Showing 87001 words to 90000 words out of 191031 words

Chapter 30 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67980

amince masa sannan ya fara neman aurenta, kullum idan na tsaya a gaban ubangijina addu'ata 蓷aya ita ce zuri'ata, sai dai...ban yi nasara ba, tunda na ganin wasu alamomi a tare da Mu'awwaz na san shima yana 蓷aya daga cikin wanda Allah ya jarabta da wannan lamari."

Ajiyar zuciua ya sauke ya yi shiru na wasu sakanni, kamo hannun Mu'az yayi yace" Iya zina illarta yawa ne da ita, ba sanin ta inda ka fara bane matsalar, sanin yaushe kuma ta ya ya za ka gama, kai za ka iya farawa, amma jikokinka ne za su 茩ar茩are lamarin, zai za ka iya gamawa cikin rufin asiri, amma zuri'arka za ta iya gama na ta a wula茩ance cike da rashin daraja da kima, kai za ka iya gamawa lafiya har ka koma ga mahaliccinka, Allah ya maka talala sai ka sameshi can, amma ba lallai zuri'arka su sha ba, idan ubangiji ya so *kun* (kasance) kawai zai ce, *fa ya kun* (sai ya zama mai kasancewa), ka ga fa ba ya kasance ba aka yi magana a kai, ya zama mai kasancewa, shin da haka kasan ina illar za ta tsaya? Ka san wace irin annoba zata faru sanadiyar haka? Ha茩i茩a kayi gaskiya, Saleema yarinya ce da babu ruwanta, kuma akwai yiwuwar wannan zunubi na Babanmi ya shafeta, ka ga za ta zama cikin mutanen da Allah ya ce ku ji tsoron taso da fitina, domin idan aka turota zata shafi kowane, da wanda ya san hawa da wanda bai san sanda aka hau 蓷in ba, da haka kaga ita ma zuri'arta za ta zama mai wannan mummunan fantin, sai dai kuma Allah da kanshi ne yace *rahamarsa ta yalwaci komai*, ba lallai ya zama Saleema za ta 蓷an蓷ani 茩unar da mu muka ma kanmu ba, baiwarsa ce ta gari mai 茩o茩arin bin dokokinshi, Allah zai iya kareta da karewarshi, sanadiyar haka har albarkarta ta shafeka da kuma zuri'arka baki蓷aya, kada ka yanke 茩auna Mu'az, ka yi ta tuba ga Allah, in sha Allah zai gafarta maka, musamman ma tsayuwar dare, a lokacin da Allah ke saukowa yana neman bayin da suke tsaye dominshi, yana cewa ina masu ro茩ona na amsa musu, sannan Annabin Tsira ya ce, Allah yana kunyar bawan da zai 蓷aga hannu sama yana ro茩onshi ya sauke hannun ba tare da ya amsa masa ba."

Jinjina kai Mu'az yayi yana sauke numfashi sannu sannu, cike da gamsuwa yace" Hakane Papi, kuma na ji zan nemi gafarar ubangijina, amma dan Allah Papi ka fa蓷awa Abba ya je gidansu Saleema ya fa蓷a musu na janye neman aurenta, duka maganganunku a 茩auli ma fi rinjaye yana nuna tabbas bashi ce kuma ko wanda bai san komai ba yana biya, dan haka ba zan iya jazawa wanda basu san hawa ba basu san sauka ba, dan Allah Papi ka yi ma Abba bayani yadda zai fahimta, ku gafarceni."

Da kallon tuhuma ya kalleshi yace "Ka tabbata Mu'az? Me zai hana ka 茩ara tunani kafin ka yanke hukunci."

Girgiza masa kai yayi yace "Hukuncin kenan Papi, dan Allah ka fa蓷amasa."

