Showing 171001 words to 174000 words out of 191031 words

Chapter 58 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

68014

hannunshi tana wasa da shi a sanyaye tace "Da so samuna ne ko? Na bu蓷e 茩aton shago na zuba teloli kamar guda biyar haka, sai na zuba yara da zasu dinga min dinki ni kuma ina biyansu."
Jinjina kai yayi yace "茒inki na ki da zaki saka ko na mutane?"

茒aga kafa蓷a tayi tace "Duka ma."

Sake jinjina kai yayi yace "To amma na ji kince ki zuba yara, maza ko mata? Dan kinsan fa ba na yarda a zuba min 茩arti suna kallonki ba ko?"

Kya蓳e fuska tayi tace "Ka ji wata magana, to na ce maka tsirara zan je gabansu ne?"

Tallabo fuskarta yayi yace "Daina ma wannan maganar."

A sanyaye kuma yace "Kin san me? Na ji zan miki abinda kike so, saboda a yanzu dai a duniya cikar burinki shine nima burina, amma ki min wani al茩awari guda?"

Gyara zamanta tayi tace "Uhum! Ina ji?"

Suna kallon juna yace "Ki min al茩awarin duk sanda za ki shiga shagon zaki saka ni茩ab da babban hijab."

Da murna ta fashe da dariya ta rumgumeshi tace "Wayyo mijina, ai wallahi har 茩asa ma zan saka."

Rumgumeta yayi shima yana jin 茩aunarta na sake ratsashi sai dai har yanzu ba wanda ya ce ma wani ina sonka alhalin suna kallon juna kai ko da ma ta sa茩on waya ne.




*Alhamdulillah.*
29/06/2022 脿 15:29 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_55_




Daf da ita ya tsaya yana kallon 茩ugunta, masha Allah mazaunanta na birgeshi sosai, Hmdeeya kuma dake gaban allon dake kafe tana rubutun daya sakata bata san ma me yake ba, saida ta yi shirin juyowa ne yayi saurin kallon allon yana murmushi yace "Wow! Gaskiya kinyi 茩o茩ari."

Karban allin yayi da ta gama rubutu da shi yana kallon allon, duk da akwai kuskure a amsar da ta bashi amma sai ya sake juyowa yace "Yayi sosai yar beauty, shiyasa nake sonki saboda 茩wazonki."

Murmsuhi tayi tace "Nagode malam."

Juyawa tayi za ta zauna kan kujerarta ya riko hannunta yace "Zo mana, ai bamu gama ba..."

Ya fa蓷a yana jawota sosai har saida ya kwanta bayanta saboda gaban allon ya turata hakan yasa take gaba shi yana baya, babbaketa yayi saboda ya fita girma da tsayi da komaiqai ya zamana ba ko a ganinta, gashi kuma ya matseta sosai, a haka kuma ya shiga rubutu a allon.

Hamdeeya dake jin jikinshi gaba蓷aya a kanta 蓷an jaye jikinta take musamman ma abun da take jin yana ta蓳ata daga cikin kayanshi, amma da ta matsa sai ya sake matse mata wuri.

Basu ankara ba, basu ji motsi ba, ba su san da zai fito ba sai kawai muryar Alhaji Yusuf suka ji yace "Malam ashe karatun kuke har yanzu?"

A mugun tsorace ya ja baya daga jikin Hamdeeya yana zazzare idanu tsakanin Hamdeeyar da kuma Alhaji Yusuf 蓷in, jira yake ya ji ya balbaleshi da bala'i har ma ya tuhemeshi da irin tqayuwar da ya samu sun yi da yarinya da ya tabbata ko ba ta fara jinin al'ada ba to ta balaga ta wani fannin. Sai dai me? Tunda Hamdeeyar ta turo baki tace "E Abba, kuma ni wallahi na gaji."

Abinda ya fa蓷a ne ya tabbatar lallai uban nan kar Allah ya ba kowace 拼a irinshi shine da yace "Yi ha茩uri mana baby, kinga fa dan ki gane har lalla蓳aki yake, da alama ma bacci kika fara a jikinshi."

Ajiyar zyciya ya sauke yana jin hankalinshi na kwantawa har saida ya ga ya juya ya koma ciki, duk da daren da ya yi da kuma yadda ya samesu bai dameshi ba, a ganinshi me ye a ciki? Me zai mata a nan din? Yarinya ce fa.



