Showing 186001 words to 189000 words out of 191031 words

Chapter 63 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67987

ciki. Hira suka 蓷an fara ta蓳awa sama sama, kamar daga sama 蓷an Alhaji Rabilu ya shigo 蓷akin, duk kallonshi sukayi a tare inda mahaifinshi da mamaki yace "Kai kuma yanzu a wannan lokacin? Ya ma aka yi suka barka ka shigo? Bayan lokacin rufe asibitin ya yi."

Wayarshi dake hannunshi ya mi茩o ma mahaifin na shi yace "Ce musu nayi kira ne na gaggawa daga fada kuma wanda za'a ba wayar yana ciki, Abba aunty Saleema ce ke son magana da kai."

Duba wayar ya yi ya ga yanzu ne kira ke shigowa, 蓷agawa yayi tare da sallama cike da dattako, da ladabi Saleema ta amsa suka gaisa sosai, kallonshi Alhaji Yusuf yayi da ya ji yace" Muna fa godiya sosai 拼ata da 茩o茩ari, Allah ya saka miki da alkairi, Allah ya baki masu miki kema."

A sanyaye ta amsa da" Ameen Abba, dama ina ta son magana da Abba ne naji jikinsu, amma aunty ta ce har yanzu jikin dai, shiyasa nake so muyi magana da kai na ji ko dai za'a fitar da shi ne waje."

Da mamaki ka蓷an a fuskarshi yace" Jikinshi da sau茩i sosai 拼ata, ba bu茩atar ki 蓷aga hankalinki, mu dama muke tsammanin saki a kowane lokaci, jininsa kawai ke hawa yana sauka."

Cike da ladabi ta sake cewa" Abba to an siyo magungunan na 蓷azu ne?"

Yanzu kam mamaki ne sosai a fuskarshi yace" Magunguna kuma? Wasu sabi aka runuta?"

Ya tambaya yana tsare Alhaji Yusuf da idanu da shima yake kallonshi, ba tare da sanin komai ba tace" E Abba, 蓷azu ai munyi waya da aunty ta ce an rubuta magani sa ta je ta siyo shine na turo ku蓷in."

A sanyaye ya girgiza kai yace" Gaskiya ban san da wannan maganar ba, kuma tunda suka zo nan ni ke siyo magani, idan ba ni ba to cikin 拼an uwanki ne, bana jin ko ruwa mun ba Ardiya damar siyowa."

Kai tsaye ta fahimci me auntynta ta aikata, dan kar a kalleta da laifin yasa Saleema fa蓷in" Ohhh! Ayya, Abba na tuna ba fa aunty ba ce, su Mama ne mukayi waya dasu akan jikin Hamdeeya, amma... Abba?"

Murmushi yayi irin na babba da yaron 蓷in nan dan shi ya gane komai tunda har ya ga zahiri sannan yace" Na'am."

A shagwa蓳e tace" Abba ku bani Abba mu gaisa dan Allah, ni gani nake kawai wayo kuke mana kuna cewa lafiyarsa 茩alau..."

Dariya yayi yace" To shikenan gashi, na san idan kin ji muryarshi za ki yarda ko?"

Tsittt! Sukayi sai sauraren numfashin juna kafin daga bisani tace" Abba ya jikinka?"

A sanyaye ya amsa da" Da sau茩i Hajiata."

Shiru ne ya 茩ara biyo baya sai kuma tace" Allah ya baka lafiya Abba."

"Ameen." Ya fa蓷a yana sakin murmushi tare da mikawa Yayan nashi wayar shi kuma ya 蓷ora a kunne yace "Yanzu hankalinki ya kwanta?"

"Ummm!" Ta fa蓷a kamar mai son fashewa da kuka, sai kuma ta sake taisa muryarta tace "Abba ku kula da shi, duk abinda ake bu茩ata ku sanar mana."

Cike da 茩aunar yarinyar da kuma tausaya mata yace "In sha Allah Hajiata, ki kula da kanki kema, Allah ya miki albarka."

"Ameen." Ta fa蓷a tana kashe wayar kuka na kwace mata tana jin ina ma Abbanta ne ke saka mata albarkar nan? Ganin ya kar蓳i wayarshi yasa ya fita yana cewa uban "Abba sai ka zo."

