Showing 141001 words to 144000 words out of 191031 words

Chapter 48 - BAIWATA COMP HAUSA NOVEL

30 Aug 2024

67998

ta darzu iya darzuwar da ba zata kuma anfanuwa ba, gaba蓷aya tamkar wanda ke son 茩arar da dabararshi a kanta a yau. Jin babu alamar sassauci a lamarinshi, ba tunanin zai rangwanta mata, bai yi haramar dakatawa da tura mata tsumammiyar bulallar da kan iya sakata suma daga yanzu zuwa 拼an da茩i茩u ka蓷an ba, ba shiri ta aro jarumtar da bata san tana da ita ba ta ri茩e hannunshi gam gam dake kan kafa蓷arta tare da gantsara masa cizo, ba tare data cire hannunshi a bakinta ba ta saki sanyayyan kuka tace "Na gaji... Yalla蓳ai, ka min rai dan Allah."

Tunda ta cijeshi ya rintse idanu, shi kanshi fatanshi ya kawo dan ya sarara mata, dan magana ta gaskiya dole ya jinjinawa yarinyar nan da bata da hargagi a rayuwarta, shi kanshi ya san ta yi jarumtar da dole yau ya lalla蓳ata fiye da jiya. Sai dai abun ba da ga shi bane, yana so ruwan nan su kawo amma abun ya ci tura.

Jin abinda ta fa蓷a cike da tausayi ya sake daddafe kafa蓷unta ya 茩ara kwantawa luff a jikinta ya saka wani 茩arfin bala'i dan in ba hakan yayi ba ba zai zo 蓷in ba da wuri kamar yadda shi kanshi bu茩atarsa kenan, bakinta ta bu蓷e za ta saki kururuwar da duka gidan za'a ji a kawo mata 蓷auki, da azama ya rufe mata baki da na shi bakin, hakan yasa ta rarako idanu tana masa kallon 茩arshe, ko ba komai za ta tafi da hotonshi a idanunta, idan ta yi sa'a fatalwarta ta dawo 蓷aukar mata fansa a kanshi.


*Bayan wasu mintuna*


Da 蓷an sauri ya dawo gaban gadon tare da jaye mata zanin rufar ya rufa mata 茩aramin towel 蓷in da ya 蓷auko sannan ya 蓷auketa zuwa ban蓷akin, a hankali ya dinga rusunawa har yayi nasarar sakata a cikin bahon wankan da ya tara mata ruwan 蓷umi, zabura tayi ta ri茩o hannunshi tace "Washhhhhh, zafi...zafi wallahi."

A hankali ya maidata ta zauna yana kallon fuskarta da duk ta yakuce dan kuka yace "Shiiiii! Ki zauna."

Girgiza kai tayi tana jin ruwan gaba蓷aya har cinyoyinta suke duka tace "A'a wallahi, zafi ni dai ka sakeni."

Sake yun茩urawa tayi ya kuma ri茩eta ya girgiza mata kai, ba yadda zatayi dole ta zauna hannunta 茩am茩am da nashi hannun tana ta jujjuyawa a cikin ruwan saboda 蓷umin na ratsata sosai, saida suka fara hucewa ta iya zaunawa da kyau, a hankali ta 蓷an kwantar da kanta a bahon ta rufe idanu tana sakin hannunshi ta kare 茩rijinta da ta ga yana ta 茩are mata kallo.

Murmushi yayi yana shafar sumar kanshi yace "Ina zuwa, ki yi wanka."

Fita yayi a ban蓷akin ta bi bayanshi da kallo, sake rufe idanunta tayi tana jinjina kai da ayyana "Lallai za ka san ni ka wa haka, dama jiya ka min da sau茩i ne dan na saki jikina da kai? To wallahi ko sarkin duniya ne kai ba abinda zai sa na sake zuwa inda kake, haka kawai ka halakani."

