Showing 75001 words to 78000 words out of 191031 words

Chapter 26 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67983

inda coffre 蓷in yake wanda ke 蓷auke da fitila mai 茩aramin haske wanda sukan canza haske duk sakan 蓷aya daga shu蓷i zuwa yelow, fari zuwa kore, pink zuwa ja, wayarsa dake ta vibration ya lalubo sannan ya bu蓷a fararen idanunshi da bacci ya saku 蓷an kumbura ka蓷an daga 茩asan idon da kuma launin ja ka蓷an. Ok ya danna kafin ya 蓷ora wayar a kunne yana tashi zaune a kasalance, magagi na bacci ne ya ha蓷u da sarauta, hakan yasa shi furta wata sanyayyar sallamar da ba lallai wanda ke gabanshi ma ba ya ji, amma a haka suka shiga gaisawa tamkar yadda yake gaisheta a zahiri da ladabi da girmamawa, saida suka gama gaisawa ne ta 蓷ora da "Babana, ina ka je? Ko sallama baka min ba."

Tafin hannu ya sa a fuskarshi yana shafawa a tausashe matu茩a yace "Mama ina Riyadh, zan dawo nan kusa."

Ajiyar zuciya ta sauke dan jo ba komai ta ji da蓷in in da ya je 蓷in, hakan zai sa ya du茩ufa ga ibada kamar yadda ya saba, numfasawa tayi sannan a harshenta na kanuri tace
"Baayi ayiyo don nya damejin?wuro gwulle mana nya maduwalan yaye banakkin , karunin min awo kuttu rotadi nyro kuttu gade de suudin (Babana me ye matsalarka? Ka fa蓷a min mana ko na tayaka da addu'a, barin matsala a ranka wata damuwar zai 茩ara haifar maka)."

Shiru yayi na wasu da茩i茩u kamar wanda bai gane yaren ba, sai kuma ya 蓷auko filon dake gefenshi ya 蓷ora a cinyoyinshi yana 蓷an tausawa, cikin 茩warewa a yaren mahaifiya da salo mai birgewa cikin sanyin murya yace "Maani nam kirmai maradawa yero klani afungna, maa bla,ada warata baniy yeya wa wazanah,sawiyaye wuro mana kirmaiyeya lorusa yeya sadin maa , karunyi tai dazi bannatin, karunyidi gwalgwaljin surodin kwannu huwata yairo fayin, hangalniye loktu diman tiini kwaljin, awo fal dima karuniy ro ishin, bladii luwukke kwalyin, ngai giyi maa roni tiini kwaljin yayro fayiin. ("Ummina, na hakura da masarautar mara蓷awa, Ummi garin nan da gadon mahaifina ba sa kaunata, duk sanda za'a min maganar mulki ko aure, raina 蓳aci ya ke matuka, sannan zuciyata ta dinga tafasa tamkar ana rura min wuta, hankalina kuma sai ya bar gangar jikina, abu daya ke zuwa min shine na gudu na yi nesa da kasar, idan ba haka kuma ji nake kamar raina zai bar jikina)."

Da yanayi na tashin hankali ta kirashi da sunan da ba kasafai ta cika fa蓷a ba tace" Abdus-Samad, kana cikin matsala irin wannan amma shi ne ka yi nesa dani? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Ina tsoron magauta ne suka saka min kai a gaba."

A nutse ya 蓷auke matashindaga 茩afafunshi ya yaye farin zanen daya rufe masa jiki ya zuro 茩afafunshi a nutse, mi茩ewa yayi gaba蓷ayansa ya shiga takawa har gaban dogon madubin dake zagaye da rantsatsar kwalliya, kallon kanshi yake ta cikin madubi, irin tsayinshi da lafiyayyen jikin da Allah ya bashi ga kuma lafiya, zubin 茩irarshi wacce idan ka ganshi a cikin kaya ba zaka 蓷auka yana da kwatankwacinta ba, cikin girmamawa yace "Maa, wa maduwalan bananee kla lorusayen, maa lorulan tai dazi muradiyi mbai wande danawuro yukkurukiyi maa wudi awo wa damejin mbay. ("Ummi ki tayani da addu'a, musamman ma aure, Ummi ina so na yi aure tun kafin na fada halaka, Ummi ina cikin matsala, kawai ki min addu'a)."

