Showing 72001 words to 75000 words out of 191031 words

Chapter 25 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

68004

da ubangiji kan ba zai ta蓳a ha蓷ashi da kowa ba, sannan zai bauta masa iya iyawarsa, ka ga haka...?"

Ya fa蓷a yana nuna masa dun茩ulallen hannunshi na dama sannan yace" Ta ce min dalilin da yasa kowane jariri ke zuwa da dun茩ulallen hannu kenan, wannan al茩awarin da ya 蓷auko ma mahaliccinsa, amma awanni ka蓷an, kwana ka蓷an sai ka samu jaririn da bai san waye shi ba ya saki hannunsa saboda kawai ya sha茩i iskar duniya, da haka zai ci gaba da mantawa da wannan al茩awarin, abinda zai sa ka tuawa kuma shine zama a gaban masu ilimin da zasu sake tunatar da kai wannan al茩awarin, idan har muka bi ta son zuciyarmu Zeid, ina ga ba anfanin zamanmu muna amsa sunan musulmi, kawai mu koma maguzanci zai fi dacewa da mu."

Shi ma Zeid zuba mishi idanu yayi har saida ya gama, dan gaskiya abinda ya fa蓷a gaskiya ne kuma ya ratsa zuciyarsa, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da murmusawa yace "Gaskiya nima 拼ar islamiyyar nan zan nema, gashi lokaci 蓷aya har ta mayar da kai sheikh Mu'az."

Harara ya watsa mishi yace "Kai fa 蓷an iskane."

Shi ma hararanshi yayi yace "Na kaika ne?"

Girgiza kai yayi yace "Na ji yanzu zan shiga har ciki na bata ha茩uri, amma Mu'az dan Allah dan girman Alla kaaa fita harkar 茩anwarta."

Cike da tabbaci yace "Na daina wallahi, kuma ba zan sake kulata ba."

Jinjina kai yayi yacce "Allah yasa, dan gaskiya ni tsoro ka ke bani, kuma tunda ka fa蓷a min tsarinka a kansu na ji dama hankalina bai kwanta ba, dole dama a samu irin haka."

Cike da jin haushi yace "Na ce na daina ko? Ni dai yanzu ka shiryani da ita dan Allah."

Bu蓷e murfin motar yayi ya fita ya tunkari shiga gidan, haka ya dinga kutsa 拼an mata da samarin da har yanzu ra茩ashewa ce a gabansu har saida ya isa 茩ofar shiga babban falon ya dakata, su Ardiya dake zaune nan wajen ya gaishe da su a mutumce suka amsa, dake bata san shi ba ko da ya tambayeta Saleema ta kalleshi daga sama har 茩asa, a ranta ta ayyana "Kaiii!"

A ganinta me ye tsakaninshi da Saleema, irin shaddar dake jikinshi mai 茩aramin 蓷inki, gashi kyakyawa dukda duhun fatarshi, abu ga dogo ga iya 蓷aukar wanka, sai kawai ta sakar masa murmushi tace "Ko dai kaine surikin na mu?"

Cike da kunya ya girgiza kai yace "A'a, ni abokin Mu'az ne, na zo bata sa茩o ne."

Ha蓷e fuska tayi ta galla masa guntuwar harara ta 茩asan idanu ta nuna masa tace "Shiga tana ciki."

Shiga yayi da mamakin ita kuma matar nan me ke damunta? Ta ya za'a ce ba ta san Mu'az ba da maganar dake tsakaninsu da Saleema? Sa'ar da ya ci ta ha蓷ewa da Hamdeeya ya saka ta kirawo masa Saleema dake 蓷akinsu kwance, sai dai ta daina kuka yanzu saboda bata son Mamanta ta fahimci wani abu.

Hijab 蓷inta ta sako dan bata san ko wanene ba, hasalima ba'a ta蓳a mata irin wannan kiran ba, a falon ta same shi zaune kan kujera duk da ana shige da fice tsakanin falon da 蓷akin Ardiya, kujerar nesa da shi ta zauna tana 蓷an sakin fuskarta saboda ta sanshi lokacin bikin Mu'awwaz sun ha蓷u, cike da girmama juna suka gaisa kafin ya fara da abinda ya kawoshi, cikin nutsuwa ya gyara zamanshi yace "Saleema, abokina ya fa蓷a min abinda ya faru 蓷azun, ya shiga damuwa sosai da tashin hankali, har yanzu yana waje bai bar nan ba, shine na ce bari na zo na baki ha茩uri, sannan na fa蓷a miki ba abinda kike tunani bane, ba komai tsakaninshi da 茩anwarki sai mutumci da girmamawa, ina fatan za ki fahimceni sannan ki yafe masa?"

