Showing 84001 words to 87000 words out of 191031 words

Chapter 29 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

68005

aka ce *ni ce* zan biya wannan bashin da ka 蓷auka? Wane hali za ka shiga idan aka ce *拼armu* da ba ta san hawa ba bare sauka ce za ta biya kuskuren mahaifinta na baya? Dole dai zamu biyashi, inma ta da蓷in rai ko ta fin 茩arfi..."

Fashewa tayi da kuka mai tsuma zuciya matu茩a ta dur茩ushe tare da ha蓷e hannayenta alamar ro茩o tace" Dan Allah na ro茩eka ka dakata, ka daina kallon 拼ar kowa da idon rashin 蓷a'a, na ji zan aureka a haka amma dan Allah ka daina."

茒agowa tayi ta nuna kanta ta hanyar 蓷ora tafin hannunta kan 茩irjinta tace" Na ji ni zan biya bashin, zan biya amma ba 拼a拼anmu, dan Allah ka dakata haka."

"Ahhhhhhhh!" Ta saki 茩arasa sakamakon ganin Mu'az ya timi a 茩asa, a haukace ta rarrafa ta matsa kusanshi tana kallonshi kwance tamkar baya da rai, a gigice ta sake furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un, Abba, Abba..."

Da gudu ta mi茩e ta nufi hanyar falon Abbansu, karo suka ci dan kiran da take masa ne ya sa shi fitowa a ru蓷e, a gigice ta shiga nuna masa inda ta baroshi tana fa蓷in "Abba Yaya Mu'az ne, Yaya Mu'az ya fa蓷i, ina ga fa suma yayi."

Da gudu gudu ya ra蓳ata ya wuce yana fa蓷in "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Me ya sameshi to? Dama bashi da lafiya ne?"

Da gudu ta biyo bayanshi, suna zuwa yanda ta barshi haka ta sameshi, jijjigashi ya fara yi amma shiru, 茩walawa mai gadi kira yayi da gudu ya 茩araso, ruwa da tunda ta 蓷auko ta saki 茩asa ya dauko aka shafa mishi, saida aka shafa sau uku yayi wani 茩a茩茩arfan numfashi, a hankali ya fara bu蓷a idanunshi har ya fara kallonsu 蓷aya bayan 蓷aya.

Murmushin dake kan fuskarta ya 茩ara dubawa, sai kuma ya lumshe idanu yana sauraro maganganunta a kanshi, inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!!!

Da sauri ya yun茩ura ya tashi zaune yana sadda kanshi 茩asa, 茩o茩arin mi茩ewa yayi Abba ya ri茩eshi yace "Zauna, tayiwu jiri ne ya kwasheka fa."

Girgiza kai yayi a hankali yace "Abba zan je gida, bana jin da蓷i ne."

Mi茩ewa yayi tsaye ya kamashi yace "Muje to, sai na ajeka da kaina."

Girgiza kai yayi yace "A'a Abba da ka..." 茒aga masa hannu yayi yace "Muje kawai."

Makulin motar Mu'az 蓷in ya kar蓳a ya nufi motar, Saleema dake binsu a baya kallon Mu'az 蓷in tayi cike da damuwa tace "Yaya Mu'az kana lafiya? Me yake maka ciwo? Ku je asibiti mana."

A kunyace ya girgiza mata kai kawai amma bai yarda sun ha蓷a ido ba, har ya shiga motar mahaifinta ya ja shi bai kalleta ba, hakan bai dameta ba a ganinta ciwon da ya sumar da shi ne, haka ta juyo ta dawo gidan ba tare da iyayensu matan sun san me ya faru na dan kowace na 蓷akinta, idan ana falo ne dama ake iya jin abinda ke faruwa waje shima idan bai yi nisa ba.

Ko da suka isa gidan a galabaice ya shiga dan wani mugun ciwon kai ne ya rufeshi ga kuma ciwon da jikinshi ya 蓷auka na fa蓷uwar da ya yi ba tare da ya shirya ba, da 茩yar sukayi sallama da Abban Saleema ya shiga ciki, bai san ta ya ya koma na shi gidan ba dan bai jira ganin tafiyarsa ba. Kai tsaye 蓷akinshi ya wuce, Ummee da ta ga shigarshi ne ta sanarwa da Hajia Rabi.

