Showing 138001 words to 141000 words out of 191031 words
kam ya fahimci haka duba da abubuwan da suka dinga faruwa da ya kamata a ce sun zamar masa darasi na rayuwa, alkairin duniya da jawo masa martaba yarinyar nan ce ta yi, yayin da wa蓷anda yake dauka nashi ne saboda bokonsu ya kasa samun ko da girmamawar da uba ya dace ya samu a wajen 拼a拼ansa, yanzu da yake tsaye kan kayan da aka kawo daga fadar mai mara蓷awa, rabi na lefen 拼arsa rabi kuma ko da ba'a fa蓷a masa ba shi yasan saboda ya samu 拼arsa a yadda ya dace ne ya masa wannan kyautar karramawa, wanda bai ta蓳a samu daga mazan sauran 拼an uwan ba, su kan zo dai suyi godiya idan gari ya wayewa shila ya san dan al'ada ce ta zo da hakan.
Tsakin da Ardiya tayi ta mi茩e ne yasa shi kallonta ya ta蓳e baki yace "Mai ba茩in ciki saidai ya mutu, amma ko farawa baiyi ba, dan ba zaka san harkar ta girma ba ce sai randa *uwata ta haifi magajin masarauta*."
Dakatawa tayi ta kalleshi tace "Me kake nufi Alhaji? 瞥ar ba茩in ciki ce ni?"
A da茩ile yace "Kin ji na fa蓷a? Na miki magana ne nan?"
Harara ta dallo masa tace "Wallahi ban ga abinda za ku samu dalilin Saleema ba na muku ba茩in ciki, yo ina abun yake?"
Murmushi yayi yace "Alhamdulillah kawai zan ce."
Girgiza kai tayi cike da takaici tace "Ni fa Alhaji na kasa gane maka, tun jiya kake wani wula茩antani, saboda ka yaudare ni ne? Ko dan 拼arka ta auri sarki?"
Fashewa yayi da dariya yace "Yaudara? Yaudara fa kika ce? Ta me?"
A hassale tace "Nan fa 蓷akin muka gama magana da kai akan 蓷an 拼ar uwata na sonta da aure, tsaf muka gama magana da kai, amma da ka tashi me kayi? Kawai sai muji aurenta, ai wannan ba halin babba na gari bane."
Cike da shegantaka yace "Ai kinsan an ce gaba da gabanta aljani ya taka wuta, idan ana babbar gwiwa wa ya fa蓷a miki ana jiyo 茩aurin zomo? Sawun gwiwa ne ya take na ra茩umi Hajiata, shiyasa na ba wa 拼ata ra茩umi a sahara, ba 蓷an tsako ba."
Ta cika ta cika sosai, tsabar hassala 茩irjinta har wani sama ya fara yi, juyawa tayi idanunta na sako 茩wallar takaici ta juya ta bar masa falon, dan dama ta zo ne kamar yadda suka bu茩aceta dan kar ta ce na zata ao ba a ce hassada take, amma a yanzu kam ta san mutanen nan sun mata nisan da ba fa za ta kamosu ba, a gaskiya lamarin nan bai mata ba kuma ji take tamkar ta kashesu ko ta huta.
Shigowar Safiya 蓷akin ta gama sallamar ba茩in da suka zo ganin kayan arzi茩in nan yasa shi sakin murmushi, da gaske gurfanawa yayi a gabanta sanda tayi zaune tana fa蓷in "Abban Hajia ka ga kayan ko?"
Tamkar wani bawa a gaban uwargijiyarsa haka ya rusuna gabanta cike da tsokana yana dariya yace "Na gani ranki shi da蓷e, uwa ga matar sarkin mara蓷awa, suruka ga mai mara蓷awa, Allah dai ya ja zamaninki Hajjajuuna."
Tintsirewa tayi da dariya ta kamo hannunshi tace "Abban Hajia, ashe haka ka uya fadanci kaima?"
Kallonta yayi yana murmushi yace "Tun fa tsohon sarki yana da rai muna kai masa caffa a gida, kinga dole mu iya, kuma jiya ma ai mun je muka kai wa sabon sarki gaisuwarmu, duk da dai ban sani ba, amma ni haka na dinga hura hanci a matsayina na surukin mai gado."
Dariya kawai Safiya take har ya koma kusanta ya zauna tana kallonshi tace" A gaskiya jiya ka 蓷aga min hankalina a gidan nan, gabadaya fa na yarda cewa wannan yaron ka aurata mata."