Da mamaki da kuma shanye damuwarta tace" To! Na fa蓷a masa ina hushi da shi ne? Ni ai ban 蓷auka da zafi haka ba, kuma ya min bayani na fahimta, ba komai."

Da kallon tuhuma ya bita yace" Kin tabbata ba komai?"

Da tabbaci tace" Na tabbata, har zuciyata nake fa蓷a maka haka."

Da sigar zolaya yace" Kenan yanzu zai iya turowa mu 蓷aura muku aure mu huta da irin wannan 茩ananen matsalolin?"

Cike da kunya ta sinne kanta ta rufe fuska da hijabi, murmushi yayi cike da jin yarinyar ta birgeshi saboda kunya ya sake cewa "Kenan baki ha茩ura ba har yanzu?"

Da sauri ta girgiza kai tace "A'a wallahi na ha茩ura."

Mi茩ewa yayi tsaye yace "To indai hakane mu je yana jiranki a waje."

Zaro idanu tayi tace "Yanzu kuma?"

Da mamaki yace "E, me ye to?"

Shiru tayi tana tunani a ranta, katseta yayi da fa蓷in "In dai ba ki je ba zan sameshi na fa蓷a masa kin 茩i ha茩ura ya zo da kanshi har 蓷akin ya sameki."

Da sauri ta mi茩e tsaye tana fa蓷in "To shikenan zan je."

Gaba ya yi ita kuma tana binshi a baya har suka fita daga gidan, yana ganinsu ya fito da zumu蓷i yana washe mata baki, saida ya 茩araso ta tsaya ya 茩ara gyara tsayuwarshi yace "Babyyy, kin yafe min?"

Sadda kanta tayi 茩asa ba ta ce komai ba, sake matsowa yayi daf da ita ya marairaice yace "Matata, ki yafewa mijinki mana, ba zan 茩ara ba."

Cikin kunya ta 蓷an 蓷ago ta kalleshi tace "Ni fa dama ba hushi na yi ba."

Le茩a fuskarta yayi yace "In dai hakane to ki min murmushi ko na ji sanyi a raina."

Numfashi ta sauke kafin ta 蓷an murmusa, dafe 茩irjinshi yayi yana kallonta yace "Na ji da蓷i Baby, kuma dan Allah kada ki 茩ara irin hushin nan dani, zan iya mutuwa fa."

瞥ar dariya kawai tayi ba tace komai ba, a hankali ya dinga jan ta da hira tana 蓷an amsa mishi sama sama, dan a takure take jinta duba da basu ta蓳a tsayawa a nan ba, sai take ganin duk wanda ya wyce kallonsu yake, sun kai minti sha biyar kafin ya mata sallama zuciyarshi fes na farin cikin ba zata kwana da 蓳acin ranshi ba ya bar gidan.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:49 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_27_





茒an nesa da shi ta zauna kanta a 茩asa tana jin yana rufe jaridar dake gabanshi, gilashin dake idanunshi ya cire ya aje kafin ya sake maida hankalinshi kanta yace "Ina jinki?"

Saida ta 茩ara sinne kai tana 茩arfafa kanta cikin nutsuwa tace "Abba, dama...da...dama ina zan fara koyon 蓷inki ne, dan Allah Abba ka barni na fara?"

茦ura mata idanu yayi na tsawon lokaci, sai kuma ya numfasa tare da mi茩ewa ya 蓷auki makullenshi da wayarshi ya nufi hanyar ficewa a 蓷akin yana fa蓷in "Bana son sake jin maganar 蓷inkin nan a bakinki, idan ba haka zan 蓳ata miki rai fiye da tunaninki."

Da sauri ta juya ta bishi da kallo ta 茩ofar baya da zai fita tace "Abba dan Allah?"

Cak! Ya tsaya tare da juyowa ya kalleta, 茩an茩ance idanu yayi ya nunota da yatsa yace "Saleema rainani kikayi kenan? Dan kinga abinda kika aikata ba da sanina ba ban 蓷auki mataki a kanki ba, shi ne yanzu za ki zo min da maganar banza?"

