Showing 15001 words to 18000 words out of 191031 words

Chapter 6 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67961

(S. A. W) ya ce" Alamomin munafiki guda uku ne, idan zai yi magana sai ya yi k'arya, idan ya yi alk'awari ya sab'a, idan aka amince mi shi ya ci amana..."

Kallonta yayi fuskarshi d'auke da damuwa sosai yace" Duka wannan alamomin za su tabbata a kaina idan na miki abinda kike so yanzu, na farko idan na fad'a miki ni na san k'arya na miki har cikin raina, idan kuma ban cika alk'awarin ba kin ga na sab'a, sannan na ci amanar yardar da kika min, to me ye ribar hakan? Me zai sa na jefa kaina a wannan halakar ? Alk'awari d'aya da zan iya yi miki shine, ko bayan aurenmu zan zama mai mi yi miki uzuri, sannan ko da Allah ya jarabceni da k'ara aure, to zan ci gaba da kare martaba da kimarki a idon d'ayar, ba zan tab'a bari ki zubar da hawaye ta dalilina ba kuma da sanina, sai dai abisa rashin sani, wannan alk'awarina ne gareki."

Wata arniyar harara ta maka masa ta gefen ido dan ita sam abinda ya fad'a ta kunnen da ya fi kusa da shi ya shiga ko d'ya kunnen bai kai ba ya fita abunshi, ya zai tsareta da wasu zantukanshi na daban kawai da wasu tatsuniyoyi? Ba ta ce mishi k'ala ba har suka isa k'ofar gidansu.

Fita duk sukayi inda ta zauna mazaunin dreba shi kuma ya kalleta yace "Ni zan idasa gida a k'afa, sai da safe."

A shagwab'e tace "Ba za ka kirani ba?"

Shafa sumar kanshi ya yi yace "E to...kin san fa jibi za mu fara jarabawarmu (BAC) karatu yayi zafi sosai, amma dai zan kok'arta na kiraki."

Turo d'an k'aramin bakinta ta yi tace "Tom, sai na ji ka."

Da haka suka rabu ita ma ta shige k'aton gidansu kowa da abinda yake ta sak'awa da warwarewa a zuciyarshi, inda Huzeifa ya fi maida hankali kan irin zaman da zaiyi da yarinyar da take ganin mahaifinta mai kud'i ne, shi kuma d'an ladanin da ya rasu ya barshi da nauyin k'annanshi da mahaifiyarsu wanda ya ke ciyar da su ta hanyar d'inkin da yake d'an samu idan ba ya karatu, yarinyar da aka ma hanya duk da takardunta ba su kai ba amma take aiki a babban reshen kamfanin shiga da fitar kud'i na *Al'izza*, shi kuma yanzu ne ma yake karatun, dan ko ya samu jarabawar nan yana da burin ci gaba da karatunshi.




*Ku yi hak'uri da rashin ganin update jiya, hakan ya faru ne sakamakon wasu uzurirrika.*



*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:37 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_8_




Kiran da aka mana cewa mu zo mu ci abinci ya sa Saleema fitowa daga 蓷akin bayan idar da sallah isha'i, rufe 茩ofar 蓷akin ta yi ta fara takawa a hankali, cikin nutsuwa ta ke saukowa daga matakalar benen har ta sauko 茩asa, za ta nufi teburin cin abincin da ta hangi mutanen gidan ta dan tsaya saboda jerawa da sukayi da Mu'az shi ma zai nufi teburin.

茒an satar kallonshi ta yi ta gefen ido ta ta蓳e baki, Mu'az dake kallonta ya na so ya san wacece wannan? Cikin shan-茩amshi da tsareta da ido yace "Sannu."

Kallonshi ta yi sosai, ha蓷a蓷蓷en saurayi mai ilimin boko da wayewa irin ta zamani, sa kawai ta 蓷an 蓷aga masa kai alamar "Kai ma sannu."

Da mamakin yanda ta amsa mi shi ya bita da kallo sanda take 茩arasawa wajen teburin, tana isa ta dan dakata tare da fa蓷in"Ina wuninku."

Alhaji Auwal ne ya fara amsawa da fara'a yace" Lafiya lau ma puce, kin sauko?"