*Lokaci* ya tafi kamar da wasa, inda da kowace shu蓷ewar safiya da abun da ke faruwa na farin ciki ko akasin haka, sai dai na farin cikin su suka fi yawa, kamar yadda ta bu茩ata an gama mata komai a matsakaicin shagon da aka bu蓷a mata 茩ofar da zata dinga sadata da nan ba tare da ta fita ba, kuma an nemi matasa an zuba a wurin da haka aka rage wani zaman banzan, 茩alubale na farko da suka fara fuskanta kuma suke kan fuskanta a yanzun shine rashin samun abokan cinikayya, dama kuma dole ne a samu haka duba da wurin sabo ne duk da kuwa ta 茩ofar dake kusa da bakin titi aka fitar da ita, sannan ga komai irin n zamani an saka. Daga gurin wanda ya koya mata 蓷inki a yanar gizo ne ta samu shawarar ta dinga tallatawa ta kafafen sada zumunta, sannan akwai bu茩atar su dinga sau茩i sosai da hakane zasu jawo mutane a fari.

Cikin ikon Allah dake yaran da aka samo mata gogaggu ne a fannin 蓷inki dan biyu daga ciki ma idan suka bar nan shagon 茩arfe 08 na dare wani shagon suke wucewa, hakan ya 茩ara bata damar fa蓷ar da hannunta dan a lokacin duk 蓷inkin da suka samu daga gidansu zuwa gidan Alhaji Auwal da ya fi iyayenta farin cikin wannan nasara da ta samu da kuma Khairat matar gwamna ita take aikin sannu sannu har kuma tayi daidai.

苼angare 蓷aya kuma ga tsufa da cikinta ke da蓷a yi har ta samu kanta a lokacin haihuwarta ya zamana ba ta iya le茩awa shagon wasu lokuta sai dai su yi waya dan basu damar shigowa gidan ba tare da 茩wa茩waran dalili ba, duk da wasu lokuta sai ta ji lamarin 蓷inkin na son fice mata a kai saboda rashin aikin yi, dan wataranar ma sai su wuni ba wanda ya kawo ko ya zo kar蓳a gashi tsawon watanni yanzu.

*Yanzun* haka dariya ce ta kubce mata ganin 蓷inkin da Iklim ya turo mata tare da voice note cewa _"Wallahi Hajia wannan 蓷inkin ina ta ajiyarshi ne sai Allah ya sauke mana je lafiya sannan na miki shi dan shigar biki."_

茦ara kallon 蓷inkin tayi da kyau, kawai 蓷inkin ne irin na 拼an matan celebrities, ita iina za ta iya saka wannan 蓷inki, emoji na dariya kawai ta aika masa ba ta ce 茩ala ba dan jinin nan nata yayi nauyi sosai. Aje wayar tayi taee da 蓷aukar al茩alaminta dake kan cinyarta sannan ta 茩ara jawo takardar dake kan teburin cin abincin ta ci gaba da zanen da take yi tana yi tana gogewa tana yi tana gogewa, hakane take dama har sai ta gaji ko bacci ko kuma shigowar mai martaba ka蓷ai ke sakata dakatawa, idan ma ta gama da wani wani take dauka, hakan yasa take da takardun zanen nen masu tawa a 蓷akinta ajiye.

*Wata mahaukaciyar dadda蓳a da ta mishi yasa shi zabura ya tashi zaune yana bu蓷a idanu yace "Oh Allah, akan rakaki fits..."

Da sauri ya sauko daga kan gadon saboda ganinta zaune 茩asa sai gumi take ha蓷awa, dur茩usawa yayi yace "Matanmu lafiya? Ko na茩uda ce kike? Haihuwa kike ji?"

Ri茩o rigarshi tayi cikin azaba da ra蓷a蓷i tace "Ita ce, ita nake ji... Ummi, kira Ummi."