Gyara tsayuwa yayi cike da bata tabbaci yace "To bari ki ji, wallahi idan kika 茩ara maganar 蓷inki a gidan nan, ba ke ka蓷ai ba har mahifiyarki sai ta gane shayi tsurar ruwa ne."

A mugun tsawace yace "Tashi ki bani wuri."

A zabure ta mi茩e da sauri za ta bar 蓷akin, muryarsa ce ta sake dakar kunnuwanta yana fa蓷in "Aurenki nan da wata 蓷aya, kuma zan tabbatar shi kanshi Mu'az 蓷in bai barki kin zubar mana da mutumcinmu ba ta hanyar fara 蓷inki."

Kuka ne ya 茩wace mata da ya sakata rufe bakinta ta juya da gudu ta koma 蓷aki inda ta baro Mamanta, tana shiga ta fa蓷a kan gadon kusa da Mamanta, Safiya dake zaune da carbinta a hannu tana ja ta kalleta ta ta蓳e baki tace" Da na fa蓷a miki wahalar banza za ki yi ba ki yarda ba, mahaifinki ba mutane ne da ake shawo kansu ta sau茩i ba, ki ma ha茩ura in za ki ha茩ura, ni baki ganni ba? Sha'awar abincin siyarwa nake, har 蓷an uwana ya sa ma min aiki a wani gurin cin abinci da zan dinga yi musu sinasir da wainar shinkafa, a gida zan yi su zo su 蓷auka su bani ku蓷ina, amma haka ya ba蓷awa idanunshi toka ya ce ba da shi za'a yi wannan zubar da mutumcin ba."

Da sigar tambaya tace" Da ya nuna baya so me kika ga na yi? Ha茩ura na yi ya ce shi zai dinga bani albashi duk wata, kuma gashi yana bani sai in mantuwa ya yi, ke ma ki 蓷auki hakan a matsayin 茩addarki, idan kikayi aurenki wata茩ila Mu'az ya taimaka miki."

Sai lokacin ta 蓷ago kanta tana ta shashe茩a tamkar za ta mutu tace" Mama Abba fa cewa ya yi wai har Yaya Mu'az 蓷in zai fa蓷a masa kar ya saki ya taimake ni saboda zubar da mutumcinsu ne, Mama me yasa Abba baya so na? Na 蓷auka na yi abinda zai yi alfahari da ni, amma har yay bakinshi bai iya nuna min irin 茩o茩arin da na yi ba, me yasa?"

Shiru Safiya tayi ta ci gaba da carbinta dan in ta ce za ta yi magana za ta iya yin kuka ita ma, dan gaskiya ba ta jin da蓷i ha茩uri kawai take. Ta na laziminta wata dabarar ta fa蓷o mata, da sauri ta kalli Saleema da ta sake maida kanta 茩asa tana kuka tace "Kinga tashi zaune, ki saurareni."

A sa蓳ule ta tashi zaune tana ta sharar hawaye, cikin nutsuwa Safiya tace "Kina ji, mahaifinki yana ganin girman surukinki wato Alhaji Auwal, ki kirasa ko ki je gidan ki fa蓷a masa, na tabbata idan shi ne ya masa magana zai barki ki yi abinda ranki ya ke so."

Da sauri ta fara share hawayen inda fara'a ta maye fuskarta sa蓳anin yanzun da take kuka tace" Hakane fa Mama, ban yi wannan tunanin ba, kuma kinga ko da ma ba zai yarda ba hakan zai bani damar na fara koya bayan aurenmu."

Murmushi Safiya tayi tace" Ni ma yanzu tunanin ya zo min, Allah ya bada sa'a."

"Ameen." Ta fa蓷a tana sauka daga kan gadon ta nufi inda ta li茩a wayarta caji, da mamaki Mamanta ta kalleta tace "Ba dai yanzu za ki kirashi ba?"

A shagwa蓳e tace "E mana Mama, da gaggawa ai ya fi."

Da alamar nusarwa tace "Amma kinsan da gaggawa aikin she蓷an ne, ki bari zuwa yamma ko dare lokacin yana gida, amma yanzu na san duk inda yake yana wata sabgar."

