Showing 183001 words to 186000 words out of 191031 words
ta ji da蓷i."
Hankali tashe Saleema ta amsa da tana zuwa yanzu, suna gama wayar ta kira lambar Abdus-samad da shima yake ta shirye shiryen dawowa kasancewar jirgi na biyu da zai taso na su ne, sai dai sam wayar ta 茩i shiga, hakan yasa Ummi ce mata ta tafi kawai tare da dreba tunda larura ce.
Tana zuwa ta fara tambayar Mamanta "Me ya samu Hamdeeya Mama? Tana ina yanzu? Ya jiki..."
Fitowar wani likita duk ya ha蓷a gumi yasa su zuba mishi idanu, saida ya 茩araso kusansu yana cire abun hancinshi ya dinga kallonsu yace "Gaskiya jikinshi ya tsananta, kusan awa biyu kenan muna 茩o茩arin ceto rayuwarshi, sai dai abun ya ci tura..."
Da mamaki Saleema ta kalleshi tace "Wa ye kuma? Mama..." Ta fa蓷a tana kallon Mamanta tace "Mama ina Abba? Da Ahmad?"
Ba tare da ta kalleta ba tace "Abbanku ne." Tsareta tayi da idanu hawaye na neman gangaro mata, likitan ne ya katse mata tunani da cewa "Gaskiya awa takwas gareku da zaku kaisshi babban asibitin Niamey, idan ba haka ba zai iya zarcewa a doguwar suma."
A tattare suka zaro idanu suka furta "Doguwar suma?"
Sai kuma suka fara wa junansu kallon kallo, wucewa likitan yayi ya barsu Saleea kuma ta kalli Mamanta da ke fa蓷in "Awa takwas?"
Hadeeya ce tace "Awa takwas ko a 茩aramar mota ba zamu isa Niamey ba."
Ardiya dake bayan Hameeda zaune ce tace "Hameeda ki kira mijinki ki fa蓷a masa, tunda suna da gwamnati a hannu ko jirgi ne zai iya sama mana."
Juyawa Hameeda tayi tana kallonta tace "To Momma."
Wayarta ta dandanna ta kira mijin nata, yana 蓷agawa a shagwa蓳e tace "Bab, jikin Hamdeeya da Abba ya yi tsanani, yanzu haka..."
Tsaf ta labarta masa abinda ke faruwa, cike da rashin damuwa yace "Shikenan, zan ga abinda zan iya yi, amma fa ba zaku samu jirgi ba, magana ta gaskiya masu iko ka蓷ai ke samun wannan dama sai kuma idan kana da kudinka a hannu..."
Sai kuma yayi niyyar kashe wayar tare da fa蓷in "Zan kiraki, na tsaya wani wuri ne."
Yanke kiran yayi ta bi wayar da kallo, Saleema dake share hawaye kallonta tayi tace "Ba'a dace ba ko?"
A gatsine ta amsa mata da "umm!" Takwaf takwaf ta sake yi da fuska tana 茩ara aikawa Abdus-samad kira dan ta san zasu iya samun taimako daga wajenshi, sai dai har yanzu shiru kake ji ta ma 茩i shiga.
Kanta ne ya fara sarawa, a hankali ta matsa jikin bencin dake wurin tana zama tare da dafe cikinta da taji yana 蓷aure mata wanda yanzun watanshi bakwai, cikin kuka ta sake furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!"
Matsawa tayi kusanta ta zauna tana fa蓷in "Hajia, kar ki damu kanki kinji, kinga fa kema a halin da kike ciki."
Kallonta tayi tana ci gaba da kukanta tace "Mama ya zamuyi yanzu? Na kasa samun Abdul a waya bare ya san halin da ake ciki."
Hadeeya ma matsawa tayi kusanta tace "Aunty, to da mu tsaya surutun nan ko a 蓷aukesu a motar a jaraba a gani."
Kallonta tayi tace "ina ga hakan zamuyi, tunda bamu yadsa zamuyi yanzu, ko iya visar jinyar ka蓷ai idan muka ce a wa Abba zai 蓷aukemu kusan kwana takwas 蓷in idan ba an bi ta wasu dabarun ba."
Yun茩urawa tayi za ta tashi tsaye tana ri茩e 茩ugunta, sallamar dogari 蓷aya da suka taho tare ne bayan dreba ta kara蓷e kunnuwansu, da sauei sauri ya 茩araso inda Saleema take tare da zube gwiwoyinshi 茩asa yana fa蓷in" Allah ya taimaki gimbiya, Allah 茩ara lafiya da nisan kwana, kira ne daga fadar shugaban 茩asa..."
