Showing 159001 words to 162000 words out of 191031 words

Chapter 54 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67974

yanzu ki dameni da kuka? Sanda nake fa蓷a miki halayenshi ba cewa kike 茩arya ake masa ba."

茦wafa yayi ya maida dubanshi kan Alhaji Yusuf yace "Tunda abun ya faru hawan jininta ya tashi, dan sarki ya 茩i sauraren kowa akan lamarin, shiyasa na 蓷aukota muka zo neman alfarmarku, dan Allah ku taimaka mana, bana so na rasata saboda haukan yaron nan."

Ardiya da har yanzu idanunta ke tsatsaye ne tace "To amma ai na ga ba wani babban laifi suka aikata ba, kuma shi an ce raba fa蓷an ne yake?"

Cike da dattako mahaifin Zeid yace "Hajia ki bar wannan maganar, kinsan ita rayuwa haka take, za ka dinga aikata kuskure ba da sanin kowa ba, amma idan Allah ya tashi kamaka sai ya kamaka da laifin da ma ba lallai ya zama na ka ba, ya yi kurakurai da dama a rayuwarsa, wata茩ila yanzun jafa'in wani ne ya shafesa dan Allah ya nuna masa can ma talala ya masa."

Sanyayyar ajiyar zuciya Safiya dake gefen Alhaji Yusuf tayi wacce ta so barin wurin ya ce ta zauna tace "Hakane, Allah ya kiyaye gaba."

Alhaji Yusuf ne yace "To yanzu wace irin alfarma za mu muku? Na ji ka ce sarki ya 茩i sauraren kowa."

A hankali yace "Hakane, ya 茩i magana akan yaran har yanzu, taimakon da muke bu茩ata wurinku shine, kunga ku *拼arku* yake aure, idan da zaku sa baki a maganar ina ga da zasu samu sassauci, dan na san ba zai 茩i saurarenku ba."

Kallon kallo tsakanin Ardiya da Alhaji Yusuf da kuma Safiya suka shiga yi, sai kuma Ardiya ta 蓷an harari Safiya cike da takaicin yanzu abun ya fito fili, kawai ita aka zo neman alfarmarta saboda 拼arta ce ke auren sarkin. Aikin banza kawai, 拼ar da dan ta auri sarki ma da daddare ka蓷ai ta iya zuwa gidan tare da 拼an rakiya kuma ko minti talatin ba ta yi ba, kallon mahaifin Zeid 蓷in tayi duk da ta san zasu samu matsala da Hadeeya dake gidan amma a hankali tace "Ina ga wannan alfarmar ba mai yiwu bace."

Kallonta duk sukayi sai kuma dattijuwar ta sake fashewa da kuka tace "Dan Allah Hajia karki ce haka, ku taimaka mana yadda Allah ya taimakeku, na san idan kuka masa magana zai ji."

Cike da tausayawa Alhaji Yusuf yace "Karki damu Hajia, in sha Allah zamu je mu sameshi da maganar, sai dai akwai abu 蓷aya."

Kallonshi sukayi sosai har da Ardiya dake hararenshi tana ganin akan me zai mata haka? Alhajin ne yace "Kamar me fa?"

A nutse yace "Maganar gaskiya zamu mishi magana ne ba dan muna surukanshi ba, idan muka masa ya nuna bai amince ba ba zamu tursasashi ba ko mu kawo mishi maganar dangantakarmu."

Jinjina kai Alhajin yayi yace "Hakan ma yayi, Allah ya bamu nasara."

"Ameen" Ya fa蓷a, mi茩ewa duk sukayi suna ba wa junansu hannun sukayi musabiha kafin su bar gidan.

Kallonshi tayi rai 蓳ace tace "Me yasa yanzu ban da sha'awar tozartani ba ka sha'awar komai?"

Kallo 蓷aya ya mata ya mi茩e yace "Ki shirya da safe zamu je tare da ke."

A hassale tace "Ina? Wallahi babu inda zan je! Salon a wula茩antani ko a min gorin an taimaki sirikina."

Wani murmushi ya mata lokacin da Safiya ta mike ta bar musu wurin yace "An bamu tabbacin samun abinda muka je nema ne? Ki bari mu je tukuna mu gani."

Cike da hargagi tace "Wallahi ba zan je ba, kai dai da ka haifeta ka je amma ban da ni, haka kawai sai a dinga min kallon 拼ar iska a gida."

