Showing 60001 words to 63000 words out of 191031 words

Chapter 21 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67986

Kwana hu蓷u ya rage bikinsu kawai ya samu labarin wai ta yi fa蓷a da wasu 拼an mata har an rufesu a magar茩ama, me yake damunta? Me take tun茩aho da shi?


Bammmm! Dukan da aka ma telar da ya kifa kanshi ne yasa shi 蓷agowa da mugun sauri har yana rintse idanu, Sharhasila ce gabanshi a wani irin mummunan yanayi, riga da wando ne jikinta da suka matseta sosai, sai wani banzan shara-sharan 蓷an kwali kalar farar rigar dake kanta, kanta da babu kitso butu-butu da shi.

Wata ajiyar zuciya ya sauke mai tattare da amon takaici ya dauke idonshi a kanta, ganin yanda ya kalleta ya 蓷auke kai yasa ta ri茩e 茩ugu cike da masifa da bala'i da tayi gadonsu a wajen mahaifiyarta ta 蓷aga murya tamkar za ta fasa shagon tace "Da kai na ke malam, wane wane irin wula茩anci ne? Me yasa a kullum ka ke nuna min ba ka sona? Saboda kai fa na je hannun 拼an sanda, amma shine ko ka je ka dubani?"

Matasan samarin dake zama gefen shagon ne suka fara le茩owa ta tagar dake wurin kowa ya kasa kunne. Bai kulata ba sai mamakin yanda idan ranta ya 蓳ace musamman idan akan kishinshi ne ta ke komawa jahila, wannan 茩walisar da yanga da taushi duk watsar da su take. Ganin dai har yanzu bai kulata ba yasa ta cire 蓷an kwalin ta 蓷aure 茩ugu ta fara bubbuga telar tana fa蓷in "To bari ka ji Huzeifa, na rantse maka da Allahn da ya halicceni duk 拼ar iskar da ta sake taran gabana tana fa蓷a min kyawun halinka ko na fuskarka, wallahi ka ji na rantse sai na huda cikin yarinya da wu茩a idan ya so a kasheni, kuma ka sani wallahi da an 蓷aura aurenmu ba kai ba sake 蓷inkin mata."

Kusan teburin dake sha茩e da atamfofi da aka yanka da wanda baya yanka ba ta 茩arasa tare da watso kayan 茩asa tana ci gaba da fa蓷in" Aikin banza aikin wofi, duk 拼ar iskar da ta tashi kwartancinta sai ta zo kawo maka 蓷inki, kai ma dake ba zuciya gareka duk ka bi ka san awon jikin kowace mace, to wallahi ba zai yiwu ba kaji na fa蓷a maka."

茦anenshi da yana daga cikin masu le茩ensu ta kalla ta nuna da yatsa tace "Ka kuma kallona sai na tsiyaye maka idanunka, ai a gabanka yake cin amanata, amma ba ka masa magana."

Maida dubanta tayi ga Huzeifa da kanshi ke 茩asa tace "Kuma ina jiranka anjima, kasan akwai abubuwa da dama da ya kamata mu shirya, saboda gobe zan shiga lalle."

Murgu蓷a masa baki tayi ta fice a shagon tana kwance 蓷aurin dan kwalin daga 茩ugunta ta 蓷ora a kai ta shiga motarta ta bar wurin, dan dama daga ofishin take mahaifinta ya kar蓳o belinta, kai tsaye nan ta nufo dan bata ji da蓷in zuwa da baiyi ba ganinta, duba da a kanshi ta yi fa蓷a da wata 茩awarta saboda tana ta ko蓷ashi da kyawawan halayenshi har tana ikrarin da zai so ta da ta amince da shi, shi ne fa ta rufeta da suka har da 蓷aukar wu茩a ta yanketa, dalilin haka aka kamasu duka, dan ita in dai akan Huzeifa ne babu wacce ba zata kashe ba.

Tana fita daga shagon ya jawo 蓷an 茩aramin coffre dake gefenshi ya 蓷auka magani na ciwon kai ya sha, mi茩ewa yayi ba tarz da ya kula kowa ba ya 茩etara titin ya shige gida ya kwanta 蓷akinshi, zuciyarsa raya masa abubuwa take masu yawa game da aurenshi da Sharhasila, tunanin irin zaman da zasuyi da ita yake? Shin rainashi ne tayi? Ko kuma damarsa ce ta samu dayawa? Da wannan tunanin har bacci ya 蓷aukeshi ba tare da jin da蓷in baccin ba.



