 茩arfi zai iya yi miki abin da bana so."
Wani kallo ta jefeshi da shi tace "Me ye baka so 蓷in?"
Sadda kanshi yayi kamar mai jin kunyarta yace "Zai iya yi miki iskanci."
"Hummm!" Ta fa蓷a tana ra蓳ashi tace "Nagode da kulawa."
Da kallo ya bita har ta 蓷an yi nisa sai kuma ta juyo tace "Wata茩ila a gunka ya koya."
Da wani tattausan gudu ya tare gabanta da mamakin maganarta, iska ya feso ya na tunanin wace irin jarabawa ce Ubangiji ke masa haka? Shin dan ya kasance mai ta蓳a jikin macen da ba ta halatta gareshi? Shi ne Allah ya jarabceshi da wannan 茩waya 蓷ayan tak? Shi bai ma ta蓳a sanin ana son mutum lokaci 蓷aya haka ba sai yau, a kwana uku da sukayi gidansu kawai haukacewa yake neman yi, ba kuma shine farkon da ya fara saninta ba, a'a ya santa jimawa dai ake ba'a ha蓷u ba, wannan ikon Allah ya fi gaban wasa kam, gashi sai ta mishi wauta da kato蓳ara, amla sai ya ji ya ha蓷e ranshi bai 蓳ace ba ko 蓷aya. Yanzun ma dai bai ji haushi ba, sai ma 茩an茩ance idanu da yayi cike da son ta yarda da shi yace "Wallahi Saleela ni ban ta蓳a sanin wata 拼a mace ba, shiyasa na fa蓷a miki ki nemi za蓳in Allah a kaina, idan kika ji gamsuwa a kan hakan ki fa蓷a min, na miki al茩awarin sanar da ke komai da ya shafeni, kuma wallahi gaskiya kawai zan fa蓷a miki, amma ki yarda dani Saleema ban ta蓳a zina ba, ke ce mace ta farko da na ke so na fara sani a rayuwata bayan aurenmu."
Wani irin fa蓷uwar ne ya ziyarceta sakamakon abin da ya fa蓷a, hakan yasa ta gyara tsayuwa ta 茩an茩ance idanunta tace" Mu'az, yanzu idan aka ce ba na da wannan abun da ka ke tunanin samu a tare da ni, anya kuwa za ki iya zama da ni a haka?"
Tsurawa fuskarta idanu yayi yana kallo, saida ya mayar da wasa gefe cike da bata tabbaci yace" Ban san ta ya ne zan kwatanta miki yanda na ke ji ba, amma nan..."
Ya fa蓷a yana 蓷ora hannunshi na dama akan daidai zuciyarshi sannan ya ce" Gaba蓷aya na ke jinta ta ki ce, duk wata bugawarta 蓷aya da sunanki take amsawa, 茩wa茩walwata a yanzu ba ta tunanin komai sai ke kawai, a yanda na ke ji Saleema zan iya rayuwa da ke ko babu wannan abun da kike tunanin shi ne ka蓷ai na ke so, ban ta蓳a sha'awar macen da ban ga jikinta ba, amma ke jinin jikina a sanyaye yake tafiya idan na ganki, ina da sauri a kan komai, amma akan lamarinki sanya nake tamkar gajiyayyan matafiyi, Saleema, a duk duniyar nan ke ka蓷ai ke da alhakin gajiyar da ni."
Ita ba *dutse* ba ce, hakan yasa a karo farko maganganun Mu'az sukayi matu茩ar tasiri a zuciyarta, dan hatta da tsigar jikinta saida ta dinga tashi, sa茩on ya ratsata matu茩a, babban abun tunaninta shine, dama a haka da mahaifinta ke kusheta akwai wani namiji da zai so ta a haka? Yanzu duk kalaman nan nata ne ita ka蓷ai? Son da yake mata har ya kai haka dama? Yadda ta ke kallonshi ne ya sa shi 茩yasta yatsunshi biyu yace "Matata ya dai?"
Da sauri ta zabura tana kallonshi, sai kuma ta kalli wayar dake hannunta ta nuna masa tace "Zan...ina zuwa, zan amsa waya."