Tashi yayi jiki a sanyaye har ya fice Papi yana kallonshi cike da tausayi. Tashi yayi ya ci gaba da abinda yake dan Allah ka蓷ai zai kawo musu mafita a wannan hali, dan magana ta gaskiya ba zai so rasa Saleema a zuri'arsa ba, sai dai kuma baya ganin laifin Mu'az, tabbas gaskiya ya fa蓷a kuma hakan da yayi adalci ne na rayuwa, dan in har ire-irensu zasu dinga samu mata kamarsu Saleema, akwai cutarwa ta wani fannin, dan wani ba zai tuba ya gyara ba, hakan zai sa laifin ya 茩ara girmama ga kuma ha茩茩i, ya fi kyau a ce mace ce ta tuba daga aikata sa蓳o irin wannan sannan ta shiryu ta daina ta samu kamilin namiji, duk da mafi yawan lokuta suna fuskantar tsangwama da kyara kamar yadda Nafissa ke fuskanta a yanzu. Amma idan namiji ne shi fita yake, sai yayi da gaske yake manta wannan rayuwa ta baya, ga kuma matan da yayi hul蓷a da su wanda zasu iya kawo masa tazgaro a sabuwar rayuwar da ya gina, wata za ta nuna sam bata amince da yankewar ala茩arku ba lokaci 蓷aya, wata ta ce ita ka lalata shine zaka manta da ita, wata ma ta yi 茩o茩arin yi maka bita da 茩ulli, matsaloli irin haka dai da dama zasu iya kunno kai, yarinya kamar Saleema kuma haka ta faru ba zata iya maganin abun ba sai dai ta rumgumi kuka da damuwa a matsayin maganin matsalarta.




*A gurguje*


Kwana hu蓷u aka 蓷auka ana yayyada maganar daga nan gidan zuwa can gidan, hankulan iyayen ya tashi sosai, rayuka na neman 蓳acewa inda wasu ke ganin ana neman tozartasu ne, saida Papi ya shiga maganar ya nusar da iyayen maza suka fahimci dalilin Mu'az 蓷in kafin wutar tayi sanyi, dan kuwa Safiya saida ta tisa Saleema gaba ta binciketa tas a ganinta ko ya lalata mata 拼a ne shiyasa zai wula茩antata yanzu, Alhaji Yusuf dai yanzu ya fahimci lamarin duk sun 蓷an baya shi a gajarce kuma a jirkice, saidai a 茩asan zuciyarshi ba da蓷i kam dan duk ya gama shelanta auren 拼arsa ta fari kuma mai sunan mahaifiyarsa, amma sai ya shanye na shi damuwar dan kwantar da hankalin uwar da 拼ar da ya ga sun damu sosai, musamman Saleema da abun ya zo mata wani iri.




*Luv u guy's馃グ馃槝*




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:50 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_31_




Irin zaman da tayi da jijjigar da take ya fahimtar dashi a 蓷ane take, dan haka ya bawa kanshi ha茩uri da niyyar ha蓷e komai dan su fuskanci junansu, a nutse ya kalli Saleema dake 茩asa ta ha蓷a kai da gwiwaya sake fa蓷in "Uwata, kiyi ha茩uri kinji, haka Allah ya 茩addara, kada ki sa damuwa a ranka, ki 蓷auka hakan shi ya fi zama alkairi a gareki, uzurinshi ya kai mu masa uzuri, kada ki fahimta b daidai ba."

A hankali ta sake lumshe idanu a kan la蓳a蓳anta ta karanta addu'ar yaye ba茩in ciki _" Babu abun bauta da gaskiya sai Allah mai girma (wanda babu abinda yake girmama a gareshi). Mai ha茩uri (mai jinkirin azaba tare da cikakken ikon aiwatar da ita). Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ubangijin Al'arshi mai girma, babu abun bautawa da gaskiya sai Allah, ubangijin Al'arshi mai yawan baiwa."_

Safiya da bakinta ke ta motsi tana hararen Ardiya dake zaune ne tace" Abbn Hajia, ni fa ban yarda da lamarin nan, ba fa zan lamunci a lalata min sunan yarinya ba, magana ta gaskiya na fi tunanin wani munafikin ne a cikin gidan nan ya aikata wani abun, ba ina ba茩in cikin Saleema ta rasa Mu'az bane, hasalima kna ji a jikina hakan alkairi ne, sai dai zan so na garga蓷i duk mai hannu a cikin lamarin nan, akan] ata fa sai na ci mutumcin mutum, akan 拼ar gudaliyata wallahi sai na sa蓳a da kowa waye, dan haka a kiyaye."

Da mamakin kalamanta suka kalleta shi da Ardiua da take jin lallai da ita take, da yanayin jimami yace" Me yasa zakiyi wannan tunanin? Ki barwa Allah komai mana, kuma a gidan nan wa ye zai so a fasa auren Hajia ta?"