*Bayan kwana biyar*


Duk da ba haka ya so ba, amma dai ya zama angon Nafissa, hatta da abokai duk wanda yayi gigin yi masa barka da ashar da ashariya suke rabuwa, idan a waya ne kuma ya daddana maka rabonka sannan ya kashe wayarshi, gidan gonar Baban abokinshi suka je ya yi kwancinshi kamar ya yi ta rusa kuka, mugunta kala-kala yake kitsawa wacce ya shirya tarban amaryar da ita wacce Alhaji Auwal ya ce dole su zauna gidan dai bai yarda da shi da mahaifiyarshi ba wacce tun da aka saka ranar ta daina ma kulashi sai kumbura take, gashi auren 蓷anta na fari guda amma ba wanda ta gayyata, idan ka ji a gari ka zo fuska a gimtse kuke rabuwa, ita ma dan shekarunta ne da ta ashar 蓷in zasu dinga rabuwa.

*Saleema* na gidansu Nafissa wanda shi ne zuwanta na farko, tunda ta shiga ta fahimci lallai Nafissa gaskiya ta fa蓷a game da halin da suke ciki, dan kuwa matar Babansu na 蓷aki ma tana bacci, gashi duk abinda aka kawo na auren ta danne saura sauran kuma dangin Babansu sun wawushe, yau kuma da aka 蓷aura mata aure ba wanda ke tare da ita daga ita sai 茩annenta, sosai ta tausaya musu haka take zaune suna ta hira ita da Nafissa har bayan sallah la'asar.

Lura da babu wani abu da Nafissa ke yi da amaren yanzu ke yi yasa Saleema cewa "Wai ke ba ki wani shiri ne?"

A marairaice cikin amon murya mai rawar kuka tace "To Hajia Saleema ba sai ka na da ba, da me zan yi wani abu? Da 茩yar fa na samu damar 蓷inki kala uku, duk ku蓷in da kayan sun raba a tsakaninsu."

Girgiza kai tayi cike da jimami tace "Matar nan akwai azzaluma."

Cikin kulawa tace "Kina da kayan da za ki saka ne anjima?"

Mi茩ewa tayi tace "Bari ki gansu." 茒auko mata leshen tayi ta duba, 蓷inki yayi komai da komai, amma sai ta 蓷an kalleta da kyau tace "Amma rigar nan za ta isheki kuwa? Ai ni bansan haka kike da 茩iba ba."

Dariya Nafissa tayi tace "茦ibata fa ta gaba ce." Ta fa蓷a tana 蓷an kallon 茩irjinta, Saleema ma da ta kalleta cewa tayi "Kin tabbata sun miki daidai?"

"E to, gaskiya ban gwada ba tunda aka kawo." Aje rigar Saleema tayi tace "To kinga ki 蓷auko duk abinda kika san zakiyi anfani da shi, ya kamata ki je ke ma a gyaraki."

Waro idanu tayi tace "Gyara kuma?"

Jinjina mata kai tayi, girgiza kai ita kuma tayi tace "Gaskiya bana da ku蓷..." Da yatsa ta nunata tace "Kar ma ki fara, kawai ki shirya mu tafi."

Jinjina kai tayi tace "Nagode Hajia."

Harara ta galla mata tace "Wai sau nawa zan fa蓷a miki ki daina kirana da Hajia?"

Dariya Nafissa tayi tace "To Aunty."

Nan ma wata harara ta watsa mata tace "Ke! Shekara ta fa sha takwas ne, kar ki ganni zabgegiya haka, yarinya ce ni har yanzu."

Nafissa da ke 茩yal茩yala dariya ne tace "To ni kuma fa sha bakwai gareni yanzu, kinga kin girme ni."

Da mamakin sha bakwan da ta fa蓷a ta kalleta, sai kuma ta girgiza mata kai tace "A'a wallahi, sai dai in kin yarda ki kirani da 茩awa?"

"茦awa?" Nafissa ta sake maimaitawa, cike da tabbaci ta mi茩e tsaye tace "E, kinga shirya mu tafi, ni zan yi alwala na yi sallah."

Farfajiyar 茩aramin gidan na su ta fito bayan ta aje hijabinta 蓷akin su Nafissa, dur茩ushe take gaban bishiyar dake tsakar gidan tana alwala, wata rikitacciyar muryar shaye-shaye ta ji daga bayanta an ce "瞥an mata kina lafiya?"

