Showing 18001 words to 21000 words out of 191031 words
saninta nan 蓷in bayan gida ne sai ta dakata saboda akwai duhu wurin, juyawa ta yi da nufin 茩arasawa wajen motoci da ta ga akwai haske ta ko ina. Sai dai kamar gizo kunnuwanta su ke jiyo mata abun da ya kayar mata da gaba duk da ba ta san me ye ba? Amma dai ta shiga zulumi da 蓷umbin mamakin wa ye haka? Me kuma ya same shi da yake irin haka? Alhalin daga ji muryar 茩osasshen namiji ne.
Cikin san蓷a ta 蓷an fara le茩a kanta, ba ta ga komai ba sai dai ta 蓷an 茩ara jin sautin kusa da ita, tako ta yi da bai wuce uku zuwa hu蓷u ba ta sake le茩awa dan a tsorace take. Da bala'in sauri ta rufe bakinta da tafin hannunta na hagu ta saki siririn numfashin da ya fitar da sauti kamar wacce ta sha yaji, gaba 蓷aya ta 茩walalo idonta tsabar ka蓷uwar da ta yi na ganin wannan lamari, take jikinta ya 蓷auki rawa tamkar mazari, da mugun gudu zuciyarta ta shiga bugawa, dan a rayuwarta ba ta ta蓳a mummunan gani irin wannan ba na yau.
Tabbas ba ta tsiraicinsu ba saboda duhun da ke mamaye a wurin, sai dai hasken wata wanda dama 蓷aya ne a cikin dalilin da ya sa ubangiji ya saka mana shi dan ya haska mana abunda ya shigarana duhu a yanar idonmu, ta hakane ta gane su waye a wurin da kuma abinda suke aikatawa. Riskar yanayin da bai ta蓳a samu ba yasa su kansu suka tsorata sosai, yarinyar dur茩ushewa ta yi ita kanta jikinta ya 蓷auki 蓳ari, inda shi ma ya shiga kiciniyar saka wandonshi, jikinta na makyarkyata ta juya da sauri sosai ta tunkari komawa inda ta fito, tana jin ya biyota yana kiran "Sssaleema, Saleema dan Allah... Saleema dan Allah tsaya ki saurare ni, na ro茩eki S..."
Shigewar da ta yi falon da sauri ya sa dole ya ja birki ya tsaya ya na hangenta, ganin ta nufi sama alamar masaukinsu za ta shiga ya sa ya daki iska yana buga 茩afarshi da mugun haushi ya furta" Shiiiit!"
Dafe kanshi ya yi 蓷aya hannun kuma ya ri茩e 茩ugu ya na safa da marwa a 茩ofar 蓷akin ya rasa me zai yi, juyowar da zaiyi yarinyar ta taho har yanzu jikinta 蓳ari yake duk ta rufe fuskarta da tsohon hijabinta alamar kuka take, saida ta zo kusa da shi ta dur茩usa cikin kuka tace "Dan Allah na ro茩eka ka 拼antani hakanan, na gaji da wannan rayuwar, yanzu haka ni da mhaifiyata da 拼an uwana muna samun abun da za mu ci dai-dai gwargwado."
A rikice Mu'awwaz ya zuba hannayenshi biyu cikin aljihu ya lalaba ya ciro ku蓷i, mi茩o mata yayi cikin tashin hankali yace" Kar蓳i, daga yau kar na sake ganinki gidan nan, ki tafi kar ki sake zuwa."
A razane ta 蓷ago ta kalleshi sannan ta kalli ku蓷in, a 茩alla za ta iya jan jari da su, da haka za ta tsira daga sharrinshi, kar蓳a ta yi ta mi茩e tana fa蓷in" Nagode."
Juyawa ta yi za ta fice sai kuma ya canza shawara, da gudu ya tari gabanta yana fa蓷in" Kin ga! Gobe ma ki dawo, saboda nasan halin Abba da sa ido a kan komai, idan ya ji ba ki zo ba zai sa a bincika masa, ni kuma ina tsoron kar yarinyar can ta fa蓷a masa abinda ta gani."
茦asa ta yi da kanta alamar hukuncin nan bai mata ba, ita kam da ya barta ta tafiyarta shikenan, amma ita kanta kunya ba za ta barta ta zo gobe ba, cikin taushin murya ya sake fa蓷in" Dan Allah ki zo gobe kin ji, bana so Abba ya yi zargin wani abu aka miki."