Da muryar da ta tabbatar masa kuka ta fashe da shi tace "Babana kana lafiya? Kana azumin kuwa?"

茒an murmushin ya茩e yayi yace "Ummina, ai tunda na zo ma irin azumin Annabi Dawud nake."

Dogon numfashi ta ja tace "Ka dawo, ka dawo gida na sama maka magani, baka da lafiya mai gado."

Sadda kanshi yayi yace "Ummi, zan dawo, ki 蓷an 茩ara min lokaci."

Cikin kuka tace "Shikenan, Allah ya baka lafiya, Allah ya rabaka da sharrin ma茩iya."

"Ahhhmeen." Ya fa蓷a a wani yanayi na jin kamar ya yi kuka shi ma dan bawa dai ba zai uya hango girman matsalar da yake ciki ba sai Allahnda ya jarabceshi kawai da larurar. Aje wayar ya yi kan gado bayan sun yi sallama, singlet 蓷in jiinshi ya cire ya aje kan gadon sannan ya nufi ban蓷aki dan watsa ruwa.




______________



Daga kan sallayar da ta sallame ba ta tashi ba saida ta dannawa Alhaji Auwal kira, ba jinkiri ya 蓷aga suka gaisa da sakin fuska da raha, tambayarta yayi da "Babyna lafiya dai ko?"

Cike da jin kunyar sunan da har yanzu yake kiranta ta shiga murza gaban goshinta tana fa蓷in "Abba, dama 蓷azu ne muka yi maganada Mama, shi ne ta ce na kira na fa蓷a maka kai za ka wa Abba magana."

Gaba蓷aya ya tattara hankalinshi ya bata yace "To, lafiya dai ko? Wani abun ne ya faru?"

茒an gyara murya tayi tace "Abba dama 蓷inki ne nake son koya, shi ne Abba ya ce ba zan yi ba, kuma Abba...
"

Tun farkon labarin ta 蓷auko masa ma'ana tun daga yarinta, tana gama fa蓷a masa ya nisa cike da mamaki da ganin jahilci irin na Alhaji Yusuf, a ganinshi to me yake son nunawa duniya? Me yake so ta zama? Da yanayi na 蓳acin ran da ya fara shiga yace" Shikenan kar ki damu, zan masa magana kin ji, ki fara shirin zuwanki koyon abinda ranki ya ke so, zan yi maga'ada shi."

Jinjina kai tayi tace" Nagode Allah." 茦it ta ji ya katse kiran, hakan bai dameta ba dan tafi ta'allak茩a hakan da zai kira Babanta ne, kuma kal hakane ya faru dan take ya kira Alhaji Yusuf ya ce yana son su ha蓷u, lokacin yana wata majalisarsu ta dattijai wacce musamman 茩aramin gidan gona ne mai zaman kanshi, ai kam ba 蓳ata lokaci ya sameshi a can dan ya san wurin.




*Ga mai bu茩atar Humra ta tuntu蓳e, ga sau茩i ga da蓷i mata, sai an gwada a kan san na 茩warai.*


*Ni Zan Ladabi* yer uwa garzayo ki biya na ki dan kuwa an gama free page, jin yadda auren wannan bayin Allah zai kasance sai kin biya na ki. 馃グSai kun zo masoyan asali.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:50 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_28_




Dake a 茩ofar gidan ya samesu sai ya nemi da su shiga ciki zasu tattauna, ciki suka shiga suka zauna kan kujerun da suka 茩awata wurin, Alhaji Yusuf zai sake gaishe da su dan can waje ba wata gaisuwar arziki sukayi tsakaninsu ba, sai kawai ya kalleshi da yanayi na mamaki da 蓳acin rai yace "Alhaji Yusuf me ye haka? Me yake damunka ne? Ya kake neman zama tamkar wanda bai ta蓳a shiga aji da sunan karatu ba, yanzu 拼ar taka kake neman mayar da ita baiwar da ka siyo kasuwa? Yanzu *basirar ta ta* kake son dannewa kar ta fito da ita? Kada ka zama 蓷aya a cikin mutanen da suke ruguza burikan 拼a拼ansu mana, me ye matsalar 蓷inki? Ina ce kayan dake jikinka wani ne ya baje tashi basirar, kafin ka bayar a 蓷inka maka ba kowane mutum dake tafiya kan titi ka mi茩awa ba, saida ka tabbatar da iyawar wanda ya maka ka yarda shi 蓷in 茩wararre ne a wannan aikin, to yanzu idan muka ce zamu hana wasu koya, ya kenan 拼an baya zasuyi? Su yi yawo tsirara? Ko su dinga yafa tufafin hakanan ba sai sun zargeshi ba?"