Cike da kunyar sunan da ya kirata da shi ta 蓷an jinjina kai sannan ta ja kujerar da Hajia babba ta nuna mata ta zauna. Dara-daran idonta ta 蓷aga ta kalli Mu'az da shi ma ya ja kujerar da ke fuskantarta ya zauna ya na binta da ido kamar maye, 蓷auke kai ta yi tana 蓷an gunguni ciki-ciki.

Ummeeta ta kalla da suke ma茩ale da juna ita da Hadeeya tace "Sannu Ummee."

Yatsina fuska Ummee ta yi tace "Sannu."

"Abba ita ma wannan 拼ar tonton ce?"

A sanyaye sosai ta maida dubanga zuwa ga wanda ya yi maganar, wato 蓷aya she蓷anin ne ba? Mu'awwaz ko? Ha蓷a ido su ka yi hakan yasa ta yi saurin 蓷auke kanta, Alhaji Auwal da ke murmushi ne yace "Wai ba ka ganeta ba abokina? Mai sunan Hajia ce fa."

Waro ido sosai Mu'awwaz ya yi yana kallon Saleema yace "Abba Saleema fa? Ita ce ta koma haka?"

Wani mugun kallo ta aika masa cike da takaicin rashin sako hijab 蓷inta da ba ta yi ba, hakan kuma ya faru ne da tunanin doguwar riga ce jikinta kuma ban da samari ake cin abincin, murgu蓷a masa baki tayi duba da shi kan shi fa shekara biyu zuwa uku ne ya bata, amma abu ga 蓷an hutu ya zama wani karbcece masha Allah, ka rantse ba su yi wasar 茩asa tare ba.

Hajia babba ma dake murmushi cike da dattako tace "Girman mace ai ba wuya, kai ma da ke namiji ba gashi ka ha蓷emu wajen tsayi ba."

Mu'az da ke ta kallonta yana taunar le蓳e ne yace "Gaskiya kam, gashi ta girma...sosai."

Da sauri Saleema ta kalleshi, amma sai ya dinga aiko mata da wani kallo irin na iskanci a ganinta yana kashe mata ido 蓷aya, 蓷an cire takalminshi ya yi daga 茩afa ya zuro 茩afar ta 茩asan teburin ya zunguri 茩afarta, da sauri ta jaye 茩afar ta na waro ido ta kalleshi sosai, sake kashe mata ido ya yi hakan ya hassalata ta wurga masa harara.

Hajia 茩arama da ta mi茩o masa abinci amma bai kula ba ne tace "Mu'az."

Da sauri ya kalleta sai kuma ya girgiza kai yace "Um um! Zan sha kayan marmarin nan kawai, kun san sun fi..."

Sai kuma ya kalli Saleema yana 蓷aukar tuffa dake kusanshi sannan yace "Sun fi da蓷i da 茩ara lafiya ko ya ki ka ce mai sunan tsofaffi?"

Bu蓷e 蓷an bakinta tayi kamar za ta yi magana, sai kuma ta yi shiru dan bata san me yake nufi da abinda ya fa蓷a ba. Hadeeya da kujerarta ke kusa da ta shi a 蓳angaren ce ta kalleshi tace "Yaya ka ci abinci fa, wannan ba zai ri茩eka ba."

Kallonta yayi da fara'a a fuskarshi yace "Hadeeya ko?" Jinjina kai tayi alamar e tare da sakin murmushi, hannu ya mi茩a mata alamar su gaisa yana fa蓷in "Kina lafiya?"

Ba tare da tunanin komai ba ta mi茩a masa hannun suka gaisa, hannayen na su Saleema ta kalla sai kuma ta kalli Hadeeya, girgiza kai ta yi ta sunkuyar da kanta ta fara wasa da cokalin hannunta, babban abun takaici shine yanda ya yi haka a gaban iyayenshi amma ba wanda ya nuna ya damu.

Muryar Alhaji Auwal ce ta saka ta 蓷aga kanta sanda yake fa蓷in "Mu'awwaz idan kun kamala ka tafi da su alimentation idan akwai abunda suke da bu茩ata sai ku siyo."

Jinjina kai Mu'awwaz yayi yace "To Abba."