Juyowa tayi ta ganshi tsaye a bayanta sai layi yake da leda a hannu, harara ta wanka mishi ta juya ta ci gaba da alwalarta, bata san me ya faru ba saida ta ji muryar Nafissa ta taho da gudu tana fa蓷in "A'a Yaya dan Allah kar ka yi."

Mi茩ewa Saleema tayi ta sake juyawa, ta蓳arya ce a hannunshi da alama ita yayi niyyar doka ma, wani murmushi tayi tana girgiza kai sanda yake fa蓷in "Wace 拼ar iska ce wannan? Ta shigo gidanmu ta harareni?"

Ri茩e ta蓳aryar Nafissa tayi tace "Ka yi ha茩uri dan Allah, 茩awata ce Yaya."

Ta蓳e baki Saleema tayi ta kalli Nafissa tace "Da kin barshi ma kinji, dan ko ba komai akwai bu茩atar a canza mishi wurin kwana."

Matar Babansu na 蓷aki tana fitowa ta ji me Saleema ta fa蓷a, cike da hargagi irin na haurigan mata marasa ilimi da sanin ta-kamata a rayuwa tace "Ban gane a canza mishi wurin kwana ba? Uwarsa ce ke? Nan fa gidan ubanshi ne? Me kike nufi da maganarki?"

Rumgume hannaye Saleema tayi a 茩irji ta kalleta dan dama haushinta take ji tace "Kna nufin da yayi kuskuren ta蓳ani da sai dai ya kwana gidan maza."

Nafissa ta kalla da yanayi na masifa da tijara tace "Ke dama iskancin na ki ya kai ki kawo mana marar kunyar yarinya har gida? 瞥ar gidan uban wacece wannan 蓷in?"

Nafissa ha茩uri ta shiga basu Saleema kuma da jin haushin yanda Nafissa ke tsoronsu tace "Kuma wallahi ki ji tsoron Allah, wace riba za ki ci a zalintar marayu? Ke baki ta蓳a ji ko a tarihi wanda yayi zalinci naya gamawa da duniya lafiya ba? Ba wahalar ja miki aya ko hadisi, ilimin duniya ma ka蓷ai ya isheki, ki fa蓷a min wa kika ta蓳a ganin ya aikata aiki irin na ki kuma ya yi kyakyawan 茩arshe? Da kike cutar da su na ki yaran shiriyarsu na hannunki? Kin san me gobe za ta yi? Yaran da kike cutama wata茩ila su ne za su agajeki, amma taron wannan gayyar ba zasu tsinana miki komai ba, dan su da kansu basu tsaya a kan 茩afafuwansu da kyau ba."

Ra蓳asu tayi ta wuce za ta shige 蓷akin sai kuma ta juyo kalli matar Babansu Nafissa dake kallon 茩afafun matashin saurayi na bugawa a jarida, amma shaye-shaye ya sa kullum a cikin layi da tanga蓷i yake, nunosu tayi da yatsa tace" Ki yi gaggawar dakatar da shi, dan ka蓷an ya rage ki fara tsintoshi a bola."

Shigewa tayi 蓷akin da gudu Nafissa ta bi bayanta tana sauke ajiyar zuciya, ita kuma daga tsaye ta sake kallon yaron ta dai tabbatar gaskiya ta fa蓷a, dan tunda ya fara shan sholishon nan kowane dare sai ta tsintoshi a 茩ofar gida ko bakin titi, hakan na nufin kenan a bolar kawai ya rage, wawan tsaki ta ja ta shige 蓷akinta tana fa蓷in "Tsinannen albarka da bai san ciwon kanshi ba, ai sai ka ja ayi ta zagina a gari, shege asararren haihuwa."

_Wal'iyazu billah, ta ya shiriya za ta samu kenan a haka? Allah ka shirya mana yaranmu ka bamu ikon binsu da addu'a. AMEEN._

Suna idar da sallarsu Saleema ta kira Mamanta a waya, tana 蓷agawa Saleema tace" Mama kina gidan bikin ne?"

Murmushi Safiya tayi tace" Gidan biki ko gidan makoki?"

A tsorace Saleema tace" Makoki kuma Mama? Wani ne ya rasu?"

Dariya tayi tace" To kinga gidan shiru kamar dai yanda ya ke, uwar angon kanta gata can daga ita sai auntynku (Ardiya) a 蓷akin, nima gani nan 蓷akin sarakuwarki."

Murmushi Saleema tayi tace" Kai Mama, wai sarakuwata?"