Ta蓳e baki tayi tace" Hmmm! Ban da tabbas, amma ina zargin ranar da ka daki Saleema Hadeeya hoton abinda ya faru ta 蓷auka, dan da idanuna na ganta tana 蓷aukar hoto a lokacin, ai ba da茩i茩iya ba ce ni."

Gyara zama Ardiya tayi duk da tana cikin farin cikin fasa auren, cike da garga蓷i tace" Kinga malama maganarki ta tsaya iya nan, dama tunda kika fara magana na fahimci mu kike nufi, idan ni kika ce ma sai na 蓷auki hakan a matsayin kishi, amma 拼ata? Ki sani nima zan iya yin komai dominta."

A hasale Safiya tace" Kinga bana son haukan banza, ki bari har na sa da ke tukuna, kinsan dai ba 茩arya zan mata ba ko? Na wa aka yi ke kanki ma balle Hadeeyar?"

Tashi tayi tsaye ta kalleshi tace" Ka ga Baby bana son haka, ba zai yiwu ka kirani nan dan matarka ta zageni ba, ka fi kowa sanin ina da aikin yi ni, ba zaman banza nake talauci na damuna ba."

Sosai ta ji zafin abinda ta fa蓷a mata, dan tana yawan fa蓷a idan suka samu sa蓳ani, da kallo ta bi Ardiyar da ta fita a falon na shi, tana fita ta bushe da dariya da sauri ta nufi 蓷akinta dan jinjinawa 拼arta da ta 蓷auki hoton da ya zama silar duk wannan matsaloli. Tana fita ita ma ta mi茩e za ta fita, da sauri yace "Ban gama magana da ke ba."

Yatsina fuska tayi tace "Maganina zan sha, bana jin da蓷i."

Ficewa tayi ba ta jira me zai ce ba, maida dubanshi yayi ga Saleema ya sake tausasa murya yace "Mamana, ki yi ha茩uri kinji ko, kada ki damu kanki, da izinin Allah wani zai fito miki wanda ya fi shi."

Jinjina kai tayi alamar to, gyara zama yayi yace "Tashi ki je, kuma ban da kuka, idan ba haka nima zan zo na tayaki."

Mi茩ewa tayi a sanyaye tana fa蓷in "Ba zan yi ba Abba."

Murmushi ya mata yace "To da kyau."

Har ta kai bakin 茩ofa sai kuma yace "Kina ji." Juyowa tayi a tsanake ya 蓷ora da "Ki shirya ki je gidan auntynki Lubna ki mata kwana biyu, na san zakiyi farin ciki."

Tabbas ta san yayi hakane dan ta saki ranta, dan shi bai yarda suyi nesa da shi ba idan ba inda ya yarda zasu je 蓷in ba, dan ta nuna masa hakan ya mata da蓷i sai tayi murmushi ta sunkuya kadan alamar ladabi tace" Nagode Abba."

Fa蓷a蓷a fara'arsa yayi yace" Yawwa, yarinyar kirki, idan kin shirya ki zo ki amshi ku蓷in kashewa."

Da fara'a ta amsa da" To Abba." Fita tayi a 蓷akin take fuskarta ta sake ha蓷e, dan kuwa yanayin sabo ne a gareta, ba ta san me ta wa Mu'az da ya ce ya fasa aurenga ba, mahaifinta dai na ta fa蓷in uzuri uziri amma bata san wane irin uzuri ne da zai sa shi fasa aurenta haka kwatsam ba, dama tun ranar da ya bar gidan basu sake ha蓷uwa ba ko da a waya, sai kawai wannan sa茩o da ya turo a fa蓷a wanda a cikin masu kawl sa茩on babu Alhaji Auwal, hakan ya tabbatar mata shi ma lamarin bai masa da蓷i ba.

茦warai ta ji da蓷in barinta gidan, musamman da ya zamana mahaifinta ne ya bu茩aci hakan dan farin cikinta, sannu sannu ta fara rayuwa a gidan 茩anwar mahifiyarta wanda ba ta ta蓳a yi ba, gida ne cike da hayaniya da yara, dan akwai 拼a拼an mijin Lubna ga kuma na ta, hakan ya taimaka sosai wajen mantar da ita da kaso ma fi yawa na abinda ke damunta.