"Ka barshi ma ni zan kaisu." Cewar Mu'az yana ci gaba da kallon Saleema, bai san me yake ji ba a kanta ba, sai dai ya ji yana sha'awar komai na jikinta, duk da ba kyawun fuska ne da ita ba na nunawa a jarida, ba kuma jar fata gareta ba kamar 拼an uwanta, amma dai komai na ta ya birgeshi musamman da ya fahimci ya fi sauran 拼an uwan na ta nutsuwa da kamun kai.

Wani kallo Mu'awwaz ya masa dake nuni da bai ji da蓷in abinda Yayan na shi ya masa ba, wannan ai katse hanzari ne, ya na tunanin ya fita da 拼an mata su shanawarsu, musamman ma Hameeda da ta fi 蓷aukar hankalinshi, sai kawai ya ce shi zai kaisu? Wallahi ba dan ya na tsoron ya yi magana ya kabta masa mari ba, da ya masa magana sai dai a yi duk wacce za'a yi. Da harara ya bi Mu'az 蓷in da ya mi茩e yana fa蓷in "Ummee ina jiranku a waje."

Saida ya 茩ara matsowa kusan Saleema ya 蓷ora hannayenshi a kan teburin ya sunkuyo sosai kamar zai sumbaceta, jaye fuskarta tayi daga kallonshi tana yatsina fuska cike da kunya, duka mutanen kallonsu suke, su Hadeeya mamakin yanda ya ke ma Saleemar su ke, ko bai gane ita 蓷in ba mai aji ba ce? Yayin da amarya ta ke ta蓳e baki da tunanin "茒an iska kawai, a gaban mutane ma sai ya nuna halin iskancin da tamba蓷ewa."

Hajia babba kuma murmushi take a ran ta tana ayyana "In har Saleema za ta zama alkairi gareka zan fi kowa farin ciki." Dan kuwa ta fi kowa sanin 蓷anta, ba ta ta蓳a ganin ya wa mace haka ba, shi Alhaji Auwal kuma murmushi kawai ya ke saki a fuskarshi, ko ba komai 拼a拼an Alhaji Yusuf za su ji da蓷in zama gidan.

Cikin sanyin murya Mu'az yace mata" Ina jiranki, ki fito da wuri."

Juyawa ya yi kawai ya fice a falon, kasa 蓷aga kanta tayi bare ta kalli mutanen wurin, sai da ta ji sun maida hankulansu kan abincin sannan ta 蓷an 蓷ago ta kalli Alhaji Auwal, cikin taushin murya da ladabi tace" Am! Abba."

Cike da kulawa ya kalleta yace" Na'am 拼ata."

A sanyaye tace" Ina ganin su tafi kawai, ni zan zauna a gida."

Da mamaki a fuskarshi yace" Me yasa? Ke ba kya bu茩atar komai ne?"

茒aga kai tayi alamar e, wata harara Hadeeya ta jefo mata cike da takaicin me yasa wau ita take da kidahumanci ne? Ku蓷i ne fa za'a kashe musu, 蓷auke kai ta yi cike da ba茩in ciki, Saleema kuma da ta kula da kallon ba ta biyata ba bare ta samu damar fa蓷a mata wata maganar marar da蓷i.

Hameeda a da saida ta harari Saleema cike da rashin kunya tace "Abba ka 茩yaleta ita dama haka take, mu za mu je mu siyo abinda mu ke so."

Kallon Hameeda ya yi da mamakin yanda ta ke magana akan Yayarta haka, shi fa duk bokonshi da iskancinshi ya na so ya ga 茩arami na girmama babba, girman da ubansu ya ke bashi ne matsayinshi na wanda ke sama da shi a komai ya sa suke kamar abokai, ko Mu'awwaz da ke namiji bai yarda ya raina Mu'az ba tunda ya na gaba da shi, bare ita wannan da ba ita ke bi ma Saleema ba. 茒auke kai kawai ya yi da tunanin idan ya 茩ara ganin haka zai tsawatar mata, dan sam ba ya lamuntar irin haka.

Shigowar wata matashiyar yarinya da ba za ta wyce tsarar Hameeda ba yasa Saleema kallon 茩ofar, Alhaji Auwal ma cike da kulawa ya kalleta yace "Kin kai musu abincinsu?"

