Showing 150001 words to 153000 words out of 191031 words

Chapter 51 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67967

tace "Zan saka mata idanu na gane nufinta, idan har 茩udurin na mai kyau bane, zan 蓷auki mataki da kai."

Da yanayin rashin jin da蓷i maganganun gimbiya Ramlat 蓷in ta kalleta a kausashe duk da a sanyaye take kallonta tace "Kenan ba za ki iya dakatar da haka ba har sai kin yi bincike? Ni a ganina wannan raba kawunan ahalinmu ne, ta ya za ta raba abincinshi da 拼an uwanshi da kuma mu iyayenshi?"

Ajiyar zuciya ta sauke tare da 蓷ora 茩afa 蓷aya kan 蓷aya tace "Duk da ya zama sarki, bamu cire rai da sake zaunawa da shi mu ci abinci tare ba, amma da wannan tsarin nata sai komai ya bayyana cewa ya 茩ara yin nesa damu kenan."

Murmushi gimbiya Ramlat tayi ta sauke numfashi tace "Shikenan, zan mata magana a dakatar... *idan da yiwuwar hakan*."

茦uru ta sake 茩ura mata idanu da mamaki da haushi, sai kawai ta li茩e bakinta ta shiga 茩o茩arin tashi tsaye, kallonta ta dinga yi ita ma da murmushi a fuskarta tana ayyana "Ni za'a kawowa zancen banza ba? Mijinta ne ai, tana da hurumi."

Har ta fice daga 蓷akin bata daina kallonta ba kadin ta kawar da kai tana ta蓳e baki. Gyara zamanta tayi sam a ranta ba ta da niyyar wai tuntu蓳ar Saleema akan maganar nan, sai dai a yi duk wacce za ayi, amma kam an yi wal茩iya ta ga kowa kuma ba zata sake bari a cuceta ba bare 拼a拼anta.




*Alhamdulillah.*
26/06/2022 脿 22:53 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_49_




Ganin har *kwana uku* yau da ta samu gimbiya Ramlat da maganar amma ba wani hwan蓳asawa da ta yi yasa ta nemi gabatar da aikinta ko ta wane hali duk da kuwa irin cikas 蓷in da Saleema ta kawo mata dalilin raba wannan girki da ta yi.

Shigowarshi kenan 茩aramin falon dake kusa da fada dan hutawa kamar yadda aka saba, ma fi yawan lokuta idan shari'a ta yi zafi ne ake shigowa dan hutawa kafin a ci gaba, dogarin dake gadin 茩ofar ne ya shigo yana rusunawa har 茩asa yace "Allah ya taimaki farin sarki mai farar zuciya da farar aniya, sa茩o ne daga gimbiya uwar marayu mai talakawa."

Daga 茩ofar da ya nuna ya fahimci wanda ya kawo sa茩on yana waje kenan, dan haka ya masa alama da hannu a ta茩aice yace "Uhum!"

Da sauri ya fita ya wangale 茩ofar 蓷akin, jim ka蓷an ya sake shigowa da kyakyawan tiri a hannunshi, yana zuwa ya aje gabanshi sannan ya mi茩e yace "A huta lafiya ranka shi da蓷e."

Saida ya fice sannan ya kalli farantin, murmusawa yayi a kan la蓳蓳anshi tare da saka hannu ya fara warware rawanin dake kanshi dan ya samu damar shan iska, saida ya warware duka ya aje gefe sannan ya kai hannu kan jug 蓷in ta kwalba tare da 蓷aukar kofin ya fara tsiyaya kakkaurar madarar da ke da sanyi. Dake shi ubangiji idan har ya maka talala a rayuwar akwai ranar 茩in dillanci, akwai lokacin da zai nuna maka komai yana faruwa ne a yadda ya tsaranshi, hakane ta faru yanzu ma, *kiran* Saleema ne ya sa shi dakatawa daga zuba madarar ya gyara zamanshi ya jingina a kujerar, 蓷aukar wayar yayi yana kallon kofin dake hannunshi a sanyaye ya furta " *Uwar gidana*."

Da murmushi a fuskar Saleema daga inda take ta amsa da "Barka da rana yalla蓳ai."

瞥ar ajiyar zuciya ya sauke yace " *Matanmu*, me kike yi yanzu?"

Saida ta waina idanunta tace "Umm! Na gama wasa yanzu haka."

