Showing 81001 words to 84000 words out of 191031 words

Chapter 28 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67990

gashi da wayar da ta bata take neman wula茩anta ta, shi kam bai ta蓳a ganin 拼an ubanta ka irin wannan ba. Gashi a halin da ake ciki yanzu ba zai so yayi garaje, dan yin haka zai iya jawo kowa ya san abinda ya fara shiga tsakaninsu da Hadeeyar, duk da zai iya murje idanu ya nuna shi bai yi da wata manufa ba, amma Saleema ta fi 茩arfin ya mata haka, ya na jin kunyarta sannan yana darata yarinyar fiye da kima, baya 茩aunar duk wani abu da zai 蓷aga mata hankali bare ta shiga damuwa, uwa uba a ce ta dalilinshi ne.

Safiyar yau ko da suka tashi da aikin gyaran jikin 拼arta ta farka, da fari ta so dam茩a komai hannun 拼ar uwarta Lubna, amma dake tana so Alhaji Yusuf ya ga tana ta aiki da jikinta sai ta zage damtse ta fito farfajiyar gidan, wajen hura wutar gawai kanta tasha wahala dan abu ne da baka saba ba, kuma da ta tabbatar yana gidan haka take komai da 茩arfi 茩arfi wai a dole ya gani ko ya ji haushi, dan ta san ya damu da 蓷an cikinta sosai. A tsanake ta shiga tu茩a sabulunta da zallar madarar ruwa peak (mai neman 茩arin bayanin yadda ake ha蓷a sabulu na gyaran jiki, na amarya, na mai jego, ki garzaya ki biya ku蓷in littafin *ni zan ladabi* na Sajida, zaki samu cikakken bayanin yadda zakiyi, abun armashi kuma shine zaki iya yinshi a matsayin sana'a, da 蓷ari biyar kacal yar uwa ki gyara rayuwarki), tana cikin aikin ya fito zai fita, ya jima tsaye yana kallonta amma ta yi kamar ba ta ganshi ba tana ta aikinta, girgiza kai yayi ya wuce kawai dan ya kula magana take nemanshi da ita.

Tana gama tu茩a sabulunta ta saka mishi kurkum mai haske da ja saboda kalar fatar Saleema sannan ta juyeshi a bokiti ta kai 蓷aki ta aje inda babu rana, sai da ta gama ha蓷in 茩wan da za ta shafa mata a jiki saboda duhun fatarta tana bu茩atarta ta ga fuskarta na 茩yalli da she茩i yasa za ta ata wannan ha蓷in, tana gama ha蓷awa ta tasheta a baccin da ta koma bayan sallah asuba, saida ta fara bata sabulun Anakonda wanda shima ta sakashi a cikin ha蓷in sabulun nan ta ce ta yi wanka, dan zai taimaka sosai wajen cire mata datti da wata tsohuwar fata, bayan ta fito ta tsane jikinta sosai sannan ta zauna kan leda ta fara shafe mata jikinta da farin 茩wan (shi ma dai wannan ha蓷in zaku sameshi a wannan littafi na ni zan ladabi, iya katin waya ma ya isheki ki dogara da kanki yar uwa, kar kuyi sanya).



*Bayan sati biyu*





Shirye shirye matu茩a sun kankama, lokaci na gabatowa sosai inda amarya ke 蓷aukar gyara, dake tana da fata mai nutsuwa da taushi sannan ga taimakon Glyc茅rine, sai hakan yasa duk abinda aka ma fatar yana kar蓳a a 茩an茩anin lokaci, sai ga Saleema dake da ba茩ar fata idan ka kalleta sau 蓷aya za ka so ka sakata gaba kayi ta kallo, 茩yal 茩yal take tamkar sabuwar shadda mai mai茩o, haske take da walwali ga sanyayyen 茩amshi na dadda蓷an humrar *Raudha* (ma'ana dausayin aljanna, idan baki samu ta ki ba yar uwa ki nema ki sha 茩amshi a farashi mai sau茩i).

Tun lokacin kuma Hadeeya ke ta yawo da hankalin Mu'az, ta 茩i yarda su ha蓷u bare ya nuna mata fin 茩arfin da yake da niyyar yi mata, kuma magana ta gaskiya yana jin kunya sosai ta fa蓷i abinda ya mata, dan haka duk shirin nan da ake hankalinshi a take yake, idan ya kirata sai ta ga dama take 蓷auka, mamakin irin amsoshin da take bashi yake, shi yasan tabbas da sa hannun wani wanda ya fi ta wayo da sanin ta kan duniya, gashi Saleema tun da aka saka ranar sau 蓷aya suka ha蓷u. Dan haka yau ya shirya tafiya amma da biyu, tunanin ganin sahibarsa da kuma ganin Hadeeya ya ga me take ji da shi, yau kam sai ya kar蓳e wayar ta ko wane hali.

