Showing 156001 words to 159000 words out of 191031 words

Chapter 53 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

68009

ya hanashi tunkararshi dan 蓷akin Allah suke kuma mutane na ta fita ne ta 茩ofofi ukun dake cikin masallacin bayan ta shigowar sarki.

茦aramar wu茩ar da suka ha蓷ata da mummunar gubar da tana ta蓳a mutum sai dai idan Allah ya tsare kawai ya zaro daga aljihun rigar yadinshi ya cireta a cikin gidanta ya nufi soka masa ita a ciki duk da an bashi tabbaci ko ya yane ya tabbatar dai ta yanki jikinshi, da zarar gubar ta shiga jininshi to an gama. Tuni Abdus-samad ya ankara da wannan balagaggen namiji, da salo irin kwarewa ya yi saurin ra蓳e jikinshi hakan yasa hannun mutumin wucewa a banza ya soki iska, kafin ya ankara da ina ya soka wu茩ar Abdus-samad ya ri茩i wuyan hannunshi da mugun 茩arfin da ya saka shi sakin wu茩ar lokaci 蓷aya ya nemi dur茩ushewa har ya saki wani gunjin 茩ara yace "Ahhj! Hannuna..."


Da gudu dogarai sukayo kansu 蓷aya dogarin dake bakin 茩ofa tsaye ya rigasu fita da gudu shima ya shigo yana zaro labceciyar wu茩arshi daga gidanta yana fa蓷in "...





*Alhamdulillah.*
26/06/2022 脿 22:54 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_51_




Da gudu shima ya shigo yana zaro labceciyar wu茩arshi daga gidanta yana fa蓷in "Kai 茩aramin mugu, hattara dai maza bisa kanka."

Da sauri Abdus-samad ya 蓷aga masa hannu alamar ya dakata tare da 茩urawa mutumin idanu wanda tuni dogaran nan suka mishi wata matsa da hannayenshi suka mur蓷e sosai sun hanashi damar ko da numfasawa yadda yake so, sauran mutanen da basu gama fita bane suka dawo suna kallon ikon Allah ana ta salallami, dogarai hu蓷u ne suka zagaye gabanshida bayanshi da kuma gefenshi dama da hauni 蓷aya daga ciki na fa蓷in "Ranka shi da蓷e muje ciki, a barmu da shi zai gane kurensa."

Takawa Abdus-samad ya fara yi sai kuma ya sake kallon mutumin, girgiza kai yayi a ranshi yana mamakin yadda ma mutane zasuyi wannan rashin hankalin, to an fa蓷a musu haka kawai mutum ke haye kujerar ya shiga baccin asara? Ko kuma an fa蓷a musu suma kamar su 蓷in malamai da bokaye suke bibiya ne? Lallai idan haka suke tunani sun yi kuskure, dan kuwa yau zai nuna musu banbancinshi da su na nesa ne ba kusa ba, yau za'a yi ta ta 茩are a gidan nan ya nunawa kow ya fa san zaman da yake da mutune, ai ba mahaukaci bane shi da zai rasa gane mai kamalta sonsa dan Allah, kamar yadda shi ba makaho bane yana gane dariyar da ta fito daga zuciya 蓷aya da kuma wacce ta fito dan a nuna masa kawai an yi.

Zai iya cewa ya jima bai yi saurin da yayi a yanzun ba da yake hanyar shigewa fadarsa tun da aka na蓷a masa rawanin nan idan ka cire gudu da yake yi a filin dawakin da ke bayan gidan shi ma ba kullum ba, tunda suka shiga fadar ta hargitse ana ta surutai 茩asa 茩asa kowa na fa蓷in albarkacin bakinshi. Daga waje kuma mutane ne ke ta cika aikinsu ta hanyar bayar da ba'asin abinda ya faru, wasu sun gani kuma suna fa蓷a yadda ya kasance, yayin da wasu ji ne sukayi daga sama su ma suke 茩arawa a kan nasu, dan kuwa wasu har sun fara fa蓷in sarkin nan ashe 蓷an bala'i ne kuma 蓷an tauri, an soke shi da wu茩a amma bai ji ba kamar a jikin 茩arfi aka soka.

Bai zauna kan kujerar ba yana tsaye su kuma dogarai da sauran mutanen fada kawunansu na 茩asa dan ba zasu mi茩e tsaye ba idan ba tafiya ne zai yi ba sai dogari 蓷aya kawai dake bayanshi da bulala a hannu.