Saida ruwan suka huce kamar yadda sukayi da safe ita da jakadiya kafin ta fita ta juye ruwa a magudanarsu sannan ta 茩arasa gaban fanfo tayi wankan da ya hau kanta a lokacin.

Rigarshi ta wanka ta sako ta fito a sanyaye da 茩afafunta da har yanzu ke mata wani zanzana, fitowarta tayi daidai da shigowarshi 蓷akin hannunshi 蓷auke da babban kofin glass da sanyayyar madara, da sauri ya 茩araso ya kama hannunta ya nufi kusan gado da ita ta zauna, mi茩a mata madarar yayi yace "Sha."

Kar蓳a tayi dan kam tana bu茩atar wani abu a cikinta, da bismillah ta kifa kanta saida ta sha fiye da rabi ta mi茩a masa kofin, girgiza kai yayi a da茩ile yace "Shanye duka."

Marairaicewa tayi sannan ta sake maida kofin a bakinta ta shanye sannan ya kar蓳a ya aje 茩asa, since mata zariyar rigar data 蓷aura yayi yace "Kwanta kiyi bacci zam-zam, na san kin gaji ko?"

Ba ta ko kalleshi ba ta 蓷ora 茩afafunta akan gadon ta ja baya ta haye sosai sannan ta ja sabon zanin rufar daya shinfi蓷a ta rufe jikinta ta rufe idanu, tana jin shi ya shiga ban蓷akin ya fito sannan ya kashe wutar 蓷akin, saida ya cire doguwar rigar da ya saka sannan ya haura kan gadon ya shiga zanen da take ciki ya jawota jikinshi ya rumgume.

Shiru sukayi hakan yasa bacci ya fara fizgarta na gajiyar wahala, kamar daga sama ta ji an ra蓷a mata _"Nagode zam-zam."_

Idanunta rufe da alamar bacci sosai a tare da ita tace" *Mugun sarki*."

Murmushi ya mata mai sauti ya sake 茩am茩ameta yace" Sorry zam-zam."

Numfasawa yayi kafin yace" Na fa蓷a miki sabo ne ni a harkar, ba da gangan na miki ba."

A hankali ta bu蓷a idanunta tace" Bacci zanyi, ka daina surutu dare ne."

Dan waro idanu yayi da mamaki yace" Ni ne ke surutun?"

Sai kuma ya fa蓷a蓷a murmushinshi ya sumbaci kanta dake fitar da 茩amshin man karanfani saboda lemar dake jikinshi yace" Saida safe *matar Abdus-samad*."

A hankali ta bu蓷a idanunta haka kawai har 茩asan zuciyarta ta ji da蓷in sunan, 蓷an murmushi tayi a 蓳oye tace" Dama Abdus-samad ne sunanka?"

Cike da yarinta ta daki 茩irjinshi da 蓷an 茩arfi tace" *Abdul* ka daina mugunta, ba kyau fa."

Murmushi ya saki mai 茩ayatarwa yace" Zan daina, amma kema ki daina min mugunta."

Girgiza kai tayi tare da 茩ara gyara kwanciyarta tace" Nagode."

"A kan me?" Ya fa蓷a a sanyaye, a nutse tace "Da sade zamuyi magana, yanzu a gajiye nake, ban ta蓳a jin ciwo irin na yau ba a rayuwa ta, ko da ma wajen al'adata ne."


Matseta yayi sosai a jikinshi yana shafa kanta yana jin wani sabon lamari na shigarshi game da yarinyar da a baya ya 蓷auka mahifiyarsa kawai ta shigo da ita rayuwarsa ne a rashin sani.



*07:30 na safe*



Hannunshi ya sa茩ala a cikin nata yasa 蓷aya hannun ya 茩ara jawo mata hular alkyabbar, hakan yasa ya rage bakinta kawai ake iya hange, murmushi yayi a sanyaye yace "Yeah! Muje?"

