Showing 153001 words to 156000 words out of 191031 words
ke ba zaka zauna dani ni ka蓷ai bane? Ka daina kula wasu matan mana."
Sama da 茩asa ya kalleta sai kuma yace" Idan na daina zaki ban mmammman na sha ne?"
Da sauri ta 蓷aga kai tace" E mana, wallahi zan baka, ka ga ma..."
Ta fa蓷a tana kwance goyon bayanta hakan yasa shi tsayawa cak a daidai 茩ofar fita inda tuni mai gadi ya bu蓷e musu 茩ofar yana jiran fitarsu, ganin da gaske za ta ciro nononta ne daga rigarta yasa shi saurin rike hannayenta yana rufe mata 茩irjin da gyalenta ya juya ya kalli inda mai gadi yake tsaye hankalinshi ko na kan motar yana son sanin me ya tsaidasu? Harara ya wurgawa mai gadin ya zura kanshi yace masa "Tafi ko malam."
Sai kuma ya kalleta cikin ra蓷a yace "Ke ashe baki da hankali, gabanshi za ki ciro min kayana? So kike ya gani ya yi sha'awa?"
Sai kuma ya fara 茩o茩arin tayar da motar yana baya baya yace "Mu koma ciki, idan na gama sha sai muje."
Ba ta masa gardama ba suka koma ciki, Gaishata dake zaune a falon tana duba wasu takardu kallonsu tayi tace "Me kuma ya dawo daku?"
Ri茩e hantsar 蓷amammen wandonshi yayi irin na gayun zamani yace "Ba komai Momma, wani uzuri ne ya taso."
A hassale ta kalli Nafissa tace "Kuma sai tare da ita zaku dawo? Me yasa ba zata jiraka waje ba?"
Bai tsaya ba ya nufi 蓷akinsu yana fa蓷in "Ki ji Momma da wata magana, ko wa ya fa蓷amata uzurin zai yiwu idan babu ita."
Da harara ta bi Nafissa wacce ke sinne kai tana kwance goyon yaron dake bayanta wanda dama Gaishata ce ta ce sam ba za'a bar mata raino ba sai dai ta je da 蓷anta, dan yaranma ba wani sake musu fuska take yi ba, shiyasa ma har yanzu ba sa jituwa da Mu'awwaz 蓷in dan kai tsaye yake fa蓷a mata ba ta son abinda ya haifa, ita kuma sai ta ce ai uwar ce bata so, to fa da ya ce ai shi yana sonta tunda yana mata cikin sai ta hau masifa.
*Alhamdulillah.*
26/06/2022 脿 22:53 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_50_
Duk wata hanya da za ra sa Abdus-samad ya ci abinda ya fito daga cikinshi yasa har yau 茩udurinta ya kasa cika, ga tabbacin da malamin ke sake bata cewa zai yi aiki mai 茩arfi akan sarkin, hakan ya 茩ara jawowa Saleema tsana daga gurinta, dan tayi babakere kan komai ta hanata rawar gaban hantsi, ita ba ta yi nasara ba wajen cin abinci da ta sa ma magani ba, ita ba ta yi nasarar samun zanin gadon da suka kwanta ba, to ta ina ma za ta samu? Da kanta take gyaran 蓷akinshi harda 蓷akinta ma, ita ke sharewa ta goge sannan ta bayar da sharar a zuba. Cike da rashin wannan nasara da tafasar zuciya har aka kwashe sati biyu.
Sati biyu kenan da auren Saleema, yau ma ta sake kamawa ranar litinin ranar da suke ha蓷uwa gaba蓷ayansu, ba wata doguwar hira sukayi ba, ya dai tambayi ahalin nashi babu wata matsala daga garesu? Sun tabbatar masa da ba komai duk da Abdul Karim akwai abinda yake son fa蓷a masa, hakan yasa shi 蓷ora musu nasihar kowanensu ya kula sosai, kada matsayinsu da tunanin 蓷an uwansu sarki ne yasa su take wani ko su wala茩anta mutum, idan har suka yi kuskuren da za'a gabatar da su a gabanshi da wani laifi kuma ya tabbatar da gaskiyar abokin karawarsu, to tabbas za su fuskanci hukunci.
Daga bisani yun茩urawa yayi zai tashi a nutse, a sanyaye gimbiya Kubra ta 蓷an kalleshi ka蓷an tace "Ranka shi da蓷e ina da magana."