Da sauri-sauri ta ra蓳a ta wuceshi shi kuma ya bita da kallo, saida ya ga shigewarta 蓷akinsu ka蓷ai ya juya ya fita shi ma fatanshi 蓷aya Allah ya 蓷orashi a kan yarinyar nan dake wofantar da shi, irin yanda mata ke mararinsa suna kawo kawunansu gareshi, da yadda idan ya na wasa da mace take baje basirarta dan son ganin ya isa babbar fada, babu irin salon munafurci da kisisinar da ba'a masa ba dan ya fa蓷a tarko, amma ya dage ya nuna a'a fa, har saida ya ta蓳a samun kanshi yana daf da afkawa amma ya ce a jira sai ya nemo kororon roba saboda tsaro, daga ranar bai kuma ha蓷uwa da yarinyar ba dan a ganinshi wani abun ta ke da da yasa ya kusa wuce gona da iri ranar.
*Duk* abin da ke faruwa a idanun Hadeeya wacce ke sama fitowarta daga 蓷akin amarya kenan ta hangesu, la蓳ewa ta yi tana kallonsu, irin yanda Saleema ke mishi magana kamar da gadara da isa, shi kuma yana ta wani sussunkuyar da kai, hakan sai ya sata tunanin to me ye a tsakaninsu? Ba ta iya samun amsa ba dan ba ta jin me suke fa蓷a, saida ta ga kowa ya bar wurin sannan ta sauko ita ma da tunanin me ye wai? Soyyaya suke? Ko kuma dai wani abun ne na daban?.
Lambar Khairat ta kira, bayan sun gaisa ta fa蓷a mata ita ce, 蓷orawa tayi da cewa "Yawwa Khairat, ai nan da kwana hu蓷u ne saukar makaranta ko?"
Daga 蓳angaren Khairat ta amsa da "E, muna ta shirye shirye ma."
A nutse tace "Yawwa, Khairat dan Allah ki min wata alfarma, ki samu malam ki fa蓷a masa na amince yanzu a saka sunana a jerin masu saukar."
Da mamaki Khairat tace "Amma me yasa? Na ga da fari ke kika ce ba kya so saboda Abbanki, yanzu kuma kin ce a saka, Abban ya amince ne?"
A tausashe tace "Ko 蓷aya Khairat, yanzu ma zan yi ne ba tare da saninshi ba, sai dai ban damu da ko me zai faru ba, ban ci jarabawar ba bai kamata na bari wannan damar ma ta wuce ni ba."
Khairat ce ta amsa da "Gaskiya kuma hakane, to amma ta ya zakiyi sauka bai sani ba?"
Kamar za ta fashe da kuka tace "Khairat ke dai ki fa蓷awa malam, in dai har ya amince za'ayi dani, to zan samu ku蓷i a hannun Mama ko da na iya wainar da za'ayi sadaka ne."
"To shikenan." Cewar Khairat tana ci gaba da fa蓷in "Bari na fa蓷a masa dama yanzu ya shigo gida zai ci abinci."
"Yawwa nagode, yanda kukayi ki kirani da wannan lambar, amma anjima da yamma za mu koma gida."
Da haka suka rabu ita da Khairat, bai fi minti 15 ba ta sake kiranta da lambar malam 蓷in dan ita wayarta ba ku蓷i ta sanar mata ai ya amince kuma ya yi farin ciki sosai, wannan magana ita ta saka Saleeema farin ciki marar misaltuwa tana jin ko ba komai dai za ta kafa tarihi a zuri'arsu cewa ita ce ta farko da za ta sauke Al茩ur'ani kuma a haddace.
Dreban da ke ta jiransu Alhaji Auwal ya kalla ya musu nuni da shi yace "Ku je yarana, Allah muku albarka."
Sai kuma ya kalli Saleema yace "Amma dai za ki dinga kawo mana ziyara ko?"
茒aga kai tayi alamar e, da yatsa ya nunata yace "Da gaske?"
Da murmushi ta amsa da "Allah ko Abba."
Jinjina kai yayi yace "Shikenan to na yarda."
Juyawa Saleema tayi ga Hajia Rabi tace "Mama sai anjima."