A 蓷an 茩an茩anin lokaci hankalin kowa ya dawo kan Mu'az, har Mu'awwaz da a lokacin yake 蓷aki ya balbale Nafissa da masifa kan ba zata 茩ara ri茩e waya ba, dan shi sam hankalinshi baya kwantawa da duk wani motsinta, fitowa yayi shima ya shiga 蓷akin na Mu'az da kowa ke can ana ta fama yi masa sannu, sai Alhaji Auwal daya shigo bayan kiran da Alhaji Yusuf 蓷in ya masa ya fa蓷a masa abinda ya faru a gidan.

Idanunshi a rufe ya laluba yana son kama hannun mahaifiyarshi yana fa蓷in "Mama, Mama kina ina?"

Da sauri ta ri茩o hannayenshi tace "Gani, gani Mu'az, me kake so?"

A jigace yace "Bacci, bacci nake so nayi Mama dan na farka a mummunan mafarkin nan."

Cike da tausayawa da tunanin abinda ya sameshi haka tace "Mu'az ba mafarki kake yi ba, ka bu蓷a idanunka ka fa蓷a min me ya faru?"

Alhaji Auwal ne ya dafa kafa蓷arshi yace "Abokina, me ye matsalar?"

A hankali numfashinshi ya fara sauyawa alamar bacci na son 蓷aukarshi, dan haka ba wanda ya ce komai har saida suka tabbatar baccin ya 蓷aukeshi, cike da damuwa Alhaji Auwal yace "Me yake damunshi? Kin ji fa Alhaji Yusuf ne ya dawo dashi gidan nan."

Duk kallonshi sukayi kafin Hajia Rabi tace "To me ya sameshi?"

Ba tare da tauna harshenta ba Gaishata tace "Wata茩ila sihirin da mayyar nan ta mishi ne ya sakeshi."

A tare kowa dake wurin suka kalleta, da mamaki da kuma yanayi na 蓳acin rai Alhaji yace "Kamar ya? Kina lafiya kuwa?"

Ta蓳e baki tayi ta 蓷auke kanta ta mayar kan Nafissa da shigowarta kenan da yanayi na tashin hankali jin an ce Mu'az baya da lafiya, cike da 茩an茩antawa da wula茩anci ta yatsina fuskarta tana kallon Nafissa tace "Malama lafiyar shigo mana nan?"

Sai kuma ta nuna mata 茩ofa a sanyaye tace "Dallah fice a nan kinji."

Jiki a sanyaye Nafissa ta juya za ta fita, kallonta Hajia Rabi tayi tace "Ya za ki yi haka kema? Ita ma yanzu ai 拼ar gida ce."

茒auke kai tayi dan ba za ta yarda ta fa蓷a mata maganar da tayi kama da rashin kunya ba a gaban Alhaji, 茩arasa fita Nafissa tayi ba tare da hakan ya dameta ba, dan in da sabo ta saba, a kwanakin nan da tayi matsayin suruka a gidan, babu wani abu da mahaifiyar mijinta ta mata da zai nuna mata za ta so ta, haka shi ma mijin abinda take fuskanta kenan a wajenshi, tsangwama, duka, hantara da kyara ga wula茩anci.

Saida ta fita ya kalli Mu'awwaz da ke tsaye hannayenshi har蓷e yace "Bi bayan matarka."

Saida ya kalli mahaifin nashi ya wani jijjiga kai irin an takurashi fa kafin ya juya ya fita da tunanin a kan Nafissa zai huce. Yana fita ya kalleta da yanayin zafi da garga蓷i yace "Kinga Gaishata, ina rabaki da shiga shirgin yarinyar nan, ita fa matar 蓷anki ce, ta ya zaki siyawa kanki raini a wurinta? Tunda kin ce ke ba da sonki aka aureta ba kuma ba kya 茩aunarta, to ki zuba mata idanu mana ki kallesu, a ganinki dan kina hore masa a kunne a kanta bayn sun ke蓳e zai zuba mata idanu ne? Ke yake mayarwa shashasha wallahi."


Bata kulashi ba dan gaskiya bata san wula茩ancin nan da yake mata yanzu, ta kula ba sonta yake ba yanzu sai dai burin tozartata a gaban al'umma, dan haka da ya ga bata tankashi ba sai ya fice a 蓷akin ya barsu, Hajia Rabi ma da matsalar 蓷anta ce a gabanta da sauri ta bi bayanshi dan 茩arasa jin abinda ya sameshi a can 蓷in.