Cike da rashin jin da蓷i ta jinjina kai ta cire hijabinta ta jefo kan gado sannan ta zo ta zauna, sai take jin kamar ta 蓷aga hannu sama ta yi addu'ar Allah ya kawo yammar nan yanzu dan ta kira Alhaji Auwal wanda zuciyarta ke raya mata tabbas yanzun kam Abbanta zai amince dan baya tsallake maganar mai gidan na sa kuma amini ta wata fuskar.



______________



Shigowarshi 蓷akin kenan daga wanka yana son fita kunnuwanshi suka jiyo mishi abinda sam bai 蓷auka a shekaru da ilimi irin na Sharha za ta aikata haka ba, da kunnuwanshi ya ji tana fa蓷a ma 茩awarta da bakinta cewa "Ai 茩awata ki bari kawai, jiya na 茩ara son mijina fiye da yadda kike tunani, ashe wannan shiru shirun da sanyin nan kamar marar lakka ha蓷e da gemun nan irin na ustazai, ashe dai kayan aiki ne a cikin tattausar suffar nan."

Dariya tayi na wasu da茩i茩u kafin tace"Ai babu wata 拼ar buru... Da za ta sake kallon mijina na 茩yaleta, yadda na san shi 蓷in..."

Dizge wayar da aka yi daga kunnenta yasa ta mi茩ewa tsaye da sauri tana kallonshi, da fari bala'i ta so rufeshi da shi, amma da ta ga fuskarshi a matu茩ar ha蓷e ga tsantsar 蓳acin rai data hango shinfi蓷e a fuskarshi, sai ta ha蓷e na ta 蓳acin ran tace" Baby ya dai?"

茦wala wayar yayi kan gado ya jaye 茩aramin towel 蓷in dake rataye a wuyanshi, a hssale sosai ya cikin 蓷aga murya yace" Sharha me ye haka? Wane wane irin dabbaci ne haka? Da girmanki da wayonki za ki zauna kina fa蓷awa 茩awarki sirrina, ni? Ni za ki tonawa asiri?"

Rarraba idanu ta fara yi tana neman kare kanta da fa蓷in "Baby... Ba fa...haka...ba ka gan.."

"Kinga." Ya fa蓷a yana nunota da yatsa, cikin kakkasar murya ya 蓷ora da "Sharhasila kin jima kina min abubuwa na son ranki amma ina 蓷aga miki 茩afa, bango ne bana so ki kaini da zai sa ki ga kalata, idan banzayen 蓷uminki zakiyi to kiyi iya kanki, amma wallahi kika kuma fa蓷awa wata 茩awarki sirrina Sharhasila sai na miki haukan da ya fi na ki."

Zazzaro idanu tayi da mamakin yadda salihin mijinta ke neman riki蓷e mata ya zama wani abun tsoro, har 茩asan zuciyarta ta ji wani abu mai kama da tsoronshi ya 蓷arsu tare da sassauta muryarta tace" Baby ka yi ha茩uri dan Allah ba zan sake ba."

Harara ya watsa mata ya ra蓳a ya 茩arasa gaban madubi zai shafa mai, 茩arasa tayi ta rumgumoshi ta baya tana fa蓷in" Na ce ka yi ha茩uri ko? Wallahi ba zan sake ba."

茒an gajeran tsaki ya ja ya 蓳an蓳areta daga jikinshi, turo baki tayi ta fara bubbuga 茩afafunta 茩asa tace" A'a, na ce ka yi ha茩uri ko, ba zan sake ba Baby."

A ta茩aice ya amsa da" Na ji."

Da kallo ta dinga bin tattausan jikinshi da kallo, duk da ba ya da mur蓷a蓷蓷iyar sura, amma a haka yake da zarrar da ya tsorata alwashin da ta ci a kanshi, hakan ya sa ta 茩ara jinshi 茩asan ranta, dan kuwa ta san mijinta namiji ne da za'a iya wawarsa, dan haka za ta yi iya 茩o茩arinta wajen ganin ta ri茩e abunta hannu bibbiyu.

Har ya gama shiri zai fita fuskarshi a ha蓷e a take, sake bin bayanshi tayi ganin zai fice dan sake bashi ha茩uri, dan ita fa akwai abubuwa dayawa da take so ta 蓷orashi a kai, a yadda kuma ta ga take-takenshi ta san dole sai sun kai ruwa rana kafin ya dinga yin abinda take so, dan ko cikin kayan gara har da makullin mota mahaifinta ya bashi amma ya ce sam ba zai kar蓳a ba, yanzu haka gidan da suke ciki saida mahaifiyarshi ta sa baki sannan ya amince zai zauna, shi ma a haka ya yi al茩awarin harkar da ya saka gaba tana yin kyau zai canza musu gida.