A ladabce yarinyar da sai yanzu Saleema ta fahimci 拼ar aiki ce tace "E Alhaji na kai musu, sun tafi masallaci ma sai da na jirasu."

Jinjina kai ya yi yace "To da kyau, kin gama aikin ki ne yanzu?"

Cikin ladabi tana ta rarraba ido tsakanin Alhaji Auwal 蓷in da kuma amaryar sa da ke binta da kallon 茩yama a 蓷an tsorace ta amsa da "E na idar."

"Shikenan za ki iya tafiya." Ya fa蓷a yana ci gaba da cin abincin shi, tsaf Saleema ta kula da inda yarinyar ta kalla a matu茩ar tsorace, a hankali ta 蓷an 茩yallara idonta ta kalli inda idon yarinyar ke kallo. Karaf! Idonta suka sauka kan Mu'awwaz da ke ta ma yarinyar signa da ido, da sauri Saleema ta sake kallon yarinyar ta ga ta juya ta fita, ta蓳e baki kawai ta yi da tunanin wannan shi ne abinda Mamanta ta fa蓷a cewa Mu'awwaz ya cika tsantseni, wato shigar da ke jikin yarinyar ya ke 茩yamata? A karo na biyu sake ta蓳e baki ta yi ta 蓷auki cokalinta za ta ci gaba da cin abinci, Mu'awwaz ta ga ya mi茩e ya na fa蓷in "Na 茩oshi."

Kallonshi amarya tayi tace "Bebe, ba ki ci sosai ba fa?"

Ba tare da ya ko kalleta ba ya kama hanyar fita ya na 蓷aukar tuffa 蓷aya yace "Ya isheni."

Da kallo Saleema ta bishi mamaki ya lullu蓳e na tunanin wai su mutanen nan ba sa jin kunyar kiran kowa Bebe ne? Haka matar Babansu ma take kiran ubansu Bebe, sai ka ce wani 蓷an goye.

Su Hadeeya ma mi茩ewa sukayi suka ce "Mu je mu shirya kar mu tsayar da Yaya."

Su uku ne suka nufi 蓷akin su dan shiryawa, Saleema kuma da ta kalli Alhaji Auwal ne tace "Abba, ya na ga yanzu gidan babu yara?"

Murmushi ya yi ya saki kallon amarya yace "To ai yaran da kika sani su ne suka girma yanzu, ga Mu'awwaz nan kin gani ya zama saurayi, ga Ummee, Safwan ne kawai kuma ya na 茩asar waje karatu."

Jinjina kai tayi kawai ta 蓷an tsakurar abincin ta na jin duk ba da蓷i sai ita ka蓷ai yanzu a cikin iyayen, fitowar su Hameeda yasa ta juya dan ganin da wace shigar aka fito?

" A'uzubillah!" Ta fara ambata a ranta, dan kuwa a cikin shigar ta Hameeda ce ka蓷ai ta ga da 蓷an dama-dama, saboda ita ce ta sa doguwar riga irin na material 蓷in da ake 蓷ingawa da 蓷an-kwalinta, 蓷inkin ya bi jikinta yanda ya fito mata da surarta, kallabin kuma ta 蓷orashi a kan ne kawai amma ba ta 蓷aure ba. Amma shigar Ummee abun ya munana sosai, dan riga da wando ne da suka kamata, wandon ma irin wanda ya 蓷an 蓷age mata bai sauka ba sosai, sai takalma dake 茩afarta 茩afa ciki, kanta kuma wata 拼ar yaloluwar hula ce ta 蓷ora sai gashinta na doki da ya bayyana.

Ajiyar zuciya ta sauke ta kalli fuskokin iyayen, dukansu fara'a ce a fuskarsu har da tagomashin fa蓷a musu "Sai kun dawo."

Da gudu Hamdeeya ta tashi ta bi bayansu tana fa蓷in "Ni ma zan je."

Dariya Alhaji Auwal ya 茩yal茩yale da ita yace "Tafi a hankali to kar ki fa蓷i."

Suna fita ya 蓷auki wayarshi ya turawa Mu'az sa茩o cewa ya kar蓳i makullin morarshi hannun dreba akwai ku蓷i ciki sai su tafi.