*Bayan Kwana Biyar*


Murmushi ta saki kafin ta 蓷ora hannunta a bayanshi ta dadda蓳ashi, a hankali ya fara bu蓷a idanu har ya gyara kwanciyarshi ya sauke ido kanta, da sauri ya zabura ya tashi tsaye yana rarraba idanu, sa'arshi 蓷aya doguwar riga ce jikinshi tunda bacci ya 蓷aukeshi akan sallaya bai farka ba, ha蓷e fuska yayi sosai da ya fahimci dai ba mafarki ne yake yi ba wanda yanzun ya zamar masa jiki cikin amon 茩osasshiyar muryar namiji yace "Me ya shigo da ke 蓷akina?"

Gyara tsayuwa Hadeeya tayi tana ri茩e jakar hannunta da kyau ta kalli gadon dake gefe amma yana kwance 茩asa tace "Wajenka dama na zo, shine Mama ta ce kana bacci."

"Me zan miki?" Ya fa蓷a yana nufa hanyar 茩ofa, saida ya bu蓷e 茩ofar kamar zai fita sai kuma ya tsaya cak! Ya juyo ya kalleta alamar ita yake jira ta fita, cike da kissa ta fara takawa gabanshi tana fa蓷in "Magana fa na zo muyi, kuma k..."

Ba alamar yanayin zai 蓷aga mata 茩afa a tare da shi yace "Fita."

Cike da kafiya da taurin kai kamar yadda mahaifiyarta ta dorata tace "Um um! Ka saurareni ko na fa蓷a musu e ke tsakaninmu."

A 蓷an kausashe yace "Fa蓷a, fa蓷a mana Hadeeya, sai me? Iskanci a kaina aka fara? Je ki fa蓷a musu mana sai me."

茒ora hannunshi yayi a kafa蓷arta ya turata wajen 蓷akin ya maida 茩ofar ya rufe yana fadin "Marar tarbiya."

Har zai nufi ban蓷aki ya ji Hadeeya data lafe a jikin 茩ofar tace "Uban da ya haifi mai tarbiyar, shi ya haifeni."

Cike da jin haushi ya 蓷an dantse le蓳e yace "Sai dai uwar kowace da ta ta, mahaifa ba 蓷aya ba."

Tsaki yayi ya wuce ya barta nan, cike da takaici ta koma wajen Gaishata dan dama ita ta turota 蓷akin na shi har da gyara mata kwalliya.




______________



Da saallama ta shigo shagon, 茩asan ma茩oshi ya amsa mata yana tsareta da idanun tuhumar le ta shigo yi yanzu da rana? Bayan ta fi kowa sanin ya hanata shigowa a irin wannan lokacin saboda akwai maza da suke 蓷inki tare, kusanshi ta matsa cike da ladabi tace "Yaya, dama..."

Wurga mata idanunshi yayi dake tattare da 蓳acin ran da Sharhasila ta 茩unsa mishi, sosai yake jin zafin rashin lokacinshi da bata da ita mai aiki, saida ta gyara tsayuwarta ta marairaice fuska kamar za ta fashe da kuka sannan tace "Yaya Huzeifa nifa tambaya ce zan yi."

茒auke mata idanun da ya yi ya nuna mata ta ci gaba kenan, dan haka ta 蓷ora da "Dama Saleema ce na ga har yanzu ba ta fara zuwa koyon 蓷inkin ba, kuma ita ce ta kar蓳i lambata bare na kira, shine na ce idan kana da lambarta ka bani sai na kira."

Cak! Ya dakatar da abinda ya ke ya sake kallonta a karo na uku, sai dai wannan kallon 蓷auke yake da mamaki, har saida ta fara tsarguwa da kallon kafin yace" Wacece hakanan kuma?"

茒an bu蓷e baki tayi alamar mamakin nan, kenan ma ya manta da ita? (to dama ya santa ne? 馃槑) dakewa kawai tayi tace" Yaya Saleema, wacce ta zo ranar?"

Yatsina fuska yayi kamar ya ga abun 茩yama yace" Kin 茩ara gindayar da ni, ban ganeta ba."

A fasarce ta shiga fadin" Yaya, wacce ta zo ranar 蓷aurin aurenka, har ta ce maka Huzeifi sannan ta maka addu'ar sa albarka, har ka ce na koya mata 蓷inki, idan abun ya gagareni sai ka nuna m.."

