Showing 69001 words to 72000 words out of 191031 words

Chapter 24 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67977

jikinta sosai ta yanda mai kallo zai ga kamar a tsirararta yake ganinta, dan hatta da shatin cibiyarta an fito da ita bare su 茩ugu da gwiwa da kuma 茩irji, hakan ya sa 茩irarta fitowa sak tamkar wata kwalbar cocacola.

茦arasowa ta yi wajenta tana kallon fuskarta da ke mata haske tamkar zarah tace "Wai me ye kike yi? Ki zo ki fita mana ana jiranki."

Cike da qhagwa蓳a ta turo baki tana sake dan茩ara wayarta a kunne tace "Momma ni fa na yi al茩awarin ba zan fita ba sai tare da Mu'az 蓷ina."

茒an zaro idanu Ardiya tayi sai kuma ta juya ta kalli 茩awayen Hadeeya da ke saka tsarabar da za'a rabama kowa bayan gama taron, ganin hankalinsu yana kan aikin da ta sakasu yasa ta sake matsawa sosai kusan Hadeeya cike da ra蓷a tace" Dama jiya na so muyi magana da ke, sai dai ko da na dawo dare ya yi sosai, wai da gaske Mu'az ne ya ce yana sonki?"

Kallonta Hadeeya tayi da mamaki da kuma 茩aguwa tace" Momma, to 茩arya zan miki? Shi da kanshi ya fa蓷a min a ranar da muka je gidansu, nima kuma na bashi amsa, kuma ba ki ga muna waya da shi ba kullum."

Nauyayyar ajiyar zuciya Ardiya ta sauke ta du茩ar da kanta 茩asa tace" Ina fata dai ba lalata min ke ya yi ba, sannan ya watsar da ke ya je ya auri Saleema."

Da 茩arfi Hadeeya ta zaro idanu ta furta" Aure kuma?"

Da sauri Ardiya ta mata alamar" Shiiiiii! Sannan ta sake mata ra蓷a cewa "Nima jiya Gaishata ke fa蓷a min, wai maganar aurensa ake yi da Saleema."

Kiran da ya sake tsinkewa wanda ta aika ne yasa ta 蓷auke wayar a kunnenta tana kallon mahaifiyarta a gigice tace "Momma Mu'az Saleema zai aura? To ni kuma fa? Ba ni ya ce yana so ba?"

Sai kuma ta 蓷aga murya tace "Wallahi Momma na san ma asiri ta masa, dama na ga tana ta shigewa jikinshi da muka je gidan, wallahi Momma ba zan yarda ba."

Duk da ta san ba gaskiya bane kuma ba ta yarda cewa wai asiri Saleema ta ma Mu'az ba, amma dan ta kwantar mata da hankali duba da abinda ke gabansu sai kawai ta dafata tace" Hakane mana 拼ata, ke dai yanzu ki je ki kwantar da hankalinki, ki saki ranki ki yi shagalinki yanda ya dace, ni zan ji da wannan matsalar, Mu'az zai dawo gareki ko ba ya so."

Jinjina kai tayi tace" Da gaske Momma?"

Cike da 茩warin gwiwa tace" Na ta蓳a fa蓷a miki zan yi kuma na kasa?"

Girgiza kai tayi alamar a'a, nuna mata 茩ofa tayi tace" Dan haka je kiyi murnarki, ni zan ji da komai."

Juyawa tayi za ta fita Ardiya ta kalli 茩awayen na ta tace" Sai ku tashi ku tafi ko."

Aje aikin sukayi suka mi茩e, biyu a cikinsu ne suka 蓷auki gwangwanin abun fesawa mutum mai kama da flawowi yayin da yake tafiya, Hadeeya ce a gaba su kuma suna bayanta kamar yadda aka tsara, dama kayansu iri 蓷aya kusan kalar kayan Hadeeya, suma kuma duk doguwar riga ce a jikinsu, haka suka dinga fesa mata abun nan tana fita har suka kawo 拼ar berandar da Saleema take.

Ha蓷ewa sukayi da Saleema za ta koma ciki sakamakon 茩aton redio da aka kunna wanda ya kara蓷e gidan, ita kuma ta ji ba za ta iya jurar wannan 茩ara a kunnuwanta ba, wani kallo Hadeeya ta bishi da shi kafin ta ja tsaki su wuce a ranta tana ayyana "Wallahi ba zaki rabani da shi ba, ta蓳! Ai ya fi 茩arfinki yarinya."