Gyara zama yayi sosai yace" Kaga Alhaji Yusuf, hanata koyon abinda take so zalinci ne, sannan da ka ce ko aure tayi baka so Mu'az y taimaka mata, wannan kuma lalata mata rayuwarta ne gaba蓷aya, a sanin da na maka kana son mace mai dogaro da kai, kenan kai a wajenka duk wacce ba gwamnati take wa aiki ba banza ce? A ganika duk wacce ba wata babbar masana'anta take aiki ba to bata yi sa'ar rayuwarta ba? Kenan ya zama dole ta rayu yadda kake so, bayan kai kanka ba ka da ikon tsara ma kanka ta ka rayuwar, madadin hanata yin abinda take so, me zai hana ka tsaya mata tsayin daka wajen ganin ta cika burinta? Ba ka tunanin a dalilin 蓷inki ta je inda bamu ta蓳a tsammani ba?"

Numfasawa yayi yana 蓷an sassauta kaushin muryarsa yace" Alhaji Yusuf, dan Allah ka da ka hana yarinyar nan yin abind take so, yin hakan tamkar cirewa tsuntsuwa nan fikafikinta, ka ga kuwa har abada na ita ba tashi sama, ita ma 拼arka ce ka yi tunani a kanta."

Yana gama fa蓷a ya mi茩e tare da ficewa daga 蓷akin ya barshi, Alhaji Yusuf da tunda ya ji inda ya dosa ya sadda kanshi 茩asa, saida ya ji ya fita ya 蓷ago kanshi ya bi 茩ofar da kallo, wani irin takaici da kunya ne suka kamashi, a rayuwarshi bai ta蓳a jin zafi da 茩unci irin na yau ba, kenan fa 茩ararshi ta kai? A matsayinshi na mahaifinta?


A mugun hassale ya tashi ya fito daga 蓷akin, bai bi ta kan wan蓷anda ke zaune ba ya shiga motarshi ya bar wurin ranshi in yayi dubu to duka a 蓳ace yake, tu茩i yake na garari da rufewar idanu, ya 蓷auki minti talatin kafin ya iso dan suna nesa sosai, a hakan ma wai dan yana gudu na bala'i wanda tsaikon cunkuso ka蓷ai ke dakatar dashi.


*Ta fito* daga madafa kenan 蓷auke da kwanon miyar taushen da ta yi, bakinta har kunne tsabar farin ciki, a ganinta yau mahaifinta zai amince da burinta, dan nuna murnarta ma yasa ta sarrafa masa wainar nan ta shinkafa da hannayenta da kuma yin miyar taushe wacce mahaifiyarta ta ga tana yi kuma ta fa蓷a mata yana sonta sosai. Tana kusa da isa teburin dan aje kwanon ba ta ji shogowar ba dan 茩ofar ita ta bu蓷eta gaba蓷aya saboda tana yawan shiga da fita sanda take aikin, 茩ofar kuma akwai 蓷an nauyi sai ka saka himma take bu蓷ewa, hakan yasa ba ta ankara da shigowarshi ba saida ta ji tako gaf da ita ne ta 蓷an kalli 蓳aren na ta na dama dan ganin waye?

Wani sardaunan mari da ya kifa mata ne yasa ta 茩walla 茩arar da take duk wanda ke gidan ya ji ga kuma fa蓷uwar kwanon miyar da wajen zubawar ma na musamman tayi ya fa蓷i 茩asa miyar ta watse, zabura tayi ta ja baya sanda miyar ta zube ta sake waigawa dan ganin me ya samu mahaifin na ta? Amma da wani irin yanayi na mugunta ua dam茩i dun茩ulallen gashinta data tumke tsakiyar kai da ribom ya nemi janta zuwa 蓷akin mahaifiyarta. A razane sosai ta dur茩ushe ta ri茩e 茩afarshi ta fashe da kuka tana fa蓷in "Abba, Abba...ka yi ha茩uri Dan Allah, Abba ban maka komai ba wallahi, ka yi ha茩uri Abba ka yafe min."