Ko da ya sanar da ita zai zo bata yi yun茩urin komai ba saida ta kira Hamdeeya, tana zuwa ta dafa kafa蓷arta tace "Kina ji 茩anwata, ki je ki fa蓷awa Abba Yaya Mu'az zai zo anjima."

Da sauri Hamdeeya ta tafi dan isar da sa茩onta, tana zuwa ta sameshi zaune yana kallon labarai a tashar canal3 wanda ba ya wuceshi kowane dare, tsaye tayi gabanshi tana wasa da wuyan rigarshi tace" Abba, wai Saleema ta ce in fa蓷a maka Yaya Mu'az zai zo."

Cike da kulawa da ba wa wacce ta turo sa茩on mahimmanci yace" Yanzu?"

Gira ta 蓷aga masa alamar e, jinjina kai yayi yana jin rashin jin da蓷i sosai, dan tunda ya daki yarinyar ko ganinta wuya yake masa, kullum tana 蓷aki ita da mahaifiyarta wacce ita kanta yanzu abinci ka蓷ai take dafawa ta aje masa a teburinshi idan girkinta ne, girkin da yake sakata a baya idan girkin Ardiya ne ta daina, kai tsaye take ce masa ya kira mai kwanan ya sakata mana, sai dai wani lokacin tana ganin rashin dacewar hakan sai kawai ya ga ta turo masa abinda yake da bu茩atar. A tunaninshi wani abun take bu茩ata, dan hak ya maida Hamdeeya ta tambayota, tana zuwa ta ce mata "In ji Abba wai me kike so?"

Murmushi Saleema tayi na jin da蓷i tace "Ki ce dama na fa蓷amasa ne dan ya sani."

Da gudu ta juya dan isarwa ita ma, tana zuwa tace "Wai ta fa蓷a ne kawai dan ka sani."

Jim! Yayi yana kallon Hamdeeya da ta kawo sa茩on, zai ya shiga tunanin a farfajiyar gidan da zata zauna zance shine sai ta fa蓷amasa? Kuma fa wanda zai aureta ne nan da wasu kwanaki, tabbas ta sh fa蓷a masa irin haka, saidai a ganinshi yanzu ai tana shirin zama matarsa ne, me ye na fa蓷a masa ko da barin gidan ne zasuyi?! (Kashhhhh馃う鈥嶁檧锔弐u蓳a蓳蓳en tunani).

Maida Hamdeeya yace yayi da sa茩on ya ji ba komai, lokacin ka蓷ai ta mi茩e dan yin wanka ta shirya duk da dai ba wata kwalliya take ba dama a 蓷abi'arta.



*Bayan 蓷an lokaci*



Sanyayyan murmushi ta saki tare da sunkuyar da kanta tace "Kunya fa kake sakani ji idan kana kallona haka."

Tsadadden murmushi ya sakar mata tare da sake gyara taguminshi yana ci gaba da kallonta yace "Baby, so nake nayi ta kallonki har na mutu, ina ma ace gobe ne ranar 蓷aurin auren nan, da..."

Kallonshi tayi tace "Da me za ka yi?" Da fara'a ya 蓷auke tagumin yace "Da na yi tsalle na rumgumeki."

Waro idanu tayi tace "Lahhhhh! Da girmanka?"

Cike da tabbaci yace "To miye? Ba kin kusa zama matata ba?"

Nitsar da kanta ta sake yi 茩asa ba tace komai ba saboda kunya, gyara zama yayi yace "Kinsan wani abu? Ranar da aka 蓷aura aurenmu, idan aka kawo min ke gidana, abu na farko da zan fara tarbanki dashi shine tattaciyar madara, kinsan me yasa?"

Girgiza kai tayi tana murmushi, 蓷orawa yayi da "Na ji wani wa'azi ne cewa haka Manzon Tsira ya yi lokacin da Nana Aisha (R. A) ta tare gidansa, kinga kenan nima zan yi koyi da wannan sunnar, washe gari kuma sai na kawo miki kazarki, lokacin za ki iya ci da kyau ki 茩oshi, dan an fa..."