" E mana."Ta fa蓷a da tabbaci, murmushi ta sake yi tace" Mama, dama ku蓷i nake so idan kina da ki bani, za mu je wajen mai kwaliyya ne tare da Nafissa."

Ajiyar zuciya Safiya ta sauke tace" Saleema, milyoyin ku蓷a蓷e fa gareki, amma kika ce ke sisi ba ki bu茩ata wai a ba mahaifinki, saboda dalilinshi kika samu duk abin da kika samu, yanzu ba gashi ba kina bu茩atar ku蓷i."

A marairaice tace" Mama, to dan Allah me zan yi da su idan na aje, amma Abba ba gashi ba yana ta siya mana abinci muna ci ba."

Girgiza kai Safiya tayi kamar suna kallon juna tace" Kuma aka fa蓷a miki da ku蓷inki yake ciyar damu? To kinga ki kirashi ya baki, ni dama ku蓷in da zan bayar gudumuwa ne na kar蓳o, kuma uwar angon sai kumburi take ta 茩i kar蓳ar komai daga hannun kowa."

Da zumu蓷i Saleema tace" Yawwa Mama, to ki ranta min su, idan muka ha蓷u gida sai na kar蓳a wajen Abba na biyaki."

Murmushi tayi tace" To shikenan, ya za'ayi yanzu?"

Da zumu蓷i tace" Yawwa Mamana, zamu shigo adaidaita yanzu, idan muka zo saina shigo na kar蓳a."

Da haka suka aje wayar suka 茩ara kimtsawa Nafissa ta 蓷auki duk abun bu茩ata sannan suka fita bayan Nafissa ta jadaddawa 茩anwarta ta kula da 拼an uwansu zata dawo zuwa magriba.



*茦amshi 茩amshi mata, 馃槀ta ce wai tunda na shafa humrar nan yake ta shinshinata uwa mage, haka al'amarin yake dama, ba wani 茩amshi da zai sake mishi da蓷i face na jikinki yer uwa, ke ma kina bu茩ata ne? To tuntu蓳eni a wannan lambar 94-98-56-52.*



_Ba iya humra kawai ba, akwai sabulu na gyaran fata, wanda ba zai sakaki haske bane kawai zai kwantar da yamutsatsar fata ne sannan ya taso da wata koma蓷a, ga kuma sabulu na toilet wanda yake magance 茩ai茩ayin gaba, sannan ya dawo da ni'imar da ya 蓷auke da yardar Allah, haka kuma akwai mai na gyaran jiki musamman ga amarya, abubuwan ha蓷in babu mai cutarwa a ciki, dan dukansu abune da ko likitoci suna shawartar mata da anfani da su, irinsu *man zeitun*, *sabulun habba*, *magarya*, *zogale da 拼a拼anta da ma manta*, ki garzayo yar uwa dan samun na ki._




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:49 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



馃檱鈥嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔�
_*NI ZAN LADABI*_
馃檱鈥嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔忦煓団€嶁檧锔�


*NA*


*SAJIDA NIGER*

Asalamu alaikum wa rahamatullah, makaranta novel dina gani na dawo da sabon takarda, sabuwar tafia, sabon salo mai dauke da darusan rayuwa, da karfin ikon sunnah, da gwagwarmaya da kula kula, rayuwa ce irin ta talaka bawan Allah dake gannin hawa da sauka dan ya rayu da mutuncinsa, rayuwa ce ta Mace mai dauke da hatsari, sadaukarwa, Biyaya da karfi.......zai zo maku da shafuka na gyara tun daga kan fatar jiki, ppart, sirika irin na cikin kurya a gangaro kan sabulai na sana'a da kuma turaran HUMURA wace kowace mace zata iya yiwa kanta tsumamen hadin tada hankalin mai gida

Wannan Novel na kudi ne ba free bane

Yan Nigeria jama'ata ga naku : 500 Naira
account number: 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ka turo shedar biyanka ta numberta kamar haka +227 93811618 SAJIDA NIGER

Wa'inda suke da matsala da harkar banki zasu iya turo kati ta numberna, ko su yi pos in sha Allah, kuma a kan number nawa kamar haka 93811618..... Sai kun zo

Jama'ata yan NIGER ga naku : Dala dari , 500 francs cefa ta katin AIRTEL ko SAHELCOM ka turo ta numberna kamar haka 93811618 sai na saka ka

*NA gode sosai, Allah ya saka da alkhairi, sai kun zo馃グ馃グ馃グ*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_24_




Da taimakon Allah da jajircewar Saleema Nafissa ta samu kanta tamkar kowace amarya, kwalliya aka mata sosai, sai dai ana 蓷auko kayan da zata saka riga ta gagara shigarta, Saleema kam dariya tayi ta she茩awa tana cewa ai dama ta fa蓷a, ita tana ganin rigar ta ga ba lallai ta shigeta, mai kwalliyar ce ta ce a je a canza ko kuma a gyara kafin magriba. Saleema ce ta kar蓳i rigar tace "Ina aka miki 蓷inkin?"