*12:44* na dare ya farka da ambaton Allah a bakinshi, idanunshi da jikinshi sunyi mugun nauyi, da 茩yar ya tashi zaune yana murza 茩dyarshi da ta bugu sosai, lumshe idanu ya sake yi yana tuna abinda ya faru, tun daga kalamanta na farko ya dinga tunawa har kalominta da suka matu茩ar tsayar da bugun zuciyarshi saboda tashin hankali da firgicin sababi, bai ta蓳a jin 蓷imauta ba irin ta yau, bai ta蓳a fuskantar halin ha'ula'i na rayuwa ba sai jiya, maganganun nan na Saleema na 茩arshe da ta ce _"Na ji zan biya bashin, zan biya amma ba 拼a拼anmu ba, dan Allah ka dakata haka."_ Sun matu茩ar gigita tunaninshi.

Jawo hannunshi yayi dake kan 茩eyarshi har ya sauko kan dokin wuyanshi, mugun nauyin da jikinshi yayi ne yasa shi sake komawa ya kwanta yana kallon sama, maganganun sosai suke masa yawo a kai, hakan yasa shi saka duka hannayenshi biyu ya dake kunnuwanshi yana rintse idanu sosai, ya jima a wannan yanayin har hawaye suka fara wanke masa kyakyawar fuskarsa, ba abinda yake iya furtawa sai "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Hasbunallahu wani'imal wakil!"

Su yake maimaitawa har saida dare ya sake tsalawa, kukan da ya ci idanu a rufe ne ya jawo bacci ya sake figarshi ba tare da ya shiga ba.


Ko awa 蓷aya baiyi ba a baccin nan ya farka a mugun tsorace tare da sakin 茩ara, sai kuma yaui saurin kama bakinshi ganin lallai abinda ya gani a bacci ne ya ganshi ba'a zahiri ba, sam mantawa yayi da ciwon da jikinshi ke masa, firgigit ya sauko daga kan gadon duk ya rikice ya kalli kanshi a madubi yana duddduba jikinshi, sai kuma ya kalli fuskarshi, lallai abinda ka kwanta da tunaninshi ya kan iya zuwa maka a mafarki, gashi 蓷an gajeran baccinshi duk ya dameshi da munanan mafarkai. Juyawa yayi da sauri ya fita 蓷akin ba tare da ya duba lokaci ba bare ya san 茩arfe nawa, saida ya fito falon daga yadda ya ga shiru ya tabbatar dare ya tsala, sai dai masifar da yake ciki ba zata barshi yayi ha茩urin zuwa safe ba.

茒akin mahifiyarshi ya 茩arasa yana bubbugawa, ya jima a tsaye kafin ya ji daga ciki tace "Waye?"

"Mu'az ne, ni ne Mama." Ya fa蓷a a 茩agauce, da mamaki ta fara kiciniyar bu蓷e 茩ofar tana fa蓷in "Mu'az, lafiya yanzu cikin dare?"

Tana bu蓷ewa ta kalleshi sosai tace "Jikin ne ya motsa?"

Kama hannunta yayi ya maida ita cikin 蓷akin hankali tashe tya zaunar da ita bakin gado, kallonshi take da yanayi na tsoro da mamaki, ba tarz daya dami da kallon da take masa ba yace "Mama, tambayarki nake so na yi, dan Allah Mama ki bani amsa karki 蓳oye min komai."

Girgiza masa kai tayi tace "Tambaya kuma Mu'az? Me zai hana ka bari har da safe to?"

A ru蓷e yace "A'a Mama ba zai yiwu ba, Mama rayuwata tana cikin garari wallahi, idan baki bani amsar nan ba zan kasa samun nutsuwa ne."

Irin kallo na tsanake ta mishi sannan tace "Ina jinka."

茒aya hannun nata ya kamo yana ta murzawa yace "Mama, da gaske ne zina bashi ce? Idan ka yi da 拼a拼an wasu sai an yi da na ka kaima?"

茦an茩ance idanu tayi alamar mamaki sai kuma tace "Me yasa ka tambaya Mu'az?"

Girgiza kai yayi da alamar rashin gaskiya yace "Ba komai, kawai na tambaya ne."

Numfashi ta sauke tana kallon fuskarshi da kallo na tuhuma kafin tace "Haka dai aka cewa, kuma a yadda lamarin ke wakana, hakane, bashi ce."

Da sauri ya saki hannayenta ya dafe goshinshi yace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!"