Dariya yayi yace "Zamu je tare da ke kuma haka na fa蓷a, idan har na shirya baki shirya a gidan nan ba ranki zai 蓳ace Ardiya."

Wani huci ta dinga saukewa irin ranta ya kai 茩ololuwa wajen 蓳aci kafin ta jinjina kai ta juya ta wuce 蓷akinta ita ma kamar za ta ciji iska tsabar takaicin da take ciki.




*Alhamdulillah.*
26/06/2022 脿 22:54 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_52_




Cikin sanyayyar muryarta da ladabk sosai tace "Abba, ya Ahmad da Mama? Duk suna lafiya?"

Da jin da蓷in girmamawarta gareshi yace "Lafiya lau suke, Ahmad ne dai bai ji da蓷i ba jiya, amma da sau茩i."

Turo baki tayi gaba a sanyaye tace "Abba, ina so na zo na wuni tare da ku, zan f...idan ya amince zan zo."

Murmushi yayi ganin kunya ta hanata fa蓷an sauran yace "To shikenan, dama nima da na kiraki dan na fa蓷a miki da safe zamu zo gidan naku, akwai wata matsala ne da ta taso."

Hankalinta ne ya fara tashi har ta gyara zamanta tana sake ri茩e wayar da kyau tace "Abba matsala? Me ya faru?"

A nutse yace "Kinga kar ki 蓷aga hankalinki, idan na zo goben za ki ji, dama ina son ganin mijinki ne."

Kamar tana gabanshi cike da kunya ta sadda kanta tana murmushi ba tace komai ba, jin ba ta ce komai ba yasa shi fa蓷in "Shikenan saida safe, ki gaishe da mijin naki."

A ladabce tace "Saida safe Abba, a gaida Mama."

Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta aje wayar tare da yun茩urawa ta mi茩e dan kwashe 茩allayen da suka 蓳ata gaban gadon sakamakon wani sabon yanka da tayi bayan mai 蓷inkin nan ta ga wanda tayi na fari ta yaba mata sosai cike da mamakin wannan gimbiya mai koyon 蓷inki.

Ta sunkuya za ta tattaresu aka bu蓷o 茩ofar, ta san kaf a yanzu dai babu mai mata haka sai sarkinta, dan haka ta 蓷ago a hankali tana sauke dubanta a kan fuskarshi da alamunta suka nuna damuwa da gajiya. A hankali ta zube wa蓷anda ta fara kwashewa tare da tunkararshi ita ma tana tamke fuskarta, a nutse ta dafa 茩irjinshi duk da yana sanye da kayan bacci masu laushi na kamfanin Adida 蓷aya hannunta kuma ta shiga shafo fuskarshi cike da tsantsar kulawa tace "Ayyah! Me ya samu jarumina haka? Nake ganin damuwa a tattare dashi."

Waina idanunshi yayi sai kuma ya kalleta, a hankali ya rumgumota jikinshi ya matseta a sanyaye yana sauke numfashi yace "Ahhhhhhh! Matarmu, mulki...nauyinsa ya min girma sosai..."

Sai kuma ya 蓷ago ya tallabo fuskarta yace "Zo muje ki tayani bacci, na gaji sosai."

Cike da kulawa ta sake shafo kumatunshi tace "Sannu bawan Allah, Allah ya tayaka ri茩o, in sha Allah za ka cinye wannan jarabawar."

茒auke hannayenta tayi ta juya da niyyar zuwa drowerta dan 蓷auko kayan baccinta sai kuma ya ri茩o hannunta, kallonshi tayi da jiran 茩arin bayani, hakan yasa shi nuna mata 茩allayen nan da idanu sannan yace" Na me ye? Ban sanki da barin datti a wuri ba."

Murmushi ta saki tace" Oh! 茦allaye ne kawai."

Da alamar tuhuma yace" Me kike yi da su?"

Marairaicewa tayi tana kallonshi tace" Har yanzu baka san wacecr matarka ba, ba dan an hanani cimmasa ba, da yanzu ni 蓷in nan babbar ma蓷inkiya ce, sai dai..."

Yawu ta ha蓷e sai kuma tayi murmushi tace" Ban samu cimma burina ba, hakan yasa ya mutu sannan ya gudu ya barni."

Jaye hannunta tayi daya ri茩e tace" Bari na canza kaya."

