Showing 117001 words to 120000 words out of 191031 words

Chapter 40 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67978

ikon wajen ganin an fito masa da 拼a dake 蓷auke da ciki. Har lokacin kuma Maman Huzeifa da Fareeda suna asibitin, Huzeifa kuma kunya da rashin sanin abinda zai fa蓷awa iyayenta yasa a 茩ofar shiga asibitin yake zaune ya yi kuka har ya gode Allah.


Misalin 08:00 na dare Ambulance ta tsaya a daidai 茩ofar shiga inda aka turo Saleema akan gadon majinyata za'a kaita babbar asibitin Reference dan an fi kayan aiki da kuma tsananta kula, a ganinsu nan duk wasa ake ba aiki ba, ana sakata cikin motar Alhaji Yusuf ya matsa kusa da Maman Huzeifa da ita dai bata da niyyar barin wurin nan sai ta ga yadda ta yiwu, cikin ha蓷e fuska da kakkawar da kai yace "Zaku iya tafiya gida, kunga ai asibiti ma za'a canza mata, mun gode sosai."

Cikin dasashiyar muryar kuka da ko ji ba'a yi da kyau tace "Dan Allah Alhaji kar ka hanamu ganinta, ka bari muje tare da ku muga halin da take ciki."

Ba alamar sassauci yace "Dattijuwa zaku iya tafiya, dan Allah ku barta haka ta huta."

茒an tsaki yayi tare da wucewa ya barta nan tsaye, da gudun ceton rai Ambulance 蓷in ta fita a asibitin wanda yasa Huzeifa mi茩ewa tsaye ya bi motar da kallo, yana tsaye motar Mu'az ta wuce ya bishi da hararan da har yanzu zuciyarshi tambayar wanene shi take? Shishiginshi yayi yawa kan lamarin Saleema? Me ye tsakaninshi da ita? Shi dai a saninshi fa蓷a mishi take ba ta da saurayi, sannan ya lura shine 蓷a ga waccen Alhajin mai kirki da Hajia Rabi da ya sani ta dalilin 蓷inki wacce ita ma tana asibitin.

Motar Alhaji Yusuf ce ta biyo baya sai kuma ya tsaya tare da fitowa a motar, Safiya dake kallonshi da tunanin me zaiyi kuma ga 拼arta can a wani hali idanu ta zuba mishi, tsaye yayi gaban Huzeifa yana 茩are masa kallo, a tausashe yace "Ina kuka san juna da Saleema?"

Cike da ladabi kanshi a sadde yace "Alhaji tun a makaranta ne, wasu lokuta idan babu malami a ajinsu na kan shiga na koyar dasu abinda na sani, sai kuma dalilin 蓷inki da watarana suka ao kar蓳a na Hajia Rabi."

Fuka a ha蓷e yace "Tun yaushe?"

A sanyaye yace "A 茩alla wata bakwai."

Jinjina kai yayi yace "Akwai wani abu a tsakaninku ne da har take zuwa gidanku?"

Da sauri Huzeifa yace "A'a wallahi, kawai dai ina koya mata 蓷inki ne, bayan haka ba komai."

Da mamaki ya 茩an茩ance idanu yace "茒inki? Ka koya mata ba izinin mahaifinta?"

茒an sosa 茩eya yayi yace "Ka yi ha茩uri yalla蓳ai, ta nuna min tana so ne sosai, burinta kuma na da mahimmanci a gareni..."

A tsawace Alhaji Yusuf yace "A gareka 蓷in banza, ni ne mahaifin Saleemaa, ni na haifi 拼ata amma kai za ka min iko da ita?"

A ki蓷ime Huzeifa ya kalleshi idanunshi na 茩ara kawo ruwa dan shi fa tunaninshi da yake zaunen nan shine, zuwa wayewar gari zai tattara duk abinda yake da shi ya dam茩awa mahaifinta a matsayin sadaki sannan su 蓷aura musu aure dan ya samu damar jinyarta shima, amma ba wai ya tsaya a 茩ofar shiga ba saboda kunya da tsarguwa, dan haka yake so su rabu lafiya kar suyi husuma da future sirikinshi, a ladabce yace "Ka yi ha茩uri Alhaji, kuskure ne ba zan sake ba, dan Allah ka yafe min."