Kitir! Kitir da 茩arfi dogaran suka shigo da mutumin nan dake ta son ya 茩waci kanshi ya tsare sai jajaye ido yake yana fa蓷in "Ku sakeni."

Basu kula da tsiyarsa ba saida suka dur茩usar da shi da wata gandareriyar bulala a gabanshi ta hanyar labta masa ita a bayanshi sai da ya zabura, ja baya yayi kas蓷an yana kallon mutumin da shi ma a lokacin ya 蓷aga kai ya kalleshi, duk da fuskar Abdus-samad a rufe take amma sai ya ji kwarjini da haibarsa sun cika masa idanu, da sauri ya sadda kai yana ha蓷e hannaye alamar ro茩o yace "Ranka shi da蓷e kai min rai, ka min afuwa na tuba ba zan 茩ara ba, ka yafe min ranka shi da蓷e."

Da wani kakkausan kallo ya dubeshi zuciyarshi na tunzurashi kan ya wanka masa marin da ba shi ba sake ji na har abada, amma kuma yana tausar kanshi kar yayi abinda bai dace ba tun yanzu a fara kiransa da marar adalci.

茒aga kanshi yayi sama cike da bada umarni yace "Ku bamu waje dukanku."

Duk rusunawa suka sake yi sai dogari 蓷aya da yace "Allah taimaki sarkina, sarki mai adalci da ha茩uri, anya kuwa zamu iya barinku kai da shi?"

Da yanayin fara hassala yace "Ku tafi na ce."

Jikinshi ne ya 茩ara 蓷aukan rawa yana ja baya daga zaunen da yake yace "Allah taimaki sarki mai adalci, sarki mai ha茩uri da yafiya, kai min rai ranka shi da蓷e na tuba, Allah ya huci zuciyarka."

Duk ficewa sukayi har da 蓷angaladima daya fita a 茩arshe yana waiwayen mutumin da fatan Allah ya rufa masa asiri, saida suka fice gaba蓷ayansu suka rufo 茩ofar sannan ya dubi mutumin da kanshi ke 茩asa sai zufa ke ta tsatsafo masa tamkar zaiyi kwance a zaman tsabar rusuna kai.

Sandar dake hannunshi wacce aka ma kwalliya da jan abu tamkar na alkyabbar dake da ratsin ja amma fara ce tas tamkar dakakkiyar shaddarsa, ajeta yayi kan kujerarshi ta zama, a nutse ya fara warware rawanin daya ma mutumin nan shamaki da ganin fuskarshi, saida ya cireshi gaba蓷aya shi ma ya aje tare da hular, a nutse ya tattaro babbar rigarshi ita ma ya cireta ta sama ya aje gefe, a hankali ya taka gaban mutumin yayi tsugunno irin na maza yasa hannu ya tallabo ha蓳arshi da bata da maraba da ta mace tsabar rashin gashin da zai nuna namiji ne.

Har ya kalli tsakiyar idanunshi, amma sai ya ji tamkar zai mutu saboda razana da firgicin ganin sarkin a haka wanda ya tabbata ba dan yana son kasheshi ba da har ya mutu ba lallai ya san kamanninsa ba, duk da ya 茩ara sunkuyar da kanshi kuma idanunshi sun 茩i kallonshi, a haka da yanayin kaushi sosai yace "Wa ya turoka?"

Gumtse bakinshi yayi ya rintse idanu a 茩asan ranshi yana ta karanta "Hasbunallahu wa ni'imal wakil."

Jin shiru bai amsa masa ba yasa ya saki ha蓳arshi yana murza zoben dake hannunshi na azurfa yace "Ba niyyata bane na kashe anan, ka san me tunanina ya ke fa蓷amin a kan ka?"

Ba tare da ya bu蓷a idanunshi ba ya girgiza kai yace "Ranka shi da蓷e na tuba."

Wani lalataccen murmushi yayi yace "So nake mu daku, mu daku ni da kai ko za ku san ni ba sa'anku bane..."

Numfashi ya sauke tare da mi茩ewa tsaye yana 蓷an taku gefe da gefenshi yace "Sihiri gaskiya ne, kuma ya kama masoyin Allah ma fiyayyen halitta bare kuma ni, amma kuyi tunanin zaku cimmin ta wannan fagen... Sttttttta! Stttttta! Stttttta!" Ya dinga ta蓷a harshenshi kafin a zabure ya sake yowa kanshi da kakkausan murya yace "Kai na ke sauraro kafin ka sa na canza tunanina a kan ka."