茒aga kanta tayi sosai dan fuskarshi take son 茩ara kalla a cikin kyakyawan rawanin nan yadda ya rufe tas, a ladabce cikin sanyin murya tace "Bana gani fa."

A nutse ya fara jan hannunta yana fa蓷in "Matar sarki kenan, ko hadiman gidan nan basu isa su ga fuskar matar sarkinsu ba."

Turo baki tayi gaba suka fita a 蓷akin, a daidai falo ya dakata tamkar wanda ya tuna da wani abu ya juyo ya kalleta ba tare daya saki hannunta ba yace "Jiya da dare kin ce zamuyi magana akan godiyar da kika min?"

茒aga kanta tayi tare da saka hannu 蓷aya ta ja hular baya hakan ya bata damar ganinshi, hannunsu 蓷aya na sagale dana juna, 蓷aya kuma ta dora a kan 茩irjinshi tana wasa da ma蓳allen babbar rigarshi sannan tace" Dama munyi waya da Mama ta fa蓷amin an kai kaya, shine nake godiya kuma ita ma tace na yi godiya a madadinta, ta god..."

Da sauri yasa yatsarshi a kan la蓳蓳anta, hakan yasa ta zuba mishi idanu tana kallo, a tsanake ya girgiza mata kai a sanyaye cikin fito da sautinshi da rawani ya rufe bakin yace" Um um! Ba su ne da godiya ba..."

Lumshe ido yayi sannan yace" Ni ne, ni da aka ba zam-zam."

Cike da shagwa蓳a ta kya蓳e fuska ta shiga bubbuga 茩afafu tace" Wai ya ka canza min suna ne haka, ka manta sunana?"

Zuba mata idanu yayi ta cikin farin glashin yana kallo yana murmushi, a hankali ya jaye rawanin daya rufe masa baki ka蓷an, cikin sanyayyan salo ya ri茩o 茩ugunta ya ha蓷ata da jikinshi, hakan ya haifar musu da kusanci sosai har numfashinsu na gauraya, goshinshi ya 蓷ora akan nata goshin, hakan yasa hancinsu ma ha蓷ewa wuri 蓷aya, rusuna idanunta tayi saboda kunya data kamata dan cikin idanunta yake kallo.

Cikin fitar da kowace kalma yace " *Ke zam-zam 蓷ita ce, ba iya waraka na samu ta dalilinki ba, hada tsadadden farin cikin da dukiya da matsayi basu sama min ba*, dan haka kika ci wannan sunan mai girma wato *zam-zam*."

Ha蓷a bakinshi yayi da nata ya sumbata har saida ya lashe man data shafa sannan ya saki ya sake kallonta yace" Ko dan darare biyu da suka gabata, ai dole ki ci sunan nan *Leemat*."

Hannunshi na hagu data ciza ya nuna mata yace" Ga kuma wannan shaidar da na samu daga kyakyawan bakinki."

Da fari hannun ta kalla, duk da yana da duhun fata amma ta kan iya hango shatin ha茩oranta wajen har ya 蓷an fasa, amma kuma kunyar daya tsumbulata ciki yasa ta fa蓷awa jikinshi ta nutsa kanta a cikin babbar rigarshi, murmushi ya saki tare da shafa bayanta ya karkata kanshi ka蓷an ya ra蓷a mata a kunne" Kenan ni ban cancanci wani sunan ba sai *mugun sarki?*"

Fashewa tayi da dariya ta sake tusa kanta a jikinshi, shima 拼ar dariyar yayi yace" Uhum! Ina jinki, saka min sunana ko kuma mu koma 蓷aki yanzun nan."

Cikin shagwa蓳a ta shiga diddira 茩afafunta tace" To ba na saka maka ba tun ma kafin na zo gidan nan."

Tsareta yayi da idanu alamar yana jiran 茩arin bayani, turo baki tayi idanunta 茩asa tace" Ummmm! *茒awisu*."