Zunbur ya mi茩e tsaye ba tare da kuma waiwaye ba ya fice a falon, har mi茩ewa tayi tana kiran sunanshi amma bai ko juyo ba yadda ka san ma ba dashi take ba, yana fita 茩ofar falon ya bu蓷e bai zame ko ina ba sai 蓳angaren Papi, dake dattijon a yanzu ba wani abu daya rage masa da ke masa da蓷i face yayi tsaye a cikin dare sa'ilin da kowa ke bacci shi yana ganawa da ubangiji, Mu'az na buga 茩ofar sau 蓷aya ya ji kuma ya salamce dan tunanin farko da ya zo mishi shine wani ba lafiya, saidai yana zuwa bai bu蓷e ba kai tsaye saida ya fara tambayar waye? Da sauri ya bu蓷e jin muryar Mu'az a yanayin da bai ta蓳a ji ba tunda yake a rayuwa.


Kallon juna suke kamar wa蓷anda suka rasa bakunan magana ko yaren da zasu fahimci junansu da shi, a karon farko Papi ya numfasa yace "Ina jinka?"

Gyara zama Mu'az yayi idanunshi a kakkafe kan dattijon sunyi jajir ga 茩wala data cikasu yace "Papi, da gaske zina bashi ce?"

Tar! Tar! Ya kuma dasa mishi idanu yana kallo, ya 蓷auki kusan minti biyu a haka kafin ya saddta kanshi 茩asa ya ci gaba da jan carbin hannunshi, a 茩alla sai da ya ja kusan rabin zagaye na talatin da uku kafin ya sake 蓷agowa ya kalleshi, cikin dakakkiyar murya yace "Hakane, lafiya?"

Jiki a sanyaye ya tashi tsaye yana kallon gaba蓷aya 蓷akin, sai kuma ya dur茩ushe 茩asa ya rarrafa ya matsa kusan Papi ya kama 茩afafunshi, 蓷ora goshinshi yayi a kan gwiwar Papi ya fashe da kukan da gabadaya daga zuciyarshi ya fito, cikin kukan mai tsuma zuciya da saka zuciyar mai sauraro karyewa shima ya fashe da kuka yace "Papi na ha茩ura, na ha茩ura da ita har abada, ba zan zama silar lalacewar rayuwarta ba, Papi idan na bari ita ko zuri'arta wannan fantin ya shafesu, ban zama adali ba, sannan na zama mai saka alkairi da sharri, Papi ka fa蓷a musu na ha茩ura, wallahi na barta saboda Allahana."

Lumshe idanu Papi yayi ya ja wani dogon numfashi, wata茩ila wannan shine dalilin tsananta bugawar 茩irjinshi tun safiyar yau, tunda Mu'az 蓷in ya tambayeshi kan zina ya san akwai wani abu a 茩asa, dan haka bai yi mamaki ba, saidai jin ya ce ya ha茩ura ne yasa shi dafa kafa蓷arshi yace "Wacece ka ha茩ura da ita? Ban gane ba."

茒agowa yayi ya kalleshi yace "Papi Saleema, na ha茩ura da son aurenta, ba zan gyara kaina sannan ita na cuta mata ba, Papi kai ma ka sani tsakani da Allah ban cancanci Saleema ba, sam ban dace da ita ba."

Girgiza masa kai yayi yace "Kada ka yi saurin yanke hukunci, ka tuba ga Allah a kurakurenka na baya, Allah mai gafara ne kuma mai jin 茩ai, sannan Saleema shiriya ce a gareka, kada ka bari wannan damar ta wuceka."

Cike da damuwa da shashe茩ar kuka yace "Papi shine matsalar ai, ta ya ita tana anfanata ta kowane fanni, ni na rasa da me zan saka mata sai na saka zuciyarta ta 蓷an蓷ani amon zina, Papi ka kusan me ta fa蓷a min yyyyau..."

Ya 茩arashe da sake fashewa da kuka, bubbuga 茩irjinshi ya shiga yi yana fa蓷in" Papi Saleema fa ke cexa ita ta yarda za ta biya bashin dana 蓷auka, Papi ta ya zan yarda haka ta faru? Saleema!"

Sake 蓷ora kanshi yayi a 茩afarshi yana kuka, a tausashe Papi ya sake cewa" Kar kayi haka Mu'az, Saleema alkairi ce gareka da gidan nan baki 蓷aya, idan ka fasa aurenta ba lallai ka samu mai nagarta kamar ta ba."

Da sauri ya 蓷ago yace" Dama kuma hakane ya dace da ni, Papi ban san fa adadin matan da na ga tsiraicinsu ba, yanzu da Saleema ta kwatanta kanta da biyan bashin wautata, sai na ji ina ma ba'a haifeni ba, Papi da nayi wani mafarki a yanzu a gaban idanuna wasu na 茩o茩arin shiga gonata, Papi sai na ji ta ya zan rayu idan haka ta faru?"