"To to." Ya fa蓷a yana Mi茩ewa tsaye ya 蓷an nufi gaban madubi ya koma ya nufi 茩ofa ya sake dawowa, wayarshi ya 蓷auka ya kira Ummi wacce a lokacin tana tsaye kan 茩afafunta tana addu'ar Allah ya sauke Saleema lafiya, tana ganin kiran a wannan lokacin ba ta tsaya 蓳ata lokaci ba ta nufo 蓳angaren nasu tana amsar wayar da gata nan tafe. A halin da ta sameta kawai ta tabbatar haihuwarta kusa take, dan haka ta ce ya yi sauri ya kira malamar asibitinsu, ya fita falo dan kiranta a waya, ya kirata ta 蓷aga tana gaisheshi kawai ya ji wata 茩a茩茩arfan nishi daga 蓷akin Saleema na fa蓷in "Wayyo Ummi, Mamana, ya taho wallahi."

A gigice ya dawo 蓷akin da gudu yana maida wayar aljihu ba tare da ya kashe kiran ba, ganin Ummi dur茩ushe gabanta ta yaye mata yaloluwar rigar baccinta sama tana 茩ara ware mata 茩afafu yasa shi 茩arasowa da sauri, ita ma Ummi da sauri ta dakatar da shi tace "Maza bani kayan haihuwarta."

"To." Ya fa蓷a yana juyawa zai fita sai kuma yace "Ina ne suke Ummi?"

Kallonshi tayi tace "Ba kai da ita kuka san inda kuka aje abunku ba?"

Da sauri ya fita a 蓷akin yana fadin "Oh, na tuna."

Haihuwa dai kam an yi ta a 蓷akinshi dan haka sai dai daga baya a tsaftace masa wurin, yana shigowa 蓷akin da kayan ni茩i-ni茩i suka ha蓷a idanu da Ummi da take shirin fita a 蓷akin yana son ya tambayeta kukan jariri yake ji fa tun daga falo, da sauri ta kar蓳i kayan tace "Maza bani sabuwar re..."

Sallamar da aka kwa蓷a daga wajen falon yasa su kallon 茩ofar dake bu蓷e, Ummi ce tace "Je ka gani waye."

Inda Saleema ke kwance 茩asa kanta a kan filo ya kalla yace "Ummi kukan jariri nake ji."

A nutse tace "Ta haihu, duba ka gani."

Sake kallon Saleema yayi wacce idanunta ke rufe zufar da take yi 蓷azun tana bushewa a jikinta, washe baki yayi ya fashe da dariya ya rumgume Ummi duk da kayan dake hannunta yace "Ummi ta haihu? Ta haihu lafiya, wayyo Allahna."

Jin wata sallamar kamar an 蓷an shigo daga ciki yasa ya saki Ummi ya juya ya fita a 蓷akin, jim ka蓷an suka shigo tare da likitar da ko da ta ji maganarshi a waya cewar ina kayan suke? Ta tabbatar da abinda ta fara zargi da yasa aka kirata a wannan daren, dama kuma aikin kwana take a asibitin dan haka kawai ta shigo tare da sanar ma dogarin dake tsaye abinda ke faruwa shiyasa ya mata iso zuwa ciki.

Ko da ta yankewa jaririn cibiya ta jaye mata rigarta daga sama ta 蓷ora mata shi a kan 茩irjinta, duk kukan nan da yake sai kuwa yayi shiru inda ita kanta Saleema ta ji wata azababbiyar soyayyar jinin nata ta 茩ara huda duka sassan jikinta tamkar dai bu蓷a zuciyarta ne aka yi aka saka mata shi ciki, lumshe idanu tayi ta 蓷ora hannunta na dama ta dafe bayan yaron dake ta wutsilniya da 茩afafu bakinshi kuma na ta ramumin abinda zai tsotsa. Hakan yasa Ummi dake tsaye tana gyara zanen da za'a sakashi ciki tace "Wannan miji nawa an ya ba acici bane?"

Dariya likitar tayi ta kalleta da kyau tace "Ranki shi da蓷e, an yi sa'a fa batayi 茩ari ba."

Murmushi Ummi tayi tace "Alhamdulillah."

Matsowa tayi ta 蓷auki yaron ta tsaftace mishi jikinshi kafin ta na蓷eshi cikin tattausan zanen sannan ta nufo hanyar falon, tana bu蓷e 茩ofar Abdus-samad da yake ta le茩e daga nan yayi saurin juya mata baya yana sosa 茩eya, murmushi kawai tayi ta girgiza kanta tace "Ka dai yi ha茩uri a gyara mata jikinta, in ya so idan za ka iya ma ka wuni tare da ita."