Waina idanunshi yayi yace" Me ye 蓷awisu kuma?"

Cike da yarinta ta shiga gaba wuyan rigarshi tana fa蓷in" To ai 蓷awisu halitta ce mai daraja, kuma kaga tana da wuyar samu a ko ina, shiyasa ma sai wanda suka gawurta suke iya kiwonta, sannan ga kyau da kwalliya..."

Kallon cikin idanunshi tayi tana farin da ya sakashi 茩ura mata idanu tamkar ya cinye fuskarta ya huta tace" To ni da na sameka bayan ana goranta min cewa na jima banyi aure ba, ka ga dole ka zama *蓷awisuna*, duk da ana cewa budurwa ne allurar cikin ruwa, amma ni kaine *allurata* da Allah ya bani nasarar dam茩arka da hannu bibbiyu."

Wani faffa蓷an murmushi yayi yace" *Deeyah*, kina so na ci gaba da mulkin garin nan kuwa?"

Jinjina kai tayi a snyaye tace" Ina so, ko dan a kirani da *sarauniyarka*."

Girgza mata kai yayi yace" Ki daina fasa min kai haka, za ki sa a kasa gane wannan sarkin, oya muje, yanzu na san ana jiranmu a falon Ummina."

Rusunawa tayi gwanin ban sha'awa tare da cewa" Yadda sarkina ya so."

Rumgumata yayi jikinta a nutse suka shiga takawa harsuka isa bakin 茩ofa, hannu yasa ya sake jawo mata hular ita kuma tana fa蓷in" Wai shi sarki dole ne ya iya wannan takon 茩asaitar?"

Ba tare daya kalleta ba yace" A jini yake, ban fahimci haka ba saida na mallaki hankalina."

Cike da tsokana tace" Amma dai yau zan matsa maka 茩afafun nan, dan nasan suna maka ciwo."

Murmushin daya saki mai 蓷an 茩arfi yasa dogaran dake tsaye wajen corridor suka farga da sarki na fitowa, suna isowa suka rusuna suka gaisheshi tare da bu蓷e musu 茩ofar, Saleema ce ta fara shigewa dan ya saketa sannan shi ma ya shige.

Tunda suka doso falon bayan jakadiya ta sanar da sa茩on shigowar mai martaba uban talakawa Saleema ta sake daidaita tafiyarta da jikinta sosai, karatun da sukeyi da dattijuwar jakadiyar nan ne har yanzu bai fita a kunnenta ba, ta yarda cewa nuna ragwantaka a farkon lamarin nan da kuma raki kan sa wa ya ficewa namiji a rai har ya dinga shakkar ta蓳aka, dan hakane ita duk wahalar da take ji yayin al'amarin nan da zaran an ida take iya 茩o茩arinta wajen nuna ba abinda ke mata ciwo, amma har yanzu daga 茩asanta har mararta ciwo suke, dan tana tare da rashin sabo a fanni, Allah Allah take su rabu ta koma 蓷akinta ta sake shigewa ruwan 蓷umi dan daga jiya zuwa yau ta fahimci bata da masoya sama da su.

Kanta sadde yake yayin da yake ri茩e da hannunta, abun mamaki shine duka wa蓷anda ke zaune kan kujera zubewa sukayi 茩asa duk da bata ga fuskokinsu ba, ba yadda suka iya girma ne kuma Allah ya bashi, idan a ke蓳e suke zasu iya zamansu, amma tunda a cikin mutane ne har iyayen kansu su kan rusuna ne dan girmama wanda Allah ma ya girmama ta hanyar jarabtarshi da mulki. Gimbiya Ramlat kanta zaune take a kan wani darduma da ke zagaye da wani 茩ton fillow irin wanda ake 蓷ora 茩afafu, inda ta ga hannun gimbiya Ramlat na nuni tare da cewa "Zauna 拼ata."