*Kafataninsu* zaro idanu sukayi har ita Saleemar da ta yi mamakin ashe mota ta baro babbar wayarta, a sanyaye ta maimaita" Fadar shugaban 茩asa?"
Rusunawa ya sake yi yace" E ranki shi da蓷e."
A hankali ta mi茩a hannunta ta kar蓳i wayar tana tunanin anya kuwa? Wa zai kirata a fadar nan ita kam? Wa ta sani a wurin? 茒ora wayar tayi a kunne a nutse tace" Assalama alaikum."
茦asa 茩asa ta ji an ce" Gata ranki shi da蓷e, ta amsa."
Cikin sanyayyar muryar dattako aka ce" Assalama alaiki."
Duburburcewa Saleema ta nemi yi daga zaunen nan ta furta" Wa... Amm, ina wuni."
A nutse ta amsa da" Lafiya lau, gimbiya Saleemat."
Shiru tayi tana rarraba idanu ta rasa me za ta ce, cikin kamilalliyar murya matar tace" A gafarceni, na kira kai tsaye, sunana Hajia Balaraba Seini, mun yi waya da 茩anwata Mardiya, shine take fa蓷a min ta je bata sameki gida ba, ko 茩anwarki ne ba lafiya."
Shiru tayi da alamar ta gama magana kenan, da sauri Saleema ta kalli ahalin nata ta dinga musu alama da yatsa cewa su yi shiru, a nutse ita ma duk da ana gane tayi kuka tace" Hakane ranki shi da蓷e, 茩anwata ce ba lafiya, amma yanzu jikin mahaifinmu ya fi tsananta kan nata."
Cike da kulawa ta amsa mata da" Subhanallah! Me ya sameshi?"
Danne kukanta tayi ta sadda kanta tace" Yankar jiki yayi ya fa蓷i, kuma likitocin sun ce a kaishi babbar asibitin Niamey nan da sa'a takwas, idan ba haka ba zai iya shiga doguwar suma."
Da nuna damuwa sosai tace "Subhanallah! Haka abun ke neman yin 茩amari? To yanzu wane mataki kuka 蓷auka? Ko na ce me kuke shirin yi?"
A lasabce Saleema tace "Ranki shi da蓷e dole a jirgi ne za'a fitar dashi a kan lokaci, to kuma tsare tsaren da 蓷an tsauri ta yadd..."
A nutse ta katseta da "Uhum! Na gane, karki damu gimbiya Saleema, ni dama na kira ne dan mu gaisa akan jikin 茩anwarki..."
Numfasawa tayi tace "Ba zai gagara ba, ku gama shirinku tsaf, akwai jiragen sojoji da suka fi sauri gurin bayar da taimakon gaggawa, nan da awa 蓷aya za'a 蓷auko mahaifinku in sha Allah."
Tsaye Saleema ta mi茩e tana hawaye tace "Alhamdulillah, nagode ranki shi da蓷e, ha茩i茩a..."
Da murmushi mai sauti ta katseta da "Ba wannan lokacin gimbiya, ke dai ku shirya tafiya kawai, sai anjima."
Tana aje wayar ta sauke nauyayyar ajiyar zuciyanta koma ta zauna tana lumshe idanu, dafa kafa蓷arta Safiya tayi tace "Ya dai?"
A hankali ta bu蓷e idanunta ta kalleta tace "Mama Hajia Balaraba ce, matar shugaban 茩asarmu ta kirani."
A mugun zabure Ardiya dake zaune dirshen a 茩asa ta zaburo tsaye tana fa蓷in "Da gaske? Hajia Balaraba fa?"
Kallonta Saleema tayi da rashin gane me take nufi tace "E, aunty ita."
Matsowa ta sake yi har tana neman ran茩wafawa durkushe tace "Ita ce ta kiraki? Dama kina da lambarta?"
Da mamaki duk suka kalleta Saleema tace "E, ita dai ta kirani."