Mai kwalliyar ce tace "Nan ma akwai mai 蓷inki, ki kai mata can."

Girgiza kai Saleema tayi tana sake kallon rigar tace "Akwai 蓷inkin d wanda ya yi shi ka蓷ai ke iya gyarashi, idan aka ba klwane irin tela yanzu ba lallai rigar ta dawo yadda take ba."

Cike da gasgata ta mai kwalliyar tace "Wallahi hakane kuma."

Kallon da ta ma Nafissa yasa ta cewa "Shagon da muka je ranar tare da ke, muka kar蓳o 蓷inkin su Hajia."

Da zumu蓷i ta mi茩e tana 蓷aukar jakarta tace "Na gane, ina zuwa."

Adaidaita ta samu ta kama hanyar zuwa shagon, ta shafe mintuna kusan sha biyar kafin su isa, sai dai yau wani sabon al'amari ta samu, dan kuwa shagon a rufe yake da kwa蓷o, dafe gaban goshinta tayi da tunanin abun yi, can sai ta tuna ai ranar wannan sarkin surutun ya fa蓷a mata gidansu ne nan kuma ana 蓷inki ciki ma.

Da sauri ta 茩etara titin ta kutsa kanta cikin gidan tana ranga蓷a sallama a nutse, hayaniyar da ta tabbatar mata gidan ma taro ake yasa ta dakatawa da tunanin suma ko biki suke ko wani abun? Sai kawai ta juyo da sauri da niyyar barin gidan ta kai wani shagon tunda kusan ta ga ma蓷inka a wurin ba su ka蓷ai bane. Karo sukayi da wata matashiyar budurwa da ba za ta wuce tsarar Hadeeya ba, da fara Saleema tace mata "Sannu."

Ita ma da fara'a ta amsa da "Yawwa sannu, wani kike nema?"

Nuna mata shagon tayi da suke hange daga soron gidan tace "E, shagon can na zo kuma na ga rufe."

Murmushi tayi tace "Ayya! Ai yau basu bu蓷a ba, mai shagon aka 蓷aurawa aure yau, kuma gobe ma ba lallai su fito ba dan gobe ake bikin."

Tsura la蓳蓳anta idanu Saleema tayi tana nanata kalmar "Mai shagon?" Sai kuma tace "Kina nufin malam Alhudahuda?"

Da mamaki a fuskar matashiyar tace "Alhudahuda kuma? Waye haka?"

Zaro idanu Saleema tayi sai kuma ta 蓷an sosa girarta tana murmushi tace "Am...ina nufin,... *HUZEIFI*."

Dariya yayinyar ta sakar ma Saleema kamar ta ga wata sirikarta sannan tace "E shine, shi kike nema dama?"

茒aga kai tayi alamar e tace "Wallahi kayan wata amarya ne za'a gyara, kuma muna tsoron a ba wani mai 蓷inki a samu matsala."

Hannu ta mi茩a mata tace "Mu ga kayan?"

Ledar hannunta ta mi茩a mata ta shiga warwarewa Saleema kuma dake kallonta tace "Ko dai ke ma kin iya 蓷inki?"

Jinjina mata kai tayi tare da fa蓷in "E, 茩anwarsa ce ni."

Bu蓷e baki tayi tace "Lahhh! Amma kina da kirki."

Murmushi sosai tayi tana ci gaba da kallon rigar kafin tace "Me ye za'a gyara?"

"Ta matseta ne daga wajen 茩irji, shine za'a bu蓷a ka蓷an." Jinjina mata kai tayi tace "Zan gyara miki, amma sai dai mu shiga cikin gidanmu, dan shagon a rufe yake kuma Yayan baya nan bare ya bu蓷e mana."

Da fara'a sosai Saleema tace "Ba damuwa ai, nagode sosai."

Cikin gidan suka shiga mata na ta gyaran kayan miya da masu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login