Gum! Ya tsuke bakinshi sakamakon tahowar Hadeeya ta inda yake fuskanta cike da salo na lalacewa da son rikitashi, riga ce mai 茩ananen hannaye jikinta ta kamata sosai, sai wando jeam ba茩i wanda ya tsaya mata iya gwiwa, kanta ba 蓷an kwali sai dogon gashinta data zubashi kwance, 茩afafunta sanye da takalmi 茩afa ciki, wayar hannunta ta shiga jujjuyawa tana kallonshi tana sakin murmushi, kuma ba kowa ya turota da wannan salon ba sai uwarta.

茦asa yayi da kanshi yana ha蓷e fuska, Saleema da ta fara jiyo 茩amshin turarenta juyawa tayi, tana ganinta ta girgiza kai saida ta 茩araso gabansu ta tsaya tana ci gaba da kallonshi, cike da izgili tace "Ina wuni angon auntyna."

Bai 蓷aga kanshi ba barebya kalleta, Saleema kuma kallonta ta sake yi tace "Hadeeya wannan wace irin shiga ce? Ke ba kya tsoron ko she蓷anu ma su dameki?"

Dafe 茩ugu Hadeeya tayi tana murmushi tace "Gaskiyarki fa Auntyna, dan haka waccen gidan ma suka dinga damuna, kuma har yanzu bibiyata suke."

A hankali ya 蓷ago idanunshi ya kalleta, cike da sha茩iyanci tace "Gaskiya ne Yayana?"

Ha蓷e fuska Saleema tayi tace "Hadeeya bana son tashin kunya, bar nan wurin."

Ta蓳e baki tayi ta harareta tace "Na ji, dama wannan na zo nuna ma Yaya Mu'az..."

Ta fa蓷a tana daddana wayar ta 茩ara matsawa kusanshi, da sauri Mu'az ya 蓷ago sosai ya fara rarraba idanu tsakaninsu, a rikice ya mi茩e tsaye dan baya so Saleema ta ga hoton nan dole za ta ji ba da蓷i, a matsayinshi na masoyinta bai kamata ya bari haka ta faru gabanta ba, dan haka ya kalleta bayan ya tashi tsaye yace "Am...baby, ruwa, kawo min ruwa?"

Da sauri Saleema ta mi茩e tana jin kunyar rashin kawo masa ruwan sai lemu kawai da wasu abubuwan na ta蓳awa da mahaifiyarta tayi ta nufi cikin falon. Yana ganin shigarta ya dam茩i hannun Hadeeya da 茩arfin da saida ta yi 茩ara sai kuma ta kalleshi a tsorace tace "Yayyyya."

A haukace rai 蓳ace yace "Hadeeya ki bar wannan wasar, sati nawa yau ina kiranki kina wula茩antani? Me yasa baki da tarbiya? Wannan ba 拼er uwarki bace?"

Fizge hannunta tayi da nufin 茩wacewa sai dai ta kasa hakan dan ba ka蓷an ya ri茩eta ba, 蓷aya hannun nata dake ri茩e da wayar ya kamo sannan ya saki 蓷ayan, mur蓷e mata hannu yayi sosai yana fa蓷in" Kin 蓷auka wayo gareki, idan ma wani ke koya miki iskancin nan to daga ke har shi ko ita baku da hankali, mahaukatan banza marasa imani."

Duk yana maganar ne yana daddana wayar ta ta dan kuwa dama ba ta saka ma waya kowane irin code. A gigice Hadeeya ta nemi 茩am茩ameshi tana son kar蓳ar wayar, shi kuma ya juya mata baya yana ci gaba da neman video, dake waya ce ta hauka videon da ta yi daga lokacin zuwa yanzu sun fi 蓷ari, hakan ya bashi wahala kafin ya hango hoton a rububi, yana nasarar ganinshi bai 蓳ata lokaci ba wajen gogewa, duk lokacin kuma Hadeeya na ta 茩o茩arin dakatar da shi tana ya bata wayarta, amma bai saurareta saima kakkauce mata da yake, idan ta yi nan ya yi can idan ya yi can ta yi nan.

Sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da yin hamdala ga Allah ya lumshe idanu, juyowa yayi ga Hadeeya da lokacin ta tsaya wuri 蓷aya tana hararenshi, mi茩a mata wayar yayi yace "Kin yi sa'a ina farin ciki zan zama angon Yayarki, ba dan haka ba wayar na so 茩wacewa gaba蓷aya."