茦ara rusunawa yayi tamkar zai fashe da kuka yace "Ka gafarceni ranka shi da蓷e, zan fa蓷a maka..."

Rumgume hannaye yayi ya sake zuba mishi idanu alamar yana saurarenshi, cikin rawar baki da tsananin tsoron wannan bala'i daya baibayeshi gaba da baya, to fa wannan shine *gaba kura baya sayaki*, a rikice ya bu蓷a bakinshi da 茩yar yace" *茒angaladima* ne da kuma *shamaki*."

Sam bai yi wani mamaki da jin haka ba, dan shi ya jima da sanin 蓷angaladima ba sonshi yake ba, shamakin ma ne dai ya 蓷an ji mamaki dan bai yi tsammanin haka daga gareshi ba, ta蓳e baki yayi yace" Nawa suka biyaka?"

A ladabce yana rera kuka yace" Yalla蓳ai ba su bani komai ba, sun dai yi min al茩awarin ku蓷i ne masu yawa idan na kammala aikin."

Ri茩e ha蓳a yayi da mamaki yace" Zo nan." Jiki na kakkarwa ya tashi tsaye sai dai ba mi茩ewa gaba蓷aya ba ya matso, a da茩ile yace" 茒ago min kanka."

Yana 蓷aga kanshi ya ware hannunshi sai kuwa ya kasheshi da mahaukacin marin da ya saka shi fa蓷uwa ruf da ciki ya saki wata guguwar 茩ara yana dafe kuncinshi.

Tun kafin ya tashi zaune ya sake tsugunnawa a gabanshi yace" Saboda shashasha ne kai shiyasa na mareka."

Yana gama fa蓷in haka ya juya a sukwane ya 蓷auki kayanshi ya shiga maidawa, saida ya gama tsaf sannan ya isa bakin 茩ofar ya mur蓷a da niyyar fita, sai kuma ya ji hayaniyar dake 蓷an tashi sama sama ga kuma muryar 蓷ab-baka dake sake 蓷aga murya yana fa蓷in" Gyara kimtsi marasa kunya, a fadar sarkin mara蓷awa kuke, ku mana shiru ko jikinku ya gaya muku, fada ba wurin wasan yara bane."

A hankali ya dawo da baya yayin da 茩ofar daya bu蓷e ya barta a hakanan, da sauri dogarin dake jikin 茩ofar ya shigo yana sauke dubanshi kan mutumin nan dake kwance yashe dafe da kanshi sai juyi yake, wani murmushi yayi a ranshi ya ayyana" Mai martaba kenan, ya buga tsiyar."

Sai kuma ya rusuna yana kallon Abdus-samad dake shirin zama kan kujerarshi, da gudu ya 茩arasa yana baza babbar rigarshi yana kallon mitumin dake kwance shi hankalinshi da lissafinshi ma ba'a nan yake ba amma wai a haka yake fa蓷in" 茦arya kake asararren banza, ganin zaman sarkina ya fi 茩arfin shashashan makashi irinka."

Wannan maganar da yayi ce ta fargar da sauran fadawan yasa suka fara shigowa da nutsuwa inda 蓷an-baka ya dur茩usa gabanshi yana fa蓷in" Ina fata mai martaba na cikin 茩oshin lafiya."

A ma茩oshi kawai ya amsa da" Umm!" Kirari ne suka kwasa dogaran da sauran fadawan dake cikin fadar kuma dukansu addu'ar 茩arin lafiya da 蓷orashi akan magauta ne suke, cikin sanyayyan murya ya kalli mutumin da ke 茩o茩arin tashi zaune yace" A kaishi gidan horo, zan waiwaye shi daga baya."

"Angama sarkina, 蓷an sarki jikan sarki, sarki mai adalci, Allah ya ja zamaninka." Dogarin ya fa蓷a yana nufa wajen mutumin, wata wawuyar 蓷auka ya wa mutumin da har yanzu ba ya hayyacinshi ya sa蓳ashi a kafa蓷a tamkar ya 蓷auki buhun flawa ya fice da shi. 茒an-baka ne ya rusuna yace" Ranka shi da蓷e Allah ya taimakeka, akwai mutane a waje da aka zo da su yanzu."

A ta茩aice kawai yace" A kan me?"