Tunda Saleema ta koma ciki bata sake fitowa ba saida tayi sallah magrib, lokacin ne ta fito saboda jin har lokacin ki蓷a na tashi, a ganinta dai magriba tayi ya kamata a ce kowace 拼a ta tafi gidansu, amma abun mamaki data fito sai ta samu gidan cunkus da 拼an mata da samari wasu na rawa wasu na kallonsu da alama lokacin ne ma shagalin yake kan ganiyarsa, dan ko da yamma mutanen basu kai rabin haka ba, abun takaicin shi ne ganin 茩anwarta Hameeda tare da wani she蓷anin matashin da ya sha zanzaro suna ta ti茩ar rawa. Girgiza kai tayi a ranta tace "Allah ya shiryaku."

Juyawa ta yi da nufin shiga falon Abbansu, sai kawai ta ga Ardiya na zaune tana kallon komai ita da 茩awayenta suna ta hira da dariya, idanunta ne suka cika da hawaye na tausayin halin da 拼an uwanta ke ciki, ta ya suna irin wannan rashin kunyar, amma kuma tana kallo ba za ta tsawata musu ba? A fusace ta juya ta shigo falon ta shiga 茩ofar dake kusa da tv dake jikin bango, ratsawa tayi da wajen cin abincin na mahaifinsu wanda ma fi yawan lokuta a nan yake cin abincin safe sannan ta shiga ta wata 茩ofar sai ga ta a falon na shi.

Da mamaki ta kalli 茩ofar data fita waje zuwa farfajiya wacce idan ya yi ba茩i suke shigowa ta nan, ko kuma shi yana shigowa ta nan musamman idan iyayensu basu nan ko ya ji an yi ba茩i, kwalayen lemu da robobin ruwa da sauran sharar data gani ya 茩ara 蓳ata mata rai, tunaninta su waye dan rashin kunya suka shigo har 蓷akin mahaifinsu sannan sukayi haka?

Juyawa ta yi ta dawo kusa da teburin cin abinci ta 蓷auki tsintsiya da abun kwashe shara da wurin zubawa ta koma falon, a 茩an茩anin lokaci ta share 蓷akin ta 蓷auki turaren gwangwani dake kusa da teburin da tv take ta feshe 蓷akin da shi, 蓷aukar kwandon sharar ta yi ta bi ta 茩ofar waje dan zubarwa a babban kwando, niyyarta ita ce rufe 蓷akin za ta yi da makullayen dake jikin 茩ofar sannan ta tafi da su duk da ba'a haka, mahaifinsu ko barin gari zai yi baya cire makullan yana barinshi ne a nan saboda yarda da iyalinshi, to amma fa ba za ta bari sakarkarin ba茩in can su raina musu uba ba.

*Sakin* kwandon ta yi sanda idanunta suka sauka a kansu, abun daga zuciyarta ne ya fito har ya sauka a sauran sassan jikinta, ko dan ba ta ta蓳a tsintsar kanta a halin irin wanda ta fara shiga sanadiyar Mu'az ba, hakan ya ki蓷imata sosai har ta ji hawaye sun fara mata zarya lokaci 蓷aya kamar wacce ta ga gawar mahaifinta.

Tunda suka juyo a tare su ka ga ko wacece, cike da jin haushi Hadeeya ta 蓷auke kanta bayan ta aika mata harara sama da 茩asa. Hakan yasa ta juyawa da sauri za ta koma in da ta fito.

Da gudu ya ri茩o hannunta yana sauke wani huci ya tari gabanta yana kallon fuskarta yace "...




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:49 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_26_




Da gudu ya ri茩o hannunta yana sauke wani huci ya tari gabanta yana kallon fuskarta yace "Saleema..."

Da irin yanayi na gatse ta zuba mishi idanu tace "Me ye?"

茦asa ya yi da kanshi cike da kunya da kuma takaici, fincike hannunta tayi tace "In tambayeka mana, ni ka ke so ko 茩anwata?"

Da sauri ya kalleta cike da sigar rarrashi yace "Saleema ke na ke so wallahi, ba wai da nufi na yi hakan, kawai dai t..."