Komawa yayi ya zauna yana kallon inda take, kallon yaran tayi 蓷aya bayan 蓷aya da alamun dake nuna tana basu umarni su tashi, a ladabce suka shiga mi茩ewa suna fa蓷in "A huta lafiya." Wasu kuma na fa蓷in "Mun barka lafiya."
Saida suka gama fice gimbiya Zulaihat ma ta yun茩ura da niyyar tashi ta kalleta a sanyaye tace "Ki zauna mana, abu ne da ya shafeki."
Komawa tayi ta zauna tana ayyana "Wani abun kike so kuma kike bu茩atar ha蓷awa dani ko?"
Dan ita dai ta san da abu na sirri ne da ya shafeta ko 拼a拼anta, ko kuma abu da ya shafi samu ne ba zata so ta tsaya a nan ba. Saida 蓷akin yayyi shiru ya rage duka gimbiyoyin ne, Saleema dake ganin kamar abu ne da bai shafeta ba mi茩ewa tayi cikin nutsuwa za ta bar wurin, da sauri gimbiya Kubra ta kalleta tace "A'a, zauna mana gimbiya."
Juyowa Saleema tayi ta kalleta sannan ta dawo a hankali ta zauna kusa da gimbiya Ramlat hakan yasa suke fuskantar juna ita da shi. Saida ta ga kowa ya bata hankalinta kafin ta kalleshi tace "Duk da ina jin nauyin kiranka da sunanka, amma domin biyayya ga umarninka zan yi kamar yadda ka ce mu dinga yi idan daga mu sai kai ne, hakan ya na 茩ara maka jin kai ba kowa bane face wanda muka haifa a cikinmu."
Lumshe idanu yayi na da茩i茩u kafin ya bu蓷e yace" Hakane *Maamaa*."
茦ara rusuna kanta tayi tace" Abdus-samad, dama abinci ne da aka ware maka, wannan tsarin bai mana ba, gashi har 拼an uwanka ma suna 茩orafi a kai, dan a kullum suna so ko da sau 蓷aya ne a sati su dinga cin abinci tare da kai, jin 茩ananun maganar yayi yawa tsakanin 拼an uwanka ya sa na ce zan yi magana da kai, dan su suna jin nauyinka ba za su iya ba."
A sai蓳ance Saleema ta saci kallonta, sai kuma ta 蓷an 蓷aga idanunta ta kalli inda yake, kamar kuwa ya san ta kalleshi sai ya zuba idanunshi a kan fuskarta, da ido ta masa alamar" Ana kallonka fa."
Sai kuma ta sake zuba masa idanu ta kashe masa ido 蓷aya tayi saurin sunkuyar da kanta. Gyara zamanshi yayi tare 蓷an sanyayyan gyaran murya ya maida dubanshi kan gimbiya Kubra yace" Maamaa..."
Sai kuma ya kalli Saleema da kanta ke 茩asa tana wasa da yatsunta, a dakakkiyar murya yace" *Gimbiya Deeyah*, za ki 蓷an bamu waje, zan gana da iyayena."
Rusunawa tayi ta mi茩e ka蓷an cikin tattausan murya tace" Fatan lafiya mai 蓷orewa *uban gidana*."
茒an kallon mamanshi tayi ta mata murmushi sannan ta mi茩e gaba蓷aya ta fita ta 茩ofar da zata sadata da 蓳angarenta. Saida dogarin dake bakin 茩ofar ya rufo musu 茩ofar bayan ya ma Saleema sannu da fitowa sannan ya sake kallon gimbiya Kubra da ta bi Saleema da kallon jin haushi da tunanin me yasa zai ce ta tafi? Bayan ita ta tsayar da ita? Ai ta so ne ya yi magana a gabanta dan ta gane irin matsayinsu a gunshi.
Muryarshi na fitar da sautin ladabinshi garesu kuma a tausashe yace "Maamaa, wannan ra'ayin *mai 蓷akina*, ina ga kamar ba matsala a hakan, dan ina jin da蓷in girkin nata, game da..."
Saida ya ja numfashi ya sauke kafin yace "瞥an uwana kuma, duk ranar juma'a za mu karya tare, dan ranar ba na fita sai lokacin masallaci ya yi."
Maida kallonshi yayi ga mahaifiyarshi da ita dai ba ta ce komai sai murmushin da take dokawa a yanzun saboda hukuncin nan ya mata daidai sannan ya kallesu dukansu yace "Iyayena zan fita, a min addu'a."