Shafa kuncinta tayi tana fara'a tace "Allah ya miki albarka 拼ata, ki gaishe da Mamanki."
Jinjina kai tayi alamar to, Papi dake gefe Saleema ta 茩arasa gareshi, ri茩o hannayenshi tayi duka biyun tana kallon fuskarshi tace "Papi nagode sosai da goyon bayan da ka bani, mu zamu tafi, sai wani lokaci kuma."
Jaye hannunshi 蓷aya yayi ya 蓷ora a kanta yace "Allah ya miki albarka, Allah ya baki miji na gari, Allah ya saka farin ciki a rayuwarki, Allah ya baki zuri'a ta gari wacce za ta zama sanyin idaniyarki."
茒ora hannunta tayi kan na shi tana murmushi tace "Ameen Papi, nagode sosai, kai ma Allah ya 茩ara maka lafiya da nisan kwana."
Ummeeta dake tsaye kusan Hameeda da kallon 茩yama take binsu har saida suka shiga mota suna ta 蓷aga musu hannu suka bar gidan, duk da Saleema na jin za ta yi kewar mutanen, amma dai ta fi farin ciki da komawarta gidansu dan shine kwanciyar hankalinta.
*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:41 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_18_
Tunda suka shigo gidan sai suka ga kamar sun yi watanni ba sa nan, cike da kewar iyayensu duk suka zube falo, daga iyayen har su kansu yaran sun girgiza ganin irin tarin tsarabar da aka saka musu bayan mota wacce sai yanzu da dreba ya yi ta shigowa da su suka gani, wani kwali na daban dreba ya mi茩awa Saleema yace "Wannan Alhaji ne ya ce na baki."
Kar蓳a tayi tace "Ka min godiya sosai."
Duk tarin kayan dake gabansu wanda komai aka saka daidai da na kowa, hatta da takalmi dake wurin kowa da lambar da 茩afarshi ke 蓷auka, dan Saleema talatin da takwas take anfani da shi, Hadeeya kuma arba'in daidai 茩aramar lamba, sai Hameeda talatin da tara, amma Hadeeya da ta 茩wallafa rai tana son sanin me je cikin kwalin, saida ta matso kusan Saleema tace "Mu ga miye a ciki?"
Ba tare da tunanin komai ba Saleema ta mi茩a mata wanda saida Safiya ta kalli Saleema da mamaki, dan ita ta san abin da ba'a ba kowa ba ne aka ba 拼arta. Hadeeya na bu蓷ewa jikinsu har rawa yake ita da Hameeda wajen ciro kayan ciki, wata mahaukaciyar lafiyayyar abaya kalar pink Hameeda ta bu蓷e tare da yin tsaye tana gwada rigar a jikinta, Hadeeya kuma wasu takalmi dake ciki kalar rigar ta 蓷auka tana gwada a 茩afarta wanda takalmin da ganinsu ta san masu tsada ne kuma sabin kalar da ba kowa ya sansu ba.
Hameeda dake tsaye da rigar a hannu ce ta hango kwalin da ya saka gabanta fa蓷uwa, da sauri ta saki rigar ta dur茩usa ta 蓷auki kwalin tana bu蓷ewa, Hadeeya ma da ta gani zaro idanu tayi ta furta "IPhone 14 pro max."
Ardiya ma zaburowa tayi tana 茩walalo ido dan jin wai da gaske suke ko dai wasa? Uban wa zai ba Saleema wayar da ta haura million 蓷aya? Ta na ganin camera 蓷in wayar ya tabbatar mata da gaskiya, Hadeeya ri茩e wayar ta yi gam tana ta dubawa tana jin ina ma ta zama ta ta, take ta kalli Saleema tace "Bari na tura miki abubuwa, ba komai a ciki."
Saleema ko a jikinta, yo ita me zata yi da waya? Mi茩ewa ma kawai ta yi ta barsu nan ta shige 蓷akin Mamanta dan yin wanka, Hadeeya da Hameeda ai sai suka shiga ture-ture da 蓷aukar hoto suna turawa a wayoyinsu suna nuna fa da IPhone 14 aka 蓷auki hoton, wayar da har yanzu su dai duk yanda suke tare da 拼a拼an masu ku蓷i kuma ma茩aryata ba su ga wanda ya yi jarumtar ri茩eta ba bare su da har yanzu Abbansu ne ke siya musu idan suka birgeshi.