A hankali ya saketa ta zauna kusa da ita duk da 茩asa ta so zama amma ta ri茩eta, ta dai ji ya zauna amma ba ta san ina ne ba, gaisuwa ce ta sarakai kowa abun a jiinsa yake, hakan yasa iya gaisuwar ba ta wuce "Barka da safiya." Sai kuma 茩annenshi da suke gaisheshi da "Allah ja zamanin mai mara蓷awa."

Ta hanyar lumshe idanu da yatsu biyu kawai yake amsawa, saida falon yayi shiru na wasu da茩i茩u kafin gimbiya Ramlat tace "瞥ata, nan duka ahalinki ne, zan iya bu蓷e fuskarki dan ki ga 拼an uwanki su ma su ganki?"

Shiru tayi ba ta ce komai ba cike da kunya, a hankali gimbiya Ramlat ta 蓷an ja hularta baya ka蓷an fuskarta ta fito, murmushi ta sakar mata ta nuna mata maza da matan da kuma iuayensu dake zazzaune kasancewar litinin ce kuma ba茩uwa ce ita akwai bu茩atar su san junansu tace "Ga su, sai ku gabatar mata da kanku."

Wanda ya fara nuna kanshi ne yace "Abdul Karim, ni nake bi wa mai martaba sarkin mara蓷awa."

Nuna wata kyakyawar matashiya yayi yace "Ga matata..."

Cikin nutsuwa da sanyin murya matashiyar ta 蓷ago kai tace "Rufaida, ina miki barka da zuwa ahalin masu adalci."

Murmushi Saleema ta sakar mata bayan ta mata kallo 蓷aya ta kalli wata matashiya ita ma data nuna kanta tace "Ni kuma Sarah, ina miki barka."

Wata matashiya ce ita ma ta yatsina fuska ta kalli Saleema tace "Izza, Izzatu, barka." Ta 茩arashe tana hararenta sama da 茩asa. Tsaf a idanun Saleema, hakan yasa ta shiga taitayinta da tunanin ita kuma me ye tsakaninta da ita to? Daga fara ganin juna yanzu sai harara.

...Da haka suka dinga gabatar da kansu har 茩ananan, saida suka gama tsaf har iyayen kafin Saleema ta sadda kanta a ta茩aice tace "Nagode muku."

Daga haka ba ta sake cewa komai ba, shiru ne 蓷akin ya ratsa inda gimbiya Kubra da 拼arta ke mamakin iskanci irin na wannan 拼ar talakawa, su yanzu duk da ba dan ita suka zo ba, amma dai hada dalilin ganinta, shine zata amsa musu duk gabatarwar nan da wai *nagode muku*! Gyaran muryar da Abdus-samad yayi a sanyaye ne yace "Amm..."

Har gimbiya Kubra da ba haka ranta ke so ba dole ta sake sadda kanta duk qka 茩ara nutsuwa dan jin bayaninshi, ci gaba yayi da fa蓷in "Sakamakon ba茩in da har yanzu ke kai da kawowa, ba zamu samu damar tattaunawa ba kamar yadda aka saba..."

Shiru yayi yana sauke numfashi a hankali kafin yace "Zamu ha蓷u sati na sama in sha Allah."

A tsanake ya shiga 茩o茩arin tashi, shiru 蓷akin ya sake 蓷auka kowa kanshi 茩asa, saida ta ji mi茩ewarsa da kyau har ya 蓷an fara takun nan nasa dake saka ta jin tausayinshi ta 蓷aga kanta a hankali saidai ta fi 蓷aga idanunta fiye da kanta, hakan uasa idanunsu ha蓷ewa dana juna.

Da idanunshi ya mata alamar _"Na fita."_

Lumshe idanunta ta fara yi alamar _"To."_ Sannan ta warasu sosai sama, sai ta 蓷an daga yatsarta manuniya ta nunashi alamar _" Allah ya tsare min."_ Nunashi da tayi ya tabbatar masa _" Shi. "_ Kenan take nufi, a sau茩a茩e ya lumshe idanu sannan ya 茩arasa fita daga falon ya bi ta hanyar da yanzu dogarai na nan suna jiran fitowarshi.