Ri茩o hannunshi tayi kamar za ta fashe da kuka tace "Dan Allah ka yi hakuri ka saki ranka, haba Baby ha茩uri fa nake ta baka, ta ya kana ago za ka fita haka fuskarka a murtuke, ai sai ka sa a zageni a ce kamata mijinta ya fita ba farin ciki."

Numfashi ya dinga saukexa har guda uku kafin ya kalli fuskarta, a hankali ya tallabo fuskarta a manna mata sumbata a goshi kafin yace" Komai ya wuce, amma ki kiyaye dan Allah, hakan babu kyau, ki sani daga sanda zamu shigo 蓷akin nan ni da ke mu rufe, duk wani abu da zai faru a nan to shine sirri, ko da kuwa 蓳ata miki rai nayi idan kina da hankali zaki barshi a matsayin sirrinmu, bare kuma wannan lamari, ke ba kya tsoron ki fassarceni a wajen 茩awayenki wata ta ji tana son aurena saboda wannan abu? Ni kuma kinga duk wacce za ta min tayin aurenta ba zan 茩i ba tunda ke kika ja."

Takwaf takwaf tayi da fuska irin 茩iris take jira ta fashe da kuka tace" Baby, ka daina ha蓷a kanka da wata, wallahi duk wacce ta kwatanta haka ko? Sai na zazzaga mata fetur na 茩ona yarinya da ranta, Baby zan iya yin komai a kanka."

Ajiyar zuciya ya sauke ya girgiza mata kai yace" Sharhasila bana son zafafa kishin nan, mace kike kuma rayuwa marar tabbas ce, ba mu da ikon tafiyar da rayuwarmu yanda muke so, kamar yadda 茩addararmu ba'a hannunmu take ba, bamu san me Allah ya hukunta mana a gaba ba, musulma ce ke Sharhasila wacce ta yi imani da 茩adda mai kyau ko akasin haka, ki dinga sa wa zuciyarki ruwan sanyi, kin ji *tawa*?"

A sanyaye ta jinjina masa kai alamar to sannan tace" Baby yanzu tunda mun yi aure ka min al茩awarin zama nawa ni ka蓷ai mana."

Tsurawa fuskarta idanu yayi yana kallo tare da zurfafa tunani akan amsar da zai bata, murmushi ya mata dan kwantar da hankalinta ya rugumota sannan yace" Ina fata na ci gaba da zama naki ke ka蓷ai, kamar yanda a yanzu nima fatana bai wuce ki ci gaba da zama tawa ba, ina sonki amaryata."

Wani masifaffen farin ciki ne ya rufeta daya sata matseshi sosai tana sauke numfashi a hankali, a nutse kaikaita ya 蓷ora la蓳蓳anshi daidai kunnenta na dama ya ra蓷a mata" Ki fa蓷a min sirrin nan mana na jiya da ya sa ni mantawa ni 蓷in 蓷an Mama *Hajara* ne?"

Cike da jin da蓷in lallai tarkonta ya kama kurciya ta zame daga jikinshi tana dariya, ri茩ota ya sake yi yace" Fa蓷a min mana."

"Um um." Ta fa蓷a tana ma茩ale kafa蓷a, ido cikin ido suka kalli juna yace "To fa蓷a min me kike so a matsayin tukuicin zumar da kika shayar dani?"

Saida ta sa hannu tana zagaya kyakyawan sajenshi kafin tace "Ni kai ka蓷ai kawai nake so mijina."

茒ora bakinshi yayi a daidai la蓳蓳anta sannan yace "Ni naki ne, idan kina so ma zan iya nuna miki yanzu, amma fa in kinsan za ki yi jarumta."

Zillewa tayi ta arta a guje za ta fita falo ya sake ri茩ota ya rufe 蓷akin, a hankali ya lula da ita kan gadon tare da sake kashe musu wuta. (da safiyar ma malam ba za'a huta ba?) 馃槑


_______________



Tamkar 蓷an damisa ya mirgina kan gadon ba tare da ya bu蓷a idanunshi ba ko ya yaye zanen rufar da ya hana kowace irin halitta mai ido duba izuwa jikinshi, sanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login