Kallonshi ta sake yi irin kallon nan na da ke nuni ko dai wani abun za ka sake min? Kamar ya fahimci kallon kuwa sai yace" Na rantse miki da Allah ba abinda zan miki, wallahi haka ba za ta sake faruwa ba."
Fuska a gintse ta 蓷aga kai alamar to, sannan ta ra蓳ashi ta wuce ta bar gidan tana kuka na takaicin yanda ta rasa mutumcinta dan kawai ta ciyar da ahalinta, yanzu gashi dalilin haka ba ta san me zai faru ba a gaba.
*10:46* su Hadeeya suka dawo gidan, har sun fito daga motar Mu'az ya bi Hadeeya da wani kallo yace "茦anwata zo ki ji."
Juyowa tayi ta na sakar masa fari da ido ta dawo ta zauna, ganin bata rufe 茩ofar ba yasa shi zura hannu ta gabanta kamar wanda zai ta蓳a mata 茩irji ya rufe 茩ofar yana kallonta yace "Sirri za mu yi."
Murmushi tayi ta sassauta murya tace "To Yayana ina jin ka."
Daf da ita ya matso sosai ya na wani kashe mata ido yace "Ki na da saurayi?"
茒an jim ta yi kafin ta kalleshi ta na 蓷an lumshe idonta saboda kusancin ya yi yawa sosai tace "Ina da, amma..."
"Amma me? Kina nufin ki ce Yayan na ki ba zai samu shiga ba?" Yanda ya yi maganar ya na kamo hannunta yana matsawa ya sa ta kasa cewa komai sai rarraba ido take, sake matsowa ya yi har numfashinsu ya fara gyauraya sannan yace "Uhumm! Ina jin ki."
Dake hakan bai ta蓳a faruwa da ita ba, duk yanda take samun kusanci da namiji ba ya wuce 拼ar gaisuwa da hannu ko dafa kafa蓷ar juna da dai irin haka, kaa cew komai ta yi, hakan yasa shi sake fa蓷in " *Deeya*."
A hankali ta 蓷an 蓷ago kanta da niyyar saka idonta cikin na shi ta fa蓷a masa wacece za ta 茩i namiji kamar shi? Sai dai kafin ta gama 蓷agowar ya yi wuf da bakinta ya sumbata.
茒uf! Hadeeya ta yi dan yau ta gamu da gamonta, zazzaro ido ta yi a tsorace sai dai ba ta yi yun茩urin dakatar da shi ba, a hankali ya raba bakinshi da na ta yana kallon yanayin da ya jefata alamar dai sabon shiga ce, sake kashe mata jiki yayi da fa蓷in "Ki na sona Deeya?"
Yanda ta yi kiskirim ta kasa motsawa ya sa shi sakin murmushi yace "Haba dai babbar yarinya, ya ki ke abu kamar ba ki waye ba, kar ki badani mana."
瞥ar dariya yayi mai sauti ya jawo kanta gaba-蓷aya ya manna a 茩irjinshi yana shafa kanta yace "Shikenan to 茩anwata, yanzu ki shiga ciki gobe da safe sai ki fa蓷a min shawarar da ki ka yanke."
茒agata ya yi daga jikinshi ya bu蓷e mata 茩ofar, jiki a mace ta fita kamar wacce aka ma dukan tsiya, saida ya ga shigewarta ya jawo 茩ofar ya rufe yana wani munafikin murmushi ta gefen la蓳蓳a yana ayyana" Na san ma za ki amince, wannan tarkon ya fi 茩arfin tsallakewarki, da sannu zan samu sabuwar babyn da za ta dinga 蓷ebe min kewa."