Saida ya fita Izzatu ta mi茩e da sauri ba girmamawa ta kalli mahaifiyarta gimbiya Kubra tace "Mama ni zan shiga ciki, sai kin taho."

Juyawa tayi ta tafiyarta, a hankali gimbiya Kubra ta bi bayanta kafin da 蓷ai-蓷aya duk su bar falon, daga Saleema sai gimbiya Ramlat kadai aka bari, hakan yasa gimbiya Ramlat kamo hannayen Saleema cikin nutsuwa tace "Saleema, ya ba茩unta? Fatan dai kina jin da蓷in zaman gidan namu?"

Murmushin ya茩e kawai tayi, yo ita gidan da ko gama sanin gabanshi ba ta yi ba, har yanzu daga falonta zuwa 蓷akinshi ka蓷ai ta sani, bayan nan ko a yankata ba za ta kai kanta 蓷akin da ake mata gyaran jiki ba zuwa 蓷akinta, gida uwa 蓷akin kurege, can 茩ofa nan 蓷aki, a da tana jin ana cewa gidan sarki 茩ofa takwas ke akwai ta shiga kawai, amma yanzu da ta shigo sai take tunanin anya ba ta fi haka ba? Ta yiwu kawai shaci-fa蓷i ne na mutane ko kuma dan a rikita munafukai.

Ita ma murmushin tayi ta jinjina hannayenta da kyau tace "Saleema, akwai abinda na so fa蓷a miki tun ranar da aka kawoki, ama ban samu dama ba, shin zamu iya yin magana yanzu?"

A nutse kanta sadde tace "Ranki shi da蓷e zamu iya yin magana, ba sai kin ji son ra'ayina ba."

Murmushi tayi tace "Hakane, amma da fari ki daina ce min ranki shi da蓷e, ko dai baki 蓷aukeni tamkar uwa bane?"

A hankali ta girgiza kanta tace "Tamkar uwa nake kallonki, a gafarceni, zan kiyaye in sha Allah."

Jinjina kai tayi tana murmushi tace "Saleema, kinga nan gidan sarauta ne, babu abinda muka rasa na daga dukiya ko iko, daidai gwargwado Allah ya mallaka mana, tun fil'azal kakannin wannan masarauta 拼an kasuwa ne da aka sansu akan harkarsu, kuma 拼a拼a da jikoki basu yada wannan gadon ba, babu abinda zaki nema a nan ki rasa, sai dai akwai abu 蓷aya da bamu da shi a gidan nan."

A hankali ta so 蓷aga kanta ta kalleta sai kuma ta 茩i hakan saboda suna kusa ne sosai, lura da haka yasa gimbiya Ramlat ci gaba da fa蓷in" Hakane Saleema, akwai abu 蓷aya da ba lallai ki sameshi a nan ba, wannan abun shine *ha蓷in kai* na 拼an uwa, kin gani Alhamdulillah muna da yawa, sai dai yawan na taron tsintsiya ne ba shara, abu alkairi ba zai sameka ka waiga ka ga 蓷an uwanka na gidan nan a kusa da kai ba, Saleema wasu mutane na 蓷aukar duniyar nan da zafi sosai, mulki, mulki sai ya sa ka nesanta daga 蓷an uwanka, kinga mijinki...?"

Ta fa蓷a da yanayin tambaya ta tsareta da idanu, sadda kanta tayi cike da kunya ta 蓷an 蓷aga kai ka蓷an, 蓷orawa tayi da" Karki 蓷auka yana cikin farin ciki ne da wannan nauyi dake kansa, ba kuma zai fi kowa arziki ko matsayi bane, Saleema a halin yanzu mijinki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login