"A ina kuka san juna?" Ta fa蓷a tana dur茩usawa gaban Saleema dan ita mamakin abun ne ke neman gagara 蓷aukar hankalinta, Hajia Balarabar da ta ji Iklima ma dake matar gwamna na kukan ta kasa samun kusanci da ita, har 茩ungiya da Hajia Balarabar ta bu蓷e Iklima ke jagoranta sai ta hannun sakatariyarta suke magana, amma ita da Iklima baki da baki basu ta蓳a magana ba. Ganin kamar Ardiya maganar wayar ce a gabanta yasa ta kalli Hadeeya dake tsaye tana ma Ardiyar wani kallo mai kama da harara yasa ta cewa "Hadeeya, Hajia ta ce nan da awa 蓷aya za ta turo mana da jirgin sojoji ya 蓷auki Abba..."
Sai kula ta kalli Safiya da ita ma ke mamaki tace "Mama, ku fitar da wanda zasu tafi tare da Abba."
Hadeeya ce tayi saurin cewa "Aunty ba gaki ba, ku je tare mana."
A sanyaye ta girgiza kai tana murmushi tace "Hadeeya ba zan iya ba, kuma kinga ma nan 蓷in da na zo babu izininshi, Ummi ce ta ce na zo za ta fa蓷a mishi dan bana samunshi a waya."
Safiya ce tace "Gaskiya ne, ba ma za kunje ba ku, ni zan je tare da shi, a can kuma ba zamu rasa mai taimaka mana ba, tunda Yayan mahaifinku a can yake dama."
Karaf! Ardiya tace "A'a ni zanje, zan tafi tare da shi."
Kallonta sukayi kafin Safiya tace "Hamdeeyar fa dake kwance?"
Murmushi tayi tace "Ba gaki ba? Ke ma ai uwarta ce, nasan zaki kula da ita."
Jinjina kai Safiya tayi tace "Hakane, shikenan to Allah ya bashi lafiya."
Wayar Saleema ce tayi 茩ara yar 茩aramar, tana dubawa ta ga Abdus-samad ne, da sauri ta mi茩e irin na masu ciki take takawa da sauri ta nufi hanyar sauka daga matakalar, Ardiya na ganin haka ta ja Hadeeya gefe tana mata ra蓷a tace" Tsakani da Allah kina ganin gaskiya ta fa蓷a Hajia Balaraba ce ta kirata?"
Da mamaki Hadeeya ta kalleta tace" Kina ganin 茩arya za ta yi? Ita fa ke musu 蓷inki tare da 茩anwarta Mardiya."
Rarako idanu tayi tace" Tsakani da Allah? 茒inki fa? Yanzu tun daga can suke turowa har nan?"
Wani kallo Hadeeya ta mata tace" Momma, ke baki san wacece Saleema ba a yanzu ko? Ba ki san irin alfarmar da 蓷inkin nan ke mata ba ko? Zaki gani to a gaba."
Jinjina kai Ardiya ta dinga yi tana tunanin 蓷inki fa? 茒inki? Anya kuwa? To indai hakane ko 蓷inkin za ta zubawa Hamdeeya ku蓷i ta koya? Kai wace Hamdeeya kuma yanzu da ba ta san ma za ta rayu ba, ko dai ita za ta koya da kanta? Da wannan tunanin har ta tafi gida dan shiryawa da kuma 蓷auko abinda zasu bu茩ata a tafiyar tasu.
*Alhamdulillah.*
02/07/2022 脿 10:42 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_59_
*Kwanansu biyu* da tafiya yau, Safiya na zaune tana yankawa Hamdeeya lemu ta kalleta cike da tausayawa, ta rame fuskarta duk ta fa蓷a sai farin fatt tamkar bata da jini, ajiyar zuciya ta sauke cikin nutsuwa da jan yaro a jiki tace "Autar mata, zamu iya yin magana dake?"
A hankali ta kalli Safiya da idanunta da sukayi fari sosai ta 蓷an 蓷aga mata kai alamar e, ci gaba tayi da yanka lemun tana 蓷orawa a faranti 茩arami tace "Hamdeeya, me ya kaiki aikata wannan kuskuren? Garin yaya haka ta faru? Shin kuwa kinsan ke 蓷in macece mai daraja? Sannan shekarunki basu kai 蓷aukar wannan wa茩i'ar ba, sannan me yasa ba ki yi duba da 拼an uwanki ba? Har suka shiga gidan majazansu ba wacce haka ta faru da ita."