Dantse le蓳蓳enshi yayi yana jinjina kai sannan ya ja motar ya bar gidan, dan yau kam ba ya jin a zai kwana a gidan, duk da ba mata yake nema ba, shi dai barshi da 拼an wasannin nan da mace, dan a zaman da ya yi 茩asar waje ya koyi hakan, dan mutum ne mai 茩yamar hakan kasancewarshi likitan da ya karanci mecece mace? Yana matu茩ar jin 茩yamar shiga hurumin da ba na shi ba, amma Hadeeya ya ga yarinya ce 蓷anya shakaf, dan haka zai yi 茩o茩arin yi mata wayo ya fara bu蓷e hanyar da kan shi kafin ya gama tantancewa ya samo matar da ta dace da tsari da zubin yanayinshi da kuma tunaninshi. Duk da ya ga 瞥a拼ar su Hadeeya ta 蓷azu (Saleema) ta na da irin 茩irar da yake so, wato kakkauran jiki da kuma manyan mazaunai har ma da 茩irji, ama zai fara tabbatarwa kanshi wani bai fara kai ko da hannunshi a kan kayan ba kafin ya sallama mata.
*Saida* tatabbatar su Hadeeya sun yi bacci sannan ta mi茩e daga kwancin da ta yi tana ta hango abunda idonta suka gane mata, ita a zahiri dai ba ta ta蓳a ganin kusancin mace da namiji fiye da haka ba bayan na matar Babansu da shi Baban na su sai yau, 茩iri-茩iri Allah ya nuna mata Mu'awwaz da yarinyar da ba ta gama sanin me ye aikinta ba a gidan yana saduwa da ita a tsaye, a tsayen ma a jikin bango bayan ba matarsa ba ce. Alwala ta 蓷auro ta zo ta kabarta sallah kamar yanda ta wa mamanta al茩awarin za ta ci gaba da addu'a dan Allah ya bata nasara a kan jarabawar da sukayi, sau biyu kenan ta na rasa wannan jarabawar, idan ta sake fa蓷uwa yanzu Hadeeya kuma ta yi nasara ba ta san me Abbanta zai mata ba.
茦arfe 02:30 na dare ta samu ta canza kayanta ta saka riga da wando na bacci sakakki sannan ta nufi inda Hameeda take dan gadon 蓷aya Hadeeya ce da Ummee, ta kwanta kenan za ta 蓷an ja bargo saboda sanyin acn 蓷akin kawai ta ji an mur蓷a 茩ofar alamar za'a shigo.
Zazzaro ido tayi mugun tsoro ya kamata da tunanin wa ye a wannan daren? Me ya zo 蓷akin 拼an matan a wannan lokacin? 茦urawa 茩ofar ido ta yi saida ta ga an bu蓷o da gaske dai ana shigowa ta matsa da sauri ta ha蓷e a jikin bayan gadon ta kai hannu ta 蓷an zungurar Hameeda dan ta tashi. Dake da kanta ta kashe wutar 蓷akin sai mai 茩aramin haske, hakan yasa ya na shigowa suka ha蓷a ido, ai zabura ta yi tana neman durkowa a gadon tana fa蓷in "Kkk... Kai kuma? Malam..."
"Shiiiiiiii!" Ya 蓷ora yatsarshi a la蓳蓳anshi alamar tayi shiru, ta kan Hameeda ta wuntsila ta sauka a gadon tana sake nunoshi da yatsa tace "Ka ga malam ka fita a nan, ni ban ga komai ba kuma ba wanda zan fa蓷a ma, idan ma kasheni ka zo yi to ka yi ha茩uri."
Takawa ya 茩ara yi har ya kai daf da gadon cikin ra蓷a yace "Saleema ki zo dan Allah za mu yi magana, ba cutar da ke zan yi ba."
Da mamaki tace "Magana..." Da yatsa ya sake mata alamar "Shiiiii! Yi magana a hankali."
Sassauta murya tayi tace "Maganar me za mu yi a wannan lokacin? Ka ga ni ba zan saurareka ba, kawai ka fita a nan wallahi ko na maka ihu."
Da sauri ya dur茩usa 茩asa yace "Dan Allah Saleema kar kiyi, ki zo muje mu yi magana, iya nan 茩ofar 蓷akina saboda bana so mu tashesu."
茦ura masa ido tayi kamar mai nazari, amma sai yayi saurin katseta ta hanyar ha蓷e hannayenshi alamar ro茩o yace "Dan girman Allah Saleema?"
Da sauri ta 蓷aga masa hannu tace "Shikenan to na ji, ka daina ha蓷ani da ubangijina kan 茩aramin abu."
Zagayowa tayi tace "Mu je to."