Katseshi tayi da cewa "Ta yi me? Me ye kawoka wajen nan Mu'az? Me ya sa ba ka fa蓷a min zaka zo ba? Bayan munyi waya da kai yau sau ba adadi."

Kamar zai fashe mata da kuka yace "Saleema ki gane, wallahi Hadeeya ta matsa min da kira har tana i茩ararin idan ban zo ba za ta yi kuka s..."

Cikin 蓳acin ran da ita tasan daga zuciyarta ne yake fitowa dan magana ta gaskiya sha茩uwar da ta shiga tsakaninsu kwanan nan musamman lokacin bikin Mu'awwaz da irin taimakon da ya mata ya sakata jin shi a zuciyarta, a hassale tace" Dan kar tayi kukan kenan sai ka taho?"

Murya a sanyaye sosai da alamar jigatuwa kamar wnda ya yi tsere yace" Saleema ba haka bane, Hadeeya a matsayin 茩anwata nake kallonta, kinsani Saleema ina sonki, ba ta yadda zan ha蓷aki da 茩anwarki."

Idanunta jajir hawaye na sake silalo mata murya a 茩asan ma茩oshi tana rawa tace" To ama me ya sa take ri茩e maka hannu? Ka fa min al茩awarin daina duk wani abu da ka ke aikatawa a baya."

Da sauri ya kalleta da yanayi na farin ciki hangon kishinshi a idanunta yace" Wallahi ni ba abinda na ji da ta yi hakan, hoto kawai ta sa aka 蓷aukemu, kuma fa ita ma Yaya Mu'az take kirana."

Fashewa tayi da kuka saboda suyar da zuciyarta ke yi tace" To me yasa ka zo ba ka fa蓷a min na?"

Sadda kanshi yayi 茩asa yace" Babyyyyy! Ki daina min tambayoyin nan dan Allah, wallahi ji nake kamar zan mutu saboda fa蓷uwar gaba, dan Allah ki yi ha茩uri kin ji."

Shashe茩a ta fara yi tana share hawayen tace" Shikenan, amma ka min al茩awarin ba zaka sake ta蓳a hannun kowace mace ba."

Da alamar raha da tsokana yace" Iyeee! Kishi wai? 瞥an matana kenan, na miki al茩awarin hakan ba zata sake faruwa ba, ni da gaba蓷aya jikina mun zama na ki kiyi yadda kike so."

Cike da kunya ta sadda kanta tace" Kuma ni dai wallahi ka tafiyarka, idan ba haka ba zan kulleka a 蓷akin Abba har sai 拼an matan nan sun tafiyarsu."

Yanda tayi magana cikin shagwa蓳a da nuna tsantsar kishinta a kanshi ya sa shi jin kamar zai suma a wurin, fa蓷a蓷a murmushinshi yayi yace" Sabo..."

Kafin ya fa蓷a Hadeeya ta taho cikin jin haushi ta sake ri茩e hannayenshi tana hararen Saleema tace" Wai me take fa蓷a maka ne? Muje zan yanka cake."

Sa蓳ule hannayenshi yayi daga na ta yana fa蓷in" Kinga Hadeeya ki daina ta蓳ani, ni..."

Harara Saleema ta watsa mishi ta ra蓳asu ta shige falon mahaifinta, juyawa yayi ya bita da kallo har ta rufe 茩ofar, a hassale ya kalli Hadeeya da ta jawo masa wasu ruwan bayan ya gama daidaita komai, cikin saurin maganar da idan ranshi ya 蓳ace yake samuwa ya fara nunata da yatsa yana fa蓷in "Kinga Hadeeya ke 茩aramar yarinya ce, ni dama can wasa nake miki da na ce ina sonki, ni da ke bamu dace ba ko ka蓷an, kuma yanzu haka maganar aurena ake da Yayarki, dan haka ki 蓷auki duk abinda ya faru tsakaninmu a matsayin raha."

Hadeeya da tunda ya fara magana ta fara hawaye na 茩una da ra蓷a蓷i, ba ta gama sarewa ba saida ya ce wai ta 蓷auka a matsayin raha, da hawayen da suka wanke mata fuska lokaci 蓷aya kwalliyarta na neman lalacewa tace" Raha? Raha fa ka ce? Ka ce min kana sona har ka dinga ta蓳a min jikina wajen sirrina, sannan ka ce raha? Kana nufin ni ka latsi jikina a banza kenan? Ita kuma za ka aureta ka killaceta?"