Juyar da kanta tayi tana kallon tagar dake kusa da gadon da take kwance a kai ba ta da alamar za ta yi magana, cikin nutsiwa Safiya ta 蓷ora da "茦addararki ce, bawa kuma baya wuce 茩addararsa mai kyau ko marar kyau, ki tuba zuwa ga Allah zai yafe miki idan ya so, sannan ki guji sake aikata irin laifin da kika aikata, Hamdeeya alfasha ba kyau ga namiji ma bare mace, muninta ya fi fitowa 茩arara idan mace ta aikata ta, kinga har yanzu ke yarinya ce, kina da damar sake rayuwarki ki kuma ingantata..."
Numfasawa tayi tace" Kinga yanzu dalilin abinda kika aikata mahaifinki na kwance, Alhamdulillah tunda jikinshi an ce da sauki sosai, ki misalta da a ce fa蓷uwar da mahaifinki yayi fa蓷uwa ce ta har abada, da ya za ki yi? Ga laifin zina, ga laifin kisan kai, sannan ga laifin zama silar rasuwar mahaifinki...sannan mu ma da mun kalleki da laifin da ke kika zama silar zubewar bangon da muke jingina.."
Wani irin kuka Hamdeeya ta fashe da shi tare da juyowa da sauri ta 蓷ora kanta a cinyar Safiya, hakan yasa Safiya aje farantin da wu茩ar ta shiga dadda蓳ata amma kuma ita ma kukan take, cikin kuka Hamdeeya ta fara fa蓷in" Aunty ya zanyi? Abba ne duk 茩o茩arina sai ya nuna banyi ba saboda ban zo ta fari ba, wata rana da aka bamu sakamo na sake zuwa ta uku sai na ke ta kuka na fa蓷awa malaminmu cewa Abbana zai min fa蓷a, shine shi kuma malamin ya ce zai taimaka min amma sai na bashi hadin kai, ni aunty ban san komai ba a lokacin haka ya dinga min wasu abubuwa har ranar da ya min mai zafi, shine ya ce kar na fa蓷awa kowa."
Girgiza kai Safiya ta dinga yi tace" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Wannan wace irin boko ce? Bokon da za ta salwantar da mutumcin 拼a拼anmu?"
Girgiza kai ta sake tace" Amma ya akayi kika zubar da cikin nan? Mamanki bata gane bane?"
Girgiza kai tayi tana shashe茩a tace" Ba ta gane ba, nima ban san ina da ba shine ya dinga min wasu tambayoyi har ya gane, shine ranar a makaranta ya bani magani ya ce na sha, tunda na sha na ji bana jin dadin jikina har na zo gida."
Hankalinta ne ya 茩ara tashi, zuciyarta ta tunbatsa da 蓳acin rai, tabbas yau da gaban Ardiya take da sai ta kifeta da mari ba ko shakka, dan babu ta yadda za'a yi ta yarda ita uwa ce alhalin 拼arta na 蓷auke da ciki ta kasa ganewa, ba wannan ne abun damuwar ba yadda ta dage ita za ta tafi tare da mijinsu alhalin 拼arta na bu茩atar kulawarta, amma ba ta damu ba haka ta kwasa ta bisu saboda wani dalili na ta, dan ita ta san ba haka kawai za ta yarda ta tafi ba tunda ta ji tana ta ma Saleema wasu tambayoyi game da Hajia Balaraba.
_______________
Da sauri ta 蓷aga wayar tana washe baki da cewa "Hajiar Abbanta, kina lafiya?"
Daga wajen Saleema ta amsa da "Lafiya lau Aunty, ya jikin Abba?"
Saida ta kalli Alhaji Yusuf dake kwance yana kallon 蓷aya 蓳angaren suna magana 茩asa 茩asa da Yayanshi sannan tace "Mai jiki gashi nan dai, yanzu haka ma saida aka 茩ara rubuta mana takrdar siyan magani, zan ma fita in siyo ne kika kira."
Da kulawa Saleema tace "Aunty jikin nashi da sau茩i dai ko?"
A sanyaye tace "To da sau茩i."
Daga 蓳angarenta tace "Shikenan aunty, to akwai ku蓷i hannunku ne na siyan maganin?"
Ta蓳e baki tayi tace "To, da dai zan je ne idan ma basu isa ba ko bashi ne su biyo mu kafin a samu, kinsan mahaifinki ba aje ku蓷i masu yawa yake a gida ba, dam..."
Jin za ta kawo mata wasu dogayen maganganun da ita ba su ne a gabanta ba yasa ta cewa "Ba damuwa aunty, zan aika yanzu a tura muku ta Amana sai ku cire ku siyi maganin."
Da fara'a sosai ta amsa da "To shikenan 拼ar albarka, Allah ya saka da alkairi."