Sadda kai Alhaji Yusuf yayi bai ce komai ba, jim ka蓷an ya fara shashe茩ar kuka, hakan yasa a rikice Huzeifa ya kai hannu zai ta蓳ashi da sauri Alhaji Yusuf ya dakatar dashi ta hanyar 蓷aga masa hannu, 蓷aga kai yayi ya kalleshi hawaye sun wanke masa fuska, cikin muryar kuka da jimami da tausayin 拼arasa da har yanzu ba wanda ya ce masa za ta rayu ya ha蓷e hannayensa alamar ro茩o yace "Dan Allah ka yi nesa da ita, kada ku sake shiga rayuwata, da gata na raineta har ta kawo yanzu, ko ciwon kai bana iya tuna ranar da tayi mai tsanani idan ba ciwo na al'adarta ba, dan Allah dan soyayyarka da iyayenka ka fita a rayuwarta, bana son sake ganinku a nan daga yau, dan kai ka sa ta bijirewa maganata, idan kuwa ka sake nuna mata fuskarka, to ka sani zan yi hushi da Saleema hushi na har abada, dan 蓷inki baya cikin tsarin abinda zan iya barin 拼a拼ana su yi, dan Allah ka min wannan alfarmar a matsayina na ubanta, ka fahimci abinda ke zuciyata sannan ka kwatanta kanka da ni, kaima an ce zaka zama uba nan kusa ka蓷an."

Sakin hannayenshi yayi ya juya zai barshi yace" Nagode." shigewa yayi mota ya barshi nan tsaye tamkar baya da rai, Mamanshi ce suka 茩araso ita da Fareeda suna tafiya kamar basa san taka 茩asa, suna zuwa Maman ta ce" Muje ko Huzeifa, mu zamu je gida, amma kai ka je asibitin dan sanin me ke wakana."

A sanyaye ya girgiza kai hawaye masu zafin gaske na kwaranya a idanunshi yace" A'a Mama, ba bu茩atar hakan, muje gida kawai."

Da kallo suka bishi sanda ya 茩arasa bakin titi yana son tsayar da adaidaita sahu, bayanshi suka bi da tunanin tabbas akwai abinda mahaifinta ya fa蓷a mishi dan sun hangesu tare suna magana.


*Suna* isa asibitin wasu sabin gwaje gwaje aka mata, oxygen aka saka mata da zai taimaka mata wajen numfashi ga kuma na'urar dake 茩o茩arin daidaita bugun zuciyarta, tuni aka kusa saka mata wasu ruwan bayan sun tabbatar a yanzu bata bu茩atar jini, sai allurar tetanus da suka mata saboda 茩arfen da ya shiga jikinta. Duk da haka sai wajen 12:00 dare Safiya dake tare da ita da Alhaji Yusuf dake 蓷auke da Ahmad a kafa蓷a suka ji na'urar na 茩ara sosai tin! Tin! Tin!




*Alhamdulillah.*
14/06/2022 脿 12:41 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_39_




Da yardar Allah ta farfa蓷o kuma tana kar蓳an kulawa daga hannun manyan likitoci, kwana biyu da faruwar hakan aka mata ecographie dan tabbatar da babu wani abu a kayan cikinta da ya samu lahani, ganin komai lafiya ba wata matsala sannan hankula suka 蓷an kwanta. Saidai Saleema ta lura mahaifinta na 蓷awainiya da ita ne amma baya son ko kallon fuskarta, hakan na damunta sosai sai take ganin hushi yake da ita mai tsanani, kuma hakane tabbas hushi yake da ita, haka take jinyarta har yau da aka sallamesu zasu koma gida bayan kwana goma sha 蓷aya. Safiya dake goye da Ahmad tana tattara kayansu mai aiki na kaiwa mota dake jiransu waje, tana zaune bakin gadon wayarta a hannu tana ta tunanin dalilin da yasa Huzeifa baya 蓷aga mata kira, yanzu idan ma ta kira sai ya dawo alamar ya saka lambarta a ba茩in jadawalin kenan? To me ta masa? Ko kuma me ta musu? Ko 蓷aya ba wanda ta gani a asibitin da sunan ya zo dubata, duk da dai asibitin na da lokacin shiga da fita, amma dayawa da suka zo dubata ai sun ganta, duk da ana hanawa shiga sai da bibbiyu.