Murmushi yayi yana shafa gemunshi yace" Ni kaina har muka gama gaisawa da su ban san su wa ye ba, saida suka gabatar min da su sannan na fahimta, da suka zo min da lamarin nan rasa nutsuwata nayi, wai yarima Abdus-samad da mahaifiyarsa na ro茩on irina a wajena a basu auren *Haleematu*, baiyi dogon tunani ba na amince dan ban ga abun takaici a ciki ba."
A hankali ta kwantar da kanta a kafa蓷arshi tace" Yanzu tana can ta wayi gari a ba茩on wuri, sabuwar rayuwa da sabon wuri, na san jiya ta farka dan yin fitsari, amma ban san ya ta yi ba? Dan na san dai mai martaba ai ba zai rakata ban蓷aki ba."
Dariya yayi yana girgiza kai yace" Wannan 拼ar taki da baiwarta ta kasanxe ta musamman, kar ki ji mamaki idan na ce miki sarkinmu yayi tsaye 茩ofar ban蓷aki yauin da take ciki tana biyan bu茩atarta."
Dariya ita ma tayi tace" Haba dai Abban Hajia, kar ka zuzuta lamarin 拼arka mana."
Dariya yayi shima yace" Da gaske nake miki Hajiata."
Cike da nisha蓷i suke zanta lamarin 拼arsu da sabuwar rayuwar sa za ta tsinci kanta a ciki mai tattare da 茩alubale da fitittinu, saidai su fi mata fatan farin ciki fiye da ba茩in cikin da zai iya ziyartarta wasu lokuta.
_______________
Yarinyar da ta turo a 蓷aukar mata yaron ya kalla fuskarshi a ha蓷e yace "Ke sakeshi."
Sakin hannunshi tayi tana kumburo baki ta juya ta fita a shagon, da harara ya bi yarinyar sannan ya kalli *Sudais* 蓷in yace "Koma ka zauna."
Zaune yayi yana kallon Baban na shi yana lasar alewar hannunshi, ba jimawa Mubarak dake hangen titi ya kalleshi yace "Yaya Huzeifa, gata nan fa ta zo da kanta."
Va tare daya kalleshi ba yace "Barta ta zo, yau za ta ga haukan da ya fi na ta."
Sharhasila na shigowa ba sallama ta kama hannun Sudais tace "Muje."
Wani mugun kallo ya watsa mata a 茩ufule yace "Sakeshi Sharha, wallahi a 蓷ane nake yau kuma kanki zan huce kika min hauka, ba gidan uban da zai je."
Da mamaki ta kalleshi tace "Zagi fa ka yi Abban Sudais, lafiyarka kuwa?"
Mubarak ne yace "Ina fa lafiya, yarinyar da kikayi sanadin rabashi da ita ta aure mana sarki, ganinta ma yanzu wuya zai mana, kuma duk ke ce sila."
Nunashi tayi tace "Ka ga ba da kai nake magana ba, kuma na ji da蓷i da hakan ta faru, ka ga ai sai ya cire rai yanzu, dan inuwarta m..."
Mari ya wankawa fuskarta, marin da tun waccen lokacin ya so kifa mata shi amma bai samu dama ba, ya yanzun nan ya samu labari a wajen Fareeda da sukayi waya cewa ita sai yau ta samu damar zuwa gidansu Saleema, a nan ta ga kayan arzikin da aka turo daga fada, kuma ta zo tana neman yi masa hauka? A razane ta kalleshi dafe da kuncinta tace "Ka mareni?"
茦o茩arin fitowa daga tsakanin telar da kujerar yayi yana fa蓷in "Bari ma ki gani."
Tsaye tayi ba ta gusa ba shi kuma so yayi ta fice a shagon, amma saita saki hannun Sudais ta gyara tsayuwarta tace "Babu indazan je saidai ka kasheni, Huzeifa dan na nuna ina sonka ne kake wula茩antani, to wallahi ko kana so ko baka so sai ka maidani 蓷akina, idan ba haka ba na dinga hanaka kwanciyar hankali kenan, kuma kai baka isa ka ce wannan ba 蓷anmu bane ni da kai."
Da yatsa ya nunata yace" Mafarkinki kenan a kaina, shiyasa za ki 茩are rayuwarki a gantali, ke kenan kullum yawon biki da aiki, an gaya miki kare ne ya cijeni da zan sake maidaki, da me kika 茩areni a zamanmu na farko?"