Cikin jin haushi tace "Za ka gani, wallahi ba zaka zama angon nata ba, kuma zan sake samo wani video, ya zakayi idan na 蓷auko hotonta sanda take wank..."

Ba zato ba tare da shi kanshi zai iya yin hakan ba ya sha茩o wuyan rigarta da hannu bibbiyu irin sha茩ar da namiji balagagge ya kamata ya ma, amma yanda ya hango abun sanda ta fa蓷a, sai wani mahaukacin kishin da shi yasan a kan Saleema ka蓷ai yake da shi ya turnu茩eshi. Gaf da fuskarshi ya matso ta ta fuskar, irin yanda fuskarshi ta yi jajir tsabar 蓳acin rai da kuma ha蓷e fuskar da yayi ya sakata jin 蓳ari kamar zatayi fistari, a rikice murya a hahhar蓷e yace "Kkkika kkkuskura wani haukan...ya sakaki ganin tsiraicinta, sai na 茩wa茩ule idanunki, karkkki 蓷auka da wasa nake, wallahi tallahi."


*Saleema* na shiga ciki ta 蓷auki ruwan a feidge qai ta nufi madafa dan 蓷aukar kofin da ya dace, ta shiga ta 蓷auko sai ta 蓷an tsaya 蓷aurayewa dake aje suke a drower kwanuka, mai aikinsu dake goge masafar tana shirin tafiya gida ce ta kalleta, dake ta san Mu'az 蓷in ya zo sai tace "Hajia,in tambayeki mana?"

Juyowa Saleema tayi tace "Uhum? Ina ji."

Dakatawa tayi da gugar da take tace "Aurenki da yaron nan, ha蓷in iyayenku ne ko auren soyayya ne?"

Da mamaki da kuma fara'a a fuskarta tace "Me yasa kika tambaya? Auren soyayya ne."

Ajiyar zuciya mai aikin ta sauke tace "Kiyi ha茩uri da abinda zan fa蓷a, wata茩ila ki 蓷auke a matsayin mai son rabaki da shi, amma Hajia ke yarinyar kirki ce, zan uya cewa kin fi kowa a gidan nan,..."

Saida ta sake nisawa sannan tace "Ki sake nazari a kan dacewarki da yaron nan, bai kyautu a ce kinsha wahalar gidan aure ne, kin bautawa ubangiji da dukkan 茩arfi, sannan kina bauta masa ba wai dan haka al'adarku take ba ko kuma kin ga iyayenki na yi ba, kina yi dan kinsan ha茩茩in abun ne, a ganina ki 茩ara sanin waye shi, dan gaskiya..."

Irin kallon da Saleema ke mata yasa ta 蓷an yin shiru, da ta ga ta 茩yale kuma sai tace" Ci gaba mana."

Sinne kai tayi tace" A gaskiya ina zargin kamar akwai wata ala茩a tsakaninshi da 茩anwarki Hadeeya, a gabana ranar na ji suna magana akan so da kuma wani abu da ni dai ban gane ba, amma dan Allah ki 茩ara bincike akan shi, ban fa蓷a miki haka dan na rabaki da wanda kike so ba, sai dai zan so kiyi rayuwa a gidanki fiye da yadda mahaifiyarki take a gidan nan, duk irin matsalolin da mahaifiyarki ke fuskanta bata fuskantar matsalar wula茩anci da cin zarafi, a 茩alla ki rayu fiye da ita."

Tana gama fa蓷a mata ta ci gaba da aikinta, rasa yanayin da ta shiga ta yi, a gaskiya wani yanayi take ji shi ba farin ciki ba haka kuma ba 茩unci ba, sai kawai ta kalli mai aikin tace" Nagode miki."

Ficewa tayi daga madafar dan kai masa ruwan, tana isa ne ta sameshi tare da Hadeeya ya ci kwalarta tamkar wanda zasu dambatu da junansu, sakin gorar ruwan da kofin tagaran 蓷in tayi suka fa蓷i tare, inda kofin ya fashe tasss! A 茩asa, da sauri ta tako garesu ganin bai yi niyyar sakin Hadeeyar ba, tabbas ta hango 蓳acin rai da tafasar zuci a tare da shi, kuma ta san koma me suka tattauna ba alkairi bane, hakan yasa ta shiga mawuyacin halin me ye ha蓷inshi da ita da har za ta kaisu ga haka ba.