Sakin gashin na ta yayi ganin ta cije wuri 蓷aya, da 蓷aya hannunshi ya sake gaura mata mari daidai lokacin da mai aiki ta danno da gudu tare da Safiya da ta taho a hankali dan tana kiuaye jijjiga jikinta kamar yadda likita ya fa蓷a mata, ganin Saleema dur茩ushe yasa ta 蓷an 蓷ago 茩afa ta shigo gaba蓷ayanta ta nufosu, amma kafin ta 茩araso mijin na ta ya shiga ti茩ar Saleema da duka hannayenshi biyu yanda kasan mai film ne ya samu gur蓳aataccen boss 蓷in da ya kashe mishi duka dangi.

Yatsina fuskarta tayi gaba蓷aya hawaye sun cika mata idanu, daidai lokacin Hadeeya dake 蓷aki ta fito dan yau ita ka蓷ai ke gidan, su Hameeda na gidan 茩anwar Mamansu kuma sai ta dawo daga aiki ta biyo ta 蓷aukosu.

Ganin abinda ke faruwa yasa ta ta蓳e baki musamman da mahaifinsu ke fa蓷in "Ni za ki zubarwa da mutumci? Ni za ki tozarta a idon jama'a? Yaushe aka haifeki Saleema?"

Da sauri ta kaikaita wayarta dake hannunta ta fara 蓷aukar hoto mai motsi, Safiya da ke jin kamar za ta kifa a wurin ta fa蓷i yasa ta sake matsowa hankali tashe tace" Dan Allah ka daina dukanta hakanan mana, me ta maka?"

Bai saurareta ba bare ya yi abinda tace, yanzu kam 茩afa ya fara gamawa da ita yana harba mata wacce jigata yasa ta ja baya har siket 蓷inta dake da roba a 茩ugu ya fara barazanar zamewa daga jikinta, dan tuni hular dake kanta yayi fatali da ita. Kamo hannun rigarta yayi yana 茩o茩arin jawota dan lokacin ta shiga tsakanin 茩aramin tebur da kujera, kuma idan ya kutso nan wurin ba zai 蓷aukesu ba, dan haka yake jawota da 茩arfinshi, jinin da yake kwaranya ta hancinta har yana shige mata baki yasa Safiya takowa da sauri ta ri茩e hannunta 蓷aya ita ma ta kalleshi a matu茩ar hassale tace "Ka sake min yarinya, wallahi idan ka kashe min 拼a sai na yi shari'a da kai."

A haukace ya kalleta idanunshi sun yi jajir yace "Bismillah, ki kai 茩arata Safiya, ke me yasa baki nunawa 拼arki cewa ni ne ubanta ba ta bini sau da 茩afa? Sai yanzu ne za ki min haukan ban..."

Jan rigarta da yake yi da 茩arfi ita kuma tana ri茩e da hannunta yasa rigar dake na kanti ne masu ja a jiki gaba蓷aya rigar ta bi hannunshi, ganinta babu riga a jiki ne yasa shi ha蓷e sauran kalaman, da sauri Saleema ta dunkule jikinta da na mahaifiyarta da ta dur茩usa a lokacin ta fashe da kuka tana fa蓷in "Wallahi zan maka Allah ya isa ka ci gaba da tozarta min yarinya, mugu azzalumi."

茒an kwalin kanta ta cire na atamfa ta rufe mata jikinta da shi, ita kuma sai 茩ara tusa jikinta take yi ga na mahaifiyarta kukan ya 蓷auke mata tsaf sai shashe茩a take. 茒ago kan da Safiya za ta yi suka ha蓷a idanu da Hadeeya dake 蓷auka har lokaci, muguwar harara ta aika mata a razane tace "Idan na zo nan sai na ci ubanki."

Da gudu Hadeeya ta juya ta shige 蓷akinsu tana ta蓳e baki, shi kuma da yake tsaye nan yana kallon jinin dake ta malalowa a hancinta, rikicewa ya fara yi hankalinshi ya fara tashi, a sanyaye ya matso zai sunkuya ya kamata ta yi saurin kallonshi tace" kada ka ta蓳a min 拼a malam."

Saleema kuma tuni tsoro yasa ta 茩ara yin ram da Mamanta tace" Abba na tuba, na tuba Abba ka min rai, ba zan sake sa蓳a umarninka ba na yi al茩awari."