Cikin ladabi 蓷an-bakan yace" Allah taimaki sarkina, game da sallar mata da aka gudanar yau ne, dandazon 拼an mata da samari sun yi shagalin rashin kunya a gidan rawa dake can hanyar fita gari, an yi ka蓷e-ka蓷e da shaye-shaye a wurin, shine fa蓷a ya 蓳arke tsakanin wasu mata har ta kai ga mazan ma sun shiga saboda kowane na son kare kimar budurwarshi, hakan ya jawo a ka ji ciwo da kuma lalata dukiya, dan har sai da suka dinga lalata komai dake wurin da kuma fasa gilasai na motocinsu..."

茦ara rusunawa yayi yace" Jami'ai dake ta wajen saboda dama ana samun irin haka sune suka kai 蓷auki a wurin, to shine Insoecteur 蓷in ofishin ya ce a zo da su gabanka duba da har da masu ka蓷e-ka蓷en nan da ka hana fa蓷an ya ritsa da su, Allah taimaki sarkina, Allah 茩ara lafiya da nisan kwana."

Lumshe idanu ya yi a daidai lokacin ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya, abu 蓷aya ya zo mishi a kai lokacin shine *Saleema*, ina ma za su bashi dama ya je ya ganta ya rumgumeta a jikinshi ya ji 蓷umin jikinta da 茩amshin dake tare da ita? Hakan zai sama mishi nutsuwa ba ka蓷an ba, kalamanta da murmushinta ka蓷ai za su sama mishi nutsuwa a wannan halin da yake ciki, dan gaskiya kanshi ya fara 蓷aukan zafi hutu yake bu茩ata, a hakan ma fa ba shikenan ba, dan jiya ma akwai 茩arar da wata matar ta kawo amma kuma sai ta fashe da kuka ta kasa fa蓷in abinda mijin ke mata, ita bu茩atarta kawai a sa ya saketa ta gaji da zama da shi, daga 茩arshe shine liman ya bashi shawara a ha蓷ata da mata sai a ji me ye matsalar, dan ba zasu iya 蓷aukar mataki akan abinda basu sani ba, yau za ta dawo ita ma dan ya bayar da umarnin a kaita cikin gida wajen gimbiya Saleema.

Ya fi minti 蓷aya kafin ya bayar da umarnin a shigo da su, kafin su shigo ne liman dake kusanshi cikin ra蓷a yace "Allah taimaki mai martaba, na ce ko za ka shiga ka huta ne, sai mu ji da matsalar."

A hankali ya fara girgiza kai yana sake lumshe idanu sannan yace "Barsu."

A daddafe suka fara shigowa fadar kowa kanshi 茩asa kamar yanda 蓷an-baka ya umarcesu, a tsakiyar carpet 蓷in suka zauna kowane kanshi a 茩asa, su tara ne mata hu蓷u maza biyar. Idanu ya zuba musu yana kallon shigar mata wanda uku ankon atamfa ne iri 蓷aya sai 蓷ayar dake sanye da riga da wando, girgiza kai yayi dan biyu daga ciki ko 蓷an kwali babu a kansu sai yanayinsu da ya yi bici-bici daga kawunansu da suka sha gashin dokin an yamutseshi zuwa kayansu da suka fara yayyagewa.

Kan mazan ya maida dubanshi da suke da shiga ta kamala da fuska ta salihai a sanyaye ya cira la蓳蓳anshi da 茩yar yace "Me ya faru?"

Da sauri Sharhasila da ita ta fara tayar da hatsaniyar ta 蓷ago tana fa蓷in "Wannan yarinyar ce ta..."

A tsawace 蓷an-baka yace "Shiru yarinya, ki yi magana da girmamawa, gaban sarki uban talakawa kike."

Waigawa tayi ta kalleshi ta yatsina baki kafin ta sake kallon Abdus-samad tace "Yall..."

Wannan gundulemiyar bulalar dake hannun 蓷an-baka ya tsala mata a baya wanda saukar bulalar yasa ta cirawa daga zaunen da take ta zura hannunta ta baya tace "Wayyo Mamaaa."

Sai kuma ta koma zaune dangalgal idanunta na ciccikowa da hawaye tana sauraren 蓷an-baka dake fa蓷in "Kanki 茩asa 拼ar matsiyata da baki gaji tarbiya ba, sarki ba abokin wasan ubanki bane."