Mahaifiyarshi da gimbiya Zulaihat ne suka rufeshi da addu'ar amma gimbiya Kubra a 茩asan ma茩oshi tace "Allah ya tsare."
Da haka ya mi茩e ya fita yana mai fatan Allah ya bashi ikon 蓷aukar wannan nauyi dake kanshi, dan baya jin zai iya idan zai zamana daga cikin gida ma ana kawo masa maganganun da basu kai basu kawo ba, sa'arsa 蓷aya da Allah ya bashi matar da take gefenshi a kowane lokaci, a sati biyun nan da suka 蓷auka wata sha茩uwa ce ta sake shiga tsakaninsu, gaba蓷aya jin ta yake har 茩asan zuciyarshi, ta ko ina baibayeshi take da farin ciki, sai dai har yanzu bakinshi nauyi yake wajen furta mata kalmar so, duk dai yana fata ita ta fa蓷a amma abun mamaki yarinyar ba ta rawa da kanta game da shi, hasalima ko tambayarta yayi tana sonsa sai ta bar wurin idan waya ce kuma ta kashe.
*Ranar Juma'a*
Irin kwalliyar da ta fito da ita cikin wata irin shiga ta rashin 蓷a'a yasa mahaifiyar ta ta sakin baki ta nunata da hannu tace "Sharha, ke kuma ina zaki je yanzu da rana tsaka? Rana yau babu aiki."
Dakatawa tayi tana 茩ara duban kanta a ecran 蓷in wayarta tace "E Mama, amma kin manta ranar mata ce yau? Akwai wasan da za'a yi ne a mess (gidan rawa)."
A zabure ta zuba idanu tace "Yanzu kenan can 蓷in ne za ki je?"
"E." Ta fa蓷a tana shirin ficewa, cikin 蓷aga murya mamanta tace "Sharha karki fita a gidan nan, kinga kullum rigima muke da mahaifinki wai na hanaki aure ko, ki dawo gida wannan ba wajen zuwanki bane."
Juyowa tayi ta yatsina fuska tace "To wai mama me ye a mess 蓷in? Yau fa duk 茩awayena da sauran manyan mata za su ha蓷u ne, sai kuma ni na kasa zuwa."
A hassale tace "Saboda bai dace da ke ba, kar fa ki manta ba budurwa ce ke ba, aurenki na fari ya dace ya zama silar 茩ara hankalinki, kina dai gani 蓷anki ma neman rasashi kike, kuma kullum abinda Huzeifa ke fa蓷a shine baya so kina kusanta kanki da 蓷an nan saboda bai yarda da tarbiyarki ba, kenan kin fi so a dinga ganin laifina?"
A wani zabure tamkar za ta cijeta tace" Haba Mama bari wannan maganar, Huzeifa kuma wallahi nan kusa ka蓷an zai dawo hannuna ko ya 茩i ko ya so, Sudeis kuma ba mai rabani da shi ai tunda ni na haifi abuna."
Tana gama fa蓷a ta fice a gidan da sauri dan kar ma ta sake jin wani abu daga mahaifiyar ta ta, da kallo ta bita tana girgiza kai cike da takaici tace" Allah ya shiryeki, Allah fito miki da wani mijin, amma Huzeifa kam ba zai ta蓳a maidaki ba har abada, na farko ma da yayi biyayya ya wa mahaifiyarsa da muka je mata da tayin aurenki, na tabbata ba zai wannan kuskuren ba tunda yana da hankali."
_______________
茒an 茩wan茩wasa 茩ofar tayi ta 蓷an 蓷aga murya tace "Yalla蓳ai towel 蓷in."
Bu蓷o 茩ofar yayi ya zuro hannu zai kar蓳a sai kawai ya ja tare da hannunta hakan yasa ta fa蓷a ban蓷akin ba tare da ta shirya ba, zazzaro idanu tayi sai kuma ta li茩esu gam tace "Wayyoooo Allahna! Na shiga uku."
Towel 蓷in da har yanzu ke hannunta bai kar蓳a ba ta rufe fuskarta da shi, hannu yasa ya fizge towel 蓷in ya jefashi kan bahon wanka tare da mata ra蓷a a kunne cewa "Yanzu *Ade* ni ne ke da shiga ukun dan an ganni haka?"
Da a sauri ta girgiza kai tare da 茩arga rintse iddanunta tace "Haba yalla蓳ai, wai kai baka jin kun..."