Da sauri ya sake tsurawa idanunta ido yace" To ni me zai ha蓷ani da lambarta da kike nema a wajena?"

A sanyaye tace" Yaya dama na 蓷auka kana da ne."

Maida kanshi yayi 茩asa ya ci haba da abinda yake yace" Bani da."

Cike da zumu蓷i tace" To Yaya ka san gidansu ne? Ina so na je na duba na ga ko lafiya? Dan ta fa蓷amintana sha'aw..."

茒uf! Ta ha蓷e maganar tana sadda kanta, a 蓷an hassale yace" Fareeda ina jayeki a jikina kina hanka蓷ani bango fa, in ba iskanci ba a ina zan san gidansu? Dillalin mata ne ni ko ma蓷inki? Ko wajibi na san gidan..."

Sai kuma yayi shiru da kanshi tare da sauke ajiyar zuciya kamar mai tausar kanshi, kallonta ya sake yi a sanyaye sosai kamar bashi ba yace" Ban sani ba, kuma ki manta da ita kema, dama ta ya yarinyar da aka tarawa dukiya za ta 茩as茩antar da kanta ta koyi 蓷inki? Karatu take, tana idawa ko ba ta cancanta ba mahaifinta zai sama mata matsayin da take so a ma'aikatar da take burin mulka, ki koa gida yanzu."

Ita dai turo bakinta tayi gaba tana mamakin yadda Sharhasilar nan ta lalata musu tunanin 蓷an uwa, gaba蓷aya yanzu har ya fara ma 拼a拼an masu ku蓷i kallo 蓷aya, ku蓷in goro yake musu duk ya siyar. Gida ta koma kamar yadda ya ce sai dai ta na ji a ranta kamar wata rana Saleemar za ta dawo ta nemesu.



______________



Sosai yake cike da mamakin ganin yau wai harda kayan bacci aka saka masa bayan kwalliyar da aka she茩a, lallausan gashin nata daya kwanta a gadon bayanta yake kallo, 茩aramar sar茩ar zinariyar data cire a wuyanta ta aje gefen gadon sannan ta zauna bakin gadon, suna ha蓷a idanu ta saki murmushi ganin kallon da yake mata kamar na ban yarda dake ba, kamar kallo irin na fa蓷i abinda kike son fa蓷a kawai (馃槀kalaman nan ko? Wasu ma da suka ce i luv u cewa aka na fa siyo sa茩on馃槀, kai maza mutanenmu, yadda muka san motsinsu haka suma suke gane namu). Shi kanshi murmushin yayi yace "Amarya kenan, me kike son fa蓷a ne?"

Cike da kunyar ganin har ya ranfota tace "Kai Alaji, wai har ka gane akwai magana a bakina?"

Girgiza kai yayi yana sake sakin murmushin yace "Amaryata, tun fa kina 拼ar shekara sha bakwai kike hannuna, har yanzu da kika aurar da 蓷a, ta ya ne ba zan gane motsinki ba?"

瞥ar dariya tayi ta shiga rarrafowa kan gadon har saida ta zo daf da shi, hannunshi 蓷aya ta ri茩o inda 蓷aya hannunta ta shiga shafa kanshi da farin gashi ya fara cikawa cike da kissa ta fara fa蓷in "Abban Mu'az, dama wata shawara ce na ke so na baka, sai dai ban san ko za ta yi anfani ba, tunda ka ga wanda na haifa ma ban isa da shi ba, bare wannan da ba ni na haifa ba, kuma ba lallai na samu darajar da dukanku zaku amince ba, amma zan fa蓷a ko da ba zaku so 蓷in bab, ni dai na sauke ha茩茩innku daya rataya wuyana na fa蓷a muku gaskiya."

Irin kallon fahimta ya shiga binta da shi kafin yace" Uhm! Ina jinki ci gaba."

茦ara narkewa tayi a jikinshi tace" Abban Mu'az, dama Mu'az ne yake bani tausayi wallahi tunda abun nan ya faru, kuma ka ga Mu'az ba yaro bane yana da bu茩atar yin aure, tunda aurenshi da Saleema Allah bai nufa ba, me zai hana a ha蓷ashi aure da 拼ar uwarta Hadeeya? Ka ga zumuncin da aka so ha蓷awa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login