Sadda kanta tayi tana jan majina dan bulalar ta shigeta da kyau har fitsari ta ji ya 蓷an zubo mata dan ba ta yi tsammanin jin hakan ba, *Zeid* da shima yana cikin tawagar wanda rabon ayi ne ya a shi kar蓳an gayyatar budurwar tashi na wannan wasa da za'a yi 蓷an-baka ya kalla ya nunashi da bulalar yace "Kai yi ma sarkin sarakuna bayanin me ya faru."

Saida Zeid ya kalli bulalar ya gyara zamanshi yana addu'ar ya tashi wurin nan ba tare da an zuba nutsu ita ba shima sannan ya sadda kanshi ya nutsu sosai ya fara magana "Ranka shi da蓷e wannan duk ita ce silar komai..."

Ya fa蓷a yana nuna Sharhasila dake gabanshi ka蓷an sannan ya nuna wacce ke gefenshi sanye da dogon wando yace "Daga wannan 蓷in ta na mata maganar tsohon mijinta, dan ta ce bai cika mata al茩awari na 蓷inkinta da ta bashi ba, shine ita wannan sai ta 蓷auka da zafi ta fara zaginta, kafin ka ce kwabo suka fara fa蓷a na dambe, to daga na shiga zan rabasu sai wa蓷annan biyun..."

Ya nuna sauran 拼an matan yace" Shine suka dira a kanmu wai zamu mata taran dangi, kawai dai abu ya kwa蓳e wannan ma saurayin 蓷aya daga cikinsu ne ya shiga fa蓷an, shine dai nan aka yi ta hatsaniya a wurin har aka kamamu."

茒aya namijin da yake ya san me sarki ke nufi da sauri ya 茩ara sadda kanshi yace" Allah ya huci zuciyar sarki mai adalci, kuskure ne kuma ba za'a sake maimaitawa in sha Allah."

Shiru ne ya ratsa fadar inda Abdus-samad ke ci gaba da kallonsu yana nazarin lamarin kafin daga bisani cikin tattausan murya tamkar gajiyayye yace" A garin namu? Kwanciyar hankalin namu kuke son ruguza mana? Fa蓷a har da ji wa juna rauni akan maganar tela?"

Shirun da yayi yasa 蓷an-baka dake tsaye yace" Allah 茩ara lafiya sarkin sarakuna."

Numfasawa ya sake yi ya kalli 蓷an-baka yace" A ajiye min su gidan horo, akwai bu茩atar su shiga hankalinsu."

"Angama ranka shi da蓷e, Allah ya 茩ara lafiya da nisan kwana." Ya fa蓷a yana korasu da bulalar yace "Ku tashi muje, maza..." Haka suka fice daga fadar kafin yayi yun茩urin tashi dogarai biyu suka rufeshi da rigunansu kafin ya mi茩e.


*Tabbas* shirun da yayi game da lamarin mutumin da ya farmakeshi shi ya fi komai 蓷agawa wanda lamarin nan ya shafa, shi bai nuna ya ma san da komai ba kuma ya sa an kai mutumin gidan horo wanda hakan yasa suke ganin da ya sani tabbas da ba anan zai ajiye shi ba, dan shima kamar sauran akan fito da shi yayi aiyuka tare da sauran masu laifi. Sosai hankalinta ke 茩ara tashi take azalzalar 蓷angaladima da ya kutsa ya gano musu me ke faruwa, dan tashin hankali neman kasheta yake daga tsaye, ta ko ina faduwa take dalilin yarinyar nan da ta zo gidan. Ga su Sharhasila ma da har yanzu suke nan ta jigata ta kuma fusata matu茩a, ita bata ta蓳a fa蓷a ma irin wannan ba, dan wannan 蓷in ita ce a ci ci ma uwa sosai sannan gashi yarinyar ta yi ikrarin idan ta so ma sai ta yi soyayya da Huzeifan ta ga ta tsiyarta, hakan na hassalata sosai musamman idan suka ha蓷a idanu da ita sai su harari juna, ba damar su sake caskalewa wani ba茩in dogari na kula da su da 茩atuwar bulalar da har yau in ta tunata sai ta ji tana neman zabura ita 蓷aya.



_______________



Zazzaro idanu sukayi suna 茩ara suban surukan nasu da kyau, Alhaji Yusuf ne yayi 茩arfin halin fa蓷in "Kwana hu蓷u yau? Kuma shine ba'a fa蓷a ba sai yanzu."

Kukan da dattijuwar ke yi ne yasa mahaifin Zeid din kallonta da yanayin jin haushi yace "Dan Allah ki mana shiru muyi magana, ya zakiyi sakaci da tarbiyarsa kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login