Saida ya ga ficewarshi sannan ya kalli Alhaji Yusuf yace "Ka godewa Allah Yusuf, Allah ya baka 拼a mace tamkar namiji dubu, wallahi ka yi sa'a a rayuwarka, yarinyar da ka tauye ta hanyoyi da dama, amma sai amon muryarta ya ke fitowa ta inda ba'a yi tsammani ba, ba wai dan Safiya tana 拼ar uwarmu ba, amma ni dai gaskiya na fi ganin girmamawa ta 拼a拼a ga ubansu a idanun yarinyar nan, tana da hankali na jajirtaccen namiji, tana da hangen nesa irin na namiji mai shekaru, tana da sanin takamata na maza goma, Yusuf, ka godewa Allah wallahi, dan ba 茩arya Allah ya maka babbar baiwa a rayuwarka."

Gyara zama yayi tare da kawar da kanshi daga kallon da Alhaji Yusuf 蓷in ke masa yace" Gaskiya nake fa蓷a maka, duba ka ga fa ta kasa yarda da abinda muke fa蓷a mata a kanka, burinta shine ta ji muryarka ka蓷ai hankalinta ya kwanta, ga irin 蓷awainiyar da take ta yi a kanka duk da kuwa cutarta ake, amma dake akan *mahaifinta* ne ta ji ta gani, kuma ta gane hakan a yanzu amma sai ta ke so ta rufe maganar kawai saboda ita ba wannan ne gabanta ba."

Sunkuyowa yayi ya 蓷ora gwiwoyinshi a cinyoyinshi yana kallon 蓷an uwan nashi da yke fa蓷in "茒awainiya? Su da suke can ni ina nan? Ta ya ya?"

Murmushi yayi yace "Kwana biyu ka蓷ai ka yi a nan, amma yanzu na ga recit na ku蓷in da ta turo guda biyu dan a siya maka magani saa da jaka 蓷ari uku da hamsin, ba ma wannan ne abun dubawar ba, ta dalilinta fa aka mana alfarmar da aka kawoka nan a 茩asa da lokacin shigarka ha蓷ari, wallahi ba dan ita ba mu dai nan duk yadda zamuyi sai ka kai wannan lokacin ko ka wuce."

Mi茩ewa yayi tsaye tare da matsawa ya 蓷an dafa kafa蓷arshi yace" Ni zan tafi gaskiya, dan ba zan iya jiran matarkan nan ba, idan ta dawo ka gaisheta."

Juyawa yayi ya wuce yana fa蓷in" Allah 茩ara sau茩i."

Da kallo ya bishi har saida ya fice a 蓷akin kafin ya sauke ajiyar zuciya yana sake nutsuwa sosai dan auna abubuwan da ya fa蓷a masa akan ma'aunin daya dace na hankalin 蓷an adam.

*Tun* yamma da ta fita taje gidan 茩awarta suka hirarsu, kafin daga bisani ta canca蓷a ado inda ta ce ma 茩awar "Muna da rendez-vous ne da Hajia Balaraba Seini, ni yanzu can zan wuce."

Da mamaki sosai 茩awar ta kalleta tace "Balaraba Seini? A ina kika santa ke kuma?"

Wani sha茩iyin murmushi tayi tace "Hmmm! Ku zauna nan ba ci gaba a rayuwa, kin manta ina hul蓷a da mayan mata?"

Jinjina kai tayi dan ba za ta karyata ta ba tunda ta na gani tace "Lallai! Abun babba ne, Allah ya bada sa'a, ba dan ba sa kar蓳an wanda basu san da zuwanshi ba ai da na biki."

Murmushi kawai ta mata tare da mata sallama ta fita a gidan, abokin aikinta da sukayi aiki tare a shekara uku da suka wuce ta samu 茩ofar gidan yana jiranta, 蓷aukarta yayi a galleliyar motar tashi suna tafe suna hira, a zahiri sun ha蓷u dan a gaisa sannan ya ajeta masaukinta a yadda ta fa蓷a masa, a ba蓷ini kuma tana kallonsa ne a matsayin wanda ke tu茩ata a cikin babbar mota zai kaita gidan gwamnati.

Tun a kan babban titin ta fara raba idanu tana kallon irin tsaron dake wurin, ajiyar zuciya ta sauke tana sakin 蓳oyayyen murmushi saboda tuna idan ta ce ita ce Maman Saleema ta kuma zo godiya ne kan abinda aka musu irin tarban da za'a yi mata na musamman, a hankali ta kai hannunta kan robar ruwan dake kusa da giyar motar ta 蓷auka, bu蓷ewa tayi fuskarta 蓷auke da murmushi ta kifa kai ta 茩arasa shanyewa dan dama ka蓷an ne.