Cikin kukan ba茩in ciki tace" Wallahi ka ji tsoron Allah, yanzu ni ce zaka ce ban 茩are ka da komai ba?"
A harzu茩e yace" Na fa蓷a, 茩arya nayi."
Kamo hannun Sudais yayi sannan yace" Wuce ki bar nan shagon."
Jinjina kai tayi tace" San fita, amma wallahi sai na dawo, kuma 蓷a dai ni na haifi abuna, dan haka ba zaka rabani da shi ba."
Hararenta yayi yqce" Kika dawo karyaki zanyi."
Murgu蓷a masa baki tayi tace" Ka karyani 蓷in, ai ka san me zaka lalata min a jiki, ko ka manta 拼an biyunka ne? Da kuma mazauninka ha蓷e ma da rijiyarka?"
Kashe masa idanu tayi tana murmushi ta bar shagon, da kallo ya bita saboda hasko masa abubuwan da tayi, da sauri ya karkatar da hankalinshi tare da yin wane wajen, sai kuma ya tuna wa蓷anda ya ta蓳a gani a makaranta, dafe 茩ugu yayi yana tuna fuskarta, murmushinta, dariyarta, kunya da nutsuwarta kai da ma komai na ta, iska ya feso daga bakinshi yace " *Ya yi sa'a a rayuwarsa da ya sameta*, za ta haska masa rayuwarsa da gidansa."
Mubarak dake saurarenshi ne yace "Gaskiya kam, ni wallahi da baka sameta ba na so ma a ce ni na sameta, ko ba komai dai zata zama surukar Mam..."
Da gudu ya fice daga shagon saboda hannun da Huzeifa ya kai zai ri茩oshi yana dariya, da harara ya bishi yace "Zan kamaka ne marar kunya, ina kai ina wannan yarinyar, ba ka ga zubinta bane? Ta fi 茩arfinka ai."
Dariya Mubarak yayi daga inda yake tsaye yace "Shi ma kuma ya fi 茩arfinka ba, ko a gidan giya akwai babba fa Yaya." Murmushi kawai yayi ya koma wajenshi ya zauna.
_______________
茦arar da sabuwar wayar ta ta tayi yasa ta tasowa a nutse ta isa bakin gadon ta 蓷auka, a tsanake ta karanta gajeran sa茩o mai 蓷auke da tsararrun harufa kamar haka _"Kina lafiya? Jikinki da sau茩i? Ki ci abinci, anjima zan ganki."_
Yatsarta manuniya ta sa a baki tana tunnin waye wannan? Sai kuma wata zuciyar ta fa蓷a mata" Wa fa idan ba wanda ya turo miki wayar ba."
Zaune tayi bakin gadon tana mamakin yanda tun da asubar nan da ya sa aka rakota bata kuma ganinshi ba, haka mulkin yake kenan? A sau茩a茩e ta mayar masa ita ma kamar haka _" Ina lafiya, na ci, a dawo lafiya."_
*Murmushin* da ya su蓳uce masa a baki duk da fuskarshi rufe take yasa ya 蓷an sunkuyar da kanshi ka蓷an, wato a duniya an jima ana yi babu shi, duk da yasan lokaci ne kuma kowa rabonsa yake 蓷auka, amma dai an shawo dashi sosai, shi yau aka sa shi yayi rakiya ban蓷aki? Hmmmmm! Ya fa蓷a a 茩asan ma茩oshi yana gimtse dariyar dake son 蓳alle masa.
*10:34 na dare*
Tsaf ta gama shiryawa da taimakon jakadiyarta cikin sassa茩ar shigar atamfa da alkyabbarta, tunda jakadiyar ta ce ta barta lafiya ba ta sake dawowa ba, ita ka蓷ai ke zaune a 蓷akin na ta. Ta jima zaune har ta 蓷auko Al茩ur'ani 茩arami ta fara karatu, ahankali wayarta ta 蓷an yi haske alamar shigowar sa茩o dake ta cire 茩arar, 蓷auka tayi tana dubawa ta ga sa茩o kamar haka _"Ina jiranki zam-zam."_
Murmushi ta saki dan sunan nan tana so ta san ma'anarsa, mi茩ewa tayi ta isa gaban madubi ta aje Al茩ur'anin sannan ta sake duba fuskarta da tayi fess saboda kitson da aka mata ga kuma sassau茩ar kwalliyar da ta fito da 蓳oyayyen kyawunta na fuska da idan babu kwalliyar ba kowa ke gani ba.