Wara idanunshi yayi sosai yace "Wasan me? *baby*?"

A shagwa蓳e tace "Ina yi wa 拼ar tsanata 蓷inki ne."

"Subhanallah." Ya fa蓷a da mamaki sosai sannan ya sake fa蓷in "Kina son abokin wasa ne?"

A ladabce tace "Um!" Murmushi ya saki tare da 蓷ora 茩afarshi kan 蓷aya yace "Kin samu, ba dai abokin wasa ba?"

Numfashi ya sauke kafin yace "Wato Gimbiyata, na ga alama kin sha茩u da Ummina matu茩a, tunda gashi har ta zayyana miki komai a kaina."

Da mamakin rashin fahimtarsa tace "Komai a kanka? Ban gane ba?"

Kofin hannunshi ya matso kusa da bakinshi yana murmushi yace "Ma'ana kinsan duk wani motsina, tunda gashi daga shigowata hutun da bai gaza minti talatin ba, har kin aiko min da abun sha."

Murmushi ta saki tare da mirginawa ta gyara kwanciyarta, da fara'a a fuskarta tace "To ai..." Sai kuma ta tuna wani abu, ita dai bata aika masa komai ba, ya kenan zai ce ita? Tashi tayi zaune tace "Na aika maka abun sha? Amma ai ni ban aika maka komai ba?"

Matse bakinshi yayi yace "Sanyayyar madarar da kika turo min dan ji茩a ma茩oshina mana."

A mugun firgice ta sauko daga kan gadon tana dafe 茩irjinta da fa蓷in "A'a yalla蓳ai, kar ka sha, bani na aika ba wallahi, kar ka sha koma menene."

Tsai yayi da dubansa kan 茩ofar shigowa yace "Ban gane ba? Lafiya?"

A rikice ta sake dafe kai tace "Yalla蓳ai wallahi Allah bani na tura maka ba, hasalima ban san a inda kake ba, idan da ni ce zan fara sanar maka tun kafin ka fita, kaga Abdul..."

Ta fa蓷a har haki take kafin tace "Idan kana son wani abu ne yanzu ka fa蓷a min zan sarrafa na turo maka, amma dai wannan kar ka sha bamu san wa ya aika ba."

Ajiyar zuciya ya sauke mai 茩arfi yace "Shikenan, na ji, kwantar da hankalinki, ba zan sha ba."

Ita ma 茩a茩茩arfar ajiyar zuciya ta sauke ta koma ta zauna a hankali kamar za ta fashe da kuka, kamar saukan ruwan sama muryarshi a yanayin ra蓷a ya furta " *Kina sona ne*?"

Tsit! Wurin ya 蓷auka sai saukar numfashinsu, tamkar yana gabanta haka ta sadda kanta tana jin kunya sosai, sai kuma tayi saurin cewa "Nima ban sani ba, ka kula da kanka dan Allah."

Tana gama fa蓷a 茩it! Ta yanke kiran, 蓷auke wayar yayi a kunne ya bi wayar da kallo yana murmushi, sai kuma ya aje kofin hannunshi yana tunanin wa ya turo masa da abun sha da sunan *matarsa*? Son ganin bayan nasa har ya kai haka? To ko daga yanzu ba zai ci daga hannun kowa ba idan ba ita ko Mamanshi suka bashi hannu da hannu ba.



______________



Ganin sakamakon yasa shi 蓷aga kai ya kalleta ya nuno mata sakamakon yace "Hamdeeya, yanzu wannan ne sakamakon na ki? Ina 茩o茩arinki da na sanki da shi ne? Kinga zauna..."

Ya fa蓷a yana nuna mata kusa da shi, zaunawa tayi tana turo baki tana kauda kanta, duk da kuwa Hamdeeya tana shekara sha 蓷aya ne yanzu, amma ba ta san girmama mahaifi ba, cikin nutswa Alhaji Yusuf ya fara fa蓷in" Kina ji ko, kinga yanzu ke ka蓷ai kika rage a gabana mace, sauran 拼an uwanki babu wacce har yanzu take ta tsarawa rayuwarta abu mai kyau, dama dama ma Yayarku Saleema tana auren babban mutum mai matsayi, amma kinga Hadeeya ciki kawai take yi tana haihuwa, Hameeda ce ma da ta fara gyaran takardunta tana son fara aiki a ma'aikatar tura ku蓷a蓷e, to kinga ke a gaskiya ina so sai kin fara aiki kafin kiyi aure, amma kuma sai ki fara zuwa da wannan sakamakon? Ta uku fa kika zo? Ba kya ganewa ne a makarantar? Ko kuma dai wasa kike da kula 茩awayen banza?"