A sanyaye Saleema tace "Aunty dan Allah idan Abba ya tashi ki bani shi a waya."
"To in sha Allah." Ta fa蓷a tana kauda kanta daga dubansu, suna gama maganar wayar Hadeeya ta kira, ba jimawa ta 蓷aga cike da fa蓷a da masifa tace "Yanzu Hadeeya ni zaki rainawa hankali, ki ce za ki turo mana ku蓷i amma shiru har yanzu."
Cike da rashin taunawa tace "To ya zanyi dan Allah? Nima shine na ce ya bani kuma sai hanya hanya yake min, yanzu nan da 茩yar na amshi jaka goma a hannunshi, gata nan zan tura muku amma har kin yi gajen ha茩uri."
Da mamaki Ardiya tace "Jaka goma?"
"E." Ta fa蓷a ita ma a dake, wawan tsaki tayi tana fita a 蓷akin kafin tace "Allah ya tsinewa jaka goma Hadeeya, ke dan buru'ubaki kin san nawa yarinyar nan Saleema ta turo ranar da muka zo garin nan? Jaka 蓷ari biyu da hamsin fa, a hakane yanzu na ce mata bamu da ku蓷i ta ce za ta sake aiko mana, to ita ta fi ku sanin hanyar kar蓳an kudi ne a hannun namiji? Ko abun cikin bujen da take 蓷aga masa ne ya fi naku mahimlanci?"
A hassale Hadeeya tace" Kinga Momma ni gaskiya kar ki sake 蓳ata min rai, ta ya zaki ha蓷amu da Saleema? Ita tana sana'arta kuma mijinta ma zai iya mata fiye da haka, mu kuma fa?"
Cike da masifa tace" Yanzu kun ga anfanin nema kenan? Can da ina matsa muku kar ku biyewa maza su dakusar daku a gida ai baku yarda ba, shikenan to ki ri茩e banzar jaka gomarki ba sai kin turo ba."
Tana gama fa蓷a ta kashe wayar ranta a 蓳ace sosai game da sha'anin yaran nata, haka fa tunda safe Hameeda ta ce ta turo ku蓷i a je a 蓷auko, cike da isa da 茩asaita da jin na ta 拼a拼an ma sun taimakawa mahaifinsu ta tura 蓷an Yayan mijin nasu ya je ya 蓷auko dan ta ji da蓷in yayatawa Hameeda ce ta turo, abun takaici yana zuwa ya mi茩a mata jaka talatin, da fari ta 蓷auka yaron ne ya so cutarta shiyasa ta kira Hameedar ta tambayeta, e, shine abida ta fa蓷a mata kenan dai ita ta turo haka din, shine yanzu ita waccen za ta ce wai jaka goma? Goma 茩aniyarta, ita da goman ma... 馃槦Ke ni ki ban goman, haba! Almubazzara kawai.
*09:20 na dare*
Mi茩ewa Alhaji Rabilu yayi yace "To Yusuf ni zan wuce gida, sai da safe idan na dawo."
Cikin taushin murya Alhaji Yusuf yace "Yaya, ka jira ka蓷an mana Ardiya ta dawo sai ka tafi, ka ga ma lokacin shan maganina ya yi."
Kallon agogon hannunshi yayi yace "To ai dare ne ke yi, gashi kuma ban san a ina ta aje magungunan ba ni da na baka."
Juyawa yayi gefenshi yace "茒azu dai na ga ta sakasu a waccen drower, ban sani ba ko suna ciki har yanzu."
Zagayawa yayi zai duba yana fa蓷in "Ban da ma abun Ardiya, ke da kike jinya ina ke ina fita wai gidan 茩awarki, mtssss!"
Murmushi yayi mai ciwo tare da takaicin da ya san sanda aka yanke shawarar ha蓷oshi da ita ma shi kam da ya ce a'a ya gode. Ledar pharmacie ya 蓷auko tare da zazzage magungunan yace" Wane a ciki ne za ka sha yan..."
Sai kuma ya 蓷auke takardun recit na ku蓷i da ta aje a cikin ledar ya ri茩e da hannu 蓷aya, guda biyu ya nuna mishi ya 蓳alla ya bashi sannan ya mi茩o masa ruwa, zaune yayi kan kujera yana duba takardun ba wai da wata manufar ba, murmushi yayi tare da lankwashe takardun ya 蓷auki ledar maganin ya mayar dasu