Da kallo ya bita har ta 茩arasa ta shiga ciro kayan da za ta saka, yana tsaye yana kallonta yana jin kamar ya rageta ta wani fannin, dan gaskiya lokacin nan da suka 蓷auka bayan 拼an uwanta bai san komai game da rayuwarta ta baya ba, kuma laifinshi ne dan shi ne bai tambayeta ba, ita kuma ya gama gane miskila ce akan abinda ba'a nemeta da shi ba ko kuma akan abinda ba ta ba wa mahimmanci ba.

Har ta shirya suka tafi 蓳angaren nashi baya da walwala dan kunya ce ma yake jin tana son kamashi da ya kasa mata tambayar ko da bani labarinki ne, hakan yasa daren yau ya tafi baya da annashuwa dan kwan yayi da tunanin *wacece matarsa*?

*Tsaf*! Ta shigo 蓷akin ri茩e da kofin shayin har turiri yake ta 茩araso gabanshi, a ladabce ta mi茩a mishi ya kar蓳a yace "Nagode matanmu."

Murmushi tayi ta zauna gefenshi tana kallon alkyabbar jikinta tace "Me yasa ka za蓳amin wannan kayan? Kamar wacce za ta je gaishe da wani..."

Idanun da ya watso mata yasa ta ha蓷e maganar shi kuma yace "Wani wa?"

瞥ar 茩aramar harara ta watsa mishi tace "Kishi wai? To ni kamar wani shugaban 茩asa nake nufi."

A nutse yasa yatsunshi biyu ya mintsineta a damtse hakan yasa ta zabura tace "Aouchh! Abdul mugu..."

茦yal茩yalewa yayi da dariya ya kai kofin daidai bakinshi ya sur蓳a ka蓷an sannan ya kalleta yace "Ke ce muguwa, saboda kin saba min da komai naki yanzu, a yadda nake ji ba lallai na iya rayuwa idan babu ke ba."

Gyara zamanta tayi sosai tana rauda kanta tace "Sona kake wai?"

Da sauri ya girgiza kai yace "Um-um! Sha茩uwa ce kawai."

Kallon wutsiyar idanu ta masa tace "Shiyas afa nima bana sonka, dan gaskiya ba zan so wanda baya so na ba."

Fuska a game idanu a kakkafe kan fuskarta ya tsura mata su tare da janye kofin daga bakinshi gaba蓷aya yace "Kenan ba ki ta蓳a jin sona ba?"

Ba alamar damuwa a tare da ita tace "E, kamar yadda kai ma baka ji a kaina."

Juyar da kanshi yayi ya aje kofin 茩afa ya mi茩e tsaye sannan ya kamo hannayenta ta mi茩e tsaye yana kallon idanunta yace "Ajiye maganata gefe, da gaske ba kya sona?"

Saida ta 蓷aga kafa蓷unta sannan tace "E, haka nake ji."

Da mamakin daya kusan halakashi ya wara idanunshi ya nuna kanshi yace "Haka ma kike ji ne? Akan nawa?"

Zuba masa idanu tayi a sanyaye tace "To kai ma ka ce baka sona k..."

Sakin hannayenta yayi a tsawace sosai yace "Ni ban fa蓷a miki haka ba malama, ni ina s..."

Sai kuma yayi tsit! Tamkar an ma茩ureshi ya rarraba idanu tsakanin fuskarta da jikinta, ja baya yayi yana fa蓷in "Hakane, hakane nima ba sonki nake ba."

Harara ta galla masa sama da 茩asa tace "Hmmm! Kar ka so nin mana, dama ni na san ba kyakyawa bace kuma ba wayayya ba, amma ka sani ni ba shashasha bace..."

Saida ta matsa daf da shi ta 蓷ora yatsarta kan 茩irjinshi tace "Ina da hankali ai, ba za ka rainamin wayo ba Abdul."

Hanyar 蓷akin ta tunkara zata fice sai kuma ta juyo ta kalleshi tace "Na fa蓷a kar ka so nin, nima bana sonka."

Kama 茩ofar tayi ta bu蓷e tana daf da fita Abdus-samad da gaba蓷aya lamarinta ya mishi na kama da masu son kasheshi ya zuba mata idanu kawai yayi sauri 蓷aga bakinshi da 茩yar yace "Ki jirani, zamu je gidanku ne."

Da sauri ta dakata tare da juyowa ta kalleshi, ranar farko da ya bata izinin zuwa gidan sumbatar da ta mishi ta fi ashirin a fuska kawai, ya 蓷auka zai ga wannan farin cikin ne da irin kalmar da ta fa蓷a masa a ranar cewa " *Ka fi kowa sarkina, ina alfahari da kai.*" Amma yanzu sai ta yatsina fuska kawai ta juya ta ficewarta ta barshi tamkar wani gaula.