Cike da rashin girmamawa ta turo baki tace" Ni fa ina ganewa Abba, kawai dai darasin malamin lissafi ne ke wahalar dani."

Murmushi yayi ya shafa kanta yace" To dan wannan ai ba abun tashin hankali bane, kina so na samo miki wanda zai dinga koyar da ke har gida ne?"

茒aga kai tayi tace" E, amma bana son mai duka da fa蓷a."

Dariya yayi yace" Wa ma zai dakeki har gidan nan? Shikenan zan samo miki."

Mi茩ewa tayi ta nufi 蓷akinta tana fa蓷in" Saleema ba gabanmu ka ke sa ana zaneta ba idan bata gane karatunta ba."

Da kallo ya bita kafin ya girgiza kai yana sake kallon sakamakon na ta, a ganinshi tana 蓷aukar na uku yaushe za ta zama abunda yake burin ta zama, gwara ta fara zuwa ta 蓷aya tamkar Hadeeya da hakane ai za ta cika mishi burinshi. Aje sakamakon yayi ya mi茩e da niyyar shiga na shi 蓷akin, 茩ofar falon aka banka蓷o da yanayin tashin hankali tare da sautin kuka, dakatawa yayi yana kallon 茩ofar, da sauri ya shiga takawa ya tarbeta da tashin hankali tyana fa蓷in "Subhanallah, Hadeeya! Lafiya? Me ya sameki haka?"

Ya fa蓷a yana kallon fuskarta da ta lalace tsabar bugun da tasha, zubewa tayi kan gwiwoyinta tana sake fashewa da kuka tace "Amma kasheni zaiyi, Abba Zeid ne zia kasheni wallahi, ni dai Abba na gaji kawai ka ce ya sakeni."

Ardiya ce ta fito hannunta ri茩e da waya tana dannawa, amma ganin Hadeeya da halin da take ciki yasa ta saurin sakin wayar ba tare da ta sani ba ta nufosu tana fa蓷in" Hadeeya, lafiya? Me ya sameki?"

Kamata tayi tana son tayar da ita tsaye Safiya ta fito ita ma daga 蓷akin ri茩e da hannun Ahmad, ita ma da kulawa ta 茩araso tana tambayarta, Alhaji Yusuf ne ya sake kallonta yace" Ke wai me ya faru?"

Cikin kuka Hadeeya ta tsaya da 茩yar kan 茩afafunta tana fa蓷in" Abba Zeid ne, daga na tafi wajen bikin Yayarshi da ta haihu, shine ina dawowa gida na sameshi da mace a 蓷akina, dan na mata dukan tsiya shine ya rama ma... "

A tsawace Ardiya tace" Ke..." Tare da saka hannunta da 茩arfi ta rufe ma Hadeeya baki, kallon Safiya tayi dake kallon Hadeeya da tausayawa yadda jar fatar nan tayi wani iri duk ta guggurje tsabar duka, sama da 茩asa ta kalli Safiyar ta ja tsaki kafin ta kama Hadeeya suka nufi 蓷akinta tana fa蓷in "Muje ciki, ke baki iya sirri bane, ka蓷an ake jira a gani dama a mana dariya."

Alhaji Yusuf da bai gane komai bane yace "Ina kuma za ki kaita bayan tana magana?"

Ba tare da ta juyo ba tace "Maganarmu ce ta iyali, idan ka damu da ji ka biyomu ciki, ba zan yarda a kasa matsala a farantin tsakar gida ba salon a mana terere."

Wani murmushin baki da aikin yi Safiya ta mata tare da kama hannun Ahmad suka fita a falon dan dama farfajiyar za su je tana son kiran Saleema, kuma yanzu sam sai ta dinga jin wani irin nauyin yarinyar ko waya suke, kunyarta kasancewarta 拼ar fari da kuma ita kanta Saleema yadda take mata wata hirar yake sa take jin kunyarta, shiyasa idan zasuyi waya ta fi tana tsakar gida yadda za ta dinga kallon shukoki suna cire mata duk wani 蓷ar da shakku.