Kallonta mutumin yayi yana fara'a yace "Nima dai gobe zan shigo na ga jikin mai gidan."

Kallonshi tayi tare da washe masa baki ta zura hannunta ta sauke glas din 茩asa tare da jefa robar sannan ta sake 蓷agashi tace "Allah ya yarda, nima kuma kafin mu tafi zan samu lokaci na kai maka ziyara har gida."

Da sauri ya kalleta yace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Ina robar...? Ya fa蓷a yana taka birki, da mamaki ta kalleshi tace" Robar me?"

Zaro idanu ya sake yi yace" Ruwan da kika sha, baya jefar da sharar a layin..."

Glass 蓷in da aka 茩wan茩wasa yasa shi saurin juyawa ya kalli 蓳angaren da yake, a hankali ya sauke glass 蓷in yana kallon sojan dake ri茩e da bindiga fuskarshi a ha蓷e a harshen faransanci yace" Yalla蓳ai fito."

Kallon jami'in tayi tace" Yalla蓳ai lafiya dai?"

Da hannu ya mata alamar tayi shiru sannan ya bu蓷e ya fita, ganin suna magana har yasa hannu aljihu zai biya tarar da aka masa (馃槀Kwateeee) yasa ta bu蓷ewa ta fita, wato shi tsautsayi idan lokacinsa yayi kai kake binshi ba shi yake binka ba ma, sun gama duk abinda zasu yi, an fa蓷a masa tararsa ya biya, kawai Ardiya cike da 茩warewa a harshen farasanci tace "Me ye haka malam? Ya zaka 蓳ata mana lokaci? Ka san ko ni wacece? Ka san ina zamu je da zaka tsayar da mu kana mana maganar banza? To ganin Hajia Balaraba zan je, ni ba茩uwarta ce ta musamman."

A sanyaye mutumin ya matsa kusa da ita yace "Kinga shikenan muje."

Sama da 茩asa jami'in ya 茩are mata kallo yace "A haka? Anya kuwa?"

A hassale tace "Kana mamaki ne? Idan baka yarda ba na kirata a waya yanzu na sa a baka takardar sallamarka, wata茩ila ka yarda."

茦ara ri茩e bindigarshi yayi da kyau ya shiga takowa inda take yana fa蓷in "Bana tunanin akwai wanda kika zo gani a Presidential, amma bari na fara tabbatarwa, dan kama kika min da masu 茩unar ba茩in wake."

Kakkauran wayarshi dake 蓷aure a 茩ugu ya ciro ya fara magana da jami'an dake gidan shugaban tare da tambayar ko akwai ba茩uwa da Hajia za ta yi ne? Amsa ta farko da aka bayar ita ce yau madame ta 蓷aga zuwa ganin likitanta a Egypt, dan haka ba ma ta 茩asar, aje wayar yaui ya sake kallon Ardiya da kanta ke kallon doguwar katangar ba ta san me yace ba dan da zabarmanci yayi maganar.

Cikin dakakkiyar murya yace "Kika ci ganin madame kika zo?"

"E." Ta fa蓷a har da 蓷aga girarta, wayarshi ta musamman ya shiga daddanawa yana jinjina kai ya sake cewa "Ai kika ce ta san da zuwanki ko?"

"E, ba茩uwarta ce ta musamman." Ta fa蓷a tana tsareshi da idanu, mutumin nan da ya ga ruwa take neman kwanto musu ne ya kalleta yace "Madame, ni na iya tafiya ko?"

"Ba komai ka je kawai, nagode sosai." Ta fa蓷a tana 蓷auko jakarta daga motar, kallonshi jami'in yayi yace "Ba tare kuke ba dama?"

Da harshen zabarmancin da shima zaman tare ne ya sa shi iyawa yace "A'a yalla蓳ai, a hanya ne na ganta."

Jinjina kai yayi yace "Shikenan, za ka iya tafiya." Ba 蓳ata lokaci ya ja motarshi, har ga Allah Ardiya tsayuwar jiran ta ga kyawawan motocin da zasu 茩arasata take, sai dai madadin mota mai kyau, wasu lafiyayyan mata ne suka sakata tsakiya da kayansu na kakin soja 蓷ayar ma 茩wal kwabo ne a kanta sai hular da ta rufe da shi.