Kallon Mamanta tayi tace "Mama, Fareeda ko Mamansu wani bai zo ba?"

A hassale Safiya ta juyo ta kalleta tace "Saleema karna sake jin kin ambaci mutanen nan, mahaifinki a hassale yake game da ke, ki rufawa kanki asiri."

Narai-narai tayi da idanu sun cicciko da 茩wala, bata ha茩ura ba haka ta dinga kiran lambar Fareeda ma amma ita ma ba'a samu, saida suka isa gida ka蓷ai ta aje wayar ta shiga wanka.


*Komai* ya tsaya mata cak, gidan da take wuni a cikinsa babu da蓷i, ina kwana yanzu sai ta ce wa Abbanta amma kallo bata isheshi ba, ga Mamanta kanta data lura ba wani walwala tsakaninta da mahaifinta, idan ka ga suna hira tsakaninsu to akan Ahmad ne da yanzu har 蓷aukarshi yake su fita, kuma Maman ta fa蓷a mata duk ita ce sila. Ita ba zuwa islamiyya ita ba makarantar boko ba, tunda Hadeeya ta haihu ta shirya tare da mutane zasu tafi ya ce su suje amma ita ta zauna gida, sannan ko 茩ofar gida bai yarda ta kuma zuwa ba saida izininshi, haka akayi hidimar bikin Hadeeya sai ranar suna ka蓷ai ta je, shila a bayan idanunta 茩wa茩waran kashedi ya ma Safiya wacce uta ce tsaye akan lamarin haihuwar Hadeeyar da ya shafi su iyaye cewa idan har ta yarda Saleema ta je wani wurin ko kuma ta wuce 茩arfe shida ba'a gidan nan ba tayi kuka da kanta. Sai ga ta a wajen bikin nan a takure, musamman dangin mahaifinsu da aka dinga mata wani kallo sai ta tsargu zuciyarta ta karye ta dinga kuka. Nafissa dama ba ta samu zuwa bikin ba saboda tana kwance asibiti akayi, tana so ta je ta ga jaririya amma ba dama, hakan yasa zaman take jin shi tamkar 拼ar kurkuku.



_______________



Iko da iko, ku蓷i da ku蓷i ne suka ha蓷u a shari'ar, hakan yasa da fari kowa ke gudanar da lamarin da izzar ji da kai da burin kare nashi, amma da Alhaji Auwal ya ga lamarin bun茩asa zaiyi sai ya shawarci Alhaji Yusuf 蓷in ya bashi ha茩uri, da wannan aka rufe matsalar aka sallami Sharhasila da tausayawar cikin dake jikinta ga kuma mijin da tayi dominshi ya saketa, saida ya sake jadadda musu su fita a harkar 拼arsa kafin aka rufe wannan matsala saidai da shara蓷in idan Sharhasilar ta sake aikata wani abu to fa ba maganar gyara, dan ita 蓷in dama mai laifi ce dake yawan lahanta mutane, dan haka hukuma ba zata sake mata wani sassauci ba. Ai ko mahaifinta ya yarda da hakan, dan ya fara gajiya da iskancinta, ku蓷in da ya kashe dalilin case din nan Allah ka蓷ai ya san su, dan duk inda yaje yana neman kamun 茩afa ku蓷i yake saki na mamaki tunda shi ma mahaifin yarinyar da yafi su gaskiya ba 茩aramin 茩wallo ba.

Daga zuwansu gida ta shirya ta ce ai wajen Huzeifa za ta je, mahaifiyarta kamar za ta mutu dan ba茩in ciki, ba sunan da bata kirata da shi ba na mayya marar zuciya, amma ta ce ta ji ta gani ai uban 蓷anta ne da yake cikinta. Ai kam ta yarda da abinda Mamanta ta nusar da ita, dan tana zuwa Mubarak yayi tsaye kan ba za ta ga Huzeifa ba wanda ke kwance 蓷akin Mama ba lafiya, da ta so yi mishi hargagi shine ya 蓷auki muciya ya rantse da Allah kan zai ci uwarta, kuma ga Mama zaune amma ba ta yi yun茩urin hanashi ba, uwa uba Fareeda dake ta jinjina kai alamar e ta yarda ya ci uwata, sai kawai ta fita tana sababin ai ba zasu rabata da shi ba tunda cikinshi ne jikinta, ko an 茩i ko an so ita da Huzeifa sun zama 蓷aya.