Mantawa yayi da shayin da sauri ya nufo gadon dan 蓷aukar hularshi da rawani da kuma sandar nan, saida ya bigi kofin ya zubar mishi a 茩afa ya ji zafi sannan ya ankara da me ya yi, ba ma wannan ne ya 蓷aga mishi hankali ba kamar 茩aramar ihun da yayi ya yarfe hannu wanda shi yasa tashin hankalin da yarinyar can ta kunna masa ne ya sa shi feso abun a suffar ihu. Ca蓳蓳!

Da sauri ya 蓷ora hular a kanshi haka ma rawanin ya laulayashi dai ne amma shi kanshi yasna baiyi ba, saidai bai da lokacin tsayawa gyarawa, ita yake so ya bi ya ri茩e damtsenta da kyau ya zazzare mata idanu dan kar ta sake kwatanta masa haukan nan irin na yay, haka kawai ta 蓷aga masa hankali, akan me? Sai ka ce wata mai son 蓷aukar fansa. Da 蓷an sauri ya fita a 蓷akin sai dai kuma saurin nashi ya ragu ne lokacin da ya ganta zaune a kan 蓷aya daga cikin kujerun royal 蓷in dake falon ta wani 蓷ora 茩afa 蓷aya kan 蓷aya sai cika take tana batsewa.

A hankali ya shiga takawa saidai hata takalmin dake 茩afarshi 茩afa ciki sauti suke bayarwa wani 茩was 茩was! Fuskarta da yake kallo ya ji tana razanashi haka kawai kamar ya ga dodonniya, sai ya ji zafin da ya fito da shi dan ya mata kashedi idan ma ta kama ya gaura mata mari dan gaskiya ta dagula masa lissafi sai ya ji duk ya 蓳ace, neman duburburcewa yake tun bai isa gareta ba.

Gabanta ya tsaya 茩i茩am yace "Shine kika ya蓳amin magana kuma kika baroni?"

A hankali ta 蓷ago kanta ta zuba masa idanunta farare, sai kuma ta 蓷auke kanta tana 蓷aga gira sama irin "Ohon maka."

Da wani sabon 蓳acin ran ya nunota da yatsa yace "Ke! Ke tsaya ki saurareni, kinga bana son irin haka, ban kulaki ba ki daina sakani a uku haka kawai, kuma kinga idan dai ba tsoro ba ki maim..."

Irin kallon nan na gani kasheni ta watso masa, sai kuma tayi raurau da idanunta ta marairaice a sanyaye tace "Na maimaita? Marina za ka yi idan na maimaita? Saboda kawai ka tsaneni sai ka tsareni kana min ihu a kai..."

Kamar an jonata kuma sai ta zabura ta mi茩e ta dafe 茩ugu tana kallonshi sama da 茩asa fuskarta a ha蓷e zuciyarta na tafasa saboda cewa da ya yi baya sonta, ita yanzu a ganinta ai ta zama jini da tsokarshi, amma shine zai ce baya sonta sai sha茩uwa kawai, lallai ma! Haushinshi take ji sosai akan wannan maganar.

Hawayen da suka cika mata idanu lokaci 蓷aya ta ha蓷e tare da cewa "Wallahi ba dan kana sarki ba ko, da wani ne daban ko? Ji nake da na kabta mishi mari, amma ba komai akwai Allah."

Bu蓷e baki yayi irin zai yi magana, sai kuma mamaki ya hanashi fa蓷in komai ya sake gyara tsayuwa ya kalleta, 茩an茩ance idanu yayi ya sake kallonta da kyau, to shi dai bai san ya zaiyi da ita ba, ya cakumeta da kokawa ne? Ko gidan horo zai sa a 茩argame mishi ita a bisa wannan zunubi da take aikatawa? Shi ma ba dan yana sarki kar a ce bashi da adalci ba, wannan abubuwa da take masa tana hassalashi ai 茩ararta zaiyi wajen babban al茩ali.

Da ta ga bai ce mata 茩ala ba kuma so take ya kulata ko ta feso abinda ke ranta, sai kawai ta zura hannayenta biyu ta warware masa rawanin dake kanshi wanda ta ga ya 蓷aura ba daidai ba, fuskarta a ha蓷e sosai amma kuma tana gyara masa na蓷in rawanin, tsatsareta yayi da idanu sai kawai ya saki murmushi yace "Kin san dan ke ce shiyasa na 茩yaleki ko?"