Juyowa yayi da sauri tunda ta fara maganar, ganin jaririn a hannunta yasa shi tara hannaye yana son kar蓳arshi, a nutse ta 蓷ora mishi a hannayenshi ya zubawa fuskarshi idanu, murmushin daya saki ne ya ba 茩wallar da ta jima tana taruwa masa a idanun damar zubuwa ta ijiyarshi ta dama, sumbatar bakin yaron yayi kafin la茩aba masa abinda shari'a ta koyar a kunnenshi na dama wato kiran sallah.

Suna tsaye likitar na taimaka mata tana mata durwa (茩unzugu) ya shigo 蓷akin, ita kanta Saleema sai da ta ji kunya duk da jikinta a rufe yake, da sauri likitar ta gyara mata 蓷aurin zanenta tare da fita a 蓷akin ta 蓷auki bokitin dake cike da ruwa da sabulu na ruwa na tsaftace muhalli masu 茩amshi bayan an gyara 蓷akin tsaf.

Jirin da ya nemi 蓷aukarta ne yasa ta saurin Ri茩o hannunshi da sauri shima ya ri茩eta gam tare da taimaka mata ta zauna bakin gado, kallon fuskarta yayi tayi fess da ita sai lumshe idanu tayi, murmushi yayi yace "Dama ta ce za ki iya jin jiri, amma yanzu za ta kawo miki magani, ki kwanta ki huta."

A ladabce idanunta a rufe tace "Um um! Ummi ta ce zan koma 蓷akina ne."

Marairaicewa yayi yace "Me yasa? Saleema idan kika koma can ganinki wuya zai min, kinga mutane zasu yi ta kai da kawo."

Matse bakinta tayi sosai ta li茩e idanu, ra蓳ata yayi a jikinshi yana kallon fuskarta yace "Matanmu, nagode miki, kin canza min rayuwata gaba蓷aya, *ina alfahari da ke*."

Murmusawa tayi ka蓷an tace "Nima nagode maka da ka canza min rayuwata kuma ka min ciki."

Murmushi yayi ya kara rumgumeta a jikinshi yace "Nima nagode da kika yarda na miki cikin."

Turo baki tayi gaba tace "Bayan nan fa?"

Tallabo ha蓳arta yayi suka kalli juna duk da ita bacci da kuma jiri ne ke damunta a yanzu, amma haka take lullumshe idanun, a sanyaye sosai cike da salo da kuma tabbatar mata da abinda ke zuciyarshi ne yace "Sannan kuma *ina sonki*, ina sonki Haleematu, ina sonki fiye da yadda kike tunani, ina 茩aunarki tamkar babyn da kika haifa min yanzu, har ma na rasa wane na ffi so a cikinku ku biyun."

Hannunta tasa a bayanshi ta zagayo 茩ugunshi idanunta cike da hawaye a sanyaye tace" Bawan Allah, ka kusan irin farin ciki da ka sakani dalilin fa蓷an wannan kalmar? A kullum tunani shine ka da baka sona, kullum zuciyata tana raya min ko dan an tusa maka ni shiyasa ka kasa jin sona a zuciyarka, gashi kuma ni na kamu da naka son ta yadda ba zan rayu babu kai ba, shiyasa ka ga ina matsa maka da sai ka fa蓷a min kana so na..."

A hankali ta sake fa蓷awa jikinshi suka rumgume juna 茩am-茩am tace" Ina sonka Abdul, ina sonka Abdus-samad, ina 茩aunarka da gaba蓷aya zuciyata."

Lumshe idanu yayi ya kara matseta 茩warai a jikinshi yace" Ni ma wannan fargaban ya hanani fa蓷a, yadsa aka dam茩aki gareni ba tare da shawararki ba yasa nake tunanin ko har yanzu akwai birbishin soyayyar wanda aka fara saka miki rana da shi, dan Ummi ta bani labarin komai daya faru, sai na ke jin tsoro kar na fa蓷a miki ke kuma ki ce ba kya sona, shiyasa na za蓳i muyi ta zama a haka, amma yanzu da na tabbatar mun zama 蓷aya ga kuma 蓷anmu, ban damu da komai zai faru ba, abu 蓷aya dana sani zan iya ya茩i a kanki dan na ga na sameki ni ka蓷ai."

茦ara matseta yayi yace" Ina sonki." 瞥ar 茩ara ta saki tace" Ahhh! Abdul ka za 蓳allani gida biyu..."