Da sauri ya mi茩e ya fita 茩ofar 蓷akin ya tsaya, jim ka蓷an ta fito sam rikicewa ya sa ta manta ba ta fito da hijabi ba sai hular dake kanta kawai mu raga-raga irin ta bacci, sa'arta 蓷aya kayan a sake suke basu fito da surarta ba.
Tsayawa ta yi jikin bango ta na satar kallonshi, ita wallahi kunyar kallonshi ma take ji, amma shi da alama ba haka ba tunda har ya zo inda ta ke, 蓷an matsowa ya yi kusanta yace "Saleee.."
Ba ta bari ya 茩arasa ba ta ja baya tace "Ka ga ka fa蓷a min komai daga nan."
Murmushi ya yi ya 蓷an 茩arewa surarta kallo, to ai kayan da ke jikinta wanda bai san mace ba ne kawai ba zai fahimci irin kayan alatun da ke 蓳oye a cikin suturar ba, amma shi da ya gama sanin sirrin ya gama hango komai, cikin sakin fuska yace" Saleema, abunda kika gani 蓷azu na ke so ki manta dan Allah, sam ba abinda kike tunani bane, kuskure ne wallahi kula jiya ne ya fara faruwa, amma na miki al茩awarin ba zai sake faruwa ba, kuma dan Allah ki min al茩awarin ba za ki fa蓷a ma kowa ba?"
Wani kallo ta jefo masa da mamakin kalamansa tace" Kuskure? Mu'awwaz zina ka kira kuskure? Kasan kywa da Allah ma cewa ya yi karmu kusanceta bare har mu je ga inda take, kai ka je kusa da ita kuma ka abka, amma za ka ce kuskure?"
Girgiza kai tayi cike da takaici ta sake kallonshi tace"...
*Allah ya na tsare duk wanda ya kamalta kare kanshi daga aikata alfasha.*
*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:38 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA GA*
*AHALINA*
*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
_Bismillahir rahamanir rahim_
_10_
Girgiza kai tayi cike da takaici ta sake kallonshi tace "Mu'awwaz abunda ka aikata zunubi ne babba, sai dai har yanzu kana da damar tuba a wajen Allah, game da ni kuma kar ka 蓷aga hankalinka, ba zan tona abinda Allah ma ya rufe ba, ni ma kuma ina so ya rufa min asiri duniyata da lahirata, na maka al茩awarin babu wanda zai ji wannan maganar, amma fa idan ka yi al茩awarin kai ma na farko kenan kuma na 茩arshe."
Cike da yaudara yace" Na miki al茩awari Saleema, na farko kenan kuma na 茩arshe, wallahi ba zan sake ba."
Jinjina kai tayi tace" Shikenan, Allah ya sa."
Ra蓳ashi tayi ta wuce tana fa蓷in" Sai da safe." Da kallo ya bi bayanta yana 蓷an taune le蓳enshi na 茩asa, abunda zuciyarshi ke raya mishi shine" Lokacin da ka san wata a ranar ka ke ganin wata sabuwar halittar."
Murmusawa kawai yayi ya sauka daga matakalar ya kama hanyar 蓷akinshi da tunanin ba ma zai iya da Saleema ba, ba wai dan ta fi 茩arfinshi ba, sai dan gani yake ko aura masa ita aka yi wannan za ta fi 茩arfin iyawarshi saboda suffarta, amma kuma wani 蓳angare na zuciyar nuna masa yake zai iya tunda dai mace ce.
*Washe Gari*
Kamar daga sama ta ji ana sallame salla, a zabure ta tashi zaune ta na rarraba ido, dubanta ta kai ga agogo dan ganin lokaci, sai dai inda agogon take babu haske sosai bare ta fahimci, hannu ta kai ta 蓷auki wayar Hameeda ta duba, rufe baki tayi cike da rashin jin da蓷i tace "Kenan dai sallah ce aka idar?"
Da sauri ta aje wayar ta sauko a gadon tana dadda蓳a Hameeda, a 茩ala sai da ta dadda蓳ata sau biyar kafin ta motsa tana fa蓷in "Ummm! Wai me ye?"
Da sauri tace "Ki tashi har an gama sallah."