Ba tare data kalleshi ba da muryarta dake nuna a hassale take tace "Ni ma dan kana kai 蓷in ne."

Matse baki yayi ya 茩ara gyara tsayuwarsa yace "Hummmm!"

Ba ta kalleshi ba tace "Kai ma hmmm 蓷in."

Sai kuma ta koma gunguni tana fa蓷in "Tunda ka san kaine mijin, me ye ma na kulaki? Dan in fa蓷i wani abu a ce 拼ar wuta ce ni, wallahi dan kana sarki ba zan bari ka tauyeni ba, haka kawai."

Gama fa蓷arta da daidai gama 蓷aura masa na蓷in kawai ta kama hanyar fita tana fa蓷in "Muje."

Da kallo ya bi bayanta yadda yau ake tafiyar ba ma 蓷an legezen 馃槀 (elegance) nan in ji yan boko sai kawai ya girgiza kai yace "Lallai, za ki san ko ni waye."

Sanin yanzu fa dogarai zasu mata caa idan ta fita suna gaisheta dan a tunaninsu shine yasa saurin ri茩e alkyabbar da kyau ya 蓷aga sandar gaba蓷aya ya zuba a guje ya tare gabanta suna kallon kallo, da sandar ya nunota yace "Kinga dakata, idan fa蓷an kike ji ki bari har mu dawo, wallahi kar ki sa na tauye ha茩茩in al'ummata saboda rikicinki."

Jinjina kai yayi ya gyara jikinshi da saita nutsuwarshi sannan ya jawo hular alkyabbarta ya rufe masa fuska kafin ya ri茩o hannunta ya bu蓷e 茩ofar suka fita a nutse.


Suna fitowa kowa ya shiga haramar kula da abinda ke wuyanshi, dogarai biyu ne suka shiga gabansu sai hu蓷u dake bayansu suna ta faman zabga musu kirari na takawarsu lafiya, dreban dake cikin mota zaune yana ganinsu ya fito yana rusunawa shima, 蓷aga daga cikin dogarin ne ya bu蓷e musu 茩ofa, cikin nutsuwa ba tare da ya saki hannunta ba ya mata alamar ta fara shiga, a sanyaye ta 蓷aga 茩afarta ta shiga kafin ya bi bayanta ya zauna aka rufo musu 茩ofar.

Dreban ne ya shiga lokacin da Saleema ta jaye hannunta daga cikin nashi, hakan yasa shi kallonta har zaiyi magana sai kuma dreban ya shigo, matsawa yayi sosai kusanta cikin ra蓷a yace "Har yanzu hushi kike dani?"

Sadda kanta tayi tare da 蓷an karkato da kanta kusan na shi kan ita ma da sigar ra蓷a tace "Yaushe ma muka fara fa蓷an da har kake tunanin ya isa a ce mun gama?"

"Da saura kenan?" Ya fa蓷a yana le茩a fuskarta, 蓷aga masa gira tayi sai kuma ta kanne masa ido 蓷aya, hakan yasa shi sake ra蓷a mata "Kina irin haka sai ki sa sarkinki ya kauce hanya a gaban masu girmamashi."

茒auke kanta kawai tayi tana kallon gilmawar doguwar da蓷a蓷蓷ar katangar gidan, shiru motar ta 蓷auka babu sautin komai duk da su hu蓷u ne a motar, dan bayan ita da shi da dreba akwai 蓷an-baka dake tare da dreba a gaba, motar dake gabansu ma irin wacce suke ciki ce Prado sai dai fara, amma ita ma kamar wacce suke ciki ce daga bayanta wajen rubuta lamba sai motar ke 蓷auke da rubutun sunan *sultan de Maradi* sai 蓷an hoton tutar Niger daga gefe ka蓷an.

Numfashi ta sauke a nutse tare da 蓷an waigowa ta kalleshi, yadda ta ga motocin nasu suna 蓷aukar hankalin mutane ba wai dan kyawunsu ko tsadarsu ba sai dan shaida wa蓷anda ke cikin motocin, yau ita ma ta kasance 蓷aya daga cikin mata masu wani matsayi da iko a garin nan ko ma ta ce a 茩asar, lokaci 茩an茩ani da ya wuce a sake take tana rayuwar ta kamar kowa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login