Tsaretan da yayi da idanu yasa ta yin shiru ta sadda kanta, tallabo ha蓳arta yayi yace "Bu蓷a idonki mana ki Kalleni."
Girgiza kai tayi tace "Um um, gaskiya ba zan iya ba."
"Me yasa?" Ya fa蓷a yana murmushi, 茩ara sinne kanta tayi tace "Kawai dai, ka fara 蓷aura towel 蓷in sannan."
Rumgumota yayi jikinshi tare da 茩o茩arin cire mata yaloluwar rigar dake jikinta wacce tun safe ta so cireta ya ce sam bai yarda yana son kallonta a haka, 茩asa yayi da hannayen rigar take ta zube kuma dama babu komai a jikinta sai rigar kalar ja yadin nata mai rawa, da sauri ta bu蓷a idanunta ta kalleshi a cikin 茩wayar idanunshi tace "Abdul, na yi wanka fa."
Sake ri茩ota yayi sosai yace "Um! Wankan juma'a zamuyi."
Hannu yasa kan ribom 蓷in dake kanta ya cire shima yayi fatali da shi, zura hannunshi yayi ya sake kunna ruwan suka shiga sauka a kansu, idanunshi ta sake kallo kamar yadda shima yake kallonta yace "Gimbiyar dake kallon sarkinta babu k..."
Da sauri tasa tafin hannunta na dama ta rufe masa baki tana murmushi tace "Shiiii! Ba dan ba dan ba da na ce..."
瞥ar harara ya aika mata yace "Da kin ce fitsararren sarki ko."
Waro idanu tayi ta 茩yal茩yale da dariya tace "Ya akayi kasan abinda na so fa蓷a kenan?"
Sai kuma ta 蓷ora hannunta akan 茩irjinshi da ruwa ke sauka tana shafawa tace "Yalla蓳aina."
A 茩asan ma茩oshi ya amsa da "Ummm!" Amma kuma hannunshi na dama na shafar damtsenta har zuwa nonuwanta, cikin ra蓷a tace "Lokacin masallaci fa zai yi."
A nutse ya juyata ya zamana bayanta yake kallo tare da 蓷ora ha蓳arshi akan kafa蓷arta ya saka duka hannayenshi akan mararta ya dafe tare da rufe idanunshi yace " *Halee*, yaushe za ki mana ajiya ne?"
Da rashin fahimtar tambayarshi tace" Wace irin ajiya kuma?"
茦ara matsa mararta yayi yace" A nan mana." Murmushi tayi tace" To ajiya ba kullum ina yi ba? Sau uku fa zuwa ha蓷u nake cin abinci a rana."
Bu蓷a idanunshi yayi yace" Haleema, wai me yasa kika fiya wauta ne?"
Turo baki tayi tace" Wata茩ila dan na kasance 拼ar fari gaba da baya."
Dungure mata kai yayi yana ci gaba da shafa mararta yace" Kamar ni kenan, ai ba sai kin gaya min magana ba."
瞥ar dariya tayi tace" Ni dai ban ce ba." Kama kafa蓷unta yaui ya juyo da ita tana sake fuskantarshi ya tsurawa fuskarta idanu, ita ma kan fuskarshi take kallo dan har yanzu ba ta yi kasadan kallon 茩asan nan ba dan ba zata iya ba, ba alamar wasa a tare da shi yace" Da gaske fa nake, yaushe za ki min albishirin kina da juna biyu ne?"
Waro idanu tayi ta dafa marar ta ta tace" Ni kuma? Ciki? Um um!"
Ta fa蓷a tana ma茩ale kafa蓷a, tsura mata idanu ya sake yi yace" Me yasa? Saboda ba kya sona?"
Rarraba idanu ta fara yi tana kakkawar da kai, a dake ya juyo da ha蓳arta ya sake tilasta mata kallon fuskarshi da ya 蓷an ha蓷eta yace" Uhum! Ba kya son haihuwa dani ne?"
Da sauri ya girgiza masa kai sai kuma ta 蓷auke kanta dake kan hannunshi ya tallabe mata ha蓳a ta 蓷an kawar da kanta tace" Abdul ka gane mana...ni fa."