*茒akin* ya samesu tana sake maimaitawa Ardiya abinda ya faru, rai 蓳ace a matu茩ar 茩ufule yace "Lallai yanzu kam ba zan lamunci wannan lamarin ba, wallahi 茩ararshi zanyi a hukumar kare ha茩茩in mata da yara, jaka ce na kai masa da zai dinga dukanki a kan wasu 拼an iska? To ba zai yiwu ba, Allah kaimu safe lafiya."

"Ameen." Ardiya ta fa蓷a tana kawar da kai ita ma ta 蓷ora da "In ba iskanci ba ta ya ma zaki kamasa da mace a gadonki? Sannan ya dokeki haka? Ce masa akayi baki da gata ne?"

Da sauri ta kalli mahaifin nata dake shirin ficewa a 蓷akin tace "Abba, Abba 茩ararsa fa ka ce za ka kai, a Unicef?"

Juyowa yayi yace "Ko ma a wace 茩ungiyar ta kama kaishi zanyi, amma dai na gaji da wula茩ancinshi."

Turo baki tayi ta kawar da kai tace "Ni dai wallahi Abba kar ka je, kasan fa su ba imani ne da su ba, idan ka kai 茩ararshi kuma suka rufe min miji fa?"

A tare suka wara idanuwansu kanta ba ma kamar Ardiya dake kusa da ita, dawowa yayi baya yace "Ban gane ba? To so kike a barshi ya kasheki kenan?"

Cike da raini tace "Tunda dai bai kasheni ba Abba ai sai kuyi ha茩uri ko? Amma ni ina son mijina kuma fa har da yarinya a tsakaninmu ga kuma cikin jikina, shikenan 拼a拼ata su tashi ba tare da ubansu ba."

A haukace tare da 蓳acin ran dake 蓷awainiya da ita ta kashe fuskar Hadeeya da 茩osashen marin da ya sata kifewa 茩asan gadon, da sauri ta mi茩e tsaye inda Hadeeya kuma ta tashi zaune tana kallonta a gigice, 茩afa ta sa za ta fara 茩wallo da ita yayi sauri rike Ardiya yana fa蓷in "Me ye haka wai? Kanki 蓷aya kuwa?"

A hassale ta nuna Hadeeya tace "Ka tambayeta mana, inba iskanci ba akan namiji kike neman lalata rayuwarki? To da kika zan kina sonshi kula ba kya son mu 蓷auki mataki, me ya sa kika zo mana nan? Tashi ki koma gidan nan sa dan ubanki ya jima bai kasheki ba."

Tashi Hadeeya tayi ta koma kusa da 茩ofar ban蓷aki ta tsaya tana fa蓷in" Ai na zo ne dan na nuna masa ina da gidan uba, kuma nan zan zauna sai na yi wata 蓷aya lokacin ya gane kurensa."

Sake 茩o茩arin fizgewa tayi za ta nufeta tana fa蓷in" Shegiya 拼ar banza, ke dai wallahi kinyi asarar rayuwarki, akan n..."

A tsawace ya saketa tare da turata kan gadon ta fa蓷a yana fa蓷in" Wai me ye haka? Wannan wane irin wula茩anci ne? A gabana za ki dinga sheganta min yarinya?"

Wata uwar harara ta watsa mishi tare da juya kanta tana kallon bango ta rumgume hannayenta, 茩wafa yayi ya kalli Hadeeya yace" Ai dai kin ce ba kya so a kai 茩ararshi ko?"

茒aga kai tayi alamar e, jinjina kai yayi yace" Shikenan, yadda kika za蓳a, amma ki sani daga yau na tsame hannayenki akan lamarin dake tsakaninki da mijinki, tunda na yi iya 茩o茩arina amma ba ki gani ba."

Juyawa yayi ya fita ta bishi da kallo tana gunguna 茩asa kasa da cewa" To ka cire mana, zan kasa rayuxa da shi cikin farin ciki? Komai yana min na rayuwa, ita ma wannan 蓷abi'ar ina fata ya daina nan kusa."

Ardiya ce ta nunota da yatsa tace" Wallahi ko zama zakiyi sai dai ki koma 蓷akinku na da, dan in kika zauna a kusa dani ina ganinki wallahi ba abinda zai hanani karyaki."