Ta na gama fa蓷in haka ta nufi ban 蓷aki dan rabon da ta tuna ranar da ta rasa sallah irin haka har ta manta, ma fi yawan lokuta dama Mamanta ke tashinta daga bacci, sauran lokuta kuma ita ke tashi da kanta da taimakon wayar Mamanta, juyowa tayi ta kalli Hameeda da ta sake gyara kwanciyarta tace "Dan Allah ki tashi Hameeda, ki tashe su suma su yi sallah."
Shigewa ban-蓷akin ta yi ta gabatar da abinda za ta yi ta fito a gaggauce, yanda ta barta haka ta sameta, ganin za ta 蓳ata lokaci wajen tashinsu ita ta makara su su rasa yasa kawai ta canza kayanta ta kabarta sallarta, duk da farilla ce a kanta yanzu, amma saida ta fara yin raka'atanil fijir saboda ta ji fatawar da aka ce indai ka saba yin raka'a biyu kafin fitowar alfijir, to ba laifi idan wani dalili ya sa sallah ta kubce maka ka yi kafin ka yi ta farilla, har ta idar da sallata su Hadeeya ba su motsa ba, cike da takaici ta mi茩e ta koma ban-蓷akin ta 蓷auko 茩aramar buta da ruwa a ciki, dan su ne ka蓷ai za su iya tashinsu, ta na zuwa kam 蓷aya bayan 蓷aya ta dinga watsa musu suna tashi a zabure kamar wa蓷anda aka firgita.
Cike da tsiwa da rashin kirki Ummee tace "Malama me ye haka? Wannan wane irin jahilci ne? Ya mutane suna bacci za ki tashesu da ruwa? Ba ki da hankali ne?"
茒an cije le蓳e Saleema ta yi ta lumshe idonta, hakan ya bata damar ha蓷e abunda ke ranta kafin ta bu蓷e ta kalleta tace "Ku yi sallah, lokaci na wucewa."
Hadeeya ce tace "Saboda hakane ki ka tashemu? Dan baki san darajar 蓷an adam ba."
Da alamu irin na ba ta jin da蓷in maganar ranta kuma ya fara 蓳acewa ta kawar da kanta ka蓷an tace "Da sallah ku ka je kuka gabatar ya fi muku alkairi."
Juyawa tayi tana cire hijabinta Ummee tace "An 茩i a yi sallar to, dole n..."
Fauuuu! Cikin zafin nama Saleema ta kashe fuskarta da mari, a ki蓷ime Ummee ta dafe kunci tana kallon Saleema, Hadeeya da Hameeda ma a tsorace da kuma mamaki suke kallon Saleema, yo ko su dake 茩annenta ba ta ta蓳a marin 蓷aya daga cikinsu ba, hasalima ko fa蓷a irin wannan na yara ba su cika yi ba. Girgiza kai Saleema tayi cikin jin haushi tace "Kin gani, kin hassalani, kina 拼ar musulma ne za ki furta wannan kalmar? Kin kuwa san hukuncinki a wannan lokacin?"
Ummee da takaici ya gama kasheta a mugun haukace ta nuna kanta tace "Ni kika mara?"
A tausashe ka rantse ba ita ce ta mareta ba tace "An mareki, ki rama mana."
A harzu茩e Ummee ta sauko daga kan gadon ta yi hanyar fita tana fa蓷in "Na zan rama da kaina ba, amma zan kira wanda zai rama min."
Ta蓳e baki Saleema tayi da tunanin Allah yasa ma rayuka su 蓳ace ta samu damar tafiyarta daga wannan gida mai cike da kuraye ta ko ina, wa ya sani ma ko gado sukayi? A nutse ta gyara 蓷aurin 蓷an-kwalin doguwar rigar da ta saka ta jawo silifas 蓷inta ta saka, ta kala hanya za ta fita ta juyo ta kalli su Hadeeya da har yanzu ke kallon kamar ba sa hayyacinsu tace "Sallar fa?"
Da sauri Hameeda ta sauko daga gadon ta nufi ban-蓷akin da alamar ta tsorata, Hadeeya kula saida ta murgu蓷a baki kafin ta sauko ta nufi ban-蓷akin ta tsaya tana jiran fitowar Hameeda. Murmushi tayi da ke nuna "Ku shiga hankalinku tun wuri."
Za ta fita a 蓷akin amarya ta banko kai cike da masifa hannunta ri茩e da hannun Ummee,