Saleema da har yanzu ta kasa daina kallonsu da mamaki ne yasa ta 蓷an numfasa, a ladabce sosai cikin nutsuwa bayan ta aje cokalin hannunta tace "...



*Ku yi ha茩uri da wannan.*



*Alhamdulillah.*
09/06/2022 脿 22:37 - MOM LATEEF馃槝: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*BAIWATA*
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 馃馃
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
鈽� *[G. M. N. A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�


_Bismillahir rahamanir rahim_


_9_




A ladabce sosai cikin nutsuwa bayan ta aje cokalin hannunta tace "Abba, ku yi ha茩uri dan Allah idan abinda zan fa蓷a zai 蓳ata muku rai..."

Da hannunta ta 蓷anyi alama tace "Sai na ga kamar ba ku damu da yanda su ka fita ba kamar dai yanda yanke faruwa a gidanmu, Abba a ganinku haka dai-dai garesu a matsayinsu na 拼a拼a mata? Ina ganin kamar rufin asirinku da na su shine ku tayasu kare mutumcinsu..."

Ganin duk sun 茩ura mata kamar mamakinta suke ko kuma dai wani abun sai ta tsagaita, 蓷an sake kallonsu tayi cike da kunya musamman ma amarya da ta ga kamar ta na mata kallon jin haushi, sunkuyar da kanta tayi 茩asa tace" Ina 茩ara baku ha茩uri, na yi aiki da fa蓷ar Manzon Allah (S. A. W) ne, ya koya mana hani ga mummunan aiki idan ka na da iko, sannan ya fa蓷a mana idan za ka iya ka hana da hannayenka, idan ba zaka iya ba da harshenka, idan ba zaka iya ba ya ce to da zuciyarka, ma'ana ka 茩yamaci abun a zuciyarka, shiyasa na mu ku magana amma ban yi da raini ko 蓳ata muku ba."

Mamar Ummee da take ganin kamar da 拼arta Ummee ne take, dan ita bata ga aibun shigar su Hadeeya ba ma sam, cikin fushin da ta kasa 蓳oyewa ta kalli Saleema tace" Kinga 拼an mata ki yi abinda ya shafeki, bana son mutum mai shiga sabgar da babu ruwansa, ina aibun shigarsu a nan? Yaranki ne mu da za ki zaunar da mu kina mana wannan maganganun? Oho! Idan na fahimceki so ki ke ki ce mu 蓷in ba mu san abinda ya dace ba sai ke."

Dogon tsaki ta ja ta mi茩e tsaye tana 蓷aukar wayarta ta juya ta bar wurin, da kallo Alhaji Auwal ya bita kafin ya maido kallonshi kan Saleema da ba ta ji da蓷i ba tace" Abba dan Allah ka bata ha茩uri, ita dama gaskiya 蓷aci ne da ita, mafi alkairin mutane kuma shi ne wanda za'a fa蓷a ma gaskiya ya 蓷auka har ya yi anfani da ita."

Ajiyar zuciya ta sauke jiki a sanyaye ta mi茩e tsaye ta kallesu tace" A ci lafiya."

Juyawa ta yi za ta fita a falon Hajia Rabi tace" Ina kuma za ki je?"

Juyowa tayi da fara'a tace" Zan fita waje ne."

Jinjina kai Alhaji Auwal ya yi yace" To, amma ki kula da kanki."

瞥ar dariya tayi tace" Ba 茩ofar gida zan fita ba, iya farfajiya ne kawai."

A tare suka jinjina kai cike da jin 茩aunar yarinyar, in har suka 茩i abinda ta fa蓷a to ba su da wata hujja ta 茩in ta, sannan ba ita su ka 茩i ba sai gaskiyar da ta fa蓷a, dan haka ma suka ji ta birgesu duk da su ma ba su ga aibun shigar ta su ba sai yanzu ne da ta fa蓷a hotunan shigarsu ke dawo musu a kai, musamman ma ta Ummee da ta fi munana.


*Ta na* fita a hankali ta shiga 蓷an zagayawa ta na jin ina ma tana da waya da ta kira Mamanta, amma sai ta yanke shawarar idan Hadeeya ta dawo za ta kar蓳i ta ta sai ta kira dan su gaisa, saida ta kai 茩arshen katangar da a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login