Sassauta mata ri茩on yayi yana murmushi yace" Yi ha茩uri matanmu."

Banko 蓷akin Ummi tayi tana ganinsu ta kawar da kanta tana kame-kame tace" Amm..kai...Babana fita ka bamu wuri za mu kaita 蓷akinta."

A sanyaye ya mi茩e shi dai ji yake kamar a barta ita da jaririn duka zai kula da kayanshi, amma sai gashi sadda likitar ta fita da Saleema a 蓷akin Ummi ta kalleshi tana jijjiga jaririn dake neman fashewada kuka tace" Babana, ka san da dai sai tayi arba'in ko? Kuma a 蓳angarena za ta yi wankanta."

Zaro idanu yayi yace" Arba'in na me Ummi?"

Da mamaki tace" Oho! Baka sani ba?"

Sai kuma tayi murmushi tace" Hakane, to tunda wannan ne farko a gareka za ka san me arba'in ke nufi."

Sosai Saleema ke jego cikin farin ciki da kwanciyar hankali, dan kuwa a 蓳angaren Ummi aka ware mata 蓷aki ita da jaririnta suna karbar kulawa ta musamman, Da kanta ta kira Iklim a waya ya shigo har falo na biyu na Ummi, bayan sun gaisa ta. bashi kayanta da za'a mata 蓷inkin shigar suna tare da takardun da take yin zane tace "Irin wannan nake so."

Sannan ta nuna masa kowane zane da kayan da take so ya kasance a kai, tunda ya 茩urawa zanen idanu yake kallo da mamaki kafin yace "Ranki shi da蓷e, wannan 蓷in a wani wuri kika kalla sannan kika fitar da zanen? Ko kuma dai ke kikayi?"

Murmushi tayi tace" Ni nayi Iklim, dan Allah ka maida hankali ka min shi yadda ka ganshi a takardar nan."

Jinjina kai yayi mamaki da al'ajabi yasa shi kasa cewa komai, saida ta sake cewa" Ka ji ko?" Sannan yayi saurin cewa" To to, in sha Allah uwarmu za'a yi shi yadda yake a nan."

*Ranar suna* sosai 蓷inkunan Saleema suka zama abun kallo ga mutane, gashi abu ne da ya tara manyan mata da suka amsa sunansu, dan wani ala茩ar ko ta nesa ce ya kan zo dan shi ma ya kasance 蓷aya daga cikin wanda suka zo bikin gimbiya, sai ya zamana wasu na 蓷aukar hoto da ita ne a wayoyinsu dan kawai 蓷inkinta. Haka har Hajia Mardiya wacce 茩anwa ce ga premiere dame ma'ana matar shugaban 茩asa wacce suke 拼an uwa ga gimbiya Zulaihat data gayyacesu ita ma ta ga 蓷inkin kuma ta ke tambayar gimbuya 蓷inkin ya birgeta, shine ta fa蓷a mata ai shago gareta a nan gidan na 蓷inki, a haka fa ya zama komai dama da maffarinshi.

Haka akayi suna sau 蓷aya tak Mama Safiya ta zo ita dai kunya ba za ta barta ba, sai dai fa a waya idan ta dage tana fa蓷awa Saleema wani abun dan kula da kanta ko yaronta sai kuma ka rantse ba ita bace ko kuma idan ta samu wanda zai zo daga wajensu haka za ta bado sa茩o a kawo mata, haka akayi suna yaro ya ci sunan margayi sultan *Abdallah Abdus-samad Abdallah*.


Tunda aka yi suna ya kan le茩o sau uku, da safe kafin ya fita sai idan ya samu hutun cin abinci ya zo nan ya ci sai kuma da dare ya zo su sha hirarsu. A haka kwanakin ke ta kwararawa har an fara lissafin saura kwana ka蓷an ta yada wanka.

Shigowarshi tasa ta cire yaron daga nono tana goge masa bakinshi da ya 蓳ace da ruwan nonon ta aje shi kan gado, da sauri ya 茩araso yana fa蓷in "Ya dai? Har ya 茩oshi ne?"

"E mana." Ta fa蓷a tana 茩o茩arin mayar da nononta a riga, sai dai cikar da yayi da ruwa kuma rigar ta kamata sosai yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login