*Suna* zaune kan sallaya Saleema ta kalli Mamanta tace "Mama, kwana hu蓷u ya rage saukar makaranta, kuma na ro茩i malam ya saka sunana, yanzu ku蓷i nake so a wajenki da zan 蓷inka sabon hijabi irin na sauran 蓷alibai, sai ka inda hali ki min waina da za'a yi sadaka."
Ajiyar zuciya Safiya ta sauke tace "Me yasa kikayi haka? Kina so mahaifinki ya wula茩ancemu ne?"
Turo baki tayi da alamar shagwa蓳a tace "Dan Allah fa Mama, kinga wannan ce ka蓷ai damar da nake da da Abba zaiyi alfahari dani, baki ga ba 蓷azu gidansu Yaya Mu'az yanda yake hararata."
Bu蓷a ido Safiya tayi tace "To, Yaya Mu'az kuma? Yaushe ya zama Yayan na ki?"
Cike da kunya ta sunkuyar da kanta amma ba tace komai, jin shiru yasa Safiya nisawa tace "Shikenan, amma yanzu dai kinga bana da ku蓷i gaskiya, kuma ko da za'ayi saukar nan sai dai mu ja baki muyi shiru kar kowa ya ji, dan bana son fitina a halin da na ke cikin nan."
Marairaicewa Saleema tayi tace "To amma Mama ina zan samu ku蓷in?"
A tsanake ta kalleta tace "Karki damu, bari Abban na ki ya shigo, zan san yanda zan yi na samo miki."
Fara'a tayi tace "Nagode Mama."
Mi茩ewa tayi ta bu蓷a wata 茩aramar drower ta 蓷auki chocolate a cikin tsarabar da aka basu ne, da kallo Safiya ta bita har ta fita a 蓷akin, murmushi ta saki tana fatan Allah ya kareta a duk inda take, har yanzu wayar nan tana hannunsu Hadeeya, amma ita ba ta damu ba, sannan tsarabar ma na sauran kayan Ardiya ce ta raba ta aiko Hamdeeya ta kawo wai na Saleema, kayan ba su taka kara sun karya ba, ta san za suyi tunanin ai ita an bata wannan babbar kyauta, amma abun mamaki Saleema kar蓳a ta yi sam alamu ma ya nuna hankalinta ba nan yake ba bare ta yi 茩orafin wannan 蓷an abun za'a bata? Tabbas halin ko in kula na abin da ya shafi ci ko na duniya mai 茩arewa halinta ne, sai dai 拼ar ta ta tafi ta halin ko in kula akan abun, dan ita tana gane an cuceta sai dai kawai ta yi shiru, amma ita Saleema sai dai ka ga alamar bata san abun a kai ba bare ya dameta, gale da kyautar da mahaifinsu ke ba 拼an uwan ita ya hanata ka蓷ai take 蓷an damuwa, shi ma da an kwana biyu ta shiga sabgar gabanta.
Suna zaune kan teburin cin abincin ya fito cikin farar jallabiya, zaunawa yayi inda ya saba zama kullum, Saleema dake kusa da shi ta sadda kanta saboda kallon da ya mata, mi茩ewa Safiya tayi a kasalance ta fara zuba masa abincin, shi kuma hakalinshi na ga Saleema yace "Na fa蓷a miki idan har ba ki samu jarabawar nan ba dama zan 蓷auki mataki na 茩arshe a kanki."
A hankali ta 蓷aga idanunta ta kalleshi a ladabce tace "Ka yi ha茩uri Abba, a gaba zan yi in s..."
Tsawa ya daka mata da cewa "Ke! Ni sa'an wasanki ne?"
Da sauri ta sadda kanta 茩asa saboda alamar da Safiya ta mata da idonta, cike da masifa yace "To bari ki ji Saleema, idan ma aure kike so ki fito da miji na aurar da ke, amma ki sani na daina asarar ku蓷ina a kanki, wallahi na daina