*Rayuwa*, me ye ma rayuwar? Numfashi? Yau da gobe da jibi? Lokaci ko yanayi? Duka zata 蓷auki kowace ma'anar, dan kuwa a cikin kowane fitar numfashi na Saleema yanzu tare da gunjin kuka yake fita, inda yau da gobe suke 茩ara cinye mata lokacinta suna riska yanayi mabambamta, daga zafi zuwa sanyi, daga sanyi damuna, komai nata ya tsaya cak yayin da duniyar ta mata juyin waina. A yanzun da take fuskantar rayuwa da hushin mahaifinta, sai duniya ta sake mata zafi har idan ta 蓷ora goshinta da sunan sujada take ro茩on Allah ya kawo mata miji na gari tayi aure ta bar gidan, dan ko yanzu alamu nunawa suke sai Hameeda ma tayi aure ta barta a gidan saboda samarin dake gosulo a kanta kullum, ita kuma bata ma fita ba bare ta samu, dama can kuma bata da farin jinin da samari suke tsayar da ita a titi.

Sannu sannu aka cinye shekaru har *uku* ba wani canji daga rayuwar Saleema, duk wani da ya shigo rayuwarta a 茩an茩anin lokaci ya fita ya barta da tunanin baya, a shekaru biyun nan ta samu labarin haihuwar matar Huzeifa daga bakin Fareeda data canja layi bayan aurenta ta kirata, ita kanta Fareeda yanzu haka tana goye da yaronta, haka ma Huzeifa ya sake wani auren a 茩aramin gidanshi da ya samu ya gina, kuma har yau Sharhasila tana zawarcin ya dawo da ita gidanta amma ya 茩i, ta yi tarko da 蓷ansu dan ya maidata amma abun shiru, ya yarda 茩addarar yaron nan ce ta 茩addara masa aurenta, amma bayan haka baya ko tunanin sake rayuwa da Sharhasila. Haka ma Mu'az yayi aure shekara 蓷aya kenan da wata 拼ar uwarsa ta wajen mahaifiya, ya rumgumi 茩addara da kuma matarshi suna zaune lafiya, sai dai zancen mance Saleema bai taso ba, dan ita kanta matar ta san da zaman Saleema kuma tana kishi da ita a 蓳oye, dan ranar da ta nuna a zahiri saida ya kusa korata gidansu, wai a kan me zata yi kishi da wacce ma ta manta da shi? Sannan Saleema ita ce silar shiryuwarsa har ya zama mutum da ta gani ya birgeta ta aura, dan haka yanzu ta daina nunawa saidai a yi wasa da dariya har ta nuna masa tunda tana nan ba ta yi aure ba ka je ka aureta mana, sai ya girgiza kai yace "Hallacinta a gareni ya fi 茩arfin na saka mata ta hanyar tilasta mata ko zuri'arta biyan bashina."

Mu'awwaz ma haka shi da Nafissa sun 蓷inke wuri 蓷aya a zahiri, yau lafiya ne gobe ba lafiya, yanzun nan suna shiri amma abu ka蓷an sai ya nuna zarginta yake ko ita ta nuna bata yarda da shi ba, amma a zahiri musamman gaban Gaishata sai Nafissa ta yi sanyi tamkar ba ita ba, amma a ba蓷ini tamkar zasu ci junansu 蓷anyu, a haka har ta 茩ara samun wani cikin ta sake haihuwar mace, kuma har yau Gaishata ba ta 茩aunarta kuma bata 茩aunar yaran, hakanne yasa har yau wutar dake ruruwa a zuciyarta game da Saleema ba ta mutu ba, ta yi ta yi Mu'awwaz ya 茩ara aure ya ce shi fa da 茩uruciyarsa lalurar mata biyu ba zata kasheshi ba, dan haka duk sanda ta kalli Nafissa ko 拼a拼anta saita zageta sannan ta zagi wacce ta zama silar auren.