Girgiza mata kai yayi yace "Ki yi ha茩uri da waccen abun da ya faru, ba zai sake faruwa ba in sha Allah, amma dan Allah ki manta da komai daya faru tsakaninmu."

Cikin kukan da ya sake taho mata tayi saurin ri茩e hannunshi tace "To amma me yasa ni ba zaka aureni ba? Me ka gani a jikin waccen bagidajiyar da ba ta kaini komai ba?"

Wani murmushi yayi yace "Ba zaki gane ba, wata茩ila dan ba namiji ba ce ke, ko kuma dan baki da wayewa ne."

Da mamaki ta ha蓷e kukanta tace "Wayewa? Ni 蓷in ce van da wayewa?"

Dariya ya sakar mata yace "Hadeeya, kowane namiji na san mace wayayya, amma ba irin wayewarki ba."

Gaba蓷aya ta game naman fuskarta yanayin mamaki ya kasa barinta ta yi magana, saida ya ra蓳ata zai wuce ta yi 茩arfin halin cewa "Ban gane ba? Wai ni bana birgeka? Dubeni fa?"

Cak! Ya tsaya ya juyo a hankali ya kalleta, girgiza mata kai ya sake yi yace "Hadeeya ba kowace waye bace ta ke da birgewa, kin ganni nan? Kin san da tun kafin a haifeki na ke karatu, na 茩etara 茩asashe duk dan neman ilimin duniya, amma ha蓷uwata da Saleema da ba ta fi kwana goma ba na san wasu abubuwa da ya kamata a ce na san wannan karatun na sallah tun ina da shekara goma a duniya, ta ya zan yarda na auri wacce ba za ta umarceni da na tashi na gana da ubangijina ba? Idan na aureki Hadeeya duk wuta zamu shiga, kinga kenan ba anfanin zamanmu tare."

Ko da ya gama fa蓷a mata ya fice da sauri yana kiran lambar abokinshi *Zeid*, dan shi dai kam baya jin zai iya kwana ba tare da an shirya tsakaninshi da Saleea ba, kai shi idan ta kama ma 茩ofar gidansu zai kwana har sai ya ga dariyarta, dan Allah ya sani yana 茩aunar yarinyar fiye da yanda yake son kanshi.

Lallai Hadeeya ta ga ba茩ar rana, dan kuwa shagalin nan rai 蓳ace aka idashi da ita, Ardiya ta fahimci hakan musamman da ta ga fitar Mu'az ba fara'a da yanayin tashin hankali, amma sai ta ha蓷e komai da niyyar idan aka watse hankalinsu ya kwanta ko da tsakiyar dare ne za su tattauna ta ji me ye matsalar.

*Bai* matsa a 茩ofar gidan ba saida Zeid ya zo ya sameshi a ki蓷ime saboda fa蓷a masa da ya yi ba lafiya ya zo da wuri, yana ganinshi ya fito a motar ya tunkareshi, hannu ya mi茩a mishi yana fa蓷in "Yawwa abokina, ka ga fa Saleema ce ke hushi ni, kawai daga ta ganni da Hadeeya muna hoto."

Sai kuma ya sassauta murya yace "Dan Allah ka kirata ka bata ha茩uri, ka ga ni ina ta kira ba ta 蓷aga min waya, wallahi a tsorace na ke."

Da yanayi irin na haushi haushi dan bai 蓷auka dalilin da ya sa ya kirashi kenan ba ya girgiza kai yace "Yanzu Mu'az dama saboda yariyar nan ne ka kirani?"

Cike da tabbaci yace "E mana, ba ta kai a kiraka saboda ita bane?"

A hassake Zeid yace "Ba ta kai ba..."

Sai kuma ya gyara tsayuwarshi yace "Mu'az, wai sai yaushe za ka fahimci yarinyar nan wahalar da kai kawai take? Ni ban ma gane maka ba wallahi, sam ban ga abin damuwa a jikin yarinyar nan ba, me ye ka gani a tare da ita da yake 蓷a蓷aka a 茩asa ne? Ita ba kyau ba, ba hasken fata ba, ba ilimi da..."