茒ago kai yayi suka ha蓷a idanu yace" Papi, idan wani ya keta min haddin Saleema ko da a bayan idona mutuwa zanyi, wallahi zuciyata ce za ta buga na mutu, idan kuma a kan 拼armu wannan masifar ta sauka, to fa ganin Saleema a cikin halin damuwa, to shi zai fi zama hukunci mafi muni a gareni, dan zan dinga mutuwa ne a bayan kowane sakan 蓷aya saboda ba茩in ciki, ka ga kenan Papi idan haka ta faru da me na 茩aru Saleema? *Auren biya min bashina*? Ko kuma *haifa min 拼ar da za ta biya*?"

A haukace, a gigice, hankali tashe Papi ya kifa nashi kan a kan Mu'az shima ya fashe da kuka yana fa蓷in" Ba laifinku bane Mu'az, kuma bashi kuka biya wa Kakanku..."

A gigice Mu'az ya 蓷ago da mugun 茩arfi duk da kuwa Papi na jikinshi ne, da yanayi yanayin tsoro da kuma rashin ganewa ya dinga kallonshi, kanshi na sadde ua dinga jinjinawa yana share hawaye yace" Mahaifina ya yi rashin ji tun da 茩uruciyarsa, ina 茩aramin yaro a lokacin ban san komai game da abinda yake aikatawa ba, saidai a 茩auyenmu na kan fuskanci tsangwama da zun蓷e har ma da habaici na mutane cewa ni ne 蓷an Bureima, a lokacin ban san me yasa aka wareni ni ka蓷ai ake kirana da 蓷an Buerima, saidai a ganina dan ni ka蓷ai ya haifa kuma yana sona, saida na 茩ara hankalina na fara fahimtar mahaifina baya da wurin zama sai dandanlin 拼an caca, da sannu na fahimci wasu lokuta baya ma kwana gida, wata rana na ta蓳a jinsu shi da mahaifiyata suna rigima, tana koka masa kan yawan shigarshi birni yayi yawa kuma shi ba kasuwanci ke kaishi ba, sai yake fadamata bata isa ta hanashi hutawa da rayuwarshi ba, ku蓷inshi ne dole yayi yadda yake so, da sannu abinda yake tutiya dasu suka 茩are, dan dama gonar da mahaifinshi ya bar mishi yasa ake noma mishi, bai damu da ci gaban gonar ba sai anfaninta dan ya siyar kawai yayi shagalin gabanshi, kwatsam wata ranar da har yau bana mantawa, ranar da ita ce ta zama silar zamana maraya, an kama mahaifina da matar abokinshi, daga inda aka dinga dukanshi ya samu ya fita da gudu, jin wannan labari ya sa mahaifiyata fa蓷uwa, ko motsawa ba ta 茩ara yi ba a wurin, daga ranar na zama maraya gaba da baya, dan kuwa ban sake bi ta 茩auyenmu ba tunda na baroshi, kamar yadda ban kuma ganin ko da mai kama da mahaifina ba."

Dogon numfashi yaja tare da ajiyar zuciya, Mu'az na kallonshi ba ko 茩yabtawa, saida ya 蓷ora da" Na yi sa'ar gina sabuwar rayuwata tare da Kakarku, wacce ta 茩aunaceni duk da ban da komai ban da kowa, a haka har ta bani kyauta mahaifinku Alhaji da kuma 茩anwarsa Bara'atu."

Kallonshi yayi yana murmushi yace" Kuna dai jin labarin mahaifinku na da 茩anwa Bara'atu wacce ta rasu tun tana shekara sha biyu, amma kun san dalilin rasuwarta?"

Mu'az da ya zama kamar gunki kasa amsa mishi yayi, sadda kai yayi yace" Fya蓷e aka mata, ta 茩arfi na fara biyan bashin mahaifina, na yi fata hakan ya tsaya daga iya nan, tu'da na wayi gari wannan lamari ya fara 蓷auke min 拼ata da kuma matata da na fi so, na sadaukar da komai na wa dan na ga Alhaji yayi karatu ya zama mutum, burina da hasashena a kanshi shine idan yana da ilimi ba zai zama mai 蓳arna a doron 茩asa ba, na siyar da duk abinda na mallaka dan ganin na cimma haka, kuma na yi nasara dan kuwa duk da baka shaidar yaro, ni zan iya shaidar Alhaji cewa bai ta蓳a shiga hurumin da ba nashi ba, hatta da mahaifiyarka Rabi saida na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login