Zaune ta sameshi kan sofar nan da waya a hannunshi daga shi sai dogon wando na tattausan cotton mai 蓷amara daga gaba. Tun sallamarta ta farko ya ji kuma ya amsa a matu茩ar sanyaye tamkar yadda ita ma tayi, saidai bai aje wayar hannunshi ba kuma bai kalleta, a haka ta maida 茩ofar ta rufe sannan ta tako ka蓷an ta tsaya kusa da gadon, a hankali ta zauna bakin gadon tana fa蓷in "Barka."
Bai 蓷aga kai ya kalleta ba bare ta san ya ji abinda ta ce kuma ya amsa, 蓷auke dubanta tayi daga gareshi, ita bata san me za ta yi ba dan haka take sauraren ta ji yadda zai yi da ita.
Ta fi minti biyar zaune kafin ta ji wata 茩ara *puppppp!*, a hankali ta juya ta kalli inda yake, yatsunshi ne ya 茩yasta mata saboda yana son ta dubo inda yake, da yatsu biyu ya mata alamar ta zo, a nutse ta mi茩e ta shiga takawa gabanshi, tun kafin ta isa ya kamo hannunta ya zaunar da ita kan cinyarshi 蓷aya, tsammm! Jikinta ya kwashi wani yam yam har saida ta lumshe idanu ta sadda kanta 茩asa.
Aje wayar hannunshi yayi ya tallabo ha蓳arta ya tsurawa fuskarta idanu, cikin taushin murya da sigar saukar da kasala ya 蓷an hura mata iskan bakinshi a idanunta wanda hakan yasa ta saurin bu蓷ewa ra kalleshi yace "Me yasa kike gaishe da sarkinki da barka?"
Tsurutsuru tayi da idanu ta sake sadda kanta cikin rawar murya na kusancin da suka samu ya haifar mata tace "Ban san yadda ake bane, amma zan koya."
Lumshe idanu yayi ya sake bu蓷ewaa kan hannunta na dama daya ri茩o yana kallon irin tsararren lallen da aka mata wunin yau yayi ja sosai a hannayen yace "Ba bu茩ata, ya jikinki?"
Cike da kunya ta sinne kanta ba tace komai ba, tallabo ha蓳arta yayi yace "Uhum!"
Jinjina kai kawai ta yi ba tace komai ba, shiru yayi yana 蓷an wasa da yatsunta na wasu da茩i茩u, 蓷ora ha蓳arshi yayi a kan kafa蓷arta ya lumshe idanu yana sha茩ar wani sanyayyan 茩amshin dake fita daga jikinta, cikin kasalalliyar murya yace "Zam-zam..."
Turo baki tayi gaba da yanayin shagwa蓳a tace "Ni fa ba sunana zam-zam ba."
Ba tare da ya bu蓷a idanunshi ba yace "Jiya ban ji miki ciwo ba ko?"
Hannunta na hagu tasa ta rufe fuska tana cunno bakinta, a hankali yasa hannunshi cikin rigarta da alamar wani abu yake son kamowa tare da sake fa蓷in "Ki fa蓷amin gaskiya, bana so na raunataki fa."
Girgiza kai tayi tace "Na warke fa."
A hankali ya bu蓷a shanyayyun idanunshi da suka fara canzawa ya kalleta, hakan ya haifar da gaurayar numfashinsu wuri 蓷aya, cikin da茩ilalliyar murya yace "Kenan zan iya 茩arawa ba matsala?"
Zage mata alkyabbar yayi ta fa蓷i kan cinyarshi yana neman cire mata zip yace "Ina so na sha wannan..., bacci nake ji sosai."
Cike da kunya ta sake rufe fuskarta gabanta na fa蓷uwa da tunanin anya kuwa za ta iya, saida fa mahaifiyarshi ta sa aka mata sabon gashi da sabon gyara a jikinta, ya za ta iya da wannan 茩osashen mutum jama'a? A ido kana ganinshi suffarshi ba irin ta 茩arfafa ba ce, amma idan ya mur蓷e sai ya zama abun tsoro. Cak! Ta ji anyi sama da ita, da sauri ta 蓷an bu蓷a idanunta ashe shine ya 蓷auketa gaba蓷aya ya nufi gado da ita, wai ita duk tsayinta da girman jikinta amma a haka bawan Allahn nan ke 蓷aukarta tamkar baby.