Zuba mata idanu yayi yana ci gaba da kallonta, jayewa tayi ka蓷an sannan ta juyo ta kalleshi tace" Abdul ba zan 茩i kar蓳an ajiyarka komai nauyinta, anya kuwa ka san irin tanadin da nake mana? Kullum fa cikin tsara mana rayuwarmu nake musamman ma wacce za ta zo mana nan gaba, ranka shi da蓷e indai naka ne zan iya..." Hannu ta sake 蓷orawa a mararta tace" Zan iya da izinin Allah, tunda har na yarda na fara rayuwar aure da kai, 蓷aukan cikinka da haifeshi ba zai gagara ba in sha Allah..."
Sai kuma ta saki murmushi tana rausaya kanta tace" Kai dai kawai ka ta yi mun addu'a Allah ya rabamu da ma茩iyanmu sannan ya kawo masu albarka."
Jawota yayi jikinshi yana murmushi yace" To ki ce kina sona mana."
A hankali ta girgiza kai tace" Um um! Kai dai kayi ta addu'a ka yi nasarar sace zuciyar gimbiyarka kawai."
Yadda tayi maganar da yanayin kuri yasa shi murmusawa yace" Kenan har yanzu ban samu ba?"
Jinjina kai tayi alamar e, tallabo ha蓳arta yayi ya daidaici bakinta ya 蓷ora nashi a hankali ya shiga fara tsotsar bakin na ta.
*Dake* juma'ar da ta gaba sarki da kansa ne yayi hu蓷uba, hakan ya jawo cikar masallacin dake gaban gidan sarkin yau, duk girman masallacin nan masha Allah ya cika da 蓷an mutum har filin dake zagaye da shi wanda wasu lokuta da yamma samari ke cikawa suna ball. Kuma anyi sa'a yau ma tunda ya fita ta 茩ofar dake cikin gida ya shiga masallacin tun bai fara hu蓷ubar ba labari ya kawowa mutanen waje yau ma shi ne da kansa, hakan yasa wurin ya 蓷auki shiru duba da za'a fara fiyayyen zance (Na Allah da Manzonsa).
Tunda ya fara hu蓷ubar da harshen larabci yana magana kan dan茩on zumunci masallaci ke amsawa saboda lafiyar amsakuwar, sai dai kuma a tausashe sosai yake maganar a yanayin dake lula lallai jinin sarauta ne, har saida ya dakata na wasu sakanni tare da zama kamar yadda sunna ta koyar kafin ya mi茩e ya fara da harshen hausa, cike da gamsuwa da kalamanshi da kuma jinjina hikimarshi ta wa'azantarwa kowa ke sauraro kuma suna 蓷aukar abinda yake tunatar da su 蓷in. Saida ya zo rufewa yana addu'a ne kowa ya gane lallai shi 蓷in sarki ne ba irin sauran ba, sarki ne da ya san akwai na gaba da shi, domin kuwa addu'a yake daga zuciyarsa muryarsa na rawan dake nuna kowane lokaci zai iya fashewa da kuka gaban mahaliccinsa sarkin sarakuna, kafin daga bisani a 茩ar茩are aka tayar da sallah.
*A minti ashirin* aka gama sallah bayan ya juyo wa蓷anda ke bayanshi suna 蓷an gaisheshi, ido hu蓷un da yayi da malaminsa dattijon arzi茩i yana zaune ya jingina a bango da alama ba yanzu zai fita a masallacin ba yasa shi mi茩ewa a nutse, da sauri dogarai suka mi茩e suka rufa masa baya suna baza manyan rigunansu, wani kallo ya aiko musu daya nuna baya bu茩atar rakiyarsu, hakan yasa suka zube 茩asa dan cikin masallaci suke ba filin fada ba.
茦arasawa yayi gabanshi tare da neman guri ya zauna sukayi musabiha, sosai suka gaisa da dattijon mai dattako yana tambayarsa al'umaran rayuwa, ta茩aiciyar nasiha ya masa da "Ka ji tsoron Allah, ka tuna akwai 茩iyama, wuta gaskiya ce haka ma aljanna gaskiya ce, Allah ya tayaka ri茩o da hannayenka, Allah ya 蓷oraka akan ma茩iyanka."
"Ameen, nagode sosai." Ya fa蓷a yana sadda kanshi 茩asa kafin ya fara tattara alkyabbarsa zai tashi, a nutse ya mi茩e gaba蓷ayansa ya shiga takawa a lokacin da mutane ke ta fita a masallacin. Kafin ya isa ga dogarai dake jiranshi wani 茩a茩茩arfan matashin da zai wuce shekara talatin da biyar ya tunkaro tamkar za su yi sa蓳ani, sai dai suna daf da juna kuma babu wanda