*Kwananshi* hu蓷u yau a asibitin, amma madadin a ce yana kwance yana jinya sai ya zama na hankalinsu tashe yake na rashin sanin inda Ardiya take kwana biyu, gashi sun 蓳oyewa mutanen gidan suna so su fara sanin me ya sameta kafin wani ya ji, nema suke ta yi har unguwar da ya zama ita ce ta 茩arshe da Ardiya ta ziyarta, sai dai 蓷if yadda ka san saceta aka yi.


Kwana biyun da tayi ta canza kama sosai, kuma a haka ba dukanta sukayi ba sai dai yunwa ce kawai da 茩ishin ruwa, tun ranar da suka kaita can suka rufe da wata bagwariya ta cizga mata wani sahihin marin da ya sa hannayenta fitowa a kumatun Ardiya tun shi ta nutsu ba ta sake ko tari ba idan ba da izninsu ba, tuhumar da suke mata shine me ya kawota gidan kuma har ta yi ikrarin ganin madame ta zo kuma ta san da zuwanta, sai gashi madadin tarba ta musamman ana tuhumarta da 拼ar jam'iyar adawa ko 拼ar tawaye, tabbas ta ga rayuwa kuma ta gane me rayuwa ke nufi.

Yanzu haka da take takure jikin bango kallon babban jami'in tayi da ya 蓷ora waya a kunne da girmamawa ya amsa da "E madame, yanzu haka muna tare da ita."

Ba ta 蓷auke dubanta gareshi ba saida ta ji yace "E madame, abu 蓷aya kawai take ta fa蓷a, mun so samun bayanai a kanta kafin ki dawo, amma cewa take ita mahaifiyar gimbiya Saleema, kuma mun tuntu蓳i mai martaba sarki Abdus-samad 蓷in, ya ce mahaifiyar matarshi tana tare dasu a Mara蓷i, dan haka koma wacece kawai ana so ayi anfani da ita ne dan a cutar da su."

Shiru yayi alamar yana saurarenta, da sauri ya juyo ya kalli Ardiya yace" Ke me ye sunanki?"

Da sauri kamar za ta yi fitsari a wando tace" Ardiya, Ardiya ne, wallahi tallahi ni matar Baban saleema ce gimbiya."

Maimaita sunan nata ta ji yayi kafin yace" Ok madame, to madame."

Ba'a fi minti sha biyar ba aka sake kiranshi aka basu umarnin sakinta, godiya ta dinga yi a zuciyarta tana gyara 蓷aurin 蓷an kwalinta, tana saka takalminta kenan ya nunota da yatsa yace" Nan gaba sai ki kiyaye, ki daina 茩arya da sunan wani dan kina son shiga wurin wani, ba dan an kira gimbiyar mara蓷awa ta tabbatar uwa kike gareta ba, da ban san ranar fitarki a nan ba, ki *tsarkake zuciyarki*."

Yana fa蓷a ya shige ya barta nan ita kuma ta shiga takawa da kyar tana ayyana" Yanzu ma ita ce ta taimakeni? Yanzu ma alfarmarta na ci kenan? Idan hakane me ye anfanin yi mata hassada? Baya na ke yi yayin da take gaba da gudun tsiya, idan na ci gaba da watsa mata takin hassadar nan, zan fara 蓷aga kaina sama ne idan ina son hangota, dole na dakata daga nan... Ya isa haka."

Ko da ta zo asibiti a wannan hali Alhaji Yusuf bai ko kulata ba, dan duk abinda ya faru Saleema ta fa蓷awa Alhaji Rabilu da sai yau ya fa蓷a mata hankalinsu tashe yake da rashin sanin inda take shi kuma ya fa蓷a masa yadda aka yi, kamar jiranta ake aka bashi sallama, ko waiwayawa baiyi gareta ba suka bar asibitin. Ba ta 茩ara sarewa ba saida ta ji yana maganar a ciro masa ticket na komawa, kuma da ciro ticket 蓷in da lokacin da motar za ta tashi bai fi minti talatin ba, tana ji tana gani ya tafiyarshi shi ka蓷ai ya barta kuma Alhaji Rabilu bai ce masa a'a ba, sai ma tambayarta da yayi ita ma yaushe za ta tafi ya sa a ciro mata na ta ticket din, abu goma da gomiya tara, sai lokacin da ta duba jakarta da tuda aka sakota sai lokacin ta bu蓷a ta ga tasss babu ku蓷a蓷en da take ganin duk ta kar蓳a a hannun mutane sanadiyar 茩aryar da take musu da kuma babbar wayarta. Tsaf! Aka yashe mata tanadinta na komawa garinta wanda hakan ba 茩aramin kassarata ya yi ba.