A shekara ukun nan Papi ya rasu, ga haihuwar Khairat da ita ma da 茩yar Abban Saleema ya barta ta je, yanzu haka wata uku kenan da akayi auren Hameeda wacce kammala jami'a, auren Hameeda bai ma Saleema ciwo ba, saidai ya sa ta zubar da hawaye, dan gaba da gaba dangin Abbansu suke nuna ita fa tayi nauyin 茩afa da har yanzu ba ta yi aure ba, abinda ya sakata zubar da hawaye bai wuce 拼ar uwar mahaifinta data kalleta ba tace "Kinga ba dan Mu'az ya riga *Lukman* fara soyayya da ke ba, ai da na masa hanyar aurenki."

A fakaice suke son nuna mata kamar soyayyar da sukayi da Mu'az da kuma rabuwarsu ne ya kawo mata jinkirin, a ganinsu an sanshi shiyasa kowa ya guje mata saboda ana ganin kamar ragowarsa ce, tayi kuka na 蓷an lokaci sai kuma ta sake mi茩a al'amuranta ga mai kowa mai komai.



*Ahalin Jiji*



Saida ta zauna 茩asa kafin tace "Ina kwana Abba."

Saida ya kawar da kanshi sannan ya amsa da "Lafiya."

Jiki a sanyaye ta mi茩e za ta fita a 蓷akin, da harara Ardiya ta bita ta ta蓳e baki ta ayyana "Za'a tsufa a haka."

Har za ta fita Safiya ta turo Ahmad gaba tace "Je ki da shi ina zuwa."

Dawowa tayi Safiya na kallon fuskarta wacce a yanzu ta saba gani mai tattare da damuwa babu walwala ko 蓷aya, kama hannun Ahmad tayi yana rigimar sai ya je wajen Abbansu ya kar蓳i waya, hannu ya tara masa hakan yasa ta sakeshi ya tafi, 蓷aukarshi yayi ya 蓷ora a cinya Saleema kuma ta 茩arasa fita, da satar kallo ya bita ganin Saleema gabanshi haka na matu茩ar 蓷aga masa hankali, ba wai dan tana da shekara *Ashirin da biyu* bane ba aure, a'a yadda 茩annenta sukayi suka barta ne ya fi damunshi, kuma ita ba aiki ba sannan ba karatu ba, gata ita kuma da manyan 茩asusuwa, hakan yasa a yanzu dai ita da Ardiya da Mahaifiyarta ba ka banbance 拼a da iyayenta, kafa蓷a da kafa蓷a suke.

Kallonsu yayi tare da maida hankalinshi kansu yace "Maganar Hadeeya ce dama, jiya sun zo nan ita da mijinta suna rigima, ita ta dage dole sai ta mori karatunta ta hanyar yin aikin gwamnati, shi kuma ya ce baya bu茩ata, amma za ta iya za蓳ar duk sana'ar da taga zata iya shi zai bata jarin, ta nuna sam bata so, shine na ce su bani lokaci zanyi shawara, ya kuke gani?"

Wani kallo Ardiya ta masa sama da 茩asa cike da ganin ya 茩as茩antasu tace" Yanzu matsalar gidan auren 拼ata ka kasa a farantin gida kowa ya kwashi kasonshi?"

Sai kuma ta kalli Safiya cike da izgili tace" Ka jira ta fara aurar da ta ta 拼ar mana, sannan ne za ta fahimci girman ha茩茩in da Zeid 蓷in ke neman takewa."

Malalacin murmushi Safiya tayi ba tare da ta kalleta ba tace" Kamar dama jira kike a yi magana ki fa蓷i abinda kika fa蓷a, ina ga bani na ce ya nemi shawarata, dan haka za ku iya ji da matsalarku, ban da lokacin wannan hayaniyar."

Yun茩urawa tayi za ta mi茩e yace" Ban gama magana ba, sannan kada wacce ta sake canza mana maudu'i."

Cike da masifa Ardiya tace" Nima ba lokacinku nake da ba, 拼ar da tayi kwantai zan zauna 蓳ata lokacina a kanta? Alhamdulillah 拼a拼ana biyu suna gidan mazajensu kuma sune 茩asa da ita, ita kuma fa? Hahahahaha!"

Ta kece da wata dariya tace" Ita ba matar gida ba, ita ba matar waje ba, ba aikin fari bare na ba茩i sai zaman 蓷ak..."

A 茩ufule da mugun hanzari ya mi茩e tare da yo wa kanta ya 蓷aga hannu kamar zai kifeta da mari, sai kuma ya dakata cak yana kallonta, a hassale yace" Kin ci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login