Yana direta kwance ya koma ya kashe hasken 蓷akin ya dawo, daga kan 茩afafunta ya fara shafawa har yayi sama ya shige rage mata kayan jikinta, idanunta rintse hannayenta a 茩ame tana jira ta ji yadda za ta faru, 拼ar bras 蓷in da ta rage mata ya tallaboto jikinshi ya 蓳alle sannan ya maidata kwance, a rikice ya kallesu da kyau, sai ya sake ru蓷uwa irin na jiya ganin wani 茩yalli 茩yalli da suke kamar na mai yaron ciki. A daidai cibiyarta yasa bakinshi a nutse ya zuro harshenshi mai 蓷umi ya shiga wqsa da shi a kurmin cibiyarta.
Daga kan cibiyarta ya dinga yin sama yana yawo da hancinshi a duka ilahirin jikinta saboda da蓷i da 茩amshin nan ke masa, sannu a hankali ya dam茩i 蓷aya a cikin nonuwanta 蓷ayan kuma a masa muhalli a cikin bakinshi, lamarin da ya haddasa ma Saleema sakin wani numfashi tare da marayan kuka ta ban茩aro 茩rijin na ta, kasancewar yau ba kamar jiya bane da yake mata lamarin da garaje da kuma saurin fitar hayyaci, a hankali yake binta yana kula ba wa kowace ga蓳a ha茩茩inta, duk da kasantuwarsa a yanayi na tsananin mugun bu茩atuwa da ita, amma tunanin anya ba ji mata ciwo ba jiya? Kawaici da kunya na 拼a mace ne ya hanata sakin jikinta ta fa蓷a, hakan ya sa yake so ya ribaceta ta haka, idan jikinta ya saki duk wata ni'imarta ta halarto sai lamarin ya musu sau茩i.
Tsoron dake 蓷awainiya da ita, da zafin da take ji musamman a 茩irjinta da ya cika murzawa son ranshi yana tsutsa, sai ta kasa wani kata蓳us, sai dai duk da haka dake jikin an tsuma mata shi daga jiya zuwa yau da kayan kur蓳e kur蓳e musamam madara da zuma da kanunfari domin samun 蓷umin jiki, sai ya zama daga 茩asanta tana jin sabon lamarin da tunda take a rayuwarta bata ta蓳a ji ba.
Sama ya 蓷anyi da kanshi wajen fuskarta, idanunta a li茩e har yanzu duk da duhun dake 蓷akin ta gagara 茩are masa kallon, a hankali ya sa harshenshi a duk inda hawayenta ke zuba ya fara lashewa, hakan ya sake tsumata ta saki wani yaron kuka mai kama da na neman taimako, a hankali yayo 茩asa da bakinshi ya sa akan na ta la蓳蓳an, sannu sannu ya shiga tsutsar la蓳蓳anta inda daga 茩asa hannunshi ya 茩arasa cire mata pant 蓷in ta, da 茩afarshi ta dama ya 蓷an ware 茩afarta 蓷aya ya samu hanyar da ya kai yatsunshi a hanyar da ita ka蓷ai yake hangowa a lokacin, lokaci 蓷aya komai ya nemi kwance masa, da hanzari ya yo 茩asa ya bu蓷a 茩afafunta da kyau dan gasgata abinda ya ji, ganin abinda ya gani har ya kai hannunsa yana furta " *Ya Allah."*
A hankali yanayinsa na son ya bita a sanyaye ya yi masa hijira wanda shi kansa bai san hakan ya bar kwanyarsa ba har saida ya danna kanshi izuwa duniyarta ta ban茩are tare da sakin 茩ara kamar ta jiya, hakan ne ya fargar da shi a yadda ya shigeta ba tare daya risinawa lamarin ba,
Faratunta ta luma a damatsenshi ta kuma sakin kukan da ya taho mata tare da ha蓷e jikinta tana jin idan ta motsa zata tsage ne.
*Alhamdulillah.*
20/06/2022 脿 22:07 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_46_
Lallai jiya sharar fage ne mutumin nan yayi, abu 蓷aya da za ta iya cewa shine *azzalumin sarki* Allah ya ha蓷ata da shi, sai da ta rasa ina ke mata da蓷i ta kasa gane komai,