Yatsina baki tare da ta蓳e baki ta kalleta ta kasan idanu irin duba mai kama da harara sannan ta dice ba ta ce mata 茩ala ba da tunanin safiya ta waye idan ta tabbatar lokacin fitar Zeid ne daga gida ta je ta 蓷auko kayanta, dan kuwa yaji za ta buga mai lasisi har sai ya zo neman da ta koma gidansa sannan ta koma bayan ta gindaya masa shara蓷in ba 茩ara neman mata.




_______________



Cike da jin haushin maganar da yake mata hankalinta na kan goyon yaron da take gyarawa yace "Ke wai ba dake nake ba? Ri茩e min na ce."

Ya sake mi茩a mata takardun hannunshi tare da makulin mota, kallonshi tayi tana hararen sama da 茩asa ta sa hannu ta kar蓳a tana fa蓷in "Na fa蓷a maka ka daina kira da ke wallahi, haba sai ka ce baka san sunana ba."

Du茩awa yayi yana 蓷aure igiyar takalminsa yace "Sunan naki uwar me zai min? Ke duniya idan ba nunawa kikayi ban da daraja a gurinki ba hankalinki baya kwantawa."

Hararenshi ta sake yi tace "Ni dai kar蓳i kayanka na gyara goyon yarona malam."

茒agowa yayi tare da yin kamar zai mareta yana fa蓷in "Zan tattakaki a wurin nan, marar kunya."

Da sauri ta ja baya tana fa蓷in "Ka daina fa Mu'awwaz, ka daina fa bana son irin haka, wai kai idan baka taba jikina ba baka jin da蓷i ne? Kuma sai na 蓷aga hannu zan rama sai ka ce Allah zai tsine min."

Motar ya bu蓷e zai shiga ya tsaya ya kalleta yace "Wai anya kuwa kina neman albarka Nafissa?"

Zagayawa tayi za ta shiga mazauninta tace "Idan ma ina nemanta sai a gun wanda baya da ita ne zan nema?"

A mugun sukwane ya ya zagaya ya nufeta yana nuna kanshi da fa蓷in "Ke, ni ne marar albarka?"

Da sauri ta saka tafukan hannayenta ta rufe fuska, dan in ta ce ta gudu na iya tsere masa za ta yi duba da goyon dake bayanta, kuma ma Mu'awwaz idan yayi niyya ba inda ba zai bita ba tunda mahaifinshi baya nan haka ma Mu'az, su ka蓷ai ne yake shakka dama a gidan, 茩arar da ta kwamtsa sanda ya zo daf da ita ta sa shi dakatawa yana kallon yadda ta tsorata ta rufe fuska, da 茩arfi ya jaye hannayen nata yana tsurawa fuskarta idanu, gashi dai dukan mutuwa yake so ya mata yadda za ta kasa gane tsakanin 拼a拼ansu ma, amma kuma sai ya dinga jin ba zai iya ba saboda tausayinta ke kamashi sai kuma ya ji to akan me zai ta蓳a lafiyarta? Ya barta mana ya horata a kan gado zata fi jin azabar.

Sakin hannayenta yayi yana 茩wafa tare da cewa "Kinyi sa'a yau jama'a, da na ragargaza miki fuska."

Dan ya 茩i yarda da sonta yake kamar yadda baya so ta gane yana jin wani abu a kanta, gwara dai a tafi a haka shi fa蓷an nasu 茩ara masa farin ciki yake, dan kullum idan suna fa蓷a sai su gudanar da soyayyar dake 蓳oye a zukatansu ba tare da saninsu ba. Yanzu ma hakane ya faru, dan kuwa hararanshi ta sake yi ta bu蓷a motar ta shiga bayan ta murgu蓷a baki tace "Mugu."

Tayar da motar yayi zasu fita yana fa蓷in "Muguwa."

A 茩ufule tace "Ka ga ni na fasa zuwa ma saukeni, ai dai dama bikin matar abokinka ne ko? To na fasa ajeni na koma gida, dama ina da abubuwan yi a ciki."

Hannunta ya ri茩o gam yana kallon idonta yace "Ke wai ba zaki iya tausasa murya idan kina min magana bane?"

Tsura masa idanu tayi ita ma, irin she茩in da gemunsa keyi da kyawun daya 茩ara yanzu, shiyasa fa take haukan kishi akan Mu'awwaz, dan ta san 拼an mata rubibinshi suke.

Btare da ta rusuna idanunta ba tace" Wai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login