A matu茩ar hassale Mu'az ya matso daf da shi kamar zai ha蓷eshi ya nunashi da yatsa yace" Kar ka soma Zeid, idan ba za ka taimaka min ba kawai ka tafi, amma ba zan juri jin wannan ba茩a茩en maganganun na ka ba."

A fusace ya juya ya koma motarshi ya bu蓷e ya zauna, Zeid da ya ga rashin kyautawarshi numfashi ya sauke sai kuma ya tako a hankali ya bu蓷e motar ya shiga ya zauna mai zaman banza ya rufe, shiru motar ta 蓷auka a 茩alla na mintuna biyar, a nutse Zeid yace" Me ta ga kana ma Hadeeyar? Kuma gaskiya za ka fa蓷a min dan ka san na fi kowa saninka."

Saida ya galla masa harara ta gefe idanu sannan ya 蓷auke kanshi, kamar ba zaiyi magana ba dan har da rumgume hannaye kafin kuma yace" A ganinka zan mata lalata ne?"

Wani shashashan kallon ya watsa mishi yace" Na 蓷auka kai ka fa蓷a min ka samu sabuwar 拼ar shilar da za ta rage maka zafi."

Cike da rashin gaskiya yace" Hakane na fa蓷a, amma kafin na fa son Saleema ne, yanzu babu wannan tunanin a raina game da ita, ka yarda dani abokina."

Iska Zeid ya huro daga bakinshi yace" Ba maganar yarda tsakanina da kai Mu'az, yanzu fa蓷a min me yasa ka kirani?"

A take yace" Ha茩uri nake so ka bata, ka fa蓷a mata wallahi ba abinda take tunani bane, kuma yanzu ma haka na ma Hadeeya kashedi za ta fita harkata."

Da wani kallon tuhuma ya kalleshi yace" Za ka daina kiranta kenan?"

Matse fuska yayi yace" Ni fa dama ba ni ke kiranta ba, ita ke yawan takura min da kira."

"Sai ka ke 蓷agawa ko? Duk da kasan maganar aure ce tsakaninka da Yayarta." Ya fa蓷a yana kallonshi, da alamar saranda ya 蓷aga hannaye yace "Na ji kuma na 蓷auki laifina, amma dan Allah ka je ka bata ha茩uri komai ya wuce."

Girgiza masa kai yayi yace "Mu'az ba zaka iya da rigimar yarinyar nan ba, ka san matsalar auran mace 拼ar islamiyya?"

茦ura mishi idanu Mu'az yayi da alama 茩arin bayani yake nema, 蓷orawa yayi da "Haka za ta dinga gwara maka kai kamar wani 蓷anta, su fa irin yaran nan komai a gurinsu ba daidai ba ne, kowane motsinka sai ta nuna maka ai ba kyau Allah ya hana, kaza haramun ne kaza haramun ne, ga takurar tsiya da na cin sababi musamman kan abinda ya shafi addini, ka ga ka auri] ar islamiyyar nan? Wallahi ka daina baccin asuba kenan saboda saita tilasta maka bin jam'i, ga su da ganin kowa 蓷an wuta, haka kawai za ta ga komai ba daidai ka ke yi sai yadda take yi ne daidai."

Tsaf! Ya zuba masa idanu har ya gama maganarsa, numfasawa Mu'az yayi yana murmushi yace" Gaba da gabanta, duk lalacewata ka fini iskancewa, tunda ni ina son na daina duk abinda na ke, hakanne ma ya sa na ke son auren wacce take da ilimin addini, maganar tashi sallah asuba kuma ai tun zuwanta gidanmu ta koya min, yanzu haka daga waccen ranar da ta je zuwa yanzu ban ta蓳a rasa jam'i a kowace sallah ba."

Kallonshi yayi sosai yace" *Zeidul-Abidin*, mun samu rayuwar nan ba da wayo ko dabararmu ba, kar mu yi saken zuwa lahira babu guzuri, dan hakan shine asara ma fi girma da zamu tafka, mutuwar nan dai ba sallama take wa mutum ba, sannan ba ta turo sa茩on kar ta kwana, to idan dai mutuwa za ta zo mana bagatatan a halin da muke ciki yanzu, da wane ido zamu kalli ubangijinmu, wanda Saleema ta fa蓷a min cewa kowane yaro yana zuwa duniya ne da al茩awarin da ya 蓷auko tsakaninshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login