Tana zuwa abinda bata ta蓳a kwatanta yi bane ta yi, wato ta 蓷ora hannayenta biyu kan duka hannayenshi ta ri茩e ta kalleshi da yanayi na sanyin murya da nutsuwa tace "...



*Dan Allah idan kuka ga ban amsa muku comment ba kar kuyi hushi, uzurirrika ne dayawa wallahi, ga sabgogin gabana ga kuma 蓷awainiyar gida, sannan ga burin faranta muku, idan na ce zan tsaya amsa comment ma lokaci na musamman yake bu茩ata, da hakan kuma zai fi a 蓷ora muku rubutun shafi na gaba, 馃榿ko ya kuka gani? Amma ku sani wallahi duk wanda yayi comment 蓷inshi ina gani kuma ina karantawa, sannan shi yake sake bani 茩arfin gwiwa, nagode muku mutane na.*




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:50 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_30_





Kallonshi tayi da yanayi na sanyin murya da nutsuwa tamkar ba abinda ke neman 蓷aga mata hankali tace "Dan Allah saketa, dan Allah?"

Saida ya kalli fuskarta sannan ya jaye hannayenshi a wuyan Hadeeya, da gudu ta juya ta barsu tsaye tana fashewa da kuka, kasa fuskantarta yayi bare ya kalleta, kanshi sadde 茩asa yana ta rarraba idanu da alamar kunyar ha蓷a idanu yake da ita, murmushi tayi mai sautin da har saida ya jiyosa yayi saurin 蓷aga kai ya kalleta da mamaki, matsawa tayi kusanshi ta fuskanceshi da kyau tace " *Mu'az*, akwai wani tsakaninka da Hadeeya ko?"

Da yanayin rashin jin da蓷in amsar ya sake kallonta ya marairaice yace "Saleema ak..."

Da sauri ta katseshi da "Dan Allah, ka fa蓷a min gaskiya, Yaya Mu'az ban ta蓳a so ba sai a kanka, ba wanda ya ta蓳a ce min yana sona sai kai, ban ta蓳a samun wanda ya nuna min soyayya ba sama da kai..."

Rau-rau tayi da idanunta da suka cika da hawaye ta langa蓳ar da kanta da muryar kuka tace" Dan Allah ka fa蓷amin gaskiya, ka fa蓷amin abinda idan kunnuwana suka ji zuciyata ba zata tsaya ba."

Duk da kanshi fuskarta yake kallo amma idanunshi 茩asa suke kallo, cikin rawar murya kamar sai fashe da kuka yace" Saleema laifina ne, na fa蓷a miki komai a kaina, bansan me ya shiga kaina ba a waccen lokacin, na dinga fa蓷awa Hadeeya ina sonta har na dinga ta蓳a jikinta, shine yanzu take cewa ita ma tana sona, bansan ya zanyi ba Saleema."

Lumshe idanunta tayi hawayen da suka taru suka ziraro mata, kallonshi tayi tace" Mu'az, ka min al茩awarin zaka daina fa, me yasa baka sona? Me yasa ba ka kishina?"

A gigice ya 蓷ago kamar wanda ta zagi iyayensa ya 茩ura mata idanu, da sauri ya girgiza kai yana 蓷an matsowa kusa da ita yace" Na rantse da Allah Saleema ina sonki, wallahi kishinki yasa babu abinda zan shirya a bikin nan, Saleema dan ba'a son kowa ya ganki ma ni ka蓷ai zan shiga gidana, Saleema ni kaina wasu lokuta ina tunanin ta yadda zan rayu da ke da wannan kishin?"

Murmushin ya茩e tayi tace" Da kana so na Mu'az da baka sake ta蓳a kowace mace ba bayan ha蓷uwarmu, anya ka ta蓳a tuna cewa zina bashi ce?"

A rikice ya sake zuba mata idanu, girgiza kai tayi a hankali ta 蓷ora da" Ba hadisi bane da aka ce duk abinda kayi shi za'ayi maka, sai dai magana ce ta magabatanmu kuma sai tayi daidai da shari'a, tabbas abinda ka yi shi za'ayi maka, zina kuma bashi ce, idan har ka ci komai daran da蓷ewa sai ka biya, in ma kai da kanka ko kuma iyalinka, wannan iyalinka naka sun ha蓷a da *茩anwarka*, *Yayarka*, *Auntynka*, *Goggonka*, *matarka* ko kuma *拼arka*."

茦ura masa idanu tayi sosai tace" Mu'az, ya za ka ji a ranka idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login