Ba 茩aramin canji ta samu a gidan ba da ta zo, tsaf! Alhaji Yusuf ya fita a shirginta hatta da gaisuwar ina kwana idan ba a gaban mutane ba baya amsa mata, haka ma Hamdeeya sai wata irin sha茩uwa data shiga tsakaninta da Safiya wacce ta sa ta fi girmamata yanzu fiye da ta ta uwar da ta tafi ta barta a lokacin da take bu茩atarta, gaba蓷aya ba ta jin dadin komai, hakan yasa aikin ma da take zuwa yanzu ba ta wani jin da蓷inshi tana dai zuwa ne. Ana haka ta ji a bakin Safiya wai Alhaji Yusuf zai ma Hamdeeya aure a hutun da za'a yi na wannan shekarar da malaminsu Saleema Yayan Khairat wanda da Alhaji Yusuf 蓷in ya gala gane darasin rayuwa ya kai kanshi gabanshi ya fa蓷a mishi irin kurakuren da yayi wanda yanzu har suka fara shafar Hamdeeyar da ta rage masa, shine ya nemi aurenta kuma ya bashi sannan yayi al茩awarin auren kawai za'a 蓷aura miji ya 蓷auki matarsa su tare a binsu.



*Bayan shekara uku*


Rayuwa na ta tafiya tare da sababbin canje canje, rayuwa ta ba wa kowa isashen lokacin da ya shigar da dayawa a cikin hankulansu musamman Alhaji Yusuf da kuma Ardiya tare da Hameeda wacce ke cin wutar gashinta hannun kishiya, wacce sam ba ta tsammaci kishiya daga mijin nata ba, amma sai gashi ya mata tun ba'a je ko ina ba, Hadeeya dai ce suna nan ita da Zeid ka ce takalmin kaza ne, sai dai yanzu ta rage wannan haukan a kanshi da kuma tsoronshi, hasalima yanzu haka aiki take nema ido rufe, kuma ta ce idan ta samu sai dai a yi 蓷aya, ko ya barta tayi aikinta ko ya saketa, jin haka yasa Alhaji Yusuf taka lata birki da wasu mahaukatan ku蓷i ya ce ta kama sana'a kawai, sai dai ina? A gaba suka saka ku蓷in suka cinye ba dan babu ba sai dan mazanmu dama indai kana da shi to za'a karyaka ne ta hanyar ranta min bani bashi.


Saleema ma ta haihu kuma sai wannan shekarar ka蓷ai ta yi nasarar shiga gasar nan wanda ta zo musu a daidai za'a gudanar da ita a babban birnin Niamey, Alhamdulillah rayuwarta sai san barka, mijinta daya zama abokinta, babban 蓷anta na farko da a gidan ake kiranshi da mai jiran gado, ga kuma 茩anenshi *Sa'ud* da shima ake kira da yarima, ga sarakuwarta mai sonta wacce girma yasa tafiya ma yanzu sai da taimakon sanda da aka ha蓷ata dasu a asibiti, ga kuma 茩awayenta na amana wato Fareeda da Khairat sai 茩anwarta yanzu da suke k茩ara sha茩uwa wato Hadeeya da Hamdeeya, Hameeda dai ce ta 茩i sadda kanta kuma a yanzu ita ma kunya ce ke hanata hakan. Ta hanyar Fareeda kuma tana samun labaran da suka shafi Huzeifa da tsohuwar matarshi, a yanzu haka ta ji labarin mahaifin Sharhasila ya bu蓷e mata wuta dole ta auri wani mawa茩i da ake kiransu wurin biki suna wa茩a, ba maganar da蓷in rayuwa dan har aikinta ma ya hanata zuwa haka fita ba ko ina yake barinta zuwa ba.




*Alhamdulillah.*
02/07/2022 脿 10:42 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_60_




Daga sama hawa na uku zuwa hawa na 茩arshe duk mutane ne da suka cika kujerun wanda ilahirin 蓷akin taron ke 蓷aukar mutane sama da 蓷ari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login