Sadda kanshi yayi 茩asa saboda hawayen tausayin yarinyar da yaji na neman wanke mishi idanu, a hankali Safiya ta shiga shafa kanta da kwantaccen gashinta da babu kitso, wato Saleema ko babu kyau da hasken fata, Allah ya mata baiwar gashi, wani irin gashi ne da ita mai wayan gaske a cika sannan mai tsayin da har ya rufe mata duka kafa蓷unta, irin gashin nan ne mai laushi ga ba茩i ainun, sannan a ido ma yana da kyan kallo saboda wani zir-zir-zir gareshi tamkar gashin maza da zakaga yayi kunyya kunyya tamkar gonar da tasha gyara a lokacin damuna.

Sun jima a haka har saida ya gaji ya tashi ya sake barin gidan, sannan Safiya ta taimaka mata ta tashi suka shiga 蓷akinta, bakin gado ta zaunar da ita sannan ita ma ta zauna, tallabo ha蓳arta tayi ta ga har yanzu jinin na 蓷an fitowa ka蓷an ka蓷an, murya a raunane tace "Shiga ban蓷aki ki wanke jikinki ki zo mu je asibiti."

Jinjina kai tayi ta mi茩e da 茩yar tana 茩ara rufe jikinta da kallabin ta nufi ban蓷akin jikinta duk a jigace, saida ta shiga ban蓷akin ta kalli kanta a madubin dake ciki, wasu hawaye ne masu zafi suka 茩ara silalo mata, a nutse ta shiga wanke jikinta sai dai a lokacin tana jin hannunta na hagu na mata zogi mai matu茩ar zafi, haka ta 茩arasa ta fito a tsanake ta canza kayan jikinta, sanda take saka hijabi ne ta sake kallon kanta, ganin jinin ya daina zuba yasa ta cewa "Mama ya tsaya, kawai ba sai mun je, ga sallah nan an fara."

Da tauqayawa ta kalleta tace "Kin tabbata?"

茒aga mata kai kawai tayi dan jikinta ya fara mata tsami a lokacin, ta ko ina ra蓷a蓷i take ji ta daure ne kawai, kusanta Safiya ta matsa tace "To jikinki baya miki ciwo ne?" A 茩asan ma茩oshi ta amsa da "Um um." Sai kawai ta koma ban蓷akin dan 蓷auro alwala.

Fitowarshi kenan daga ofishin likitan 茩ashi ya kar蓳o 蓷aukar wani hoto da yake jira ya saka hannu ya bar asibitin kenan ya ji sa茩o ya shigo wayar, dubawa ya yi ya ga Hadeeya ce ta na umartarshi da ya shiga manhajar sadarwa ta turo mishi sa茩o kasancewarshi mai sauke data wasu lokutan, saida ya ja tsaki kafin ya yi yadda ta ce dan ganin wane shirmen ne kuma? Tsaye yayi wuri 蓷aya yana 茩ara 茩ura idanunshi dan gasgatawa, irin kallon mamakin da yake ma hoto mai motsin tamkar wanda ya ga fatalwa, to wai me ta yi haka? Wa...meee? Sai ma ya rasa a kan me zai yi tambayar? Abunka ga babbar waya hoton ya 蓷auko iya dauka, sanda ya fizgo rigarta ta bar jikinta hannunshi ne yayi wata muguwar rawar da ya sakashi sakin wayar 茩asa ba tare da ya sani ba. A hankali ya du茩a zai 蓷auki wayar hawayen da bai san da su ba suka shiga kwaranyo masa yana furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Abba me yasa za ka tozartani haka? Matata ce fa."

茒aukar wayar ya yi da sauri ya nufi motarshi duk da a lokacin akwai marar lafiyar da yake kan dubawa, amma tashin hankalin da ya samu kanshi a ciki yasa shi mantawa da haka, tafiya yake saisa-saisa yana sambatu shi ka蓷ai, kiran sallah da aka fara yasa shi jan birki ya lumshe idanu, a hankali zuciyarshi ta raya mishi "Ka fara gabatar da sallah kafin komai, haka Saleema ta fa蓷a maka, sallah dan neman yardar Allah ne, amma ba dan ya zamar maka dole ba."

Jinjina kai yayi kamar tana gabanshi sannan ya gyara fakin 蓷in motar ya fito, tabbas yayi sallah kuma ya kamanta nutsuwa, saidai wani lokacin she蓷an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login